Showing 12001 words to 15000 words out of 25590 words

Chapter 5 - WASA DA SO BY AISHA MUHAMMED SANI .pdf

25 Jul 2025

2914

kanwata
Hameeda."


Adam na kwance sai da ya tashi ya na fadin, "What?"



Urs Pretty Xayeesherth
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

����������
*WASA DA SO* ����������

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION*
__________________________

*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara
sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah
ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga
al'umma su amfana tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE
YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA
SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_You have no idea how much I like you, how much you make me smile, how much I love talking
to you or how much I wish you were here.._

PAGE -15

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


*A BUN NA KU DA BAN MAMAKIKU NA SO AMMAN KUNA KYASHIN MIN SHARHI,DAN
HA KA NI MA NA FARA KYASHIN TYPING,IN KUN GYARA NI MA NA GYARA*


Muhsin ya mikawa Hameeda wayar ta karba tare da fadin, "Yaya Messina."

Abun ya matukar tabawa Adam zuciya hakan ya sa shi katse wayar ba tare da ya ce komai ba.


Hameeda ta kalli wayar tare da fadin, "Yaya Muhsin wayar fa ta katse."


Muhsin ya ce , "Ok ina ga network ne."


Nan Muhsin ya fara baje kolin sakon da zuciyarsa ta dauko zuwa ga zuciyar Hameeda, ya nu
na ma ta ce wa shi dai aurenta ya keso ba da wasa ba.


Hameeda ta matukar ji dadin kalaman Muhsin duk da ce wa kunya ta hanata nu na hakan,
Amman alamu sun nu na ce wa ta a mince .


A haka suka yi sallama tare da shawarar ce wa iyayen shi za su zo nan ba da jimawa domin bai
so auren ya dau lokaci so sai.



************************
********************


A bangaren Adam Ku wa wa ni kishin Hameeda ne ya turnikye ma sa zuciya, ya ra sa me ke
damunsa zazzabi ne ciwon kai ne ohon ma sa.


Kawai ta shi ya yi ya nufi cikin makaranta Inda ya tarar da Nusaiba ta na ta nemansa zasuyi
karatu.


A lokacin da ya hadu da Nusy ya ma manta da abinda ke damunsa tuni su ka fara karatu cikin
nishadi, kullum Nusaiba ba ta da wa ni burin da ya wuce a ce ta farantawa Adam domin Ita ko
ba komai ya na birgeta ku ma ta na son kasancewa da shi.


A yau yadda Adam ya sakewa Nusaiba Abin ya ba ta mamaki kasancewar kullum Jan ba ya ya
ke da Ita Amman yau kam ya sa ke Ma ta, Ku ma ta ji dadin hakan.

Ko da Mubarak ya zo ya gansu abin ya yi matukar bashi mamaki amman kawai ya share dan
yasan halin abokin nasa, in ya so abu ya so Kennan .


Yau Adam shi ne harda Zuwa shan ice cream ya na ba wa Nusy abaki banda dariyar su ba
abinda ke tashi a gun da ka gansu kasan su na cikin farin ciki.


A na cikin ha ka sai ga wayar Adam ta fara ringing dagwan da zaiyi ya ga number Hameeda.


Xayyeesher ce

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

����������
*WASA DA SO* ����������

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara

sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah
ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga
al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE
YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA
SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_I love the way you laugh, I love the way you smile. I love the way you make me feel every
single time. You are the one who takes away the blues. That is the reason why I am so in love
with YOU!_

PAGE -16

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*Kamar yadda Ku ka chanji ni ma INA so na gani*


Bai San lokacin da ya gallawa wayar wa ta irin harara ba,sannan a a jiye ta akan table.


Nusaiba ta ce, "ba kiran ka a ke ba? Ka dauka man."


Harda zai CE Aa sai Ku ma wa ta zuciyar ta aiyana ma sa da ya dauka.


Da sallamarsa ya dau wayar tare da fadin, "Hameen Muhsin!"

A bun ya so ya ba wa Hameeda haushi Amman ta daure tare da fadin, "Naam Yaya Adamun
Hamee."

Adam ya gyara zama da gyaran murya sannan ya ce, "Lallai yar rashin kunya to aunty dai na jin
ki."


Sai da Hameeda ta yi wa ni nishi mai tare da dogon numfashi sannan ta ce , "Au kwailar ta ka
har skul ta ke bin ka?"

Adam bai CE komai ba sai mikawa Nusaiba wayar da ya yi, Nusaiba Ku wa da shike ba yau ta
sa ba jin labarin Hamee ta San da ita ya ke waya,karba ta yi ta kara akunnen ta tare da fadin,
"Assalamu alaikum kanwata ya ki ke?"


A bun ya tabawa Hameeda rai tsabar takaici ma Ta ra sa a bin ce wa .


Nusaiba ta ji shiru ta kara da ce wa, "kanwata lafiya Ku wa?"


A lokacin Hameeda tai karfin hali ta ce, "Lafiya lau, ya ki ke ?,fatan ki na kulamin da Yaya Messi
na."


Nusaiba tai murmushi ta kalli Adam sannan ta ce, "Yayanki na lafiya ina ba sa kulawa fiye da
yadda ki ke tunani."


Murmushin dole Hameeda ta kakalo duk da ce wa ta san ba ganinta su ke ba, Ta ce, "Aiko
hakan ma ya yi kyau,a geshesa sai anjima zan shiga kichin."


, "To a gama aiki lafiya." Cewar Nusaiba kennan sannan ta katse wayar.


Adam ya yi matukar mamakin yadda Hameeda ta tsaya har ta saurari Nusaiba su ka yi hira
Amman bai nu na wa Nusaiban hakan ba duk da abun na ta ma sa zillo acikin zuciya.


Hameeda Ku wa ta na ga ma wayar nan ta jefar da ita gefe banda kuka ba abinda ta ke yi, Ku
ma ta ra sa dalilin kukan na ta.


Har sai da zazzabi mai zafi ya ka ma ta Allah yasa Momy ta shigo kenan ta gan ta ba ba ta
lokaci su ka nu fi asibiti



""""""""""""""""""""
"""""""""""""""""

Muhsin na zu wa gida ya sanar da Ummansa a kan shi fa Hameeda ya ke so, ai ko ummansa ta
ji dadi kasancewar ta San su Hameedan,ba ta tsaya wasa ba ta je ta SANARWA da Abbansu
kasancewar shima ya San su ya a mince domin zu wa ne ma wa Dan sa auren
Hameeda,Muhsin ya yi murna so sai da jin hakan , bai ba ta lokaci ba ya fara kiran number
Hameeda domin ya sanar ma ta.



Urs Xayyeesherth

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

����������
*WASA DA SO* ����������

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara
sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah
ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga
al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE
YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA
SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_Love is not about finding the right person, but creating the right relationship. It's not about how
much love you have in the beginning but how much love you build till the end, because love is
all there is._

PAGE -17


*WANNAN SHAFIN NA KA NE MUBARAK A KAMBA INA JIN DADIN EDITING DINKA ALLAH
YA SAKA DA ALKAIRY SAURAYIN ABULLE*


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

_ba yawan page bane abun birgewa abinda ya kunsa xaku du ba_


Kiran ya shiga Amman ba a dauka ba, bai gaji ba ya kara kira Amman ba amsa, hakan ya sa
shi tunanin ce wa watakil aiki ta ke.



Bayan sunje asibiti a ka ma ta allurai sannan ta sa mu barci, ta kai kusan Awa hudu kan ta
farka, farkawarta ke da wuya sai ga kiran Adam ya shigo, Momy ce ta mika ma ta wayar tare da
fadin, "Yayanki ne Dan ya kira dazu na fada ma sa ba ki da lafiya."


Da sauri Hameeda ta karbi wayar tare da yin sallama da rarraunar murya.


Sai da Adam ya ji wani yar domin tunda ya kira ya ji ba ta lafiya, ya aiyana ce wa shine silan
hakan duk da ce wa bai san dalilin da ya sa zuciyarsa ta ke fada ma sa ce wa shine silar ba.


A hankali ya kira sunnan ta kaman ya na gabanta , "Hamee nah."

Hameeda ta ji jikinta ya yi sanyi hakan ya sa ta ka sa amsawa.


Adam ne ya kara da ce wa, "Ki min magana dan Allah, kinji Hamee nah, na durkusa tare riko
hannun kanwatah, ki fada min me ke damunki."


Hameeda ta yi rau da fuska kaman za ta yi kuka ta ce, "Ba kai ne......

Ta ka sa karasawa sai kuka, ita ko Momy ta na gefe ta kurawa Hameeda ido ta na ganin ikon
Allah.


Adam ya ce, " Ki fada min Dan Allah, me na mi ki?, na daina daga yau, ki dai na kuka please ba
ki San me na ke ji a zuciyata ba ne."


Hameeda ta tsagetar d kukan ta sannan ta ce, "Ba kai ne ka ke ta kul.....sai ta yi shiru .


Ta kara da ce wa, " Tsokanata fa ka ke wai samarina dukka tsofaffine."


Adam ya so ya gane ce wa ba haka ta so fada ba, Amman ya basar kawai tare da yin murmushi
mai Dan sauti, " Oh Hamee na am sorry please na daina da ga yau,na yi alkawari insha Allah. "



Hameeda ta ce, "Umm To Byee bye anjima ma yi waya yanzu zan ci abinci na sha magani."

Adam ya ce, "Ok Bye miss you, take care Hamee nah."



Urs Xayyeesherth

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

����������
*WASA DA SO* ����������

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara
sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah
ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga
al'umma su amfana tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE
YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA
SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*
_Life is not a waste as long as there is at least one person in the world who cares for you. So
when things go wrong and you feel like giving up – remember you’ve got ME!_

PAGE - 18


*Wannan shafin sadaukarwa ne ga baba layuza kabir INA tayaki murnar kammala buk din ki
FACALA Allah yakara basira,Allah yasa ya Isar da sakon da yadauko*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


Washe gari

Adam da Hameeda tare da Mubarak sun shiga cikin skul,ba jimawa aka fara mu su karatu,yau
gabadaya Kowa ya ga Adam yasan ba ya walwala,Mubarak ya yi ya fada ma sa me ke
damunsa Amman ya ki,har sai da Nusaiba ya ta sa baki Amman ya ki ba su amsa,lectures ake
mu su Amman shi hankalinsa kwata-kwata ba ya wajen,har sai Malamin ya fahimta da farko ya
kyale sa amman ya ga abun ba na yi ba ne,ya ce, "Kai Adam."


A razane Adam ya juyo tare da fadin, "Hamee na."


Murmushi malamin ya yi kawai kasancewa ya San Adam a kan Hamee dinnan.


Da ko ya dawo hayyacinsa ya kasa sukuni banda Sosa kyaya ba abinda ya ke.


Shi ko Mallam Muhammad ya kara murmushi tare da fadin, "Adam yau inason ganin ka,inna fita
ka biyoni."


Kai a ka sa Adam ya ce, "Toh Mallam."


°°°°°°••••°°°°°••••°°°°•••••°°°°°••••°°°°••••°°°°•••°°°••••°°°••°°°•••°°°°••••


Yau Abban Muhsin zai je gidan su Adam,bai ba ta lokaci ba da huri da shirya domin ya na so ya
je ya sami dadyn Hameeda agida kan ya fita.


Suna isa gidan kuwa dai dai da fitowar Dadyn Hameeda zai tafi office.


, "Ah Alhaji kai ne yau agidan na mu?" Cewar Dadyn Hameeda.


Abban Muhsin ya yi murmushi tare da fadin, "Wallahi kuwa Alhaji,ga shi Ku ma na zo a letti kar
dai na katse ma saurin ka."


Dady ya ce, "Aa wallahi Alhaji mu shi ga ciki ai ba komai."

Shi ga cikin gida su ka yi.


Bayan sun gesa ne Abban Muhsin ya fara sanar ma Dadyn Hameeda abinda ke ta fe da shi.


Murmushi Dady yayi sannan ya fara jawabi kamar haka, "To Alhaji A gaskiya dai na ji da di da
wannan magana ta Ka, Amman kash hanzari ba gudu ba,da matsala ka ga dai na farko
Muhsin bai gama karatu ba,kuma bai da aikin da ya ke ayanzu,ka ga kuma Hameeda ya' ce
daya tillo a guna,ba zan so na bawa Wanda bai da aikin yi ba ko innce ya ke karkashin
mahaifinsa,uwa uba ku ma INA so Hameeda tai karatu,ka ga wannan shekarar za ta yi SSCEn
ta."


Ya numfasa sannan ya kara da ce wa, "Amman fa duk hakan ba wai ya na nufin bazan ba sa ita
ba ne A'a , Indai ya ga zai Iya to INA so ya je ya nemi Sana'a ta kansa sannan ya karasa
karatunsa,ka ga kan lokacin ta yi nisa a karatu,Inda rabonsa To Hameeda ta sa ce."



Tun Abban Muhsin na jin dadin maganar Dady har abun ya fara bata ma sa rai.


Ga ba daya jikinsa ya yi sanyi domin alamu dai sun nuna ba son ba wa Dan sa yar sa ya ke ba.


Murmushi dole Abba ya yi tare da fadin, "Bakomai Alhaji,Allah ya sa hakan ne ma fi
alkairy,nagode da ba ni lokacin ka da ka yi."



"Bakomai ai ana tare."

Cewar Dady Kenan.


Anan su ka yi sallama.



%%%%%%%%%%%%%
%%%%%%%%

Adam su na fita daga aji ya nufi office din malaminsu kamar yadda ya bukata.


Adam na zuwa Mallam ya bashi wajen zama tare ba sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login