Showing 21001 words to 24000 words out of 25590 words
ya karo shekaru masu albarka.
____________________________________________________________________________
Murmushi Abba ya yi tare da fadin, "Ai kannen ka ne ka yi sorry kawai."
"Umm wai bako ya zo a na nu na ma sa banbanci yasin tafiya ta ma zan."cewar Adam kenan
dai-dai da shigowar Aunty.
Ta ce, "Wa ya isa ya koran min d'a na a gidan nan ai sai dai ku, ku fita."
Dariya dukan su, su kayi Adam ya na, "Yauwa daz my lovely Aunty."
Bayan yan wasu kwanaki.
Adam ne da Hameeda Tare da Auta sun fito za aja shoppin.
Dukkan su Anko su kayi na bluen shadda, Adam ya sa farar hula da farin takalmi,haka ma Auta
da Hameeda farin gyale tare da farin takalmi, Mama ce ta fito ta na murmushi tare da fadin, "Ah
yaran kirki kun sha kyau Adawo lafiya a dai kula."
Hameeda ta ce, "Ameen Mama sai mun dawo."
Suna isa kuwa Auta ce kan gaba wajen shiga,da gudun ta.
Adam ya kalli Hameeda tare da fadin, "Ke ba kya yi gudun ba ne?"
Murmushi Hameeda ta yi sannan ta ce, "Ai in ka ga na yi gudu to kai ma ka yi ne."
" kut wato ka sa'an ki nan, lallai yar nan kin ga ma rainani wallahi."cewar Adam.
Hameeda ta ce, "Haba yaya Adamu na."
Tuni ya bata rai zai yi magana sai ga kiran ya shigo wayar sa, dagowan da zai yi sai ko ya ga
lambar Nusy, murmushi ya yi tare da cewa Hameeda, "Ki shiga ki fara zaba ina zuwa."
Ba karamin bacin rai Hameeda ta ji ba kawai tafiya ta yi batare da ta kara furta komai ba.
Kara wayar ya yi a kunnen sa tare da fadin, "Amincin Allah ya tabbata ga saurauniya ta."
"Tare da sarkin da ya fi kowani sarki adalci." cewar Nusaiba.
Waya su ka yi sosai ta masoya domin zallar soyayya kawai su ke ginawa, a bisa tsarin da ya
dace.
Tun daga ranar da Hameeda ta nunawa Adam cewa ta na son Muhsin shima ya kudiri niyar
koyawa kan sa son Nusaiba, ko da kuwa zuciyar sa taki amincewa da hakan zai daure domin
ya kawar da soyayyar Hameeda da ke son shiga zuciyarsa, *shi a gun sa soyayyar Hameedan
ma ba ta shiga zuciyar sa ba wai so ta ke ta shiga, fans shin kun yarda wannan hasashen na
Adam ku wa?*
Sai da ya gama iya kwokarin sa dan nunawa Nusaiba soyayya sannan ya bi bayan Hameeda
da Auta wa'in da tuni sun gama siyayyarsu shi kawai su ke jira.
Tun daga nesa ya ke murmushi da ka gansa kasan cewa An faranta ma sa rai.
Hameeda na ganin sa kuwa ta bata rai kamar wadda ba ta taba dariya ba arayuwar ta.
"Oh wai har kun gama ne."cewar Adam
Hameeda ta ce, "Daman ina zaka san mun gama tunda ka na waya da wa ta yar iska,ka manta
da mu kaman ka shanya gawar shanu."
Tun da Hameeda ta fara maganar nan Adam kawai ido ya zuba ma ta tsabar mamaki sai da ya
ga ta tsaya sannan ya ce, "Kin gama ko da kari?"
Ta fara un'uni ta na, "A kan wata yar iska kawai........
Adam ya ce, "Hameeda! ina ni bakin ki ke furtawa magana haka?, nagode ba laifin ki ba ne,
huce mu shiga mota."
Auta ta shige A bin ta ita ko Hameeda ta na tsaye ba bu alamar motsi.
Adam ya kara da cewa, "Ba ki ji me nace bane wai?"
Hameeda ta ce, "Na ji Amman kuma bazan shiga ba napep zan hau."
Tsabar bacin rai Adam bai san lokacin da ya kwashe Hameeda da mari ba.
*Ni ko ina gefe nace ana wata ga wataí ží´*
Urs xayyeesherth
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
í źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíž
í źíží źíží źíží źíž
*WASA DA SO*
í źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíž
í źíží źíží źíží źíž
_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE,LOVE STORY.*
_(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATIONí ží´í źíżť*
_________________________
*We are here to educate,motivate,and entertain our readers.*
_________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_
*Writing by:*
*Aisha Mohammed Sani*
_(Xayyeesherth)_
*Facebook:Aisha Mohammed Sani.*
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*
*LOVE MESSAGE*
í ží´Łí ží´Ł _Yau ba kalaman love na kai kasuwa asiyar min_
*PAGE*-25
_Wannan fejin na kune ma su lekye min statusí ží´Łmussaman uncle bamai,
shalele,babaxee,fauziya s madaki,kulsum, feedyn bash in ba ku daina kallemin status ba sai na
muku tar gade akumatuina yin ku yan uwa naí ˝í˛_
____________________________________________________________________________
*BEST COMMENTS OF D MONT*
DAGA AYSHA HUMAIRA
Na gode sosai Allah yabat qauna
í ˝í¸Ąí ˝í¸Ąí ˝í¸Ąí ˝í¸Ąí ˝í¸Ąí ˝í¸Ąí ˝í¸Ą
Amma fa yau Yaya adamu tom ya zafe ni over tayaya zai mare mu bayan ya gama soyayyar sa
bamu ce masa komai baí ží´¨í ží´¨í ží´¨í ží´¨
Wlh ma ni tausayi take bani yaya zayyi mata haka Dan Allah
í ží´¨í ží´¨í ží´¨í ží´¨í ží´¨í ží´¨
Wacece ma take da suna ku tunamun wan nan mara kamun ka da ita yanzu ko cemata akai
mata an mata kyautar Messi ai yar
Dan tasan ba sonta yake ba kawai
Kuma kwaci qwal uwaku idan baku sasanta ba kuka ja aka shiga tsakiyar ku ehe
Muna godiya sista Allah ya qara basira da zaqin hannuí ˝í¸í ˝í¸
*TO FA KUN DAI JI SAKON NMCY GAREKU ADAMU DA HAMEEDA HAR MA KAWATA
NUSAIBA*í ží´Łí ží´Ł
Rikye kumatun ta kawai tai sai ga hawaye na kwarara daga idanun ta, ta kasa dago kai ma bare
su hada ido da Adam.
Rai a bace ya kara da cewa, "Wuce ki shiga mota mu ta fi ko?"
Hameeda ba ta ce komai ba illa tafiya da ta fara kamar wadda kwai ya fashewa aciki har ta isa
wajen motar, sannan ta shiga.
Adam kawai cizan harshe ya yi sannan ya shiga motar, Auta ko ta kasa magana domin duk abin
da akai a idanunta a ka yi.
Tuki Adam ya fara kawai gudu ya ke domin zuciyar sa ta fasa ta ke ba abin da ya ke fadi a
zuciyar sa sai, "Me ya sa zan mari Hamee na, mai ya sa hakan?, Na ji haushin kai na."
Tambayoyi barkatai kawai yake jerowa kan shi wanda ya rasa dalili kuma ya rasa amsoshin su.
Hameeda kuwa tuni ta fada duniyar tunani, "Wai yau ni Yaya Adam zai mara! ko mummunan
kallo bai tabamin ba bare mari, Amman duk da hakan ni na ja domin kuwa nasan ban taba ma
sa magana cikin tsiwa ba."
Dukkan su ko wa da abinda ya ke ayyanawa acikin ran sa.
Duk da cewa Hameeda tunani ta ke tare da tuhumar kan ta amman hakan bai hana hawaye fita
daga idanuwanta hakan ya sa Auta ma fara kuka.
Adam na kallon su ta mirro hakan yasa shi tsayuwa da tukin sannan ya fara fadin, "INNALILLAH
WA INNA ILAIHIR RAJI'UN."
Azuciyar sa har sai da ya ji zuciyarsa tai sanyi sannan ya fara tukin .
Bai huce da su gida, wani wajen shakatawa da yasaba kawo su kawai ya nu fa.
Su na isa ya fito tare da budewa Hameeda kwofa, ba mu su kuwa ta fito, haka ma Auta ta fito.
Adam ya ce mu su, "Ku zo muje."
Haka kuwa akayi suka bisa abaya wani gun zama yakai su tare da mu su alama da su zauna.
Sun fi minti goma da zama amman ba wanda ya ce wa kowa komai.
Adam ne ya durkusa tare rikwo hannun Hameeda kamar yadda ya saba aduk sanda ya gan ta
cikin damuwa.
murya Araunace ya ce, "Hamee na, kin san yau kin batamin rai kuwa."
Daga ma sa kai kawai tai alamar eh.
Ya kara da cewa, "To me ya sa ki kamin rashin kunya?, ko da na mi ki wani abun da ya bata mi
ki rai ta wannan hanyar yakamata ki sanar da ni?"
Kara daga ma sa kai kawai ta yi.
"Kin sa zuciya ta tai zafi har ya kai ga na mare ki, nasan cewa kin ji zafin marin ajikin ki amman
ni na fi ki jin zafin domin kuwa azuciyata na ji sa, ki yi hakuri ki ya fewa Yayan ki bazan kara ba."
yakarasa fadan hakan tare da rikye hannuwan sa biyu
Alokacin Hameeda ta dago tare da durkusa kamar yadda ya yi ta rikwo hannayensa biyu tare
da fadin, "Yaya ni ce da laifi wallahi duk laifi na ne, domin kuwa nasan da ban ma haka ba
bazaka taba mari na ba, kuma nayi danasanin yi ma rashin kunya, Abun da ban taba ma ba
arayuwa, nasan cewa za kai tunanin cewa na girma ne nafara hakan." Ta karasa maganar ta na kuka.
Share ma ta hawaye Adam ya fara yi tare da cewa, "Ki bar kuka Hamee na ni ai nasan ba haka
Hamee na ta ke ba, kin yanzu bari akawo ma na ice cream mu sha sai mu tafi gida ko." ya fada
yana kallon Auta wada tuni ta wage baki domin an ambaci masoyinta.
Icream Adam ya je yakarbo mu su aiko tuni Hameeda da Auta su ka ware su na sha, Adam ko
sai dariya ya ke mu su.
Da ka gansu kasan cewa su na cikin farinciki kaman ba su ne dazu ba.
Harda rige-rigen shanyewa tuni ko Auta ta riga Hameeda, ai ko Auta ta kwace na gun Auntyna
ta shanye.
Sannan su ka tashi da nufar hanyar gida.
Urs Xayyeesherth.
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
í źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíž
í źíží źíží źíží źíž
*WASA DA SO*
í źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíž
í źíží źíží źíží źíž
_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE,LOVE STORY.*
_(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATIONí ží´í źíżť*
_________________________
*We are here to educate,motivate,and entertain our readers.*
_________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_
*Writing by:*
*Aisha Mohammed Sani*
_(Xayyeesherth)_
*Facebook:Aisha Mohammed Sani.*
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*
*LOVE MESSAGE*
Once in a white, great love comes to your life. it probably wont last but its good to know that at
least once in your life, you had that kind of love
*PAGE*-26
____________________________________________________________________________
A kwana a tashi har lokacin jarabar Hameeds yayi Adam kuma zai koma makaranta.
Ranar da zai koma ranar Su ka fara zana jarabawar su.
Tunda Adam ya koma skul ba su kara waye da Hameeda ba kasancewar exams ya sha ma ta
gaba, kuma Dady ya karbi wayar ta ma.
Adam da Nusaiba sun fara soyayya Amman zan iya cewa ba kamar yadda masoya su ke ba
domin kuwa shi gudun ta ya ke duk da cewa yadage akan sai ya koyawa zuciyarsa son ta na
dole amman hakan ya gagara.
Malamin su kuwa kullum acikin jan sa ya ke ajiki domin komai ya faru sai Adam ya sanar ma sa.
_________________________
sai da su Hameeda su ka kammala jarabawar su sannan su ka fara waya da Adam suna dan
gaisawa amman ba kamar yadda su ka saba ba.
Muhsin kuwa yadawo daga neman kudi kuma ya samu ba laifi domin kuwa aiki ya yi tukuru
domin ya ga ya mallaki abar kaunar sa.
Yau kwanan sa uku da dawo ya zo falo domin magana da iyayen sa.
"Abba nadawo nace ko za akarama iyayen Hameeda magana tun da dai yanzu ta gama
makaranta."
Abba bai ce komai ba har sai da Mama ta kara da ce wa, "Haba Alhaji ba ki mai yaron nan ya
ke cewa va ne."
Murmushi Abba ya yi tare da fadin, "Ko kun man ta da maganar da nai a bayane?, ni bazan
hanasa auren Hameeda ba amman na cire hannuna dashi kuma bazan fasa ma sa fatan alkairi
tare da sa albarka ba.
Tun da Abba yagama jawabin sa ya tashi tare fadin, "To ni dai natafi office sai nadawo.'
Muhsin Da Mama su ka ce , "Adawo Lafiya."
Ya amsa da, "Ameen." sannan ya fita.
Mama ce ta juyo ga Muhsin ta ce, "To dai ka ji amman a ganina hakan ba matsala ba ne kaje ka
sammi Alhaji Ahmad."
*Babban Aminin Abban muhsin kennan*
Muhsin ya ce, "Ai kuwa Mama shikennan, nasan ina zuwa gun Baba Alhaji magana ta kare."
Muhsin ya fita cikin farinciki domin yasan cewa kaman ya Auri Hameeda ne da yardar Allah.
Aikuwa ya na zuwa yasanar da shi bai bata lokaci ba ya nufi gidansu Hameeda.
Bayan ya je sunyi magana sosai sannan Dadyn Hameeda ya nuna ma sa ce wa ba komai tare
da sa ranar Aure nan da wata daya .
Tunda Muhsin ya ji wannan lamari farinciki ya kasa gushewa azuciyarsa,Hameeda ko ita ji tai
kamar kullum abun bai dameta ba ko ajikin ta.
Ta fannin gidaje biyun nan kowanne kawai shirye-shiryen biki ake.
Adam ko ya na makaranta bai ma san me ke faruwa ba,Amman wani lokacin ya kan tsinci kan
sa cikin damuwa,duk da cewa sun gama makaranta saura kwanaki kadan su dawo gida amman
ji ya ke kaman shekaru zai kara, kawai damuwar sa bai wuce ace ya dawo gida ba.
****************************
A kwana atashi yau Adam ya kammala makaranta zai dawo gida kamar yadda saura kwana
bakwai bikin Hameeda ka na ganinta kasan cewa ta tana da damuwa domin ku duk ta rame ta
yi baki.
Adam ya ki fadawa kowa zai dawo wai shi adole surprise zai mu su mussaman ma Hameeda.
Gidan su Hameeda yafara zuwa a ka ce ma sa ai suna family HOuse gaba daya harda su
Momynsa Domin za ai bikin Hameeda.
Abin ya matukar bawa Adam mamaki duk da cewa yasan maganar Muhsin da Hameeda.
Ba inda ya nufa sai Family house din su banda bugu ba abinda zuciyarsa ke ma sa.
Urs xayyeesherth
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
í źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíž
í źíží źíží źíží źíž
*WASA DA SO*
í źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíží źíž
í źíží źíží źíží źíž
_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE,LOVE STORY.*
_(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATIONí ží´í źíżť*
_________________________
*We are here to educate,motivate,and entertain our readers.*
_________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_
*Writing by:*
*Aisha Mohammed Sani*
_(Xayyeesherth)_
*Facebook:Aisha Mohammed Sani.*
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*
*LOVE MESSAGE*
â¤â¤â¤ when you love someone is not special
but when you are loved by every one is the most special thing in life.
*PAGE*-27
____________________________________________________________________________
Ya na zuwa ku ya iski gida ya cika tam, dan haka kuwa ba tantama Auren Hameeda za ayi.
"Subhannallah."kalmar da ya ke iya furtawa kennan.
Jan kafar sa ya ke da kyar har ya shiga ciki Auntyce ta tawo da sauri tare fadin, "Oyoyo Son
Amman gaskiya ka shammace mu fa, da har ina gobe azo adauke ka ka zo ayi biki da kai."
Murmushi kawai Adam ya kewa Auntyn nasa domin maganar ma ya kasa.
Hameeda ce ta fito da murmushin ta tare da fadin, "Yaya messi welcome ai na zata ma bazaka
zo ba." a shagwabe ta ke maganar kamar yadda ta saba.
Aunty da ta fahimci d'an na ta cewa akwai matsala ce wa tai, "Son zo mu shiga daga ciki, ke
kuma Hameeda ki je ki karbo mana dinkin."
Aunty kawai jan Adam ta ke domin tafiyar ma da kyar ya ke.
bayan sun zauna ne Aunty ta ce, "Son me ke damunka ne?"
Dauriya Adam ya yi tare da fadin, "Bakomai Auntyna kawai dai ba na jin dadin jiki na ne."
Aunty ta tashi tare da fadin, "To jirani ina zuwa."
Alokacin Adam ya ji wani abu ya tarnake masa azuciya "Aunty, Aunty ki tsaya zan mutu."
Ahankali ya ke maganar domin kuwa zuciyon ya fara cinsa.
Da sauri Aunty ta karasa waje ta sanar da su Mama da driver domin aje asibiti.
Kan su karasa asibi Adam ya dai na motsi kwata-kwata.
Aunty ta na kuka tana fadin, "Son kar kamin haka dan Allah kar ka tafi ka barni."
A haka har su ka isa asibitin, likitoci suka taru akan Adam kowa ya na iyaka bakin kokarinsa.
Tun safe har dare yayi ba likitoci Ba Adam.
Sai kusan asuba su ka fito tare da musu albishir cewa an samu damar ceto rayuwar Adam da
kyar.
Ba karamin murna dukka family su ka yi ba kasancewa Adam ya na daga daga cikin wanda aka
fi ji da shi a family.
Bayan su Dady sun zo sun gansa sun tabbatar da cewa jikin da sauki sannan su ka koma gida
akabar Hameeda Akan Aunty zataje tai wanka inta dawo sai Hameeda ta koma.
Hameeda na shiga dakin Adam ya kalleta da murmushi tare da fadin , "Hamee na."
Hameeda ta ce, "Sannu Yaya Messi wai Muhsin na gaishe ka anjima zai zo."
Adam ya riko hannun kanwar ta sa tare da fadin, "Hameeda,yanzu nasan cewa na yi kai na
babban illar ta dalilin *Wasa da so* ban san cewa ina mi ki so na Aure ba sai