Showing 1 words to 3000 words out of 21561 words
✳✳✳✳ ✳✳✳ TAURARI UKU✳✳✳✳✳✳
*A true life story*
Page 1.............
Zaune nake adaki inarusa kuka mecin rai a kullum burina insamu labari ko inji ance ansamu yar'uwata,rayuwata tazamo salam ,sakamakon rashinta bana iya ci bana iya sha bana walwala Kullum nakasance cikin ciwo wanda kowa yakasa ganemun a kullum burin iyayena susani cikin farinciki amma nakasa sakewa damuwansu bewuce ciwon dake jikinaba amma ni tunanin yar'uwana shine abunda najeyi.Sallamar mahaifiyatane yakatseni daga tunanin danakeyi*ummi haryaushe daki zauna ahaka yanxu Ashe badakidauki dangana da hakuri ba ko kinshirya yakine da mahaliccinki koko kina tunanin be'isah yajarrabeki bane shin kinfishi son Aisha ne?*girgiza kai nayi nashare hawayena sannan nace mom bahakabane nakasa mantawa da abunda yafarune mummy how comes za'ace Aisha tamutu wlh tamun alkawari bazata taba rayuwa babu niba I know she ix alive wlh,Aisha plx kizo kiga aminiyanki kawai tasake fashewa da kuka ,mom dafata tai tace shikenan ummina kwantar da hankalinki kiyi shiru kicigaba damata addu'a insha allahu zatadawo indai tananan araye sannan kirage yawan damuwa domin kobatanan bazataso kizauna hakaba kinga ankira la'asar maza tashi kiyi alwala kiyi sallah kinga yau jumma'a inkinyi kicigaba dayimata addu'a harzuwa magriba kinjiko.cikin kasalalliyar murya na amsa namike nai toilet mom tagirgiza kai hadidacewa ya Allah katausayama yarannan kakawo mafita tai waje.Bayan tai sallarta tarike kwarara wa yar'uwanta addu'a har magriba tukun tadauro alwala tai sallah shiru tazauna akan sallayar tana azkar har akakira isha'ee tacigaba da sallolinta yadda tasaba tun bayan mutuwar aminiyanta ummi.
Page 2........loading
[1/3, 11:15 AM] Hayat: I dedicated to my family
✳✳✳✳✳✳TAURARI UKU✳✳✳✳✳✳
*A triple star*
Page 2...........
Sunanta khadeeja amma anakiranta da ummi anhaifeta acikin garin Kano unguwan kwanan Magi mahaifinta Muhammad mahaifiyarta kuma sadiya mahaifinta ma'aikacine a BACATMA mahaifiyarta kuma lecturer ce a nursing school yanzu haka suna zama agarin bauchi sakamakon transfer dasukasamu,su uku mahaifansu sukahaifa khadeeja,dakannanta maza biyu yasir&Abba shekarunta dasukai 19yrs.Tun suna primary suka hadu da Aisha sunkasance suna son junansu sosai tunda sukafara zama sit daya.
**********************
WAYE AISHA!Anhaifeta agarin bauchi unguwan state low cost sunan mahaifinta Muhammad mahaifiyarta kuma sa'adatu iayayenta bawani karfi suke dashiba amma akwai rufin asiri bayida wata taka mannan Sana'a amma hkn behanashi samamusu abinci,suturu dasauransu yana iya bakin kokarinsa yaronsu biyune da Aisha se Asma'u.sakamakon dawainiya da iyayen ummi sukewa Aisha yasa duka iyayen suka kulla zumunci mekarfi musamman matan yaran suntaso tare sa'annin juna gashi suna kama kaikace uwa daya uba daya suke bafararebane sol amma sunada haske tsawonsu ma dayane se khadeeja tafi Aisha tsawo kafan kibarsu ma daya gasu da fara'a gwanin sha'awa kowa yagansu yakanji sonsu aranshi musamman da yanzu komai nasu iri dayane har anzo gaban da idan Abba yasaiwa khadeeja Abu setaita kuka idan bana Aisha wannan dalilin yasa kayansu yazamo iri daya duk da mahaifin Aisha baeda karfi amma inyasamu lokaci -lokaci yakan saimusu Abu rayuwarsu gwanin dadi ahakan suka gama secondary school sungama lfy walima suka hada mejidalafiya domin murnan gama skull dinsu gsky yara suncika sunzamo yan mata abunsu kyansu yakara futowa sosai Abba ne yayi tunanin kaisu mkrntr gaba amma yanemi shawarinsu suka amince hjy taso akaisu yadda take lecturer wato skull of nursing amma yara sunki sukace se open university sunsamu admission course daya wato (public health)yauce rana tafarko dasukaje skull byan sundawo agidansu Aisha suka sauka sukai sallah dacin abinci zuwa la'asar sukai gidansu khadeeja acanma la'asar sukayi sannan suka zauna hirar skull khadeeja ce kecewa ni wlh gsky Aisha inason muyi wata magana amma plx Dan Allah karkice nafiye korafi murmushi tayi tace haba twin sis fadi abunda keranki koda yake base kinfadaba nagane komai amma kiyi hkr zankiyaye shiru khadeeja tayi yana kallonta kafin tace wannan ba abun mamaki bane agurinq donkin karantamun zuciya nasan kindade da karantar koni waye amma plx kiyi hkr idanna miki shishshiigi girgiza kai Aisha tayi sannan tace kibari banason haka nine fake kene ni to meyakawo maganan shishshigi banso haka khadeeja tace to maids wukan Aisha tayi murmushi tace namayar nagane sokike kice inyi hankali da mutanen danafara mu'amala dasu a skull sannan inkiyaye domin saurin yadda da mutum matsalane dariya khadeeja tayi sannan tace exactly 100% nabaki domin kuwa kinfada komai yadda yake sukai dariya atare hjy ce tashigo da sallama suka amsa sannan tace oh kukan baku gajiya da gulmace-gulmace arayuwanku Aisha ta amsa tace a'a mom hirar skull kawai mukeyi tace to yayi kyau inkungama azo akarbo mana wankinmu in anyi tom suka amsa atare tukun mom tafita tana murmushi aranta haka kawai takejin son Aisha aranta matuka kullum ta kalleta setaji gabanta yana faduwa tarasa dalilin hakan sedai tana iya bakin kokarinta wajen ganin taboyewa yaranta damuwanta kobayan sundawo anata sallar magriba sukai sallah sukaci abinci khadeeja tadauki wayanta tayi dialing number ummah.........loading
[1/3, 11:15 AM] Hayat: I dedicated to my family
✳✳✳✳TAURARI UKU✳✳✳✳✳✳
*Triple star*
Page 3...........
Bayan tagaesheta cikin girmamawa tace karkijimu shiru kwana zamuyi acan umma tace hum kukukasani takashe wayan kallenta Aisha tayi saurin dago kai takalleta sannan tace lallai khadeeja kin isa tace to mekuma nayi tace yanzu arayuwa badakidena wulakanta Dan Adam ba kiduba yadda abbakar yakesonki da dawayniya dake amma duk bakiganiba kindauki tsana kindauramasa tsaki taja mtwssss wadda daman dabi'artace Aisha kuwa tatsani tsaki khadeeja tace shiyaji gurun nimeruwana Aisha tace gud shiru yabiyo baya misalin 8:00pm nadare khadeeja taibako tamike batai mgn wa Aisha ba tafice abunta,itako Aisha ko ajikinta dantasan naceccen dayazo gun kawarta wato wani saurayintane datake masifar so sunansa kamal gaba daya Aisha talura bawani sonta aransa amma khadeeja tanace mishi itako Aisha bata taba yarda suntaba haduwaba ko a mistake ne sedai shi yaga hotunansu a wayar khadeeja ko a status intasa,hirarsu sukayi sosai har wajan 10pm tukun tashigo tuni bacci yaigaba da Aisha don dama ita Allah yajarabceta da saurin bacci musamman inta zauna shuru itama shirin konciya tayi sannan tahau gefen yar'uwanta takwanta shuru har bacci yadauketa misalin uku nadare Aisha tafarka sannan tatashi khadeeja suyi nafila bayan sun idar suka zauna hira basuyi hiran kamal ba domin khadeeja tasan Aisha batasonsa dama Abbakarne toh dasauki seda sukai asuba bacci yai gaba dasu dayake yakama weekend ne ba skull se 10am suka farka bayan sunyi wanka suka nufi dakin mom suka gaisheta haka Abba yaimusu kyautar kudi na breakfast dayimusu albishir din cewa yasaimusu mota guda daya za'a dinga kaisu skull amma bece sutukaba insunyi kokari sunci first exams dinsu to zesaimusu kowa danata sunyi matukar farinciki dahakan ways tadauka takira ummah tasanar da'itah tai murna itama da baba yadawo tafadamishi seda yayi kuka don farinciki besan wani irin godiya zeyi ma iyayen yarinyanna khadeeja ba domin duk nauyin Aisha sundauke harta na kanwanta husnah suna mata hidima gdy sosai su ummah sukazo sukayi agun mom da Abba.
******************
On Monday sukakoma skull akafara kaisu a sabuwar motarsu kawayensu suka fara cin arba dasu a filin mkrnt bayan angaesa Aisha taigaba tabar khadeeja da sauran kawayenta wato rayuwar khadeeja nabaiwa Aisha mamaki musamman kwana biyu tachanza halayyarta daba nataba duk takoyo gayawan mgn ga saurin fushi ga fada bata shakkan uban kowa harta Aisha batabariba wannan dalilin yasa dasukazo Aisha tawuce abunta tabarta dasabbin kawayenta itakuwa khadeeja ko kadan batai tunanin wani abuba domin tasan halin kawar tata inda Wanda bekwantamata araiba batacika shiga damuwar kowaba kuma wani lokacin batason hayaniya donhaka tawuce abunta koda suka gama lectures gida sukai direct bayan sunhuta sunci abinci sunyi sallah khadeeja takira driver yazo yakaisu kasuwa dogon riga sukasa na material pink colour yakarbesu sosai sukai rolling veil White sukai sallama da mom suna futowa harabar gidan sukai karo da yasir wani kallo yamusu sannan yace Aunty's kunyi kyau thanks kawai sukace sukayi waje a mota suke tadin wani classmate dinsu nason Aisha har khadeeja tabashi number Aisha kiran wayan Aisha da'akayine yasa dubansu yakoma kan wayar sukakalli juna har yakusa katsewa tukun tadauka da sallamarta bayan sungaisa yace hope kingane memagana a'a ta'amsa sannan yasake cewa to agurguje dae sunana Aslam classmate dinku a skull daxu yar'uwanki tabani number ki dftn kunkom lfy hum lao ta amsamishi sannan tace muna hanyane barimmu koma gida tukun yace to ngd tadatse wayan kallo khadeeja tai tace kiji wawa besanma ya akemaganaba sukai dariya sayayya sukayi sosai kama daga suturun sawa hijab ,gyale dasu underwear..................
[1/3, 11:15 AM] Hayat: I dedicated to my family
✳✳✳✳TAURARI UKU✳✳✳✳✳
*triple star*
Page 5...........
Sis yajikin dasauki ta amsa sannan tace mom tai barci kenan khadeeja tace wata mom ai sunyi tafiya wai sejibi dasudawo tacema inkiraki inkintashi Aisha tace abarta kawai saedasafe yanzu dare yayi basurufe bakiba kiran mom yashigo bayan sungaisa tamata yajiki sukai sallama wani kiranne yasake shigiwa khadeeja tadauka hello ya amsa hi baby Aisha wani harara tamata domin tagane dawa takewaya bayan sungama hirarsu tuni tai baccin karya khadeeja tace haba Aisha bakitaba ganin mutuminnanba amma kindauki tsana kindaura masa cewafa yayi yajikinki shiru Aisha tayi bata amsaba hum kinafajina sarai Aisha tace danace banajinkine ainiba kurma bane yarike gaisuwansa banaso tsaki mtwssss taja sannan tace har abada bakiyimasa adalci wlh Aisha tace bayau nasabajin tsakiba inkuma kinkoyo sabon yanayine insani tajuya abunta tagyara kwanciya khadeeja taishiru tana tunanin wani irin tsana Aisha taiwa kamal a tunaninta ko mahaukaci taso Aisha zata tayata sonshi amma nakasa gane meyasa itama takasa rabuwa da kamal tun ainihi idan Aisha tagwada mata batason abu komai sonta da abun tahakura kenan inkuma tanason Abu komai muninsa takanso kamar yadda itama Aishan haka take kuma tayi tayi tafahimtar da Aisha abun yagagara murmushin yake Aisha tayi sannan tace yar'uwata kibar tunani plz duk abunda kikeso inaso amma nakasa jurewa akansa I don't no why hakan yakefaruwa amma mudinga Addu'an Allah yamana zabin alkhairi kuka sosai sukai dukansu sannan suka kwanta kamar basuba harda yar hirarraki sukayi har bacci barawo yaigaba dasu.
Haka sukatashi da safe bameniyar zuwa skull acikinsu don haka khadeeja tahada breakfast ma yasir suka tafi suma takawo musu suka karya sannan Aisha tasha maganinta tai wanka khadeeja matai suna zaune sega ummah da baba bayan sun tafi ne khadeeja kecewa Aisha tunjiya nalura akwai abunda kikeson fada Aisha tai dariya tace kinjiki ahalin jinyannan kina lura da'akwai gulma inafadamiki jiya namari wani khadeeja tazaro manyan idonta kaman toci tace marifa kikace tace eh kebigenifah yayi da gangan bansan ya'akayiba namasa na yan film namareshi yakasa mgn khadeeja tace hahaha Allah dai yakarebaki mari aljaniba inmutunne dasauki Aisha tace hummm ni inatsoro dan bansan marin zesaukaba kawai najishi tassss ai sharrin wani mutum din yafi na aljani tace to Allah yakaremudai inji khadeeja, Aisha tace ameeen sis vaccine yai gaba dasu agurun.
WAYE KAMAL!!!kamal hassan shine sunanshi anhaifeshi acikin garin Kaduna amma ahalin yanzu yananan cikin garin bauchi gidan abbansu dayake aikinsa yadawo nan ma'aikacine a specialist yasan aikinsa sosai domin kuwa anajidashi agurun mahaifiyarshi hjy balkisu mahaifinsa kuwa yan biyune shine hassan se hussaininsa Allah yamasa rasuwa yanada kanne yan biyu mace da namiji Amir da Ameera iyayensu sunaji da kamal sosai sakamakon shine danfari agunsu kuma gashida tarbiyya,hankali,nutsuwa,ladabi da biyayya ga iyazama da mutane da bakowa ze iya zama dashiba domin dabi'unsa bakowa bane ze iya jurewa yanada miskilanci ,kyaliha,kallonbanza ga fadar bakar magana,rashin damuwa da matsalolin mutum matukar be shafeshiba hasalima becika neman kowaba seyana dabukatanka yanada ilimin addini sosai dakuma da boko yakasance duk abunda yakeso yana samu mutumne Wanda baya jure cin mutunci ..........sunhadu da ummi a Kaduna lokacin taje gidan wani uncle dinta shikuma yaje gidan mahaifinshi sunhadune awani park lokacin sallah break harsuka kulla soyayya mekarfi***********
Misalin 2pm suka farka bayan sunyi sallah sukaci abinci dakyar Aisha tasha magani haka tasake konciya khadeeja tace sannu sis amma ciwonnan naki nabani mamaki wlh yanzu-yanzu zesauka yanzu zesake hawa murmushi Aisha tayi tace hummm ganinandae haka rayuwansu yacigaba har mom tadawo satin su guda tukun sukakoma mkrnt harwani ramatayi Aslam kuwa kullum yakankirata wani lokaci tadauka wani zubin tabawa khadeeja haryafara burgeta domin akwaishi da barkonci dason bada dariya alhmd suna understanding lectures sosai kullum suna tare inbasu gidan su khadeeja toh suna gidan su Aisha
*********************
Khadeeja ce zaune aharabar gidan su suna hira da kamal Aisha kuwa nacikin gida abunta kiran wayan khadeeja neyakikarewa tadauka cikin sallama tace hello abbakar yace na'am Aisha yakike ya aminiyarki tace lao wlh ya aiki alhmd ya amsa shurune yabiyo baya kafin yace pls Aisha I need your help yar'uwanki batayina narasa yazanyi wlh inban auri ummiba bansan yazanyiba cewa tayi plz............loading
[1/3, 11:15 AM] Hayat: I dedicated to my family
✳✳✳✳✳✳TAURARI UKU✳✳✳
*triple star*
Page 4...........
Zobe suka saya iri daya mekyau sukasa a hannunsu harsunkusa futa khadeeja takoma sayan wani abun hanu da agogo Aisha tace tagaji bartaje mota taimata uzuri dan tajiyau tanacewa batajindadin jikinta a kofar futowa tacikaro da wani dagowan datayi tashararamasa mari sannan tadibi kayanta tawuce shi bayan tace dalla mlm bakaganine kokai mahaukacine dazaka bigeni harga Allah hkr yaso bata amma dayaga rashin kunyarta setama bashi mamaki yakasa aikata komai gashi tamareshi a kofar kasuwa yadda akejin kunyansa tazubar masa damutunci kuma yakasa cewa komai yagirgiza kai kawai yai murmushi yabita da kallo har cikin mota tashige tazauna zazzabi me zafine yasake rufeta sebari takeyi shiko jin ance wonderful biyoni Kayi kasuwan yaisaurin maida dubansa ga khadeeja sekuma yafirgita ganinta da dressing din wacce tamareshi cewa tai yadai naganka arazane yai saurin cewa nothing babyner sayayya kikeyi ta'amsa da eh wayarta takalla taga Aisha kekiranta takalleshi tace barin wuce sauri muke anajiranmu bata jira amsansaba taigaba yana kallonta tanufi motar sukawuce yai murmushin mugunta yace good amota kuwa Aisha ce kwance agidan baya khadeeja nafaman mata sannu wani irin zazzabine lokaci daya yasameta oho!suna isa gida kuwa mom batanan suka samu Abba yace ai tafiyace takamata nagaggawa takira waya basu daukaba tace sukirata insundawo khadeeja tace ohhh yanzu haka wannan fitinannan tsohonne yakirata wato kakansu kuma suntafi da Abba don duka yan uwane Abba da mom kakansu daya dasauri takoma gun Aisha tace kodai zakidaure muje asibiti plx girgiza kai tai murya nabari tace badan iya tashiba rasa yanda zatai tayi gashi anata sallar magriba bare susai magani har isha'i shuru gashi su yasir yau sunga ba mom sunfita subiyu agida cikin hanzari dabara yafadomata tadaga waya takira batareda wani dogon maganaba yace ganinan zuwa kallonta Aisha tai idonta suka ciko dakwalla sehawaye dama yaya suke dasaurin kuka bare kuma ansamu aikin yi after 10mnt wayar khadeeja yayi ruri hello ummi gani a kofar gida futa tai arude don da alama suma Aisha tayi tace mushiga allurai yamata sannan yadaura mata ruwa yakuma nuna ma khadeeja yadda zata cire inyakare sannan yabata magunguna yace tanutsu ta kwantar da hankalinta insha Allah zata warke kuka mekarfi tasa tanafadin ngd yace plz babyner komai danyi domin farincikinki so stop crying dear zatawarke in Allah yyrda tace ohk ngd sosai Allah yabar zumunci yace ameeen yakara dacewa tunda kinada patient bazan tsaidakeba kikoma Dan zata iya farkawa bakowa Allah yakara sauki tace ameeen kaceci sis dina yace bakomai inasu mom tace tayi tfy barinje nakirata yace tom seda safe amma pls kilura da mejikin sosai kinji tace haba aibase kafadaba domin kuwa nafison lfynta fiye danawa yai murmushi yatafi cikin gida takoma daki sannan takira mom tasanarmata ciwon Aisha mom taita fada wai mesa basu kaita asibitiba tace no mom kamal ne yamata duk abunda yadace mom tace oh nima jibi insha Allah zandawo intatashi kukirani to ta amsa bata dadeda kashewayarba su yasir suka shigo suma adakin suka yada zango agun Mara lfy koda tafarka kuwa harta dan rame kowa nayimata sannu se alokacin khadeeja tasamu tai sallar magriba da isha'i don se yanzu tasamu nutsuwa dataga jikinta da sauki se misalin 1:am ruwan yakare tukun tacire mata sannan su yasir suka tafi dacewa sis wish u quick recovery ameeen ta'amsa mikewa tayi tadauro alwala tai sallolinta tukunna khadeeja tace barin kawo mana abinci muci tom ta'amsa bayan suncine khadeeja tace..........loading
[1/3, 11:15 AM] Hayat: I dedicated to my family
✳✳✳TAURARI UKU ✳✳✳
*Triple star*
Page 6..........
Plx Abbakar zanyi iya bakin kokarina karkadamu amma kacigaba da Addu'an tom ya amsa tare dacewa tabarin barki kihuta yakashe wayar shuru Aisha tatsaya kallon wayar sannan taidan tsaki mtwsssss tace ya Allah katausayawa bawanka talumshe ido sannan takwanta akan kushin khadeejace tashigo da sallamarta Aisha ta amsa sannan tazauna tace yar'uwa kinsan miye Aisha tace aa tai murmushi tace munyi maganan aure da.....Aisha tai saurin katseta dacewa Abbakar konasani danyakirani nima cewa tai da Allah malama waye kuma Abbakar ana miki maganan mutum kina maganan wani daban Aisha tace ohk mesonka dagaske shine kake wulakantawa nagane todaga yau plz don't tell me anything about kamal kekikasanshi tamike taiwaje daman jiranta takeyi sukarbo dinki agun telor khadeeja mamakima yabanata ko motsawq me Aisha take nufi tunani akan kamalne meyaimata haka tana futa batainisaba taji ansha gabanta cike da mamaki tadago danganin waye da alama tasan fuskan amma tamanta yadda tasanshi shiko ganin haka yasa yace aslm yan mata kasa kallonsa tayi akaro nabiyu domin taji yamata kwarjini amma taudare tace mlm waye kai dazakatsareni akan titi kobakasancewa bamutunci mace bace atsaida itah atiti idan kasaba haduwa damarasa tarbiyya katsaidasu toni banidaga cikinsu murshin dole yayi domin takaishi makura amma seyace no bahakabane plz amma ga card nawa kinemeni inkiyi shawara kamar bazata karba ba saida yayi 5mnt ahaka kafin takarbi card din sannan tawuce abunta kallo yabita dashi yace nyc ur style yan mata aranshi kuwa yace duk duniya banga Wanda ya isah yawulakantani inbarshiba koda iyayenane balle wata banza nabarki kiyi komai lokacinkine but asannu zakishiga track dina sena koyamiki hankali basonki nakeba amma wlh senadau fansa I am sorry babyner (ummi)nason kinason Aisha amma koke kikamun hakan bazanbarkiba wlh yashige motarsa yai gaba.
Ummi kuwa biyota tayi dataga shiru tasan gun telor banisa gashi anfara kiran sallah tsoranta kar Abba yadawo badaya acikinsu tana futowa kofargida tahangota tafe sekuma tayi kaman batagantaba tafara kalle-kalle kamar meneman wani abu Aisha kuwa tana isowa tace sis kinga