Showing 51001 words to 54000 words out of 63397 words
Chapter 18 - ANGON MATA BIYU COMPLETE Book by Maryam M Hashim.txt
kalli jinjirar sai faman kuka take yi, Ammi bata san lokacin da hawaye ya sakko mata ba "Allah sarki baiwar Allah, Allah ya yi sai kinyi numfashi a duniya duk yadda aka so a hanaki fitowa, ina son ya mace Allah bai bani ba, sai gashi yanzu na sami jika mace"
Aisha kallansu take yi tana murmushi, ta kosa a bata jinjirar ta ga kamanninta, Ammi kamar ta shiga zuciyarta sai ta mika mata jinjirar "gashi ki rike" Aisha ta amsa jikinta na rawa ta tsaya tana kallan fuskar jinjirar har yanzu kuka take yi
Likita ta ce bani ita na tsaftace jikinta, asa mata kaya kada sanyi ya kamata
Likita ta amshi Baby ta gyara ta tsaf sannan ta suturta ta cikin sutura me matukar kyau
Bayan an gama gyara Aisha da Bebinta aka canza musu daki, Abba ya shigo ya amshi Baby, wai Abba farin ciki harya rasa yadda zaiyi da ranshi
Ga Baby sai tsinannan kuka har yanzu taki shuru Ammi ta ce kar dai ki yi fitinar mahaifinki, murmushi Aisha tai, Ammi ta kalleta sannan ta mika mata Baby
"Bata Nono" amsar baby tai amma bata bata Nono ba da alamu tana jin kunya, Ammi ta zauna gefenta
"Aisha batun kunya ya kare, fito da Nono ki shakar da ita, kinga fa tana ta kuka"
Aisha kallan yadda yarinyar ta take ta kuka tai, tausayinta ya kamata lullube kirjinta tai da dankalinta saita fito da Nono tasa ma Baby a baki, aiko ta cafke da sauri tana tsotsa
Haka wannan daren Ammi da Aisha suka yi kwanan zaune don kuwa mini mini Baby take kuka tana bukatar Nono, Ammi ta ce wannan dai fitinanniya ce kamar mahaifinta
Da sassafe suka bar asibity suka dawo gida, Mum da prof da Aunty Rasheeda da Aunty Zainab duk sun karaso amma prof yana bai dade ba ya wuce yabar Mum dasu Aunty Rasheeda
Sai da bayan azahar Don ya zo gidan, ya ga Mum da Aunty Rasheeda da Aunty Zainab da Ammi rike da Baby a hannunta
Ya gaida Mum sannan Ammi, Aunty Rasheeda da Aunty Zainab suka gaida shi ya amsa, kallan Babyn hannun Ammi kawai yake yi, jiki a sanyaye ya ce
"Aisha ta haihu ne?"
Ammi ta ce Allah ya sauke ta lafiya
Aunty Rasheeda ta ce Ya Umar angon mata biyu kuma angon karni, murmushi yai wani farin ciki ya ziyarci zuciyarsa ya je ya zauna gefen Ammi yana kallan yarinyarshi yana jin wani irin dadi a ransa
"Bani shi na rike"
Ammi ta kalleshi "ba namiji bane mace ce"
Don ya ce wow baby girl
Ammi ta mika masa ya amsa ya tsura ma yarinyar ido kamar ya cinye ta fadi yake a zuciyarsa "Ni Umar wai yau ni ne nake rike da gudan jini na, Allah sarki rayuwa kenan"
Baby ta yanka wani ihu, Don ya kalli Ammi "tana kuka"
Ammi ta ce aikinta kenan, ta cika san tsotso, kaita daki wajen mahaifiyarta ta shayar da ita
Don ya tashi da sauri kamar dama neman hanyar ganinta yake yi, ficewa yai yabar falon
Aisha ta gama sa kaya, zama tai gaban mirrow tana shafa powder Don ya shigo dauke da Baby, ta cikin madubi ta hangoshi ta tashi da sauri cikin farin ciki ta juyo tana kallanshi, ya karaso da Baby ya tsaya gabanta, kallanta yake yi wani sabon soyayyarta na ratsa ilahirin jikinsa "ga Babynmu tana kuka ki bata Nono"
Aisha ta amshe ta taje bakin gado ta zauna, ta ciro nono ta shiga bawa Baby, Don yazo ya zauna gafenta yana kallan yadda Babynshi ka shan nono, kallan Aisha yai
"Aishata sannu da kokari, kinsha wahala ke kadai banzo na tayaki ba" kallanshi tai tana smile tana jin wani irin kaunarsa kamar ta yi hauka "babu komai mijina, kullum kana kokari wajen bani farin ciki, ka yi aiki sosai ai na samu baby, nakuda na rana daya ai ba wani abu bane"
Ya dan rungume ta "ina alfahari dake, Allah ya yi miki albarka"
"Amin mijina"
Marairaicewa yai "nima zan sha nono"
Ta marairaice itama "na baby ne fa"
"Ni dai a bani nasha indai ba ana so a nuna min baby ta fini ba"
Aisha ta ciro dayan nonon "to gashi sai kasha"
Don rike nonon ya yi ya kai bakinsa yasa harshe ya fara lasa, sai ya fara tsotsa a hankali, wani irin yanayi Aisha ta ji ta shiga sai ta shiga fadin "ah mijina zaka kashe ni, ka barni don Allah"
Bai kulata ba ya cigaba da tsotsa ga Baby na tsotsan dayan, Aisha ta kasa jurewa kai hannunta tai kasanshi ta cusa hannunta cikin wandonsa ta shiga laguda bananansa zuwa yayen marainansa
Budo kofa Ammi tai ta shigo, sai tsayawa tai cak tana kallansu cikin mamaki
Hada giran sama dana kasa Ammi tai, da sauri Don ya mike yana shafa kai, Aisha ta mayar da nonuwanta cikin riga gami da dukar da kanta, wayincewa yai ya kalli Aisha "ni zan wuce sai anjima ki kula da Baby" ya raba ta gefen Ammi ya wuce, Ammi ta kalli Aisha
"Ni ina ruwana, idan kika yarda kika yarda dashi karkari ya dura miki ciki kinga ke kika sani" Aisha bata ce komai ba har yanzu kanta a duke
Ammi ta amshi Baby ta fita, Aisha tai ajiyar zuciya gami da dafe kirji "Oh ni Aisha Ammi duk tabi ta matsa mana, Alhamdulillah tunda na haihu na kusa komawa gidana"
Aunty Rasheeda da Aunty Zainab suka shigo suka sami Aisha zama suka yi a bakin gadon da Aisha suke zaune
Aunty Zainab ta ce su Aisha an zama manya manya, sannu maman Baby
Aisha smile tai ta ce kai Aunty Zainab, me kike nufi?
Aunty Rasheeda ta ce ba ranar da nake tunawa nake cin dariya sosai kamar ranar da kike kuka kina birgima kamar za'a yanka ki, wai za'a kawoki gidan Ya Umar
Aisha da Aunty Zainab sunyi dariya sosai "Aisha ta ce Aunty wallahi a lokacin bansan komai ba, ban san menene aure ba, yanzu kuwa ko kwana daya ba zan iya yi a gida ba"
Aunty Rasheeda ta ce toh Aishatu an shiga sahun manya, amma fa Aisha kin bani tausayi lokacin, har kuka na yi, nasan baki san komai ba, dudu shekarunki goma sha bakwai, ga kishiyarki yar zamani, sai na ji kamar nai miki kuka
Aunty Zainab ta ce nima haka ya faru dani, na tausaya mata matuka
Aisha ta ce Hmmm nima sosai na tausayawa kaina, har ina ganin cutata za'a yi, ashe yanci aka nema min, yanzu nake jina cikakkiyar mutum
Suka tafa suna dariya suka cigaba da hirarsu, sai da aka kira azahar sannan Aunty Rasheeda da Aunty Zainab suka tashi
Tuni Don ya je wurin Wizzy ya shaida masa haihuwar Aisha, shima ya yi farin ciki sosai, Don ya cigaba da kiran yan uwa da abokan arziki yana sanar dasu
Ammi da mum dasu Aunty Rasheeda sun dauki Baby hotuna suna ta watsawa a social media, sai fatan alkairi yan uwa da abokan arziki suke musu
Suna ya rage saura kwana biyu Aisha ta tashi da azababben ciwon ciki, ihu take yi sosai kamar ranta zai fita, Don ya shigo ya sameta a wannan yanayin, riketa ya yi a rikice cikin tsoro
"Sannu Aisha" rikeshi tai gam tana ihu "ka taimake ni mijina, zan mutu cikina" tuni Don ya kasa jurewa hawaye ya shiga fitowa daga idanunsa, bakinsa na rawa ya ce Aisha ba za ki tafi ki barni ba
Ammi da Mum dasu Aunty Rasheeda sun rikice gabadaya, tuni aka dauki Aisha zuwa asibity, ashe jini ne bai gama fita ba, a take aka mata duk wani abu daya kamata, cikin kankanin lokaci ciwon ya tsaya, nan ta shiga yin baccin wahala Don tsaye yana kallan fuskarta cikin tsananin tausayi, ji yake kamar ya karba wahalan da take sha
Baby na hannun Aunty Rasheeda sai kuka take yi, da alamu tana san nono, kuma ga mahaifiyarta na bacci, Don ya kasa jurewa yaje wurin Aunty Rasheeda "bani ita"
Babu musu ta mika masa yarsa, ya shiga rarrashinta yana shafa mata baya a hankali, cikin ikon Allah tai shuru
Mum ta ce ashe ka iya raino, shikenan Aisha ta huta, smile kawai yai ya cigaba da rarrashin Baby, Ammi sai kallansa take yi ciki farin ciki da matukar alfahari dashi
Aisha ta dauki kusan awa uku tana bacci kafin ta farka ta amshi Baby ta shiga bata nono, sai data bata ta koshi sannan suka shirya suka dawo gida
Washegari ana gobe suna Ammi da Aunty Rasheeda da Aunty Zainab da Aisha zaune a falo, Don da Wizzy suka shigo suka gaida Ammi, Ammi ta amsa fuskarta dauke da annuri sannan ta mikawa Wizzy Baby, ya amsa cikin farin ciki
Wizzy ya kalli Don sannan ya ce kamar Aisha ta yi maka wayau fa
Don ya ce wayaun me kuwa?
"Baby ta dauki fuskarta sai dai kamar idanunka ta dakko da bakinka"
Ammi ta ce haka nima nake gani
Aisha ta hada ido da Don tai masa smile, shima mayar mata ya yi ya ce next time wani Bebin dani zaiyi kama
Aunty Rasheeda ta ce Ya Umar anya Aunty Haseena tasan da maganar haihuwar Aisha kuwa?
Ammi ta ce kin taba min inda yake min kaikayi
Don ya ce wallahi na sha'admfa gabadaya, amma yanzu ina zuwa gida zan sanar da ita
Ammi ta ce ai kuwa dai baka kyauta ba, ai sai tai tunanin wani abu daban
Aunty Rasheeda ta ce hakane
Wizzy dai ya gama yin barka, ya bawa Ammi Baby sannan yai musu sallama zai wuce, tare da Don suka wuce
Feedo zaune a falonta cikin tsananin damuwa, Haseena ta shigo ta sameta "ya dai na ganki haka kamar akwai wani damuwa" wani ajiyar zuciya Feedo tai ta kalli Haseena
Haseena ta ce bai kamata ace kina sawa kanki damuwa ba, ni kin ganni zuciyata fess, sha'ani na kawai nake yi, baki san ma yadda nake jin farin ciki ba idan na tuna saura kwanaki kadan cikina ya baiyana ba,
Feedo ta galla mata harara "to bari na fada miki akwai aiki a gabanki, baki yi komai ba tunda kika bari Aisha ta haihu"
A razane Haseena ta kalli Feedo "wata Aisha ce ta haihu?"
"Wata Aisha kika sani bayan kishiyarki, wato maganin dana baki ki bata baki bata ba"
Haseena ta zame ta fadi zaune, tana kallan Feedo kamar wawiya "kinsan me kike fada kuwa, da hannuna fa nasa mata kwayar cikin abin sha, kuma ina kallo ta shanye, sannan cikinta ya fara ciwo aka kaita asibity, likita ya tabbatar da cikinta ya zube"
Feedo ta nuna Haseena da yatsa "kenan sun mayar dake daluwa, suna zargin ki kina da sa hannu sai yasa suka boye miki cikin na nan"
Haseena ta girgiza kai cikin bacin rai "ba za yu ba Feedo, tunda Aisha ta yarda ta haihu to tabbas ba zan bar dan ya rayuwa, dole na kawo karshen sa"
Haseena taiwa Feedo sallama ta fice, Feedo ta bita da harara "shashasha kin dawo min da aiki baya, wai Aisha ta haihu, aikuwa sai dan ya koma inda ya fito, don ni ba zan zauna da Don na yi rainon yaro ba
Aisha zaune kan kago ta jingina da jikin gado, rike take da Baby tana bata nono, Ammi ta fito daga bayi ta kalli Aisha "na gama hada miki ruwan"
"To Ammi nagode"
Kallansu ya koma kan Haseena da ta shigo cikin kuka, basu ce mata komai ba suka tsaya kallanta, Haseena idonta na kan Aisha, sai yanzu ta tabbatar da maganar Feedo, ji ta yi zuciyarta na zafi, wani bakin ciki yana gudu cikin jinin jikinta tana ji kamar ta je ta shake Aisha da Babyn, kasa jurewa tai ta fashe da wani irin kukan bakin ciki, Ammy da Aisha kallanta suke cikin mamaki, Ammi ta ce a zuciyarta "kodai dagaske Don yake yi Haseena bata son Aisha ta haihu"
Haseena ta kalli Ammi "Ammi mena aikata, wani laifi na yi da Aisha zata haihu babu wanda zai fada min sai dai naji a gari, hakane ya nuna min baku dauke ni a bakin komai ba, amma bakomai"
Haseena ta juya zata tafi Ammi ta dakatar da ita "Haseena tsaya tukunna" Haseena ta juyo tana kallan Ammi
"Kiyi hakuri, na yi tunanin Umar ya fada miki, sai yau da nake tambayarsa meyasa ban ganki ba, sai ya ce min ya sha'afa ya manta bai fada miki ba, amma Haseena zuciyata daya dake kar kiyi tunanin wani abu daban"
Ammi na kai karshen magana Aisha ta dauka "Aunty Haseena don Allah ki yi hakuri, na yi tunanin na kiraki a waya amma banda numbanki shine kawai, in Allah ya yarda hakan ba zai kara faruwa ba
Haseena ta share hawayenta tazo ta zauna gefen Aisha tana kallan yadda jinjirar "to a bani ita na rike na ji sanyi a raina"
Aisha bata gama yarda da Haseena ba kuma gashi babu dama ta hanata, jurewa tai ta mika mata, Haseena ta amshi yarinyar ta rike tana kallanta, tana ganin kamannin Don dana Aisha sun hadu, ji take kamar ta shake wuyar jinjirar ta mutu amma babu dama, musamman Ammi ta samu wuri ta zauna
Haseena ji tai kamar ta rike garwashin wuta, ta kasa natsuwa, jin kiyayyar jinjirar take yi kamar ta kashe ta, ba za ta jure cigaba da riketa ba, ta aje ta gefen Aisha sannan tai wani smile na karfin hali ta ce Allah na gode maka daka sauke yar uwata lafiya, kamar yadda ka sauketa lafiya nima Allah ka sauke ni lafiya, Allah ka albarkaci zuri'armu
Ammi da Aisha suka amsa "Ameen"
Hakadai Haseena ta jure ta daure ta dage ta danne zuciyarta ta dinga walwalanta tana shiga gaba a komai, tana nuna tsananin son Baby, idan an barta ma zata ce tafi kowa son Babyn, kowa na yaba kyan halin Haseena
An yi suna an gama, anyi shagali iya shagali, an zubar da kudi, yan uwa da abokan arziki na nesa dana kusa duk sun zo, Baby ta sami kyaututtuka masu yawa daga abokan Abba da Don, yarinya tun tana jinjira ta zama millionaire, Aisha da kanta ta zabawa Babynta suna, sunan Ammi take so asa mata wato Haleema ta ce wahalar da Ammi ta yi akan cikin ba zai tafi a banza ba
Bilkisu tazo wurin Feedo, zaune suke a falonta Feedo na zaiyano mata damuwarta "ki ji fa na bata maganin ta bawa shegiyar yarinyar nan ashe bata bata yadda ya kamata ba gashi ta haihu, oh ni ya zanyi da rayuwata"
Bilkisu ta kalleta cikin tsananin kiyayya "ji jaka mara tunani, wai yadda take karuwa haka take so ta fitar da matar aure, wasu dai kwakwalwarsu karami ne" a zahiri ta ce "yanzu wani mataki zaki dauka?"
Feedo ta ce sai yasa ai nakiraki domin ki bani shawara, menene mafita
Shuru Bilkisu tai tana nazari, ta kai kusan minti biyar sannan ta kalli Feedo, "ina da shawara"
"Yauwa Bilkisu ina jinki"
"Akwai wani malami dana sani, dan Sudan ne, amma yana zuwa Nigeria duk karshen wata, munyi chat dashi ya fada min karshen watan nan zai zo, kuma aikinsa kamar yankan wuka ne, shi kadai zai iya magance miki damuwarki"
Feedo ta watsa mata wani kallo "karki mayar dani Haseena mana"
Bilkisu ta ce haba Feedo yadda na dauke ki ba haka na dauki Haseena ba, ke ta dabance a wurina, sannan idan kina tunanin damfararki zanyi, ni zan biya malamin kudin aiki, idan bukata ya biya saiki mayar min da kudina
Feedo ta ce to yanzu na yarda dake, kenan yanzu dole sai karshen wata zai shigo
"Eh, ammafa zaki ji dadi, don ina tabbatar miki fata fata Don zaiyi da Haseena da Aisha"
"Kai amma Bilkisu na ji dadi sosai, dole na miki kyauta yanzu"
Feedo ta ciro kudi masu yawa ta bama Bilkisu, Bilkisu ta shiga godiya
Haseena zaune a falo tana shafa cikinta, tana sake sake a zuciyarta "nan da kwanaki kadan ciki na zai baiyana, zan haifi jinin Don, na rika bashi nono kamar yadda Aisha take bama Babynta nono, sai kuma ta bata rai data tuno Babyn Aisha "sai na halakaki, ba zan taba barinki ba"
Don ne ya shigo ya sameta, ta kai kallanta gareshi "sannunka da dawowa"
"Yauwa Haseena" tai masa murmushi "wai Baby meyasa baka damuwa da Babynka da nake dauke dashi n..."
Ya dakatar da ita da hannu "I am tired of all this, ciki ciki ciki ina cikin yake?"
Haseena ta tsura masa ido "au kana tunanin ba zan dauki ciki ba saboda ka bani kwayar hana daukar ciki na sha, to bari na fada maka na je asibity an yi min aiki, an fitar da kwayar daka bani na sha, yanzu ciki ne dani"
"Ok, to na tayaki murna" bai kara cewa komai ya wuce ciki tabi bayanshi
Ya shiga daki ta biyoshi ta tsaya gabanshi, yana kallanta tana kallanshi "wai meyasa kake min haka ne, ka damu da Babyn Aisha amma ni sam baka damu da nawa Babyn ba"
Ya tsaya yana kallanta cike da takaici "yanzu me kike so na yi miki ya tabbatar dana damu da Babynki?"
Tai karamin smile "ka shafa cikina sannan ka yi kissing dinshi"
"Ok to bude min cikin"
Cikin farin ciki ta yaye doguwar rigar ta, bata saka pant ba, sai kallansa ya kai HQ dinta, ji ya yi bananansa na motsi, sa hannunsa yai ya shafa cikinta sannan ya kai bakinsa yai kissing cikin, sai ya dan shafa gabanta yana ciza kasar labansa, kallanta yai
"Tun yaushe kike wakar kina dauke da ciki amma har yanzu shuru yaki girma"
"Cikin ya zo da matsala ne, wani dalili yasa shi yaki girma, amma likita ya bani magani yanzu haka kwanaki kadan cikin ya rage ya fito da girmanshi a wata shida"
Don ji yai kamar ya koda mata mari, "amma ke shashasha ce, ban taba sanin tunaninki karami bane, a ina kika taba ganin anyi haka"
Ta hada rai "babu ruwanka, dama nasan bakin ciki kake min baka son hada jini dani but ina tabbatar maka da da dai sai na haife shi kuma saika rike"
Don ya tabe baki "mumu" ta zaro ido "ni ce mumu"
"Ke nifa ban shirya rigima ba, yanzu dai tube rigar ki kwanta kinsan yanzu ke kadai zaki dinga daukar nauyin tunda Aisha na jego"
Taso taja masa aji saita tuna fa Don ba'a yi masa wannan wasan, sai yanzu yai zuciya ya je ya nemi wata a waje kuma ba dole ta kara ganinshi ba sai ranar da yaga ranar dawowa
Tube rigar tai, ta dawo tsirara, saita kwanta kan gado ta baya, tai masa goho, wandonsa kawai ya tube, ya kuma tube gajeran, sai ya je ta bayanta ya tsaya, yai saitin bananansa ya tura ya fara