Showing 21001 words to 24000 words out of 63397 words
Chapter 8 - ANGON MATA BIYU COMPLETE Book by Maryam M Hashim.txt
tashi, tuni suka kira family doctor ya karaso ya shiga duba Aisha, bayan ya gama gwaje gwajensa, ya tabbatar musu da jininta ya hau sosai
Ammi da Abba sun tausayawa Aisha sosai, sunyi alkawarin bata farin ciki da kulawa na musamman
Likita ya yi mata allurori har dana bachci, sai yasa ma bachci ya yi wuf da ita sannan ya bada wasu magungunar da za'a rika yi mata amfani dasu
Ammi ta cigaba da kula da Aisha sosai
Da daddare Haseena ta shiga wanka ta fito, ta shafe jikinta da maganin da Malam gobe da nisa ya bata sannan ta saka kayan bachci mai matukar kyau da sheki, rigar bachcin tsawonshi ba zai wuce rabin cinya ba
Ta dawo falo ta zauna tana jiran dawowan Don, ta jira sa har ta gaji, ta kira wayarsa baya dauka, hankalinta ya tashi,
Harta fara cire tsammanin dawowarsa sai wurin karfe daya sai gashi ya shugo, da alamu daga club yake, idanunsa sunyi ja sosai, ta je ta rungumesa da sauri tana yer kukan munafurci
"Mijina meyasa ina kiranka baka dauka, ina shiga damuwa sosai wallahi, na yi kewarka sosai"
Ya kara kankame ta a jikinsa yana shafar bayanta, ya kai bakinsa kunnanta yana magana "I need sex baby"
Ta danyi murmushi "nima shi nake bukata mijina"
Suka kalli juna suka yi murmushi
Haseena da Don suka shige bedroom Haseena sai sha shi take yi tana buga ruwan cikinsa
"Yanzu shikenan kai baka son haihuwa kenan"
Don ya kalleta cikin ido "ba wai bana son haihuwar bane, kawai yanzu ban shirya bane"
Dadi ta ji a ranta ta cigaba da shafa shi "to yanzu ya zaka yi da Aisha da take son rushe maka burinka"
"Dole na zubar da cikin jikinta, ba zan taba yarda ta haihu ba"
Haseena ta rungume Don sosai tana jin wani farin ciki a ranta
Aisha washegari ta farka Ammi ta kawo mata breakfast, Aisha na gama ci ta shiga yin amai ba kadan kadan ba, Ammi hankalinta ya tashi sosai, da kyar ta samu amman ya tsaya, Ammi da kanta ta kwashe aman batare da tasa wata me aiki ba
Haseena da sassafe ta farka, amma bata ga Don ba, ta leka bayi baya nan, ta shiga falo ta duba nan ma baya nan, mamaki ya ishe ta, tana tunanin ina ya je bai sanar da ita ba, ta dawo dakinta ta shiga bayi ta yi wanka sannan ta dawo ta shirya, ta yi matukar kyau, ta daukin makullin motarta ta fita harabar gida, ta ja motan har wani restaurant, ta yi parking ta sauka ta shiga ciki
Tambayarsu ta shiga yi dame dame suke sayarwa, suka ce mata "birabisco da tuwon shinkafa sai kuka da miyar yakuwa"
"Ku sa min tuwon shinkafa da miyar yakuwa kuma kadaku sa min man shanu ko nama, haka nake so"
Nan take suka sa mata tuwon shinkafa da miyar yakuwa a cikin robber takeaway sannan suka sanya mata shi Leda mai dauke da suna da tambarin restaurant din
Ta amsa ta biyasu kudinsu sannan ta koma gida, ta shiga kitchen ta dakko kula mai kyau tasa tuwon shinkafar sannan a karamin kulan ta saka miyar yakuwar sannan ta dakko maganin da Malam ya bata ta zuba ta motsa da cokali, ta zuba kulolin a basket sannan ta fito falo, tsayawa ta yi cak tana kallan wachca ta shugo gidan
Feedo ce rike da akwatinta tana yatsine fuska tana shan kamshi, Haseena ta yi mata kallan sama da kasa "kefa? Daga ina?"
"Baki da hurumin da zaki min wannan tambayar"
"Ni kuwa nake da wannan hurumin tunda ni ce matar gidan"
Feedo tai yer dariya "to nima ai matar gidan ce"
Feedo ta ja akwatinta ta karasa tsakiyar falon ta zauna a kujera
"Fitar min daga gida" Haseena ta fada cikin tsawa tana nuna mata hanyar fita
Feedo ta tashi da sauri "idan har kika kara daga min murya wallahi sai na yi miki mugun duka, har ni ina cikin bariki zaki gwadawa bariki"
Haseena ta tsaya tana kallanta cike da mamaki
"Idan har kin cika ke cikakkiyar yer bariki ce, ki jirani bari na je na dawo"
Haseena komawa ta yi kitchen ta ajje basket din kulolin sannan ta fito, bata tanka Feedo ba ta fita, Feedo ta bita da kallo tana harararta
"Wawiya karamar yer bariki"
Feedo ta tashi ta kai akwatinta dakin Haseena ta ajje sannan ta shiga bayinta ta yi wanka ta fito ta canza kaya marasa nauyi sannan ta dawo falo ta dakko wiwi a jakarta ta zauna ta shiga nadawa bayan ta gama ta shiga sha tana busar da hayaki
Can Feedo tana more rayuwarta sai ga Haseena ta shugo tare da yen sanda
"Gata nan ku tafi da ita"
Feedo ta mike da sauri "babu Wanda ya isa ya tafi dani"
Cikin tsawa Haseena ta ce ku tafi fa ita kuma kadaku kuskura ku bayar da bailing ta
"Kada daya a cikinku ya taba ni"
Bin umarnin Haseena suka yi suka kama Feedo suka tafi da ita, "Haseena ta ce non sense" ta shiga kitchen ta dakko basket din abinci ta fita tabar gidan
Aisha kwance kan gado babu abinda yake mata dadi, ta sa hannu ta shiga shafa cikinta tana murmushi
"Allah sarki Bebina, ka kwanta a cikin mahaifiyarka babu wanda zan bari ya cutar da kai, ni ce garkuwarka, sannan ka yi hakuri da Dad dinka, karka damu dashi, shima yana sonka"
Ammi ce ta shugo ta zauna gefen Aisha "my Baby ya jikin?"
Aisha ta danyi murmushi "da sauki Ammi"
"Yanzu me zaki ci kenan?"
"Ammi bana jin cin komai"
"Oh ni, wannan cikin na azabtar dake, kamar yadda cikin mahaifinsa ya wahalar dani"
Aisha ta ce "shima Yaya ya wahalar dake kenan?"
"Sosai kuwa"
Ammi ta shiga shafa kan Aisha tana murmushi, Haseena ce ta shugo cikin sallama tana rike da basket na abinci
"Ammi Sannu ina kwana"
"Lafiya lau Haseena"
"To ya me jiki?"
"Jiki da sauki"
Haseena ta zauna gefen Aisha tana kallanta, tsoro ya kama Aisha bakinta na rawa ta ce ina wuni Aunty
"Lafiya lau yer uwata, ya jikin?
"Da sauki"
Ammi ta ji dadi a ranta "ga abinci na girka musamman saboda Aisha, nasan zata ji dadinshi"
Mum ta ce ai ba dole ta ci ba don kuwa ta kasa cin komai, komai ta ci sai ta dawo dashi
Haseena tai murmushi "zata ci ai tuwon shinkafa ne da miyar yakuwa" kawai sai Aisha ta hadiye miyau daga jin an ce miyan yakuwa amma sai ta shiga yin wani tunani daban
"Ban yarda da Haseena ba, bana tunanin zata bata lokacinta ta girka abinci saboda ni, tabbas akwai wani abu a zuciyarta"
Ammi ta bude kulolin tana abincin tana gani, wani kamshi ya shiga hancin Aisha, bata da wani buri irin ta ci tuwon nan amma ba yadda zata yi
Ammi ta ce ai kuwa miyan ya yi kyau, tashi ki ci
Haseena ta ji wani sanyi a rai, sai farin cikin Haseena ya koma bakin ciki da jin Aisha ta ce ba yanzu zata ci ba sai anjima
Ammi ta ce "to" sai ta rufe kulolin ta ajje gefe, Haseena kamar tasa ihu tsabar bakin ciki
Feedo taki shiga cell, tana zaune a wurin daukar statement, kiran Don ta yi ta sanar dashi tana police station bai jima ba sai gashi ya zo yana tambayar ta meya faru? Fashewa da kuka ta yi tana fada masa rashin mutuncin da Haseena ta yi mata, ransa ne ya baci sosai, a take aka bayar da bailing ta ba tare da an kira Haseena ba anji ta bakinta
Don ya dauki Feedo suka dawo gida, sannan ya fita ya barta ita kadai, zuwa ya yi ya samu Wizzy kan maganar abin da Haseena tayi wa Feedo, hankalin Wizzy ya tashi ya shiga fadin
"Matanka suna bayar da kai wallahi, da nine kai sakinsu zanyi gabadaya"
Don ya kalleshi da sauri "an maka ni mahaukaci ne?"
"Au hakama zaka ce"
"To meya kawo maganar na saki matayena bayan ina son su"
"Wani so kuma bayan ba kai ka gansu ka ce kana so ba, aura maka su aka yi"
"Eh bani na gansu ba na ce ina son su aura min su aka yi, amma ina son su, please karka kara min maganar rabuwa da matayena"
"To na ji ba zan kara yi maka maganar ba amma meyasa ka ce Feedo ta je gidan ka inda matanka suke zaune?"
"na sata ta je gidana saboda Haseena ta fahimci ina da yen mata kala kala masu hauka a kaina, hakan zai sa ba za ta dinga kawo min raini ba"
"Dakyau abokina kuma ka yi shawara sosai, to ya maganar cikin Aisha"
"Ai shawarar daka bani jiya da ita zanyi amfani kawai"
"Crazy sex ko?"
"Yes" suka tafa suna yer dariya
Aisha kwance Ammi da Haseena duk zaune suke bakin gado suna hira, Ammi ta mike
"Bari na je na duba ma'aikatan nan, na ji su shuru"
Haseena ta ce ok
Ammi ta fita, Haseena tai murmushi ta kalli Aisha, Aisha ta kawar da fuskarta cike da tsoro
Haseena ta jawo kulolin ta bude ta ajje gefen Aisha
"Ke tashi ki ci da sauri kamin na bata miki rai"
Aisha ta juyo a rikice kuma a tsorace, idanunta sun cika da ruwa "ke ba kuka nake ki yi min ba, cin abinci na ce ki yi"
"Aunty ki yi hakuri, bana jin yunwa"
"Babu ruwana da kina jin yunwa ko bakya ji kawai ki tashi ki ci ko na yi miki rashin mutunci"
Aisha jikinta na rawa ta tashi zaune ta tsaya tana kallan abincin, hawaye na fita daga idanunta
Haseena ta daka mata tsawar da bata san lokacin data gutsire tuwon ba ta tsoma a miya ta kai baki, sai Haseena ta yi wani ajiyar zuciya alamun hankalinta ya kwanta
Aisha ta cigaba da cin abincin cike da tsoro da fargaban me zai faru, hawaye na fitowa daga idanunta
Haseena ganin Aisha ta kai loma ya kai sau biyar yasa ta amshe kular ta rurrufe, ta ajje a inda Ammi ta ajje, sannan ta gogewa Aisha hannu ta goge mata hawaye, ta galla mata harara
"Saura kuma Ammi ta zo ki ce mata ga abin daya faru ki ga abinda zan yi miki"
Budo kofar aka yi aka shugo Aunty Rasheeda ce da Mum, Aisha na ganinsu tai farin ciki sosai, suka karaso wurinta suka rungumeta cike da tausayinta
Mum ta ce Sannu yata, Aunty Rasheeda ta ce Allah sarki Aisha Sannu ko
Haseena ta shiga gaida su cikin girmamawa suka amsa suna yabawa Haseena yadda take kula da Aisha, suka yi mata godiya, Ammi ta shugo ta zauna suna kara gaisawa dasu Mum
Haseena wani dadi ya rinka ratsa ta, fadi take a zuciyarta "abinda kukewa murna ya kusa ya koma bakin ciki"
Ta tashi ta shiga mai da kuloli cikin basket, Ammi ta kalleta
"Zaki tafi ne?"
"Eh Ammi, yana jirana a gida"
"To ya yi kyau, saiki gai da gida"
"To Ammi" Haseena tayi wa su Mum da Aunty Rasheeda sallama sannan ta dauki basket din kulolin ta zata wuce, Ammi ta tsayar da ita
"Haseena"
Haseena ta juyo ta kalli Ammi gabanta na dukan uku uku
Ammi ta ce ajje abincin zata ci ai zuwa anjima
Haseena tai dan murmushi "Ammi ai dazu kina fita ta ce min zata ci kadan, sai na bata ta ci"
"Dakyau, na ga alamun tana son test din miyan yakuwa zansa a dinga yi mata"
Haseena tai murmushi sannan ta juya ta wuce kirjinta na dukan uku uku, Aisha kuwa tana cikin tashin hankali don kwata kwata hankalinta bai kwanta ba da abincin da Haseena ta sata ta ci dole,
Mansur cikin riga da wando yer kanti, tsaye yake a harabar gida yana jiran karasowar Bilkisu, can sai gata ta shugo, suna hada ido suka shiga dariya
Bilkisu ta ce wallahi ban yi tunanin kai dan film bane sai jiya, ka yi matukar bani mamaki
Mansur ya yi wata yer dariya ya ce "to an ce miki ni matsiyaci ne ki kawo min babban deal haka, ai ba Boka ba ko kashe mutum zan iya indai akan kudi ne"
"To ni dai bani kaso na"
Juyowa ya yi yana kallanta, kallan rainin hankali "dubu dari biyar zan baki"
Ta zaro ido cikin mamaki "wannan wani irin rashin imani ne, na kawo deal harna million uku sai ka dauki dubu dari biyar ka bani, gaskiya ba zan amsa ba"
"To gaba ya kaini dama banyi niyyar bayar da dari biyar din ba, tunda kin raina, saiki tafi ki bani wuri"
"Wallahi Mansur baka isa ba, saika bani kudi na"
"Ke! Wallahi idan baki bace min daga gani ba sai na yi miki dukan mutuwa, ke zan iya ma kashe ki wallahi, kuma na kashe banza"
Bilkisu ta watsa masa wani kallo sannan ta juya ta fita, tsaki ya ja sannan ya ce ka ji min karamar yer bariki, wai ni zata gwadawa bariki
Feedo na kwance kan gadon Haseena tana latse latsen wayarta Haseena ta shugo, cak Haseena ta yi tana kallan Feedo, nunata ta yi da dan yatsa
"Uban waya fito dake bayan na ce kada a bayar da bailing ki"
Feedo ta ce ubanki ne ya fito dake sai ki je ki same shi
Haseena kan Feedo ta yi a zuciye, Feedo ta yi sauri ta tare Haseena, nan take suka shiga yin dambe, Feedo danne Haseena ta yi a kasa tana dukan nonuwanta tana matsa su, tana jan gashin kanta, daga karshe ta yi mata cizo a nono, ihu kawai Haseena take yi
Don ne ya shugo dawo, tun a falo yake jin ihun Haseena, da sauri ya shiga dakinta, ya ga Feedo a kanta, Don ya je da sauri ya daga Feedo "miye haka zaku zo kuna min dambe a gida"
Haseena ta tashi dakyar tana kuka ta je ta rungume Don, Feedo ta janyo ta ta ture ta gefe "karki kara tabashi"
Haseena ta ce mijinki ne da zaki ce kada na kara tabashi
Feedo ta ce mijina ne kuma baki isa ki rabani dashi ba, yer murmushi Don ya yi yana jin dadi a zuciyarsa, Haseena ta kalleshi
"Kana jin abinda take fadi, ka kyale ta"
Feedo ta rungume Don "mijina ka hukunta min ita, kasan dai na fita sonka ko?"
Haseena a fusace ta fisgota suka shiga yin wani dambe, Don ya shiga tsakaninsu, jan hannun Feedo ya yi suka fita Haseena ta bi bayansu da sauri, duk suka fito falo
Cikin muryar kuka Haseena ta ce "wannan wane irin wulakanci ne so kake ka nuna min kafi son karuwa a kaina" Feedo ta yunkura zata kaiwa Haseena duka Don ya tare, ya kalli Haseena ya nuna mata dakinta
"Shiga ciki"
"Babu inda zan je"
"Au musu kike min, na ce ki shiga ciki ki ce ba za ki shiga ba"
Fashewa da kuka Haseena ta yi tsabar bakin ciki ta koma dakinta, Feedo zata rungume Don ya dakatar da ita "contract ya kare"
Shiga dakin Haseena ya yi ya sameta kwance kan gado tana kuka, yer dariyar mugunta ya yi mata ya bude durowa ya dauki kudi sannan ya jawo akwatin Feedo ya fito mata dashi
Feedo ta tsaya tana kallanshi cike da mamaki, tana tunanin irin rashin adalcin da Don yake mata, zuba mata daloli ya yi a kasa
"Yen mata saiki kara gaba ko, tunda aikinki ya kare"
Feedo jiki a sanyaye ta durkusa ta kwashe kudin sannan ta ja akwatinta ta wuce Don na binta da kallo
Haseena tsai da kukanta ta yi ta shiga tunanin maganin da Malam gobe da nisa ya bata na mallaka domin mallake Don, ta shiga magana da zuciyarta "ni ban ga wani canji daga wurin Don ba, ko ba yanzu maganin zai fara aiki ba" haka ta cigaba da tunani iri iri
Don ne ya shigo ya sameta, zama ya yi bakin gado yana murmushin keta, ta dago tana kallanshi "wace ce ita?"
Hada rai ya yi "babu ruwanki da ita, ki zauna a matsayinki na matata"
Ganin ya bata rai yasa ta ja bakinta ta yi shuru, ya kara yi mata murmushin keta ya Jawota jikinsa yana shafata yana mata yer shagwaba "uhm uhm sucking baby"
Itama shagwabar ta yi ta ce idan nasha maka kaima zaka sha min Nono na ko, jan kumatunta ya yi yana murmushi, saita tallabosa ta shiga yi masa hot kiss tana tube masa wando
Haseena ta tsoma banana 🍌 a bakinta tana tsotsa cikin kwarewa, sai wani nishi ya ke yi ya rike gashin kanta da karfi yana kara chachchaka wa alamun zai kawo
Aunty Rasheeda da Ammi sun kai har yamma a gidan kafin suka wuce, hankalin Aisha ya dan kwanta ganin babu abin daya same ta har yanzu, Ammi tuni tasa ayi wa Aisha tuwan shinkafa da miyar yakuwa, ai kuwa da aka gama aka kawo mata ta ci sosai, ta ji dadin abincin
Misalin karfe tara na dare Don ya gama shiryawarsa cikin kananun kaya riga da wando, ya yi matukar kyau sosai, ya juyo ya kalli Haseena dake kwance kan gado "sai na dawo"
"Ina zaka je?"
Ya kalleta cike da mamaki "ke ni nake zamanki ko ke kike zamana da zan fita zaki tambaye ni inda zanje, karki kara bana so"
Ya fice ta bishi da kallo
Ta fada kan gado tana zaro ido "na cire naira dai dai har million uku na biya don a mallaka min mijina amma babu alamar haka, bari na kira Bilkisu"
Daukar wayarta ta yi ta shiga kiran Bilkisu amma layin baya tafiya, rikicewa ta yi gabadaya
Aisha zaune kan gado Ammi tsaye tana kallanta
"Ni zan wuce, sai da safe"
Murmushi Aisha ta yi ta ce to Ammi sai da safe
Ammi ta juya ta fita, data shugo falo taga mai mata hidima ta ce masa ta kulle main kofar shugowa ciki,
"To Hajiya"
Ammi ta wuce bangaren Abba, mai hidima taje kulle kofa sai ta ga an turo kofar, Don ne ya shugo, durkusawa ta yi tana gaishe shi cikin girmamawa ya amsa ya kara gaba
Aisha na kwance rike da cikinta tana murmushi tana magana ita kadai
"Beby na ka yi sauri ka girma ka fito, ina sonka sosai kuma Dad dinka ma yana sonka, wasa yake maka"
Hankalinta ya koma kan kofa da aka bude, ta tashi zaune da sauri dan ganin Don
Don tsaye yana kallanta yana murmushi ita kuwa kallansa take cike da tsoro da fargaba
Idanun Aisha suka ciko da ruwa, kirjinta sai dukan uku uku ya shiga yi
Ya karaso gab da ita, ya kai fuskarshi dai dai nata "kuka zaki yi?"
Bakin Aisha na rawa ta ce karka yiwa Bebina wani abu
Fadawa ya yi kanta ya rufe bakinta ya yi da kiss, sai mutsu mutsu take yi, yaki barinta ko numfashi ta yi me kyau, shan bakinta yake yi sosai, tube mata riga ya yi sannan ya cire mata breziya, murza mata su ya shiga yi yana sa bakinsa yana tsotsa, Aisha ta fara jin