Showing 6001 words to 9000 words out of 28842 words

Chapter 3 - BAYAN WATA BOOK ONE BY NARNAH KANWAR SOJA .pdf

20 May 2025

2325

fuska. Fuskarsa da sunansa suna tayar da hankali,
musamman ga mata.“Wannan ba zai faru ba!” Sarki Numan ya ƙara faɗa.

“, ku bar mahaifina shi ne Sarki na Buga Afirka,” Rahila ta faɗa cikin kuka.
Sarki Mujus ya fusata, ya jawo gashin kanta. Rahila ta yi ihu cikin ciwo da azaba.
“Great king kike kira? kin san abin da mahaifinki ya aikata wa mutanen masarautata?” inji
Mujus.
Sarki Numan ya ce, “Kaɗo ne ya yi alkawarin kare ki.”
“Baba Kaɗo ne ya ci amanar mu,” Rahila ta faɗa cikin murya mai cike da raɗaɗi. Mahaifinta ya
firgita.


“Kado? Amintaccena?”
“Eh, Baba ya ƙaddamar da komai.”
Kado ya bayyana yana faɗi, “Na tuna kuka na iyayena da ‘yar’uwata lokacin da suka mutu a
hannunka. kayi musu hukunci da wuta saboda haraji na jure, na koya darasin rayuwa har na
zama bawan da kake amincewa da shi amma yau sai na ɗauki fansa ta, in ga yadda ‘yarka ke
zama bayi, kamar yadda ka mayar da ‘yan’uwanmu bayi.”Sarki Numan ya ƙara fashewa da
kuka, “Kado, me nayi maka har ka yi haka?”
“Zan bar ka da rai, Sarki Numan amma zan tabbatar ka gani da idonka lokacin da ‘yarka ta
fuskanci cin mutunci kamar yadda wasu suka fuskanta.”
“Don Ubangiji… a kyale ta ku daina wannan,” Sarki Numan ya ce yana ihu, yana ƙoƙarin
miƙewa a lokacin ya sharɓi wuka daga hannun wani mayaƙi.
...ya sharɓi wuka daga hannun wani mayaƙi, ya sharɓa a cikinsa da ƙarfi, jini ya fara malala
daga bakinsa, yana kallon ‘yarsa da ƙyalli na ƙarshe a idanunsa.
“Rahila…” ya furta cikin muryar da ta dushe.
“Babaaaa” ta ƙwala ihu da karfi, tana ƙoƙarin tashi daga kan guiwowinta, amma ankai mata
dukan da ta sume nan take.
Kafin idon Sarki Numan ya faɗi ƙasa shikake, ya rasa numfashi daga nan, aka ɗaukaka tutar
Zuma a saman fadar Buga Afirka aka kama bayi da mata da yara, aka raba su. Masarautar
Buga Afirka ta faɗi ƙasa, ta koma cikin tarihin da ake karantawa da ba’a taɓa tsammani ba.





"Father please don't dîe. Please don't... don't, I beg you! Somebody please help me. Please
save my father." Princess Rahila tana roƙon mayaƙansu


"Save your... breath.. my jewel, take...take...care of yourself. I love you my baby rahila ke tuna
ke sarauniya ce juye duk abinda kekeso da zaran kin samu dama " King Numan aya faɗa
wanan shine sautin sa na ƙarshe ,

"Father please, please stay with me please don't leave me." p rincess Rahila ta faɗa cikin ƙunar
zuciya tana daman jan tokobin daga cikin sa sai da tasha wuya kasancewar hannunta da Chain




"Father please don't leave me.
"Father no...you can't do this to me, you can't leave me here all alone!" Princess Rahila ta f
ad'a da ƙarfi wanda gabaɗaya ta razana gun da ihun ta ta ɗaga tokobin sama tana kallon
yanda jinin mahaifin ta yaki wanzu akai , ta saita dai dai cikin ta da wuƙar ,


"let me go you ....Let me go right now, ka bani tokobi na zan kashe kaina na huta Princess
Rahila ta faɗa tana ihu lokacin da Prince Tarhim ya ƙwace makamin hannun ta ,





"Tarhim ka barta ta mutu duk da haka uban ta baya nan da zaiga kalan hukunci da zan mata let
her kill her safe and go , Shashasan ya kashe kansa already don haka ita ma barta ta kashi
kankara kowa ya huta useless girl I do not care anymore"



."Father, do you think it will be okay for us da zamuga tana kashe kanta " ya tambaya ciki da
sonjin amsa daga mahaifin nasa" ƙwarai da gaske wannan shine tabbatar da cewa mun gama
samun nasara a wannan yaƙin....


"Keep quiet, shut up you son of bitch , don't talk to my father like that!" Prince Tarhim ya faɗa
yana tunkuɗe ta daga kusa dashi



Wanan yayi dai dai da zartar War tokobin king Mujse saitin kanta sanadin bangaja da ta sama
tayi ƙasa tokobin ta kwace wa kanta
cikin haushe da takaice rashin samun ta raised up his sword again after yayi rashi nasara
daga farko da zumar filli kanta charraf Prince Tarhim ya kama hanun sa kafin tokobi sa yakai
head of princess Rahila " father u don't have to do this akaiw hanyoyi da dama da zamuyi
amfani akanta

"What is wrong with you son? shin kaman ta yanda Uban ta ya kashe ɗan uwan ka ?" king
Mujse ya faɗa cikin kaɗuwa da mararrin jiki .


The king Mujse Taki yaji komai ya zama sabo burin sa kawai kashe ta ko zai rufe wanan
chapter daya jima yana mafarkin samun nasara akan sa.
Prince Bella firstboy na king Mujse wanda ya bashi matsayi prince yana da mata Princess Afrah
wanda suki zauna lafiya sun haifi yarinya ɗaya Aflim tana da wata biyar Prince Bella ya haɗu da
mummunar ƙaddarar sa da ta janyo baƙin cikin da tsananin ɗaukar fansa na king Mujse..



King Mujse ya aika Prince Bella zuwa meeting to wanda za'ayi a birnin Kursum inda manya
manyan sarakai zasu haɗu su tattauna to solve a issues affecting their kingdom prince Bella
Jauro got dressed and said goodbye to his family. inda suka rabo d kyar ta hanyar kukan baby
Aflim king Mujse ya amsheta da rarrashin ta yana cewa shi bazai samu zuwa ba duk da cewa
yaron sa yana. tareda da sabon baby babu but ya hallarchi taron kasancewar shine next of the
king .






Shin a hakane zaka jagoranci kujerar mulki idan bana nan ? zaka ajiye duty saboda akan
kukan baby ?! a lokacin da ya hangi tsantsan tausayi baby Aflim da mutuwar jikin Prince Bella ,


"Her mother is here and your mother is here too. We are all here to take care of her so please,
you must leave at once son." King Mujse ya maimaita maganar cikin ƙwarin guiwa da yaki bawa
Prince Bella ,They didn't know that it was the last hug and last goodbye.


Duk sarakuna sun kammala haɗuwa a inda Aki jiran king Numan wanda ya ƙaraso da dukkan
tawagarsa cikin isa da mulki da kaddara dukkan su suka miƙi tsaye wasunsu har ɓoya bayan
wasunsu suki , kasancewar sa Jarumin jarumai da babo mai ƙarfin ikon sa a wannan nahiyar ,
Duk abinda yake faruwa Prince Billa ya chigaba da zama ba tareda ko kallon sa yayi ba
In one-time ba zato ba tsammani ya zaro tokobin sa ya sara kansa taki y rabi gida biyu sai jini
da ya wantsala umarni ya bawa Slave's nasa da susa kansa cikin akushi su ƙona ganganr jikin
sa da wuta a idon duniya su

" ku ɗauki tokan ganganr jikin sa kukai ga uban sa ku sanar masa dukkan abinda yafaru ya
sanarwa ɗaya daga cikin dakarun da suka sa prince Bella rakiya inda yayi arrest na sauran
suka zama Slave's nasa .

A lokacin da King Mujse yaji wanan Labarin sosai ya razana inda queen Afra ta. kamu da heart
Attack a wanan time Prince Tarhim ya chigaba dajan ragamar shugabancin Dursum


After sometime soon king Mujse ya warke yafara plan tareda mutanen sa plan to their
revenge hakan ya faru sukayi nasara ganin ga king Numan kwance a cikin jini a masaurautar sa
king Mujse yana shirrin Kashi Princess Rahila prince Tarhim ya dakatar dashi .....




BACK TO STORY
"Father, wanan shegiyar yarinyar can't dîe just like that. I have a better plan for her ." Prince
Tarhim ciki da tsananin fushi da fusata King Mujse baxai iya jira ba yaji wanan plan nin ba King
Numan already dead but still bazai iya yafe mishi akan kashe ɗan sa ba dole sai ya kashe ta zai
samu sallama He would do anything to complete his revenge mîssion "Father, you will be helping her if you kîll her now. a rashin sani uban ta ya tsira daga
punishment za muka shirya masa taya zamu barta itama jikinta ya tafe a banza Rahila dole ta
biya bashin da ubanta yaci akanmu mu barta har sai ta roqe mutuwa da kanta da muguwar
azabar dazamu ɗanɗana mata let's kill her slowly

Kanta ta ɗaga sama tana kallon sa da idannunta da suki wanzuwar da jini a kowani tsako daki
da jijjiya a. ƙwayar idon "son of bithch kill me now you have only one change kar kabari wanan
damar ta wucce ka Tarhim because jaine mutum na farko da zan fara kashewa idan ka barni a
raye da Rayuwa ta "I shall kîll you all one by one. gabaɗaya ku sai kun ɗanɗane zumar kaɗai na mutuwar ku a
tafkin hannuna i sweer with my beloved father ." "I, the princess of Buga Afirican promise you
all today. sai na kawo ƙarshen ƙasar Dursum ta durgusa a kan guiwarta sai na sa kun tsani
kanku ta faɗa with her fire eye's bata damu da zaratan mazajen da suki kewaye da ita ba
burinta kawai suyi zuciya su kashe ta ko zata huta da wanan bak'ar rana da ko. mafarki batayi
tunanin kasancewar sa ba ..


"Son, did you hear that? jinin Numan yana kewaye da ita she is devil too kill her rayuwarta
tamkar na uban ta ne" , dogon tsaki yaja Prince Tarhim ya kasa fahimtar meyasa ta kasance
very hot stubborn duk da cewa tana ganin tana daga da mutuwa even in the face of dànger.
"Father, I know how to handle people like her."
"One day, you will beg for my mercy." Prince Tarhim ya faɗa yana matso da hannun sa akan

fuskar ta matsar da fuskar ta tayi da tofa masayawun da ya haɗa jini in his face dariya ya kicce
dashi yawa hannu ya gogge yana dungule hannu yakai mata wani mugun nashi da saida ya
fasa mata kefin bakin ta


King Mujes daya amince da yaron sa ya yanke hukuncin ya barta ta kasance matsayin baiwar
su ,it felt like a dream to Rahila batasan da cewa watarana wanda yaki chan sama duk matsayin
da mulkin sa ko ƙaddara sa da dukiyarsa watarana zai faɗo ƙasa warwas ba kaman ƙitfawar ido








King Mujse later cût off king's Numan head from his body. ya ƙona ganganr jikin sanan ya
umurce dukan bayin sa suyi wasan harbil harbil da kansa a sansanin masarautar buga Afirican
the most powerful king of Buga Afirican bazai iya aikata komai ba kasancewar yau da kansa ki
wasa a sansanin masarautar da idon dubanne mutane da bai ɗauki su a bakin komai ba yaki
wulakanta su sa kiran su baye marasa amfani sai gashi shine yau a wannan matakin
All that happened front of Princess rahila wacce taki kuka ta tana rogon sa da yadaina azabtar
da kan mahaifin ta sai dai kash hakan ƙarawa king Mujse ƙarfin guiwa yakiye da azama




Har abada zaki yafi ƙarfin ayi wasa a gaban shi har akai masa raini ko suka sai dai idan ya
kasance mattace har yaro zai iya matsowa don yayi wasa dashi hakan ta kasance kansa ya
zama abin nunawa da dariya ga muradun buga Afirican .




Cikin Chain a maƙale da wuya ta da hannun ta da ƙafarta Prince Tarhim yana kan dokin sa
yana janta cikin ƙunchi suka kama hanyar Dursum ana ball da kan mahaifin ta wanan abin yafi
mata muni akan yanda mutanen buga Afirican suki kallon ta a wulaƙanchi even when she asked
water sai dai tasha ruwan hawaye ta wanda suki zuba layi layi tsananin tsana da ɓaci rai da
mugunta daban daban taki saƙawa prince Tarhim tabbas indai ta ƙungiya shine mutum na farko
da zata kai lahira kasancewar bata da wani babban maƙiyi sama dashi ......

Princess Rahila batayi tsammanin isowar Dursum zai kasance sillar tsayawar hawayen ta
sakamakon ganin cincirindon al'ummar garin sun fito kansu da ƙwarƙwartansu suna watsa mata
duwatsu wasu kuma tumatur da takalma lallai ta sami tarbar na musamman haushi mulkin
ubanta da nata taki amsar hukuncin daga gari su

Numfashi ta ne ya tsaya chakk lokacin da aka harba wani talkami ya sauka akan fuskar ta
tunawa da cewa idan ace yau yana raye babo wanda ya isa ya ɗaga mata ɗan yatsa a gaban ta
Taki ta yanke jiki sunammaya inda yayi dai dai da isowar su wani bakin ɗaki su dark and hurt
prince Tarhim ya tsuma ta da umarnin kawo ruwan mai ɗumi aka watsa mata taki ta dawo daga
suma ta cikin. azaba ta ƙwala ƙara tunda taki for the first time taga irrin wannan duhu duk da
cewa takan iya azabtar dawasu a irrin sa batayi tunanin kasancewar haka a garita ba .






NARNAH ƘANWAR SOJA ️���

https://chat.whatsapp.com/DoFR3n8lLtI1RB5Zd2z2IT








BAYAN WATA
AFTER THE MOON


BY
NARNAH KANWAR SOJA
( Sayeddan Addah )












Royal Star Association,
SADAUKARWA
Wanan littafin sadaukarwa ne a gunke gaba-daya ta bisa jajjircewa da bajinta a duniyar mu na
marubuta Allah ya taimaka ya kara basira da hazaƙa gaba gaba sister
Zahrah Royal Star

Page 7 @ 8


Yawan sharhin ku yawan typing banyi alkawarin posting kullum ba ,
mujeee zuwa tafiya ta fara tafiya
show me some love guy's


مسب الله نمحرلا ميحرلا
مهللا لص ىلع دمحم ملسو





Cikin shigar dogon riga irrin nasu aka gyara mata gashin kanta tari da sa mata ado akan gashin
ta a hankali taki taka ƙasa cikin ƙasaitacciyar takunta na sarauta Princess Afrah kinan tsohuwar
matar Prince Bella tsaya tayi da miƙa hannu a gun amintacciyar baiwarta Adila amsar akushin
tayi wanda ta haɗa girke na musamman sai ƙamshi takiye a hankali ta tura ƙofar d'akin nasa
wanda aka hada masa komai da komai na kayan al'adu na sarauta hango sa tayi ya fito wanka
ya ɗaura wane yafi a kungumin da cikkar halittar jikinsa ya bayyana taki tsikar jikinta ya tashi
tabbas tasan Prince Tarhim yafi tsohon mijinta ɗan uwa sa komai da komai a jikin sa taki wane
sha'awar ta ya motsa na son kasancewa dashi a gado ɗaya tun baya chan tanason Prince
Tarhim just pretending takiye domin manya sun shiga tsakiyar auren ta da Prince Bella,
chunkusa fuskar sa yayi ganin yanda ta shigo masa ɗaki kai tsaye ba sanarwar ko Slave Harun
baigayamasa yana da tabbacin ta masa abu ne ko tahanasa gayyamai tana zuwa ganin haka .










Princess Afrah ta ajiye abin hanun ta jikin ta har yakiye burinta kawai ta rungume sa ko zata
samu sassauci a hankali ta matso kusa da jikin sa tana harhaɗa ƙafa sakamakon baƙon yanayi
da taki riskinta kanta ciki da sauri ya katse ta da nuna mata hannu " Please don't do it what do
you want from me? me yasa zakishiaga ɗakina with no exuceses "

" You know I love him yes I love him but know he is no more he gone what can I do Prince
Tarhim kai kawai nakigani na tuna da ɗan uwa ka kasani yanzu inason ka fiyyeda rayuwar ta i
love you now and forever please am begging you please love me nasan "..


Numfashi sa ne ya tsaya chakk ya daina sauraren kowane maganar da taki furstawa daga
ƙaramin bakin ta ya za'ayi



"It was no secret that his brother loved Afrah so much when he was alive sanan yanzu kuma
ta ina zata ce tana sonshi how can she can sleep with the former wife of his blood brother like
how ya za'ayi nayi making love da matar yaya na no respect for the dèad at all."




"Afrah , can you please excuse me? I need to rest, I just got back." He said, trying to send
her away in his room ,"I can help you rest my love, you can place your head on my laps and I
shall stroke your hair while you sleep


" Afrah I want to be left alone,. Thank you. so much"


"I can't leave you alone my love, not when we are going to be one very soon." Afrah tana faɗa ta
turesa unexpected suka zube a ƙasaitacciyar shimfiɗ'a gadon sa tana kallon ƙwayar. ido. sa da
ta kwanta akan budaɗiyar ƙirjin sa yana ƙoƙari tureta gaba-daya ta saukar mai da wane
azazzababbin kasala da yaki dakon sa tsawon shekaru masu yawa domin shi bai kasance mai
kwanciya da mata na masarauta ba


Da sauri Slave Harun ya faɗo cikin ɗakin cikin tashin hankali da rashin ganin hanya da galibi
ganin abinda yayi karo dashi Princess Afrah akan Prince Tarhim

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login