Showing 12001 words to 15000 words out of 22202 words

Chapter 5 - Auren kisan wuta Complete Book By Zulaihat Sani Kagara.txt

tsabar dad'i ita ko jamila in banda sambatu ba abun da take.








Bashi ya saurara mata ba sedaya samu biyan buk'atan shi ya kuma tabatar ita ma ta gamsu tukunna ya d'agata, yad'aga ta yakoma gefe yajawo wayan shi yaduba time yaga ashe awa biyu yayi yana dagargazan ta, kumafa k'ari yake nema dan be k'oshi ba.








Ya juyo ya Kai mata kiss a lips d'inta hannun shi kuma yana kan boob's d'inta yana murzawa ya zuma mata sexy eye d'in shi me kashi ma mata zuciya sukayi ido cikin ido yace "how far ban fa k'oshi ba i need more"ta zaro 😳ta shagwab'e face kamar zatayi kuka.








"Miye haka?"






"Nifa banason raki ni namijin gaskene lafiya ta k'alau ba irin su wane bane masu k'aton ciki duk basir ya rarike su basu da wani katab'us a gidan su"








Jamila ta had'e face 😑ta yunk'ura tamik'e yafizko ta tafad'a jikin shi zatayi magana ya had'e bakinsu yana aika mata sako yasa baki a boob's d'inta yana aika musu sako tuni jamila tafara saddarewa tana tura mishi boob's.








Shiko se tsotsa yakeyi yana lumshe ido tini yakoma aiki se sambatu suke yi yajuya ta yaci gaba da aiki sunjima a haka kafin suka sarara ma juna.








Suka koma gefe suna maida nufashi.






Suka tashi sukayi wanka sukayi Sallah koda suka idar Jamila kitchen tashi ga dan yanzu abinci kala kala takeyi ma d'an liti, Shi kuma yana parlon yana kallo.








Koda tagama abinci ta k'awo mai koya d'ago ya kalleta balle tasaran godiya idon shi nakan TV gashi yana mata k'warjini yana cika mata ido sam yanzu bata iyama d'an liti rashi kunya batasan meyasa ba.






Ta juya,abunda jamila bata sani ba shine tun fitowan ta daga kitchen yake kallonta ta gefin ido, hasali ma abun da yazaunar dashi gida dan kawai ya rink'a kallon tane, saboda wani irin mahaukacin sonda yake mata.






Amma ab'oye dan be tab'a bari tagane ba ko a idon shi kuwa, seyaji sam beji dad'i ba a ransa yadda yaga damuwa a fuskan ta kamar yabita yabata hak'uri amma ina baze iya ba.








Koda Maryam takoma gida se tatura ma Alhaji Usman text yazo tadawo, yana office lokacin da message d'in yashigo ai bawani b'ata lokaci yatafi.








Yana isowa k'ofar gidan su Maryam ya kira ta cewa yana waje, tace "to gatanan tafito ta same shi, bayan sun gaisa tayi masa bayani filla filla se ga hak'oran Alhaji Usman a waje 😁yabud'e mota yaciro dubu d'ari biyu yabata.








Tace " na menene wannan?"




Yace "goron albishir ne irin wannan daddad'an labari haka tayi murmushi to angode Alhaji haba bakomai Maryam nima nagode, se nak'ara ji daga gareki.






To Inn sha Allah har yayi kwana da motan shi yadawo "Maryam ai na manta kinfad'a mata jiya nasa mata dubu d'ari biyar a account kuwa?"






"Eh nafad"a mata tama cemin zataje bank tacire wasu kud'i taseye waya, yawwa hakan yayi wallahi zaman ta ba waya beyiba aiko dai a haka dai suka rabu"








Washe gari d'an liti yagama shirin shi ze fita Jamila tazo ta zauna kusa dashi ko ya kalleta balle yanuna akwai mutum kusa dashi ba ya cigaba da abinda yakeyi Jamila ranta ya b'aci idon ta yacika da hawaye.






Tace " dan Allah inason inje anguwa"ya d'ago yakalle ta ya kafe ta da ido "ina kikeson kije?" "Gidan mu"yace "ok je ki shirya dasauri tashirya ta fito"nagama,ok muje" dama yasaye mashin d'insa.








Suka fito yakulle gida, ya hau mashin d'insa yakalle ta itama shi take kallo yace "hau mutafi, mashin zan hau?"


"To shi mijinki yakeda shi ko kinada wanda yafishi ne?" Tace " Eh ok ina yake motana yana gidan Alhaji Usman"ya zuba mata idon shi me kace ma mata jiki.






Look into my eyes and tell me u have a car agidan Alhaji Usman, ta duk'ar da kanta k'asa tana wasa da yatsunta ita dai batasan meyasa sam bata iya had'a ido da d'an liti ba, yana mata k'warjini.






Ya jima yana kallon ta, kafin yace " kena kejira" bata da zab'in daya wuce ta hau d'in aiko hakan tayi be direta ko inaba sai kofar gidan su tana sauka ta tsaya yace "shiga zandawo in d'aukeki, to sai kadawo kigai dasu Inna innadawo zan shiga"tace "to" tashige shima yatafi.








K'arfe biyar d'an liti yadawo d'aukan Jamila a zaure yasamu Malam yana karatu littafan addini,ya gaida Malam sun d'an jima suna hira kafin yashiga ciki, bayan sun gaisa da Inna ne yake cewa "Ina Jamila tana barci ne"?






Inna tace "barci kuma ai bata ma jima da tafiya gida ba, kaje gidan ne bata nan?"d'an liti ya k'irk'iro murmushin dole yace " a'a', Inna banma je gidan ba, dama nima zanzo in gaisheku ne yau to nazata zansa meta ne se mukoma tare"








"Ayya inaga tana sauri ne dan tad'ora maka abinci, eh hakan nema kam to ai nima ba dad'ewa zanyi ba, bari intafi yasa hannu yaciro kud'i yabata,kai d'an nan kullum kai baka gajiya ne, to Allah yayi albarka" yace "Amin.






Ta rako shi har zaure nanma sukayi sallama da Malam shima ya ajiye mai nashi, sukayi masa addu'a da godiya yatafi.




Tafiyan kawai d'an liti yakeyi amma hankalin shi baya tare dashi to wai ni me Jamila take nufi ne? Insa doka baza tabiba to ma meye dalilin ta na tafiya bayan nace zanzo in d'auke ta se wani zuciya yace to kasani ko taje wurin Alhaji Usman ne.?








Dak'arfi yarink'a fad'in NO NO NO ba zata min haka ba tana gida jama'a sai bin d'an liti da kallo sukeyi Sun zata zararre ne ikon Allah ne kawai yakai d'an liti gida lafiya, dagudu ya shiga gidan yana kiranta amma beji ta amsa ba ya dudduba ko ina bata nan.








D'an liti yahada kai da guwwa jijiyoyin kanshi sunyi rud'u rud'u abunka da farin fata sai kawai naji sautin kuka na tashi.............










Muje zuwa












Y'ar mutan Kagara πŸ€“
*AUREN* *KISAN* *WUTA*








*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*






*PAGE* *31* */* *32*






🌈 *KAINUWA* *WRITERS* *ASSOCIATION*🌈




Edit by FAUXIA MB


D'an liti naga yadago kanshi yana waige waige can naga yazuba ma k'ofan fita ido ya k'ara hada fuska kaman be taba dariya ba, inda d'an liti yake kallo nima nan nabi da kallo se naga a she jamila ce take zabgan Kuka, daga jikin k'ofa.




D'an liti yazuba mata idon shi da suka koma kamar barkono saboda ja jamila na ganin haka sai tazube wurin tak'ara sautin kukan ta d'an liti yarasa meke mai dadi sautin kukan ta jinshi yakeyi har cikin ransa, jiyake kaman yaje yarun gumeta ya lallashi ta saboda mugun son dayake mata, kukan nata yana k'ara sukan shi dayawa.






Yak'ara hada face yace " ke a zabure jamila ta mik'e zonan da sauri tazo tana me ci gaba da kuka "daga ina kike? Waya baki izinin fita daga gidan su malam? Me nace miki kafin intafi dana ajiye ki gidan"
? Duk maganan nan yana yinsu ne da tsawa cikin b'acin rai.






Jamila ta d'ago idanun ta dasuka yi tulu tulu saboda Kuka ta dorasu akan na d'an liti suna hada ido tayi saurin saukar da kanta k'asa, "dan Allah kayi hakuri bansan zaka dawo yanzu bane"






Muryan ta na rawa tace " daga banki, bawan da yabani izini kace in kadawo dauka na zaka shiga ka gaida su Inna, kayi hak'uri.




Tazuge zip din jakan ta sai ga kud'i ta kwaso su duka tace" ga wannan miliyan d'aya ne, kafara wani kasuwan ci kabar wankin mota saboda aiki ruwa ne kaga sanyi zai iya kama ka shiyasa naje na d'auko. dan kayi amfani dashi na baka"






Sai nabiya "shagon sai da waya nasayo wannan" taciro waya a k'walin shi shima tamik'a mai shi dai ido kawai yazuba mata ita kuma kanta na k'asa ya matso kusa da ita kaman zai shige mata.






Yace " dago idonki ki kalle ni ta dago a han kali ni miskini ne?


"Tace a'a"




"Ni ba cikakken namiji bane"




Zata duk'ar da kanta yarik'e da sauri kalleni kibani amsa "kai ne"


"Ni ne me"?


"Na... m.... I.. Ji "


Ta duk'ar da kanta saboda kunyan amsar da taba shi yayi murmushi.


"Wanki mota ba sana'a bace"?


"Sana'a ce"


Tace "gud to kinga kuwa ina da sana'a ta saboda haka bana buk'a tan kudinki daga inama suka fito? Ina kika samu wa'innan kudin"




"Dama kudi na ne wanda nake tarawa lokacin da nake gidan Alhaji Usman",






"ohu shine kika kawomin inja jari da shiko saboda ni ban iya nema na kaina ba, shida ba lafiya gare shiba ya iya nemowa balle ni me jini a jika lafiyayyen namiji" ya kashi mata ido daya.




Tafi toilet ki wanke fuskanki ina jiranki tace "to ta tafi segashi tadawo sai taga ya kulle k'ofa


"kimai da kudin nan cikin jaka "
tamai da ya fitar da mashin dinsa yace "hau muje" tako hau




Be tsaya ko ina dasu ba sai gidan marayu suka sauka ya dube ta yace "kinyi niyar bani jari ko? Tace "Eh "


"to nagode amma ni ba mabuk'a ci bane kinga inda yakama ta kikawo nan domin neman ladan uban giji ta'ala "




"tace to."




"Shiga kiraba musu ina jiranki"


ta kama hanya ta shige tajima kafin tafito dan har anfara kiran sallah magirb tare suka fito da shuwa gabannin gidan marayun suna ta godiya.




Suka k'ara yima d'an liti godiya dakyar suka tafi saboda godiya taki k'arewa sunji dadi bayin Allah.




Be samu sallah ba dan kafin su iso gidan har anfito salla agida yayi, itama jamila tana idarwa tashi ga kitchen tayi tuwon da miyar kuka tashi naman rago da man shanu tag'yare gidan ta tas tasa turaran wuta kankace me gida yad'au k'amshi.






Taje tayi wankan ta tana fitowa tazura dokuwar riga da hijab tayi sallah tajima tana addu'a har d'an liti yadawo daga masallaci bata idar ba, tashafa ta tashi tacire wannan rigan.




Tahau shafa mai tayi kwalliyan ta tafeshe duk jikinta da turare tadauko wani arnan shot jins blue da vest pink sai kamshi kawai takeyi takyara sumanta tazuba shi baya Ko bra bata saba dan daba bai dame ta ba.






Ita kanta tasan tahadu ta yarda zata gigita d'an liti har yaji tsoron ta ya saketa.


Tofa πŸ€”




Koda tafito kamshin ta kawai shiyaba d'an liti tabbaci tafito, yakai dubanshi k'ofa karab suka hada ido ya wayan ce ya


"tundazu inajiran abinci baki kawo min ba"




"yi hakuri bari inkawo ma"






Bayan ta kawai d'an liti yabida ido ai sai naga yafara rik'e mara dama d'an liti irin mazan nan ne masu yawan sha'awa da buk'ata.








Jamila takawo abinci tana dauke da trey abinci sai girgiza boob's takeyi dan daukan hankalin d'an liti, shi kam gogan dauke kai Yayi ammafa bashi da natsuwa tun da yayi tozali da boob's din jamila.




Ita kuma ranta bai mata dadi ba saboda ba haka taso ba, taso taga ya gigice ya rude saboda kalan wanka da tayi amma sai yanuna ko kallo bata ishe shi ba, hnmmmm jamila bakida labari ne ai wannan zaman sara k'una da taga d'an liti yayi ai saboda hajiya babba ne dan zata tona masa asiri.






Shiyasa yayi irin zaman sara kuna wato na harde k'afa dinnan dan hajiya babba ta kumbura tayi tap sai zillo takeyi.
Lol πŸ™ˆ






Abinci dai be samu shiga ba, a cikin d'an liti yace


"ke dauke abincin nan kimai da na koshi barci nake ji "ta ta'tattara ta maida kitchen ya mik'e yashiga daki yatube yashiga wanka koda yafito.






Jamila tana parlon yace "kikashi TV nan kizo kimin tausa" tace " nifa ban iyaba, zo haka zakiyi min zaki iya daga baya ta kar ka shi kumai tashiga tagan shi yayi d'ai-d'ai da gashi sai towel.






Idon shi a lumshi ta Kai hannu k'afan shi tafara tazo wurin cinya se kawai taji yasaki k'ara garin cire hannun ta cire towel din zata sauka yakamo ta


"ina zaki shi kike buk'ata to zo inbaki yafara sinsina ta"




Ya fara kissing dinta yashafo boob's din ta ya cire mata kaya yakai baki nipple yana sucking yana kuma murza dayan yabude kafanta yafara fingering dinta sai nishi sukeyi haka suka gamsar da junan su cikin nishadi.












Muje zuwa










Yar mutan Kagara πŸ€“
*AUREN* *KISAN* *WUTA*




*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*




*PAGE* *33* */* *34*




🌈 *KAINUWA* *WRITARS* *ASSOCIATION*🌈








*EDITING BY HAUWA A USMAN JIDDARH*






Haka dai rayuwar d'an liti da jamila ya kasance, dan liti kullum yana ban ruwa a lambunsa, lambun kullum tana cikin ni 'ima.




Jamila tana rayuwa da d'an liti cikin girmamawa, saboda d'an liti yana mata kwarjini sosai bata iya kallon idon shi tayi mishi rashin kunya Ko tamai wata bakar magana."




Shikuma d'an liti yana kokari game da gidan shi babu abinda jamila tanema tarasa."


Yau jamila tunda garin Allah ya waye, babu abinda take da bukatan ci sai sakwara da miyar egusi, bayan tagama musu breakfast sunci bata tsaya bata lokaci ba ta mike tashiga kitchen ta d'auki bushashshan kifinta ta kyara shi tas tawan ke naman ragon ta tahad'a kifin da naman a tukunya ta zuba kayan k'amshin ta."




Seda suka dahu kayan kamahi da su magi sun shiga cikin naman da kifin, seta kwashi ta zuba manja tayanka albasa takawo kayan miyan ta data nik'a tazuba ta soye shi tas har k'amshi ya fara tashi πŸ˜‹.




Tazuba eguse taci "gaba da soyawa dataga yagama soyuwa seta juye ruwan tafashe tazuba kayan d'an d'ano yatafasa daya biyu tazu ba ugun hnmmmm sai kam shi kawai ke tashi, miyan ta yagama dahuwa ta ."






Dama tafere doyar ta tawan ke, ta zuba a tukun ya tad'ora ta wuta, ta koma ta wanke turmin ta dake sakwaran ta tsaf ta kyara kitchen ta koma ciki nanma ta kyara shi tas, ta kunna turaran wuta sai kam shi ke tashi."






Tashi ga wanka koda tafito bata wani ado me yawa ba tasaka k'ananan kaya ta dawo parlon dan kar biyun ta na d'iga, tsabar son taci sakwara ta kunna TV taja trey abinci gaban ta tabude kenan sai ga sallaman d'an liti yadawo yace " yau kuma sakwara aka mana?






Eh,




In zuba ma ne? a'a, ci kayan ki zanzuba shima tad'ebi k'adan yafara ci kenan seya ga yadda take cin abinci kamar za'a kwace mata, be dai ce mata komai ba aci gaba da cin abin cinshi,.








Suka kora da kunun aya bayan ta kyara wuri se tadawo taci gaba da kallo, zuwa wani lokaci jamila tafara mik'a yana kallon ta tage fen ido, tofa kodai nadawo a sa'a ne? Kaman ana nemana dan in kashi arna, duk wannan zancen a ransa yakeyi.





Jamila sai mik'a takeyi tana dan tutturo boob's dinta sama amma taga d'an liti Ko kallon gefen da take beyiba, se tamik'e tashi ga daki tana zuwa tacire kayan jikin ta tajawo towel ta daura tadawo parlon tana tafiya tana karkada boob's da mazau nai talura da kallon da d'an liti yake mata.






Tasaki wani murmushi in kasan wata ai baka san wata ba, tana zuwa setin TV se tasaki towel din ta dan yi tsalle ta bubbuga kafan nan wato ita zatayi Kuka towel dinta yafadi, tadok'a dan ta dauko.






Tako gwale k'afanta kafin tadok'a dai dai setin fuskan d'an liti haba wa ai azabure d'an liti yayi cikin ta yatura hannun k'asan ta yaji shi caba caba cikin ruwa tini yatura bakinshi cikin nata ya dauke ta cak sai gado.








Yasaka nipple daya bakin sa hannun sa kuma na k'asan ta Jamila sai faman lum she ido akeyi tana nishi d'an liti ya rube kayanshi yafara kashe arna sai sambatu da nishi suke tayi.








Hajiya babba ta lume cikin ni ima seda yadauki tsawon awa biyu yana kashi arna kafin ya tsarara mata yakoma gefe yana maida numfashi.






Yata shi dan yaje yayi wanka sekawai yaji hannun jamila akan hajiya babba yajuyo shi abun ma ma maki yabashi yazaro ido 😳yace "yadai kawai yaji ta rufe mai baki danata ai tuni yakoma kashi arna seda suka samu natsuwa tukun ya kalle ta hannun shi kuma yana kan boob's dinta, wai meyake damunki ne kwanan nan? Kamar ya? Naga jaraban ki ne yayi yawa yanzu, ta dan cinno cute lips dinta "to bakai ka koya min ba.






"ni?


"Eh mana kodai me k'aton ciki yakoya miki se ta hada face yayi smile yayashi dan yin wanka se kuma yadawo yak'are ma boob's dinta kallo "yaushe kikayi period last? Nayi last month, wannan watan fa.?






Tayi shuru kamar me tunani can tace "yak'ara sati daya yau bezo ba, se yadan danna k'asan cikinta da d'an k'arfi takosa k'ara yashafa kansa yayi murmushi.






Tace "me yafaru? Kake murmushi? "yarone yayi aikin da manya suka kasa yi yaro yayi aiki wallahi yashige toilet yana dariya.πŸ˜„




Yana fitowa yace jekiyi wanka mutafi asibiti, "waye ba lafiya? Inason in tabbatar da abin danake tunani ne, bayan tayi wanka ta shirya cikin lace dinta sky blue tasaka mayafin ta shima kalan kayan suka tafi asibiti.






Suna zuwa ya yankar mata kati mutun daya ne agaban su kasan cewan asibiti kudin ne bawani layi sosai, tana fitowa suma suka shiga yayiwa likita bayani, likita yayi mata tamba yoyi taba shi amsa yace "tahau gado bari yamata scanning.






Yanayi yagane Tana dauke da cikin wata daya da sati daya, yamik'a ma d'an liti hannu yana mishi congratulations tamar ka tana dauke da ciki wata da sati daya jamila naji ta mik'e tace "doctor dagaske kakeyi ina dauke da ciki? "yayi murmushi yace "yawuce wai.






Ai seta fada kan d'an liti tana murna tana cewa alhamdulillah Allah nagode ma da wannan kyau ta daka bani wallahi inason cikina har cikin rai na.






Shidai d'an liti binta yayi da 😳abun nabashi ma maki, betaba tsamma nin zataso cikin shi ba saboda, yaga basonshi takeyi ba shiyasa ma beyi gigin fada mata ba dan shi yajima dasanin tana da ciki.






Cikin murna suka tafi gida haka jamila taci gaba da ririta cikin ta, tana mugun son cikin ta kaman me ga cikin kullum cikin sata sha'awa yake itadai tajita jikin d'an liti.






Hnmmmm su d'an liti abun nema yasamu dama gashi irin mazan nan ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login