Showing 27001 words to 30000 words out of 38330 words

Chapter 10 - AUREN WATA TARA Book Complete By Hajara L Sdiq.txt

27 Dec 2024

2885

ya ma bar gidan gabak'i d'aya ya koma gidansa.




Tunda yaje ba tunanin da ya ke sai maganganun Hajiya baijin zaiyi abunda Hajiya take so Amma kuma Tabbas yasan.muddin Amira bata haihu ba da gaske Hajiya Aure zatayi masa Dan ta isa da su hatta mahaifinsu da yana raye ita ke ikonshi bare shi sosai ya shiga kogin tunani sai Jan tsaki ya ke ya Ma rasa mafutar da zai samu.




Jabir ne ya fad'o masa a rai Dan ba abunda ya ke boyewa aminin nasa tun pri sch ya na Danna masa kira ya ce ya na buk'atar ganinsa ya ce gasanan.


Minti ashirin mai kyau jabir ya Iso cike da damuwa ya kalli abokin nasa ya ce.


"Yadai Bloody akwai matsala ne naganka haka?" Numfashi MD yaja ya ce.


"babba ma kuwa Jaber old woman d'in chan Ce tazo wai dole ta bani nan da shekara idan Amera bata samu ciki ba ko bata haihu ba Aure zatayimun sai kace wani yaro" ya k'arasa fad'a ya na Jan tsaki.


Danne dariyarsa jaber yayi Dan kar asamu matsala a ranshi ya ce "Alhamdulilla anzo wajen" A fili kuwa cewa yayi.


"to meye matsalar a ciki kawai kabi umarninta ka k'ara Auren kawai" wani banzan kallo ya watsa masa tare da cewa.




"Baka da hankali Jabir Ni kakeyiwa maganar Karin Aure bani da tsarin Aje mata biyu sannan bazan iya hada Amera da wata ba kamar na yaudareta ne ka tuna irin soyayyar da takemun tun kafin muyi Aure tun a makaranta kai kanka sheda ne a USA wace irin soyayya ce bamuyi ba da Amera ta soni kamar ranta ita ta fara sona Tun bana sonta har nazo na fara sonta dukda mahaifinta ya nuna baya ta ayina lokacin haka ta nace har mukayi Aure Shine kake cewa nayi mata kishiya Dan ina butulu"




"Tsaki Jabir yaja a Ransa a fili kuwa cewa yayi " ai babu butulci a maganar Aure da Allah ne halasta ka na da ikon auren ukku nan gaba a bayanta Sannan ko kayiwa Amera kishiya ita ta ja saboda ba wani hakkin Aure da ta ke saukewa sunan ta na sonka da kishin Kane amma da kaii da gwauro banbancin baida yawa"




Tsaki MD ya ja ya kirashi Dan ya bashi shawara ya ma Kara chusa masa wata damuwar ya ce 'shikenan kawai bana buk'atar shawarar taka kaima nema kake ka kara samun damuwa"ya fada ya na kauda kai gefe.




Kwantar da murya jaber yayi ya ce "Shikenan bloody yanzu maganar wannan ta wuce wace mafita kake tunanin zamu yanke" ai dalilin da ya sanya na kiraka neman mafutar nake"Ajiyar zuciya jaber ya sauke ya ce "Karka damu kafin nan da 1week zanyi tunani da nazarin nema maka mafitar da ta dace"




Bayan sun gama zancen nan ne Jabir ya shiga yi masa hirar case d'in kisan Alh sammani Inda ya ke dora masa da cewa "har yanzu dai mutanen sunki fad'ar Wanda ya tura su suyi aikin harma an yanke musu hukuncin kisa ta hanyar harbi tunda sun amsa su sukayi kisan"


Cikin jin dad'i md ya ce "Amma Naji dadi hukuncin da gwamnati ta yanke da ana musu irin haka da za a samu sassaucin ta'addancin nan to Dan sunsan Inma an kaisu gidan yarin guduwa suke ko kuma ma a fito dasu shiyasa suke cigaba da yanda suka ga dama a k'asar nan Dukda dai naso ace sun fad'a Wanda ya sanyasu Dan akwai Wanda nake zargi Allah dai ya k'ara zaunar da k'asarmu lafiya yayi mana maganinsu " ameeen Jabir ya amsa"




Bayan barin Jaber gidan kwance yayi saman bed dinsa ya na jin murdawar da mararsa ke masa matsananciyar sha'awa na taso masa Dukda sanyin AC amma zufa yake rumtse ido yake ya na ciccije baki Dan ta fagen nan bashi da jarumta Sai mammatse kafafunsa ya ke saboda azabar felling ranar haka ya kwana sai Bayan asuba ya samu baccin wahala ya kwashesa.





Ta bangaren Zarah ma yau tun yamma takejin felling na taso mata tunda taga wani saurayi da budurwa Bayan hostel d'insu suna tsotse_tsotse suka tayar mata da matsananciyar sha'awa dukda kallo daya tayi musu ta kauda kai.




Kwance tayi a Gado ta na rurrumtse ido Ta rik'e mararta da ke fara juya mata "Asmy na ganin haka tasan Inda ciwon.
ya dosa Chuchu da ke chatting da damuwa ta ce.




" Subhanalla momcy lafiyanki qalau"Cikin k'arfin hali Zarah ta ce "am okay daughter zansamu relief" Sannu Asmy tayi mata dube duben maganin baccin ta fara nema taga basu taho dashi ba dafe goshi ta yi tare da saurin sanya hijab ta dauki dubu d'aya Dan taje ta sayo mata maganin




Zarah mammatse kafafu kawai take Wanda hakan har ya bawa Chuchu mamaki saita tuno wani lokaci haka Yayan nata yake Dan tun bata gane matsalarsa ba Har ta gane kasancewar itace yawaicin mai hada masa tea da lemon tsami gadon da Zarah ta ke ta koma Tare da kama hannunta ta ce.


" sorry momcy ko na hada maki tea da lemon tsami zakiji reliep


.girgiza mata kai tayi batare da tayi magana ba ta na nan zaune gefenta ta na mata Sannu har Asmy ta dawo


kallonta sukayi da take Jan tsaki Chuchu ta ce "kinsamu maganin?tsaki taja tare da cewa.


" inaga wai duk chemist din da naje sai suce gwamnati ta hana sayar wa wai saboda masu sha Dan maye "




"da mamaki Chuchu ta ce " wai daman maganin tari ne zaki sayo mata?Eh mana shi kadai ne ake samu har bacci ya d'auke ta idan ba haka ba haka zata yini tunda ba mai d'auke mata Kewa gareta ba"




"Mai zai hana a bata ruwan tea da lemon tsami idan yaya na ya na haka shi yake sha"


Cewar Chuchu girgiza kai Asmy tayi ta ce "maza yake yiwa amfani banda mace daman Dr ya bada shawarar bata maganin kuma Kinga an Rasa" ta fad'a da damuwa.




Cike da tausayi Chuchu ta ce 'wayyo sorry momcy to me zai hana ta d'an yi wasa da gabanta ko ta samu relief"




"Kallonta Asmy tayi ta ce "Ko hakan kikeyi Zarah tunda Kinga a bisa larura ne"


dukda azabar da Zarah takeji bai hana ta girgiza kai ba ta ce "Karku damu zan samu sauk'i ba sainayi wannan ba sanin kanku ne ba kyau"


Sosai cuchu ta k'ara jinjina addini da tarbiya irin ta Zarah Dan a yanda take da feeling ba kowace mace bace zata samu kanta. A haka ba bata fad'a halaka ba.




Ranar sai bacci barawo ne cikin dare ya kwashi Zarah koda su Asmy suka tashi suka tashi Sallar asuba kin tashinta sukayi saboda ta huta bata samu bacci ba sai wajen 8 ta tashi garas Sannu sukayi mata ta amsa da murmushi ta ce "kunjiku fa kamar wata mai ciwo sannan ta duba agogo ta ce " ya Allah shine kukaki tadani nayi sallah"Chuchu ce ta ce "Ai munga bakiyi bacci ba shiyasa" dukda haka din ai da kuntadani ta fad'a tana Mikewa Dan zuwa ta dauro alwala.

Yau koda ya tashi duk rai ba dadi Bayan ya shirya kamar ko yaushe a palour ya hakimce tare da kwanciya kan sopa lumshe idonshi yayi ba abunda ke fad'o masa a rai sai muryarta lokacin da take karatu har wani lumshe ido ya ke shi kanshi ya rasa dalilin da yasa muryar ta kasa barin kwalwarsa saurin barin wannan tunanin yayi a ranshi tare da Jan tsaki wayarsa ce tayi ringing dubawa yayi ya ga Amera ce tsaki ya ja tare da Aje wayar ta karashi ringing d'inta harta gama.


Kira ta shiga yimai sosai har 5 missed call bai daga ba Jin shigowar message ya sanyashi Jan tsaki tare da d'aukar wayar ba tare da ya duba message d'inba ya Danna mata kira ringing d'aya yaji ta d'auka.




Sautin kukanta ya fara jiyowa ta cikin waya tare da cewa "Haba honey tun shekaranjiya nake kiranka kak'i dagawa Nifa ya kamata ace ma nayi fushi ka taho batare da kayimun bankwana ba Amma kai kake fushi me nayi maka baby ko ka daina so na ne"


"Cikin sigar lallashi ya ce " Kiyi shiru kinsan banason kukanki yanzu dai ya wuce ykk"


yanajin daga bangaren ta ta sauke ajiyar zuciya ita har mamaki take yanda MD bai iya bada hakuri ta ce "am okay dear please yaushe zaka dawo kewarka duk ta isheni"


"Lumshe ido yayi tare da budesu ya ce " ba rana sai nagama muhimmin aikin da ya kawoni"


.Kamar mai shirin yi kuka ta ce "Haba honey wani aiki ne da bazaka k'arasa yinshi ba a nan please kasan banason zamanka a Nigeria ina kishin yanda y'an iskan karuwan matan nan ke kallonka please my husband ka dawo"


"Cike da kosawa da magana ya ce" bana magana biyu Amera Kitaho kawai ki sameni idanma Kaduna ce bakya son zama saimu koma Abuja finally magana ta k'arshe"


"Cike da takaici Amira ta ce " Bazan dawo Nigeria ba Honey duk Randa ka dawo ina nan ina jiranka amma Bazan dawo k'asar da za a dameni a Takuramun ba"




"Tsaki MD ya ja Dan duk ta k'ara masa Haushi tsaki yaja tare da katse kiran yayi Wulli da wayar Dan itama duk ta gama chaza masa kai a ce ya na da mata amma bata biya masa buk'ata ai gaskiyar su ammy ne da suke cewa da shi da gauro ba banbanci.




Saboda Hajiya kaka ya dagawa gidansu Dan kullum ya je zance d'aya ne Fada kullum hakan yasa yayi zamansa a gidansa ya na hutawarsa Dan Yawaicin rayuwarsa hutunsa kadanne idan ba Kaduna ba yazo duk Inda yaje harkar kasuwanci bata barinsa sakat.


Kamar yanda jaber ya fad'a a one week din ya zo a lambun gidan suka zauna suna kurbar drink " Aje lemon dake hannunsa MD yayi ya ce "Ina sauraranka bloody wace shawarace ka ce kazo da ita".


Ya na fuskartansa jaber ya ce " Shawara ce Na yanke wacce nake tunanin ita ce mafita a gareka mafi sauki shine kayi *Auren wata Tara*


?da mamaki MD ya ce "What *Auren wata Tara* kuma Kamar ya ban fahimce ka ba ka kullemun kai ina gudun Karin Auren shine zakazomun da maganar da na guda"


"Murmushi Jabeer yayi tare da cewa of course wannan ita ce kad'ai damar da na hasaso maka zata zame maka mafita"


"Har yanzu ka sanyani a duhu fa kayi mun bayani me Kake nufi da inyi *Auren wata tara"*


Gyara zama jaber yayi tare da cewa yanzu zanyi maka bayani kuma nasan zaka fahimta "sannna ya d'ora da cewa.......โœ๐Ÿฟ
*07026166536 domin magana da marubuciyar*


*hmm yanzu fa salon wasan zai fara fans Kudai muje zuwa*




*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. ๐Ÿ‘ฏโ€โ™€๏ธ๐Ÿ‘Ž๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡*




1, *MU GANI A ฦ˜ASA...*๐Ÿ”ฅ
_Ummu Affan_


2, *ABIN CIKIN ฦ˜WAI..*๐Ÿฅš
_Ummu Maher_


3, *GUNTUN GORO..*๐Ÿ’ฅ
_Mom Islam_


4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*๐ŸŒŽ
_Mrs Bukhari_


5, *AUREN WATA TARA*๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ
_Miss Hajo_




Guda biyar 1k
Guda huษ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ษ—aya N300


*DOMIN TURA KUฦŠIN KAI TSAYE*๐Ÿ‘‡


0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.


Domin tura shaidar biya๐Ÿ‘‡


0810 433 5144


Masu tura katin MTN๐Ÿ‘‡


0814 179 9224


ฦณan ฦ˜asar Niger zasu tura nasu anan.๐Ÿ‘‡


0817 952 3215


Guda biyar 1000f
Guda huษ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ษ—aya 300f


*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* ๐Ÿ”ฅ๐Ÿฅš๐Ÿ’ฅ๐ŸŒŽ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ






*_Miss Hajo ce_*๐Ÿค™๐Ÿฟ
[8/30, 20:26] โค๏ธโค๏ธโค๏ธ: ๐Ÿ‘จโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ *AUREN WATA TARA* ๐Ÿ‘จโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ


```MALLAKAR```


*Hajara L Sadeq*


๐Ÿ…ฟ๏ธ............*25 & 26*




"Aure zakayi a sirri batare da sanin Iyayenka ko wani naka ba ka Aje Matar a sirrance har kayi mata ciki Kaikuma saikayi musu albishir da Amera ta samu ciki tunda ka ga ta na chan America ita kuma Matar zakuyi yarjeniya da ita ne akan Zaka aure ta na Wata Tara zata Haifa maka d'a ko y'a saika saketa sannan zaka biyata mak'udan kudi amma fa dole Saidai a samu y'ar talakawa nakasassu wacce basu da cin yau basu na gobe a rudata da kudi"




"Wani irin kallo MD ya dinga binsa dashi na baka da hankali kafin ya ce "




"amma bantaba sanin jaber baka da hankali ba sai yau wannan ai ba mafita bace maganar shirmece kazomun da ita Sannan ni kakeyiwa ikirarin da Auren y'ar talakawa neman haihuwa hauka ne wannan shawarar batayi ba nema ma kake duk ka b'atamun rai"




"Dage kafada jaber yayi ya ce " tunda hakan baiyi maka ba Ai shikenan amma kayi tunani wannan ce kawai mafita mafi sauki"




ya na gama fad'ar haka ya Mike ya ce "na Wuce Abuja akwai meeting din da zamuyi da wasu y'an kasuwa zan wakilceka Dan kwana biyun nan ka zama wani gashinan dai"




"MD ko tsaki ya ja ya na jin haushin wannan banzar shawarar da jaber ya kawo abun ma ya zama hauka ya fad'a ya na Jan tsaki"




Mikewa yayi kamar wani zaki tare da fitowa excort dinsa na ganinsa sukayi saurin bin bayansa tare da bude masa mota kai tsaye gidansu ya nufa.


A palour ya tarar da Hajiya ta mik'e kafa ruky na gefenta ta na chat ta na ganinsa ta tashi tare da cewa "Ina yini Yaya MD "


ba tare da ya Kalleta ba ya ce "Lafiya" fuskarsa a hade ya gaishe da Hajiya ta amsa da fara'a "Ammy ce ta shigo itama gaisheta yayi Bayan ta amsa ta zauna ta na Duba news a jarida.


Yayi minti Talatin ba tare da ya ce uffan ba Hajiya ce ta lura da akwai magana a bakinsa cewa ta yi " Yadai Naga kamar akwai magana a bakinka ka fad'a ta cikinka mana Malam "




"Cikin hade rai ya ce " daman akan maganar nan ce da mukayi Hajiya please ki janye shekara guda yayi yawa sannan fa haihuwa ta Allah ce Insha Allahu muna addua kuma kuka tayamu da addua za a dace"




"Wani banzan kallo Hajiya ta bisa dashi kafin ta ce.


" ka gama na ce Ka gama sanin Allah ne zaka gwadamun to tun kafin a haifi uwarka da ubanka nasan wannan nasan haihuwa ta Allah ce kajini da kyau da kunnan basira bari kaji dai nayi maka ta Mahaukacin kare "




"wallahi tallahi billahillazilla'ila ha illa huwa Matarka ta shekara bata haihu ba ko bata samu ciki ba Ko a kauye ne saina samo mata na aura maka ,"


"Ka ganni nan ni ba tsohuwar banza bace bana magana biyu kuma ka zuba ido ka gani badai ka na tsorantaba ta salamceka ba bazaka iya mata kishiya ba To ni nan da kaina zan Aura maka duk wacce tamun kuma dole ka zauna da ita ko ubanka da ya ke raye na sanya yayi Abu dole yayi bare kai k'aramun kwari ni wuce kaban wuri kayan takaici kawai shine hada wani daure fuska to a ganinka tsoranka zanji kome ko nima fatimar ce da kake zare mata ido ta kasa maka magana,"




" to ni ba ita bace wani had'e ranka na banza Sololon hofi ,gadara da iko da isa sai a waje a gida kuwa Tsigaggiyar matar da a tsaye kamar iccen kabari ta na Juyaka ita bama macen kirki ba ba wani kyau na azo a gani ba ba diri ba ba komai ba Abu k'ashi duk a waje Ko ina ma jin dad'i a wannan abar Har Kake like mata malam ga mata Duma Duma a gari sai ka zaba ka darje amma ka tsaya kana shashanci to wlh ka fita ido na in rufe Dan idan bakayi wasa ba idan bansa ka saketa ba kace ban haihu cikin Uwata da uba na da ruwan zamzam aka haifeni bada jini ba"




Tunda Hajiya ta fara maganar MD ya cika yayi famm ga haushinshi na kushe masa mata da take Hade rai yayi sosai tare da kauda kai "




Ammy ko shiru tayi sai d'an murmushi da tayi Dan gwara da Allah ya kawo Hajiya ko zata gyarawa MD zama "




Mikewa yayi ba tare da ya k'ara kallon ko d'aya daga cikinsu ba ya fita Ya na Jan tsaki.


"Da harara Hajiya ta bisa ta na tab'a hannu ta ce


" ohh ni Rukayya kujibi dai don Allah a haka a ido kamar zai tab'uka abun kirki nanko ba asan Solon Soson wanka bane dani kake zancen aini ba tsohuwar banza ba ce da zan zuba ido ina ganin tabaranci shekara Tara ana Abu d'aya to Abu yazo karshe na gaji kuma munsanya k'afar wando d'aya daku.




MD koda ya koma gidansa ba abunda yake ja sai tsaki tsohuwar nan kwata kwata zuwanta ya rikita masa lissafi gashi ba abun ya koma America ba Ta aiwatar da abunda takeso Dan yasan halin Hajiya sarai bata magana biyu sannan kome ta fad'a saita aikata sa Tsaki ya kumaja tunowa da wai zata aura masa y'ar kauye a ransa ya ce .




"dako kinyi babbar nadama dagake har y'ar kauyen sannan ya kumajan tsaki ya na ganin kiran Amera itama duk haushinta yakeji bai d'auka ba saima kashe wayarsa da yayi Dan baya son damuwa tayi masa yawa".





Waya ce k'are a kunnanta ta na Waya da Hafiz Bayan fitowarsu daga lectures cewa ta yi " ya Hafiz ka bari na isa hostel sai muyi magana"


"Okay ya fad'a daga bangarenshi tare da cewa " ki kulamun da kanki"


Saida suka fara biyawa capteria ita da Yusuf sukaci abinci tukwana ta wuce hostel d'insu shima. Ya wuce nashi.


"ta na isa ganin su Asmy na lecture Gado ta mimmike tare da yi mishi flashing ya na kira nan suka shiga hira mai dadi Sosai hirar ke yiwa Zarah dadi a haka su Chuchu sukazo suka sameta Asmy ta ce " Uhm manya y'an love kenan'


"Chuchu ko taja tsaki ta ce "Uhm Nifa na tsani wannan Hafiz din wlh momcy da yayana kika dace badashi ba please Ki auri yaya na"


"Saurin katse kiran Zarah tayi ta na Dariya Dan karyaji abunda Chuchu ta ce ta ce "


"kinganki daughter ki barni da ya Hafiz Dina ni yayimun ni wannan Yayan naki da kike kodasa har yau kinki ki nuna mana shi"


Turo baki Chuchu tayi ta ce "Wlh da gaske karkiga yaya na ya had'u y'an mata da yawa ridinsa suke ya had'u ta ko ina gashi halinki d'aya dashi Shima miskili ne na Bugawa a jarida wlh kunyi match

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login