Showing 15001 words to 18000 words out of 22202 words
Chapter 6 - Auren kisan wuta Complete Book By Zulaihat Sani Kagara.txt
dasuke da yawan buk'ata ai shike nan kullum yana manne da Queen dinsa dan yanzu ba karamin so takeyi ma d'an liti ba, saboda son datake ma cikin seyako ma kan d'an liti.
Yau cikin jamila wata shida tajima da fara awo tare suka fito zuwa asibiti yauma zata awo cikin ta yafito yayi mata kyau yayi d'as ajikinta.
Sun gama awo har sunfito wurin mashin dinsu zasuhau kenan sega Alhaji Usman yayi parking, yafito dasauri har yana tuntube baby j baby j yazaki min haka kince inbaki lokaci amma har yanzu naji ahuru baki fitoba alhalin kince min indaina zuwa saboda zaki mai wayau.
Amma har yanzu kina nan zaune gidan yaron nan se asannan yakula da ciki jikin baby j Alhaji Usman yana hannu akai 🙆♂yace waiyo Allah na d'an liti kacoce ni ka gama da rayuwa ta.
Baby j yazaki min haka? Tace " kaga Alhaji Usman nifa matar wani ne yanzu kuma ina dauke da cikin shi cikin so kuma wallahi ina son mijina ni seyanzu ma nasan meye aure kuma, kuma yanzu ne nakejin dadi auren.
Ai Alhaji Usman besan lokacin daya fashi da wani irin Kuka ba be ban tausayi, kuka yake bilhakki da gaskiya yana sambatu baby j wallahi ina sonki bazani iya rayuwa bakiba dan Allah kidawo gareni.
Gaskiya na tafka babban kuskure dana hadaki da wannan d'an iskan yaron dadai d'an liti yaga yafara tara musu jama'a ai seyaja matar shi suka tafi, Alhaji Usman kam anan yazauna yana ta razgan kuka jama'a nabashi hakuri.
D'an liti yana shan kwanan gidan su yaga yan sanda tundaga layinsu har zuwa kofar gidan shi gawasu arnayen motoci dirka dirka jamila tace to daga ina kuma? Yan sanda se faman sara ma d'an liti sukeyi.
Suna k'araso wa yasa key yabude gidan Ko kallon matar beyiba yahada rai naga yan sanda sun rugo da gudun sunbude motan da tafi kowacce kyau da gima.
Naga mutane biyu sun fito naga d'an liti yazuba mawani gefe ido rainan nashi a bace ina kallon wurin naga ashe D. P. O ne senaji yace "tuba nakeyi yallabai d'an liti yace" haka mukayi da kai D. P. O yayi shuru.
Senaga wa'innan dasuka fito daga motan sunyo kan d'an liti nasaki ido da baki ina kallon abun al ajabi bansan lokacin da alk'ala mina yafadi ba................
Sena sayo wani saboda nawan yan sanda suntake da takalmin su.
Muje zuwa
Yar mutan Kagara 🤓
*AUREN* *KISAN* *WUTA*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *35* */* *36*
🌈 *KAINUWA* *WRITARS* *ASSOCIATION*🌈
*DEDICATED* *TO* _HAUWA A USMAN (JIDDARH)_
*EDITING BY HAUWA A USMAN JIDDARH*
D'an liti yace " haba D.P.O yazakayi min haka? D.P.O yace "kayi haku Alhaji Usman ne yaki fahim tana shine yamin waya yace tundani nakasa gashi nakira manyanka su yimin maganin wannan mai taurin kan, Amman dai karkadamu nariga nayi musu bayanin komai kamar yadda kayimin bayani a office d'ina kwanakin baya, yan zuma dan sukara tabbatar wane yasa mukazo tare amman yanzun kayi haƙuri zamu tafi dakai saboda Alhaji Usman hankalinshi ya kwanta,suna cikin haka sai gasu D.S.P sun ƙaraso bayan sun gaisa da d'an liti sai D.S.P yace bari mu wuce dakai yallaɓai saboda muji daɗin yima Alhaji Usman basaja d'an liti yace "badamuwa bari in yima iyalina sallama."
sai ya shiga gida yace ma jamila yana zuwa bari yaje yanzu sai dawo."
Sai kawai jamila tafaɗa jikin shi tana Kuka tace "my love, am very sorry, saboda nice kake fuskantan waɗannan abubuwan, sai yayi smile yana me Shafa kanta yace " karkiji komai my Queen hakan yana ɗaya daga cikin k'addaran rayuwa ta, shi ma Alhaji Usman ɗin namishi uziri ne saboda bai san menene girman lai fin auren kisan wuta ba, ke yanzu bagashi na ganar dake ba, harda ajiya nayi anan yana shafa maranta."
Yana shafa cikin ta a hankali ita kam sai tafara lumshe ido ta toɗora lips ɗinta kan nashi ta hau tsotso goga d'an liti yajefa hannu cikin riganta ya fara murza mata nipple har yakai hannu kasan ta yatuna, yafa bar mutane najiran shi ya sake ta, ya saita kanshi my Queen kinga har kinsa na mance ana jirana tayi murmushi to " ai kaine inkana gabana bancewa nake da komai ya lakaci hancin ta to bari inje indawo sai mu ɗora daga inda muka tsaya, ya fita suka tafi."
Koda su D. P. O suka k'arasa office suntararda Alhaji Usman yana jiran su yana ganin su yamik'e yace " yauwa D. S. P aikin ka na kyau yanzu abin da yarage kusa shi yasakar min baby j, kuma ku horamin shi."
D. S. P yace " zancen muhora makashi bai taso ba Alhaji Usman saboda kace mana kai kaneme shi daya aure tsohuwar matan ka na sati uku domen ya halanta maka ita ko ba haka bane? "haka ne, kaga kenan bashi yakawo k'ansa ba kai ne kabishi kanemi alfarmansa saboda haka babu zancen huro anan."
Yayi carab yace "to ya sakar min mata D. S. P yace " kai kaji d'an liti, d'an liti yace "ba damuwa yanzu dai haka tana dauke da ciki kabari in Allah yasau keta lafiya to sai ta dawo wurin ka."
A har zuk'e Alhaji Usman yamik'e "kunji ko D. S. P kaji abun dayake faɗi ko to ni dana baka matata cewa nayi ka kusance ta? D'an liti yayi murmushi Alhaji Usman karka manta In har nasaki jamila batare da idda yahau kanta ba to me kenan a kayi."
Sannan da kake cewa danme na kusance ta ita ba matata bace ?ba halaliya ta bace? Inna kusance ta haramu ne koko halal ne? duk wannan ya kama ta ace kasansu, sannan kadai na bibiya ta please wallahi ba girman ka bane karinka aikata abun da kayi ɗazu."
Kajira kayi haƙuri har ta haihu, Alhaji Usman yace "babu damuwa zanjira har ta haihu kadawo min da matata aka rubuta Alhaji Usman da d'an liti sukasa hannu, kowa ya tafi."
D"an liti sai da ya biya yasayo gasassan kazan shi da fresh milk kafin ya dawo gida koda ya dawo ya tarar da jamila taƙara yin wanka tasa ƙana nan kaya Tana zaman jirashi."
Ta tarbeshi cikin farin ciki tana mai tambayan shi ya akayi a police station ya gaya mata duk abin daya faru ta haɗa rai 😡idon ta ya cika da hawaye."
D'an liti yace "MY Queen menene haka? Yajawo ta jikin shi meya faru labarin dana baki ne yasaki Kuka? Tace "a'a, to menene?
Wato fa ashe bak'ara min tai makona kayiba a rayuwa katsamu ni daga halaka kuma duk fa kwad'ayi da kallon na sama dani ne yajamin haka da rashin godiyan Ubangiji da kuma rashi ta wakali."
Dan tun farko dana aure Alhaji Usman ni kaina nasan ba wai ina sonshi bane kawai na aure shi ne saboda yanada kud'i gashi hannun sa abude yake, ni kuma kwaɗayin hakan yasa na amince da aurensa."
Koda akayi auren sai kuma aka samu saɓani sha'awa shi Alhaji Usman yariga yagama cin zamanin shi yanzu ga girma ga ciwo, shine basir ciwon siga suma kansu suna tasiri wuri k'ara ma namiji rauni wuri maza kutarshi."
Sai ya kasan ce Alhaji Usman baya iya biya min buk'ata ta ni kuma sai nafara jin haushin haka, saboda ni nakasan ce me yawan buk'ata,shi kuma sai dai bada kudi ba biyan buk'atun aure."
Haka dai nata hakuri har nayi wata hudu a gidanshi a lokacin ne na fito na faɗa mishi nifa tunda nazo gidannan bai taɓa yimin gwanin ta ba, shike nan yahau faɗa wai yar ƙarama dani zan mishi rashin kunya duk ƙoƙarin dayake yi akai na bana gani shi a gidan shi ba sai yakusan shekara bai kusanci matar shi ba, a haka dai har yakai ga sakina."
Kaga dani dashi duk munbi son zuciyar mune mun aikata abun da ranmu yakeso, ni na auri wanda ma ya girmi babana saboda kwaɗayin abin duniya saboda in hau mota babba inshiga babban gida insa kaya masu tsada, banyi tunanin wani irin rayuwa zanyi a wannan babba gidan danake son shiga ba."
Shi kuma ya auri sa'ar 'yar shi saboda son ranahi batare da yayi tunanin zeko iya ɗauke nauyi na dake kanshi ze iya bani hak'k'in aure na daya rataya akan shi, shi dai ya aikata son ranshi na Auran k'aramar yarinya fara me kyau ta nuna ma sa'a."
A karshe Allah yayi ikonsa aure ya k'are mu kuma muga zagaya wai mu zamuyi wayau muyi auren kisan wuta shi Alhaji Usman bema san menene laifin ai kata hakan ba, ni dana sani sai natake sanin sai Allah yayi ikon sa a kaina wanda na rai na ina mishi kallon yaro talaka, Allah yajarabe ni da mugun son sa wanda a yanzu dai bazan iya rayuwa babu shi ba, kaga kaima kana da naka ladan wurin Allah."
Toh bari in k'ara neman wani ladan ma yanzun, sai ya jawota jikinshi dama vest ne a jikin ta sai ya d'agashi yasa hannu yafara Shafa boob's dinta sai yakai bakinshi wurin kunnenta yana magana a hankali yace " MY Queen meyasa ba'a sama two friends dina bra ne? Itama cikin muryan shagwab'a tace toh my love ai saboda kaine bana sawa" Allah? "Eh mana saboda kar in baka wahala zaiyi magana tayi charaf ta had'e bakinsu tashiga tsotsa."
Shi kuma hannunsa na kan boob's ɗinta yana murzawa ya gangaro da lips ɗinshi kan nipple ɗinta yana lasa yana dan ciccizawa jamila sai Kara toro mishi takeyi shi kuma yasaka hannu ƙasanta yana fingering dinta ita kuma sai ihun dad'i takeyi ya mik'e jikin shi har rawa ya keyi ya cire mata kaya shima ya cire nashi."
Ya buɗe legs ɗinta ya zira harshe yana mata wani irin salon jamila sai k'ara danna mishi Kai takeyi hannun shi daya yana boob's ɗinta yana shafawa jikinshi sai rawa yakeyi yana neman hanya har yana kwauce hanya yasamu yadawo daidai yafara kashe arna sai ihun dadi sukeyi jamila sai k'ara k'ank'amoshi takeyi jikinta."
Sunjima a haka sannan suka sararama juma ya kwanta nan gefenta hannunshi na nan kan boob's dinta ita kuma tana wasa da soman qirjinshi take cewa " gaskiya my love kai namijin zaki ne gwarzon maza, sai yace " Allah my queen to bari in k'ara ingani sai in tantance, sai ta shagwaɓe face kamar zatayi kuka tace "gaskiya ba yanzu ba ai Ka gajiyar dani, "ok bari in/barki haka saboda baby na amman muje inyi miki wanka ya ɗauke ta cak sai toilet."
Ya wanke ta tas sannan shima yayi nashi wanka ya nad'o ta a towel yazo ya yashirya ta sannan ya shirya kansa sannan suka koma palour sukaci kaji da fresh milk d'in daya shigo dashi."
Yau cikin jamila ya shiga wata tara soyayya tsak'anin ta da d'an liti sai abin dayayi gaba, suna kitchen suna girki dan yanzu tare suke abinci sun gama yana wanke kayan dasuka b'ata ita kuma tana jera abinci a tyre ya gama yajuyo yace "MY Queen mufara cin abinci kafin muyi wanka inajin yunwa, "OK ya ɗauki abinci yakai parlon bayan sungama ci suka shiga wanka, suna wanka yana shafa boob's dinta ya shafa cikin ta yace " MY Queen jiyafa ban gaisa da baby na ba."
To yanzu me kake so?
Ya hura mata iska a kunne, ina son inji ni'imar mata na ya kashe mata ido ɗaya ya ɗauke ta cak sai gado suna gama sex sai ciki yafara juyawa, ta dai daure bata bari ya sani ba, har yashi ga wanka ya gama wanka kenan."
Yana shirin jawo towel yaji jamila tasaki salati me k'arfi."
Ai bebi takan towel ba yafito a 360 yagan ta...............
Bari bari bata hana zuwa sai dai ajima ba a kai ba,
Muje zuwa
Yar mutan Kagara 🤓
*AUREN* *KISAN* *WUTA*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *37* */* *38*
🌈 *KAINUWA* *WRITARS* *ASSOCIATION*🌈
A duke tana rike da ciki ya rungumeta yana my Queen meya sameki? Tadago tana siyayar hawaye tace my love cikina dasauri ya dauko jallabiya yasaka itama ya dakko mata doguwar riga yasaka mata, ya dauki wayarshi yakira neibour dinshi a waya yace mishi yafito da mota yakaisu asibiti madam dinshi na labour, ya dauki akwatin kayan haihuwan yafita dashi sannan yadawo ya dauki jamila daidai lokacin neighbor dinshi yafito da motar ya bude mai kofar mota yasakata aciki yakoma da sauri ya dauko akwatn yasakashi a cikin mota, sai shima yashiga cikin motan ya daura kanta akan cinyan shi yanata jero mata sannu.
Suna isa asibitin betsaya bata lokaci ba Ya dauketa cak sai cikin asibiti, yana shiga nurses suka taso suka amshe ta sukayi labour room da ita."
Zaibisu ciki sai doctor yadakatar dashi yacemishi barmu muyi aikin mu kaidai Kai mata addu'a Allah yasauketa lafiya, doctor yashige ya rufo kofa, d'an liti sai sintiri yakeyi abakin labour room, kusan awa daya jamila tadauka tana fama, can wata nurse tafito d'an liti yatare ta ya'ya ta haihu?
Tace "takusa insha Allah.
Tawuce ta dauko abin da aka aiketa d'an liti kam yana ta sintiri yana addu'a yana share gume bayan komawan nurse labour room da minti Kad'an sai ga doctor yafito da murmushi a saman face din shi.
Yaba d'an liti hannu yace " congratulations, ta sauka lafiya ansamu baby boy, d'an liti besan lokacin daya rungume likita ba saboda murna yace " doctor matata fa? " matar ka tana lafiya nurses suna gyara ta dazaran sun gama zasu dawo da ita dakin hutu masha Allah nagode doctor yace " bakomai aiki nane.
Sai a lokacin yatuna ashe fa be gaya masu inna ba, yadauki waya yakira Inna yafada mata jamila ta haihu suna asibiti Inna tace " alhamdulillah gani nan zuwa dama malam yana gida.
Tana gayama malam yace " ta tashi kawai sutafi koda suka iso asibiti anriga da anfito da Jamila dakin hutu Inna tarasa inda zatasa jamila da babyn ta saboda murna shi ko malam bakinshi yaki rufuwa sai kwararo ma yaro addu'a yaketa yi Inna tace " to malam ai kabani megidan nawa indauka ko ton da mukazo ka hanani ganin mijina kodai duk salon kishi ne?
Sukasa dariya dukan su nurse tashigo tace ma d'an liti doctor naneman ka yana office ok bari inje indawo Inna to adawo lafiya yayi sallam a office din doctor ya amsa bayan yazauna yace matar ka ta sauka lafiya babu kowani matsala dan haka an sallame ta zaku iya tafiya.
D'an liti yaba doctor hannu yayi godiya yana fita daga office din likita sega nebon shi yana kiranshi yana dauka yace malam kakira a dai dai a haba ta sauka eh ta haihu masha Allah me muka samu ansamu baby boy to kadawo kadauke mu dama kai ka kawomu ok to gani nan zuwa yauwa to se ka karaso.
Yana ahiga dakin da Jamila take yace " musu an bada sallama Inna tace " aiko sun kyauta kaga se kasamo mota akai mu gida kasan can zamu tafi da ita saboda jego tahau hada kaya.
Jamila tazuba ma d'an liti ido shima ita yake kallo ta juya mishi da turanci tace " yanzu rabuwa zamuyi har na tsawon kwana arba'in to my Queen yazanyi kema kinsa bazan tab'a iya musu da Inna ba, amma zanyi kewan ka dayawa zanyi miss dumin jikinka yace ni kaina kinsan daurewa kawai zanyi saboda ba yadda zanyi.
Amma zan rink'a zuwa ganin ku ai suna cikin haka sega nebon su yazo yayima jamila barka yadauki baby yayi mishi addu'a, yadau kesu ya Kai su gidan malam.
Suka goma can gidan d'an liti suka kwaso sauran kayan koda suka kawo har Inna ta wanke yaro tas takai ruwan wanka jamila zata mata ta mik'a ma d'an liti jaririn ita kuma ta tafi yima jamila wanka.
Sati na zagayo wa yaro yaci suna Muhammad Awwal suna kiran shi da sauwam kasan cewan sunan mahaifin d'an liti ne anyi taro kuma d'an liti yayi yayi kok'ari fiye da yadda ake tsammani dan abinci kasan kala uku aka dafa mai jego kuwa se canja kala takeyi rago kuwa kanshi biyu d'an liti ya yanka abun dai sai masha Allah.
Taro yawase lafiya Inna taci gaba da kula da jikanta dakuma jamila kullum d'an liti yana ziryan zuwa gidan su jamila.
Jamila da sauwam kullum se kyau suke karayi sunyi bul bul masha Allah Inna ta dage tana hada yar ta hadi masu inganci take mata kullum da kalan da zata mata.
Yau dai su jamila ancika kwana arba'in da haihuwa se zancen komawa ranan tun asuba d'an liti yahau gyaran gida kafin goma yagama komai.
Yayi wanka ya hade cikin wani farin shadda se daukan ido yakeyi sama sama ya karya ya hau mashin dinshi se gidan malam.
Tagefe jamila itama taje ta kyara kanta tayi kitso ga lallenta shima taci adonta cikin lace sabon dinki tayi tas tana jiran isowan oga d'an liti.
Koda d'an liti ya iso gidan yana sallam da Queen din shi yafara cin karo yakashi mata ido daya Queen ina Inna? "tashi ga wanka ya matso kusa da ita yace " bari inbada tukuci wannan wanka bata ankara ba taji yafara kissing dinta, yasaka hannu cikin rigan ta yafara shafa mata boob's jamila se kara tura mishi hannu cikin rigan takeyi.
Shi kuma yana kara murzawa zekai hannu k'asanta kenan yaji alamun Inna zata fito yasake ta da sauri suka seseta kansu.
Yayi saurin shiga parlour kafin ta karasa fitowa tasame shi a parlon bayan sun gaisa tace " har kazo daukan su ? Yana Sosa kai yace " eh Inna tayi murmushi to ai balaifi zagayan yan uwa kakai su kenan daga baya ko? Eh zan kaisu insha Allah.
To ai balaifi dama kayan su a hade yake zaku iya tafiya sekawai sukaga jamila ta goyo sauwam tana janye da akwati Inna tayi murmushi tace " to Allah yakai ku lafiya