Showing 12001 words to 15000 words out of 24876 words

Chapter 5 - SO DA ZARGI BY MARYAM ALIYU AHMED.txt

nai sallama sai naji shiru, kuma naga motar ishfaq a parking space alamar yana gida sai na wace dakina nayi wanka na canza kaya sannan na shigo dakinsa, daman Mid Time ne najmu na gida Anty Zuwaira




Kwance yake a gado da pillow a hannun sa waya yake da fara'ar sa, kawai sai naji wai I will cut off ur head yana fada yana dariya , aiko dajin haka nasan cewa bada namiji yake wayaba, macece sai na badarai taumm kamar wacce aka Mara bata ramaba, yajiyo ya kalle ni , nanda nan sai yace oh bye I will call u leta,



Ya dai??? Harkin dawo ???

Kasa mgn ma nayi , saina fita daga dakin , shiko ko a jikin sa, bayan yake mosque saiko na suba wayar sa

Sainaga number wannan Teemerh ce, hmmmm INA a ana cire zuciya Dana cire na huta da wannan irin radada da zafi da yake mun, har wani faduwar gaba nake hmmm namiji tapp


Sai bayan na kwace number sannan ya dawo na samai abinci niko nace bana jin yinwa yanxu. Hakadai yaci shi kadai dan yasan fushi nake, shima sai kadan yaci.



Washa gari da yamma ya same ni INA buga game a laptop ina. Wai meye ne haka ishrat, ba daman nayi waya shikenan ya zama da mace nake waya?

Ninace da mace kake waya? Toh meyene tun jiya kiketa bata rai, bakoma nace mai sannan na tashi a wajan


Washa gari misalin 8:45. yana office na banje ko INA ba INA gida , dan ranar sai 10 zan fita ,sai nace lemme call naji ko waye wannan *Teemarh* 😜


Ina kira ringing uku aka picking aiko muryar mace naji, hmmm zuciya ta sai buga wa take, Dan Allah Fatima ce ? Waye! Eh ita ce😳🤔


Sai na .kashe wayar dan nama rasa daga ina zan fara mata mgn🤣🤣


Haka dai muka kasan ce nida ishfaq ina kallon sa da wannan karya daya mun, yace ba mace bace Teemerh kuma yace baya niman mata,



Har kusan sati naki sake mai fuska, kullum shidai yana ta niman yadda zai shawo kaina Amman Sam naki dan wani haushi da tsanan sa nakeji a raina kullum, kuma shi bai Masan nayi waya da teemerh ba


Yaude na daure nace bara na kara kiran wannan number, ringing uku sannan ta picking nace



*Ishrat* . Kai Maman Talib ina kika ajiye wayar ki sai ringing take kin kasa picking,

*Teemerh* . ba ita nace


*Ishrat* aiya I tot ko frnd ina Aisha ce (Maman talib)


* *Teemerh*ba ita bace nima voice inki kamar na salma frnd ina wlh


*Ishrat* ni sunana Firdausi
(toh kuji karya)😜🤣🤔


*Teemerh* Niko sunana Fatima, wani gari kike???

Hmmm duk maganar da mukeyi duk dauriya nake amman tana fadin sunanta naji wani dammmp a zuciya ta


*Ishrat* ina abuja yanxu Amman ni yar nasarawa state ce , amman a lafia na girma kefa???


*Teemerh* ah kice na samu Qawa, nima yar nasarawa state ce, daga kiyana LG, Amman yanxu haka ina abuja Nima.


Haka dai muka dan yi hira kadan da ita sannan mukayi salama.
Harta fada mun unguwar su.


Hmmmm ishfaq kenan baisan me ake ciki ba,


Rabi'at tasamu hatsari a hanyar ta, ta tafiya office


Qafar ta ya karye , mukaje muka gaishe ta, abun tausayi😥😥


Yau Saturday ina gida ishfaq yaje barbing saloon

Yaude nace sai na mata mgnr ishfaq naji me zatace😎😎

Kawai saina dau waya ta🦁🦁🦁





Na batarai nazauna a kujera na dau waya ta





Nakira fateema watau teemerh😝😝


Muka gaisa narasa daga ina zan fara bata mgnr ishfaq





Kawai sai nace mata






Wa ta Sani a NAGIS kasan Cewar inda ishfaq ke aiki kenan, mutani da yawa



Sai kawai na daure nace , tasan wani ishfaq????

Mezatace????🙈🙈🙈 har tsoron amsar ta nakeji




Toh dayake najmu na kusa dani yana surutu kawai sai naji tace najmuddeen ne ke surutu
🤣🤣🤣zo kuga fuskar ishrat wayyo




Anya baza awa ishfaq sabon aski ba kuwa inya dawo????🤔😜😅


Next page
80-85


Taku ce
Märåhmãd 😘😘
[12/27, 9:25 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮




✍🏼Maryam Aliyu Ahmed




♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM♻
_(Home of peace, honour and super writers)_



_Ina miqa sakon gaisuwa gare Ku._
Bilkisu Z. Ya'u
Aishat A Muh'd
Real Khady
AⓂal
My frnd Aisha Magayaki (ummen Talib) I hrt u all
Kai ga duk masu karanta littafin nan. Luff yhu oll.




Dedicated to Aysha Ali Garkuwa



80-85



"Ya ta san sunan d'ana? Ai tama sanni kenan?" Sai nace " Ashe kin sanni kenan, meye tsakanin ki da ishfaq? Sai ta fara dariya, " ki kwantar da hankali ki wlh ba komai "

In har ta ni ne wallahi baki da damuwa" nace " to yama kuka had'u, wani skull kike?" sai tace bata skull!

Hmmm shiru na d'an yi dan na ma rasa me zan ce kuma can dai sai nace " aiki kenan kike?" tace " A'a toh kina da aure ne?" "a'a nagama skul"

sai nayi Sauri nace " kina attachment kenan? " Dannan tuno Wata data tab'a zuwa attachment office d'in su duk ya rikice a kanta wai dan tayi skull a Germany


A'a ina jira zan yi service ne! Toh Allah ya taimaka tace " kefa" _, nace " ni Dis year zan gama service sai aiki in sha Allah"

Nace " wani skull kika yi?" "Umm Umm a TURKEY na yi," "Umm Umm ban gane ba ? Don't u wnt 2 tell me? Ah ah not lyk DAT sunan skull in nake son na fada sai naga no need , sai nace ayya , "

Hmmm tuni na kama bakin zaren Ai Raman ishfaq ba daman yaga mace na turanci ko yaga mace yar social life shike nan sai ya rikice akan ta hmmm mtsw nayi tsaki duk a. Zuciya ta nake wannan mgn nan , hmmm balle ita kuma da tayi skull abroad!

Daman duk abun da ke burge shi kenan !

Toh me yasa ni ya auro ni tunda ban yi skul abroad ba, hmn duk wannan mgn a cikin seconds nake yin sa a zuciya ta .

" A office insu muka hadu! " "Me kika je yi?" "Wajan aunty na naje sako na kai mata,
Owkkk den me ya faru tell everything! "

" Hmm I CNT really rmmber Amman sai ranar muka hadu,
Amman don't border urself fa! wallahi inhar dan nine wlh u don't have a prblm dan Nima nace mai I have someone ina da Wanda zan aura! "


" Ya dai k'i ji nane wallahi, uhmm wani sanyayyar ajiyar zuciya nayi sai dariya na jita take yi, kishi kishi ko?
Nace u won't understand Ai, " tace Ai inda ita ce hmm" nace " toh me za kiyi? " Though Nima bansan me yasa Nazo maki in peace ba! "


Fashe wa da dariya tayi kuma sannan tace " Ai daman kin xo da fad"a sai nayi maki dariya dan wlh I don't have anything to do with him "



Sai nace " to ni dai stop picking his call, and stop replying his mssges, wlh shi ke damu na amman yanxu zan ma blocking d'in shi, nace toh shike nan "



Muka d'an yi hira har take bani shawara akan mu zauna mu tattauna matsalar mu dan in ya rabu da ita zai iya Neman Wata kuma


Nace " wlh ba halin shi bane abokai ne, amman ko da abokai Ai kema zai iya sauraron ki Ai "

" Toh nagode! "

" Hmmm kinsan yadda nake caji da cin uban mace Inda naji yana niman ta ko na ganta kusa da mijina kuwa?"

" Amman u'r d only person da Nazo maki in peace, sai tace " aiko da sai na maki dariya, " haka dai muka yi sallama, daman da yake ishfaq ya cika mun waya da kudi.


Rabi'at kuwa k'afa sai Alhamdullillah!

Dan ko bata iya yin komai kullum tana d'aki sauran frnds d'inta ko duk sun guje ta, duk masu zuzzuga ta ma haka.

Allah Sarki da yake daman lokacin ita da yar jasmeen ne a mota , ita ko bayan kwana biyu Allah ya mata rasuwa, shi yasa duk abun ya had'u ya mata yawa.

Bak'in ciki goma da sha tara, dan haka ta dawo ta shiryu, sai tausayin jamilu ke kama ta dan tasan halin sa ga kuma shak'uwa da ke tsakanin su da jasmeen, dan yana bala'in son yara.



Duk kishi da na dama dake damunta amman tayi alqawari akan cewa duk sanda jamilu ya mata maganar aure zata yaddar mai yayi.
_(Woooo abun tausayi)_



Dan daman data haifi jasmeen tai ta shan magani sabo da kar ta samu wani cikin on tym?

Taje asibiti doctor yace mahaifar ta ya yi week ba zata tab'a d'aukar ciki ba, in har zata samu toh sai dai wani ikon Allah


Asibiti ya kai 6 amman duk magana d'aya ce.


Ayya duk ta zama abun tausayi duk ta rame ta lalace kamar ba Rabi'at ba!
Dan mahaifiyar ta sunje India da mahaifin ta bai da Lafiya.



*Months later*

" Yau ishfaq zai je office, daman har yau haushin shi nake ji,

Yau Rukaiya matar Habib tamun waya cewar tana nan zuwa dan Ya'u Friday ne tace in mun dawo daga office dan Nima yanxu na fara aiki shi yasa, ma bana samun tym sosai kamar da balle na dinga wa ishfaq mita kamar da!

Najmuddeen kuwa tuni ya fara skull daman yanxu yana primary one.


Hmmm ishfaq na nan yana ta trying number Fatima wato Teemerh sa, number baya shiga, nayi wa Allah godia da yasa ta blocking d'in shi da gaske.

Niko muna waya da ita sosai dan kamar yadda tace ta samu Qawa to haka abun yake.

Koda Rukaiya tazo ban fad'a mata labarin teemerh ba, hasali ma ban iya fad'a wa kowa ba ,
Ranar najmu na kallon Tom&jerry a waya ta sai wayar ya fad'i, sanadiyar lalacewar waya ta kenan dan naso ishfaq kawai yaga hotan Teemar sa a waya ta, kawai dan wayar shi kamar tawa ce, tawa ma kamar tashi ne, dan muna d'auka anytime we wish to.


Dan tana yin Facebook dasu Whatsapp,
Hmmm ni duk na rasa ta yadda zan b'ullo wa ishfaq da maganar ta, naji sanyi a raina.

Yau asabar muna kwance misalin 10:10pm na dare mun gama kallon network news , sai hira ta kama daga hirar office har hirar Nazifa,

Sai kawai na ce mishi "
Why did u lie 2 me???" With shocked!!! Yace " ni d'in???? Me kuma nayi??

Ke da kike ta fushi dani Dis days da ban ma san dalilin ki ba, " tace " Ai ba zaka Sani ba daman," sai yace " toh na San k'ila kishin ki ne ko mene ne I don't knw? "

tace " Ohhh! Ashe u knw wat u did !
Waye Fatima?????? "


Next page 86-90
Hmmm the story continue.

Märåhmãd ce😘
[12/27, 9:25 AM] ‪+234 706 118 2819‬: 💑SO DA ZARGI🔮🔮





✍🏼Maryam Aliyu Ahmed





♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM♻
_(Home of peace, honour and super writer's)_




_My bestie Fatima Idris Muhammad (ya ummi) Allah shi raya mana bby khadijatul-iman, Allah rayata musha biki._




Dedicated to Aysha Ali Garkuwa





86-90


"Shiko yace mata " fatima Fatima Wata Fatima"?
Kafini sanin ko wacece Ai, ido ya qura mata da alamar tambaya!

Kauda fiskar ta tayi tace teemerh da take wayar ka "a taqaice"

Dariya yafara "a fusace tace Ai dole kayi dariya tunda baka da gsky"
D'ago fuskar ta tayi ta kalleshi sannan tace "don't lie to me, bcos I knw everything abt her and u"!


I knw a lot DAT u don't even knw abt her , sai yace "ya akayi kika Sani"???

Tace ba kai kamun karyaba toh ni Ai ba'a mun wannan!


Bata fuska tayi Wanda daga wani kasan har zuciyar ta haka yake a b'ace, sannan tace "yanxu teemerh dame ta fini? Kodan skull Inda tayi,"?


Wace skull tayi? Tambayar da ya mata kenan!

Au tambaya ta kake?? Bata fada maka bane,?
"Yace Aa kawai way a muke "

A zuciye tace " waya kuke? Kace mata me? Kokarin kamo hannuta yake dan ya rungume ta, dan yasan tabbas hakan ne kawai mafita dan abunda yake boye wa yafito fili. "Itako matsawa tayi daga inda yake, ta koma wani gefen.
"Yace Wait wait ya akayi kika Sani?

"Tace aini kallon ka kawai nake , dan yanxu nasan plans inka"

Amman dan Allah waya fada maki dan nasan no one knws her among my frnds,


Itako dariya ma ya bata, "tace kana wasa da Maman najmu, sannan tace "ba tayi skull a turkey ba! Yanxu ma service take jiran yi!"


Da mamaki tamm fuskarsa dan yasan tabbas gskya take fada, da kyar ya daure a hankali ya matso kuka da inda take yace

"How do knw nasan matan Habib won't tell u dat , and jamilu baima Santana, ko sai Khadija ce" (Khadija Wata q'awatace a layin mu )

Nace" baruwan mata nina Dade ma bamu hadu ba wlh, ni in fact nobody tells me, nida kaina na finding out,

A birgishe ya d'ago fuskata na kallon tasa sannan tace "kamar ya"

Gidan su kikaje???? Hpe ba fada kukayi da 'yar mutani ba!?


A fusace na ture shi daga kusa dani nace "lallai kam watau yar' mutani" uhmm Ai ni nadai na wannan, ina dan kunga ana kishin Ku shine kuke jin dafin yin abunda kuke yi??

"Kunga ana ku'laku na q'arasa maganar hawaye na ganga rowa, tuni na juya mai baya dan karma yaga hawayen!

Matsowa yayi sannan yace tell me , Hw do u knw her?

Itako Tace " wai kai waz ur prblm me yasa kakeson kasani," I just want to knw Hw intelligent u'r ne!" Yafada yana wannan smiling inshi mai kashe mun zuciya,

Nace "toh shi kenan , lemme tell u!

"I called her" yace "uhmm yes!! Na k'ura mai ido yace "ina sauraron ki, "aini I wnt to knw ya akayi ta sake dake har ta fada maki abt her,

Tace "ok ok, first I called..... Haka dai har na fada mai duk yadda muka yi da ita amman banda maganan blocking contact inshi,"

Ina gama fada mai yace "kuma kikace ta barring number nako ,dan yanxu kona kira baya shiga"

"Alhamdullillah nace a zuciya ta "nagode tunda yarinyar nan ta rike alqawarin na ta blocking number shi"

A fili ko nace "ba ruwana " yace "Ai tunda ranar na kirata naji yadda ta responding nasan deys somtin,"

Nace " meta ce maka?"
Yace " uhmm me ma tace" yafada kamar mai yin nazari. Sannan yace na mance!


Nace "banyarda ba nasan har yanxu kuna waya"!

Yace ". No wlh kamar tace I shld stop disturbing her ne or somtin lyk DAT,"

Niko dadi nake ji a raina da yake fadin haka, sai yace "akwai ranan da na kirata wai me nake Nima da itane"?
Abun ya bani mmki sosai, dan yadda ta mun mgnr! Dan har nayi sati ban mata waya ba kila lkcn ne kuka yi waya da ita.
Yanxu ko number Bayama shiga!



Nace " koda me tafini Ohooo! Dudda tace ma tana da wani" kuma Kasan Nima akan na aure haramun ne!

Shiko yace "bafa sonta nake ba,

Aww! Lalaci da b'ata lkci ne kake Nima da ita???

Nace"wai mema yaja hankalinka da ita??yace Bata fada makiba?
Nace ta fada mun mana wai ranar tazo da wani kaninta, bayan sunkawo wa aunty insu saqo, Ashe bata office ranar bata zoba, su kuma driver insu ya Riga da ya wuce,
Dan daman sunyi da driver in sai yaje wajan wakin mota sannan zai dawo ya dauke su.

Yace "owk Owk na tuna". Haka ya shiga labarta mun yadda suka hadu,

Bayan driver ya fice shi ya fito daga office zai je wani waje (out of d office) shine suka hadu tana tsaye duk ranta a b'ace shine yaje yaji ko wani tace nema a office in."


Bayan ta fada mai wacce take nema, shima ya ceda mata cewa anty inta bata zo yau ba,


Sai yace" ta kira driver mana yaxo ya dauke su_"

Sai tace" ai abunda itama taso yi kenan amman wayar ta ba ba3, "

Yace "mata ga wayar sa to ko zata yi amfani da tasa". Dan gsky yadda ka ganta koma waye dole ta baka tausayi,.


Tace " mai aa ya bari kawai zasu jira driver"

Yata insisting har yace mata daman fita zaiyi ko zai dropping insu, tace aa zasu jira shi kawai,


Gani haka sai yace to tabashi number ta inya fita zai kirata anjima yaji ko driver in ya dawo , in bai dawo ba sai ya zo ya kaisu "



Ya hada ta da wata cleaners ta nuna mata reception dan tayi charging wayar ta, sannan ya wuce!!



ba laifi baiyi q'arya ba yadda ta fada haka shima ya fada

Lallai kam na tuni ranar da abun ya faru a office insu ya fada mun dan har na tambaye shi ways wannan sukayi maganar sai yace bazan aantaba,

Sai nayi shiru, I tot ma yar office insu ce, Ashe teemerh ce,



Har karfe11:15pm nadare muna kan hiraar teemerh dan yanxu na daina fushi na sake muna hira danna samu information

Najmu ko barcin shi yake sha ko farka wa baiyi ba,

Aww yanxu ne kasan bata da kyau! Ishrat me fadin haka

Dan kaga bata nan ko,! Wlh kin fita kyau Zaki girmeta ma,

Nace "toh amman shine ka kece zaka kaita Mr Biggs take ki "

Sai yay dariya, nace "don't laugh!" Har kake cemata kai ka kaimu saura ita!

Dan tace mata kakai matar ka da danka sai tace ka kaimu ko saura ita, sai tace maka ita bata turn by turn!
Koba haka kukayi ba???

Yace "hake ne! Amman kinsan ni bazan kaitaba, ni yaushe na kaikaina balle ita, koke shekaran ki NAwA a garin naan amman ban kaikiba, "ya fada da muryar shagwaba!

Nima shagwabar nayi nace " ba wani Ai da tace eh zaka kaita"

Sai nai shiru, ganin nayi shiru yasan nayi fushi, dan yasan ina yawan cemai yakai ni ,

Dan ina bala'in son fita outing dashi dan ya ita daukan wankan kece raini, dan badan ni mace mace sai nace yama fini iya gayuu!!!


Jin shirun yayi yawa sai yace bata fada maki na saya mata waya ba????


Da Sauri na da'go na kalle shi, jijjiga mun kai yayi sannan yace " am serious"

Toh ta boys maki kenan, ya fada yana smiling


Tuni zuciya ta , ta fara tafasa, ishfaq ya saya mata waya?????

Nida babbar wayata ta lalace , naita rokonsa ya sayan Sabo yaki,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login