Showing 12001 words to 15000 words out of 23100 words

Chapter 5 - HABIBI DAIMAN Compelet Hausa Novels BY AUFANA.doc

murmushi yasake yi mai sauti harsaida itama taji tadan juyo takallesa.

Ji tai yace "Ok gsky kinada kyau, ke kyakkyawa ce kuma ni kinman" d'an murmushi tai sannan tace "to ngd" daganan kuma batasake cewa komaiba.

Sake cemata yai "nace nifa kinyiman nagani kuma nayaba ina sonki" dasauri tajuyo ta kallesa tareda tsayawa cak sbd jin yanda jininta yanemi ya tsinke in one time.

Shima din kallonta yake yana murmushi "kayi hkr yaya banice wocca akace kazo gunta ba y'ar uwata ce hamida nikuma sunana HUDAYYA" tana gama fadar haka tajuya,

Binta yai har suka isa kofar shiga parlon sannan tatsaya, bayan yacire takalmansa sannan suka shiga ciki,

A zaune suka tadda su hamida, cikin murmushi HUDAYYA tace "Sister's this is yaya HINASH bak'onmu kenan" saikuma tajuyo gareshi tana fara'a tace,

"Yaya HINASH this is ur sister's Amira munawara and amaryarka ta gobe insha Allah wato hamida".

Su Amira cikin fara'a da murmushi suka gaidashi dakuma girmamawa, bayan sun gaisa sannan suka fita suka basu woje.

Bayan dakamar 15mnts saiga hamida tashigo sashen hajiya itakad'ai, tana zuwa saita tadda HUDAYYA tagama sallah tana kwonce gefen gado.

Hanunta tariko tace "taso muje HUDAYYA" ba musu kuwa ta tashi tana y'ar dry suka fita,

Parlon suka koma gunsa yana zaune har yanzu kan kujera 1seater, zaunarda ita hamida tai kan kujerardake fuskantarsa sannan tace,

"HUDAYYA kece yaya HINASH yazab'a baniba kece yace yana so sbd haka yanzu kece amaryarmu".

Dasauri tamik'e tsaye tareda zaro dara daran idanuwanta ta firfito dasu woje hade da dafe k'irji da hanu d'aya tafurta "What....!!! Ni kuma?" hamida tace "eh ke!"....

#/Vote
#/Share
#/Comment
#/AUFANA for life
[8/16, 9:49 AM] AUFANA4REAL
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183_

_*Intelligent writer's association*_

_*Page 15~16*_

_*Bismillahir rahmanir rahim*_

Cikin tsintsar tashin hankali da kid'imewa tace "taya hakan zata kasance bayan kuma kece wocca aka turosa gunki, kece wocca aka turosa domin kusasanta junanku",.

Murmushi hamida tai sannan tamatso dab da'ita tadafa shoulder dinta da hanun d'aya sannan tace, "HUDAYYA kimanta da wonnan batun, kidaina wonnan maganar, da ni da ke dika d'aya ne, sannan kisani cewafa akayi yaganni idan namasa bacewa akai dole yazab'eni ba, sbd haka yanada damar yace banmasa ba kuma yanada damar yace kece wocca yagani kuma kikamasa kuma na tabbata dik wonda yaji wonnan abun zaiyi farinciki zaiji dadinsa ssi" tak'arisa maganar tana y'ar dariya.

D'an matsawa tai daga kusa da'ita fuskarta cikin b'acin rai da tsintsar tashin hankali tana juya kanta tace "a,a hamida hakan bazai tab'a kasancewa ba, koda ku kunyi farinciki wosunku sam bazasuyi ba, matuk'ar wonnan abun yafita kowa yaji yakasance dani da y'an uwana zamushiga acikin tashin hankali, ina fatar kin fahimci zantukana, narok'eku dan Allah kubar wonnan zance.....".

Bata k'arisaba HINASH yamike dasauri yatako yazo izuwa kusa dasu cikin tsintsar b'acin rai sannan yace "HUDAYYA ni kece zabina kenakeso, matuk'ar su babie suka amince to babu abunda zai hanani mallakarki amatsayin mata ta" yana gama fad'ar haka yajuya domin fita yabar parlon,

Dasauri HUDAYYA taje tasha gabansa tadurk'usa agabansa tareda hard'e yannayenta dika biyu alamar rok'o tafara fad'in.

"Dan Allah, Dan Allah narok'eka yaya HINASH karufaman asiri kajanye k'udurinka kayi hkr ka karb'i y'ar uwata amatsayin zabinka dan Allah" woni mugun tsaki yaja cikin b'acin rai sannan yabi ta gefenta yafice abunsa,.

Woni irin kuka tafashe dashi wonda yake cike da ma'anoni daban daban acikinsa,

Hamida ce tazo takamata ta dagar tana rarrashinta cikin tausayi dakuma k'aunar y'ar uwar tata, cikin gida suka woce.

Koda suka isa saisuka taddasa acan babban parlor taredasu mami dasu mama da ummi da hajiya sunashan fira,

Su Amira tambayar hamida suka fara yanda takasance tsakaninta da HINASH nanta cemasu ya amince yace tamasa, farinciki ne yamamaye zuciyoyinsu ssi nansuka shiga murna da tsalle hadda rangad'a gud'a munawara tai,

Harsun zauna saitaga yakafeta da sexy eye's nasa yanamata woni shu'umin kallo, hakan yasa tamik'e tabarmasa parlon, hamida ma fita tai tabi bayan HUDAYYA.

Bayan tashiga bedroom d'in momy dasauri momy tamik'e cikin zumud'in jin yanda takasance tsakaninta da HINASH d'in, nantake tacemata ya amince yace yanasonta tamasa, murna hadda tsalle momy tadingayi kamar k'aramar yarinya harsaida tabama hamida kunya da mamaki, dan farinciki har sabowan sarkan gold tabama hamida tace tadingayiwa HINASH kwalliya idan zaizo.

HUDAYYA kuwa bedroom d'insu tashige takwonta kan bed d'insu tanata tinanin zantukan HINASH dayai, tajima ssi anan kamin daga baya su humaida suka shigo.

Yanayinda suka taddatane yad'aga masu hankali nan suka shiga tambayarta abunda ke faruwa, dafarko sunyi farinciki da murna matuka amma daga baya hankalinsu yatashi ssi sbd sanin halin momy, matuk'ar taji wonnan abun to kashinsu ya bushe zataci namansu d'anye takumayi bandarsa,

Ganin yanda y'ar uwar tasu ta tada hankalinta sosai fiye da nasu yasa su suka kwontarda nasu hankalin domin ita nata ya kwonta.

***** *****

Zaune suke acikin makeken parlon aunty billy, aunty billy tana a zaune kan kujera 2seater tana using da system tana sarrafata da'alamu dai aiki ne takeyi mai muhimmanci,

HINASH ne zaune kan dining shi da big bross nasa hisham, abinci sukeci atare,.

Bayan sungamaci sannan yadubi hisham yace "am big bross naje naga yarinyar amma nifa yarinyar sam wlh batamunba sam bata acikin tsarin matanda nakeso na aura, batada qualities na macenda nake da burin na aura".

Batareda ya kallesaba yace "to ni miye nawa aciki, miye nafad'aman kaje kasami dady kafadamasa man" y'ar dariya yai tareda sosa kansa kamar makaryaci yace "ammafa naga wocca nakeso acikin sauran yammatan, wlh big bross yarinyar tayi ssi, exactly irin macenda nakeda burin in aura haka take, gatada qualities irin yanda nakeso matata takasance".

D'agowa hisham yai yakallesa yana dariya yace "Allah i shiryawa dady kai wlh, HINASH kaganka ko anbaka mata a b'agas batareda kasha wohalar nemaba kace bakaso, yanzu kuma again kace kanason y'ar uwarta, baka ganin zaka haddasa wota fitina a tsakanin yaran kokuma iyayensu musamman idan ba uwa d'aya uba d'aya yaran sukeba".

Aunty billy ce tad'ago daga kan system dinta tace "kajiman papien aami, to miye aciki dan yace bayasonta kuma yasake neman y'ar uwarta, naga ai dik kusan d'aya suke tinda y'an uwan junane, idan iyayensu nada hankali bazasu woni damarda kansuba sbd matar mutum kabarinsa kuma woni baya aurar matar woni" dasauri HINASH yace,

"Yawwa matar yaya shsy nake kara yinki sbd kina bayyane gsky ki fallasata, matar yaya sunan babyn HUDAYYA kihad'amana nickname mai dad'i" yai maganar yana dariyar murna da farinciki.

D'an shuru tai tana tinani cikin murmushi tareda d'ora yatsanta kan gemonta, can sannan tace "am...am yawwa my k'ane ( HISH'HUD) means HINASH & HUDAYYA kenan".

Cikin tsintsar farinciki yamike tsaye yai tsalle yana dariya yace "kai matar yaya shsy nake kara yinki wlh, woww nice name HISH'HUD, sunan yayi kuwa wlh, as from today an as from to now sunana yacanja daga HINASH zuwa HISH'HUD" daga hisham har billy dariya sukeyi ssi.

Shima barin side d'in yai yakoma nasu side yana fad'in "matar yaya kifara shirin shagali nanda 2months zan angwonce" dariya sukebinsa da'ita har yabar side d'in,.

Bayan da dady yadawo ne da mami yasamesu yafad'amasu shifa hamida batamasa ba amma yaga HUDAYYA itace tamasa kuma ita yakeso ya aura, dikansu basu nuna b'acin rai ko damuwarsu ba sbd a ganinsu hamida da HUDAYYA dika d'aya ne kuma auren soyayya yafi na k'iyayya,

Nanatek dady yai na'am da zancen yakuma nuna zahirin farincikinsa sannan yacewa HINASH insha Allah kamin su koma Abuja saiya tabbatarda anyi baikon HINASH da HUDAYYA tareda sadaki.

Tsintsar farinciki ne yamamaye HINASH nanya durkusa ya sumbaci hanun dady cikin farinciki da murna da dariya sannan yaita masa gdy da fahimtarsa da yai bakamar yanda HUDAYYA takasa fahimtarsa ba,.

*****

```Bayan kwana biyu da faruwar hakan```

Cikin sauri suke shirin zuwa school kasancewar yau Friday ce gajeren lokaci, game's ware suke sakawa aranar friday wando da riga mai dogon hanu sai hijab da d'an kwali,

Bayan sungama shirin olready sungama komai nasu kamar yanda suka saba tin 5:30am alarm d'insu ke tadasu suyi dik woni aiki harda abincinsu na zuwa school, bayan sungama komai sannan suje suyi sallah suyi shirin tafiya school idan driver d'insu yazo yadaukesu suwuce.

To kamar kullum bayan sungama driver yazo ya d'aukesu suka fice.

Bayan sunje school d'in sun dauki lessons d'insu 9am aka fiddasu game's, kowa da wasanda yakeyi maza football mata kuma cricket da basketball da dai sauran wasanni kala kala, 10am dot aka tadasu breakfast hakan yakatse masu wasanninsu suka wuce domin yin break.

Kamar yanda suka saba Amira, munawara, HUDAYYA saikuma wosu k'awayensu atare sukeyin break d'insu, suna cikinyi sai HUDAYYA tacire rigarta yarage daga ita sai brez saitasaka hijab tarufe jikinta sbd yanayin garin ana zafi ssi, and'anyi kwana biyu ba'ayi ruwa ba shsy garin yad'auki zafi ssi,

Bayan sungama kuma suka koma class 11am aka fito dasu M.S.S domin yin wa'azin k'arshen mako kamar yanda yake al'adar school d'in, and'auki kamar 1hr and 39mnts aka hudanarda wa'azin, sai daga bisani aka rufe taro da dad'adan addu'oi.

Bayan angama sai shuwagabanni acikin d'alibai wato waenda aka bama hakkin kula da yara da abunda ke gudana acikin makarantar daga cikin d'alibai suka fara kula da yara musamman a wojen tsallakan titi idan anzo daukansu,

HUDAYYA tana d'aya daga cikin waenda aka bama shugabancin donhaka tabarsu Amira suna jiranta taje suna kula da yara, hunayya dama ss3 take sune ke zana jarabawan WAEC sbd haka ita anan school suke barinta har saisun gama sannan azo daukanta.

Suna cikin kula da yara teacher's d'insu suka sakasu su tsallakarda yaranda akazo daukansu, ga garin ya hard'e koina da koina hadarine ya had'u da'alamu kuma ruwane kekan hanyar zowa.

Ahankali suka fara tsallakardasu suna sake dawowa su dauki wosu bayan sunkai wosunsu, to a k'aidar police d'inda ke kula da kan titin sukan hana motoci wocewa harsai angama tsallakarda yara sbd gudun afkuwar b'arna,

Tana a tsaye tareda yaranda ta tsallakar tanajiran sauran saitaji anatab'ata ta baya tareda kiran sunanta "aunty HUDAYYA".


Waigowa tai ahankali ganin wocca ke tsaye a bayanta yasa tazaro dara daran idanuwonta ta firfito dasu woje cikin tsintsar mamaki taredayin murmushi, aami ce tsaye abayanta itama tana dariya, sanye take da doguwar riga white color iya guiwarta da takalma farare masu belt a baya, sumarta kuma an tufketa da ribbon d'aya,

Cikin mamaki HUDAYYA tace "aami meya kawoki nan, tukuna ma keda waye kikazo?" dariya yarinyar keyi saita mik'a mata wota teddy mai shegen kyau pink color, a wuyan teddy d'in wata yar flower ce wocca akai zanen hert ajikinta itama pink ce sai d'an zanen fari ajikinta, acikin hert d'in aka rubuta HISH'HUD, HINASH & HUDAYYA, karb'a tai cikin mamaki sannan tace,

"Waya baki ne?" tana dariyar babyn tace "dady HINASH ne gayacan a tsaye gun mota" juyawa tai takalli inda babyn kenuna mata saikuwa tahangosa a tsaye ya hard'e hannayensa gu d'aya yana kallonta yana murmushi.


Dasauri tadawo da kallonta ga aami danufin tamata magana sai kawai taga wayam ba aami, koda tasake kallonsa saitagansa d'auke da babyn sunamata murmushi.

Dasauri tajuya fuskarta ba walwala ko annuri ta tsallaka titin takoma gunsu Amira, har driver d'insu yazo zasu woce saita tina tayi mantuwa a class danhaka takoma domin ta dakko abunda tamanta gakuma hadari ya gangamo kayansa har anfara iska,

Ganin haka yasa sukan sukaje suka shiga mota, HINASH ne yazo gunsu suka gaisa hadda baba driver, bayan sun gaisa sannan yaje yana jiran fitowarta.

Koda tafito saita taddasa a tsaye nesa da School bose d'insu, sharesa tai tayi kamar bata gansaba takama hanyar zuwa gun mota shikuwa dasauri yaje yasha gabanta, tsaye tai cak taharde fuska cikin tsintsar b'acin rai tace "malam lafiya? kabani hanya nawoce jirana akeyi" shima d'an daure fuska yai sannan yagyara tsayuwarsa tareda cusa hannayensa acikin aljihu yakafeta da sexy eye's d'insa sannan yace,


"Ba'inda zakije harsai kince kin amince da aurenmu" numfashi ta sauke sannan tace "kaga yaya HINASH, dan Allah dan Allah narok'eka kabar wonnan maganar karma kowa yajita, kaje gun y'ar uwarta ku sasanta kanku kuyi aure amma kadaina fad'ar ni kakeso".

Harya bude baki zaiyi magana kawai saisukaji iska mai k'arfi tazo alamar zowan ruwa, hijab dinta ne yad'age yakai harga fuskarta kasancewar dama woni girmane dashi ssi ba, brez dinta da rabin dukiyar fulaninta ne suka bayyana a fili aikuwa dasauri tajawo hijab d'in tamayar,

Tsintsar b'acin rai ne suka bayyana zahirinsa a fuskar HINASH, cikin b'acin rai yacatamata "HUDAYYA wonnan wane irin iskanci ne zaki cire rigarki kidinga tallatarman da tsadajjiyar dukiyata wocca zan siya da tsada, wlh this is the last worning dana baki karki sake" mamaki ne ya bayyana a fuskarta dakyar ta tattaro kalmominda tacemasa,

"Yaufa anyi zafi sosai shine nacire nasha iska" cikin b'acin rai yace "koma dai menene karki sake nace" yai maganar yana kafeta da sexy eye's nasa waenda kesaka kwarjininsa kara mamaye idanuwonta.

Woni irin gajeren tsaki taja "mtsss...." tareda juyawa domin ficewa sbd ruwonda yasakko harya fara jik'a mata hijab tidin bobbs dinta yafara bayyana, dasauri cikin zafin nama yariko hanunta tareda janyota da k'arfi tafad'o k'irjinsa fuskarsa dai dai gefen fuskarta, cikin kakkausar murya yace "ni kikeyiwa tsaki HUDAYYA, ni sa'ankine dazakiman tsaki" dikda a kid'ime take kuma a tsorace amma hakan baihanatayin jarumtaba tace "Eh, idan kuma kaji zafi to daga yanzu karka sake kulani amatsayin wocca kace kanaso",

Woni gajeren murmushi yai sannan yasaketa daga rikonda yamata sbd harta fara kunkunin yin kuka yace "hmm yaro yarone yaro man kaza, ai HUDAYYA idan kinga ban aureki ba to haka Allah ya kaddaro damacan ke ba matata bace, amma matuk'ar Allah yarubuta ke matata ce to babu abunda zai hanani mallakarki amatsayin matar aure na" yak'arisa cikin dariya tareda kashe mata ido d'aya.

Tsakin tasakeyi sannan tafice dasauri sbd rowan sunfarayin k'arfi, shikuwa shafa sumarsa yai taredayin killer smile ya cije leb'ensa d'aya na k'asa sannan yai tsalle ya b'allo furen icen dalbejiya dake shuke awajen sannan yafice yana murmushin.


Kai tsaye gida suka fice cikin sauri sbd kar ruwan sunyi k'arfi ssi suhana driver, tin a harabar gidan sukafara ganin sauyi alamar zaayi woni gagarumin taro ko biki kokuma tarbon manyan bak'i,

Koda suka k'arisa cikima saisuka tadda yamafi na woje, ma'aikatan gidan gaba d'aya sai faman aiki suke, su HUDAYYA basu kara shan mamakiba saida suka shiga side d'insu,

Momy saudat dakanta suka tadda tana aiki tareda y'an uwonta na Lego's yayyenta da wosu daga cikin y'an uwonsu, dik aikinda su sukeyi yanzu sun tadda komai anyi, ba halin suyi tambaya kosuyi magana haka sukai wonkansu sukai sallah,

Around 3pm dot komai an kammala side d'in nasu koina k'amshin tirare yake kala kala, bayan sunyi sallah sannan suka fito, koda suka fito saisuka tadda mami dasu hanifa dasu aami da dai kowa da kowa zaune acikin parlon.

Cikin yanayin kunya sukaje suka gaishe dasu mami sannan suka mike danufin barin parlon amma mami tahanasu, wota muguwar harara momy tadinga jefa masu kamar idanuwonta zasu fito woje.


Kusan 3:30pm saigasu Hanash da hisham sun shigo suna cewa momy "to momy Allah shi kyauta yasanya alkhairi" itakuwa sai wagan baki take tana amsa masu, hanash ne yace "mamin mu wacece amaryar tamu hala nifa bansantaba" yaimaganar yana murmushi,

Cikin fara'a mami tace "wannan ce" tafad'a tareda nuna HUDAYYA da yatsa, daga HUDAYYA harsu humaida saida sukaji hantar cikinsu da hanjin cikinsu sun kada, tsintsar tsoro ne ya bayyana a fuskokinsu ganin woni mugun kallo da momy kemasu...


Aslm, dan Allah kuyi hkr dajina shuru 2days, wlh yanzu very busy nake ssi wonnan ma dakyar nasamu nayisa, afuwan my fan's, love u all much much d'



#/Vote
#/Share
#/Comment
#/AUFANA for life
[8/16, 9:49 AM] AUFANA4REAL
_*BY~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183_
_*Intelligent writer's association*_
_*Page 17~18*_
_*Bismillahir rahmanir rahim*_
Jin abunda mami tafad'a ne yasa dasauri momy tamik'e a tsaye cikin tsantsar masifa tace "wai Aysha mekike nufine" cikin murmushi mami tace "kamarya kenan yaya saudat?" cikin masifa da balbalin bala'i tace "ina nufin ba hamida ce akai baikon HINASH da'ita ba? Sbd naga kin nuna HUDAYYA kinkuma ce itace amaryarsu hanash".

Dariya mami tai sannan tace "au kina nufin bakisan HINASH yacanja akalar ba daga kan hamida zuwa HUDAYYA?" cikin zazzaro idanuwana momy tace "haba Aysha karki maidani wota sakarya mana, yanda mukai dake akan zaizo gun hamida ne kuma yazo yaganta yace ya amince yaji yagani tamasa zai aureta, yanzu kuma sbd tsabar iskanci da rainani shine zakujecan kuyi k'ulle k'ullenku da munafurci kuwani ce HUDAYYA ce yace yanaso".

Dasauri mami tamik'e sbd itamafa ba bayaba wojen masifa kawaidai dan shekaru sunja ne har anfara cimma jikoki, cikin tsintsar b'acin rai tace "haba saudat wonnan wane irin cin fuska ne, agaban y'ayana kikeso ki wulakantani kikuma karyatani, aganina da hamida da HUDAYYA dika d'aya ne dik wocca yazab'a babu matsala tinda dikansu y'ayanki ne".

Dasauri momy tace "a,a wlh ni ba y'ayana bane hamida itace yata ita nahaifa" murmushi momy tai sannan tace "uhm saudat kenan, ai kokiso ko karkiso suma y'ayanki ne tinda y'ayan mijinki ne, ni banice nace dole dole sai HINASH yaso HUDAYYA ba, bakuma ninace karya auri hamida ba, sbd haka kidaina ganin lefina karkuma kiga lefin kowa" cikin masifa momy tace "dalla malama rufeman baki anan, wlh tinda abun yazama haka kuyi gaggawar tashi kubar parlon, sannan dik woni abu danayimaku saikun biyani abuna dan bazan dauki asara ba".


Woni k'ololon bak'in cikin ne yazo ya tokarewa su HUDAYYA zuciya har saida suka zubda kwallan bak'in ciki, a zuciyar HUDAYYA cewa take,

"Allah sarki Ammin mu, inama ace kinanan natabbata daba wonda ya'isa yawolak'antamu, inama ace kina nan damunfita maraicin uwa da uba, yau wai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login