Showing 18001 words to 21000 words out of 22202 words
Chapter 7 - Auren kisan wuta Complete Book By Zulaihat Sani Kagara.txt
suka amsa da amin suka fito sai gida.
Suna isa gida bawani b'ata lokaci jamila tafada jikin d'an liti dama sauwam yayi barci ta kwantar dashi my love nayi miss dinka shi kam d'an liti ba baki aiki kawai Yake aika wa yacere mata riga yasaka nipple daya bakin shi dayan kuma yana murzawa da hannu.
Yadau keta cak sai gado yacire kayan shi yabude legs dinta yasa bakin shi yafara sucking dinta hannun shi suna kan boob's dinta jamila sai ihu takeyi.
Ruwa ni ima na tsiyaya can yadago yafara kashe arna.
Sunyi awa uku suna abu daya kafi suka samu natsuwa bayan kura ya lafa d'an liti yace " my Queen kinji yadda kika k'ara wani gardi da dandano kinma fi dafa dama haka mace take kasance wa inta haihu tafida gardi?
Jamila takai mashi kiss tace " abun sirri ne tamik'e tashike toilet yabita sukayi wanka tare haka sukaci gaba yau sauwam yanada wata tara yana gudun shi ko ina yaron ga wayau ga surutu sungama shirin su zasu tafi gidan su malam sun fito kenan zasu kulle gida sai ga Alhaji Usman tsaye ya zuba musu ido suma shi suke kallo..............
Yar mutan Kagara π€
*AUREN* *KISAN* *WUTA*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *39* */* *40*
π *KAINUWA* *WRITARS* *ASSOCIATION*β
Alhaji Usman yatako zuwa wurin su d'an liti fuskan sa tana dauke da murmushi yana k'araso wa yayi musu sallam yaba d'an liti hannu sukayi musaba ha.
"d'an liti dai yanabin Alhaji Usman da kallon ma maki gane haka yasa Alhaji Usman dariya yace "d'an liti kana ma makin ganina cikin salama Ko?.
Batare da hargo wan dana saba zuwa ba to a gaskiya babu abinda zance maka sai godiya saboda haduwa na dakai alkhairi ne kuma kai haske ne a rayuwa ta, kasanar dani abin da ban saniba a hikiman ce wanda ni bansan hakan ba duk she karuna kuwa.
Amma gashi cikin sauki kanuna mini abin danayi haramun ne, a lokacin dana haduda ku a hospital nakula jamila tana dauke da cikin ka tofa a wannan lokaci nafita daga haiyaci na sosai wanda yakasan ce har Kuka sai danayi saboda bak'in cikin jamila tabaka jikinta ta yarda dakai har kamata ciki " hnmmmm "yadafa d'an liti kasan Allah washe garin ranan dana turo D. S. P yakama ka yahora min Kai.
Saboda kasakar min mata na to ina me tabbatar maka ranan ban rintsa ba na kwana tunani wanda hakan yajamin kwan ciya asibiti saboda jinina yakai 230 seda yadauke ni tsawun sati guda ina jinya.
Ranan dana fito asibiti bayan nayi wanka naci abin ci kadan dan bana iyaci dayawa saboda damuwa ina parlour zaune ina kalon N. T. A kaduna.
Dede lokacin doctor Ahmad gume yana wa'azi akan auren kisan wuta dayake faruwa a wannan zaminin, sai naji kaman dani yakeyi saboda duk abun daya faru tsakanin mu shi yake fada.
Senaji jikina yayi sanyi naji inason inji k'arshe wa'azin saboda naji wai ance azaba mai tsanani ya tabbata ga wanda ya aikata auren kisan wuta,kawai se aka sako wani program din aka dauke wa'azin.
Nikuma sai naji inason inji menene hukuncin wanda ya aikata hakan, take alokaci nashir ya naje har masallacin dayake koyarwa bayan nasamu ganin shi mungaisa nafada mishi abun daya kawoni wurin shi.
Yajima yana min nasiha mai ratsa jijiyoyin jiki anan ne yake fadamin abun da mukuyi niyar aikata wa nida jamila haramun ne.
Saboda hakane annabin mu ya hanemu da yanke hukunci lokacin fushi na aikata abu nadawo ina da nasani alokacin da jamila tazo tana gayamin bak'aken maganganu da nayi hakuri alokacin da hakan be faruba.
Kuma dana tashi yanke hukunci sena yanke mafi muni wato saki uku .
Kuma duk mutumin daya yanke igiyoyin auren shi to tabbas sai Allah yajarabe shi da son junansu fiye da yadda suke son juna ada wannan fadan Allah ne.
Yace min " ai na tafka babban kuskure tun farko abun da yakama ta inyi shine inje innemo waddan nakeson ya aure ta inyi yarjajje niya dashi akan abin da nakeson yamin batare da sanin ita matar ba, har agama neman ayi aure batare da sanin ta ba.
Ya kuma k'ara da cewa rashin wada tattan ilimi yanasa mutun ya aikata hakan yana sha warta na da inkoma makaranta dun neman ilimi.
A take nayanki form nacika nayi komai nayi miahi godiya natafi dacewan zan fara zuwa karatu gobe insha Allah.
Tun daga lokaci kuwa nabada himma karatu kawai nakeyi ba Kama hannun yaro yanzu littattafan dana haddace bakadan bane.
Shi yasa nayi tattaki nazo inmaka godiya saboda sana diyar haduwan mu da Kai yakawo min haske a rayuwa saboda dakai da jamila kuyafe min hanaku natsuwan zaman aure da nayi.
Kullum ina hanyan turo maka yan sanda sutafi da kai shi yasa nayi tattaki innemi yafiyan ka."
"bako mai Alhaji Usman ni bakayi min komai ba hasali ma ban taba ganin laifinka ba saboda bakasan meye hukun cin hakan ba, ita wace tasani din ita kuma alokacin tabi son ra'ayinta tak'i fada maka gaskiya cewa abin da kuke shirin ai katawa haramu ne.
To shi yasa ni dakuka zomin da bukatan ku na amsa dan in har ni ban amsa ba tofa nasan wurin wani zaku yadda idanun ku suka rufe din nan.
Kuma ba lalle bane shi wanda zaku samu yayi muku yadda yakama ta kamar yadda nayi muku, ma'ana ya aure ta da niyar zama na har abada duk da dai bashi yagan ta yana so ba amma saboda jahadin dayayi sai kaga Allah yayi musu ni'ima mai dorewa yabasu zaman lafiya da soyayyar junansu mai tsabta, Alhaji Usman yace "hakane yakai duban shi ga sauwam masha Allah d'an liti yaron ne yagirma haka d'an liti yayi murmushi yace 'shine fa Alhaji kaga ya girma ba?
Aiko dai yadauke shi abokina meye sunan ka carab sauwam yace" Muhammad Awwal sauwam.
Alhaji Usman yace kagamin yaro da wayau duk sukayi dariya dama banzo barkaba yanzu ne nakawo kayan barka na, yabude but yaciro akwati biyu yace to sauwam ga naka yamik'a mishi akwati daya yaba jamila daya kema ga naki.
Sukayi godiya suka Kai ciki suka kara rufe gida yace " zaku fita na tsaida ku d'an liti yace " bako mai ai dayake gidan malam zamu ayya can zaku to kun isarmin da gaisuwa su amsa da insha Allah suka tafi.
Koda sukaje gidan malam yana kasuwa sai inna kawai bayan sungaisa sunyi hira yace " bari yaje seda yamma yadawo daukan su.
K'arfe shidda tayi ma d'an liti a kofar gidan malam har sukayi sallan bayan sundawo daga masallaci ne d'an liti yake fada ma malam ai gobe yana son yakai jamila da sauwam garinsu dan dan suga jamilan da dan nasa malam yace kayi tunani me kyau Allah yakaku lafiya ya dawo daku lafiya ya amsa da amin.
Koda suka shiga gidan sauwam yari gada yayi barci baban shi ya kwantar dashi yajuyo ya kaima jamila kyakkyawan runguma itama tajuyo yace " yau wani dadi nakeji gobe zanga mahaifiya ta sannan a yau ne Alhaji Usman yafita daga rayuwa ta nida matata.
Zatayi magana yade bakinsu yafara kissing yacire musu kaya yagangaro kan boob's dinta yafara sucking yadauke ta sai gado yashiga bata hot romancing nishi kawai suke fitarwa yakai hannu kasan ta yafara fingering.
Daga haka suka shiga kashi arna.......................
Yar mutan Kagara π€
.
. *AUREN* *KISAN* *WUTA*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *50* */* *60*
π *KAINUWA* *WRITARS* *ASSACIATION*β
πππππππππππ
Washe gari.
K'arfe goma sungama shirin su tsab sauwam yahade cikin wata shadda sky blue sai walkiya take saboda shadda ce hadadda ankafa masa hulan sa das akan sa iri daya da kayan shi.
Itako jamila ta hade cinki jan lace dan ubansu ga kyau ga tsada yahadu yana da adon silver tayi makeup tayi kyau tasa mayafi silver da takalmi da jaka duk silver hnmmmm ni kaina dana kalli jamila sai da nace masha Allah.
Lol π€£
Oga d'an liti kuwa wankan faran dan yar shadda yayi yasaka jan hula fan naso kuna wurin Kuka yadda wannan family suka hade.
Senaga d'an liti ya ciro waya yana kira hello yauwa musa zaka iya zuwa yanzu ok to sai ka k'araso "my love baka fadamin sunan garin nakuba yamatso kusa da ita yashafi hancin ta to menene abin sauri basunan garinmu ba, garin ma gaba daya zaki shiga ki ganta taganki to kinga ai babu zancen tambaya.
To shi kenan Allah yakai mu lafiya Amin my Queen se kawai suka tsin kayo maganan sauwam yana cewa "daddy zanje inga abokina ko yadoko kusa da dansa yace " Eh babana yau zakaga abokin ka kuma takwaran ka ai seyahau murna yayi dariya πyamik'e.
Sai yaji ana horn to ga musa nan yakara so muje yakama hannun danshi yaja akwatin su yayi gaba bayan Sun gaisa da musa sai ga jamila tafito ita ta kule gidan musa yagaishe ta ta amsa cikin sakin fuska.
Dukan su baya suka shiga suka dauki hanya sauwam baki yaki rufuwa saboda murna sai zuma yaketa faman yi baban shi na biye mai ita dai jamila sai murmushi take musu.
Daga k'arshe dai kamashi tayi ta tura mai ma'ma abaki yana cikin sha kuwa sai barci sannan suka samu sa ida tafiyan awa daya da rabi yakawo su garin su d'an liti jamila tahau raba ido.
Ta gaza hakuri tajuyo ashe shima ita yake kallo yadda take kalle kalle takamo hannun shi tarik'e my love inane nan? Meya kawo mu nan? Muda zamu garinku. "
"π€«shiiiiiiiiiii
Kedai naki ido kawai jamila tasaki baki tana kallo wani wuri batama san d'an liti yana magana ba, tajuyo takalle shi taga yana mata dariya.π
Dan Allah kafahim tar dani kaina ya kulle wallahi koda bantaba zuwa abuja ba ai nayi karatu tun da gashi naga ansa welcome to Abuja shi dai smile kawai yake mata tayi rau rau da ido nidai kafada min me yakawo mu nan.?
Yajawota jikinshi yakai bakinshi dai dai kunnen ta yadan ciza Kar'dan ta danyi k'ara kadan tana yarfe hannu waiyo kunne na, yace " maganin kunnen nayi tunda bayajin abunda nafada bacewa nayi ki bini da ido ba kawai banda tambaya.
To shine zaka cijeni?
Yi hakuri my Queen kaina bisa wuya, jamila dai tanaso tayi tam baya amma ta tuna abin da mijin ta yace " banda tambaya musa yace " to ni daganan bansan ina zanyi ba d'an liti yace ok musa ai kamayi kokari bari in amaheka kayi parking.
Yana gama parking d'an liti yafito yace " musa kakoma wancan gefen bari injamu tunda kona maka kwatance baganewa zakayi ba tunda bakasan gari ba " to d'an liti yazauna wurin driver yayiwa mota wuta.
Kaman ance yadubi madubin tsakiya aiko yacikaro da fuskan jamila ta zaro ido π³ da baki yayi murmushi yace " my Queen arufe baki kar k'uda yashiga yaja mota.
Ma'maki fal fuskan jamila!
Sunata wuce unguwan ni masu kyau manya manya gida je na alfarma sunata wucesu jamila kai yaki tsayawa wuri guda sai baza ido takeyi tambayoyi kuwa kaman suci kansu a zuciyan ta.
Can taga ya karyo kwana unguwa shuru sai kukan tsuntsaye suna k'ara karya kwana taga yan sanda tsatstsaye da bindiga fuskokin su ba wasa a hade suka tsaidasu sai biyu daga cikin su suka ce ranka yadade murmushi dauke a face dinsu.
D'an liti yace " kuna lafiya? Lafiya lau sir to bari inkarasa ciki ok sir yaja mota senaga sauran suna tam bayan wannan dasuka gaisa amma wannan k'anin oga ne ko? Kai yaron oga nefa haba to meyasa yazo cikin wannan mota kai ya isahaka cigaba da aikinka.
Suka kara isa wani gate nanma antsaida su suna ganin d'an liti suka wangale gate sai da suka wuce gate biyar sannan suka zo ai nihin gidan.
A kuma lokacin ne sauwam yatashi tashin shi yayi dai dai da parking din d'an liti yaro yazaro ido π³lah daddy muma munshigo cikin TV ne? D'an liti yace " TV kuma babana eh ba a TV bane muke ganin gidannan yayi murmushi yace " eh munahigo TV ne.
Lah daddy dan munshigo TV ne shiyasa kake tuki mota kaman mutanen cikin TV? Hnmmmm wannan surutun naka sauwam bazan iya ba yafito daga mota yabi ko ina nagidan da kallo yan sandan dake shawagi a tsakar gidan kuwa sai faman gai suwa suke kawuwa d'an liti ahikam hannu kawai yake d'aga musu.
Sauwam yana fitowa tulin yan sanda kowa da bindiga ai seyafara ihu shi sai andauko mishi nashi bindiga a gida kokuma subashi nasu.
Baban yabashi hakuri amma ina sai Kuka yakeyi ya kalli police din dake kusa dasu yaje wurinshi yana Kuka yana kokarin karb'an bindingan shi sauran yan sandan suna dariya hayaniyar hakan yasa naga wata kyakkyawan mata me kamala da nagarta naji tanace wa Rabi wai me yakawo hayaniya a tsakar gidan nan? " bari induba Hajiya.
Koda tabude kofan parlour kasa motsi tayi jikin ta sai rawa yakeyi tana nuna d'an liti bakinta yagaza furta komai can tasamu ta juya a guje tana ihun kiran Hajiya Hajiya.
Hajiya da fara hawanta sama kenan taji ihun da Rabi keyi dasauri tadawo dan jin abin da ya firgita ta da gudu takaraso wurin hajiyan har tana tuntube ha.....j.. I...... Ya khalifa.
"wani kalifa?
Se sukaji sallaman d'an liti murmushi dauke akan fuskan shi yana k'arasa shigowa cikin parlour a guje naga yayi wurin wannan mata ya rungume ta.
"sefadi yake i miss you sweet heart sai kawai yaji danshi ruwa a wuyansa ya dago yakai duban sa ga wace naji yakira sweet heart yaga ita ke zubar da hawaye yasa hannu yana goge mata yana jujjuya kanshi naji yace baki son gani na ko kema kinyar da?
Se kawai sukaji ihun sauwam yana cewa " yeeee nasamu aboki mekama da daddy na dukansu sukakai dubansu ainda sukaji maganan sauwam ya rungume wani dadtijo wanda bazefi shikaru hamsin ba shima dogo ne fari ga dara daran ido hancin nan masha Allah.
Yazuba ma d'an liti ido.
Yaduk'a yadauki sauwam yace " sosai makuwa kasamu aboki gayamin meye sunan ka carab kuwa yashiga reramai Muhammad Awwal.
Ai se yahau murmushi yakara rungume yaron yana shafa kansa yana fadin Alhamdulillah Allah nagode ma kadawo min dana mafi soyuwa a zuciya na ya kuma dawomin da jikana kuma takwara na Allah nagode ma.
Yakai dubanshi ga d'an liti yabude masa hannu come to me my son.
Ya tako yafada jikin baban shi yafara Kuka Abba wallahi sharri tayimin bahali na bane Abba kayarda dani Abba ina sonka was........ Baban yasa hannu yarufe mai baki.
Nasani khalifa nasan halinka nasan abin da zaka iya da wanda bazaka iya ba nima ansha k'arfi nane har namaka abin da nayi dan Allah kayafe ni son.
D'an liti yace " ai ni baka Tab yimin laifiba Abba ko barinku danayi ba a son raina nayi hakan ba kawai nayi hakan ne dan ina ganin hakan shine masala ha ya isa khalifa wanda wanda d'an liti yakira da Abba naga yamai da dubanshi ga sauwam.
Ya kuma kalli d'an liti yace " koda ni bakaho ne nasan tabbas in nashafa zangane to balle tangararan nake gani naji jinina yana gudana ajikin wannan yaron kuma ga kamana nan ajikin yaro gashi da sunana gashi daga ganin yaron lokaci daya naji ina k'aunan sa wanda bazanso arabani dashi ba.
Khalifa daga ina kasamo D'angelo?
Saboda ko ahanya naga wannan dan shikadai to tabbas nasan daga jikinka yafito aure kayi ?
Dan nasan jinina baze taba samar da d'a batare da aure ba, khalifa bani labari yaushe kayi aure? A wani gari kayi auren?
D'an liti yakoma yakamo hannun jamila wace take cike da ma'maki yade "Abba sweet heart wannan itace sirikarku wato matar dan ku sunan ta jamila lokacin da nabar gida kaduna na tafi dayake nabar gida cikin bacin rai nakuma yima kaina alk'awarin bazan kara amfani da kudin mahaifi na ba kuma karatun danayi shima na ajiyeshi a gefe saboda yadda nabar gida nabarshi ne da tunanin bazan kara amfani da sunan gidanmu ba ko wani abu daya shafi gidanmu gumena zannema koda kuwa dako ne.
A kaduna ne Allah yahada ni da aboki musa shi ya amsheni a dakinsa nake kwana yakuma ne ma min aiki na wanki mota shikuma aikin jan mota yakeyi.
To ahaka ne Allah yahada ni da Jamila har Allah yasa mukayi aure Allah Ya azurta mu da yaro na miji wanda yaci sunan babana muna kiranshi da sauwam.
Wannan shine labarin na bayan barina gida a tak'ai ce.
Hajiya maryam ta tago ahankali cikin natsuwa tazo har inda jamila take tabude mata hannu alamun tazo jamila ta sunnar da kanta k'asa d'an liti ne yamata alama da taje tako luntsume cikin jikin mami.
Sauwam yarugu da gudu yace nima baki daukeni ba mami tana murmushi tasaki jamila tace " na isa yaza ayi nabar me gida aini yau amarya nake shar Abba yace " aiko lallai zansa yarana su horamin shi daga zuwa ze kwacemin mata haka akeyi.
Duk suka sa dariya muryan sauwam yadawo dasu "daddy suwaye abokina da mami suwaye su inason su ni wurin su zanzauna innagir ma nima inrik'e bindiga.
D'an liti yayi murmushi yace "abonkinka shine babana mami kuma itace mama ta lah daddy kaima kanada mama? Sukayi dariya Abba yace kataba ganin wanda bayada mama.
D'an liti yace " sweet heart wai ina su little sis ne bangansu ba kuma nasan hutu sukeyi suna gidan yayar ku jiya suka dawo ita da mijinta da yara sunje tayasu aiki.
Ai bari inkirasu suzo suga yarona yadawo har da jika nayi ai sadiya bayan munneme ka munrasa har suma seda tayi.
Bari inkirasu hello sadiya to kungama kutaho dukanku nadai ce kutaho inkunzo kunga komenene yanzu kuje part dinka dama a gyare yake kullum sai nasa angyara saboda wani lokacin acan nakan yini ina begen dana.
Ai nima bakaramin kewanki najiba sweet heart yauwa bari kafin kufito a shirya muku abinci tam yakama hannun jamila sukayi part dinshi.
Haduwa dake cikin parlon shi kansa abin kallo ne jamila