Showing 9001 words to 12000 words out of 24876 words

Chapter 4 - SO DA ZARGI BY MARYAM ALIYU AHMED.txt

wlh wlh nisai naje na same shegiyar har gidan ubanta ,
Kuma kaima mekake cemata da bakin Daren nan,haba ishrat 10:30 fa yanxun nan wani dare ne, oh oh daman can kunsa ba wayar kenan , daman innayi barci abunda kuke kenan, dan uwarta banace ta daina kiranka inkana gidaba ta jira kaxo office ba sai kuyi mai sosai, tunda ita jarababbiya ce shegiya kawai, wlh duk randa ta kara kirarka kana gida u knw wat am capable of doing kuma.......wlh Nina kirata shiru nayi na tsaya inamai kallo tare da tsana da tuhuma, ka kirata da daddaren nan , kacemata me??? Ba yanxu na kirata ba , dazuna kira ta da Habib taxo, ehenn danaje rakashi shine na kirata bata dauka ba , yanxu taga missed call shine ta kira, *hmmm lallai maza duk Wanda ya trusting inku to yayi aikin banza*


Kace mata me daka kirata , screening make a office shine nakeson na tambaye ta kotayi dan nasan tana skul ko......kome na katse shi Dallas Mallam fita mun a daki je dakin ka inyaso kuci haba da wayar kumayi free call, TV daman akunne yake yana kallon na kashe TV ,
Ya tsaya yana kallo na, ha'a ko bakaji bane,barci in zanyi kashe wutar dakin nayi na ha'a gado na kwanta yaja bargo.
Simi simi ya fice daga dakin nace. Aje a cigaba wlh uwar yarinya zanci shegiyar bazawara ya fice abunsa, lallai kam maza sai Allah (what) hmmmm sake sake nake azuciya ta har barci ya daukeni.






Gsky kaban mamaki nida na zaci yanxu magana yay nisa kila ma an saka rana ko an kusa, nai tunani ina dawo wa daga tafiyar nan sai biki, eh mana dayake zanyi Niki ban fada ma ba, toh kaima da baka da matan ko daya saini dazan kara ah Mallam gori zakamun , bahaka bane kaima Kazan halin Rabi'at da mahaifiyar ta dama dangin mu baki daya, kiran ishfaq ya shigo wayar jamilu hakan ya katse masu mgn eh ina gida kawai abunda ya fada kenan, 30sec sai gashi ya shigo dayake Rabi'at taje gidan wajan mummynta dan ta dawo daga Europe taje mata sanda zuwa, ishfaq na shiga Auwal yace kaga ta ishrat bada kanka asare kaje gida kace ya fadi, duk suka tuntsure da dariya,jamilu ina yaro na da mummyn shi suna gida wlh bata Masan zanxo nanba, Ai da since zasu Bini, Auwal ko yace to kaji namamajo ba , eh din Ai kwara ni Ai har yanxu ka kasa ma auran sai tsoron maa...bai karasa ba saiga call in. Ishrat shiru ya musu alama da hannu ,
Aikin kenan yanxu sai tace ina yake sai lace wani yaron ta mtsw inji Auwal sai Ku dinga wa mace kamar kune matan, jamilu ko smile irin na dan kai baka da matar ne yasa,

Ina tare da amarya ta mana,dumdum zuciyar ta yayi, laah ta tsorata ina gidan jamilu bara nama bashi, uwargida ran gida Kodai amarya ce , tuni nace amarya de dariya yayi yace ina *MAN* nace gashi can yana wasa dan haka duk frnds in ishfaq suke kiran najmu, to a gaishe shi zaiji, mikawa ishfaq wayar yayi
Na gaishe ta ko, duuummm zuciya ta tayi hmmm ina biyewa ishfaq ciwon zuciya zai sakamun , allah ka daina Toh shikenan sai na dawo ko bye, luff yhu , luff u tuh.


Ido kawai Auwal ke binsu dashi yace shikenan , abokanai nan bakuda Wata matsala saita mata , Allah yaye maku, dariya sukai lallai inka fara Zaka gane, hirar Asiya suka koma yi har Auwal ke fada ishfaq Ai ya taba ganin ta, au nine baza a kaini na gantaba ko , Aa gaima zangaika kaga my love uhmm love manya wlh Nima ina sha'awar mata biyu a rayuwa ta Amman kishin ishrat sai Allah, toh Allah tabbatar mana da alkhairi ameen ishfaq yace, kaikam ko zamu hada kada Nazifa ce wah? Da Sauri Auwal ya tambayar wannan tsohuwar tab Ai tafi karfina wannan Ai sai Ku ishfaq , dariya duk suka saka jamilu yace ka tsaya kila sa'ar jasmeen zaka aura, eh din ,ishfaq yace ni wah adaiyi haba balle yadda ishrat ta tsaneta tab Ai kozan kara aure badai itaba dariya Auwal yayi yace kajiba shi kullum ishrat ishrat , ah farin ciki na kwanciyar hankali na,

Shiru Auwal yayi ya tsura mai ido , wannan kallar na yawo a zuciyar sa tabbas baze taba mance wa da Kalmar ba


Allah Sarki Suwaiba Allah jikan kanji , kullum mgnr ta kenan , far in cikina shine kwanciyar hkln ta, hmmm shiyasa manajin zan iya son wata mace gsky.
Suwaiba de budurwar sace sosai suna son junan su, sati biyu kafin auren su ta rasu sakamakon accident da sukayi a hangar dawowar ta daga skull. Yayi kuka sosai kamar Uwa da Uba ne suka mutu, shine ko yake gani kamar baze iya samun Wata mace da zataso sa kamar Suwai bar saba,


Suna kan wannan hirar Rabi'at ta dawo bayan ta gaida su ta wuce daki dare da tsarabar ta nikiniki, dawo war ta hakan yasa suka canza hira zuwa da office.

Dan sunsan halinta sarai akan kishin ta ko nace hauka.😜


Yau matar Habib ta dawo Abj itama da zama dan bata zama a abj , gidan iyayen sa take zama a jos dudda kowa da site inshi , so yanzu ya haba ginin gidan sa shine suka zo......



Next page
66 - 70


~Märåhmãd ce~😘😘

Ur comments always encourage me, luff u all😘
lyk all d MDD wey d lafia😜😜🤝👍🏻
[12/27, 9:25 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮



✍🏼Maryam Aliyu Ahmed




Dedicated to😊 Aysha Ali Garkuwa


66 - 70


So yanxu ya gama ginin gidan sa shine suka dawo nan da zama

👉🏼toh bara muga ita kuma da wani hali tazo😜



Cigaban labari

Yau kwanan Ruqayya (matar Habib) Biyar a abj na je dan tunda naje so daya ban kara tafiya ba, dudda yadda Habib yake da ishfaq,
Dan ni bamu wani saba sosai da itaba kamar Rabi'at kasan cewar ita ba gari daya Muke ba, dudda dai nima munsaba da Habib, dan ko yana zuwa gidana koda Habib bayanan na samai abince yaci ya tafi, dan nasan matarsa ba a agari take ba.


Ya sabon gari, sabon gida , sabon makwabta, tayi dariya nace lallai yanxu kin zama sabuwar amarya pill.
Munsha hira Ranan sosai da ita, dan tana da Sabo sosai ga fara'a ga sakin jiki da mutani , Sam bata da girman kai, ba gaman Rabi'at ba dan Rabi'at kawai nace kuruwata ce ta danne NATA if not ba karamin girman Kaine da itaba , dudda nima da nawa sam bana daukan raini, shiyasa ma tamu tazo daya, dan tunda kafin mu saba, taso ta dinga shan kamshi aiko Dana game ta , tuni na share ta nima na nuna mata Nima A ce da ganta ta sauko gashi yanxu kawancen mu ba'a cewa komai,

Kwatsam sai muka fada hirar kishiya, hira yay hira sai take cemun Ai ita haka take fama da Habib kullum sai yace mata, bani man su yakeba mutunci ne kawai, nace toh kice halin su daya nima dax exactly wat ishfaq is telling me hmmmmm,haka to muka hira muna bawa juna shawara (wanda inada Rabi'at ce baza tayi wannan ba sai kishi da hargowa)

harda da shawarar muta Dagewa dayin sallar dare😜

Har mukayi sallar magrib saiga ishfaq da Habib sun shigo,
Tayi serving insu abinci suka gamaci, ata kaice a gida mukayi dinner mukayi tas har najmu a gidan yayi wankan Daren sa,

Ishfaq yace toh gulmar ya isa haka muje gida, wata gulma kuma , hira dai, toh ma gulmar me zamuyi Koda bakuda gsky ne, tambaye sudai inji Rukaiya
A take sukayi dariya, eh mana ga Nazifa, na harare shi

ah ni kike harara, yarinya yau Zaki gane bakida wayo dukkinbi kin rainani, yana fada yana hararata yana smiling


Ah ah ah ayahakuri *my man* is still a bby kwatakwata 1 and half ur, gsky a cewar Habib, dayake shima ya gane zanjen ishfaq na fadin zan gane banida wayo





Haka suka mana rakiya har mota sannan suka koma gida, ranar ko saida nasan ishfaq ba da wasa yakeba ,


Da asuba bayan ya dawo daga masallaci, ya zauna kusa dani , sai Dana idar da Addu'a sannan muka shafa , nagaida shi sai yake cemun

ishrat, jin yakirani da sunana nasan cewar serious magana zaiyi , na dago na kalleshi,


Inasonki wlh ba, kiyarda dani wlh bazan cutar dakeba kiyarda dani,

Da Sauri na dago nace wani abu nayi????dan Allah ka fada mun dan Allah ka yafe mun,

Wlh ishrat bana nima mata ba kowa arai na sai ke, ki yarda dani na yards na amince, kidai na ZARGI na
Ba abunda ZARGI zai miki,
Na daina na daina in sha Allah, kaima ka daina, baice komai ba ya rungume ni jikinsa, I love u so much my princess

I love u too my life, najmu bawan Allah yana can yana barcin sa, haka muka fada Wata duniyar daban ranar ko harya kusa maka a office


*Kwana ki sun wuce, watanni sun wuce shekaru sun wuce,*
Yanxu ishrat na final year a university dan ta koma skull najmu ma ya fara skull.



Jamilu kullum dai mgnta baya wuce abudaya yarinyar nan girma take kullum gashi kanata dawai niya damu tun ba itaba, makaranta ma cemun take nan da watanni zata gama jami'a Amman har ynx ba Wata tabbas



Inna dan Allah a kara hakuri an Susa samun nasara, Baban ta a satin nan zai dawo ni kuma banda wani mgn daya da zanmai, inna dan Allah ki kara hakuri, da Addu'a dan shine kawa
Toh Allah wuce mana gaba Ameen.

_Danshi jamilu ya fison Asiya ta gama skull ko tama fara aiki kafin suyi aure dan koba komai Rabi'at bazata rainata sosai ba


Ynx kam raina fal da far in ciki, kullum soyayyar mu sai mai karuwa, mun dawo kamar sabbin Ma'aurata, daman tuntun nayi waya da ummana nace mata ta dingamun Addu'a wani Abu na yawan damuna akan Allah ya sauwake mun yamun chanji da abundat. Yafi alkhairi, kuwa kullum mukayi waya sai tace mun tana nan tana mun ,




Wayyo Allah na (ni kadai inji wawa lol) rayuwa mai dadi nida da inhar naga ishfaq da Wata mace sai naji kamar raina zaifita , Amman yanxu kam inma na Ganshi sai dai nace inanillahi wa'innailaihi raji'un, ko nayi hasbunallahu wa ni'imal wakil, na kauda kaina.


Sannan ga sallar dare da sadaka da muka Dage nida Rukaiya Muke yi, shima kam ynx ko waya yayi da Wata zai fada mun ko mgn ma yayi saiya fada mun , kai hatta mace inhar ta burge shi sai yace mun wacce na da dan kyau fa Amman bata kaikiba, sai dai Kawai namai smiling kawai namai uziri dan fadin abunda ke ransa.


Dan bana son wayan nunamai fushi da Sauri dan shima bayason ganin fushina, dan inharna na yawaita nunamai Sauri. Fushi to nasan tabbas baze inga fada mun abunda ke ransaba.




Nikam na gode Allah Nah......





Karuwa shegiya tsinanniya me har kin is a wlh uwarkima tayi kadan toh fa


Waye kenan cikin Matan
Ishrat ce. Rukaiya ce. Ko Rabi'at ce.....


Next page d story continue luff u all


Ummeen Talib (Aisha Magayaki) tnx Frnd 4 d encouragement

and


Jamila Ahmad usman😘😘


Märåhmãd ce😘😘

Next page 71 - 75
[12/27, 9:25 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮



✍🏼Maryam Aliyu Ahmed




Dedicated to 😊 Aysha Ali Garkuwar

*
~ ~Märåhmãd Association (ni kadai*~~ 👌🏻)😜


71 - 75

Toh fa Rabi'at itada wa sallama make Amman batama jiniba sai tsama take na mata shiru , ta gama sannan ta fara mun mgn, wai kiji jamilu da Wata !!!


A zuciya ta ko nace wayyo no Allah , Allah ka ganadda ita dan nikam na tuba!
dan maza ma Ai sai kiyi haka ma baimasan kinayi ba in har ta haka zakibi

A fili ko nace toh aina kuma take ita, wlh ban saniba kawai naje duba Abu wayarsa kawai sauna tadda Wata number wai matiza abun ya bani mmki nace Wata irin suna ne wannan , na Cuba call duration kawai sai naga 20,30 harfa akwai45 mins da yake yi, mmki jamilu da wa yake waya haka ya Dade na kwashe number sai na deleting NASA, bayan kwana biyu,

Jiya Yaje training sai wayar sa tayi ringing INA dubawa saina ga an rubuta MTN kuma ga number full nayi mmki


Ina receiving naji muryar mace wai

Ranka ya Dade an tashi lafia.??? Ai kafin ta karasa nace toh bashi bane karuwa , matarsa ce Ai Dana shiga hurga mata zagi da ashar, sai kawai ta kashe wayar ,


Na kwashe number nakira kawai sai naga matiza,sannan natuno wai akwai Wata daya kamata na ci ubanata,


Watau Dana deleting Ashe canza sunayayi .


Hmmmmm nikam tunda ta fara mgn kallon ta kawai nake ,,,nace toh shi me yace , toh mezaice Ai daya shigo sai nace MTN takira , watau daga matiza ta dawo MTN,


Kinsan Mara gsky , sai ya kama kame-kame, ya fita shine ynzu nakira ta ,


Toh Allah ya sauwake , danni kam na rasa mezan cemata duk naga ta daburce, ranar de hirar da mukayi bata dadi bace dan daman nayi kwana biyu banje gidan taba tunda nasamu Rukaiya, haka dai har nakoma gida




Mallam Habu mahaifin Asiya yunda yaga kudi sai yacewa jamilu ya kwantar da hankalin sa , yayi a hankali , harya gama kammala abunda zaiyi kafin ayi maganar auren,

Daman shi mai cin ranine , ya dawo gida kenan. jiya inna ke fada mai abun arzikin da jamilu ke masu da kuma da wainiyar makarantar ta , yaji dadi sosai danshi yakan kai shekara 2-3 ma bezo ba dan yana da Wata matar acan yayi amarya sai dai kawai ya masu aike,


Jamilu ma yaji dadi sosai hankalinsa ya kwanat yanxu duk Rabi'at ce matsalar sa ,





Akwana a tashi Asiya tagama skull har zataje service , Ishrat ma haka dan kusan tare suka gama skul da ita, daman duk cikin matan abokanan ishfaq nice kawai karama kuma dukkan su aikin office suke da har business na yauda kullum dan Rukaiya ma tuni ta samu transfer zuwa abj.


Nikam na gode Allah sana'ar tawa Allah ya albarka cesa dan shi ishfaq komai zai maki zai kuma baki na morewar rayuwa Amman kudi kam a a banda kudi, baze bakiba, inko kika tambaye sa, sai yace toh sai kiji shiru ko yace maki baida shi, Amman inya tashi abunda karan Kansas sai ki rantse shugaban qasa har sai kin dinga jinki kamar sarauniyar mata,
Kiji kamar duk duniya ba Wanda yakai ki sa'ar miji,



Asiya an posting inta jigawa state Niko abuja daya ke ni, inada aure,



Ynxu bana zama sosai,dan haka bama samun tym kamar da nida ishfaq najmu na nursery 3 ,

Wata rana muka shirya zamuje wajan Wata Anty na,Wanda itama a abj take da zama, muna gida wayar ishfaq na hannuna sai naga Wata number Teemerh , nace toh Wata Teemerh aka samu?

Ke namiji nefa ba mace ba , ishfaq kenan suna namiji ne Teemerh ? Fateemerh ko Teemerh


Aa namiji haka dai yace mun, sunan sa, a office inku yake?
Wai yada interview haka, aiki Zaki bani ko kudi, a a Allah baka hakuri,

few sec najmu yace zai yi fitsari na tashi na kaishi dan LAMI mai mata aiki tana kitchen tana aiki ,bana son na distracting inta daman su biyu ne a gida sai uncle Hashim, yara ko yusra da nazif duk suna skul,
Na kaishi da kaina toilet Wanda yake falon

Kusan tare muka shiga falon da Anty Zuwaira wacce ya'a ce ga mahaifiyata, tana kwaunata sosai kamar yadda take son yusra da nazif,


Anty yusra tayi aure last year a kaduna, dan ita saidata fara aiki ma kafin tayi aure, kuma mun shaky sosai da ita nazif kam sosai Muke hira dashi , danshi dan gayune sosai , akwai na mata papa, dayake kyakyawa ne mata saisonshi suke shiko sai Jan aji, yanxu yaje yin phd degree insa a England yana karanta law ya yusra kuwa chemistry ta karanta,


Tana zuwa gidana sosai inko tazo sai tamun goma ta arziki in naje ma haka , daga ni har ishfaq sosai tana da kyauta ga fara'a barin ma uncle Hashim shima sosai yana da kyauta fa fara'a,


Ah ah lale lale ,barka da zuwa tafada tana kallon ishfaq , har kasa ya gaishe ta , tace a a. Tashi my SON na yafe zauna abunka, ta juwo ta kalle ni saita bude mun hannun ta alamar nazo nazo ta rungumeni sannan na gaishe ta, tashe my daughter kwana biyu, tuni daman najmu yaje kafan ta run lkcn da suke gaisawa da ishfaq,


Yanxu kinzama very busy ko ba tym ga aiki gana gida ga skul in najmu, ga my SON kai Allah baki Albarka yannan , Allah anyi a Sa'a
Nace Ameen

Daidai lkcn LAMI ta fito ta fara jera abinci kan dining , to taso kuzo muci abinci, haka sai muka zauna mukaci, itakam taba wani kunyar suruki,
Hakadai muka gama mukata hira har shima ishfaq dan ya saba da ita

Har 5:30pm kafin mukaje gida , Leda babba ta bani tace gashi, sosai na mata godia ishfaq ma ya mata godia shima ta mika mai Wata Leda mai kyaun gske tace gashi daman shekaran jiya na dawo daga Senegal naje duba wasu kaya .


Ban Riga na gama sorting ba, Amman tunda kunxo shikenan.
Sosai munji dadi , Allah kara budi muka ce a tare



Haka dai muka iso gida wanka kawai mukayi nida
ishfaq dan Lami tawa najmu, tuni farin cikin tsarabana yasa na mance da wani maganar Teemerh😜😜

Washhh hannu na bara nadan hutaaaaa✨✨😜😜


Mata mata mata yaushe zakubar kushi hmmm toh Wata wai ba rana😅🤔🤓

Taku ce
Märåhmãd😘


Next page76 - 80
[12/27, 9:25 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮





✍🏼Maryam Aliyu Ahmed






Dedicated to 😊Aysha Ali Garkuwa





Gaisuwa gare Ku Matan

*EXCLUSIVE WRITER'S FORUM* 🤝


Jinjina da gaisuwa gareki sister🤝👍🏻 *JEEDDAH TIJJANI ADAM*
Jeeddahtul-khair😘




*Zahra Muhammad Mahmud (Surbajo)*
Jinjina gare ki👍🏻 kinayi muna jin dadi👍🏻😊






76 - 80




Bayan kwana biyu na dawo daga wajan aiki a gaje , na shigo parlour

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login