Showing 30001 words to 33000 words out of 63397 words

Chapter 11 - ANGON MATA BIYU COMPLETE Book by Maryam M Hashim.txt

15 Aug 2025

4751

wurin mijinki mana ko

Ammi ta ce Allah ya dawo min dashi lafiya

Duk suka amsa "Amin"

Aisha ta wuce kitchen tabar Ammi da Don suna hirar da suka dade basu yi ba cikin farin ciki

Aisha tana shiga kitchen ta shiga hada Rice and spaghetti da stew and chicken, sannan ta yi strewberry juice, bayan ta gama ta yi salad ta soya Arish kadan, bayan ta kammala ta dakko kuloli masu bala'in kyau ta zuba abincin sannan tasa masu hidima su kai Dining area

Ta dawo falo ta samu Ammi da Don har yanzu hira suke yi cikin nishadi

"Ku zo mu je Dining abinci ya kammala"

Ammi tai murmushi "da wurwuri haka"

"Ai babu wuya"

Don ya tashi Ammi itama ta mike suka wuce Dining duk suka zauna, Aisha ta yi serving dinsu, sannan ta yi serving kanta

Ammi ta fara cin abinci tana santi "dama haka Aisha ta iya girki, wow"

Don ya ce Ammi ai Aisha Excellent ce, sai dai na yiwa Abba godiya daya zaba min daya tamkar dubu

Aisha ta rufe fuska tana jin kunya, Don ya debi abinci a cokali ya kai saitin bakinta

"Amsa" Aisha kallan abincin ta yi sai ta fara yunkurin amai, tashi ta yi da sauri, tana kokarin barin wurin sai aman ya subuce mata, amai take yi kamar kayan cikinta zai fito, Ammi da Don tsaye a kanta

"Sannu sannu Aisha"

Dakyar Aman ya tsaya Don ya cincibe ta ya kaita dakin Ammi

Ammi kuwa ta kwashe amai

Don ya tubewa Aisha kaya ya kaita bayi ya yi mata wanka sannan ya dawo da ita ya nemi wani doguwar riga a kayanta ya saka mata, ya kwantar da ita kan gado ya lullube ta da bargo, Ammi ta shugo ta zauna gefen Aisha "Sannu ko Aisha"

Aisha lumshe ido kawai ta yi


Feedo tana jan akwatinta ta shugo falonta ta samu Haseena zaune tana shan shisha, Haseena ta kai kallanta ga Feedo

"Ya na ganki haka kamar ba'a yi nasara ba"

Feedo ta zauna gefen Haseena ta amsa shishan ta fara sha tana dan samun sauki daga radadin da zuciyarta yake mata

"Ki fada min ya kuka yi"

Feedo ta kalleta "wallahi dakyar na sha, yanzu kawai miko min yan chanjina"

Haseena ta bude Jakarta ta ciro daloli ta aje a gaban Feedo

"Gashi saiki fada min ya kuka yi"

"Yadda kika ce na yi haka na yi"

Haseena ta ce dafatan dai baki kira suna na ba ko?

"Taya zan kira sunanki bayan yarjejeniyar da muka yi"

"Dakyau Feedo, yanzu na tabbata gidan ya tarwatse, babu zaman lafiya, Ammi da Abba da Aisha duk za su yi fushi dashi, sai ya dawo wurina, ni kuma na mallake abina"

Feedo ta zuka shisha ta busar da hayakin ta kalli Haseena

"Kin san miye kuwa?"

"A'a sai kin fada"

"Na tsani Aisha, kuma wallahi sai na sata ta yi nadama tunda ta jefe ni da kalmar karuwa"

Haseena ta ce nima na tsane ta sosai, me zai hana mu hada kai dake wajen ganin bayanta

Feedo ta kalli Haseena saita mika mata hannu, Haseena itama ta mika mata hannu, suka hada hannun alamun sun yi maja, suna murmushi


Wurin karfe takwas na dare Aisha ta dawo haiyacinta, ta danji kwari kwarin jikinta, Don ya shigo ya zauna gefenta kan gado ya Jawota jikinsa yana shakar kamshin ta

"Mata ta ki yafe min, na yi miki abubuwa da yawa"

Aisha tai murmushi "ni baka yi min komai ba mijina"

Ya marairaice "Baby ina son na taba Baby"

Ta zuba masa idanunta da ya cika da hawaye

"Ba ka ce a zubar dashi ba"

"A'a na fasa yanzu ina son Babinmu, don Allah sa min hannuna na tabashi"

Aisha tai murmushi ta ja doguwar rigar ta zuwa sama, Don ya shiga kallanta, yana kallan pink pant din jikinta, sai ya kai kallanshi cikinta

"To Baby ai baiyi girma ba"

Ta lumshe idanunta "ya kusa ya yi girma ai"

Sai ya kai hannunsa ya shiga shafa mararta, sai wani yarrrr take ji, ta yi sauri ta rike hannunsa

"Ammi fa zata shugo"

"To miye a ciki ai tasan dai mu ma'aurata ne ko"

"To ka bari zuwa anjima sai ka yi"

Ya marairaice "to tunda bakya son Ammi ta sani tashi muje bayi na yi"

"A bayi kuma?"

"Ehmana ana yi"

Bai jira ya ji me zata ce ba ya cincibe ta ya kaita bayi ya direta

Ta marairaice "kai ko"

"To ni me na yi Baby na"

Manna bakinsa ya yi da nata yana tsotsa, a hankali ta fara tsotsar bakinsa itama, ya kai bakinsa dai dai kunnanta

"Baby sucking, I need sucking"

Ta marairaice "nifa ban iya ba"

"To na koya miki"

Lumshe ido kawai ta yi, tube wandonsa ya yi, ya tube gajeran wandonsa, Aisha ta juya da sauri ganin kakkaurar doguwar bananansa tans zillo, kokarin fita ta yi ya rikota ya rungumeta ta baya

"Baby sai yaushe zaki saba dani ne, ya kamata kisan jarabana yawa ne dashi, ina matukar son kulawa"

Ya juyo da ita ta gaba, ya rike habarta yana kallan idanunta

"Baby suck me"

Aisha sake sake ta shiga yi a zuciyarta, "ki yi masa mana, ki bashi farin cikin da yake bukata, mijinki ne fa"

A hankali tasa hannu ta kama bananan, wani dan kara ya yi "Ahh, yauwa love"

Dukawa ta yi ta kama banana 🍌 ta tura karamin bakinta, ya matse bananan gam, ga wani dumi da bakinta yake dauke dashi, ta shiga tsotsa kamar lollipop tana sama tana kasa, rike gashin kanta ya yi da karfi yana kara cusa mata bananan ganin tana yunkurin yi amai yasa ya janye, mikewa ta yi, a rikice ya shiga cire mata kaya tana tayashi cirewa, bayan ya gama, yasa ta ta yi goho ya fara dibar dadi

Maman Waleed miji baya gari a dinga tsallakewa kar kisa rigima saiya dawo, babu ruwana 😜😜😝

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

Ammi ta bude kofa ta shugo, bata kowa a cikin dakin ba, hankalinta ya kai nishin dake fitowa daga bayi, da wani kara kasa kasa, Ammi ta dafe kirji

"Na shiga uku"

Ammi ta juya ta fita tana shigowa ta ga Abba, ta tsaya tana kallanshi

"Saukar yaushe kenan"

"tun dazu, na biya gidan professor ne, a can na yi Dinner"

"Shine baka kira ni ka fada min zuwanka ba na yi shiri"

Ya danyi murmushi "ke kullum a shirye kike ba sai kin yi wani shiri ba"

"Alhaji kenan, Toya ka baro Chinan"

"Lafiya lau, ina Aisha?"

"Tana daki"

"Ya jikin nata, komai lafiya ko?"

"Eh komai lafiya"

"To dakyau"

Suka jera suka tafi bangaranshi

Don sai daya gama jarabarshi mai isanshi sannan yabar Aisha, Aisha ta dan tsugunna

"Marana yana murdawa"

Riketa ya yi "sannu Aisha, ki dinga jurewa"

"To ai kaine kake min da karfi, baka yi min a hankali"

"Daga yau zan dinga miki da hankali kin ji"

Ya rungumeta ya cigaba da rarrashinta

Hada ruwan wanka ya yi, suka yi wankarsu suka yi na tsarki sannan suka shugo bedroom

Don ya mayar da kayanshi, Aisha kuwa kayan bachci ta dakko ta saka, ta kalli Don

"Ka tafi sai da safe ko?"

"Au korata kike yi?"

"Nina isa na koreke?"

"Kawai Ammi nake tsoro"

"Nifa na gaji kawai ki bini mu tafi gida kawai"

Ta marairaice "taya zan bika mu tafi, me kake so Ammi ta ce? Kawai ka yi hakuri har Allah ya sauke ni lafiya"

"Haba Aisha harfa tsawan wata biyar, kai inaa ba zan iya ba"


Abba ya shiga wanka ya fito ya sami Ammi ta kawo masa shayi a plasta

"Dakyau madam"

Ammi ta ce bari na je dakina na dawo

Abba ya ce nifa yau ina bukatarki kusa dani

Ta danyi murmushi "Alhaji kenan, to zan je na dakatar da danka ne me tsinannan jaraba"

"Umar yana gidan nan ne?"

"Yaron nan ko kunyata baya ji, a dakina yake kwanciya da matarsa"

Abba ya zaro ido cikin mamaki "ina ganin kawai ki bashi matarsa"

"Ba zai yu ba, idan na bashi ita ina tabbatar maka da cikin jikinta zai iya zubewa tsabar jarabarsa"

"To Allah ya kyauta"

"Amma Alhaji kodai kai ya gado"

Abba yay murmushi "to miye a ciki, ai cikakken namiji ya kasance jarababbe"

Ammi ta fita tana dariya


Don rungumar Aisha ya yi yana mata magana

"Ki taimaka min na tafi dake, ni ke kadai kawai nake"

Rungumeshi ta yi tana shafar bayanshi, "ina missing dinka sosai amma ya zanyi, dole zan yi hakuri harna haihu"

Ammi ce ta bude kofa ta shugo

"To jarababbe saika sake ta ka fita zamu kulla gida"

Aisha ta juya baya da sauri tsabar kunya, Don ya kalli Ammi yana dan sosa keya yana murmushi

"Haba Umaru ko kunyata baka ji, a dakina fa, to saika tafi dare ya yi"

Ya kalleta a marairaice "Don Allah Ammi na tafi da matata"

Ta galla masa harara "ka fita kawai bana bukatar wani dogon zance"

Don bai kara cewa komai ba kawai ya fita, Ammi ta ja kofar ta rufe ta baya batare da ta yi wa Aisha magana ba

Don gida ya tafi ya tarar da Haseena a falo tana Miranda

"Sannu da dawowa"

"Yauwa sannunki"

Da mamakinta ta ga ya wuce dakin Aisha, mikewa ta yi da sauri ta bishi

Kwanciya ya yi kan gado Haseena ta shugo

"Baby lafiya"

"Me kika gani"

"Ka saba ka shiga dakina idan ka dawo"

"Da dakinki da nan babu wanda aka min iyaka dashi, dukanku ku biyu matayena ne, dakin dana ga dama zan shiga"

"To ai naga me dakin bata nan"

"Ke don Allah fita, karki saukar min da ciwon kai"

"Babu inda zanje"

Ta je ta kwanta kan gadon itama, bai ce mata komai ba, ji ya yi ta rungume shi, sai ya rufe idanunsa yana ganin Aisha, yana tuna yadda ta kama bananansa tana tsotsa, tuni tsigar jikinsa ya fara tashi

Janyo Haseena ya yi dama abinda take jira kenan, ai kuwa nan take suka gwangwaje

Washegari tunda sassafe Don ya shirya cikin kananun kaya kamar kullum, ya yi kyau sosai ya kalli Haseena saina dawo"

"To saika dawo"

Yana fita Haseena ta tashi ta shiga wanka, bayan ta fito ta shirya tsab ta wuce gidan Feedo


Feedo a bedroom dinta tare da wani saurayinta kwance ta jiyo maganar Haseena, tashi ta yi daga kan gadon ta daura towel ta fito falo ta sami Haseena

"Kawa har kin zo kenan"

"To ina zan tsaya kaina ya kulle"

"Yanzu ya za'a yi kenan, gashi ina da bako a ciki"

Haseena tai murmushi "ai na ga alama"

Suka fashe da dariya gami da tafawa, suka zauna suna shawarar abinda zasu yi

Saurayin Feedo sanye da kaya ya fito

"Ni zan wuce na tura miki kudin"

Feedo ta dauki wayarta ta duba sannan ta yi murmushi

"ya shiga"

Wucewa ya yi Feedo ta kalli Haseena

"Kinsan Cytotec?"

"A'a ban sanshi ba"

"To idan mace tasha shi ko cikinta ya kai wata shida ne sai ya fito, yanzu shi zamu je mu sayo, na yi miki alkawarin Aisha ba za ta taba haihuwar cikinta ba, ke bama hakaba, sai mun lallata mahaifarta ta yadda ba zai kara amfani ba"

Wani farin ciki ya baiyana a fuskar Haseena, rungume Feedo ta yi cikin farin ciki

"Ina yinki Kawata"

"Karki damu, ai dani dake mun zama daya, yanzu dai tashi muje mu nemi maganin

Feedo ta shiga bedroom ta saka kaya sannan ts dawo falo

"To muje ko"

Fita suka yi, wani pharmacy suka je, Feedo ta ja daya daga cikin ma'aikatan wurin gefe, ta bashi kudi masu yawa sannan ta fada mishi maganin da tazo saya, cikin rawar jiki ya dakko ya bata

Suka fito daga pharmacyn suka dawo mota suka zauna, Feedo ta kalli Haseena

"Guda biyu zaki bata ta sha, idan so samu ne ki cusa mata guda biyu a gabanta, amma idan haka ba zai yu ba, kawai ki bata duka ta sha"

Haseena ta amsa gami da murmushi tana kallan maganin "burina ya kusa cika"


Aisha ta shugo falo ta samu Ammi da Abba a tsaye, Ammi sai shagwaba take yiwa Abba wai daga dawowanshi jiya jiya har zai yi wani tafiyar

"Haba madam, kasuwancin kenan"

Aisha ta karasa wurinsu ta durkusa

"Abba ina kwana"

"Lafiya lau Aisha"

"An dawo lafiya"

"Lafiya lau, gashi wani tafiyar ya tashi Amminku tasa rigima wai babu inda zan je"

Murmushi Aisha ta yi ta tashi ta je ta zauna kan kujera tana tunanin mijinta gami da shafa cikin ta

Don ne ya shugo cikin sallama, kallansu ya koma kanshi

Cikin farin ciki Don ya karaso wurin su Ammi cikin fara'a

"Ina kwananku"

Ammi ta amsa fuskarta dauke da annuri, Abba kuwa kasa kasa ya amsa, alamun har yanzu yana fushi dashi

Don ya ce Abba na yi missing dinka, amma yau ka dawo ko?

Abba bai ce masa komai ba ya kalli Ammi

"Ni zan tafi sai na dawo"

Abba ya yi tafiyarsa Ammi ta bishi da kallo kamar zata yi kuka

"Yanzu tafiyar zaka yi"

Bai saurare ta ba Don ya kalleta

"Amma Ammi Abba yana fushi dani ko?"

"Idan har ka gane hakan, idan ya dawo saika zo ka nemi gafararsa"

Ammi ta zauna, Don ya yi wani ajiyar zuciya ya kalli Aisha

"Nifa ina jin yunwa banyi breakfast ba"

Ammi ta ce akwai breakfast a dining yanzu zamu je mu yi

Ya marairaice "ni ina son na Aisha ne"

Yar dariya ya subucewa Ammi tana fadin yaron nan karka kashe ni mana

Ya zauna gefen Aisha yana fadin haba Ammi taya zan kashe ki

Kallan Aisha ya yi sai tai murmushi ta kawar da kanta

"Yen mata babu gaisuwa yau"

"Ina kwana"

"Sai dana roka"

Ammi ta mike "muje mu yi breakfast ko"

Duk suka tashi suka wuce Dining suka zauna, Ammi ta shiga serving Aisha bayan ta gama, ta shiga kokarin serving din Don, Don ya dakatar da ita

"Ammi ki huta abinki, ki bar Aisha ta yi serving dina"

Ta harareshi cikin wasa "wai kai meyasa ka cika son bata wahala ne, baka tunanin ba ita kadai bane"

Ammi ta cigaba da serving dinshi bayan ta gama ta yi serving din kanta


Ta bangaran su Haseena kuwa sun dawo gida, Feedo ta hada musu shisha suka zauna falo suna sha suna hira

Haseena ta ce Feedo akwai wani cin amana da yaudarar da aka yi min, ba zan taba yafewa ba

"Fada min su waye suka miki?"

"Wata Kawata ce sunanta Balkisu, ta ci amanata, ta damfare ni kudi har naira million uku"

"Garin yaya?"

Nan take Haseena ta bata labarin abin daya faru, Feedo dariya ta yi ta ce amma ke shashasha ce, wallahi da nine ke batar da ita zan yi

Haseena ta ce to yanzu miye abin yi?

"Kawai zan sa yarana ne suje su kama min ita su kawo ta har gabanki ta nemi gafarar ki, ko hakan bai yi miki ba"

"Eh hakanma ya yi, to yaushe za'a dakko min ita?"

"Ko yau idan kina bukata za'a dakko ta, kawai bani hotonta da address dinta"

Haseena ta dauki wayarta ta nemo hoton Bilkisu ta mikawa Feedo wayar

"Ga hotonta"

Feedo ta amsa wayar tana kallo

"Wannan ai nasanta, ba a Gwarimpa take ba"

"tabbas anan take, to ai shikenan wannan mai sauki ne, bari na tura musu hotonta da address dinta"

"Dakyau my Feedo Allah yabar zumuncin mugunta"

"Amin"

Haseena ta mike "to ni bari naje can gidan naji da Aisha"

"To sai kin dawo"

Haseena ta fita Feedo ta cigaba da zukar shishan ta



Bayan su Ammi sun kammala yin breakfast suka dawo falo Ammi da Aisha suka zauna, Don ya ce bari ya je ya dawo

Ammi ta kira Sunanshi ya juyo yana kallanta "ma'am Ammi"

"Yaushe zaka yiwa kanka fada ka fara neman na kanka"

Don ya yi murmushi ya kalli Aisha "sai ranar da dana yazo duniya, kinga lokacin ai girma ya zo ko Ammi"

"Umar Allah ya shirye ka"

"Amin mamana na kaina"

Ya fita Ammi ta bishi da kallo, Aisha ta shafa cikinta

"Baby babanka na birge ni, ka fito kamarshi"

Ammi ta juyo ta kalli Aisha

"Me kika fada?"

Aisha ta dukar da kanta cike da kunya ashe maganarta ya fito har Ammi ta ji

"Nafi so Baby ya fito kamarki, da tarbiyar ki da kyawawan dabi'unki, idan ya fito kamar babanshi zaki sha wahala"

Aisha murmushi kawai ta yi


Feedo ta gama shan shisha, ta tashi ta shiga bayi tai wanka ta sauya kaya, da alamu fita zata yi, tana shigowa falo ta ci karo da Don, tsorata ta yi sosai zata yi magana ya dakatar da ita

"Wato Feedo ni zaki ciwa mutunci, ki je har gidanmu gaban mahaifiyata, gaban mata ta, shegiya yaushe mahaifarki keda guarantyn daukar ciki, Feedo sai na gwada miki ni nafi ki bariki"

"Ni dai ka yi hakuri, na yi kuskure"

"Na yi hakuri fa kika ce, ashe ma bansan me nake yi ba"

"Don karka yi min wani abu, ko kashe ni ka yi aikin banza ka yi tunda kudi aka biya akan naje gidanku na yi karyar ka yi min ciki"

A rikice ya kalleta "waya saki?"

Shuru Feedo ta yi tana tunani, tambayarta ya yi a karo na biyu "na ce miki waye ne?"

"Wasu ne, ban san su ba, ban san ya suke da kai ba, amma kamar akwai wani abu tsakaninka dasu"

Don ya ce karki raina min hankali mana, karki mayar dani karamin yaro

"Wallahi dagaske nake fada maka, sanyani aka yi, kuma bansan su ba"

"Ok, na ji, yanzu taya zanyi na gansu"

"Nima ban sani ba amma ka bani lokaci zan yi bincike na gano su"

"Baki da numbansu"

"A'a banda shi, basu bani numbansu ba, amma akwai ta hanyar da zan gano su"

Don ya ce to na baki lokacin kadan ki gano su idan ba haka ba sai na kashe ki

Yana gama fada ya juya ya fice, tai yar dariya "shashasha kawai, kafin ka kashe ni, ni zan kashe ka"

Ta ja karamin tsaki ta dau wayarta da makullin motanta ta fita



Ammi da Aisha zaune a falo suna hira sama sama, sallama suka ji hade da bude kofar falon, suka mai da kallansu kofar falo

Haseena ce ta shugo fuskarta dauke da annuri

Ammi ta ce "yau Haseena ce a gidan"

Haseena tai murmushi "Ammi ni ce, ina wuni"

"Lafiya laiu, ya kwana biyu"

"Ammi ai kwana biyun nan bana jin dadi"

"Ayya kuma Umar bai fada min ba"

Haseena ta zauna kusa da Aisha

Aisha ta ce ina wuni Aunty

Haseena ba yabo babu fallasa ta ce lafiya lau yar uwata ina ta missing dinki, na kosa ki haihu ki dawo gida, gidan babu dadi da babu ke

Aisha ta danyi murmushin karfin hali ta kawar da kanta daga kallan Haseena

"Abba fa"

"Ai Abbanku kwana biyu ayyuka sunyi masa yawa, babu shi a wannan kasar baya wachcan kasar"

"To Allah dai ya bashi nasara"

"Amin"

Haka Haseena ta wuni a gidan har wurin karfe biyu na rana tana neman hanyar da zata bawa Aisha magani

Abincin rana ya kammala Ammi ta ce su tashi suje Dining, Haseena ta dauki Jakarta ta cusa hannu, kwayar maganin ta ciro daga cikin gidanshi guda biyu, ta makale a hannunta

Duk suka tashi suka wuce Dining suka zauna, Haseena ta shiga serving Ammi

Ammi ta ce ai dakin huta ranki Haseena

"A'a Ammi karki damu"

Aisha ta fara serving kanta, sai Haseena ta dawo kanta

"Har kin yi serving kanki ashe baki jira ni ba"

Aisha tai murmushi "nagode tunda kin yi niyya"

Itama Haseena murmushi tai "to bari na zuba miki juice, kinsan a halin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login