Showing 3001 words to 6000 words out of 24876 words

Chapter 2 - SO DA ZARGI BY MARYAM ALIYU AHMED.txt

barinka zata yiba yau kuma abinci ta kawo maka ko, sai hawaye wiwi wiwi





Subhanallahi ishrat meke damun ki kuma wacece ke kawo mun abinci wa kike nufi , wacece ke yawo a gabanka kullum a. Office, wlh wlh


Karta kuskura ta shiga gonata wlh dan batasan wat am capable of doing ba



Ido kawai ya sura mun yana smiling Wanda yasan yana kashe mun jiki tuni Na kauda kaina

Yace waz wrong with you? Wasa kike ko? Dayaga dai ba alamun wasa sai yace toh wakike nufi, ni wlh ba wani abinci da naci fura kawai mukasha nida su Habib da jamili da muka fito masallaci



Kuma muna gamasha shine ya dawo gida yanxu, kuma nasan bakyasha shiya ban kawo maki ba



Tsaf nayarda da abunda ya fada dan bayamun karya haka, amman sam naki nuna mai dan lallal inason nayi maganr nazifa dashi, dannasan bazemun karyaba



Inmasonta yake za fada mun,danko mace yagani inta burgeshi to sai ya fadamun, duk kishina kuwa, amman inajin dadi haka a wani ban garen dan yana fadamun sirrin zuciyarsa


Amman a fili sai nace Lallai kun rainamun hankali , watau ni yarin ya ko kamar yadda ka saba fada ko, toh wlh daga kai har ita baku isa Ku raina mun hankaliba




Ishfaq ido ya suramun, can sai yace wai wakike nufi ne kekam , Duk office inku wake kaida dawo wa a gaban ka ,wake yawo gabanka, wake rawar kai akan ka, waye yan office suka San Ku tare



Wa kuma kukafi shakuwa da ita a office, ajiyar zuciya yayi sannan yace Fatima, Grace ko Nazifa dumdum naji dayace Nazifa lallal makam Ashe suna da yawa,


Fatima matar aure ce ko dai itama sonta kake? Na fada tare da murguda mai baki aww Nazifa??? Abunda ya fada kenan. Sai yay dariya , haushi ya kara kamani....




Next page 31 - 35😘
Märåhmãd ce
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮



✍🏼Maryam Aliyu Ahmed



Dedicated 😊to Aysha Ali Garkuwa



31 - 35


Toh batama gari da koma skul, sannan zuciya ta tadan yi sanyi, nace Amman wlh karta kuskura Muhadu da it a dan wlh wlh tabar ganin ni INA mata shiru shiru,



Mezaki mata? Yarinya dake ganin girman ki, Ai dole taga girma Na tunda tana son mijina, saina Na fashe da kuka



Kwantat da hankalin ki, ba komai tsakanin mu, shakuwa ce kawai wlh, shine kowa a office me maganar Ku, wlh har Director inmu fushi yake dani, dan gani yake niman ta nake


Dan budurwar sace, hmmm Wata dan sanyi zuciya ta tayi kadan , Amman sai nace wlh in saina kira yarinya a waya ko naje gidan ubanta Na cicci mata



Toh wlh bada yawu naba, yarinya Na ganin girman ki, girman munafinci ba tunda tana son mun miji



Nidai nafa duk randa Na kamata anywhere close 2 u hmmmm ohhoo hoo I told ba komai tsakanin mu


Toh zo zo kisaka mun abinci *my one and only* ya fada tare da jawota zuwa jikin sa, luff tayi sai ajiyar zuciya kamar wacce aka daka




Kara matse ta yayi sosai, tare da lumshe idonsa, dan wani dadi yakeji sosai dan yasan tsabar sosan ke sata yin wannan abubuwan, dukdadai Shiba mai yawan son rigima da hayani ya bane



Shikam da ita baisan wa yafi son wani ba, dan komai naba burgeshi yake, dukda yasan matsalar ta dayace *kishi* dan lallai kam tana da tsabar kishi, yanke shawara kawai yayi yadinga mata Addu'a har Allah ya rage mata




Haka sai suka kasance tare Na tsawan 15min can dai yaji shirun yayi yawa yaduba kawai sai yaga hartayi barci


Smiling yayi ya gyara mata kwanci a kujeran a hankali dan karta tashi,ta kanshi yayi serving abincin yaci yabar plate a wajan dan inta farka tasan yaci, Najmu ko daman tuni yaybarci tunda ya koshi akamai wanka.




Akwana atashi business INA sai San barka danko har outside Abuja nake aikawa dashi, 'yan office insu najmu kuwa sosai suke sayan kayan su takalman mata da maza suits, jakukkuna har kayan make up




Najmu ko yana 7mnth Amman kaganshi zakace yakai 10mnth, INA daki INA sawa najmu kaya bayan na mai wanka kawai sainaji ishfaq ya waya




Baisan cewa Na fito daga toilet ba nai shiru dan naji dawa yake wayar dan daga ji kawai nasan da mace yake wayar




Wayata Na dauka Na duba tym 4:23pm bance mai komai ba nafito kamar bansan yayi wayaba bayan Na sakawa najmu kaya Na mana serving abinci



Muna ci muna hira, abunda me bani mamaki dashi shine inhar muna tare sai naji kamar in kadai yake kallo a matsayin mace aduniyar nan,



dan ya iya hirar soyayya, duk yasan yadda zai kwantar wa mutum da hankali inma yana cikin bacin rai shiyasa duk nake kara kishin sa wlh, dan banason yana fadawa Wata mace irin wannan abubuwan Uwa Uba smiling inshi kara mai kyau yake da kwarjini duk Dimple's inshi sai sun lotse



Duk Dade shi bawai fari bane Amman baza acemai fari ba, ga manya manyan idanu kamai mace



Ishfaq Na masallaci wayar sa nagida Na dauka Na fara duba dail calls naga Wata number ansaka Martha daidai 4:23 nace lallai tym India yake call inkenan sai Na deleting bayan Na kwashe number,




Nasaka a wayata Na dialling aiko bugu 2 made ce ta dauka DUP DUP zuciya ta tayi




Hello hello abunda ake fadi kenan a wancan site in sai nay Sauri nace Suwaiba ya kike ? Sai tace aa ba Suwaiba bace, dagajin hausar bata haushiya nace



Sai nace plz bawa mai wayar tace toh Ai damai wayar kike kuma sunana Martha, wayyo zuciya ta kamar zata tsaga Riga tafito



Hakadai Na daure nace ayya ya hakuri tace ah no prblm, wani gari kike tace a jos take nace ayya Niko INA abuja yanxu Amman ni yar Nasarawa state ce



Tace ayya Ashe bamu danisa da kina gida kenan da Sauri nace mana BYE jin motsin ishfaq ya dawo




Hakadai zuciya ta cikeda ZARGI Wata Martha ishfaq ya samo kuma, anbarsu Nazifa an dawo Martha Christian kuma uhmmm



Bama a nan Abuja ba har jos, nace toh Kodai attachment yaxoyi a office insu, mtsw tsaki nayi nace KAI Amman MAZA basuyu ba wlh




Kwance Muke nida ishfaq a gado dayake weekend ne najmu ko yana barxi a nashi gadon sai yakece mun Ai Samuel in office insu zaiyi aure kuma shine best man, har yabani number matar Martha dan Na kira wai su fadamun wat dey will need, jiya ma nasamu Na kirata dan kullum sai yace since ban kira ba itada frnds inta ,



Wata irin ajiyar zuciya nayi har yaji fitar iska da nunfashin da nayi, yadai ya tambayeni, ah ba komai, a zuciya ta kuwa nace Ai Na zaci budurwar kace


Hakadai muka cigaba da hira har mukayi barci



Akwana atashi bawuya wajan Allah Rabi'at ta haihu yau suna, ta haifi 'yar ta mace katuwa, bbyn taci sunan mahaifiyar jamilu *Amina* Amman za'a kirata da *jasmeen*



Munsha suna baki kuwa kamar biki ake, danko iyayanta masu kudine sosai da sosai suna bala'in sonta ,
Dan daddyn ta yamafi Abba Na kudi sosai kuma kasan cewar ta 'yarsu tilo



Basason Bacin ranta, duk abunda takeso shi akemata ,


najmu najin yunwa natashi dan naje dakin Rabi'at Na hada mai abinci, kamar daga sama naji anashewa kiya hakuri


Kibi a hankili ba'a tabbatar ba, Na zaci mutuwa akayi , ahankali nace mutuwa akayi?




Hmmmm da wannan Ai kwara mutuwar🤔🤔


Next page 36 - 40
Märåhmãd ce😘😘
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮



✍🏼Maryam Aliyu Ahmed



Dedicated to😊Aysha Ali Garkuwa



36 - 40



Ni jamilu zai ha'inta wlh yayi kadan, nace Frnd ya akayi meyafaru ? Wai jamilu niman mata yake


Tuni najata zuwa toilet dan mutani suna wasu Na zuwa cikin dakin ta



Nace wayafada maki, aina kika ganta, waya fada maki, yanxu atiqa ta fadamun wai yaje gun Asiyar unguwar su,


Wata asiyar? Kardai Asiya mama mai awara, ita fa , habadai karya sai gashi ga Hoton su , wlh yaune dan kayan da ya saka kenan


Namiji ba dan amana bane yau suna Amman yake hira wajan wata , da tsakar Ranan nan, lallai hausawa sunyi Gaskiya *inhar kamutu akan namiji to tabbas zaije kabarinka da wata*




Shine wannan daga haihu yanxu da Allah ya dauki raina kenan da haka zaije, tab Ai wlh saidai mu mutu tare dashi harma da it a yar matsiya tar





Nace toh Frnd yanxu meye abunyi, yanxu zan kira jummai dillaliya Na Sanar da ita ta samo wasu maza su mata dukan tsiya tare da mata warning karta kuskura ko ido su hada da my dear danko jamilu Na wane in daya




Haka yayi daidai Frnd, danko banmasan mezan cemata ba dan nasan kome zance bazataji ba ko ta gane ba dan idonta ya rufu


Daidai lokacin fa'eexa kanwar jamilu ke kwalawa Rabi'at kira Anty Anty kinyi Baki,


Da Sauri muka fito dan kartagan mu a toilet,



Tuni jummai dillaliya ta gama Ai watar da aikin ta alert kawai take jira


Asiya kuwa Na kwace inna ke cemata wai mekika musu hakane?



Irin wannan duka haka, kai Amman talaka baiji dadin rayuwa ba, baida gatan duniya sai ta Allah.



Inna wlh wanine wai yana sona, yana yawan damuna niban ma *amince* mai ba


Shine wai matarsa ta aika amun wannan dukan,
Nibanma San yanada mata ba



Wlh inna banama sauraron saba wlh,
Tana fada tana kuka


Yi shiru Allah zai saka maki , kuma kema karki kuskura ki kulashi, kiyi hakuri



Jamilu ranar kaman yasan abunda yafaru bai dawo gida da Sauri ba har karfe 11pm Rabi'at tun tana zage zage harta dawo damuwa wai ko lafia? Tata kiran switch off




Shabiyu da rabi sai gashi ya dawo harbacci ya kamata ta tashi tana kallo mai *idi* mai gadi ya bude mai get





Taji Sauti Na tashi daga motar, tace lallai makam Ashe lafiyar sa lau harwaka yake ji




Tace kila ma wajan Wata ya fito shiyasa bai kira taba, tuni ta koma ta kwata, shiko tun bayan da yabar wajan Asiya yake wajan su ishfaq da sauran Frnd inshi,



Sundan yi hira kadan bayan refreshments da dare yayi shine yaje ya kama hotel dan yadan huta kafin dare yayi sosai by den baki sun tafi sai ya dawo gida




Yay ta buga kofan duniyar nan Amman taki bude kofar, har ya koma ya tambayi idi mai gadi ko batana nan ne, yace tanan nan , haka ya dawo yayta bugawa tanaji taking budewa,



Acewar ta ya koma inda ya fito, ya ta trying number itama switch off shiko daya gaji, saiyaje mota ya kwata, dan bayason ya koma hotel kuma

Wannan kenan

Next page 41 -45
Märåhmãd ce😘
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮



✍🏼Maryam Aliyu Ahmad





Dedicated to😊 Aysha Ali Garkuwa





Ina zaune inata calculating ribar da Na samu,ni kadai a gida ishfaq ko yaje office, najmu ko yana barci


Around 8:09am naji sallama abun ya bani mamaki sosai, nace waye da sassafen nan haka



Na amsa sallamar tare ta nufar kofar, nace waye ne, daga can kuma sai naji nace Nazifa ce,, kirjina dam dam dam kamar kalangu wa???



Na sake tambaya, tace Nazifa ce, nidai nasan ba Wata nazifan Dana Sani inbanda wacce take office insu ishfaq




Kuma dai muryan ta naji, ina budewa kuwa sai gata, tsaye a baki kofa, tana murmushi, mtsw abun haushi sai kuma nima Na mata murmushi


Zuciya ta sai kab kab kab yake, to mema ya kawota gidana😏😏



*Ishrat*= sannu da zuwa, *nazifa* yawwa
*ishrat* =kwana biyu
*Nazifa* = wlh, skul kuma da yake bana zama shiyasa banzo gaida keba, ya hakuri,


*Ishrat* hmmmm nikam abun mamaki yake bani wai Nazifa ce a gidana hmmm mezan mata Na huce, a zuciya ta name fadin haka

*Nazifa* ina najmuddeen nace kuji shegiya watau hartama San sunan ci lallai ishfaq, shiya fada mata ko hmmm


*Ishrat* yana barci wlh, shiko kamar yaji sai ya fara kuka, abun haushi daman ba barci yake ba,



Na dauko shi, Wata zuciya tace karfa ki bata itako sai smiling take, Wata zuciya ko tace kibata Ai Allah nanan



Lallai najmu yayi girma, ah nayi laifi a gafarce ni banxi ba, a zuciya tako nace Ai daman bana bukatar ki




Wai yakike ta kallon nane haka ishrat.....😳



Na baki mamaki ki ko, Baki zaci zan Dade haka banxo ba? wlh skull ne sai a hankali,


Murmushi kawai naymata, a zuciya kuwa tunani nake, me ishfaq ya gani a wajan wannan
Ita ba kyau ba, jitafa kamai na miji,


Kai Amman wasu Kazan sai Allah,

tooh ni zan tafi sai wani lokaci maganar ta ya dawo Dani haiya cina


Kai yanxu yanxu ko ruwa baki shaba, ah ba damu wlh azimi ma nake, toh 🤔



Shine sai da zakixo gidana shine kikai azimi? Ya hakuri next tym I will , OK toh shikenan



Ai daman ko zakisha bada zuciya daya zan bakiba, ban mata wani rakiya ba na dawo na zauna



Wai nine tare da Nazifa a gidan nan harta fita lafia lau, TAB Amman wani abun sai Allah ya baka ikon yi




Ina kan maganata ni kadai sai naji sallamar Habib, Habib aminin ishfaq ne sosai, tun suna yara sunyi primary secondary har higher institution tare suka yi, yanxu haka ma wajan aikin su daya





Na amsa mai da fara yace ina *my man* dan haka yake kiran sa, nace Ai bayanan , aww I thought he suppose 2 be at home by Dis tym deys why I didn't call him first,

Yah, I just had a call from uncle Hassan, he wants dem 2 discuss abt DAT car



Aww aww I remember, he told me abt it, OK bye
I will call him now. (Habib dai ba haushe ne, Amman bayason yi Hausa sosai)🤔😳





Wayyo ni ishrat na Shiga uku, kilama tare sukaxo da Nazifa kin Shiga tare sukayi, dan kar nayi zarci wani abu




Dama rakiya na mata sai nagan su,


Da yammam bayan ishfaq ya dawo, na ma najmu wanka, ya kawo mai ruwa yasha,


Shima na hada mai ruwan wanka yayi wanka, na ajemai kananan kayan da zaisaka, na fito na mana serving abinci,



Munaci muna dan hirar mu, har nake cemai Habib yazo, yah he call me,kar na mai maganar Nazifa, Wata zuciya tace eh Wata Aa




Deciding nayi na fada mai kodan naji me zaice,


Nazifa taxi yau..........
Smiling ya farayi, Ai ta kirani nace mata bana gida


Zo kuji zuciya ta kamar zata fashe dan tsabar bacin da tayi, watau suna ma waya, watau tama fada mai zatazo



Hpe ba komai, kamar ya? Nasan kishin ki Ai, ina ruwa da ita, zata Bini gidana tamun dukane?


Ai wlh Dana dau wuka na mata alamun da bazata manta daniba har kai din ma,,, dariya ya shigayi sosai
Aw dariya ma na bana, da kajita a asibiti




Swthrt kenan nidai nace ba kowa sai ke Amman kinki yarda , Ai daxu da Habib yaxo kilama tare sukaxo , na fada ina tura baki,


Swthrt kenan nidai nace ki dai na wannan kishin naki , Habib kuma ba tare suka xoba dan nasan bazai dauketaba motar saba



Kitchen naje na bude fanfan sink na wanke fiskana, na bude fridge na dau ruwa mai sanyi nasha kodan danji sanyi a raina.





Na dawo ban ganshi a wajan da nabar Shiba, daki naje na taddashi yana combing sajan fuskan sa, gawani daddadan kamshi da yacika dakin



Ido kawai na zuba mai ina kallon sa, yace yadai wannan kallon fa?
Nayi kyau ko, yafada yana kashe mun ido daya


Toh bye sai na dawo, in gaishe ta ko , da Sauri nace wah, Nazifa yana fada yana smiling,


Wlh ba Inda zaka, shegiya kawai, tayi kwante shine zata wani makalewa mijina, wlh a hir inta

Kawai sai kuka ya kubuce mun, jawo no jikinsa yayi ya kissing ina , ina tureshi Amman yafi karfi na, haka na hakura sai dayayi mai isarsa sannan ya barni


Shiko harransa yake Jin son ta, ke ratsasa bayajin zai ita son Wata 'ya mace a duniyar nan bayan ita, kuma yasan itama tana sonsa, dan sonne yasa take yawan kishin akan sa.sosai yana jin dadi irin yadda tak kishi akan sa.



Kallo kawai nabishi dashi yace gidan Habib zanje bye.


Yana zaune a mota kallon ta kawai yake yana smiling yarinyar nan tanason haukatan , Kasan duk randa bangan taba banaji dadi,



Hakika tana da kyau ga nutsuwa, ahaa bana fada makaba Ai kwanan nan zakusha Wata bikin
Haba malllam tun bata amince maba.


Toh fa wanene wannan? Kudai biyoni kuji

Next page 46 - 50
Märåhmãd ce😘😘
[12/27, 9:24 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮




✍🏼Maryam Aliyu Ahmed




Dedicated to😊 Aysha Ali Garkuwa



51 - 55


Toh yanxu sai yaushe za a tashi, 12am, gsky bazai yiwu ba kadawo yanxu najmu ma sai daddy daddy yake ta fada mun , haba my love yanxu fa 9:30 yaushe INA best man zan bar ango na dawo yanxu, kidai yi hakuri koda zuwa 11:30 ne, ah ah inhar sai 11:30 Ai gwanda ka bari 12am in, ko kuma gamu nan zuwai kawai, sai na saka najmu a babysitter, don't worry I will drive slowly,
ke yarinya ance making driving in dare da ta rana daya ne, wlh don't even start ,don't worry I will be back by 10 or anything 10 to 11 kinji.

Muryar wa nakeji haka , Wata colleague immune waii.... Kafin yama karasa sai naji Wata Abu ta tokare ni a qirji Wata wa?.....kardai Nazifa ce dariya yayi kefa wasa make maki hajiyar kishi, wuce wa take ba wake na tazo ba balle.......hmmmm dan Allah karki daga hankali ki aiba yanxu zankara ba sai nanda ...... Kadai na plz banaso toh shikenan , wai INA angone kai kazo nan kanata waya, gasucan suna rawa, ah kaifa dan nasan kaima ba wasa wajan rawa, Ai natayi na gajine daman esqus nake nima kawai sai nayi call inki, toh Amman Ai kema kin fini iya rawan, OK agaishe mun da Samuel da amaryar sa,OK zasuji, Ai suna ta tambayar ta yabanxo da keba, Allah Sarki kagani ko, tafada tab kallan su dunga kallon munke haba mana toh in nafara aiki fa , hmmm Ai wannan da bam kuma da nikam zakina zuwa, what nikab haba sai Mallam saikace OK zamu gani Ai, ah ah wasa nake danko nasan ba karamin aikin sa bane

Bye tek care naji an fara nemana lemme go, OK tek care of ur self for

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login