Showing 6001 words to 9000 words out of 25590 words
tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE
YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA
SHI A TSARI*.
*LOvE MEssEGE*
_Lots of people want to ride with you in the limo, but what you want is someone who will take
the bus with you when the limo breaks down. I’ll take the bus with you._
Page 9
*WANNAN SHAFIN SADAUKARWANW GAREKI FATIMA (AUTA) TA GRP DIN WASA DA SO
INA JIN DADIN CMMTS DINKI TARE DA NUNA SI GA NI DA NVL DINA*
Adam ya yi zaman da ya sa ba wa to zaman kasaita,Nusaiba ku wa murmushi ta yi tare da
fadin, "Niko kana birgeni Messi."
Adam ya yi kamar bai san ta na yi ba sai da ta kara da ce wa, "Taimako na ke na ma pls in ba
Matsala za ka na min tutorial ."
Adam ya ji abun girma domin shi kullum burinsa ya amfanar da al'umma da iliminsa da kuma
baiwarsa.
Dan haka da sauri ya ce, "Ok ba matsala zan duba lokacin da banda lectures sai mu na yi."
Nusaiba ta ji dadin hakan sosai dan har sai da farinciki ya bayyana afuskarta .
Shiko Adam bai ma san ta na yi ba wani tunani daban ya ke azuciyarsa kawai.
Anzo dai-dai hostel din su Adam hakan ya sa ta tsaya domin saukesu har Mubarak ya sauka
Adam ya zo zai sauka kennan ta ce, "please kar dai ka gaji da ni Number na ke so in case."
Adam bai yi tunani komai ba aransa hakan ya sa shi fada ma ta ,ita kuwa Allah ne kadai yasan
mai ta ke kullawa azuciyarta.
Hakan ya sa murmushi ne kadai ke fi ta afuskarta.
Adam na ga ma fada ma ta bai tsaya ba yayi bi mubarak su ka shige dakinsu .
*WASHE GARI*
Yau safiyar monday kuma rana ta farko da ta kasance za afarawa su Adam lectures,hakan yasa
su ka tashi da huri daga shi har Mubarak.
Kamar dai jiya sun fi to kenan za su tafi class Sai ga Nusaiba amotarta ba tai kasa agwiwa ba
ta yi saurin tsayawa tare da fadin," ku shigo ma na mu karasa ."
Adam ya ce, "Kiyi hakuri gaskiya ban ganin zamu iya shiga domin jiyan ma bada son rai na na
shiga ba."
Nusaiba, "Tayi rau da fuska alamar shagwaba tare da fadin, "Toh gashi nikuma ban son ganin
ku tafiya akasa,bansan dalilin ba,amman ga dukkan alamu baku saba hakan ba ko da kuna
gida."
, "HMM hakane kinyi gaskiya amman anan karatu makazo yi so ba mu da mu da wahalar da
zamu sha ba domin neman ilimi mu ke."cewar Adam
Nusaiba ta nufasa sannan ta ce, "Hakane amman amin alfamar nan ina daukanku dan wallahi
banjin dadi,sabida bansan ko wa anan ba ku na fara sa ni."
Adam ya yi murmushi ta re ds wa Mubarak Alamar su shiga .
Nusaiba ta ji dadin sosai hakan yasata fara jan su da hira kan su isa.
Bayan sun isa class din wani Malami yazo domin fara musu lecturer,Adam tunda ya shiga
kaman andauke masa laka ajikinsa,hakan yasa yayi gefe yayi shiru ya na tunani,har malamin
ya shigo sun gesa da daliban ya fara musu bayani ga me da computer,Adam bai san anayi
ba,sai da Malamin ya fahimci hakan ya da nunasa tare da ce wa , "You."
Afirgice Adam ya kallesa .
Malamin ya yi murmushi tare da fadin, "shin ko zaka iyamin Definetion din computer anaka
fahimtar?"
_It's Ur's Xayyeesherth_
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
*WASA DA SO*
_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.
*Writing by:*
*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.
*Facebook Aisha Mohammed Sani*.
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara
sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah
ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga
al'umma su amfana tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE
YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA
SHI A TSARI*.
*LOvE MEssEGE*
_.I have a million things to talk to you about. All I want in this world is you. I want to see you and
talk. I want the two of us to begin everything from the beginning luv yhu honey_
Page 10
*WANNAN SHAFIN NA KI NE KE KADAI FATIMA ZAHRA (eyman)MARUBUCIYAT AUREN
ZAHRA INA TAYAKI MURNAR KAMMALA BUK DINKI ALLAH YAKARA BASIRA MUNA JIRAN
SABO❤❤❤❤*
-------------------""""""""""""""'"""
Ba abinda ya fara fitowa da ga bakin Adam sai, "HAMEEDA."
ko wa ya yi shiru sosai dan ganin A bun mamaki.
Malamin ya kara da cewa, "ka ce me?"
Sai alokacin Hankalin Adam ya dawo a kidime ya ce, "we have two type of memory. We have
ROM AND RAM. _ROM_ means read only memory and than _RAM_ means Read All memory.
Sai kuma Hameeda ta ce min....." anan ya tsaya ya na tunanin me zai fad'a. Lecturer din ya
daka ma sa tsawa tare da cewa, "Adamu wai wacece wata banzar Hameeda da ka ke son bata
mana aiki akan ta an fada ma nan wurin wasa ne?" Abin ya zo ma Adamu biyu ga zagin
Hameedarsa ga kuma kiransa da suna Adamu.
Adam bai san lokacin da ya fice a ajin ba, kawai kowa ya bisa da kallo.
Ya na fita ba inda ya nufa sai hostel, duk da ce wa Adamu jarumin namiji ne amman akan
Hameeda ba ya iya jure hakan yasa banda zubar hawaye ba abinda ya ke, ya na kara tuna,
"WAI BANZAR HAMEEDA? Anya ko shi yasan wacece Hameeda A gu na kuwa.?" Hmm.
Sambatu ya ke wanda shi kansa bai ya ce ga ya ga dalilen sa ba.
Nusaiba kuwa Hankalinta ya ta shi ganin ran Adam ya ba ci, hakan ya sa itama ta nemi excuse
domin fita.
Ta na fita ta hadu da wasu 'yan mata a bakin kofar ajinsu ta tambaye su, "Dan Allah ba ku ga
Adam ya wuce ta nan ba?" "Yanzun nan kuwa ya wuce ransa a bace ina ga dai ya wuce
hostels." Su ka bata amsa. Tabi Adam hostel.
Da shi ke ta san dakinsu nan ta wu ce kawai aiko ta na shiga ta ga Adam cikin ya na yi ma ra
dadi ,kwance ya na rawar sanyi in banda , "Hamee Hamee."ba abinda ke fitowa abakinsa.
Ta yi matukar firgicewa hakan ya sa ta yi saurin komawa motar ta dan komawa cikin makaranta
domin dauko Mubarak ,ta na zuwa ku wa shi ma Mubarak ya rikice ,da sauri ya bi yo ta su na
zuwa Mubarak ya rike Adam da kyar ya sa shi A mota domin su kai sa asibiti.
Su na zuwa aka karbesu ka san ce wa yanayin jikin na sa ya yi tsanani tuni likitoci su ka taru
akansa ,sai da su ka dudduba shi sannan aka masa allurai ya sa mi barci.
Gaba daya Nusaiba ta rikice in banda kuka ba abinda ta ke kai ka ce sun yi shekara da
haduwa.
Mubarak kuwa ya ka sa magana ga kuma wayar Adam Hameeda sai kira ta ke kaman ta san
me ke faruwa,tun safe yau jikinta asanyaye ya ke hakan yasa ta nemansa ,gashi ta kira kusan
sau biyar ba a dauka ba ,hankalinta ya kara tashi.
Mubarak dai ya yi daure tare da zama kusa Da Adam addu"o"i kawai ya ke ma sa.
Sai misalin karfe Hudu na yamma Adam ya fara farfadowa.
Ya farfado ya na, "..........

_You have no idea how much I like you, how much you make me smile, how much I love talking
to you or how much I wish you were here.._
PAGE -11
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Ka dai na zagin Hamee na Dan Allah ,wallahi yar uwata ce gwanda ni ka zageni."
Nusaiba da Mubarak sai kallon kallo kawai su ke wa ju na, Mubarak ya juya ga Adam tare da
fadin, "Sannu Abokina ya jikin?"
Adam bai kulasa ba sai cewa da ya yi , "Ina wayata ka kiramin Hamee na ji ko ta na lafiya."
Mubarak bai mu sa ba ko ya ciro wayar ya kirata,ta na ganin kiran ku wa da sauri ta da'ga
domin tun tu ni hankalinta na kan jiran kiran yayanta.
Muryarta asanyaye ta da ga ta na fadin, "Assalamu alaikum."
Abangaran Adam sai da ya tashi ya zauna sannan ya ce, "Wa'alaiki salam,Hamee? fatan ki na
lafiya?,ya naji muryarki wa ni iri ne?,ko ba ki da lafiya ne?"
Kawai jero tambayoyin da ke ransa ya ke ba kakkautawa.
Sai da Hamee ta ja numfashi tare karfin hali dan ba wa yayan nata amsa sannan ta ce, "Ummm
umm ba yaya Adamu ba ne ya manta da ni tunda ya ta fi skul, ya na chan ana roshin akansa ya
manta da kanwarsa."
Sai da Adam ya yi doguwar numfasawar farin ciki tare da cewa, "Haba kanwata rabin rai na ko
ince ran nawa ma gaba daya,wallahi ki na raina ban manta da ke kullum tunanin ki na ke,ban sa
mi lokacin da zamuyi waya bane,kinsan in mun fara waya ba gajiya mu ke ba shiyasa na ke so
sa ma ma na cikakken lokaci,dan ki bani labarin wa innan kwalayen samarin na ki."
Hamee ta shekye da dariya sannan ta ce, "Eh ai gwan da ni kwailaye ke bina kadai amman fa
kai harda tsofi ke roshin A kan ka."
, "Hhhhh Eh naji ai hakan ma baiwace wa ta ma tsofin su bita inba wasa ba."
Cewar Adam.
Hamee ta ce, "Hhhh Aa wallahi su tsaya dai A kan ka amman banda Hamee."
Nusaiba sai kallon ikon Allah kawai ta ke Adam ya da wo kaman wan da bai wani ciwo ba,shiko
Mubarak bai da mu ba domin ya sa ba da hakan.
Ahaka hirar ta su ta kasance in banda zolayar juna ba abinda su Har su kai sallama.
Sai Alokacin Adam ya tu na da cewa Ashe fa Nusaiba na nan,hakan ya sa ya yi murmushi tare
da fadin, "Hajiya Nusaiba kenan Ashe kina nan?"
Nusaiba tayi murmushin dole wanda duk mai fahimta ne zai iya ga ne hakan sannan ta ce,
"Yooo Ai.........
_It's Ur's Preety Xayyeesherth_