Showing 15001 words to 18000 words out of 25590 words

Chapter 6 - WASA DA SO BY AISHA MUHAMMED SANI .pdf

25 Jul 2025

2918

ruwa mai sanyi " ka sha ko zuciyarka
zata yi sanyi domin muji dadin maganar da zamuyi."

Cewar Mallam Muhammad kenan.


Adam ya yi murmushi sannan ya kurbi ruwan.

Mallam Muhammad ya ce, "Adam wacece Hameeda?,mi ye ya hada ka da ita?"


Adam ya ce, ".......



*Bani da lfy kwana biyu amin afwa*



Urs xayyeesherth
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation


��������
����
*WASA DA SO*
��������
����


_{ Ganganci }_


*TRUE LIFE,LOVE STORY.*
_(Labarin Soyayyar Gaske)_


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

_________________________

*We are here to educate,motivate,and entertain our readers.*
_________________________



*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_

*Writing by:*

*Aisha Mohammed Sani*
_(Xayyeesherth)_

*Facebook:Aisha Mohammed Sani.*


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*



*LOvE MEssEGE*

Ü R My Dream In Mÿ Slêêp;
Ü R The Vision Of My Eye;
Ü R The Smile Of My Lips;
Ü R The Beat Of My Heart;
Ü R An Angel In My Prayers;
Ü R The Light Of My Life.
My Lõve! My Life!

*PAGE* 19

____________________________________________________________________________

*A min afwa na ji shiru da ku ka yi kwana biyu,hakan ya faru ne sanadiyar ciwon yayata wanda
har ya kai mu ga kwanciya a asibiti,amman yanzu kam Alhmdlh ta fara samun sauki,insha Allah
zan cigaba da typing ko da ba kullum ba ne,Inayinku masoyana irin over dinnan*.

Adam na sosa kansa da alama dai ya na jin kunyar fada ma sa wacece Hameeda.

"To shi kenan tunda ba zaka fadamin ba, tashi ka je." Mallam ya fada tare da nuna hanya da
dan yatsarsa. "Aa mallam ba wai....." "kaga Adam ba wani ja-in-ja zamu yi da kai ba, kawai ka
je."

Adam ya sunkuyar da kansa kasa alamar dai ya na matukar kunyar Mallam. Har ya kai bakin
kofar fita Mallam ya ce ma sa zo dawo..."

Adam ya dawo tare da sauke wani numfashi mai nauyi. Mallam ya ce "Adam ka da ka damu irin
halin da ka ke ciki ya as na ke matukar tausayinka na kira ka ne dan naji ko akwai hanyar da
zan tallafama da ita. Amma idan har hakan ya zama takura a rayuwarka to kada ka damu ka je
abinka kuma kada ka dauka na yi fushi da kai ne.
Wani sabon numfashin Adam ya sake saukewa sannan ya ce "Mallam karatun nan na ke so na
daina me zan yi a sallameni ba tare da bata sunana ba.

" kai subhanallahi! Wai me ke faruwa da kai haka Adam." daga nan Adam ya kwashe labarin
Hameeda duka ya fadawa Mallam. Wayyo Allah rayuwa kamar Mallam ya fashe da kuka
saboda tausayinsa da ya ke. "ka ga Adam kada ka yi fatar fita daga wannan makarantar ba tare
da kammalawa ba, a koda yaushe ana son namiji mai juriya shin yanzu idan ka koma gida ba
tare shedan kammalawa ba me zaka ce da ita abar kaunar ta ka wacce itama burinta ne ka yi
karatu sosai?

Adam ya fara dogon nazari a kan abinda Mallam ya fada.

"ka ga Adam ka yi dauriya ka cikawa abar kaunarka burinta ka da ka manta ta ce ta na son kafi
kowa karatu dan haka lallai ka yi kokari ka zama jarumi dan ganin ka cika ma ta burinta.


Kamar ana bugawa sarkin manoma ganga Adam ya ke ji da irin kalaman da Mallam ke fada sai
kuma ya ce "Mallam nagode sosai a gaskiya tunda na fara karatu ba a taba karantardani irin na
yau ba dan haka na yi alkawarin zan cikawa Hameeda burinta insha Allahu zan yi kokarin ganin
ban fadi ko wace jarabawa ba duk wuya duk rintsi insha Allahu zan yi kokarin ganin na zamo
First Class."

Mallam ya yi murmushi sannan ya ce "yauwa yarona Idan ka yi hakan tabbas ka nuna ma ta kai
jarumi ne.




Kuma zan taimakama wurin ganin ka cika wannan burin naka.

Wannan ma ba karamin farantawa Adam rai ya yi ba. Su ka yi sallama sannan ya fita da ga
office din.

Adam na fita ba inda ya nufa sai wajen Mubarak.

"Haba Abokina tun tuni Ina ta jiranka ka ki fitowa kamar wani mai daukan lectures,har nusy ta
gaji ta tafi hostel." Fadin Mubarak Kennan Abokin Adam.


Adam bai kulasa ba sai da ya zauna sannan ya dafa kafadar Mubarak ya ce, "Hmm Ai wannan
ya fi lectures,domin Mallam ya min karatun da ba'a taba min irin sa."

Tuni Mubarak ya washe baki ya na, "To ba ni kawai Mana Nima na sha."

Adam ya ce, "kai dilla sirri ne abun."

Mubarak ya yi murmushi domin yasan zance bai wuce na Hamee ba.


"Kai tashi muje ni fa yunwa na ke ji gashi ina so na je library kuma in dawo na kara Hamee
domin akwai labari."

Adam ya fada tare da tashi.

Mubarak kuwa bin sa ya yi ya na dariya tare da fadin, "Da alama dai Mallam ya saita min kai."

Su na cikin tafiya kenan sai ga Nusaiba ta na tawowa garesu,tuni Adam ya bata rai..........


Urs xayyeesherth

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation


��������
����
*WASA DA SO*
��������
����


_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE,LOVE STORY.*
_(Labarin Soyayyar Gaske)_


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

_________________________

*We are here to educate,motivate,and entertain our readers.*
_________________________



*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_

*Writing by:*

*Aisha Mohammed Sani*
_(Xayyeesherth)_

*Facebook:Aisha Mohammed Sani.*


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*



*LOvE MEssEGE*


_l feel something in my heart, its like a little flame, every time l see you, this flame lighat up, this
flame is special for you, because I LOVE YOU!_


*PAGE*-20

____________________________________________________________________________


*WANNAN SHAFIN SADAUKARWA GAREKU YAN KUNGIYAR ZAMANI WRITERS

ASSOCIATION,KUNGIYA DAYA TAMKAR DA DUBA INA ALFAHARI DA KU,KUYI YADDA
KUKESO DA PAGE DINNAN SON RANKU AMMAN BANDA BABA LAYUZA KABIRKIN
TSUFA SAI DAI HANGE DA GA NESA INAYIN KU IRIN TOTALLYN NAN OLL*



Ita ko murmushi tayi tare da karasawa gare su tana fadin, "Wai yau waya tabomin Yayanmu ni
da Hamee ne?"

Kalmar Hamee da ta fito daga bakin Nusaiba ya sa Adam yin wani murmushi mai da dauke da
fasarra daban-daban.

Nusaiba tasan cewa in kana son ganin farincikin Adam kawai ka ambaci Hameeda mussaman
ma ka kira ta da Hamee wato sunan da ya ke kiranta dashi.

Adam yace, "Yarinya ni ba Wanda ya batamin rai,kin San mu irin mu manya sai munayi muna
basarwa sabida gudun rai ni."

Dariya kawai Mubarak Da Nusy su ke.

Adam ya ce, "Umm gwanda Ku ni yunwa fa na ke ji muje mu sai Abinci Dan bazan iya zama
haka ba."


Nusaiba ta ce, "Ai ko Wallahi ni ma Yunwar nan na ke ji muje."


Tafiya suke suna hira har su ka isa wajen cin Abinci.


Daya daga cikin ma su sai da Abincin CE ta tawo garesu domin tambayar me za'a kawo mu su.


Adam ya wani murtukye fuska ya ce, "Ni Tuwon gari miyar kuka na ke so."

Mai aikin ta ce , "What! Ai ba ma sai da tuwo anan."

Mai su Mubarak zasu yi banda dariya.

Adam ya kara murtukewa kaman bai San dashi suke ba , "To wani abinci ne ya fi kowanni
abincin tsada a gun nan?"

Ta ce, "sai dai soyayyar shinkafa,da salat tare da naman kaza."

Rai A murtuke ya ce, "To A kawo min ko ma da miye."

Ta jure ga su Mubarak da suketa dariya ta ce, "Sir, Ku fa?"

Nusaiba na dariya ta ce, "Irin na yayanmu mukeso."


Adam ya kalleta ya yi wata dariyar mugunta tare da cewa , "Eh je ki kawo mu su duk zan biya."


Ita ko ta tafi ta kawo musu abinci harda drinks .

Bayan sunci sun kwoshi an kawo list Adam ya tashi yana bata rai, Wai adole zai biya,kuma
bayan yasan bai da ko sisi a aljihunsa.


Nusaiba ta ce, "Aa Yaya zan biya fa." Ta sa hannu ajaka domin ciro kudin.


Adam ya ma ta alamar dakatawa da hannu.

Nusaiba za ta kara magana, Mubarak ya ce, "Aa barsa za mu ga da wani kudin zai biya ai."


Adam ya na ta lalube dai ba kudi kuma yasan babun kawai burga CE adole bayason raini,ya na
zakuwa akan Nusaiba ta kara magana Amman ta ki sun ma ja gefe banda dariya ba abinda
suke ya na juyowa sai su murtuke.


Ya ga dai abun ba yi gsshi har mai aikin ta fara masa magana ya ce, "Ku kubani Aron kudi a
gun Ku Ashe na manta da wallet di ta."

Mubarak zai yi dariya Adam ya masa wani mummunan kallo tuni ya mayar.

Nusaiba ko da sauri ta biya kudin sannan suka tafi yana, "in munje hostel fs ki tuna min in baki
kudin ki."

Nusaiba ta ce, "To." Domin tasan tana cewa wani Abu zai iya ja musu fada.


____________________________________________

Abban Muhsin ya isa gida jiki ba kwari domin alamu sun nuna dai ba bawa d'ansa Hameeda za
ai ba.

Shigar sa kedawa wuya Umman muhsin ta ce, "Anya kuwa ya na gan ka haka?"

Abba ya ce, "Hmm kawai dai kiramin Muhsin sai kije duk yadda akai."


Kan umma taje kiransa har ya jiyo dawowar Abba Dan haka ya tawo da saurin sa ganin yanayin
da ya ga mahaifinsa ne yasa ya gane cewa da matsala zauna yayi kasa jiki asanyaye.

Abba ya musu bayanin duk abinda sukai da Dadyn Hameeda.

Gaba daya Muhsin ya rikice ya rasa me ke masa dadi aransa,Dan haka ya kudiri niyar tsayawa
da karatu sai ya nemi kudin auren Hameeda ko da ma zai cigaba da karatun.

Shi dai Abba ya na nuna masa cewa kawai ya yi hakuri ya nemi wata.

Muhsin araunane ya ce, "Abba kamin Afwa wallahi INA son Hameeda banajin zan IYA rabuwa
da ita, na yanke shawarar tsayawa da karatu in nemi kudi ko da,da karfin jiki na ne Dan naga na
mallaki Hameeda amatsayin in Mata."


Abba ya yi dogon numfashi sannan ya ce, "ba zan hanaka hakan ba Amman INA so ka sani
indai Neman Auren Hameeda ne na cire hannuna aciki,ko da ka nemi kudi kamar yadda
mahaifinta ya bukata to nidai bazan kara komawa garesa da niyar Neman Aure ba,Ni maihaifin
ka ne Amman bazan iya ba illa kawai zan kasance mai ma fatan alkairy a kullum."

Muhsin ya ce, "Nagode Abba,Allah yasaka da alkairy kuma insha Allah bazan taba baka kunya
ba Addu'ar ka kadai na ke bukata akullum kamar yadda ka saba,na gode."


Ya na gama fada ya tashi fita.

Umma kamar za tai kuka domin tausayin d'an na ta,ta ke.


________________________________________________

A bangaren gidan su Hameeda kuwa Dady Na shiga gida ya kira Momy da Hameeda ya sanar
da su komai.

Ita dai Hameeda ko ajikinta hakan bai bata ma ta rai ba, kuma bai sa ta farinciki ba.


Ta shiga d'aki Kennan sai ga kiran Muhsin da kamar bazata daga ba sai kuma wata zuciyar ta
ce daga mana Hameeda.

Dagawar da zatayi taji muryar Muhsin ya na kuka Hameeda na da matukar tausayi hakan yasa
ita ma kawai ta fara..........


Urs XAYYEESHERTH

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

��������
����
*WASA DA SO*
��������
����


_{ Ganganci }_


*TRUE LIFE,LOVE STORY.*
_(Labarin Soyayyar Gaske)_


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

_________________________

*We are here to educate,motivate,and entertain our readers.*
_________________________



*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_

*Writing by:*

*Aisha Mohammed Sani*
_(Xayyeesherth)_

*Facebook:Aisha Mohammed Sani.*


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*



*LOvE MEssEGE*

Ì £ØVè Yöù..
Your Love Is My Inspiration
And Happiness. With Your
Purest Love And Sincerity,
I Was Out Of Emptiness.
The Strength And Power
You Gave Me Makes My
Life Endless. From Today,
Tomorrow And Forever.
.My Dear..
I Love You Always.

*PAGE*-21

____________________________________________________________________________


*WANNAN SHAFIN NAKINE MY DOTA HAUWA SULAIMAN KIYI YADDA KIKESO DASHI
MUCH LOVE DEAR MIE*


Kuka , Muhsin da ya ga hakan ba zai kai mu su ba yayi saurin tsagetawa da kukan sa tare da
fadin, "Sorry Sweetheart ki daina kukan nan bazan juri ganin ki kina zub da hawayenki ba domin
tsada garesa."

Da kyar Hameeda ta lallaba ta tsaida kukanta cikin shagwaba ta ce, "To To ba kai ne ka fara
kukan ba."

Muhsin ya ce, "Sorry Daliline yasa hakan, fatan Dady ya sanar mi ki yadda sukai Da Abbanmu."

Hameeda tai shiru sannan ta ce, "Eh." Jiki a sanyaye.

Muhsin ya ce, "Karki Damu wannan ba matsala ba ce domin na kudiri niyar neman kudi domin
Aurenki."


"To maganar karatun ka fa."cewar Hameeda.

Muhsin ya ce, " Aa wannan ba matsala ba ne zan ajiye sai naga na mallaki ki amatsayin uwar
'ya'ya na."




Hameeda ta numfasa tare da fadin , " To Allah ya ba da sa'a."

Muhsin ya ce , "yauwa sweety mie byee byee,oh na manta ma baki fadamin ba."


Hameeda tai murmushi tare da fadin, "I love yhu byeee."


Muhsin ya katse wayar yana murmushi ji ya ke kamar ma bai da wata sauran damuwa aransa.

_________________________________________________

Su Mubarak sun isa dai-dai hostel din su Nusaiba,Ta kalli Mubarak tare da fadin, "Toh yaya
Mubarak ka kar ban min kudin in kun je hostel,sannan ka rikye na baram."Nusaiba ta fadi
hakan ta na murmushi.


Adam ya kalle ta sannan ya ce, " Ba ya so din kudin ki za ki karba."

" Tab yadda nayi broke dinnan ka ke son min bakin ciki,Nusy kyalesa Sai na karbi Abuna."cewar
Mubarak

Nusaiba kawai dariya ta ke domin yau ta San Adam kiris ya ke jira tuni ta shige Hostel.


Adam ko kula Mubarak bai ba kawai tafiya su ke ba magana har su ka isa dakin su, Su na shi
ga da Adam ya fara wata muguwar dariya harda kai wa kasa yana, "Hhhh Wallahi fa kasan
banda ko ficika,kawai banson yarinyar ta raina ni ne,INA ta Addu'ar kar Allah ya sa ta CE in
bata kudin ta,Dan da naji kunya wallahi."

Mubarak ma kawai dariya ya ke yana, "Ai kawai kallonka na ke wallahi nasan ba ka da ko
biyar,Amman ka na ta wani batsewa kaman mai jin kashi,HHHH hhhhhh wallahi nima na so ta
ce ka bata kudin ta muga yadda zakayi,ba kai dan karya ba,kuma wai ba ka son raini."


Adam ya ce, "Eh din to mugu ba ta fada ba kuma wallahi ko na Ciro kudi ba zan ba ka ko siSi
ba,ai kasan ba wai kwata-kwata ba kudin ba ne mu na hanya Dady ya turomin."


Mubarak ya ce, "Kut Ai Wallahi sai ka ba ni ko in fadawa Hamee ta samu abin tsokana."


Adam ya ce, "Ka CE dai kawai ka na so sai kowa a family ya ji kasan Hameeda kiris ta ke jira."


"Ohooo dai ni dai Abani kudi na kawai." Mubarak ya fada yana dariyar mugunta.


Adam ya ce, "kai dalla chan Dan dai 10k zan ba ka basai ka kaini BBC Ba."



Mubarak ya ce, "Da dai ya fi."

Adam ya Ciro wayar sa Kennan sai ga kiran Hameeda.

"Hello Yaya Adamu na."

"Kut kawai ma ki ce Adamun ma na ai ba Amfanin sa Yayan tunda kin Riga kin rainani."

Hameeda ta yi dariya sannan ta ce, "Sorry yayan Hamee,wai yaushe za Ku fara exams din
ne,ni fa na zaku ka dawo ka ga munkusa fara WAEC din mu kuma banda mai min lesson,bana
gane na kowa in ba na ka ba."
Ta na maganar cikin shagwaba.


Gaba daya Hameeda ta gama kashewa Adam jiki da sanyayyar muryarta,Arauna ne ya ce,
"Insha Allah nan da 2weeks zan dawo gida Hamee nah,Amman me ki ka tanadarmin."

Hameeda ta ce, "Smile sai ka zo kawai, za ka sha mamaki."

Hirarsu suke cikin nishadi,Wanda duk Wanda ya gansu zai ce Masoyane , A masoyan ma
wa'inda sukai zurfi cikin so.

Amman su kam ba su fahimci hakan ba su dauki kulawar da sukewa juna kawai shakuwa CE ta
yan uwan juna.


In kaga Adam ya wage baki yanata dariya da tsayawa to suna tare da hameeda ko su na
waya,In ba haka ba kana ganinsa kasan miskiline.

Haka kuwa ita ma Hameeda surutun ta agunsa ya tsaya ko ince akanta domin in dai ka ga ta
zakye tana zubar ba da labari to A kan yayanta Adam ne.


Duk da cewa iyayensu sun fahimci cewa akwai soyayya tsakanin su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login