Showing 18001 words to 21000 words out of 24876 words
ishrat tare da Safiya ( sadiya 'yar autar su ummeen ishrat ce wacce tarasu sakamakon hatsarin mota, shekara daya kenan ,hakan shiyasa ummeenta ro'ka a bata ita, tazauna da ita, tunda daman ita kadai ce tunda ishrat tayi aure) wannan kenan!!!!
Oyo yo- oyo yo yan' abj barka da zuwa barkan Ku a "cewar ummmee, sadiya ko da gudu tazo ta rungumeni Nima na rungume ta dan mun Dade bamu hadu ba,
"Dan mun saba sosai da ita tunkan rasuwar Anty surayya insun xo 9ja ""dan a Cameroon Duke da zama inda mahaifin sadiyar ke aiki""
a gidan mu sadiyar ke sauka dan tana de'bemun kewar 'yan uwa" kasan cewar tsara nace danda Wata uku ta girme ni.
Mal. Tanimu mai gadi yazo muka gaisa "tare da mun ya hanya kwana biyu" da fara'a ta muka gaisa dan yanada girki sosai!!!
Nanda nan ya fara kwashe kaya daga boot zuwa cikin gida.
Najmu a hannun ummee na yayinda nida sadiya muna ri'qe da hannun juna ishfaq ko yana biye damu a baya duk muka shiga parlour ummmee Da sallama , dudda munsa ba Wanda zai amsa sallamar Amman haka mukayi kuma muka qa'ra amsa sallamar da kan mu.
Har qasa ishfaq ya rusuna ya gaida ummena da fara'ar ta , ta amsa tare da mai ya hanya? "Alhamdullillah yace"
sannan ta wuce kitchen tare da cewa sadiya tazo,
Tare mukaje kitchen da ita ,muka dinga dau'ko abinci muna jerawa a dining kamar yadda muka saba yi lkcn da nake gida, abun sai ya bani shawara kamar karna koma gidana, munayi muna surutu da sadiya dan mun Dade bamu haduba,
Ummee ce tace ishrat "je ki kira ishfaq yaci abinci, kuzo kun fara wannan surutun naku bakwajin yin shiru"
Tana gama fadin haka ta wuce dakin ta, najmu daman yana wajan ishfaq a main parlour,
Sadiya itama tana jin ummmee nace wa haka ta wuce dakin tabar dining in tare da cewa, bara naje naga tsaraba ta , dan tunda kika turomun hotonsa nake ta Allah Allah na gani wlh, ta wuce dakin ta Wanda ada dakina.
Food is ready na fada tare da zauna wa a hannun kujerar da yake ,
Kallon fuskata yayi wit smile on his face, "irin Wanda yake kashe mun jiki" nake qara kishi a kanshi, irin Wanda innaga mace kusa dashi nakejin kamar na kasheta na huta dan kar taga irin wannan Murmushi.
Zura mai ido nayi dan tuni na fada duniyar tunani,
Najmu ne yace mummy I will eat too ya fada da irin muryar su ta yarta
Sai sannan na dawo daga tunanin da nake!
Ishfaq yace "I can see u'r very happy today , I which you will always be like DAT , no more wannan kishin naki, dan Nafi son naganki cikin farin ciki, dannima yana Sani farin ciki,
Rugumeshi nayi ina fadin "I love u so much my baby I which you will always keep Dis smile on your face for me alone , because its blushes me, its makes me feels on air"
Its make me feel like am the luckiest woman on earth I love u so much, " I love you too"
Ka'ar kujerar dining mukaji tuni na da'go ganin najmu na ko'karin zama kan kujera wai shi food food he's hungry
Da Sauri naje nace ohhh "my baby let's go and have a shower first before we eat"
No mummy food a cewar najmu,
OK ok lemme serve you daidai lkcn ishfaq ya qaraso dining yaja kujera ya zauna
Yace "gud boy dax my man let's eat first, food first before anything, ya bashi hannu suka tafa kamar yadda suka saba.
Tuwon ne da shinkafa, sanin tuwo yafiso , shina serving insu da miyar agushi yasha kifi, ganda namako haryana kuka ciki, sannan na serving insu kunun aya mai sanyi ga kamshi ga farfesun kaza
"Yace "All Dis a cikina"
Yes, cinye duka sabida Kayi qiba kafin mu koma dan hatta Habib baze gane kaba kenan,
Lallai kam Nazifa ma bazata gane ni bakenan! Duuum duuum kijina yayi dan Allah kadai yasan yadda nakeji inhar naji koda sunan tane, musamman a baking ishfaq dan kamar shi ya kir'kiro mata sunan.
Ba'ta rai nayi ina shirin barin wajan da Sauri ya cafkoni na fada jikin sa , ina tureshi ina fadin DA Allah kabarni karfa umme tazo "saime ba matata bace" yana fada yana shafamun fuska yace" dazu dake kikamun kin mance da ummmee ko???"
Ni kabarni ga najmu fa Allah Sarki ciko sai cin abincin sa kawai yake
Yace "Toh am sorry wasa nake maki ba Wata saike, my one and only , my Darling hrt, "
Nace "ni zanje naji wanka, I have 2 change u knw"!!!
Yace yes I knw, but kin hakura
Nace yes nayi, sannan yace prove it den, peck namai a kumatu na tashi zan tafi ina jinshi na kusa shiga daki yake fadin UWARGIDA NAH
Haka ya tabbatar mun da daman yana kallon tafiya tane daman abunda yake sone, a zuciya ta nace ishfaq u will never change nayi Murmushi na shiga daki.
Tuni sadiya ta shirts mana kayanmu a wardrobe ta cire su tsaraba ta su dogayen Riga ne da matan makeup, sai gwada gowns in take, tace kai sister thanks a lot nagode king a yadda yamun kamar danni akayi ta fada tare da jujjuya rigar a jikin ta,
Murmushi nayi tare ta ko'karin cire kayan jikina, sai tace Ai ruwan wankan ki na shirya maki tun da'xu dan nasanki da wanka da ruwan zafi kamar mai jego,
Dariya kawai nayi na wuce toilet,
15min na fito, kafin nan har ta gama gwadawa ta aje gefe zata nunawa su Ummee,
Mai kawai na shafa sannan na saka wani army green gown mai dan ado da maroon, ba wata makeup nayi ba, man baki kawai na saka ,
Sadiya da tuntuni take kallona naji tace "woow sis kinga yadda kikayi kyau kuwa! Shiyasa Baban najmu ke ji dake.
Kai sis banfa yi make up bafa , sai tace Ai shinaga dan da kinyi makeup ma da bazan gane kiba.
Hakadai na zauna na fara rarrar wa kowa tasa tsarabar harda su mummy da su yajami dudda nasan ba lalai su karba ko suyi amfani da Shiba,
Muna haka najmu ya shiga duk ya ba'ta jikinsa da miya da kunu,
Sadiya ta cire mai kaya ta mai wanka, bayan ta saka mai kaya ta kaishi dakin ummmee dan wai barci zaiyi mukuma abinci zamuci dan karmu barshi shi kadai a daki.
Ina zama a kujerar dining naji text a waya ta, ina dubawa naga *His Highness* ishfaq kenan!
Da smile a fuskata ina budewa naga....
*_Nawuce, I will come back after magrib na gaida Abba,tek care love yhu uWARGIDA NAH.....
Ga mummy ma Bamu gaisa na!_*
Smile kawai nayi nace ishfaq u will never change inbaka zolaye niba bakajin dadi.
Hmmm ishfaq kenan shikam kullum gani yake su mummy mutanin kirkine dan gani yake tana son sa baisan duk munafirci neba, tabbbb nikam yaushe zan fada mai sirrin gidan mu.
..Ai saidai aje ahaka in Allah yayi zaisani toh inkuma baze Sani na ma shiyafi.
Ina gama tuna Nina sadiya ta fito daga da'kin ummeee , nace ya kika Dade" hala ya maki halin nashi". Danshi sai yace sai'an ri'ke mai hannun kafin yayi barci,,....
Dariya sadiya tayi tace aiko haka akayi saida yayi barci sannan na fito,
Hmmm Ai yaronnan saikace ba. Namiji ba, sadiya tace Ai gadon ki yayi, ke irin fitinar ummmee da kika tayi Ai sai Addu'a gwan da nashima Ai,
Ishrat ko tace kai sis sai kace kinyi wayo lokacin sadiya tace "eh din Ai Ummee ta fada mun"
Ishrat tace" kemai ke'wa fa bakya yarda da kowa sai anty"
Jin anti maganar mahaifiyar ta sai jikin ta yayi sanyi, gani haka ishrat tayi da nasanin mata wannan maganar duddade mutuwar yanxu yakusa shekara biyu Amman rashin mahaifiya ya wucinan,
Hakan yasata janta da labarai masu dadi har ta samu ta warsa'ke, suka fara cin abinci.
Bayan sun gama ci, sun wanke kwanuka Sauri da ya rage an Adana , sai suka koma parlour suna kallo,dan tasan ko taje dakin Ummee yanxu tana barci dan lkcin barcin tane yanxu
Can saiga Ummee ta fito tace " kinje kun gaisa da su HAJIYA kuwa, mummy kenan dan haka ummeee ke kiranta
Nace aa , sai tace maza je ki gaishe su dan nasan yanxu ta dawo , jamila ma nasan ta dawo daga islamiyya, junayba ma by now ta dawo daga office,tana fada tare da kollon agogon bangon parlour
Islamiyya ya Jami, abunda ya ketamun yawo a zuciya kenan!!!!
Ya junayba dai nasan ta fara aiki ita.
Jamal kuma yaje service, an posting inshi a calabar cross river state.
Ganin yadda fuskata kedauke da alamar tambaya yasa sadiya tace sis don't worry muje na rakaki zan baki labari da daddare Yau.......
Next page 105-110
Märåhmãd ce
[12/27, 9:25 AM] +234 706 118 2819: 💑SO DA ZARGI🔮🔮
✍🏼Maryam Aliyu Ahmed
♻EXCLUSIVE writer's FORUM♻
_(Home of peace, honour & super writer's)_
96-100
Duk cikin Sa'a da nasara ishfaq da ishrat suka samu hutun su, kwana daya ne a tsakanin su.
Yau Saturday shine ranar dasu ishfaq zasu Lula zuwa mahaifar su, kasan cewar dukkan su daga Nasarawa state ne, duk a Lafia iyayen su keda zama,
tafiya ce wacce ba wani nisa sosai dan haka sai wajan kar'fe 10:00am suka bar Abuja zuwa lafia,
Alhamdullillah, sun iso lafia lafiya, danma sun ta tsayawa sayar tsaraba a hanya bayan Wanda suka ta jida a abj kafin su bargari
Suna zuwa get mai gadin gidan su ishrat ya bude masu get suka shiga ciki,
Tun kafin motarsu ta tsaya su ummen ishrat tare da Safiya ( sadiya 'yar autar su ummeen ishrat ce wacce tarasu sakamakon hatsarin mota, shekara daya kenan ,hakan shiyasa ummeenta ro'ka a bata ita, tazauna da ita, tunda daman ita kadai ce tunda ishrat tayi aure) wannan kenan!!!!

Ganin yadda