Showing 24001 words to 27000 words out of 28317 words
Chapter 9 - Sai Na Auri Marubuci Nafseen Complete by Zulaihat.txt
ace da girmana da ikona da kimana ace na kira anyi rejecting lallaima mutuminnan, ga dukkan alamu bai San da wa yake wayarba."
Mutansir ya ce, "Dady yadai ?.
" son kar ka damu idan ina Raye sai ka auri yarinyannan ko tana so ko bata so zasu nan dani suke zancen wallahi."cewar Dady
Mutansir sai sabon hawaye "Dady Dan Allah kayi kokarin ka akak Allah zan iya mutuwa kan soyayyarta wlh ."
Dady ya rungumesa Dan har cikin ransa yake jin kukan Son dinsa yana lallashinsa kaman yaro karami
Fitowar Momy kenan tace, " Alhaji Ni ko sai naga kaman idan kabi ta haka ba zaka samu ba Dan wlh kudi ba komai yake siya ba ."
Tsaki ya sake mata tare da ajiyar wani mumman kallo da ya sata shirun dole batare da ta kara wata magana ba.
*******
A bangaren Nafseen kuwa ba Kara min kulawa yake samu ba a wajen Matarsa ko motsi kadan yayi zata fara kuka ita bata so yaji zafi ita shi, har dariya rigimarta ke bashi shi ma kukan ya fara yadda take yake kwaikwayonta, " nima bana son naga hawayenki kinsan tsadarvsu kuwa ?"
yayi da Irin yadda take yi dariya tayi ta ce, " kai ba shine kake irin maganata ba ko?"
dariya yayi ya ce, " ai nida ke duk daya?"
Itam dariya tayi ta ce, "to bari nima nayi irin muryarka ."
"aa wallah taf din kiyi muryan maza kinsan dadin muryanki kuwa? wlh kar ma ki fara idan ba haka ba na cire kunnen rashin jin."
dariya tayi tace, " sai na rama kuwa nima kaga kowa sai ya zauna ba kunne."
dariya suka sa a tare kullum haka rayunwasu take yana, so yaga tana mishadi basa taba zama sai ya bata dariya. ta ce, " bari naje na hada ma ka ruwa ka yi wanka sao muci abincin ko?"
tayi ciki shi kuma ya bita da kallo yana kara sonta a cikin xuciyar shi,kasancewar jikinsa na da kyau har ya fara warewa Amman dai tafiyarce bai wani iyawa sai da taimakon Rukayya.
*********
Maryam, zaune suke ita da Ummi suna cin abinci Maryam ta ce, "ohhhh Ummi ni kan Dan Allah ki bari na koma gidan su Nafisa Ummi kinga fa har yanzu tana nan ba motsi."
Ummi ta ce, " subhanallah Wai dama bata tashi ba?
"wlh kuwa Ummi kinga zan taimaka mata sosai itama mamma ta Dan huta wlh har tausayi take bani gata tana da tawwakali duk abinda yasameta zata ce jarabawan rayuwa ne."
Ummi tace, " ai idan mutum yasa mu ilmin addini zaiji dadin rayuwar duniya har ma da lahirar kin ga nima bara nayi shiri muje tare sai na barki acan idan Abban ki yadawo zan fada masa kin ga yana son ki da Nafisa shima yana yaba Tarbiyarta tashi ki hada kayanki karki bata lokaci ."
Maryam tayi daki Ummi ma ta fara shiri.
Mamma ne a dakin Nafisa ta sa mata ido sai kallon ta take a fili ta ce, " kowa da yadda Allah yaso ganinsa Nafesa na in sha Allah wata rana zai zama tarihi kaman ba,ayi ba, ina ji ajikina cewa zakiyi rayuwa mafi inganci anan gaba,tabbas da nasan inda zan sami bawan Allahnnan da na tafi nemansa ko da na second dayane ki gansa arayuwarki."
Sabir ne ya shigo yana "Mamma yaushe antyna zata daina baccin ne ta ce zamuyi wasa kuma sai nayi ta kallon ta tana baccinta."
Mamma ta zaunar da shi a gabanta ta ce, "antynka takusa tashi sabir kar ka damu ni zan tayaka wasan anji ma kaji ?"
Muryan maryam suka ji ta ce, " Dani za ayi wasa dama nice kawarka ko?"
Da gudu yaje ya rungume Maryam "Anty na tazo nikan kar ki tapi anty ki zauna muna wasa kin ga Anty me glass taki ta dai na baccin ko?"
Hawaye Maryam ta fara kan ta ce, "zata tashi sabir ka dai na damuwa tana hutawa ne nima kaga kayana ko zan rika tayaka wasa da assignment kullum."
Mamma sai kallon su take Maryam ta hadu gaskiya irinsu sune kawaye na hakika.
"Mamma da Ummi fa muka zo,tana falonki na tsaya muna hira da fine boy Dina."
Mamma ta ce, "ai kallon Ku nake Ku gama tukun tun da shi Kika sani, matsa min kig a kin barmin yar uwa a waje ni bari naje."
Mamma ta fita suka shigo da Ummi , Ummi tana kallon Nafisa ta fara hawaye.
Mamma ta ce, "haba Hajiya meye na kuka ? zata tashi ai addu'ah kawai itace magani."
Maryam ganin itama data Iya cigaba da kukan ne yasa taja sabir suka fita .
Ummi ta jima tana zubda hawaye kafin ta dai na "to yanzu bayan can ba inda za,aje ne ?
Mamma ta ce, "nima nayi wannan tunanin amma kinga shima malamin dayane duba ta gaskiya ya kware wata rana fa sai labari ma , kuma tun tana karama shine dai mai maganin nata, zata dai na ."
Ummi ta ce, "Hakane kam,Allah kawo karshen wannan lamarin."
Mammah ta amsa da Amen.
sun jima suna hira kafin Ummi ta wuce gida tace wa mama ga Maryam nasan zata Dan dibe maku kewa musamman sabir ma.
Mamma ta ce, "ban san dawani baki zan gode muku ba kun min komai a rayuwa ko dangina iya abinvda zasu min kenan."
Ummi ta ce , "Dan Allah ki dai na maryam da Nafisa duk dayane a wajen mu ."
har waje mamma a raka ummi sannan ta dawo
Kabir ne a tsaye a kofar su maryam kuma yaga gidan a rupe harya juya zai tafi Dan yasan koya kirata ba dagawa zatayi ba sai ga Ummi har kasa ya gai da ta ta ce, "to amma ban gane ba yaji wani kunya ya kara kasa da kansa dama nazo Neman Maryam ne ."
Ummi ta ce, "Amma kuma Dana shine zakazo wajen ta kai tsaye ai ba haka ya kamata ba, ya kamata afara sanarwa agida ko?"
" ayi hakuri nayi kuskure insha Allah zan gyara."cewar Kabir
" yawwa yaro amma dai yanzu bata nan taje wajen yar uwarta ba lafiya."
daga haka ta shige gidan Abin ta sai a lokacn ya Mike shide yasan Maryam bata da yar uwan data kai Nafeesa bari yaje gidan Dan yarinyar nada kirki dole yaje kodan ya duba ta ya dauki mota tare da nufan gidansu nafeesa.
Sabir ne yazo da gudu
" Anty Maryam kizo Wai ana nemanki waje."
" inji wa kuma ?"
Mamma ta ce, "kije ki duba mana Maryam ta dauki hijab dinta a fita ba dai ason ranta ba, tana bude kofa suna hada ido kirjinta ya buga da karfi.
Adai lokacin Abhi ya kira Mammah awaya.
Nafseen kuma................
GASA,,,,GASA,,,GASA
_*INADA BUKATAR CIRE GWARZAYEN MASOYAN LITTAFINNAN ABUN ZAI KASANCE YANAYIN SHARHINE,YAWAN SHARHINKI TARE DA NUNA SONKI/KA GA LITTAFIN DUK WA INDA BASA GRP DINA ZA SU IYA YIN SHARHI TARE DA TUROMUN TA NUMBER TA DAKE KASA DAGA YAU ZA AFARA HAR IYAZUWA RANAR DA ZAN KAMMALA LITTAFIN,INA SON MASOYAN LITTAFINNAN SU BAYYANA GARENI ADUK INDA SUKE,KARAMAWA TA MUSSAMAN GAREKU,ABUN SIRRINE BAI FADUWA SAI KUN GANEWA IDANUNKU🥰*_
08103080717
✍️ Xayyeesherthul-humaerath_*SAI NA AURI MARUBUCI📝📝📝*_
_(Nafseen)_
*NOBLE WRITERS ASSOCIATION*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu._

https://www.facebook.com/106494781436168/
NA
XAYYEESHERTHUL-HUMAERATH
✨6STARS INDEED
_*SAI NA AURI MARUBUCI...Kirkiraren labarine, mai dauke da nishadi na mussaman, al'ajabi tare da ban tausayi,tsantsar soyayya da kauna mai ban mamaki*_
PAGE-27
_*JASMINE KADA KI CE BAZAKI KARANTA BA🤣SHOLLYNKI KINJI SISYNA*_
****
Number din Abhi Dady ya Kira har ya gama ringing ba ayi picking ba, Dady ya ce, " Wai mutum ba kowa ba sai ji da kai, talaka ba wani abun yi garesa ba da sha mai kai ya kasa amsa waya, gaskiya mutuminnan zai yi jin kai ko da gani ba dan kan Son ba abin da zao Sa in kara kira."
Amman ya zai yi Dole ya Kara kira kovdan farin cikin dansa daya tilo a duniya, kara Kira yayi ringing biyu Abhi ya daga Dan dama sanda akayi kiran farkon baya kusa da wayan yana dawowa na biyun na shigowa domin Abhi mutum ne Mai saukin kaj baya da walakanci ko cin zarafi.
Bayan ya daga tare da yin sallama Dady ya amsa .
Abhi ya ce, "amma ban gane wake magana ba kayi hakuri ."
Cikin isa da kasaita Dady ya ce, " eh gaskiya bai zama lallak ka gane ba amma inaga zaka Iya sanin sunana domin ni sannane ne"
Batare da ya nuna yanason jin sunan ba ya ce, "ikon Allah to fatan dai lafiya ko?"
Dady ya ce, " eh akan zancen yarinyan wajen Kace Nafisa take ko wa?"
Nan da Abhi ya tsorata Dan yana ce wani Abu ne ya sami Nafisa.
Cikin Sauri ya ce, " to Dan Allah meya faru da ammi na, ka fadamun."
Dady yayi murmushi , "ka kwantar da hankalinka alkairi ne yasa na kira ka yarona ke bidar Auren Yarka kuma gaskiya idan bai same ta ba komai zai iya faruwa ya Riga yayi nisa sannan ni kuma a bazan taba Barin Dana yarasa abinda yake nema ba ko meye shi indai ina raye."
Abhi ya yi shiru kan ya ce, "to Alhaji idan ita kuma yarinyar bata so fa."
Dady ya ce, " kaji zancen banza anan ina maka bayani akan Dana zai iya shiga damuwa kana ce min Wai idan yarinyar na so? ai kai ne zaka sata taso koda bata so,kuma ta aura."
Abhi ya ce, "ni bazan taba ma Ammi abin da bata so ba, ai ba kai kadai ke son yaronka ba idan ita ce tace tana so zan iya bata goyon baya tabbas ba dole yadda ba abun ba, ba a ma mahaifiyarta ba itama ba mai mata."
Dady ya ce, "what?"
Abhi ya kashe wayan dan takaici wato shi mai kudi kullum yabi zabin son ransa koda kai zaka shiga damuwa, Allah ya kyauta mana dai.
Dady ya ce, "yanke min kira yayi harni ace da girmana da ikona da kimana ace na kira anyi rejecting lallaima mutuminnan, ga dukkan alamu bai San da wa yake wayarba."
Mutansir ya ce, "Dady yadai ?.
" son kar ka damu idan ina Raye sai ka auri yarinyannan ko tana so ko bata so zasu nan dani suke zancen wallahi."cewar Dady
Mutansir sai sabon hawaye "Dady Dan Allah kayi kokarin ka akak Allah zan iya mutuwa kan soyayyarta wlh ."
Dady ya rungumesa Dan har cikin ransa yake jin kukan Son dinsa yana lallashinsa kaman yaro karami
Fitowar Momy kenan tace, " Alhaji Ni ko sai naga kaman idan kabi ta haka ba zaka samu ba Dan wlh kudi ba komai yake siya ba ."
Tsaki ya sake mata tare da ajiyar wani mumman kallo da ya sata shirun dole batare da ta kara wata magana ba.
*******
A bangaren Nafseen kuwa ba Kara min kulawa yake samu ba a wajen Matarsa ko motsi kadan yayi zata fara kuka ita bata so yaji zafi ita shi, har dariya rigimarta ke bashi shi ma kukan ya fara yadda take yake kwaikwayonta, " nima bana son naga hawayenki kinsan tsadarvsu kuwa ?"
yayi da Irin yadda take yi dariya tayi ta ce, " kai ba shine kake irin maganata ba ko?"
dariya yayi ya ce, " ai nida ke duk daya?"
Itam dariya tayi ta ce, "to bari nima nayi irin muryarka ."
"aa wallah taf din kiyi muryan maza kinsan dadin muryanki kuwa? wlh kar ma ki fara idan ba haka ba na cire kunnen rashin jin."
dariya tayi tace, " sai na rama kuwa nima kaga kowa sai ya zauna ba kunne."
dariya suka sa a tare kullum haka rayunwasu take yana, so yaga tana mishadi basa taba zama sai ya bata dariya. ta ce, " bari naje na hada ma ka ruwa ka yi wanka sao muci abincin ko?"
tayi ciki shi kuma ya bita da kallo yana kara sonta a cikin xuciyar shi,kasancewar jikinsa na da kyau har ya fara warewa Amman dai tafiyarce bai wani iyawa sai da taimakon Rukayya.
*********
Maryam, zaune suke ita da Ummi suna cin abinci Maryam ta ce, "ohhhh Ummi ni kan Dan Allah ki bari na koma gidan su Nafisa Ummi kinga fa har yanzu tana nan ba motsi."
Ummi ta ce, " subhanallah Wai dama bata tashi ba?
"wlh kuwa Ummi kinga zan taimaka mata sosai itama mamma ta Dan huta wlh har tausayi take bani gata tana da tawwakali duk abinda yasameta zata ce jarabawan rayuwa ne."
Ummi tace, " ai idan mutum yasa mu ilmin addini zaiji dadin rayuwar duniya har ma da lahirar kin ga nima bara nayi shiri muje tare sai na barki acan idan Abban ki yadawo zan fada masa kin ga yana son ki da Nafisa shima yana yaba Tarbiyarta tashi ki hada kayanki karki bata lokaci ."
Maryam tayi daki Ummi ma ta fara shiri.
Mamma ne a dakin Nafisa ta sa mata ido sai kallon ta take a fili ta ce, " kowa da yadda Allah yaso ganinsa Nafesa na in sha Allah wata rana zai zama tarihi kaman ba,ayi ba, ina ji ajikina cewa zakiyi rayuwa mafi inganci anan gaba,tabbas da nasan inda zan sami bawan Allahnnan da na tafi nemansa ko da na second dayane ki gansa arayuwarki."
Sabir ne ya shigo yana "Mamma yaushe antyna zata daina baccin ne ta ce zamuyi wasa kuma sai nayi ta kallon ta tana baccinta."
Mamma ta zaunar da shi a gabanta ta ce, "antynka takusa tashi sabir kar ka damu ni zan tayaka wasan anji ma kaji ?"
Muryan maryam suka ji ta ce, " Dani za ayi wasa dama nice kawarka ko?"
Da gudu yaje ya rungume Maryam "Anty na tazo nikan kar ki tapi anty ki zauna muna wasa kin ga Anty me glass taki ta dai na baccin ko?"
Hawaye Maryam ta fara kan ta ce, "zata tashi sabir ka dai na damuwa tana hutawa ne nima kaga kayana ko zan rika tayaka wasa da assignment kullum."
Mamma sai kallon su take Maryam ta hadu gaskiya irinsu sune kawaye na hakika.
"Mamma da Ummi fa muka zo,tana falonki na tsaya muna hira da fine boy Dina."
Mamma ta ce, "ai kallon Ku nake Ku gama tukun tun da shi Kika sani, matsa min kig a kin barmin yar uwa a waje ni bari naje."
Mamma ta fita suka shigo da Ummi , Ummi tana kallon Nafisa ta fara hawaye.
Mamma ta ce, "haba Hajiya meye na kuka ? zata tashi ai addu'ah kawai itace magani."
Maryam ganin itama data Iya cigaba da kukan ne yasa taja sabir suka fita .
Ummi ta jima tana zubda hawaye kafin ta dai na "to yanzu bayan can ba inda za,aje ne ?
Mamma ta ce, "nima nayi wannan tunanin amma kinga shima malamin dayane duba ta gaskiya ya kware wata rana fa sai labari ma , kuma tun tana karama shine dai mai maganin nata, zata dai na ."
Ummi ta ce, "Hakane kam,Allah kawo karshen wannan lamarin."
Mammah ta amsa da Amen.
sun jima suna hira kafin Ummi ta wuce gida tace wa mama ga Maryam nasan zata Dan dibe maku kewa musamman sabir ma.
Mamma ta ce, "ban san dawani baki zan gode muku ba kun min komai a rayuwa ko dangina iya abinvda zasu min kenan."
Ummi ta ce , "Dan Allah ki dai na maryam da Nafisa duk dayane a wajen mu ."
har waje mamma a raka ummi sannan ta dawo
Kabir ne a tsaye a kofar su maryam kuma yaga gidan a rupe harya juya zai tafi Dan yasan koya kirata ba dagawa zatayi ba sai ga Ummi har kasa ya gai da ta ta ce, "to amma ban gane ba yaji wani kunya ya kara kasa da kansa dama nazo Neman Maryam ne ."
Ummi ta ce, "Amma kuma Dana shine zakazo wajen ta kai tsaye ai ba haka ya kamata ba, ya kamata afara sanarwa agida ko?"
" ayi hakuri nayi kuskure insha Allah zan gyara."cewar Kabir
" yawwa yaro amma dai yanzu bata nan taje wajen yar uwarta ba lafiya."
daga haka ta shige gidan Abin ta sai a lokacn ya Mike shide yasan Maryam bata da yar uwan data kai Nafeesa bari yaje gidan Dan yarinyar nada kirki dole yaje kodan ya duba ta ya dauki mota tare da nufan gidansu nafeesa.
Sabir ne yazo da gudu
" Anty Maryam kizo Wai ana nemanki waje."
" inji wa kuma ?"
Mamma ta ce, "kije ki duba mana Maryam ta dauki hijab dinta a fita ba dai ason ranta ba, tana bude kofa suna hada ido kirjinta ya buga da karfi.
Adai lokacin Abhi ya kira Mammah awaya.
Nafseen kuma................
GASA,,,,GASA,,,GASA
_*INADA BUKATAR CIRE GWARZAYEN MASOYAN LITTAFINNAN ABUN ZAI KASANCE YANAYIN SHARHINE,YAWAN SHARHINKI TARE DA NUNA SONKI/KA GA LITTAFIN DUK WA INDA BASA GRP DINA ZA SU IYA YIN SHARHI TARE DA TUROMUN TA NUMBER TA DAKE KASA DAGA YAU ZA AFARA HAR IYAZUWA RANAR DA ZAN KAMMALA LITTAFIN,INA SON MASOYAN LITTAFINNAN SU BAYYANA GARENI ADUK INDA SUKE,KARAMAWA TA MUSSAMAN GAREKU,ABUN SIRRINE BAI FADUWA SAI KUN GANEWA IDANUNKU🥰*_
08103080717
✍️ Xayyeesherthul-humaerath
[4/7, 9:51 AM] Xayyeesherthul-Sweery: _*SAI NA AURI MARUBUCI📝📝📝*_
_(Nafseen)_
*NOBLE WRITERS ASSOCIATION*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu._
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
https://www.facebook.com/106494781436168/
NA
XAYYEESHERTHUL-HUMAERATH
✨6STARS INDEED
_*SAI NA AURI MARUBUCI...Kirkiraren labarine, mai dauke da nishadi na mussaman, al'ajabi tare da ban tausayi,tsantsar soyayya da kauna mai ban mamaki*_
PAGE-28/29
*REAL ANTYN BEAUTY🥰GODIYA MAI YAWA TARE DA FATAN ALKAIRI GA REKI DA RAYUWARKI GABADAYA INA FARINCIKI DA LITTAFIN XAYYEESHERTHUL-HUMAERATH🥰 ALLAH KARA BASIRA*
😉😉 *MY GRP MEMBERS SMILE NA SAN ANSABA MUN UZURI DUK WADDA BATAI SHARHI BA SAI MUN HANATA GANIN YAH JAMEEL😂*
***
Kabeer Ya sake Murmushi Tare da yin sallama.
Jikinta asanyaye ta amsa kasancewar gani take abun da ta mai aranar ya isa yasa ya barta ta huta amman ina.
"Ina hini? "cewar Maryam
Murmushin ya kara sakewa tare da fadin, "Lafiya fatan kina lafiya kema?"
Shiru tayi batare da ta ba shi amsa ba.
Kabeer ya kalleta ga dukkan alamu