Showing 21001 words to 24000 words out of 24876 words
fuskata kedauke da alamar tambaya yasa sadiya tace sis don't worry muje na rakaki zan baki labari da daddare Yau.......
Next page 105-110
Märåhmãd ce
[12/27, 9:25 AM] +234 706 118 2819: 💑 SO DA ZARGI🔮🔮
✍🏼Maryam Aliyu Ahmed
♻EXCLUSIVE writer's FORUM♻
_(Home of peace, honour and super writers)_
Dedicated to Aysha Ali Garkuwa
101-105
Sallama mukayi har baki biyu Amman parlour shiru ba kowa, sai kamshi da sanyi AC ke tashi a parlour, uhmmm ba laifi parlour mummy kamar Wata budurwa, daman mummy ba daga nanba wajan tsafta,
Kumayin sallamar nayi tare da nufan kofar kitchen dan naji muryarsu a can dan kofar a bude yake,
"Aa wa nake gani"???
"lale lale marhaban" yaushe a gari???
Barka da zuwa 'yan nan.
(Toh fa yau mummy ce *haka da fara'ar ta a gabana, tabbbdi)*
Da fara'a ta naje har qasa na rusuna na gaishe ta, "take mummy ta rungumo ni tana mun sannu da zuwa kamar zata maida ni ciki,"
bayan mun gama gaisawa da mummy naje wajan ya junayba wacce ke goge food flask da alama ta gama saka abinci ciki,
Naje dan na gaishe ta "bude Hanna yanta tamun da alaman nazo ta rungume ni"
"You are welcome little sis" yaushe kuka zo bansani ba banko ji muryar bby najmu ba? Ishrat tace yana barci ne da'zu mukazo da azahar "lokacin ma'kwa gida ma'
Gsky kam mummy taje yin barka gidan uncle Sani ya Jami ko nakejin lkcn tariga da ta wuce islam,
"Sadiya kam tun lkcn da muka shigo ta gaidasu mummy da ya junayba da sannu da aiki bata qara cewa komai ba"
"Me'ko mun plate fati yau tare da sis zamushi abinci" a cewar ya junayba, fati mai aikin mummy ce, daukan plate tayi tare da dan du'qawa ta gaidani damun ya hanya yin magana tayi kamar tana da ciwo a baki, banyi mamaki ba dan nasan inhar mummy na gun hakan zatayi, dudda mummy yanxu ta canza Amman bana tunanin canjin ta a wajan mai aiki.
Murmushi kawai tawa sadiya Wanda itama ta mayar mata.
Daidai lkcn ya junayba ta gama serving mana abinci a plate "cous cous ne tasha kayan lanbu da su hanta da qoda,"
Mummy ce ta juyo tace cammp yaushe mutum yayi tafiya Zaki hadashi da wannan jagwalan bara na qa'rasa wa Baban jamila (Abba) miyar nan na saka maki tuwan ACCA da miyar ugwun nan" .
Kai mummy couscous inne jagwale hmmm my favorite, ai da naci wancan spaghetti gara na tsaya da yunwa "itama ya Jami dan taga ba kowa a gida shiyasa tace ayi spaghetti bayan tasan bana ci"
Mummy tace "ohoo dai Ku kuka Sani yanxu dai kindawo daga aiki ko hutawa bakiyi ba kinxo kitchen kin jagwalan nan daman daurewa kikayi kikaci taliyar Ai da tuni kingama kin je kinyi wanka"
Hmmm mummy a daibar wannan maganar "sis muje mushi abinci , fati kawo mana dining"
Mummy kuwa saitace "Yarinya kenan sai son za'bar abinci kullum yau kice haka gobe kice haka, Allah kyauta"!!!
"Inkin kai ki cire masu drinks a fridge in parlour danyafi na kitchen sanyi,"
Muna qara sowa dining saiga ya jami ta fito daga da'ki, muna hada ido ta sakan Murmushi tare da cewar "yaushe a gari? Shine ko waya kin bu'ya abunki"??
Tasowa nayi daga kujera naje na rungumota ina Murmushi nace "big sis da'zu nazo kina Islam"
Ya jami tace Allah Sarki toh ina najmu da Baban shi ko kinbar su a can ne?? Ishrat tace Aa najmu na barci, Baban shigo yaje gidan sai anjima zaidawo yama ce gaida Ku"
( dudda irin abunda ya jami kemun Amman harga Allah Nafi sonta kuma munfi kama daita akanma ya junayba da suke Uwa da'ya Uba da'ya)
Toh muna amsawa
Daidai lkcn fati ta gama jera mana drinks sai ya Jami tace"fati plz soya mun egg dashi zanci spaghetti".
Toh Anty abunda fati tace kenan ta wuce kitchen a daidai lkcn da mummy ta fara kirar ta,
Tuni ya janayba tayi Rabin plate dan ta kwaso yunwa a office, sadiya ko sai tsince tsincen kayan cikin take tana ci dan dukkan mu a qoshe muke Kasan cewar bamu Dade dacin abinciba.
Mun zauna muna cin abinci sai Jana da hira suke Nima sai biye musunake dudda dai ba wani nakewa nayiba dan zan iya cewa tunda na taso yauce rana ta farko da muka yauna da 'yanxu uwana ana hira,
Muna nan wajan har fati ta kawowa ya Jami abincin ta , ta fara ci ya junayba kam ta kammala saitaje ta shiga wanka, minti daya saiga fati "ta fito da babbar basket anrufe da kyalle fari ta ajiye kusa Dani wai inji muumy",
Mummy ne tafito tace bara ta watsa ruwa kafin Abba yaxo cin abinci, atare duk mukaxe toh......
5mins ya Jami ta gama cin abinci ta kira fati tazo ta dau plate , sai muka koma parlour muna kallo muna dan hira wannan duk ya Jami keyi dan sadiya ita sai Murmushi dan har kwara ni da ita dan ita surutun ta saidai dani shine take yinsa,
Hakanandai har ya junayba ta fito daga wanka aka cigaba dahirar yaushe gamo, hmmm sai kace ba komai adacan
15mins later kawai sai mukaji sallamar Abba ya dawo.........
Next page
105-110
Märåhmãd ce😘
[12/27, 9:25 AM] +234 706 118 2819: 💑SO DA ZARGI🔮🔮
✍🏼Maryam Aliyu Ahmed
♻EXCLUSIVE writer's FORUM♻
_(Home of peace,honour and super writer's)_
Gaisuwa ga dukkan marubutan EXCLUSIVE WRITERS FOrUM
Dedicated to Aysha Ali Garkuwa
105-110
Duk suka juyo suna kallon ko'fan parlour dudda sunsan muryar me sallamar, 'da gudu ishrat ta tashi taje ta rungume Abban ta'
Abban tane yace "oyoyo oyoyo ishrat in Abba ya hanya"?
"Ai kuna isowa umman ki tafada mun ina shirin zuwa kenan, sai muka ciga wani emergency meeting"
Yana fadin haka daidai suka qara sa wajan kujerar sa, sai ya zauna itako sai ta zauna aqasa wajan ka'farsa.
Ya Jami,ya junayba da sadiya duk kusan a tare suka gaida Abba, sukace "barka da dawo wa Abba"
Sannan Abba yace "yawwa ya kuke,"?
Janayba ya shara'ar ki tayau"?
"Da fatan anyi nasara"?
Ya janayba tace "insha Allah abba ai muna kan nasara in sha Allah, Addu'ar ku kawai muke fata"
"Insha Allah muna kan maki Addu'a, Allah baku nasara"
"Ameen abba, an da'gama sai next mnth"
"Allah ya kaimu"
Daidai lkcn mummy ta fito daga da'ki, ta zauna a kujerar da abba yake a ban'garan hagunsa kasan cewar ni a gefen damar sa nake tace "Alhaji barka da zuwa"
"Yawwa hajia ya gida"?
"Alhamdullillah",
Abba ne ya kalli ya Jami yace "jamila ya mkrnt"?
"Lafiya qalau Abba"
"Toh masha Allah"
"Sadiya ya gida," ya din'kin da fatan ana ganewa"?
"Eh, sosai ma Abba"
Abba yace " toh masha Allah dafatan ba Wata matsalako"?
Ya fa'da tare da kallon mu duka.
Duk mukace "ba komai Abba"
"muje Kayi wanka nasan ka gaji sai kazo kaci abinci ko"? Acewar mummy. (Kasan Cewar itakeda girki)
"Gsky kam na gaji" yana fa'da ya mi'qe, mummy ma tabi bayan shi sannan tace "ya meeting in hpe ba Wata matsala ko?
"Aa ba Wata Matsala, kayanda aka kawo ne, muke son ayi aiki a Kansa."
OK Alhamdullillah.
A parlour ko ishrat ce tamiqe tace"bara naje na duba najmu dan nasan inhar ya tashi sai yayi rigima"
Suya Jami sukace toh shikenan, yayinda sadiya ta bita a baya.
Suna shigo wa side insu suka tadda ummeenta a da'gi ta fito da najmu daga toilet da alama wanka tamai
"Ah harkun shugo "? Daman yanxu nakeson naje na dau'ko mai wani rigan,
Sadiya ce ta garbe shi taje canza mai kaya, ishrat ko zama tayi a baki gado tana kallon ummeenta.
"Wai Ummee meya farune naga duk kowa ya canxa a gidan nan, am so happy wlh" ta fa'da tana Murmushi wit so much excitement.
"Kinga lkcn sallar yayi muyi sallah tukun na ko hajiyar surutu". Kai ummmee wani surutu kuma "wlh sai kinga yadda suke mun kamar zasu hade ni"
Murmushi kawai Ummee tayi ta koma toilet danyi alaular sallar la'asar.
Ishrat ko da'kinsu taje dan samun labari gun sadiya dan ita ba sallar zatayi ba.
Aban'garen su jamilu kuwa shirye shirye biki ake jamilu sai ruwar kudi yake akwatin ta takwas kuma duk abunda ya saya sai ya saiwa Rabi'at irin sa, mota ma ya canza mata acewar sa ta tancanci fiye da hakan ma.
Yau Mal. Mati wato mahaifin Asiya ya dawo gida dan yaune iyayen su jamilu zasuzo niman wa da'n su auran Asiya.
Bayan zamane aka yenke shawaran nanda Wata biyu, koda jamilu ya samu labari sai duk yayi ba dadi "danshi baima'ki ayi sati mai zuwa ba."
Asiyace tata tausa sashi, da nunamai Ai Wata biyu kamar yauda gobe ne a wajan Allah.
Hmmmm Ai su mummy sun hadu da iftila'i a rayuwa dan "plaza inta kab ya qo'ne, nasiru kuma maije ya mata sayayya ta bashi ku'di 'yan fashi suka kwace kudin da motan"
"Niko ba'a banki take turaba"?hmmm kajiki Ai in Allah ya shirya Abu bawanda ya isaya canxa"
"Ishrat tace hmmm haka ne kuma,"
Sadiya ta cigaba da cewa "bayan kwana biyu kuma Abba ya bata wasu kudin kuma, bayan tacemai zataje Dubai ne tayi sayayya,"
Hmmm ta hadu da Wata qawar ta Hajia Lubna wacce ta mata wayoo ta gudu mata da kuda'den duka ata'kyace na fada maki saida Abba ya mata kudi sannan ta saying Ticket ta dawo"
""Tana dawo wa ko zama batayiba aka mata waya da wayar ya jamila akace inhar itace mahaifiyar mai wayar toh tazo YOLA WATAU ADAMAWA STATE, dan sunyi hatsari, a rikice mummy ta fara kuka kamar yarinya tayar da wayar a qasa"
Da kyar Abba suka samu tayi shiru sannan ta fada masu abunda aka fada mata a waya
"A gurguje su Abba sukaje dudda ma, alokacin baya wani kulasu ya Jami dan halinta"
Bayan an kawo tane "inkin ganta duk abun tausayi wlh
"Abba duk hankalin sa ya tashi dan shi kanshi baisan kowa a YOLA BA, WATAU ADAMAWA STATE. "Toh me yakai jamila YOLA"!
Haka dai akakaita asibiti saida tayi sati biyu da kwanaki kafin aka sallame ta,
Sadiya ta cigaba da cewa "Ya junayba kuwa bayan kwana biyu da dawowar ya jamila,
Yan' fashi suka tareta suka mata duka suka kwace mata mota dakomai NATA namotar"
"Bayan anyi bincikenan aka gane Ashe wasune da sukayi shariya dasu a kotu dan basuyi nasaraba sai ita, shine suka aika mata dan wa'yannan mutanin."
Ishrat ko hawaye kawai take dan tausayi.
"Ya jamila kuwa tayi Nadama sosai dan daman yawan ta taje ita da qawar da fadila, dan fadilan ma atake a yolan ta rasu, shiyasa duk tayi Dana Sani a rayuwa tayi nadama "
Sadiya ta cigaba da cewar "tunda ya jamila ta warke kullum daman cikin niman yafiyan su Abba take harda su mummy, hmm har da'kin nan take zuwa ta nemi gafar rarta"
Ishrat kuka take harda sheshshe'qa, sadiya tace "inkuka zakiyi sis sai nayi shiru kawai"
"Aa sis wlh tausayi kawai Duke bani"
Sadiya ta niisaa sannan tace "yanxu fa duk safe sai sunxo sun gaida ummmee, mummy kuwa har zuwa nan take dan suyi hira da ummee, ba laifi Ummee ma takan shiga side in"
Sadiya tace "bayan Wata da'ya da warke war ya jamila, sai ta shiga islamiyyan dan ba maganar aure dan tace duk samarin ma sun gudu"
Abba da yace zai ha'da ta dawani Amman sai ya FASA yace Allah kawo mata na gari,"
Bayan kwana biyu kuwa mummy ta tashi da zazzabi, ciwo kamar wasa harta kwanta , bata iyayin komai sai sai amata anje asibiti har an gaji, andawo mata gargajiya, da rubutu"
Ummee ke jinyar ta da kula da ita.
Wasa-wasa sai da mummy tayi Wata shida a kwance kafin Allah yasa ta warke.
"To tunda ta warke shine duk suka zama haka, sunzama swalihai."
Hmmm Allah sarki abun tausayi Cewar ishrat
"Amman shine duk ba Wanda ya ta'ba fada mun ko a waya ne Ai Dana xo na dubasu,"
"Inkin zo lafia Zaki basu"?
"Kai sis sadeey Amman Ai zan jajan ta masu ko,"
"Toh ai yanxu ya wuce
"to shikenan"
Abba yaji dadi da tsarabar da su ishrat suka kawo mashi, da ishfaq ma yadawo, Abba yamai godia sosai,
Su Mummy ma sunji dadi da tasu tsarabar sun mata godia.
Sunje gidan su ishfaq ma sun masu kwana biyu, murna gun mummy ishfaq sai nan nan take da ishrat dan ta fahimci ishrat ba ita kadai bane.
Daddyn ishfaq ma haka, sai yawo yake da najmu ka'fan shi ka'fan najmu
Haka dai har suka gama hutunsu suka zoma.
Yau daura auran
*Jamilu DA Asiya*
Next page
111-115
Märåhmãd ce😘
[12/27, 9:25 AM] +234 706 118 2819: 💑SO DA ZARGI🔮🔮
✍🏼Maryam Aliyu Ahmed
♻EXCLUSIVE writer's FORUM♻
_(Home of peace,honour and super writer's)_
Dedicated to Aysha Ali Garkuwa
Gaisuwa gareku
Umeey xeey
Aisha yar'aduwa
Bilkisu bk
Real Khady
Jeeddahtul-khair
Mareeya
111-115
'Rana bata kar'ya saidai uwar 'ya taji kunya'
Kar'shen tika tiqa tikk....
Yau 25th Dec 2017 shine dun'bin al'umma ya'n neesa da kusa masoya da abokanan arkizi da yan'uwan suka shaida daura auran *JAMILU DA ASIYA* abisa sunna akan sadaki dubu Hamsin
Masha Allah bayan daura aure abokanan ango sunyi rawar gani Dan Auwal yashir ya reception ayayinda ishfaq ya hada dinner,
Alhamdullillah, Rabi'at tayi dauri sosai fiye da yadda Na aza zatayi.
"Niko Märåhmãd nace inma batayiba yazatayi da abunda Allah ya tsara"
*Months later*
Misalin 6:20am ishrat ke aiki a kitchen, da Sauri Sauri kasan cewar yau najmu zeje skull kuma itada ishfaq duk zasu office gashi kuma sun makara yau.
Ta gamawa najmu pancake ta shirya mai launch pox da duk abunda ya kamata ta koma shirya Nasu brake fast in "couscous oat ne da dafaffen doya, tayi"
Tafara yin kidney sauce kenan da yaji su kayan kamshi, su curry thyme turmeric tun tanajin tashin zuciya kadan kadan har tazo zuba Garlic powder kawai saitaji miyaun bakinta ya dau'ke atake taji amai, nan danan tayi hanyan fita a kitchen daniyan taje toilet in parlour Amman ganin aman yariga da yazo kawai saita juyo zuwa sink in kitchen , tasha yuwa sosai Dan bakomai cikin ta, da kyar tasamu ya saketa ta.
Tana wanke cikin bezin kenan saiga ishfaq ya shigo "my dear me ake dafa mana ne" ya fa'da tareda bude tukunyan sauce in,
Uhmmm lumshe ido yayi yace "gsky daman yunwa nakeji, jekiyi wanka kizo muci....."
Sai sannan ya kai idonsa gunta yace "ah ahh yadai"?? Yana ganki haka!!
"Amai nayi wlh "
A rikice ishfaq yace "subhanallahi amai kuma, garin Yaya"?
Ishrat tace "wlh ina kanyin sauce kawai sai amai yaxo mun "
Allah Sarki sorry ko, sai ya riqe mata hannu suka wuce da'ki sannan ya taimaka mata tayi wanka, duk jikinta ba kar'fi, tana saka kaya ta kwanta, shiyaje ya wa najmu wanka ya bashi brake fast, still tana kwance, ya shigo da'kin dauke da tray a hannun sa,ya same ta, ta rufe jiki da duvet,
Zama yayi, tare da bude mata duvet in, a hankali yakai hannu kan goshin ta, Dan yaga barci take, kuma bayason ya tashe ta,
"Jikin ba zafi sosai dai Amman yayi warm"
Bude ido ishrat tayi a hankali, Murmushi ishfaq ya mata, itama Murmushi ta mai,
Ishfaq yace mata "ya jikin naki"?
Da sauki, sai dai jiki Na yayi week, I don't think yau zanje office gsky,
"Shapp Ai yauba office dukan mu, bara nakai najmu skull Na dawo ko cewar ishfaq"
Ishrat tace "aa kaje office kawai ni nama ji sau'ki ma"
Ishfaq yace "ke hmmm INA sau'ki yanxu bayan babyna Na Neman wajan zama"
Ishrat tace"Bangane ba"??
"Ahh ke baki gayadda kika ka'ra ciccika ba, kika ka'ra kyau bbyna, "
Kunya taji Dan ta gane abunda dake nufi, rufe fuska tayi da duvet in, shiko tashi yayi yace " bari nakai Najmu skull Na dawo but plz try and eat something plz ga tea da biscuit ga bread ma anyone u which too"
"Aa ni couscous oat INA zansha wit plenty milk" ishrat ta fada lkcn da ta fito daga duvet in".
Ishfaq yace "bara naje Na kawo maki Dan nasan najmu Na can wajan BA BALA namai surutu"
"Owk Thanks, plz Kayi Sauri Dan nasan kaima bakayi brakefast ba"
Gidan jamilu ko alhamdullillah ba Wata matsala, atsakanin matan shi, Asiya Na bawa Rabi'at girma daidai gwargwado,
Itama Rabi'at Na kiyaye wa, ka'far tako yanxu tana Dan takawa ka'dan ka'dan,
Jamilu shima yana kiyaye wajan yin adalci, da yake result in Asiya yayi kyau jamilu bai sha wahalar samo mata aiki ba, ta samu a wani Ministry,
Koda mahaifiyar Rabi'at taji maganar auran da jamilu zaiyi kuma taji wai Rabi'at ta amince, bayadda batayi ba , ta hurawa Rabi'at kunnen akan karta yarda Amman Sam Rabi'at bata biye mata ba,
Kwasam bayan Wata da'ya da biki mahaifin Rabi'at yace ga garin kunan, Allah yabai rasuwa,
Sosai Rabi'at tayi kuka duk ta zama abun tausayi, sai ta zama full mummuna ba ruwan ta, tsakanin ta da Asiya kamar ya da kan'wa.
"Mahaifiyar Rabi'at itama ta saduda, sai nasiha take masu akan su hade Kansu itada Asiya."
Jamilu hankalinsa kwance sai tararraya yake samu a gida wajan matan shi.
Da'kyar Auwal ya ha'du da Wata FA'iZA qa'war Asiya ce tun lkcn bikin su jamilu, yanxu kam sun sasanta nan da Wata biyu biki.
Three month later
Ishfaq ne tare da ishrat insan sun fito daga asibiti, ishrat take antenatal kasan cewar duk zuwan ta tare suke tafiya, kici'bis sukayi da jamilu tare da Asiya a mota suma zasu ciga asibitin.
Bayan sun gaggaisa jamilu kecewa ishfaq "Ai sunxo scanning ne"
Ishfaq yace "Amman bakada kirki shine baka ta'ba fa'damun mun samu ka'ruwa ba"
Jamilu yace"ai kai naga ka fa'damu naka, kai daga shi daga ganima yakai 7mnth"
Ishfaq yace "banson iskanci kallon matata kake"??
Mtsw jamilu yayi sannan yace " Ai saikayi nimai mata biyu har zaka fa'damun wani Abu"
Ishfaq yace "kaga wucewa Na dannasan yanxu haka tafara jin yunwa ma"
Dariya ya bawa jamilu, sannan shima yaja matar sa" tare da fadin Nima matata batason tsayuwa da yawa."
A kwana a tashi yau ake bikin Auwal da Fa'iZa, sosai su ishfaq sun nunamai amintaka dan ko nace susuka mai auran Dan daga kan sadaki, akwati, gyaran gida zuwa su reception duk su suka mai, shi nashi kawai kawo MATA sai Neman GIDA a INA yakeso kawai shine nashi,
Ishrat da Asiya basu wani ji dadin shagali sosai ba danko sunyi nauyi sosai, Rabi'at da Ruqayya matar Habib suke kaida dawo wa danko Alhamdullillah yanxu ka'far Rabi'at tana tafi normal inbama kasan tayi accident ba, baza kaga Wata alama ba.
Sosai Rabi'at kewa Asiya lele Dan bata iyayin komai yanxu, har gwanda ishrat ita tana iya yin wani Abu danma najmu ya koma wajan Anty Zuwaira da zama har saita haihu,
akasin ita Asiya dama take bedrest daga wanka sai cin abinci shine NATA aikin....
Mahaifiyar Asiya tayi murna sosai da cikin Asiya kullum cikin aiko