Showing 21001 words to 23100 words out of 23100 words

Chapter 8 - HABIBI DAIMAN Compelet Hausa Novels BY AUFANA.doc

yana kuma kallon inda tai mistake da inda tai dai dai.

Bayan tagama sallar sannan tazauna taita jero addu'oi wa mahaifiyarta da mahaifinta dakuma addu'ar idan aurenta da HINASH alkhairine Allah ya tabbatar dashi, idan kuma ba alkhairi bane to Allah yai gaugawar tarwotsashi, daga k'arshe tayi kyakkyawor addu'ah wa yan uwa musilmi sannan tarufe da salatin manzon tsira.

Bayan tashafa tamik'e a tsaye tareda linke sallayar tamayarda ita gunda yake mazauninta, hijab d'inda take sanye dashi tacire shima ta linkesa sannan tajefasa gefen bed d'in.


Juyowa tai domin tafita taje kitchen tad'ibo abinci taci sbd yunworda takeji tana nema ta d'aure mata hanji.

Kicib'ic tai dashi yana a zaune ya hard'e hannayensa gu d'aya yana kallon dik woni motsi nata yana murmushi,

Zaro idanuwonda tai ta firfito dasu woje kamar wocca taga woni abun al'ajabi, hakan yabashi dariya har saida yad'an murmusa sannan yace,

"Da wonnan kallon dakikeman kamar wocca bata tab'a ganinaba dama zama kikai muyi magana".

Ba musu kuwa ta zauna gefensa tareda sadda kanta k'asa sbd wonnan shine karo na farko da tab'a zama tareda shi su biyu kad'ai kuma amatsayin masoya,

D'an matsowa yai kusa da'ita yajuyo suna fuskantar juna, cikin fara'a da sakin and fuska tareda tsintsar SO dakuma K'AUNA yace,

"Ina sonki HUDAYYA, so mara misaltuwa, so wonda yake cike da tsabta, so na har abada wonda bashida k'arshe kuma baya misaltuwa, kema kina sona kamar haka?" yajefa mata tambayar kai tsaye tareda kafeta da sexy eye's d'insa.

Woni irin murmushi tai wonda har saida beauty point ( dimple ) d'inta ya lotsa, fararan hak'oranta suka bayyana wo'enda ke d'auke da kyakkyawor woshirya, wonda kuma yake k'ara bayyanarda kyanta sannan tarufe fuskarta da tafukan hannayenta tace,

"Kai ya HINASH, nima ina sonka mana".

Yesss..........

Yafurta da k'arfi harsaida tabud'e fuskarta ta kyalkyale dariya tana fadin "Ah yaya, kayi ahankali fa, su hajiya zasu iya jiyoka, kuma kasan halin hajiya shegen ji ne da'ita kamar wota yarinya sabon jini, daga nan zata iya jiyo abunda wonda yake parlon babie ke fad'a".

Shima dariyar yai yace "kinganki my habibty, baruwana idan hajiya tajiki bazan taremaki fadanta ba" d'an tabe baki tai tace,


"Yo ina ruwona da'ita, nasan dikdai masifarta bazai woce tace mubarta side d'inta mu koma b'angarenmu ba, kuma koma tace baba Alhj. bazai bariba sbd mu yan gatansa ne" tak'arisa maganar tana dariya.

Murmushi yake yana kallon yanda take sarrafa kyawawan lips d'inta idan tana magana, gasu dai dai da ita, gasu kuma pink gwanin birgewa gwanin ban sha'awa,

Cikin murmushi yace "kinada kyau HUDAYYA, ina sonki ssi" itama murmushin tai sannan tace "kaima kanada kyau yaya HINASH, harma kafini kyau".

Cikin sigar shagwab'a yace "a,a ni banyardaba kinfini kyau" itama tace "Allah nima bazan yardaba, kafini kyau, dubafa idanuwonka sunfi nawa manya kuma hancinka yafi nawa tsawo".

Murmushi yake yana kallon kyakkyawor surarta wocca take k'ara masa kaunarta acikin zuciyarta, komai na HUDAYYA yaduba saiyaga exactly irin wonda yakeson matarsa takasance ne, especially yanayinta, kyanta, hankalinta, nutsuworta, ladabinta dakuma uwa uba tsintsar baiwarda Allah yamata ta kyan halitta,

A dik lokacinda yatina cewa HUDAYYA itace matarda zai aura, yakanji woni irin farinciki da nishad'i a zuciyarsa, ranarda yatina hakan kowa, wonin ranar acikin nishad'i da farinciki zai woni.

Wasa take da yatsunta cikin yanayin kunya ta sadda kanta k'asa, bata ankaraba kawai taji yai hogging d'inta ajikinsa, tsam ya rungumeta sbd jin woni irin sonta da kaunarta dake tasomasa,


Cikin kid'emewa da razana tareda tsintsar tashin hankali dakuma bugawar zuciya ta zazzaro idanuwa ta firfito dasu woje sannan tafara k'okarin raba jikinta da nasa sbd wonnan shine karo na farko da jikinta yafara had'uwa dana woni d'a namiji koda acikin bacci ne kuwa bare kuma a zahiri, hatta y'an uwonsu maza su Affan saidai gaisuwa da hanu amma jikinsu baitab'a had'uwa ba sai yau kuma a yanzu.

Saidai kash k'arfi ba d'aya ba, yanayinda rungumarda yamata bata wasa bace hakan yasa takasa raba jikinta da nasa sai kawai tafara matsar kwallah zatai kuka sbd ita a tinaninta HINASH d'an iska ne harma a zuciyarta tafara fad'in,

"Dama haka halayyarsa take shine kuma zan yarda na auresa, to ai kuma bansani bane, to Alhmdllh dai gwonda daya fara nunaman halayyarsa tin yanzu, kai ammadai yaya HINASH kab'ata wayonka Allah i shiryaka, nidai kam ta Allah bataka ba".

A fili kuwa tini har kwallah sunfara ambaliya a fuskarta sai k'okarin raba jikinta danasa take,

Saida yaga dama dan kansa sannan yarabata da jikinsa yana sauke numfashi yana murmushi fuskarsa d'auke da fara'a,

Tana ganin yasaketa aikuwa dasauri tamik'e a tsaye taruga da gudu tabar d'akin.

Koda tafito parlor su humaida basanan sin fita hajiya ce kawai a parlon, tana ganin hajiya saita tsaya turus tana mayarda numfashi tana kuma kallon k'ofar d'akin,

Ganin yanda tafito dakuma yanayinta yasa hajiya tace "ke.....lafiyarki kuwa, waya biyoki, ina shi HINASH d'in?" tajeromata tambayoyin atare,

Harta bud'e baki zatai magana saigashi yafito shima fuskarsa ba wolwala, tana ganinsa kawai tafice daga parlon hajiya tace "Ikon jallah masu iya magana sukace jaaka cikin jaka, to ita kuma wonnan lafiyanta, kodai kaine kamata woni abu HINASH?" tajefa masa tambayar,

D'an murmushi yai sannan yatako yazo ya zauna kusa da'ita yana fad'in "ni kuma hajjajo, nikuwa mezan mata dahar zata dinda guduna, nima daga bedroom dinki nake nabarta a bedroom d'insu, nafito shine kawai naganta tafita dagudu, shinefa nima nafito naji abunda takema gudu",

Hajiya tace "yo ina nasani tinda naga yanzu kashiga gunta" yace "a,a nima yanzu naganta tana gudunta, ba abunda namata".


Itakuwa sai side d'in Ummi Rukayya sannan tatsaya tana mayarda numfashi, bayan tagama haki da shesheka sannan tashige ciki.

Abinci taci sannan takoma side d'in mama acan ta taddasu hunayya sai kawai tai zamanta anan har kusan 5pm tama manta da labarin woni HINASH,

Yaya hussain ne yashigo rike da hanun humair yace "ke HUDAYYA kije HINASH yana nemanki a woje".

Dimmm.......!!!

Taji gabanta ya yanke yafad'i tace "woi har yanzu bai tafi bane? ni Wlh nama d'auka yafice" hussain yace "bai tafiba to, yana jiranki a woje sarkin wolak'anci" yafad'a yana zabga mata harara.

Tashi tai tana k'unkuni tad'auki hijab d'in munawara tasaka iya guiwarta sannan tafice.

Koda taje saita bata gansa ba, su yaya Affan kawai tagani zaune tareda masu gadi suna shan firarsu, tambayarsu tai ina yaya HINASH yake Ilu driver yace yanzu yashiga parlon bak'i donhaka tajuya tafice izuwa can d'in.

Koda tashiga kuwa saita hangosa zaune kan kujera 1seater, k'arisawa tai cikin d'ar d'ar tazauna a kujerarda ke nesa dashi sannan tace,

"Gani yaya, ya Affan yace kana nemana" uffan baice da'ita ba kawai yamik'e ya tinkarota fuskarsa babu alamun wolwala ko fara'a,

Aikuwa a firgice tamik'e tsaye tafara ja da baya cikin tsintsar tsoro, shikuwa cigaba yai da tinkarota itakuma tana ja da baya,

Bata ankaraba kawai taji takai k'arshen bangon gabas na parlon gashi kuma baidaina tinkarota ba, ganin haka yasa tajuya zata bar parlon, dasauri yarik'o hanunta yajawota tadawo sannan yadatseta da bangon.

K'ara taso tayi dasauri yakai hanunsa yatoshe mata baki tareda furta "Shiiittt.....!!!" saikuwa tai shuru tareda rintse idanuwonta, shikuwa kafeta yai da sexy eye's d'insa yanamata woni irin shuumin kallo yana murmushi,


Jin shuru babu woni abu dayamata yasa ahankali tafara bud'e idanuwonta harta budesu dika sai kawai tai kicib'is da nasa idanuwon yana mata shuumin kallo, itama kallon nasa tafara ganin irin kallonda yake mata yana murmushi saitaji yace,

"Meyasa d'azu kika gudu?" dube dube tafara tana kallon woni wojen tarasa amsarda zata bashi, hanunsa d'aya yakai yamurtsa gefen cikinta harsaida tai y'ar k'ara yana cije gefen lips d'insa d'aya yace "kobakiji abunda nace bane nasake maimaita maki".


Shagwab'e fuska tai tanarke kwallah suka fara zubomata alamar kuka tace "tot....to bakai bane, kak....ka" saikuma tayi shuru takasa cigaba, k'ara matsowa yai dab da'ita suna shak'ar numfashin juna sannan yace,

"Nine namaki me my habibty, dan nayi hogging naki shine kike gudu, to miye aciki ai ke matata ce inada damar nayi komai dake" cikin in ina da tsoro da fargaba tace "dan Allah yaya kabarni natafi tsoro nakeji wlh" y'ar dariya yai sannan yabata hot kiss a goshi yace,


"Ki kwontarda hankalinki my habibty, ba abonda zan maki sai ranar, dama nazone naganki 6pm zan hau jirgi nakoma Abuja, kiman addu'ar sauka lfy kinsan Allah yana karban addu'ar mata wa mijinta da miji wa matarsa",

Dasauri tace "Allah ya kiyaye hanya" dan jikinta tini yakeyin b'ari "ameen my habibty na, I Love U SO MUCH, I LOVE U WITH FULL CONFIDENCE, I LOVE U WITH ALL MY HEART" yafad'a yana murmushi sannan yasaketa.


Atare suka jero suka fito yaje yayiwa su hajiya bankwana sannan tamasa rakiya har gate, saida yatada mota yafice yanamata murmushi sannan takoma sbd ita tak'agu yatafi yanda dik yatsoratata,

Data koma ciki ma kasa yin komai tayi jin kanta take acikin woni yanayi wonda takasa fahimtarsa, tin lokacinda gangar jikinta ta had'u data HINASH tafarajin bak'on yanayi yana ziyartarta, saidai k'arancin shekaru da k'arancin tinaninta yasa takasa fahimtar komai akan hakan.

*******

Yau kimanin sati uku kacal yarage ayi babbar sallah wato sallar layya.

Acikin wonnan satin su momy fati sukazo ashe baikon huzaifa da yaya humaida ne sukazo, ranar juma'ah kuwa bayan antaso daga sallah akai baikon Huzaifa Umar Atta da Humaida Aliyu Mo'allayid'i, dakuma sadaki naira dubu tamanin tareda saka rana dai-dai danasu HUDAYYA bayan sallah da sati biyu kacal,

Ranar su HUDAYYA woni sukai acikin farinciki sai nishad'i suke.

*******

Saura sati d'aya sallah su HINASH sukazo nanfa suka hade dasu Amira dan kusan kullum saisunzo su woni anan sai dare sannan driver's d'insu suzo su daukeso.

Yauma kamar kullum su HUDAYYA ne zaune acikin parlon hajiya sunashan fira mamu mai aikin hajiya tana yayyanka masu fruit's, humaira ce tashigo tacemasu "yaya hunayya woi inji mama tace kuzo ga kayan sallan yaya Amira da yaya humaida ankawo".

Atare suka zaro ido sukace "dan Allah fa humaira" cikin dariya tace "Allah kuwa yanzu y'an gidansu yaya Alk'asim suka fita gakuma y'an gidansu yaya Sadiq sunzo yanzu".

Atare suka tashi har suna y'ar rige rige suka fita suna dariya cikin fara'a.

Koda sukaje ankawowa bak'in abinci da drink's sunasha, kayan Amira suka fara gani komai Alhmdllh gwanin birgewa, kala goma na tufafe da takalma da jaka biyu da mayafai da hijabs da dai sauran cike cike da takarce irin na mata,

Kayan humaida kuwa saida masu kawowa suka fice sannan suka bud'e suka gani, itama komai Alhmdllh kala goma sha biyu na tifafu da set d'in takalma da jakukuna da sauran kayan takarcen mata.

Saura kwana shida sallah aka sake kawo kayan munawara itama dai tubarakallah masha Allah kala goma cif cif itama da sauran tarkace,.

Dikda wo'ennan kayan da aka kawomasu bai hana baba Alhj. Mo'allayid'i yasaka driver ya kwashesu suduka izuwa katafaren sabuwor Plaza d'insa daya bud'a suka zazzab'o kaya kala kala tindaga kan atamfofi leshika material's takalma mayafai kayan make-up da dai sauransu, daganan kuma yafice dasu gun telansu wonda yake masu dinki suka kai kayan sannan yamaidasu gida.

Ranar jajibir da safe mai lallensu tazo tafara masu lallen, HUDAYYA aka fara yiwa sannan Amira, koda aka k'arewa humaida tini na HUDAYYA ya bushe harta wonke.

Hmm Wow masha Allah, reader's naso kuga wonnan lallen na HUDAYYA, jan lalle ne akamata sbd ita dama batason bak'in lalle, anmata shi har abayan hanu gwanin birgewa yafito tass.

Suna a zaune HUDAYYA na latse latsen woyar Amira saiga aunty billy da hamida sunshigo..

Manage it plss.......

#/Vote
#/Share
#/Comment
#/AUFANA for life
(*,FHpr???????? ? ? ?
?
?
? ? ? T
V
X
???024???@BD????????? "$|~?"$&>@B????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??? ? ? ?!?!?!# #"#b$d$f$?$?$?$?$?%?%?%?%?'?'?'?(?(?(?)?)?)?+,,.-0-2-*.,.../////(0*0,0`1b1d1?1?1?1v2x2z2|2?4?4?4?5?5?5?7?7?7?8?8?8?:?:?:????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?:?:b<d<f<?=?=?=?>?>?>???????@?@?@?B?B?B|D~D?D?E?E?E?F?F?F?G?G?G?H?H?HvIxIzI?I?I?I?I?I?I?I?I?I?I?I?IJJBJDJFJ?J?J?J?J?J?J?J?J?JLLNLPLNNNN?O?O????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?O?O?P?P?P?Q?Q?Q?R?R?RnTpTrTVVV&W(W*W?X?X?X?X?X?X?X?Y?Y?Y?Z?Z?Z^\`\b\R]T]?]?]?]<_>_@_j`l`n`?a?a?a.c0c2cHdJdLd?e?e?e?f?f?f"h$h&h?h?h?h?i?i?i\k^k????????????????????????????????????????????????????????????????????????H^k`k?l?l?ljmlmnm?o?o?o?q?q?q?r?r?r?s?s?s?t?t?t,v.v0v?v?v?vpxrxtxPyRyTy`zbzdz?{?{?{?}?}?}>@B????????????B?D?F?L?N?P?X?Z?\?^?B?D?F?$?&?(?????֊????????????????????????????????????????????????????????????????????????H֊؊ڊԌ֌،X?Z?\?֏؏ڏ??????T?V?X?|?~????&?(?*?•ĕƕ??????ҙԙ֙????D?F?H?T?V?d?f?x?z??????
? ??(?*?R?T?V?????????????????????????Z?\?^?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H^?V?X?Z??@??????????.?0?2?????
???????????????????????B?D?F?ƬȬʬʭ̭έʮ̮ήD?F?H??????????"?$?&? ????????? ?"?$?&?(???????>?@?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H@?B?Ȼʻ̻λԽֽؽ????????????>?@?B?????????2?4?6?????????t?v?x?z?t?v?x???????????????\?^?`?x?z?|???????>?@?B?H?J?L?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????????????????????????????????????@?B?D??????????????????????????????????$?&?4?6?H?J?l?n???????????? ?h?j??????????? ?"?$???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??.?0?2????????????????????????????????????????????>?@?B?l?n?p?\?^?`?????????????l?n?p?????????????????????????????????????????????d?f?h?>?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>?@?B??????????xz|??????>@B????468:
 FHJ???? ? ? ? ? ? V X Z T
V
?
?
?
??????<>@?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???VXZ???VXZ"$& "$&???4 6 8 : ?!?!?!?!?"?"?"?#?#$$N%P%?%?%?%$'&'('((()))?+?+?+D,F,H,?-?-?-b/d/f/.00020?1?1?1?2????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?2?2?2?4?4?4J6L6N6777
7 7777*7,7>7@7b7d7?7?7?7?7?7?7?7?7 8"8$8>8@8B8~8?8?8:::?;?;?;8=:=<=Z>\>^>???????@?@?@2A4A6A8AlBnBpBhCjClC?C?C?CEE????????????????????????????????????????????????????????????????????????HEE?E?E?E?G?GH?H?H?H.I0I2IxJzJ|J?J?J?J?K?K?K?L?L?L?L$N&N(N?N?N?N?O?O?O|P~P?PQQQRRR R?S?S?S?T?T?ThUjUlU?V?V?VXXX?X?X?X?Y?Y?Y\ \"\2^4^6^????????????????????????????????????????????????????????????????????????H6^?_?_?_.`0`2`?`?`?`?a?a?aVbXbZb?c?c?c?d?d?dff fHgJgLg.h0h2hii?i?i?i k"k$k l"l$l&l?m?m?m~o?o?obqdqfq?r?r?rfthtjtDuFuHu?v?v?v?w?w?w?x?x?x?y?y?y????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?yTzVzXz?z?z?z?{?{?{h}j}l}?~?~?~?? ?j?l?n????????0?2?4??
? ?????????????????*?,?.?0?2?d?f?h?r?t?v?*?,?.?X?Z?\?$?&?(???????????????????ڍ܍????????????????????????????????????????????????????????????????????????H܍???"?$?L?N?P???????????????????ԏ֏؏ƐȐʐ???????? ??????????????.?0?2???????????????
? ????????B?D?F?????š????????œĜ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????ʟ̟Οf?h?j?H?J?L?ġơȡ??????H?J?L????????????????اڧܧ???D?F?H?????????????v?x?z?????????????~?????????????????V?X?Z?????µ\?^?`?d?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hd?f?h?6?8?:???????,?.?0?2??????????????????L?N?P???????j?l?n?x?z?|?8?:? ?Z?\?^?????????
?D?F?H?????????????2?4?6?? ?"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"?B?D?F???????:????????L?N?P? ???????????????D?F?H?b?d?f?j?l?n???????t?v?x???????x?z?|???????????????????????????????|?~???F?H?J?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HJ?????????????V?X?Z?????????????r?t?v?p?r?t???????????????????????????????4?6?8?????&?(?*?"?$?&???????????????????:??X?Z???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??.?0?2???
?@?B?D?:??024|~?????????????? ? ? 8
:
<
?
?
?
??????024???RTV??????024*,.????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.LNP????????????DFH???\!^!`!"""N#P#R#t$v$x$>%@%B%?%&&h'j'l'n'((*(,($)&)()?*?*?*?+?+?+X,Z,\,?-?-?-?/?/?/^0`0????????????????????????????????????????????????????????????????????????H`0b0?1?1?1b2d2f2V4X4Z4|5~5?5*6,6.67 7"7284868?8?8?8?9?9?90;2;4;6;*=,=.=p>r>t>@@@^A`AbA?B?B?B?C?C?CdDfDhD&E(E*EFFF?G?G?G
I II4J6J8J~K?K?KrL????????????????????????????????????????????????????????????????????????HrLtLvLPMRMTMXNZN\NPPPQQQ>R@RBR\S^S`S?T?T?T?U?U?U?V?V?V?W?W?W?X?X?X?Y?Y?Y?Z?Z?ZX[Z[\[^\`\b\]]]j^l^n^z^|^?^?^?^?^?^?^,_._0_J_L_t_v_x_?_?_?_????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?_?_?_?_ `"`$`hajala"e$e&e h"h$hNjPjRj>k@kBk?l?l?l?m?m?m?n?n?nZo\o^oqqq@rBrDruuuHvJvLv?x?x?x?y?y?y?y?y?y{{{?{?{?{h}j}l}? ?"???????H?J?L?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HL??????????? ?"?h?j?l?x?z?|?????????????????????J?L?N?d?f?h???????P?R?T?(?*?,????̞ΞО@?B?D?????????????~?????`?b?d???
? ?H?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HH?J?L?2?4?6?\?^?`?????????????????????b?d?f??????????????????????l?n?p?????????????Z?\?^???????????????????????????????????????????(?*?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????$?&?B?D????????^?`?b????B?D?F?H?X?Z?\??????????V?X?Z???????????j?l?n???????????????4?6?8?>?@?B???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??J?L?N?P??????????????????????BDFH???HJL   " $ & ?
?
?
HJL???????fhjjln??????$&(FHJ2 4 6 ?!?!?!z%|%~%????????????????????????????????????????????????????????????????????????H~%?%?%?%?'?'?'8):)<)>)\*^*`*?+?+?+?-?-?-?-?.?.?.?.?/?/?/?1?1?1?133
3 3234363B3D3R3T3f3h3?3?3?3?3?3?3?3?3?344J4L4N4j4l4n4?4?4?4.60626,7.707?8?8????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?8?8?8X9Z9\9|:~:?:H;J;L;?<?<?<?=?=?=?=?=4?6?8??@?@?@?B?B?B?D?D?D?F?F?F?H?H?HJ J"J0K2K4K?M?M?MPPP?Q?Q?Q?R?R?R?T?T?TVVVLWNWPW?W?W?WlXnXpXYY????????????????????????????????????????????????????????????????????????HYY?Y?Y?Y.[0[2[?\?\?\?^?^?^>a@aBaZb\b^b?c?c?c?cRdTdVd?e?e?e?g?g?g?g|j~j?j?l?l?lnnnfohojolorr r?s?s?s?v?v?v?w?w?w?w?wxtyvyxy?z?z?z?|?|?|.~0~????????????????????????????????????????????????????????????????????????H0~2~???`?b?d?2?4?6?*?,?.???????ʄ̄ڄ܄??????@?Z?\???????Ѕ҅ԅ????0?2?4?ΆІ҆??????????ތ???D?F?H?L?N???????,?.?0?\?^?`?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????????????J?L?N?b?d?f? ???????????"?$?&????????????????L?N?P????????????6?8?:????????:??F?H?J?????????????? ???F?H?J?`?b?d?p?r???????????????????????,?.?v?x?????????(?*?,?????????????n?p?r??????????468?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????bdfxz|:<>h j l l
n
p
< > @ *,.??????????????tvx??????468??? "$????????!?!?!z#|#????????????????????????????????????????????????????????????????????????H|#~#>$@$B$0%2%4%?%?%?%('*','F(H(J(^*`*b*?,?,?,?-?-?-?-?.?.?.?/?/?/j0l0n0?0?0?0222?2?2?2?4?4?4?5?5?5?6?6?6?7?7?7P9R9T9 ;;;;?<?<?<?>?>?>?>?@?@????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?@?@?B?B?B?BlDnDpD
F FFF?G?G?G?I?I?I?I?I?IrJtJvJ?L?L?LNMPMRMlMnMpM?N?N?N?P?P?P?Q?Q?Q?R?R?RLTNTPT?U?U?U?V?V?V?Y?Y?Y[[[h\j\l\]]]J]L]N]Z]\]j]????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hj]l]~]?]?]?]?????*,Hr????? ? ?
?
? ? V
X
??24??B??????????????????????????BD??????"$~?$&@B??????? ? ?!?! #?????????????????????????? #"#d$f$?$?$?$?%?%?%?'?'?(?(?)?),,0-2-,...///*0,0??????????????????????????,0b1d1?1?1x2z2|2?4?4?5?5?7?7?8?8?:?:?:d<f<?=?=?>?>?????????????????????????????????@?@?B?B~D?D?E?E?F?F?G?G?H?HxIzI?I?I?I?I?I?I?IJDJFJ??????????????????????????FJ?J?J?J?J?J?JNLPLNNN?O?O?P?P?Q?Q?R?RpTrTVV(W*W?X???????????????????????????X?X?X?X?X?Y?Y?Z?Z`\b\T]?]?]>_@_l`n`?a?a0c2cJdLd?e?e?f???????????????????????????f?f$h&h?h?h?i?i^k`k?l?llmnm?o?o?q?q?r?r?s?s?t?t.v0v?v???????????????????????????v?vrxtxRyTybzdz?{?{?}?}@B????????D?F?N?P?Z?\?^?D?F???????????????????????????F?&?(????؊ڊ֌،Z?\?؏ڏ????V?X?~???(?*?ĕƕ????ԙ??????????????????????????ԙ֙???F?H?V?f?z???
? ??*?T?V?????????????????\?^?X???????????????????????????X?Z?>?@???????0?2???
????????????????D?F?Ȭʬ̭έ??????????????????????????έ̮ήF?H???????$?&???????"?$?(?????@?B?ʻ̻λֽؽ??????????????????????????ؽ????????@?B???????4?6??????v?x?z?v?x???????????^???????????????????????????^?`?z?|?????@?B?J?L??????????????????????????????????????????????????????????????????????B?D????????????????????????&?6?J?n???????????????????????????n??????? ?j???????"?$?????0?2?????????????????????????????????????????????????????????@?B?n?p?^?`?????????n?p???????????????????????????????????????????????????????????f?h?@?B???????z|????@B???6??????????????????????????68:
 HJ??? ? ? ? X Z V
?
?
????>@???????????????????????????????????XZ??XZ$& $&??6 8 : ?!?!???????????????????????????!?!?"?"?#$$P%?%?%&'('(())?+?+F,H,?-?-d/f/0020?1???????????????????????????1?1?2?2?4?4L6N677
7 777,7@7d7?7?7?7?7?7"8$8@8B8?8???????????????????????????8?8::?;?;:=<=\>^>?????@?@4A6A8AnBpBjClC?C?CEE?E?E???????????????????????????E?GH?H?H0I2IzJ|J?J?J?K?K?L?L?L&N(N?N?N?O?O~P?PQQR??????????????????????????RR R?S?S?T?TjUlU?V?VXX?X?X?Y?Y \"\4^6^?_?_0`2`?`?`???????????????????????????`?a?aXbZb?c?c?d?df fJgLg0h2hi?i?i"k$k"l$l&l?m?m?o?o???????????????????????????odqfq?r?rhtjtFuHu?v?v?w?w?x?x?y?yVzXz?z?z?{?{j}l}?~?~???????????????????????????~? ?l?n??????2?4?
? ???????????,?.?2?f?h?t?v?,?.???????????????????????????.?Z?\?&?(???????????܍??$?N?P?????????????֏؏Ȑʐ????????????????????????????????? ?????????0?2??????????? ??????D?F???š????????????????????????????????œĜ????????̟Οh?j?J?L?ơȡ????J?L???????????ڧ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ڧܧ??F?H?????????x?z?????????????????????X?Z???µ^???????????????????????????^?`?f?h?8?:?????.?0?2?????????????N?P?????l?n?z?|?:? ?\?^??????
?F?H?????????4?6? ?"?D?F???????????????????????????F??????????N?P???????????F?H?d?f?l?n?????????????????????????????????v?x?????z?|?????????????????????~???H?J?????????X?Z???????????????????????????Z?????????t?v?r?t?????????????????????6?8???(?*?$?&???????????????????????????&???????????Z?????????????0?2??
?B?D??24~????????????????????????????????????? ? :
<
?
?
????24?????????????????????????????TV????24,.NP????????FH??????????????????????????H??^!`!""P#R#v$x$@%B%&&j'l'n'*(,(&)()?*?*?+?+Z,??????????????????????????Z,\,?-?-?/?/`0b0?1?1d2f2X4Z4~5?5,6.6 7"74868?8?8?9?92;??????????????????????????2;4;6;,=.=r>t>@@`AbA?B?B?C?CfDhD(E*EFF?G?G II6J8J??????????????????????????8J?K?KtLvLRMTMZN\NPPQQ@RBR^S`S?T?T?U?U?V?V?W?W?X?X???????????????????????????X?Y?Y?Z?ZZ[\[`\b\]]l^n^|^?^?^?^._0_L_v_x_?_?_?_?_"`??????????????????????????"`$`jala$e&e"h$hPjRj@kBk?l?l?m?m?n?n\o^oqqBrDruuJv??????????????????????????JvLv?x?x?y?y?y?y{{?{?{j}l} ?"?????J?L??????? ?"?j???????????????????????????j?l?z?|???????????????L?N?f?h?????R?T?*?,???Ξ??????????????????????????ΞОB?D?????????????b?d??
? ?J?L?4?6?^?`???????????????????????????????????????????d?f????????????????n?p?????????\?^??????????????????????????????????????????????????????????*?????????&?D?????`?b???D?F???????????????????????????F?H?Z?\???????X?Z????????l?n???????????6?8?@?B????????????????????????????????????????????L?N?P???????????????DFH??JL??????????????????????????L  $ & ?
?
JL?????hjln????&(HJ4 ??????????????????????????4 6 ?!?!|%~%?%?%?'?':)<)>)^*`*?+?+?-?-?-?.?.?.?/?/?1?1???????????????????????????1?13
3 34363D3T3h3?3?3?3?3?344L4N4l4n4?4?40626.707??????????????????????????07?8?8?8Z9\9~:?:J;L;?<?<?=?=?=6?8??@?@?B?B?D?D?F?F?H?H???????????????????????????H J"J2K4K?M?MPP?Q?Q?R?R?T?TVVNWPW?W?WnXpXYY?Y?Y???????????????????????????Y0[2[?\?\?^?^@aBa\b^b?c?c?cTdVd?e?e?g?g?g~j?j?l?lnn??????????????????????????nhojolor r?s?s?v?v?w?w?wxvyxy?z?z?|?|0~2~??b?d?4???????????????????????????4?6?,?.?????̄܄???>?@?\?????҅ԅ??2?4?І҆?????????????????????????????????????F?H?N?????.?0?^?`???????????????????????L?N?d???????????????????????????d?f????????$?&???????????N?P????????8?:???????H?J???????????H?J?b?d?r??????????????????????????????????????????.?x?????*?,?????????p?r???????68????????????????????????????????dfz|<>j l n
p
> @ ,.?????????vx??????????????????????????x????68?? $??????!?!|#~#@$B$2%4%?%?%*'??????????????????????????*','H(J(`*b*?,?,?-?-?-?.?.?/?/l0n0?0?022?2?2?4?4?5?5???????????????????????????5?6?6?7?7R9T9;;;?<?<?>?>?>?@?@?B?B?BnDpD FFF?G?G???????????????????????????G?I?I?I?ItJvJ?L?LPMRMnMpM?N?N?P?P?Q?Q?R?RNTPT?U?U?V?V???????????????????????????V?Y?Y[[j\l\]]L]N]\]l]?]?]??????????????SummaryInformation(?????DocumentSummaryInformation8????????????*?WpsCustomData????????????XX????????

 !"#$%&'()????+,-???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0??HPVpx????CPH2687 WPS Office?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ?+??:?O^k֊^?@?????>??2E6^?y܍??d?"?J???.`0rL?_L?H?????~%?8Y0~??Ա??:??|#?@j]?]/0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXB #,0??FJ?X?f?vF?ԙX?έؽ^??n?????6??!?1?8?ER?`?o?~.?????ڧ^??]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0p??)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??2
?3 ????"??@???
??՜.??+,??D??՜.??+,??L? 06ICV?!3a6e42d46688449da2f185523db53e18

6
7
8

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login