Showing 1 words to 3000 words out of 22202 words
Chapter 1 - Auren kisan wuta Complete Book By Zulaihat Sani Kagara.txt
๏ปฟ*AUREN* *KISAN* *WUTA*
*BY*: *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *1* */* *2*
*DEDICATED* *TO* *YAR* *MUTAN* *KAGARA* *FAN* *CLUP*
Jeren motoci nagani suna shiga wani danka rarren gida inan tsaye har suka shige, mai gadi yakulle kofa.
Har najuya zanwuce sena hango wasu yan mata zasukai su goma ko takwasa, dukansu sundau wanka face dinsu yashi makeup,,,
Daga gani kaga kawayen amarya, sunsha ankon martial sky blue.
Gidan danake kwadayin shiga inga abun dake faruwa aciki suka dunfara, ai dasauri naja zip din jakana naciro biro da book, dan koda gudu senabi bayansu, munshiga tare "
Koda suka karaso kusa da inda nake tsaye, senaga ashesu fadila ango ne, yanmatan da akasan dazaman su indai wurin zuwa biki ne ko suna,
Kobasu San kowa agidan ba, indai zasuci rangem, to zasu dau wankansu suje shiyasa akasan dasu acikin garin minna.
Oh ๐คtoni wazan kira intambaya labarin danake so indauko nakalli Hassana naga kanta narawa, najuya wurin aisha naga duk haka suke,
Najuya ga yar lugutan cikinsu wato shamsiya dakyar na iya rike hannun ta saboda kaurin shi,
Tare muke tafiyan nace shamsiya wai biki akene agidannan?
Eh biki ne muma biki mukazo nace ayya,kenan kawarku ce?
A'a kawai dai unguwan su daya da aisha ne shiyasa mukazo,
To !
Dede lokacin muka karasa shigowa cikin gidan,
Gawasu mutane zazzaune awaje, amma su fadila direct cikin parlon sukashiga, nidai inabiye dasu.
Mukasamu amarya da kawanta sunacin abinci suna hira, muma muka zauna akadan gaggaisa,
Nanda nan aka jeremana abinci, ga drinks da ruwan gora masu sanyi, su Hassana naga harda kyara zama,,,
Bayan anci ansha yankai amarya suka fara watsewa,
Su fadila ma suntafi muka rage dagani se amarya, naga ta tashi tayi daki, can naga tadawo da kalan tana zama""
Tagir giza sosai takafashi bakinta sedaya kusa rabi kafin ta ajiye.
Takara feffesa turare ajikinta, tana zama kuwa taji megadi nabude gate,
Ango yashigo da abukansa, inaganin ango nasake baki, Alhaji usman me gwal nagani,
Haba ! Nidai nasan wannan gida haka ainasa inba gidan, gwamna ko dan majalisa ba,
To shahararan dan kasuwa,,,
Sukayima amrya da angonta nasiha a karshe sukayi addu'a, sukatafi akabar amarya da angonta suka dai, yamatso kusa da Amarya yace amarya kinsha kamshi"
Taboye face dinta, to yau kuma ni akejin kunya?
Ta tashi da gudu tashige daki, yabita cikin daki jamila tashi kiyi alwalla kisameni dakina,
To
Tayi yadda yacedin tasamishi kan sallaya tashinfida nata yajasu sallah, koda suka idar yajuyo yamata yarike, kanta yamata addu'a, yakuma yimata tabbayoyi a kan addinta tabashi amsa dai dai yaji dadin hakan sosai.
Yasauka yaje parlon yadauko kajin da ice cream , drinks yadawo ya ya ajeye yakoma kitchen yadauko tray da cup.
Yakai dakin yacire babban riganshi yajuye kajin ya yayyanka su dede chi,dasauri naga amarya takai hannu tadau cinya tafara Chi.
Nace to ๐ค
Haka akeyi dama?
Naji alhaji usman nacewa bazaki bari inbaki, dakaina ba?
Tace gara inci dakaina kasan innaga kaza bana mata dawasa, niko nasan haka tunda kullin senakawo gidanku, tace yauwa to kagani lokacin tana daukan kirji dan tagama da cinya ko.
Tajawo ice cream ai sai yakoma kallanta seda tace iya cinta, sannan tayi amdala takoma gefe, har kinkoshi?
Eh.
Ok seshima yadan chi kadan yashi ruwa yamiki yacere kayanshi yaja towel, yadobe jamila jeki cere kayanki kisa na barci sekidawo nan mukwanta,
To kada taje dakinta sai da tayi wanka tayi brush, tadako wani rigan barci yadame jikinta tsab "
Komai yafito bul bul, tabi jikinta da humra tafesa turaruka masu kamshin dadi, taka hijaba a samanshi sai dakin ango.
Da sallam tashiga dede lokacin dayake hawa gado, yabude mata hannu come to me baby j.
Tatsaya tana kalon shi dadai yaga batada niyar zuwa, sai yasauko yacere mata hijab, yadauke ta cak sai gado, yara jagula ta baby j waini ne nazama abin gudu yau?
Yana magana yana ciremata riga tace nidai banaso, yace nikuma inaso!
Yakai hannu boob's dinta yana shafawa yasaka nipple din bakin shi yahau sucking, yana murza dayan da hannun shi.
Jamila ko tanajin dadin abin da yakema ta tana kara turo mishi kirjin, anacikin haka alhaji usman yacere kayanshi, yama jamila runfa da kirjinshi "
Yafara addu'a saduwa da iyali, jamila naji tazaro ido ๐ณ
Waiyo Allah !
Menene kuma?
Inajin tsoro karkidamu bazafi yanzu zangama, haka yafara shiganta jamila da takama jikinta tana jira taji,azaban zafi,,,
Setaji akasin haka tadai ji dan zafi kadan, kafin tasani sai taji angon nata, yadaga ta yakwanta kefenta yana maida nufashi,
Can taji yana kwar kwar yana barci yana minsha ri, jamila tace to ๐ค
Menene kuma haka?
Wai dama haka ake auren?
Yanzu har yagama kenan?
Tana cikin lissafin zuci taji yace baby j, kinji bazafi ko?
Tashi muyi wanka ko bazaki iya tashi ba, ta watsa mishi harara sede shi bema san tanayi ba, dan daki bahaske kasan cewan ankashi fitillan dakin.
Indaukeki tayi banza dashi, sekawai taji yadagata sama tana wusil wusil, harya kaita bayi "
Tayi wankan ta face dinnan a hade, tagama tafito shima yafito bayan yagama "
Yakwanta barci yana kwanciya yafara minshari, jamila tashiga duniya tunani..........
Muje zuwa!!!!
Taku ce dai har kullin meson ganin farin cikinku akoda yaushe,
Yar mutan kagara ๐
*AUREN* *KISAN* *WUTA*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *3* */* *4*
Jamila ta lula duniyar wai dama haka auren manyan mutane yake?
Naga hadiza aminu bahaka tayiba ita a daren farkonta ma kasa tashi tayi, mijinne yakaita bayi yamata wanka, sefaman kukan wahala takeyi saboda taji jiki"""
Bakadan ba a daran yawanke zanin gadonta saboda yabaci da jini,
Gari nawaye wa yakira mu nida maryam yahya, ranan mumukayi komai ita tana kwance, sefaman ahagwaba takemi shi, ahikuma yana biye mata sewani nannan yakeyi da ita,,,,
Hakadai barci barawo yayi gaba da amarya jamila,"
Da asuba alhaji usman yatafi sallah yana dawowa yakoma barci, jamila datake kan sallaya tana karatun alkur'ani tabishi da kallo,
Taci gaba da karatunta, har zuwa karfe shida bayan tashafa addu'a, tasauka tacima masu aiki suna aikinsu, suka gaisheta ta amsa musu tayi kitchen tafara hada abun karyawa,,
Zuwa bakwai da rabi tagama, hada komai tajera su a dining, takoma dakinta danyi wanka koda tafito tagoge jikinta tayi kwalliyan ta nadaukan hankali,
Tasaka farin shadda anmasa jan aiki, yayi mata das ajikinta """
Tamurza daurinta, tafeshe jikinta da turare tasauko parlon takame a tree sitter, takunna tv tadora kafa daya kan daya, tana kallon wani program a african TV.
Wuraran 9:am alhaji usman yasauko, yazuba ma jamila idon wow amarya wannan irin kyau haka ai se kihanani fita!
Badan fitan yazama doleba, tayi murmushi tagaishe shi, ya amsa tace your breakfast is ready, thanks my dear wife har kin iya hadama breakfast?
Sannu da kokari.
Yarun gumota jikinshi sukatafi dining, suna chi sunafira har suka gama,
Yace to baby j zanfita zani daya daga cikin kamfani na zangana da wasu turawa a kafanina na siminti ,
Mekike da bukata?
Tace kudi!
Yaciro dubu dari biyu yabata, tayi godiya tarako shi har bakin kofa seda taga fitanshi sannan takoma,
Tana shiga takira friend dinga, maryam yahya maryam tana dauka tace aminiya ya jiki?
Inanan zuwa farsa ๐
Jamila tayi tsaki wazaki kasa? Ke banza ce wlh.
Dan Allah kizo yanzu, angama amarya ganinan zuwa, dama yanzu nafito wanka bari ingama saka kaya, to sekin zo"""
Tana zaune parlon tana kallo kefe kuma ga inibi da apple tanaci, tana girgiza kafa, dadi naratsa ta.
Baby j abin nema yasamu, setaji ana sallam dasauri tabude saboda taji muryan maryam yahya ne,
Tana budewa suka rungume juna suka karasa chikin parlon, suna zama maryam tace kardai kicemin ba'ayi komai ba,,
Mtssww kewai ina ruwanki dashiga hurumin da banaki ba ๐
Ahaye yayi baby j anyi aure ko, nima ina hanya ai jamila tayi dariya niba can najeba wlh.
Sukayi dariya dukansu jamila tace maryam akwai matsala fa!
Matsala kuma?
Eh wlh, maryam tace tomene matsalan, jamila tace lokacin da hadiza aminu tayi aure kituna mu muka taimaka mata da kyaran gidanta da abin ci, hatta tafiya gagaranta yayi""
Sefama kuka taketayi harda zazzabi tayi tafiyanta ma abun tausayi, koba haka bane? Hakane mana,
To meyasa nawa ya babbanta da Nata!
To ai ke jamila yakama ta kigane hadiza fa saurayi ta aura me jini ajika, ga lafiya ga kuruciya, kekuwa naki mijin in banda uban chiki da kiba meya ajiye "
Kuma karkiman ta kudi fa kikeso kuma Allah yabaki kinga sai kiyi hakuri da abin da kika gani,
Bazaki Tab hada karfin saurayi dana magidan chiba, abun da mijin hadiza zeyi a kangado kenaki mijin ko mutuwa zakiyi baze iyaba.
Nidai abun da zance miki kiyi hakuri,
Dan kinsan dai yanzu andaina aure soyayya sai na kudi dai daiku ne masu auren badan kudi ba, irinsu hadiza kinga ita ai aure soyayya tayi,
Jamila tace wlh kuwa, hadiza tana chikin family house amma ita ko ajikinta, tunda mijin ta na nunamata love, ga kulawa uwa uba ga iya bada hakin aure ๐
Maryama tace eh duk abun da kika lissafa hakane hadiza tana samu,
To amma naga ko keke batada shi, kekuma kam danginku kinyi fintinkau saboda babu wace akataba kawo lefenta da mota sai ke, haba kawata mekika nema Kika rasa?
Jamila tace babu dan koyanzu daze fita dubu dari biyu yaban wai ko akwai abunda zansaya kafin yadawo,
Allah kawata! Eh mana to ina nawa kason?
Jamila tace dadina dake azarbabi ai kema kinsan dole ne inbaki naki kason,,
Ai gara inyi magana kinsa ance abari yahuce shike kawo rabon wani,
Hakane bari indauko miki, yauwa to kokefa, Jamila taje dakinta tadauko dubu hamsin takawo ma maryam, su maryam anji dubu amsin baki yaki ruhuwa,,
Sukaci gaba da hiran su sai bayan la'asar maryam ta wuce, alhaji usman kuwa bashi yadawo kidaba sai 11:pm,
Lokacin kuwa jamila har barci yafara kwasheta taji shigowan sa, tashi tamishi sannu da zuwa, yace yauwa baby j yana shifa kefen face dinta, kinganni sai yanzu ko?
Wlh baki naketa ganawa dasu, yagida cikin wani murya mai cike da kissa tace lafiya lau kabarni ni kadai,inata jiranka sorry babyna gani nadawo, amma nagaji sosai wlh """
Bari inyi wanka indanyi barci,
Barchi kuma ?
Yana magana yana hawa sama eh, wlh nagaji ne dayawa ""
Jamila takalli jikinta tasha wani rigan barci fari sol dashi da babu duk daya ne, gaturare data bolbole ajikin ta, yanzu duk yazama na banza kenan!
Haka takashi kayan kallo jiki ba kwari tamurda kofanshi ta shiga , tacimishi har yafito wanka ya haye gado yabazo uban ciki yana minshari, harda wani cinburki a barci....
Lol
Jamila saboda bakinciki daya turnuke ta jamishi kofa tayi tabar daki""
Takoma dakinta........
Muje zuwa
Yanzu akafara
Yar mutan kagara๐ค
*AUREN* *KISAN* *WUTA*
*NA* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *5* */* *6*
*DADICATED* *TO*
Khadija pinky Hassana danlarabawa, khadija dangude, maman Ishaq,
Hakika kuncancanci yabo agareni kunadaba,ne aciki nanโค gaskiya inaji dadin yadda kuke nunamin love a gaskiya banida bakin godiya ๐sai dai ince Allah yabar zumunci, wannan shafi nakune kuyi yadda kukeso dashi, nakune ๐๐
Koda takoma dakinta kwanciya tayi a gado tana tunani, toni jamila anya zan iya jure irin wannan rayuwa kuwa?
Kana tunanin kayi aure kaima zakashiga cikin matan aure, masu fantamawa kaima kadan shana, a she abun bahaka bane,
Indai kudine akwai shikam a gidan alhaji usman,to amma kuma nifa Allah yayini dayawan bukata ga sha'a kuma Allah yayi natsare kaina har nayi aure,
Nayi aure da niyar in more rayuwan dadi,
Sai inga akasin haka!
An ya kuwa san kudina bekaini ga wahala ba, hakadai tarinka tsakan zuci, wanda dakyar tasamu barci yadauke ta.
Koda gari yawaye batabi takanshi ba, bayan tayi wankanta ta rabbada kwalliyan ta, takame a dakinta"
Tabude gridge din dakinta taciro keca da juice taci takora da juice dinta, tajawo wayanta tahau whatsapp tashiga group tana karanta wani book na anfa muhimmanci budurci, tanajin dadin karatunta"
Taji alhaji yadun faro dakinta, yana kwala mata kira baby j baby j tanajinsa tamai banza, segashi yaturo kofan yashigo, haba baby j kina jina kikamin shuru!
Tahada face yace menene kuma? Wannan hada hada rain duk nawa ne, to menayi ne?
Bari insa driver yasayo miki abinci ko?
To fada min mekike so? Tai mishi banza yadan ja karan hancin ta, yasa hannu aljihu yazaro dubu dari uku yadora mata akan cinyanta,
Baby j zanje Lagos jirgina zetashi 11:am amma bazan kwana ba anjima zandawo"
Tace Allah yatsare, baby j senadawo yau bako rakiyan, tace eh yasakai yafita da murmushi dauke a face dinshi, hakadai jamila tacinye sati dayanta na amarci,
Batare da tasamu wani gamsuwa da take bukata ba, amma kudin kam kafin wannan lokaci ta tara, dan account dinta kam ba Laifin,
Jamila na hango tsaye tarike kwankwaso, tana girgiza kafa alhaji Usman nagani zaune yana kallonta,
Yace wai baby j menene matsalanki ne?
Zanfita kin hanani fita tundazu, secika kike kina batsewa, eh ai dole kace haka to gaskiya ninagaji wlh,
Tunda nazo gidannan babu abin da katsinanamin dakadawo sai kahau barci kanamin minshari, yau watana nawa agidannan saunawa, kakusance no?
Sau hudu fa wai dasunan ni amaryace nandanan kagama kakoma, gefe Kana maida nufashi sekace wanda yayi abin azo agani ๐
Eh har nikikema fisara ni sa'an kine, toke ai kinma more dandai ina ba'in sonki ne, shiyasa har nakulaki sau hudu acikin wata uku, to nidai bazan iyaba wlh "
Koka kyara kokuma! Kokuma me?
Kokasake ni!
To tafi gidanku nasakeki saki you, tafi nono fari tahau hada kayanta, tajawo akwati alhaji usman yamike, haba baby j karkimin haka kinsan inasonki, bazan iya rayuwa babu keba"
Dan Allah kitausaya min, dan Allah mallam rabuda ni kasakeni kuma mezanma๐
Bansa ya akayi nafurta ba sharrin shedan ne, kaikasan shi nidai gidanmu zani ehe.
Tafigi akwatinta tajefa a motonta tashiga tayi gaba, bata tsaya ko inaba sai gidansu,
Tanashaga tazube gaban inna tasa kuka, inna tace menene haka jamila meyafaru kinzo kinsani gaba, kinatafa man rusa kuka ,
Sunacikin haka sai ga sallam mallam,yauwa gara da shigo mallam kotafada maka dalilin kukan nata, tunda ni ban isa tafada min ba,
Mallam ya zauna kusada jamila yace ke badake ake magana ba, mayasame ki, ina mai gidan naki?
Wani abune yafaru dashi?
Jamila taja majina tace sakina yayi,
Inna tace saki taname dafe kirji, oh ni jikan ai me kosai,
Lol
Muje zuwa
Yar mutan kagara ๐
*AUREN* *KISAN* *WUTA*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *7* */* *8*
*DADICATED* *TO* *ME* *DAMBU*
*TODAY MARKS MY WEDDING ANNIVERSARY, I WANT ALL MY FANS TO JOIN ME IN CELEBRATING AS WELL AS PRAYERS. I PRAY THIS DAY IS ANOTHER START OF YET ANOTHER LOVE FILLED JOURNEY!*
Mallam yayi salati yasanar da uban giji, Allah yasa hakan shine mafi alkhairi, inna ta amsa da amin.
Suna cikin haka sukaji sallaman alhaji usman, malam ya amsa yabashi izinin shigowa, kodaya shigo yagaida Inna da malam,
Yakai dubanshi ga jamila, yace dan Allah baby j kiyi hakuri wlh Allah inasonki, bazan iya rayuwa bakiba pls kitaimaka kizo mukoma,
Sharrin shedan ne dakuma zuciya pls, tace inkoma ina bayan aurenka yakare a kaina "
Malam dake sauraransu yayi kyaran murya, wai meyake faruwa ne?
Mubakuce mana ga abun daya faruba, kundai tasamu gaba kuna zancenku"alhaji usman wai meyake faruwa ne?
Alhaji usman yace malam lafiya kalau muke zaune da Jamila Tana kyautata min dai dai gwargwado wlh, ban taba samun matsala daga gareta ba,
Muma kanmu bamusan meyafaru ba kwasam bakina yafurta saki ga jamila,
Malam yace ikon Allah to yanzu kana cewa ta tashi kutafi kamaida auren ne? Dasauri alhaji usman yace eh "
Arazane yadako kanshi yana duban jamila, saboda tabbayan da malam yamasa, saki nawa kamata?
Sega ruwan gumi yana tsastsafowa daga hulan alhaji, malam yakara nanata mishi tambayan, yace saki uku ne malam asha asha harka tabaci,
To ai Alhaji usman ba aure tsakanin kuda jamila har setayi wani auren, in Allah yanufa matarkace sekaga ta dawo wurinka!
Amma yanzu kam ba aure tsakanin ku, shiyasa annabinmu yace mudaina yanke hukunci, ayayin bacin rai.
Hakane malam yanzu ba yadda za'ayi, yace hulan kanshi yana fiffita, innalillahi waiyo ni kaina,
Hakanan dai Inna da malam surinka bashi hakuri da shawarwari, tunda akan yarsu yashiga halin dayake ciki, harda sukasamu yahakura yatafi,
Kodaze tafi sai da ya ajiye musu kudi, sunata godiya yakira jamila zaure, yace tayi hakuri in Allah ya yarda zesan abunyi, itama yamata kudi meyawa, yakuma cemata serinka kiranta akai akai yajig- inda matsala.
Yatafi, Jamila duk rayuwan duniyan yamata zafi, duk dadai alhaji usman yatsaya mata dan ya tanadar mata komai, na abinci dakaya kwalliyan ta, hatta da ruwan kora drinks Kala Kala yana kawo mata duk bayan kwana biyu ""
GA kudi yana yawan tura mata a ciki bankinta, amma ita dai bahaka tasoba,
Iddanta yau saura sati biyu yaceka, hankalinta dana alhaji usman in yayi dubu yatashi,
Dan haryau basu samo mafita ba, kullum insunyi waya kuka jamila take mishi, shima tamaza kawai yake mata shiyasa meyin kukan a gabanta,
Alhaji usman ne kwance yayi nisa chikin tunani, can naji yace, yes hakan shine mafita, naga yayi murmushi yamike yafita, yashiga motansa yayi gaba koyabi takan driver shi, bezame ko inaba sai wurin dayake kai wankin motan shi.
Wuri ne nazamani gawurin zama asha iska har akawo maka drink, koda alhaji yaje wurin mutumin nashi yasa akira mishi, seko gashi yazo, ya gaida alhaji usman, naji yakira shi da dan liti."
Dan liti kana lafiya, lafiya klau alhaji yau wannan motan za a wanke, eh to alhaji bari inje inwanke kar inbata maka lokaci, to abada himma dan liti.
Dan liti yana wanke mota, shikuma alhaji hankalin shi na kan dan liti, yana wani tunani akan shi"
Har dai dan liti yagama, yakawo ma shi key, alhaji ga key nagama, to Masha Allah har ankammala?
Eh angama alhaji, yasa hannu a cikin aljihu yaciro kudi mai yauwa, yabama dan liti yako hau godiya alhaji yazaro katin shi, yabama dan liti yace ga wannan kakirani gobe infadama inda zamu hadu, inason ganinka ne.
To amma dai lafiya ko alhaji ba wani laifi nayi bako?
A'a wlh dan liti taimakon ka nak nema, nikoma wani irin tai mako zanma nida banida ko mai,
karka damu insha Allah zaka iya, namaga kai kafi dacewa da hakan shiyasa nanemeka,
Haka dai sukarabu dan liti yace zezo