Showing 15001 words to 18000 words out of 29040 words

Chapter 6 - KOWA YA TAKA DOKAR ALLAH BY Nabila Lawan Zango.txt

ita take mani, hatta da gyaran kayana itace takemun, kai har ruwan wanka itace ke hadamun.


Najib yace kawai kace sun fara koya maka traning na megida. Dariya suka mashi, Nabeel yace kun maidani abin dariya ko? Dafashi Saif yayi yace ba haka bane, kawaide abunne da ban dariya. Kasan wani abu? Kanshi ya girgiza alamun a'a.


Saif yace inaso idan muntashi daga nan muje inga Adar taka. Nabeel ya kalleshi tare da turo baki yace to meye nacewa Ada ta? Murmushi Saif yayi yace kawai dan ayi saurin ganewa, Nabeel yace shikenan bara nakirata nace ta hada mana abincin mutum 3.


Bayan suntashi suka nufi gidansu Nabeel, zaune suke a falo ya kunna masu kallo, Ada ce tashigo dauke da tray tana sallama. Tana shigowa kamshi ya cika falon domin Ada akwai cika turare, dago kai sukayi suna kallonta, dukawa tayi ta gaishesu.


Saif yace sannu da kokari Ada, tace yauwa sannunku da zuwa. Nabeel yace Ada zuba mana ki dauko mani casset dina a wajen Umma ki kawo mani. Najib yace kawai kabarshi bara indauko mana wani film a mota ta mu kalla.


Bayan tafita Najib yakawo masu film din yasa masu. Kallon Nabeel Saif yayi yace amma wannan Adar tana da kyau, meze hana idan kagaji karika sata tanayimaka tausa. Nabeel yace kawai se inbari tarika tabani haba baze yuwu ba.


Haka suka rika saka mashi abubuwa marasa kyau, suna nuna mashi films din banza, aranar sun dade suna kallo seda suka sama Nabeel ra'ayin kallonsu. Dazasu tafi Saif ya tura mashi films din a wayarshi sannan suka tafi.


Da dare yana kwance yana kwallo haka yayita juyi asaman gado, wayarshi yadauka yakira Ada yace tazo ta hado mashi tea, bayan ta hado mashi takawo mashi, zaune take harya gama ya kalleta yace Ada jikina yana mun ciwo kozaki danna mani? Saurin kallonshi tayi yace ko bazaki iya ba?


Saurin girgiza kai tayi yace yauwa cire hijab din kitaho, haka ya kwanta tafara mashi tausa, sosai yakejin dadin yanda take mashi, bayan tagama yace sannu Ada nasaki wahala ko? Murmushi tayi tace ai bakomai aikinane.


Murmushi Nabeel yayi yace kema taho nayi maki dan naga alamar kingaji. Ada tace kabarshi kawai, Nabeel yace nide kitaho. Haka Ada ta kwanta yafara yimata tausa, tuni ta lumshe ido tanajin dadin abinda yake mata.


Da haka yafara yimata irin abinda yagani a film din daya gani, sosai suka shagala daga haka har bacci ya daukesu, haka suka kwanta rungume da juna. Basu suka tashi ba se wajen 8. Atare suka tashi, Ada ta kalli jikinta babu kaya, saurin jan bargo tayi ta rufe jikinta.


Murmushi Nabeel yayi yace gaskiya naji dadin baccin jiya, daga yau tare zamu rika kwana ina fatan zaki amince? Ada tace nide inajin tsoro kada inyi ciki. Nabeel yace kinga nayi maki wani abu bayan wanda namaki jiya? Girgiza kai tayi tana fadin ai wata rana zaka iya yimani.


Nabeel yace ni babu abinda zan maki, amma kibari anjima zan nuna maki wani abu dana kalla awayata, tashi muje muyi wanka muyi sallah nasan yanzu Umma zata kirani. Bayan sun gama ta nufi part din Umma.


tana zuwa tashiga kamar munafuka, Umma tasamu afalo, dukawa tayi tana gaisheta. Umma tace Ada ya akayi yau bakizo da wuri ba, kuma na aika Iya takira mani ke tace baki cikin dakin ki? Sosa kai tafarayi tace dama Yaya ne yakirani tunda asuba naje na kai mashi tea yace wai da yunwa ya tashi.


Cike da damuwa Umma tace Ada ya akayi Nabeel ya kwanta da yunwa haka? Ada tace wallahi yaci abinci kafin ya kwanta. Umma tace idan kinsan bazaki iya kularmun dashi ba zan sake me kula dashi. Ada tace kiyi hakuri wallahi zan iya.


Umma tace shikenan amma ki kara kula sosai, dauki abincinshi ki kaimashi. Haka ta dauki komai na abincinshi takai mashi, yana gamawa yashigo domin su gaisa dasu Ummanshi.


A zaune ya samesu ita da Abbanshi, kusa da Abbanshi yaje yadora kanshi saman cinyarshi yana fadin Abba ina kwana, murmushi yayi yana shafa kanshi yace lafiya lau yarona, katashi lafiya? Yace lafiya lau.


Umma ina kwana, tace lafiya lau, Nabeel meyasa bakaci abinci kafin ka kwanta ba? Dazu Ada tace mun ka kirata tunda asuba kace ta kai maka tea wai da yunwa katashi. Murmushi yayi yace Umma naci abinci kawaide haka natashi. Abba yace karika kula banaso wani ciwo yasameka, idan kuma bazaka kula ba zansa kadawo cikin gida murika kula da kai.


Nabeel yace Abba zan kula, yace da kyau, tashi katafi makaranta kada ka makara kaga 10 ta kusa,Umma tace ko akwai abinda kake bukata? Nabeel yace bakomai, Umma tace kaide jeka dakina cikin jakata akwai kudi ka dauki wadan da zasu isheka.


Nabeel yace Umma inada sauran kudi bana bukata, tace kaide kaje kadauka yanzufa kai babban mutum ne, kanaso a makaranta ko,abokanka su tambayeka wani abu kuma kace masu bakada hali?


Abba yace tashi kaje kada kamakara, haka Nabeel yaje yadauki kudin da yakeso yafita.


Zaune suke Nabeel yana basu labarin abinda yafaru jiya da dare, dariya kawai suke mashi. Saif yace ammafa abokina kayi kokari.


Da ace kayi irin wasan da na nuna maka wallahi bazaka kara kwana babu mace ba, Nabeel yace ai tace tana tsoro kada tayi ciki. Najib yace bara in baka wani abu, nima awajen wani abokina na sameshi yace mun wai wajen yayanshi yagani.


Shine ya kaima wani wanda suke tare yake fada mashi amfaninshi, tun daga lokacin nima nafara bama duk yarinyar dazan kwanta da ita, ai yanzu sakarai shine yake bari yayima yarinya ciki. Saif yace mugani idan irin nawa ne, karba yayi yace e yana da kyau wannan maganin.


Amma duk lokacin da kaga yarinyar kamar bazata amince tasha ba, kawai kamata dabara kota cikin lemu ne kabata kuna gama harka idan ba haka ba kai zasu bari da aiki kuma ta tona maka asiri wajen iyayenka.


Nabeel yace bani nima yau zan gwada, domin jiya kamar zan mutu marata tarika mani ciwo. Dariya suka sa mashi, Najib yana fadin kutashi mutafi naga anfara shiga class.


Lawisa ce kwance adakin Umman Nabeel tana daga gefenta suna fira, Lawisa tace wallahi harna gaji da hawa jirgi, gashi wannan satin hajiya Samira tace zan rakata dubai. murmushi Umma tayi tace wallahi kina jin dadinki yanda kike rayuwarki asake.


Wai mezesa baza kiyi aure haka nan ba Lawisa? Tasowa Lawisa tayi tadora kanta saman cinyar Umma tana murmushi tace yanda nakejin dadin wannan harkar tawa yanzu namiji baya burgeni,shikenan kulluma arika abu daya. Uhm kema baki shiga harkar bane shiyasa.


Umma tace ko nashiga kina ganin wannan sarkin nacin zebarni inrika zuwa wani waje,kuma baze yuwu narika kawo kowa gida na ba saboda gudun bacin rana. Nasan Babaye baze taba fahimtar komai ba,tunda shima dan iskan kanshi ne. Hannu Lawisa tasa cikin rigar Umma tana shafa cikinta ahankali, lumshe ido tayi tanajin dadin yanda Lawisa take shafa mata ciki.


Dago kai Lawisa tayi taga yanda tayi, murmushi tayi tace ina zuwa, tashi tayi ta rufo kofar dakin tana fadin yakamata kema kishigo gari, amma nizan fara koya maki, kafin nafara kawo maki abokan harka. Umma tace kai Lawisa kina ganin babu wata matsala? Jawota tayi tana fadin kede kawai kiyi shiru. Haka Lawisa ta fara koyama Umma harkar bin mata, shedan yasamu damar kara dulmiyar dasu.


Tun daga wannan rana Lawisa da Umma suka kara zama aminan juna, sosai Umma ta kware a harkar, seda Lawisa tagaji sannan tafara kawo mata abokan harka, Abba besan abinda yake faruwa ba, domin Umma tace mashi Lawisa tana kawo mata kaya tana saida mata shiyasa mata suke zuwa siye, da wannan bayanin ta kauda mashi da duk wani tunani, dama kuma shi ba mazaunin gida bane sosai.


Nabeel da Ada kuwa sosai harka ta cigaba, domin zuwa yanzu Nabeel ya kware a harkar banza, kulluma tare suke kwana da Ada, gaba daya son Nabeel yagama kamata har kosawa takeyi yadawo, shiko anashi bangaren bawani sonta yake ba.


Haka acikin makarantarsu sun zama taurari, su 3 ne haka suke yawo, Saif shine ya farayin budurwa me suna Zubaida yana kiranta da Zuby, yar garin gombe ce iyayenta suna da hali, sede ita a cikin makaranta take zaune, tunda suka hadu da Saif suka fara soyayya, kuma tun daga lokacin tadena maida hankali a karatunta.


Kuma shine mutumi na farko daya fara bata mata rayuwa, sede yanda yake sonta yasa baya kula kowace mace, kasancewar gidansu akwai kannanshi yasa becika kaita gidansu ba, sede suje gidansu Nabeel.


Wannan dalilin ne yasa Nabeel shima yafara kula yanmatan da suke bibiyarshi, anan ne kuma Najib ya hadu da Khairat, itama 'yar gombe ce, kuma kawar Zuby ce, sosai suke soyayya, Nabeel ne kawai yake bin mata dayawa domin yace har yanzu besamu wadda zuciyarshi take so ba.


Ganin suna yawan shigowa da mata gidan yasa Saif yace ya samu Abbanshi yace mashi yabashi mukullin wani gaidanshi dayake Nasarawa domin acan zasufi rayuwarsu batare da takura ba, amma anan wata rana Abba ze iya dawowa ya gansu.


Haka yasamu Ummanshi yafada mata yanaso abashi makullin gidanshi na nasarawa. Umma tace Nabeel bade can zaka koma dazama ba, kasan bama son kayi nisa damu? Nabeel yace Umma ba haka bane kawaide inason inrika zama lokaci zuwa lokaci acan, kinsan wani lokacin mutum yana jin zama waje daya ya ishe shi.
Umma tace toshikenan tashi muje nasan yanzu yagama wanka muje zan sashi yabaka.


Jin jina kai Abba yayi lokacin daya gama jin bayanin Umma. Jin yayi shiru yasa Nabeel ya shagwabe fuska kamar zeyi kuka yace Abba bafa can zan rika kwana ba, kawaide inaso inga nima ina canza wajen zama.


Umma ta dafa Abba tace haba meye abun damuwa, bafa kwana zerika yiba, kuma Nabeel shi kadai garemu mezesa bazamu bashi duk abinda yake so ba. Murmushi Abba yayi yace haka ne, amma ina tsoron halin yau, domin kinsan yanzu duniyar ta baci, samari basuda aikinyi se tara mata agidansu suna aikata alfasha.


Umma ta daure fuska tace shikenan tunda kace haka, ashe dama baka yarda da tarbiyar da muka bama Nabeel ba? Bakomai tunda ka nuna kafara gajiya da Nabeel. Saurin kamo hannunta yayi yace haba Umman Nabeel yazakice haka?


Duk son da muke ma Nabeel baze hana mu lura da rayuwarshi ba, domin abinda yake faruwa ne a zamanin yanzu nake fada, amma duk duniyar nan banajin akwai wanda ya kaini son Nabeel, amma bazanso ace na barshi ya baci ba.


Murza ido Nabeel yafarayi kamar kamara min yaro kamar zeyi kuka ya tashi yana fadin shikenan Abba kabarshi kawai tunda baka yarda dani ba, amma har na fadama abokai na inada gida a Nasarawa kuma zamu rika zuwa can muna karatu idan mungaji, shikenan Abba.


Murmushi Abba yayi yajawoshi yana fadin to meye na bata fuska kamar zakayi kuka, kada kamanta rabonka da kuka tun kana yaro? kuma nayi alkawarin bazan taba barinka kayi kuka ba matukar ina raye, shikenan jeka daki kadauko makullin, amma anjima zansa a gyara maka gidan a samaka duk abinda kake bukata. Dariya Nabeel yasa ya rungume Abba yana fadin nagode sosai Abbana.


Haka Abba yasa aka gyara mashi gidan aka sa komai, tun daga ranar su Nabeel suka samu wajen hutawa da yan matansu, abokanshi har kirari suke mashi me yan mata buhu buhu, sosai Nabeel yake masu barin kudi, domin seda Umma tasan yanda tayi tasa Abba yabashi ATM dinshi domin Nabeel yace mata yanason abashi yarika cirar kudinshi kawai. Duk wani abu da yakeso Ummace takesa Abba yana mashi koda bayaso domin Abba yana tsoron kada su batashi,amma matukar Umma tace ayi mashi dole yakeyi domin baya son bacin ranta dana Nabeel


Hatta da shiga lecturers ba sosai suke yiba, domin yawancin malamansu duk Nabeel yagama siyesu, cikin lokaci kankani Nabeel yazama babban dan duniya, hatta dasu Saif dasuka dorashi akan harkar yanzu yafisu, sede duk abunsu basa shaye shaye.




Wani dattijo ne zaune atsakar gidanshi, zekai shekara 50, sunanshi Mal. Labaran, kusa dashi matarshi ce me suna Zainab, se babban danshi me suna Abbas, wata budurwace me kimanin shekaru 20, zaune akusa da Ummanta.


Mal. Labaran ya dago kai ya kalli diyarsu ahankali yakira sunanata. Sumayya, Alhamdulillahi babu abinda zamu ce sede muyima Allah godiya, domin yau ya cika mana burinmu nasan ganin kinsamu damar shiga wannan makaranta ta jami'a domin kema kisamu damar karatu kamar yanda kikeso.


Kina ganin waccan shekarar saboda rashin kudin registration yasa muna kallo damarki ta wuce haka kika zauna agida shekara daya, gashi yanzu cikin sa'a munkara nema kuma kinsamu damar kara shiga wannan makarantar.


Ganin zaki kara rasa wannan damar ne yasa na saida gonata ta gado wadda ita kadai ta rage mani aduk abinda na mallaka daga mahaifina, Allah yasani banyi niyar saida wannan gona ba, domin ina samu daga ita, sede tunanin danayi idan Allah yasa kikayi wannan karatu zamu amfana daga shi yasa na saidata.


Gashi har an danyi nisa da fara karatun, amma waccan malamin da muke karatu dashi a masallaci shine yashige mani gaba aka gama komai dayake acan yake aiki. Sumayya kinga de cikin ku biyu danake daku ke kadaice kika samu sakamako me kyau har Allah yasa gashi zaki shiga makarantar jami'a.


Duk da yayanki iyakarshi secondary amma kina kallo shima bezauna haka ba yana kasuwancinshi, kuma dama kowa da inda Allah ya tsaga mashi wajen cin abincinshi. Yanzu ranar litinin zaki fara zuwa makaranta kuma banyarda ki koma can da zama ba.


Nafiso kizauna agida kirika zuwa kina dawowa gabanmu domin yanmatan jami'a mutane da yawa sun san halinsu, kuma wasu da yawansu rashin zamansu agaban iyayensu ne yasasu suke aikata abinda sukaga dama, domin sun san kome sukayi cikin makaranta zasu koma su kwana.


In Allah ya yarda bazamu rasa kudin motar dazamu baki kije makaranta ba, kuma inaso Sumayya ki tsaya matsayin ki, jami'a ba kamar secondary bace, nasan yanda kike da son shigema yaran masu kudi lokacin kina makaranta, kuma nasha yimaki fada akan hakan.


To wannan makaratar tasha bamban da waccan, dan haka ki kula da kanki, kedin bakowa bace, mahaifinki ba kowa bane face me walda, mahaifiyarki ba kowa bace face me saida kayan miya acikin gida, kina kallon gidan damuke ciki inbadan ina gyarashi ba dayanzu ruwa ya dade da tafiya dashi. Dan haka kizauna tare da dede ke, idan kika bari shedan yayi maki muguwar huduba Allah yasani munfita hakkinki, domin yanzu tun aduniya Allah yake nuna ma mutum kuskuransa.


Kuma kinsan KOWA YATAKA DOKAR ALLAH! Tabbas Allah baze kyaleshi haka ba shima seya takashi. Allah yabaki sa'ar wannan karatu dazaki fara yasa kishiga a sa'a kuma yakareki daga sharrin masu sharri. Magana ta karshe kuma dazan maki itace, banaso koda wasa wai dan kinshiga jami'a kice zaki fara samun gyale acikin gidana, idan ma hijabanki sunyi kadan zan baki kudi ki kara yanko wasu, kuma kamar girman wadan da nasiyo maki zakisa. Ina fatan kinji abinda nafada maki?


Kara dukar da kanta kasa Sumayya tayi hawaye suna zubo mata azuciyarta tana fadin wannan wace irin takurace? Mamanta tace to Sumayya inafatan kinji abinda Babanki yafada, kuma nasan bazaki taba bamu kunya ba, domin nasan kina da kokari kuma kina kiyaye duk wani abu daze bata mana rai. Allah yayi maki albarka.


Abbas yace amin Mama, nima babu abinda zance sede ince Allah yabada sa'a, abinda baki gane ba kuma kada kiyi shiru kirika tambayar wadansa suka gane, Allah yakare mana ke daga sharrin mazan jami'a. Gaba dayansu sukace amin.


Ur's.
NABILA RABI'U ZANGO
(Nabeelert Lady)
08028525263.


Ina godiya da irin addu'arku agare ni, Allah yabar zumunci😘😘😘
[3/18, 11:23 AM] nabilalady5: ☝🏻☝🏻KOWA YATAKA
DOKAR ALLAH☝🏻☝🏻

Nah
Marubuciyar Zamani


NABILA RABI'U ZANGO
(Nabeelert Lady)


www.NabilaLady5@gmail.com
Facebook...Nabeela Ladeey


Part. 35 ⏩ 40


A dede bakin gate din makarantar aka sauke Sumayya, haka tafito sanye da doguwar hijabinta me hannu har kasa, fuskarta a daure kamar zatayi kuka, domin tunda tagama shiri agida take bacin rai.


Gashi gaba daya 200 Babanta yabata tayi kudin mota 100 zuwa da dawowa ta kashe 100, ganin ranta abace yasa mamanta ta karata mata 50, haka tafito tana ta bacin rai, ga haushin hijabin data zumbula kamar meshirin zuwa islamiya ga haushin kudin da aka bata kamar zataje secondary.


Kara kallon gate din tayi yanda manyan yan mata suke wucewa kowa taci gayunta, wasu ma amota suke wucewa, wasu hawaye taji sun taho mata, ga haushinta daya tasan idan kazo jami'a baka hadu ba bakowane yake kula ka ba, gashi ita bata san ko ina ba.


Ganin mutane suna ta wuceta yasa itama ta fara tafiya har tashiga cikin makarantar, tsayawa tayi tana kallon yanda kowa yake harkarshi, wasu maza ne tare da mata wasu kuma su kadai ne.


Wata kujera tasamu tazauna tabuga tagumi, batasan lokacin da hawaye suka fara zubo mata ba, jitake kamar takoma gida tace tafasa karatun. Yanzu duk burin dataci na zuwa jami'a ahaka ze kare? Tun tana secondary Allah yayita da son shiga cikin yaran masu kudi.


Tana da son taga itama ana damawa da ita, amma gashi yanzu Babanta yakafa mata dokar sa hijabi, ina ma laifin yabarta tasa koda karamace. Lokacin da aka ce tasamu admission waccan shekarar har asusu tafarayi badan komai ba sedan tasayi gyaluluwan shiga makaranta.


Hannu tasa ta goge kwallar datake zubo mata,dariya taji daga gefenta, saurin dago kai tayi tana kallon masu yin dariyar, tana kallonsu taga ashe da ita suke, wasu samari ne zasu wuce suka ganta tana kuka.


Daya daga cikinsu yace abokina da alama wannan sabuwar zuwa ce, dariya dayan yasa yace kai bakaga yanda tasha wata hijab ba kamar meshirin gabatar da da'awa. Kara kwashewa sukayi da dariya suka wuceta.


Wasu hawayen ne suka kara zubo mata, saurin tashi tayi ta nufi gate domin gaba daya makarantar ta fitar mata a rai, muryar wani taji yana mata sallama, saurin juyawa tayi seta ganshi sanye da manyan kaya da hula akanshi.


Hannu tasa ta goge idonta tare da amsa mashi sallamarshi. Karasowa kusa da ita yayi yana fadin sannu ko, kiyi hakuri naji duk abinda wadan can suka fada maki, kuma naga kintashi kamar zaki fita daga makarantar.


Ajiyar zuciya tasaki tana fadin ni wallahi bazan iya wannan makarantar ba, daga zuwa na har an fara mani dariya, kawai zankoma gida ince ma Baba na hakura. Murmushi yayi ganin yanda take kuka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login