Showing 45001 words to 48000 words out of 63397 words
Chapter 16 - ANGON MATA BIYU COMPLETE Book by Maryam M Hashim.txt
bakin kofar suna ta bibbigawa
"Dan ubanki ba zaki bude ba"
Bilkisu ta ce ba zan bude ba
Haseena ta ce kinji matsiyaciya ko to yau ina gidan nan sai kin bude, saina miki rashin mutunci
Bilkisu ta murmusa ta ce a zuciyarta "Haseena kenan ai da Feedo ta bani damar bude kofar nan wallahi budewa zan yi nafi karfin ki duke ni, sai dai ni na yi miki shegen duka
Feedo ta ce muje musha shisharmu kafin zuwa anjima ta gaji ta bude kofar
Suka je suka zauna suna shan shishansu, Feedo ta turawa Bilkisu text message akan idan tana jin yunwa ko kishin ruwa ta bude fridge din dakin akwai shawarma da lemu da ruwa
Ta turo mata da reply "ok"
Haseena ta zauna a gidan har dare Bilkisu bata bude kofar ta fito ba, ta kalli Feedo
"Tsinanniyar matan nan ba zata bude bafa"
Feedo ta ce idan yunwa da kishir ruwa suka addabeta dole zata fito
Haseena ta ce nidai tafiya gida zanyi, gobe da sassafe ina nan shugowa
Feedo ta mike tai mata rakiya har harabar gida, bayan Haseena ta ja motar ta ta wuce Feedo ta dawo ciki ta tarar da Bilkisu zaune, Feedo ta fashe da dariya
"Kin zaunu yau gaskiya"
Bilkisu ta ce wallahi don dai kece kawai kika ce kada na bude amma ba don haka ba wallahi saina fito nayi mata tsinannan duka
Feedo ta ce ai akwai lokaci yana zuwa da zaki yi mata dukan, amma ki bari sai kin gama min aiki na sallameki, kin ga saiki yi mata duk abinda kika ga dama
Bilkisu ta watsa masa wani kallan kiyayya sannan ta mike "ni zan tafi gida"
Feedo ta ce to sai gobe, Bilkisu ta fice
Washegari Haseena tunda sassafe taje gidan Feedo amma ta tarar da babu Bilkisu, zaro ido tai ta kalli Feedo "ina Bilkisu?"
Feedo ta ce jiya nasha Codine na yi makil, bachci ya debe ni, ban tashi bama sai yanzu da kika shigo, bansan ya akayi ta gudu ba
Haseena ta zauna kan kujera cike da takaici "gaskiya na yi bakin ciki, wallahi naso na gurje bakinta yai jini, na ja gashin kanta har saiya tsinke"
Feedo ta ce ai bai baci ba, zan sa akara kawo min ita, sai ki yi mata duk abinda kika ga dama
Haseena tai wani ajiyar zuciyata "ai kuwa dai kisa akara kamo mim ita, don ba zan barta ta ci banza ba"
Feedo ta ce maman Baby kenan dafatan dai ana shan magani?
Haseena ta ce ina sha sosai, ai bana wasa, kinma san miye kuwa?
"A'a sai kin fada
"Ina son zan baki wasu kudi kije Italy ki sayo kayan Baby"
Feedo ta ce dakyau Haseena kinyi shawara me kyau, yanzu yaushe ne tafiyar?
Haseena ta ce ni ba zai yu naje ba, ke kadai zaki je, nan da wata daya insha Allah
"To Allah ya kaimu"
"Amin"
Suka kawo wani hirar daban suka fara yi
Aisha ta fito ta sami Ammi zaune a falo "Ammi sannu da kokari"
"Yauwa Aisha, ya nauyi?"
"Alhamdulillah, Ammi ni zan shiga kitchen"
Ammi ta kalleta "me zaki je kiyi a kitchen, komai kike so ki fadawa ma'aikata su kawo miki"
Aisha ta marairaice "Ni Ammi fa Ya Umar yau zai dawo, ni nake so nayi mishi abin tarba"
Ammi ta danyi smile sannan ta ce to me dadi miji kafin ki yi min kuka saiki shiga ki yi masa
Aisha ta ji wani farin ciki saita wuce kitchen ta shiga hada nau'ikan abinci da abin sha, bayan ta gama ta kai komai Dining ta aje sannan ta wuce daki tai wanka ta yi kwalliyarta cikin wani shadda mai uban tsada da kyalli, dinki riga da siket ne, ta rangada daurin dan kwali, ta feshe jikinta da turaruka, ta yi matukar haduwa, ta tsaya tana kallan kanta a madubi, ta ce a zuciyarta "na yi kiba ba laifi" saita shafa cikinta tana murmushi
"Baby ka yi missing Daddy ko? yana kan hanya yau tare zaku kwana ko?"
Ta cigaba da magana da Bebinta cikin shauki da tsananin soyayya
Wizzy shi ya je ya dakko Don daga Airport suka zo gidanshi domin tattauna maganar da Wizzy da matsu yai dashi, Don ya kalli Wizzy
"Ina jinka Wizzy"
Wizzy ya ce a zamanka da Haseena me ka taba experience na rayuwarta, ya halinta yake karka boye min pls
Don ya ce meya kawo maganar nan, miye dalilin wannan tambayar
Wizzy ya ce nine babban abokinka, ba zan ga abinda zai cutar da kai ba na bari, a jiya wata Yarinya ko mata zan ce maka tazo ta same ta fada min maganganu marasa dadi akan Haseena kuma wani abin daya bani mamaki na nemeta sama da kasa ban ganta ba kamar aljanah
Don da sauri ya ce me ta fada maka akan Haseena
Wizzy ya ce ta nuna min Haseena mutumiyar banza ne amma ni duk bai dameni ba, abin daya fi damuna cutar da ta ce tana dauke dashi
Don ya zaro ido cikin tsoro "wani cuta kenan?"
Wizzy shuru yai yana fargaban fada masa, Don ya ce ka fada min Wizzy wani cuta ne?
"HIV"
A sittin Don ya mike yana fadin "na shiga uku"
Wizzy ya ce karka tayar da hankalinka don Allah
Don ya ce Wizzy na ga ta kaina, HIV fa ba cutar wasa bane, Haseena ta cuci rayuwata
Wizzy ya ce calm down Don, ba dole bane ace kana dashi yanzu asibity zamu je su binciki lafiyarka
Don ya ce ba zan iya zuwa asibity ba, ina tsoron ace ina dauke da HIV, ina tausayin Aisha da abinda yake cikin ta
Wizzy ya mike yazo gabanshi ya dafa kafadarsa "ka daure muje asibity, ka ga idanma kana dauke dashi sai a dau mataki da gaggawa"
Wizzy ya cigaba da lallabar Don har ya yarda suka wuce asibity, suna karasowa, Wizzy ya yi wa Likita bayanin abin daya kawo su don kuwa Don bai iya cewa komai ba
Likita ya shiga duba Don bayan ya gama Don ya dawo wurin Wizzy ya rike kai yana fadin "Wizzy ni nasan ma ina dashi"
Wizzy ya ce calm down, komai zai zo da sauki
"Kai amma Haseena ta cuce ni wallahi"
Likita ne ya karaso rike da result, zuciyar Don ya yi wani bugawa
"Likita don Allah karka fada min ina da HIV, wallahi ina cikin tashin hankali"
Murmushi Likitan yai ya ce wallahi baka da komai, lafiya lau kake
Wani ajiyar zuciya Don ya yi suka hada ido da Wizzy sai sukai murmushi "Allah nagode maka"
Suka sallami Likitan suka fito, Don ya kalli Wizzy ya ce ban gama yarda da kai na ba muje wani asibity
Wizzy ya ce nifa dama naji a Jikina bakada shi ko ita Haseenan ma zai iya yuhuwa sharri aka mata don a hada ku da ita
Don ya ce nasan Haseena, Haseena sai a hankali, kawai ka yarda zance na muje wani asibity zanfi samun natsuwa, Wizzy ya ce to muje
Wani asibity suka tafi, anan ma aka tabbatar da lafiyarsa kalau, suka kara zuwa wani asibity nanma shima lafiyarsa kalau, sai yanzu Don ya ji ya koma normal, hankalinsa ya dawo jikinta
Don da Wizzy a cikin mota suna tafiya suna tattaunawa
Wizzy ya ce kawai ka kaita asibity ai mata test, idan ya tabbata tana dauke da cutar sai kasan yadda zaka yi
Don ya ce ni dai jindadi na daya tunda banda shi bare na shafawa Aisha sannan idan ya tabbata Haseena tana dauke dashi ka ga kenan kowa zai kama gabanshi
Wizzy ya girgiza kai alamun a'a "taya haka zai kasance, kawai fita da ita zaka yi waje ayi mata magani"
Don ya ce to wai taya ma ta yi ta samu cutar, kenan tana biye bien maza kenan
"Meya kaika da fadan wannan maganar, bai kama ce ka ba, duk maganar nan fa da muke yi bamu tabbatar ba har sai an gwada ta"
Don ya ce hmm Allah dai ya kyauta
Family house suka wuce
Ammi da Aisha zaune a falo Ammi ta kalli Aisha "wannan kyau haka, gashi har yanzu bai karaso ba"
Aisha tai smile "hmmm Ammi kenan"
Don da Wizzy suka shigo cikin sallama, Aisha ta tashi da sauri zata je ta rungume Don sai ta dakata data tuna Ammi na falon a hankali ta dawo ta zauna kanta a duke, Ammi tai smile tana dan girgiza kai
Don ya ce Baby kin zo zaki yi hugging dina kuma kin fasa, meya faru?
Aisha bata dago ta kalleshi ba kuma bata ce masa komai ba
Don da Wizzy suka gaida Ammi ta amsa ranta a sake
Ammi ta ce Ibrahim yau kaine a gidan namu
Wizzy ya shafa kai sannan ya ce Ammi nine nan
Ammi ta ce ko munyi maka laifi ne kwana biyu shuru baka zuwa
Wizzy ya ce Ammi wallahi abubuwanne sai a hankali, ayi mana hakuri
"Ai babu komai"
Aisha ta dago ta kalli Wizzy "sannu ina wuni"
"Lafiya lau Madam yakike?"
"Lafiya lau"
Don zama yai gefenta ya dan rungume ta, tana kokarin kwacewa, Ammi tashi tai tace to sai anjimanku
Tayi wucewarta bangaren Abba, Don ya kara rungume Aisha "Baby I miss you"
"Uhm Habibaty fa ga abokinka a kusa, ka daina"
Ashe Wizzy ya ji abinda ta ce sai ya ce "ni banga komai ba, bana ganin komai"
Don ya ce kinji ko, baya ganin komai, wallahi kinyi matukar kyau sosai kamar na cinyeki
Zame jikinta tai ta mike "muje Dining na girka abinci"
Don ya ce wow, yau zan ci girkinki me shegen dadi, ya kalli Wizzy
"Abokina muje ka ci girkin da baka taba jin irinshi ba"
Wizzy ya ce to muje
Dining suka wuce suka zauna, Aisha ta shiga serving dinsu, duk wani motsin Aisha Don na sane dashi, sai binta da kallo yake yana lasar labbansa, bayan ta gama serving dinsu zata wuce ya dakatar da ita
"Zauna ki ci abinci"
"Ni naci nawa tuntuni, na koshi sosai"
"To zauna na rika ci ina kallanki ina samun natsuwa"
Babu musu ta zauna tana fuskartanshi, kashe mata ido daya yai, sai tai smile tana rufe fuska, Wizzy na sane dasu, abin sha'awa ya rika bashi, haka suka cigaba da cin abinci suna santi gami da yaba iya girkin Aisha
Bayan sun gama suka dawo falo suka zauna, sun taba hira kadan kamin Wizzy ya tashi zai tafi, Don ya rakashi har harabar gida
A harabar gida Wizzy yake fadawa Don ina zai samu mata kamar Aisha ya aura?
Don ya ce nima dai kasan ba nema na yi ba, Abba ya zabo min
Wizzy ya ce nima nasan abinda zanyi kawai kiran mahaifiyata zanyi ta nema min yar sha bakwai kamar Aisha, me natsuwa da kamala kamar ita
Don ya dan dara sannan ya ce to Allah ya baka, Allah yasa ka dace
"Amin"
Wizzy ya shiga mota ya wuce Don ya koma ciki ya sami Aisha, rungume ta yai yana fadin matata ke me zafi ce kinyi kyau kamar na cinyeki
"To idan ka cinye ni wa zaka kalla ka ji dadi?"
"Ai ba zan ma cinyeki ba"
Ya shafa cikinta sannan ya je saitan kunnanta yana fadin ya ajiyana yake?
Tai dry "yana nan cikin koshin lafiya"
Ya marairaice "to mu shiga ciki don a matse nake kin ganni nan"
Tai yar dariya sai ji tai ya cincibe ta kamar jaririya ya wuce da ita daki, direta yai kan gado sannan ya fada kanta sai ta ba da wani sauti "Ahhh, ka matse min Baby"
Ya marairaice "nima ai Bebinki ne, ki bani nono nasha"
"To ba naka bane, sha zaka yi ba saika tambaya ba"
Ya shiga shafa kirjinta "kinsa matsatstsun kaya, sun takura ni"
"To bari na tube maka"
Tashi yai daga jikinta sai ta samu daman cire rigarta, sai ta janye siket ta rage daga ita sai pant da breziya
Ya kalli mararta, shafawa yai yana murmushi "Bebina kenan, ka yi ka fito ina jiranka ka ji" sai ya kalleta
"Ki cire sauran kayan ko, nima sai ki cire min nawa"
Kwanciya yai sai tai dry, cire breziyanta tai ta janye pant dinta ta aje gefe, sai ta hau ruwan cikinsa ta shiga cire masa kaya, ya rage gajeran wando bata cire ba, ta tsaya tana kallan banana na motsi a ciki, ya kosa ya fito
Don ya ce Baby yi sauri a matse nake wallahi
Sa hannu tai ta shiga cire gajeran wandon, banana ya baiyana abin sha'awa ga wani ruwa dake fita daga ramin, ji tai HQ dinta na mata kaikayi ya fara fitar da ruwa, hankalinta yai mugun tashi
"Common Beb suck me"
Sa harshenta tai takai kan bananan tana lashe ruwan dake fitowa, saita fara tsotsa tana kai wa can cikin bakinta har makoshi, tana fitowa dashi
Don shafa gashin kanta ya shiga yi yana fadin yes baby, yauwa, ahh zaki kashe ni, baby kin iya tsotsan gindi"
Numfashi ya shiga yi sama sama hankalinsa ya fita daga jikinsa gabadaya "Baby fuck me, please fuck me"
Aisha ta dakatar da sucking dinsa, ta rike banana tai saitin HQ dinta ta danna "yauwa matata, then fuck me"
Ya rike kugunta ta shiga motsawa,
tana sama tana kasa shima yana kara tura mata, haka suka cigaba da yi har wani karfi yazo masa da alamun zai kawo, a rikice ya juya ta ta koma kasa ya cigaba da danna mata yana sumbatu "Wayyo Allah dadi, zaki kashe ni da dadi, zan kawo"
kankameta ya yi sosai, itama ta kankame shi tana shafa bayanshi, tana jin maniyinsa na shiga mararta, lumshe ido tai tana jin wani farin ciki da sanyi a zuciyarta, rungume shi tai tana shafa masa baya
"sannu da kokari mijina, Allah ya biyaka kuma ya saka maka da mafificin alkairi, ina sonka, ina alfahari da kai"
Ya dago yana kallan fuskarta "nice zanyi miki godiya matata, nagode da farin cikin da kike kokarin bani a kowani lokaci, Allah ya biyaki, ina alfahari dake matar Aljannah"
Ta shafa kirjinsa zuwa nipple's dinsa "you are so sweet"
Ya manna mata kiss a kumatu yana murmushi kema haka mata ta
Don da Aisha tare suka shiga bayi su kai wanka, bayan sun gama suka fito, Don ya mayar da kayanshi, Aisha canza kaya tayi, wannan karan doguwar riga mara nauyi ta saka, falo suka dawo suka zauna suna hira, Aisha ta tashi taje kitchen ta bude fridge ta dakko chocolate ta dawo ta zauna gefen Don tana sha, kallanta yai
"Ina nawa?"
"Bari na je na dakko maka"
"Na hannunki nake so"
Ta marairaice "na baby ne fa"
Shima marairaicewa yai "kina so ki nuna min kinfi son Baby a kaina"
Tai dai dai da ido "a'a ni nafi sonku dukanku"
Ammi ce ta shigo fuskarta da annuri ta sami wuri ta zauna
"Ibrahim fa?"
"Wizzy ai ya jima da tafiya"
Ammi ta yatsine fuska "miye kuma wizzy?"
Don yai yar dariya "sunansa kenan na gayu"
"Shirme dai, miye ma'anar Wizzy, sai mutum ya je kabari mala'ika ya kirashi da Wizzy, gaskiya ni bana son sunan banza ko mara ma'ana"
Shuru Don ya yi kawai "Ammi wai yaushe zan tafi da Aisha ne?" Yay tambayar yana yar murmushi
Ta galla masa harara "ba yanzu ba"
"To Ammi ba cikinta ya zube ba"
Aisha ta kalli Don suka hada ido, saiya kashe mata ido daya, a zuciyar Aisha ta ce mijina kenan, wato kana latsa Ammi kenan ko?"
Ammi ta ce eh cikinta ya zube amma har yanzu banga damar sallamanta ba
Don ya mike yana fadin Ammi tunda Aisha tai bari, cikinta keta girma, a kaita asibity a duba ko lafiyarta kalau
Aisha tai dariya a lasar zuciyarta "Allah ka shirya min mijina" ta fada a zuciyarta
Ammi ta kasa cewa komai, kallanshi kawai take yi "bari naje na dawo, sai zuwa anjima"
Ya fita suka bishi da kallo, Ammi ta kalli Aisha "kin fadawa Umar cikinki bai bare bane?"
Aisha ta girgiza kai alamun a'a "ni ban fada masa komai ba, babu ruwana"
Ammi tai shuru tana tunani fadi take a zuciyarta "kodai Umar ya gano cikin Aisha bai bare ba, ina jin tsoro fa kada ya cutar da ita, har yau ban gama yarda dashi ba"
Ta cigaba da tunani Aisha nata faman shan chocolate dinta
Haseena zaune a falo, shan kayan marmari take yi hankalinta kwance, Don ya shigo cikin sallama, da sauri ta mike ta je da sauri zata rungume shi, ya kauce gami da dakatar da ita cikin tsawa
"Ke! Karki taba ni"
Ta shiga rarraba ido "Baby meya faru?"
"Au bama kisan meya faru ba, ashe ke yar iska ce ban sani ba"
Haseena ta dafe kirji cikin figici "nice yar iska kuma yau?"
Ya watsa mata kallo cikin tsananin fushi "to mecece ke idan ba yar iska ba, taya kika yi kika samu HIV?"
Ta zaro ido cikin tsoro "HIV? Ni HIV, kodai mafarki kake yi, meya hadani da iskanci da har zan samu HIV"
"Wannan ya rage gareki, ke kika sani, nidai ba zan kara kusantanki ba bare kisa min"
Ya juya ya fice dama sakon daya kawo shi kenan, tuni ta fashe da kuka, bin bayanshi ta yi da sauri
Suka fito harabar gida, Haseena kuka take yi sosai "don Allah karka min haka, kaine rayuwata, wallahi banda HIV"
Bai saurare ta ba ya shiga motarsa ya wuce, ta cigaba da kuka kamar ranta zai fita, daga karshe ta yanke hukuncin ta je family house
Don masana'anta ya wuce ya shiga yin harkokin daya kamata
Ammi da Aisha zaune a falo suna hira sama sama Haseena ta shigo cikin kuka, Aisha ta tashi da sauri ta je ta tsaya gabanta ta shiga tambayarta meke faruwa? Kuka Haseena take yi ta kasa yin shuru
Ammi ta ce Haseena zoki fada min me Umar yai miki, nasan dai shine dalilin kukanki
Haseena ta je wurin Ammi da sauri ta zube kasa zaune, ta kwantar da kanta a cinyar Ammi ta cigaba da kuka, sai da ta yi kukarta me isanta sannan ta dago ta kalli Ammi
"Ammi yau Umar ni ya kira da yar iska, kuma yace wai ina dauke da HIV"
Ammi ta zaro ido a tsorace "HIV! Daga ina kuma?"
"Ammi nima ban sani ba, wallahi banda komai sharri yake min, Ammi ki taimake ni don Allah"
Shuru Ammi tai tana nazari, fadi take a zuciyarta "na shiga uku kenan idan da gaske kina da HIV, dana yana dashi kenan, ya shafawa Aisha, na shiga uku, Allah yasa ba gaskiya bane"
A zahiri ta ce yanzu dai abin daya fi muhimmanci bari na kira Umar ya zo
Ammi ta dauki wayarta ta kira Don, ta fada masa kome yake yi, ya yanke ya zo, tun daga jin haka yasan akwai matsala, barin masana'antan yai ya dawo gida, yana ganin Haseena yasan dalilin kiran, zama yai kan kujera yana kallan Ammi
Ammi ta ce Umar meyasa zaka jefi matarka ta sunnah da kalmar iskanci kuma har ka ce tana da HIV
Ajiyar zuciya Don ya yi sai ya ce Ammi kawarta tazo ta same ni, ta fada min cewa Haseena ba mutuniyar kirki ba ce, kuma ta ce