Showing 15001 words to 18000 words out of 25431 words
Chapter 6 - Mahaukaci ko boyayyen masoyi complete by Maryam Yarmawa .txt
zaki dingayi
Saudat bataso hakaba taso ya jibgeta yamata saki uku amma zataga sharri kala kala wannan ma kadan tafara gani
Kuka minal tasa yayinda annur yace minal kitashi daganan bana kaunar ganinki na tsaneki
Kuka mai tsuma zuciya minal tasa hartana tuntube ta nufi dakinta ta dauro alwala tayi sallah da adu,o,i. Da neman mafita da rokan Allah ya bayyana gaskiyar lamari
By
Maryam yarmama
[19/03 11:14 pm] salmah pinky💅🏼💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*66→70
By
Maryam yarmama
*IN DEDICATION TO*
_MY SWEET BERRY SALMA ALI WADAH_
_WANNAN SHAFIN NAKUNE MASOYANA,NAGODE DA ADU,ARKU,SAKONKU YANA ISOWA GARENI AMMA KU DINGASA SUNA DON,INNA GANI NAYI REPLY,AYYUKA SUNMIN YAWA KU DINGA HAKURI DAMU WASU BANA SAMUN DAMAR AMSA MUKU,AMMA INA GODIYA SOSAI KARKU DAMU ZAN LISSAFOKU,CIKIN WANNAN LITATAFIN,DOMIN KUSAN NAGA SAKONKU_
minal ce ke girki a kitchen ,soya miya take saudat tashigo ta mata kallon karamar awaki tace ke jeki ki dakkomin wayata a falo.
Minal tace bari in sauke miyar tunda yayi
Saudat ta. Daka mata tsawa tace ke wanni irin taurin kaine dake kamar akuya zaki wuce ki dakkomin ko sai ranki ya bace
Dasauri minal tawuce yayinda saudat ta yi murmushin mugunta tadauki gishiri ta zuba amiyar tadauki yaji tasa amiyar ta juya
Ba,a dadeba saiga minal tashigo tace aunty banganiba
Saudat tace antyn gidan uwarki wallahi munanan dake saina fitar dake agidannan snatcher kawai.
Jikin minal yayi sanyi,tasauke miyar ,sauke miyar ta zuba duka a kula.ta kashe gas
Wuce saudat tayi ta nufi dinning annur yana zaune yayi tagumi,yana ganin minal ya daka mata harara,
Saudat yagano tanufo wajen sai kwarkwasa take ajiyar zuciya yasaki da murmushi yace gimbiyar mata zoki zauna muci abinci
Zama saudat tayi tana fuskantarsa tace anya zan iyacin abincinnan honey wallahi tashin zuciya nakeji sosai
Zaro ido annur yayi yace da gaske watanki nawa bakiga al,adarkiba
Saudat ta yamutse fuska tace one month kenan.
Wani fusata annur yayi yadaga gabjejiyar salma yana zagaya dinning da ita yana kissing dinta da sumbatu
Saudat dariya take tayi azuciyarta tace kaji sauna uban son yaya to karya nake
Minal ta tsaya tana kallon ikon Allah annur ya daka mata tsawa ke mayya kizuba mana abincin karki lashemin matata
Cikin shagwaba saudat tace eh wallahi honey,
Jiki asanyaye minal tafara zuba musu abincin ta tura musu
Annur da kamshin abinci ya isheshi yadauki spoon yakai chokali daya ,tufarwa yayi yadauki ruwa yasha ,afusace ya tashi ya shako minal yayi sama da ita ya dire yayi ball da ita yadinga taka ruwan cikinta Allah sarki minal kokarin kare cikinta take,yayinda annur yace dan ubanki kasheni zakiyi duk ciwon zuciyar da kikasamin bai ishekiba
Kuka minal take tatashi da gudu ta nufi shashinta amatukar galabaice,ta rufo tana kuka
Annur yace wallahi saikin gand kuranki,cikin kissa da kissina saudat tazo wajrn ta jashi dakinta tana lallashinsa
Washegari saudat tasa aka nemo mata jinin karya,ta shafa a kafafunta ta fadi a falo tana ihu da neman taimako,minal tashigo falon hankalinta atashe tana aunty mai yafaru?
Saudat ta kalleta tace ubankine yafaru taci gaba da ihu da kururuwa
Annur ne yashigo dagudu ya na neman akasi yanda yaga jini na malala ajikin saudat jini nabin kafafunta hankalinsa yatashi badai cikin daya kallafa rai akaiba yazube
Saudat tace wayyo mijina ka taimakeni minal tagama dani tazubarmin da ciki .
Cikin mamaki annur yace agarin ya?
Saudat tace lemo nace takawomin ashe tasa magani aciki ka kaini toilet mijina
Annur yace mutafi asibiti kawai ai wallahi minal dole in kira policawa a daureta tayi sati biyu acell dan ubanta, jarabar nan tata ya isheni a gida... Masifar yau daban gobe daban
Mamaki yahana minal magana sai zaro ido take yawunta yakafe tama rasa me zatace
Annur yatashi saudat ya tallafeta suka nufi toilet ta gaggayara jikinta tana kukan karyar zubewar cikinta.
Ran annur yakare bacewa yakira policawa akayi arrest din minal data kasa kukama sai kukan zuciya
Ran saudat yayi fari kal ,tanacin karenta ba babbaka,bayan sati biyu saudat ta takurawa annur yaje yayi belling ta
Saudat har daki ta biyota tace oh su salihai ansha zaman cell
Murmushin takaici minal tayi tace kisani aunty duk abinda kashuka shi zaka girba komin daran dadewa gaskiya zaiyi halinta ko bana numfashi aduniya zamu tsaya agaban Allah yamana hissabi tsakanina dake
Tsawa saudat tadaka mata tace yimun shiru jaka aladiya dabba munanan dake ni yar jinin sarautace donhaka mu family dinmu ba,a mana kishiya asannu zanfuddaki daga gidan annur in mallake annur da dukiyarsa gabaki daya
Haka minal ta dinga fama a gidan sharrin yau daban nagobe daban har cikinta yakai wata bakwai lokacin damuna ne. kullum cikin yi mata azaba suke,tarame tayi baki ,kullum cikin tunani da damuwa take,ranar tana fitowa daga wanka daure da tawul da katon hijab
Mutumin ranar tagani azaune dagashi sai singlet akan gadonta yace babyna ykk
Cikin mamaki minal tace wai menama bawan Allah kakeson shiga rayuwata
Annur ne yashigo da belt yana dan ubanta ina take saudat tana biye dashi,mutumin yana ganin haka yabi ta dayan gefe yafita aguje
Annur yace lalle minal kin tabbata yar iska to wallahi yau sainamiki abinda bazaki manta daniba
Minal tana kuka tace annur ka yarda dani wallahi bansan wani namiji arayuwataba inbakaiba wallahi bansanshiba
Saukar duka tadingaji ajikinta ihu take gami dagare jikinta,wani wawan duka annur yamata aciki,saudat kokari take a kashe abinda yake cikinta
Annur yace minal bazan iya zama dakeba nasakeki saki daya
Minal taji cikinta ya murde wani azababben ciwon mara yakamata,kara tasaki
Saudat data fuskanci minal nakuda ne yakamata da kissa taja annur suka fita daga dakin suka banko mata kofa
Nakuda mai tsanani minal take tana ihun neman ceto dariyarsu takeji a main falo,haka minal tanajan gwiwa ta je wajen sif tadauki reza din data tanada ,tanajan ciki tanufi toilet sai nishi take
Kaffara tayi jariraya santalelliya ta fado kyakyawa da ita,cancara kuka tadingayi,mahaifa mata fado,minal tagyara jaririyar tadora ruwa zafi tamata wanka tasamata kayan da annur yasiya guda daya tal,awani super market dasukaje
Dama yace a dubai za,akawo kayan jaririyar
Wanka minal tayi,tafara harhada kayanta tana kuka,
Wani zoben gwal tadakko tasawa jaririyar ahannu,ta nanadeta a shawul
Minal ta dauki jaririyarta ta sa mahaifar a leda babba,tagyara dakin tsaf
Tanajin kaunar jaririyar harcikin kogon ranta ta dauketa ko tsinke minal bata dauka gidanba kuka take tazo ta iskesu afalo
Annur dayaji kukan yar ji yayi kamar ya kwaceta ahannun minal danso
Saude ta kalli minal tace ashe an haifar mana shegiya ko shege agida to a kaita gidan ubanta in bata da uba a nufi gidan marayu
Minal tace hmmm saudat kenan burinki yacika nabarmiki gida yanzu meye ribarki ,kaikuma annur sai nangaba zaka gane gaskiya inka shirya nemana saika nemeni kazo ka karbi yarka inkuma ka yafe na rungumi kaddara in riketa.
Tafiya tafarayi,annur jiyake kamar yadawo da ita ya anshi yar Amma daya tuna wani
Amma tayi nisa,tafiya minal take a tsakiyar dare shiru,ga hadari ya hadu yayi baki kirin
Kuka minal tasa tana ya Allah ka dubeni da idon rahama ,ya Allah ka taimakemu
Ruwa aka barke dashi tamkar bakin kwarya,jaririyar sai cancara kuka take
Kuka minal take tana adu,ar Allahya kawo musu agaji
Kwatsam saiga mai adaidaitasau ya haskesu da fitila,tsayar dashi tayi tace gidan marayu zaka kaini
Dasauri tashiga,sai rawar sanyi take ,muryar jaririyar ya dashe takasa kuka da alamu mura ya kamata
Rudewa minal tayi aiko mai adaidaitasan ya nufi gidan marayu da ita ,abakin gate din ya ajiyeta
Shiru tayitana tunanin ina zata samu kudi tabashi ,kamar mai adaidaitasahun yasani yace kibar kudin nasan ke marainiyace ku abin tausayawane
Godiya minal din tayi ta gaishe da securities din tace tanason a kaita office din shugabar gidan marayu
Aiko wani hadadden office aka kaita,wata hadaddiyar matace zaune sanye take da glass tana bawa wasu yara abinci abaki tana musu wasa,dago da kyawawan idanuwanta tayi,ta kafa akan minal tayi murmushi tace sannunki da zuwa baiwar Allah
Ahankali minal ta amsa mata tagaisheta zama tayi
Matar tace ke wacece meya kawoki gidan marayu
Labarin rayuwarta minal tabata,matar ta dunga zubar da kwallah ta karbi jaririyar tace wa minal daga yau kinzama yata karki damu zan kula dake sosai,zan gayawa duk wandayake gidannan ke yatace ,zan hadaki da kawaye nagari Du husna da khadijah suma marayune
Kuka minaltasaki tana godiya yayinda hajiya mairo takira docton yara akayi treating din jaririyar minal.
Watan minal biyu agidan marayu tacanza ta murmure,hajiya mairo ta maidata tamkar yarta ita take raba abincin marayu,kowa yana bala,in son minal
Wani hamshakin attajiri matashi yazo yana bawa yara dubu goma goma
Minal ce tafito suda hajiya mairo da sauran shugabannin gidan marayu da niyyar yimai godiya,yar minal da sukawa lakabi da malika tana hannun khadeeja yarinyar ga kyau dashiga rai sai dariya take da wangale baki tana kallon hajiya mairo
Dagowar da minal zatayi abin da kwakwalwarta yakawo mata shine *safwan*tabbas shine tsaye yana rabawa yara kudi ya kara kyau ya goge
Shima juyowar dazaiyi da mamaki a fuskarsa yagoge idonsa yace kamar minal masoyiyata nake gani
By
Ur perfect writter
Maryam yarmama[21/03 6:34 pm] salmah pinky💅🏼💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*71-75
By
Maryam yarmama
*IN DEDICATION TO*
_MY SALMA ALI WADAH_
_*MASOYANA KUYI HAKURI SAKAMAKON SHIRUN DA KUKEJI,KUNSAN SHA,ANIN JIKI DA JINI*_
malikace tafara cancara kuka,ansarta minal tayi ta jijjigata
Tunanin safwan ya tsaya cikin mamaki gami da tsoro da fargaba yace minal badai kinci amanata kinyi aureba,minal ina kikeso insa raina,to mai yakawoki gidan marayu ina umma da aziza?
Ihu minal tasa ta fashe da kuka
Hajiya mairo tace a a minal meye abin kuka tunda kinsansa saiki bashi amsa,kije wani wuri indai akwai sirri a tsakaninku
Safwan yace tabbas maman marayu akwai sirri a tsakanina nida minal munyi alkawarin aure da ita,kuma nazo naganta da ya'kuma sunyi kama sosai shiyasa abin ya dauremin kai
Hajiya mairo tace kabiyoni office akwai magana,hajiya mairo taja hannun minal dake shesshekar kuka suka nufi office,safwan yana biye dasu
Zama sukayi minal ta zauna a kujerar datake fuskantar safwan malika na sharbar barci acinyar hajiya mairo
Hajiya mairo tace alhaji safwan naji anacema gaskiya minal ta auri dansarki
Dafe kirji safwan yayi yace nashiga uku minal badai kinci amanataba yazanyi da rayuwata
Kuka minal tafashe dashi tafara bashi labari har batan umma
Safwan ya zubda kwallah ajiyar zuciya yayi ya durkusa agabanta yace minal dan Allah zaki aureni ?nayi alkawari ni zan zame uban yarnan,zan nuna miki gata zan taimaki rayuwarki zan nemo umma duk inda tashiga
Kuka minal take tana girgizakai tace bazan iya aurenkaba maza
Macutane .
Hajiya mairo tace haba minal da hankalinki da tunaninki,ki tuna aure ibadane,akwai wanda suka fiki shan wuya,inma baki auri safwanba,ai kuka hadu da wannan dan iskan tsohon mijinki zaiyi takamar shine dama wanda yake sanki
Safwan cikin kalan tausayi yace minal ki tausayamin kin san yau nakai shekara shida inadauke da sonki karkimin haka kitaimakamin kinji
Minal tana kuka tace safwan nagoge da kaunar daka nunamin,kayi hakuri kozan iya auranka sai malika tayi shekara biyu,kayi hakuri
Hajiya mairo takasa magana itama tana tausayawa minal,hawayene yakefita a idon safwan yatashi yana gogewa yafita yaje yadauka bandir bandir din kudi ya aje a teburin hajiya mairp yace maman marayu ga wannan dubu dari uku ne asiyawa malika madara da dubu dari biyu sannan dubu dari nakine
Godiya hajiya mairo tafara tana shimai albarka
Juyawa yayi da niyyar tafiya muryar minal yaji tace mallam kazo kadauki kudinka bama bukatar taimakon kowa yatace itakadai banson kowa yatabamin ita ni nasan wahalar danasha wajen haihuwarta
Murmushin takaici safwan yayi,yadawo yace,hmmmm minal kenan ashe kinada tsiwa
Minal tace eh inadashi kuma sanadinkune maza .
Safwan yace good ai shedanne yake mayar da hannun kyauta baya nidaina bawa yata bake nabawaba
Sallama sukayi da hajiya mairo,yayinda minal tabishi da harara,hajiya mairo itama yabitada wa,azi
Washegari malika tatashi kowa da kuka,minal tabata nono takisha sai rusa kuka,take anyi lallashi ankaji kukanta sai daduwa yake
Minal itama ta rushe da kuka,hajiya mairo ta ansheta amma sai kara cancara kuka take
Motar safwan ne ya danno kai,parking yayi da sauri yafito daga mota
Kukan malika yaji,dasauri yanufi office din da kowa yayi cirko cirko anrasa mai za,a bata tayishiru
Sallama safwan yayi
Amsamai sukayi,dasauri ya anshi malika daga hannun hajiya mairo,cillata yayi sama,ahankali kukan ya ragu ,jijjigata yake yana hura mata kunne,aiko yarinya ta murmusa
Abin yaburge kowa,minal tashagala a da kallon safwan tana inama shine uban malika dataji dadi
Khadijah ce ta dakkowa safwan kujera yazauna,yakarbi feedern dayake cike da milk yafara bawa malika,harta koshi tafara wasa
Hajiya ta kalli dayar shugaban tace hajiya hanne kinga ikon Allah lalle kam malika tasamu uba
Hajiya hanne tace i wallahi bari in koma bakin aikina tunda uwata tayi shiru,dukansu suka koma bakin aikinsu
Office yarage daga hajiya mairo sai minal da safwan
By
Maryam yarmama
[21/03 6:34 pm] salmah pinky💅🏼💍: ●●●●●●●●●●●●●●●●●●●
*🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*76★80
By
↓
Maryam yarmama
*dedicated to*
_my salma Ali wadah_←
*®H.O.W*♣
_wannan shafin sadaukarwane ga kawaye na yan *HIQIYA ONLINE WRITTERS*_
_Shugabarmu *billyn abdul,classic feedoh,first lady,salma Ali wadah,eshart saleh,sweet jiddah,sunhera,Allah yakara mana dankon kauna da soyayya ,Allah yarabamu daga sharrin mahassada_
→☆Safwan yace hajiya mairo amin alfarma inaso aban aran minal da malika zanje muwa malika shopping din kaya
Minal ta dakamai harara tace ba inda zani ,kuma wallahi ko kasiyo bazatasaba
Hajiya mairo tace minal indai kin daukeni uwa kije kiyi wanka nizan shirya malika kuje
Jikin minal ne yayi sanyi a hankali tatashi tana gallawa safwan harara,shiko murmushi yake mata tawuce gidan hajiya dake xikin gidan marayu katan gida ne wanda babu abinda babu aciki,tayi wanka tasa atampa,tadanyi makeup maishiga rai,tasanya hijjabinta mai hannu tayi masifar kyau
Mota sukashiga safwan nadauke da malika,minal nabiye dashi sunyi matukar dacewa dajuna
Zama minal tayi agaban mota,maman marayu da sauran kawayen minal da yara suna dago musu hannu,minal ma dago musu takeyi,suka fita daga gidan marayun
Minal sai gunguni take ita kadai ambi an takurawa mutum saikace shi kadaine,
Safwan yace hmmm matata kina burgeni wallahi zanso muyi aure mu tallafi rayuwar yarmu malika
Minal tadakamai harara tace minal ba yarka bace yatace,gwandama kayi shiru kadaina zancenta
Safwan yadanyi dariya yace amma tafisona kuma dazu kinga example.
Shiru minal tayi har akaje tafkeken shop mall dinnan wanda sai dan wane da wanene ke shiga mall din M&H & UMMAH SHOPPING MALL
Safwan ne yafaka mota,yafito anata chaje mutane ,amma shi dayazo wucewa security suka dinga risinawa suna kwasar gaisuwa
Safwan yace minal yakikaga shoprite dinnan
Tabe baki tayi tace yayi kyau mana aiko makawo yashafa yasan kyanshi balle ni
Dariya safwan yayi yace yanzu in akace nakine yazakiyi ?
Minal takara tabe baki tace zanji dadi in taimaki marayu
Safwan yace to minal dawowana nigeria nagina shoprite dinman danaje gidanku naga anzamr dashi tafkeke nayi tambaya bawanda yace yasan inda kuke,nayi kuka da bakinciki,shine nazo abuja nagina shoprite mall mai sunanku nayi alkawari duk randa na ganku yazama mallakinku dake da ummah da aziza yanzu shoprite dinman ya habaka,bankinki dana bude muku shima yahabaka,har kamfanin motoci da gidan gona na bude muku,gashi ana ana siyar muku da gwala gwalai akasar waje ,kudin dayake bankinku,har jikkokinki sai sun mallaka,kuka duk acikin shoprite dinnan kuka samu daukaka yanzuma shirein bude muku asibitoci nake
Hawaye ne zirara suka fara zuba a idaniyar minal tarasa kalmar dazatayi amfani dashi
Safwan yadanyi gaba yace karkice komai banson godiyarki,ya miko mata hankerchief mai bala,in kamshi yace gashi ki share hawayenki kar mushiga ma,aikatanki su rainaki.
Dariya minal tayi,suka shiga katon short din bangare bangarw suna zagawa,malika tana kafadar safwan minal nabiye dashi,ma,aikata sunata aikinsu da kwasar gaisuwa,harda cinema da katon restaurant da wajen ice cream da wajen wasan yara a shoprite din
Su annur ne saudat suka shigo,minal tana wa annur magana,safwan yana waya,minal ta juya tana kallon kaya,ba abinda babu aciki
Malika tasaki kuka,annur ne yajiyo yakalli safwan sukayi musahaba yace a a abawa uwarta mana,kasan niko inason yara
Saudat tace eh wallahi dama kubamu
Minal takasa juyowa sakamakon muryar annur dataji wanda yanzu tafi tsana aduniya shi yakewa safwan magana.
Cikin harzuka ta dauki wata riga maikyau tajuyo tana yake tayi kamar bataga annur ba tacedarling kaga wannan rigar zaiwa babynmu malika kyau.
Annur ya cire gilashin dake manne a idonsa da mamaki akan fuskarsa yace you?minal dama kinanan
Minal ta kallesa ido cikin ido tace mallam bansankaba kai waye dazakamin magana?
Annur yace annur nefa minal dama yar dake hannun wannan yatace bansaniba?
Saudat tayi rau rau da ido nan take taji kaunar kyakyawar jinjiran ya shiga ranta(Allah da iko,to kwalelenki) yayinda minal tace au har wani yarka kake kiranta? ta nuna safwan to ga uban daya dace da ita ,shine mijina,wanda yasadaukar da rayuwarsa akan malika,kai ko kunyar fadar cewa yarkace bakajiba
Annur yace wallahi sai anban yata ko mutuwa zakiyi saina karbi yata
Safwan mamaki da kishi suka cikashi fal ,ji yayi minal takamo hannunsa tana honey zomubar nan mahaukacine ,wani shock safwan yaji ya kankame malika sosai bayason kowa yarabashi da ita
Shan gabansu annur yayi yana zakuban sana kosaina kwata da karfi
By
Maryam yarmama
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
*🦋MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦋*
(81)
*BY MARYAM YARMAMA*
_(QUEEN MEERAH)_
*After a long break am back... Ina godiya ga tarin masoyana... Bisa kaunar da suke nunamin, duk lokacin da naga sakonku.. Ko kuma kiranku, sai inji tamkar inyi kukan farinciki*
_GARGADI_
_Ban yarda a juyamin littafina ba, ko canzamin suna... Baiwa ce ubangiji Allah yabani.... Don haka a guji juyamin littafina_
Da sunan Allah mai rahama, mai jinkai
Cikin bakin kishi game da zafin nama annur ya fincike hannun minal, daga rikon da tayiwa safwan, yarfar da hannun yayi yana
"Kina da hankali,? kina matata zaki dinga rike hannun wani kato, har kika barshi yana rikemin baby ta
Murmushin takaici minal tayi cikin bacin rai ta kalli Annur tana"bawan Allah ka rabu damu, mu bamu sanka ba, ni wallahi bamma bantaba ganinka sai yau yaza'ayi kazo kana mana shouting akan abinda ba naka ba "..... Ka haukace ne... Tana gama fadin haka ta juya ta kalli safwan tace darling kaga zomu tafi inada abinyi... Safwan yabita zasu fita a shopping mall din , shi yama rasa me zaice saboda mamakin daya rufeshi cikin zuciyarshi yace tabbas wannan shine Annur mijin minal nada. ranshine ya kara baci
Annur ne ya dakatar dasu ta hanyar magana Cikin zafin rai yace "karya kike minal kinsanni, kece mace ta farko da kika soni dan Allah, kika soni a haukace, ki ka zauna dani batare da kin kyamaceni ba, bakisan asalina ba haka kika zauna dani, kika kula dani... Idan har akwai wacce zanso a duniya kece yakamata inso... But saboda rudin shedan na kasa yarda bazaki ci Amanata ba.. Minal baiwar Allah kenan, wannan