Showing 24001 words to 24876 words out of 24876 words
mata da abun kwa'dayi take, mahaifin tama haka Dan yanxu ya daina tafiya cin rani jamilu ya bashi kudi mai yawa yana business ne yanxu Dan har Cotonou yake zuwa.
Bayan wasu lokaci
misalin 5:30pm Zaune take akan kujera ta jingina gefentako plate ne dau'ke da fruits kala kala tana cin tana kallon wani season film ishrat kenan, gefenta ko ishfaq ne zaune yana daddanna laptop da alama aiki yake.
Wayar ishrat ne tayi qa'ra, da alama kira ake kuma wayar tana can gefe rana caji, yun'qurin tashi tayi dan ta dau'ko ishfaq ne yace "Aa just sit down bara Na dau'ko maki"
Yaje ya dau'ko mata tare da kallon screen in sannan yace "swthrt"
Smiling tayi sannan tace "Allah sarki, ummeenta"
Mi'ka mata wayar yayi sannan yaje ya cigaba da aikin sa, "thank you" tace sannan ta receiving wayar tare da yin sallama,
Tuntana fara a wayar can sai ta ba'ta fuska sannan tace "toh Ummee yanxu baza'a da'gaba"?
Can sai tace toh shikenan kamar wacce zatayi kuka sannan tace toh"sai anjima a gaida Abba" sannan ta ka'tse kiran .
Ishfaq Wanda daman yana jinta saiya ajiye laptop insa yaxo kusa da ita sannan yace "ya akayi ne, meya faru kike son kiyi kuka"???
Cike dason tayi kuka tace mai "wai an saka ranar auran su ya Jami da ya junayba harmada sis (Sadeeya) "
Woow! Masha Allah , sannan ishfaq yace" toh menene bakya son suyi auran ne"??
Ishrat tace "Aa bawai bana so bane, date inne , ni wlh dasun da'ga"
Ishfaq haba ishrat yayyin kinefa "kefa kinyi aure how many years yanxu bazakiso suma suyi ba"?
On 12 of next month fa kuma kasan .....kafin ta ka'rasa kawai sai ya rungume ta Dan hartafa hawaye zatayi kuka sannan yace "kuma EDD inki ko"....
Don't worry kina haihuwa da safe inkin huta saina kaiki da yamma, yafa'da tareda shafa mata baya!!!
Dariya ishrat tayi Dan tasan fa'da kawai yake dantayi shiru, Dan yace bazataje gida haihuwa kuma ba.
Wata Tara cipp da auran su Asiya, Allah ya albarkace suda samun santala santalan yaran ta mata biyu, kyawawa masu kama da ita, saidai da'yan tafi kama da jamilu.
Murna gun jamilu kamar Yau aka fara mai haihuwa, Rabi'at ma tayi murna sosai danko ranar suna yara sunci da'ya Rabi'at wacce ake kira da jasmeen rabi'at tayi murna sosai harda kuka daya kuwa taci sunan Zainab mahaifiyar Asiya wacce ake kira da jasra,
Washe gari kuwa ishrat itama da haifo NATA santaleliyar yar' mai kama da ita, sosai shima ishfaq yay murna, iyayen ishfaq ma sunyi murna sosai iyayen ishrat ma haka harsu mummy ranar suna yarinya taci sunan MAIMuNA watau mahaifiyar ishrat anakiran tada DANAH.
Aiko ishrat nayin arba'in taje gida inda saida ta zaga gidajan yayyin NATA kap, masha Allah dukansu hankali su kwance danko har aiki ya Jami take Dan daman Abba yashe bazatayi ba saidai intayi aure mijinta ya yarda. Tana da kishiya saidai alhamdullillah suna zama lafia.
Ya junayba ko daman ita lawyer ce, wani JUDGE insu ta aure daman matarsa ta rasu.
Sadeeya ko saurayi ta aura Wanda iyayen sa suka rasu suka bar mashi dukiya mai tsabar yawa, kullum cikin kuka inta tuno da mahaifiyar ta, Baban ta yana zuwa time time ya duba ta.
Suma su fa'iza matar Auwal da Ruqayya matar Habib kaman hadin baki rana da'ya suka haihu.
Fa'iza ta haifo mace Wanda taci sunan SUWAIBA kuma da sunan ta ake kiranta.
Ruqayya ko da'namiji ta Haifa daman yaran ta biyu duk maza safwan da imran sai wannan kuma ishfaq Wanda yaci sunan aminin Baban sa.
Hmmm aiba ishfaq kadaiba hatta ni saida Na taka rawar gani ranar suna, daddy ma haka mahaifin ishfaq har mummy danko munyi akwati Hutu 4 damm da kaya banda Wanda daddy ya bada ku'di abu'de mai Account..
Next page last page in sha Allah
116-120
Märåhmãd ce😘
[12/27, 9:25 AM] +234 706 118 2819: 💑SO DA ZARGI🔮🔮
✍🏼Maryam Aliyu Ahmed
♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM♻
_(Home of peace, honour and super writer's)_
HOW ON EARTH will I 4GET U sisters *JEEDDAHTUL-KHAIR, REAL KHADY & BILKISU BK* " for YOUR LOVE AND KINDNESS" TO ME, LOVE YOU LODI LODI WALLAHI, LIKE THE MDD IN LAFIA, "LOL"
"Allah yabar mu tare one luff, Allah ka'ra za'kin hannu".
Where are u girls???
My swt frnd AEESHA MAGAYAKI"Ummu talib&hibbatullah" and my dear swt course mate JAMILA AHMAD USMAN luff u Allah barmu tare.
Ina kike UMMU RAHAMA wannan shafin nakine ke ka'dai wlh, Na gode da kulawar ki😘
how can I forget u HAUWA H. ABDULLAHI ta uncle bash Allah bar'qauna.
Dedicated to Aysha Ali Garkuwa
116-120
Last page
ALHAMDULILLAH!!!
A YAUNE NA KAWO KAR'CEN NOVEL NA MAI SUNA "SO DA ZARGI"
YA ALLLAH KURAKUREN DAKE CIKI, ALLAH NA RO'KEKA KA YAFEMUN,
MASU KARATU DA FATAN KUN D'AU DARASI MASU YAWA, KUMA KUN NISHA D'ANTU,
WANDA NA B'AATA MAI YA YAFEMUN, ALLAH SADAMU DA ALKHAIRIN SA AMEEN.
FA'DAKAR WA
MATAN AURE PLZ A KIYAYE DA'UKAN WAYAN MIJI, MOST ESPECIALLY SHIGA MAI CHART ANA KARANTA MAI PRVT MSSSG, DAN BAKISAN ME ZAKI GANIBA KO HANKALIN KI ZAI'DAUKA KO BAZAI DAU'KA BA,
KAR KIJE KIGA WANI ABUNDA ZAI HANAKI KWANCIYAR HANKALI, DAFATAN ZA'AKIYAYE,
QA'WAYEN BANZA KUMA SHIMA A KIYAYE DUK WACCE BAZATA BAKI SHAWARAR ARKIZI BA TO BA QAWA BACE.
ALLAH YASA AN'DAU DARASIN DA YADACE A WANNAN "NOVEL IN" MAI SUNA "SO DA ZARGI" AMEEEN.
SAIMUN HA'DU A LITTAFI NA MAI SUNA "YUSRAH"
Luff u wujiga wujiga all my fans😘
Marahmed20@yahoo.com 🖕🏼🖕🏼🖕🏼
For ur comments
MÄRÅHMÃD CE😘😘