Showing 9001 words to 12000 words out of 25431 words
Chapter 4 - Mahaukaci ko boyayyen masoyi complete by Maryam Yarmawa .txt
rainaka ta dingama wanka,ai azamanin nan ka dinga zama agida tana koyawa a.b.c d
Annur yace la aiko inason in iya a.b.c d.don yanamin dady duk abokaina sun iya nikadai na rage ban iyaba
Aziza tace laaikwa gwara ka koya donwata rana in baka iya a.b.c diba ba wanda zai yi wasa dakai
Annur yace. Dagaske anty bari in dawo daga wasan taya,sai antyna ta koyamin
Aguje ya fyace yayinda abokansa suka rufamai baya
Aziza tace lalle kam minal sannu da hakuri
Minal tace ai abinda kakeso shi yake wahalar dakai sai hakuri haka duniya ta gada mu dingahakuri, wai ya ake ciki har ne
Aziza tace ai nasiyar da duk wata abubuwanmu na amfani,najena bude mana account na zuba,bakiga akwatina a wajeba,na dawo gidannan. Da zama na barwa. Baffa gidan
Gobe su hajiya ma zasu yafi abuja final
By
Maryam yarmama
[11/03 5:31 pm] salmah💍💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*-17
By
Maryam yarmama
*After a long break yarmama is back,for the countinuty of this novel,my fans thanks you for ur patience*
Minal tace ayyah yanzu hajiya tafiya zasuyi,sune fa yanzu gatanmu,ya takene abba ya tafi,umma bawanda yasan inda take,su hajiya zasu tafi,shikenan namu ya kare mun zama marayu karfi da yaji,bamu da kowa
Annur ne ya bankado labulen ya shigo yace anty ki daina kuka kuna dani ni jarumine,innayi kudi zan siya miki mota
Aziza tayi dariya tace nifa annur
Annur ya noke kai yace a a banda ke ke,bakya dariya saina mugunta
Aziza dariya takarasa saki tace oh munada catoom a gidannan,tabbas annur shine farin cikinmu yanzu,yusif kona bugamai waya bata shiga,inagama a black list yasani
Annur yace anty anty ki koyamin a.b.c d
Aziza tace a a nidai kace minal ta koyama badai niba,ni bacci nakeji
Annur ya murtuke fuska yace anty dama kinzone ki cinye mana abincinmune?to bamu yardaba ki tashi ki koma gidanku
Minal tace a a yar uwatace anan zata zauna tare damu
By
Maryam yarmama
[11/03 5:31 pm] salmah💍💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*-18
By
Maryam yarmama
Annur yayi murmushi yace hmmmm anty dafatan ba taci kamar shanuko
Aziza tace aini buhun shinkafa nakeci arana
Kuma acikina yake dafuwa
Annur ya zaro ido yace anty mekike nufi kina nufin hadiyewa kikeyi kamar gara iye kai anty ki dai rageci
Aziza tayi bamza dashi tayi kwanciyarta,minal ma ji tayi tanajin bacci itama ta haye kan gado ta kwanta
Annur ya tsaya ya kurawa kyakyawar fuskar minal ido,yana godiya ga Allah,dariya ya kece dashi
Kuka ya fara kuma yana anty yunwa nakeji zanci abinci anty zanci abinci
Aziza ta tashi tace ohhjj kaidai kafiya takura wollah,zama kusa dakai gwanda zama kusa da toilet
Annur ya dinga ihu wayyo anty minal,ki tashi ta kirani da mahaukaci
Minal ce tatashi ta fara aikin lallashi tace haba nawan jaruman maza basa kuka,ka koyi juriya
Annur kokari ya fara ya tare kukan,amma chan ya kara fashewa da kuka yace anty anty bazaki gane bane,buhun shinkafarmu nake tunani,yanzu muka yi bacci,anty zata hadiye,niko wallahi bazanci tuwoba
Fashewa da dariya su minal sukayi harda tafi minal tace ai bazata cinyeba,tasanni zaneta zanyi sosai
Ka kwanta anjima na dafa mana shinkafa mai dadi
Dariya annur ya fashe dashi ,ya rufe ido da tafukayen hannunsa,ys fita a guje kamar zai tashi sama
:::::::::::::::;;;;;::::::::::::;::;;;;
Abbane zaune awajen boka yana fadin ya bokana kamar yanda nayi sanadiyar mutuwar babansu ,nawa uwarsu kuruciya tabi duniya,ta shige daji,nasasu sukayi bakin jini,nasa kanwar ta auri mahaukaci
To haka nakeso awa fitsararriyar nan asiri,duk wanda ya nufeta da niyyar auranta fuskarta sai ya zamemai wata dodanniya,kuma inason tayi bakin jini awajen kowa,inason dukansu daga ita har yar uwarta suyi bakin jini kowa yakisu
Kyakyalewa da dariya bokan yayi yace angama kasan yaran akwai ibada,inason ka debo kasar kabarin mahaifinsu da gashin yaran,in sunyi tsifa sun taje sai ka dakko warin takalminsu,shikenan an gama,zasuga bakin cikin da basu taba ganiba a rayuwarsu;a wahala zasu kare
Abba yace gaskiya saidai kasa aljani kamus ya dakko amma ni bazan iyaba
Boka ya sheke da dariya yace wannan ba damuwa bace,ajiye kudi kaga aiki da cikawa.
Damin kudi abba ya aje yana murmushin mugunta,
By
Maryam yarmama
[11/03 5:31 pm] salmah💍💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYYAYEN MASOYI🦁*-19→20
By
Maryam yarmama
Minal ce zaune a tsakar gida tanawa wa aziza tsifa,tajewa aziza kai takeyi,wata guguwa ta taho,gari yayi bakikirin
Takalminsu da gashin dasuka taje yayi sama,
Aziza da gudu tayi daki,yayinda minal taja baya bakinta ya furta ayoyi
A hankali guguwar ta lafa ,ta tafi da takalmarsu
Aziza ta fito daga daki tace minal kenan ta tafi da takalmarmu lalle da sake wannan guguwa haka
Minal tace hmmmmm Allah zaimana maganin komai,zomuci gaba da tsifar da mukeyi saimu dora girki
Wani almajirine yazo yayi sallama wai aziza tazo inji yusif
Ihun murna aziza tayi tace da gaske?
Yaron yace eh
Tace jeka cemai ina zuwa,kawai yanzu shafshaf
Aziza ta shiga cikin dakin tasa hijjab ta shafa hoda daman lebe
Minal ma murmushin murna take tana kallon yar uwarta yanda take dokin,ganin sahibinta tace Allah yasa a fita asa,a
Aziza tana taku daidai tana fita taci karo da yusif.
Yusif kara yasaki yanufi mota da gudu,ya ja da karfi yabar layin
Ran aziza ya bace tace aha,yusif dama zuwa yayi yamin wulakanci lallema bari inkirashi
Daukar wayarta tayi ta kirasa bugu daya ya dauka,
Aziza ta haushi da masifa yusif wannan wani irin wulakancine daga ganina saika kama guduwa saikace kaga dodo
Yusif yace haba aziza yazakiyimin wasa da fuskar dodanni ba kyan gani
Aziza ta cika fal da mamaki tace wallahi ba abinda nasa a fuskata ina ganin gizo nama
Yusif yace wannan ba gizo bane gaskiya indai hakane to kina da shafar aljanu
Aziza tawani lankayo ashar ta duramai tace yusif inkasamu wata basai ka tsaya kanamin wulakanciba,
Yusif yace bawa minal wayar nasan zatafi fuskantata
Gida azixa tashiga ta mikawa minal wayar a sanyaye,tace yar uwa gashi inji yusif
Minal ta amsa bayan gaisuwa yusif ya kora mata bayani
Mamaki ya cika minal ta tuna mafarkin datayi da abba shekaran jiya ya biyosu da wuka yana nuna aziza itada samun aure har abada,sudajin dady har abada
Kashe wayar minal tayi tana zubda hawaye ta kwashe mafarkin datayi ta gayawa aziza
Wani ihu aziza tayi tace shikenan burin abba yacika ya lalata mana rayuwa,aziza tashiga daki ta dakko kalanzir a galan,ga maganin kwari a hannunta
Minal ta kuka ta tashe tsaye ta tashi tace yar uwa mezakiyi,dashi
Ran aziza a bace tace sha zanyi inmutu in huta da wannan wahalar,wai me mukayiwa abba bayason ganinmu iyeh,wallahi gwanda nasha kalanzir na mutu,in huta,galan ta dauka ta kafa abakinta tanata kwankwada.
Ihu minal tafara ta taho da gudu,amma tayi latti aziza ta sha mai isharta,tafadi akasa kumfa na fita abakinta.
Kuka minal tasa tana aziza karki mutu kibarni awannan duniyar,mu biyu muka rage aziza ,,jama,a taimako yar uwata
Da gudu ta tashi da niyyar fita karo sukaci da wani yaro,hannunsa rike da madara caton yace wai gashi inji *boyayyen masoyi*
Ayar tambaya shin wanene boyayyen masoyinman mai taimakansu,
Shin aziza tamutune?
Jama,a labari yanzu aka soma kuta bibiyarmu
By
Maryam yarmama
[11/03 5:31 pm] salmah💍💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYYAYEN MASOYI🦁*
By
Maryam yarmama
Minal ce zaune a tsakar gida tanawa wa aziza tsifa,tajewa aziza kai takeyi,wata guguwa ta taho,gari yayi bakikirin
Takalminsu da gashin dasuka taje yayi sama,
Aziza da gudu tayi daki,yayinda minal taja baya bakinta ya furta ayoyi
A hankali guguwar ta lafa ,ta tafi da takalmarsu
Aziza ta fito daga daki tace minal kenan ta tafi da takalmarmu lalle da sake wannan guguwa haka
Minal tace hmmmmm Allah zaimana maganin komai,zomuci gaba da tsifar da mukeyi saimu dora girki
Wani almajirine yazo yayi sallama wai aziza tazo inji yusif
Ihun murna aziza tayi tace da gaske?
Yaron yace eh
Tace jeka cemai ina zuwa,kawai yanzu shafshaf
Aziza ta shiga cikin dakin tasa hijjab ta shafa hoda daman lebe
Minal ma murmushin murna take tana kallon yar uwarta yanda take dokin,ganin sahibinta tace Allah yasa a fita asa,a
Aziza tana taku daidai tana fita taci karo da yusif.
Yusif kara yasaki yanufi mota da gudu,ya ja da karfi yabar layin
Ran aziza ya bace tace aha,yusif dama zuwa yayi yamin wulakanci lallema bari inkirashi
Daukar wayarta tayi ta kirasa bugu daya ya dauka,
Aziza ta haushi da masifa yusif wannan wani irin wulakancine daga ganina saika kama guduwa saikace kaga dodo
Yusif yace haba aziza yazakiyimin wasa da fuskar dodanni ba kyan gani
Aziza ta cika fal da mamaki tace wallahi ba abinda nasa a fuskata ina ganin gizo nama
Yusif yace wannan ba gizo bane gaskiya indai hakane to kina da shafar aljanu
Aziza tawani lankayo ashar ta duramai tace yusif inkasamu wata basai ka tsaya kanamin wulakanciba,
Yusif yace bawa minal wayar nasan zatafi fuskantata
Gida azixa tashiga ta mikawa minal wayar a sanyaye,tace yar uwa gashi inji yusif
Minal ta amsa bayan gaisuwa yusif ya kora mata bayani
Mamaki ya cika minal ta tuna mafarkin datayi da abba shekaran jiya ya biyosu da wuka yana nuna aziza itada samun aure har abada,sudajin dady har abada
Kashe wayar minal tayi tana zubda hawaye ta kwashe mafarkin datayi ta gayawa aziza
Wani ihu aziza tayi tace shikenan burin abba yacika ya lalata mana rayuwa,aziza tashiga daki ta dakko kalanzir a galan,ga maganin kwari a hannunta
Minal ta kuka ta tashe tsaye ta tashi tace yar uwa mezakiyi,dashi
Ran aziza a bace tace sha zanyi inmutu in huta da wannan wahalar,wai me mukayiwa abba bayason ganinmu iyeh,wallahi gwanda nasha kalanzir na mutu,in huta,galan ta dauka ta kafa abakinta tanata kwankwada.
Ihu minal tafara ta taho da gudu,amma tayi latti aziza ta sha mai isharta,tafadi akasa kumfa na fita abakinta.
Kuka minal tasa tana aziza karki mutu kibarni awannan duniyar,mu biyu muka rage aziza ,,jama,a taimako yar uwata
Da gudu ta tashi da niyyar fita karo sukaci da wani yaro,hannunsa rike da madara caton yace wai gashi inji *boyayyen masoyi*
Ayar tambaya shin wanene boyayyen masoyinman mai taimakansu,
Shin aziza tamutune?
Jama,a labari yanzu aka soma kuta bibiyarmu
By
Maryam yarmama
[12/03 9:33 pm] salmah💍💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*26-30
BY MARYAM YARMAMA
_IN DEDICATION TO_
*MY BESTY SALMA*
aziza ta dauki kudin taje ta biya,
Akayi treating din minal,
Minal ta shafe saati uku tana jinya,kamar bazatayi raiba
Itadai burinta taga. Sanyi idaniyanta annur
Aziza tayi fadan tagaji,ta fidda damuwa,ahaka aka sallamesu
Abin mamaki suna dawowa gidasukaga gidan ya kone kurumus
Minal da azizasuka fashe da kuka dasuka shiga gidan sukaga komai ya kone
Minal ta dora hannu aka tace nashiga uku annur dina
Harara aziza ta dankara mata tace kekika damu dawani annur ni ta kayana nake
Minal tace haka aziza raifa akace miki,ko kiyashima yana darai balle mutum,niban damu da in rasa rainaba indai annur zairayu wannan ba matsalata bane,kafin ta karasa maganar ta taga yara suna shigowa dadirka dirkan akwatuna guda hudu,ga kayan masurufi da sauransu
Ajewa suka farayi ,minal tace kuko wani irin sabani kukayi haka?
Dayan yaron yace basabani mukayi ba wanine waishi boyayyen masoyi yace in kawo muku
Dayan yaron yamika wasikar yace wai gashima yace abawa wata minal
Sahannu minal tayi ta ansa,ta sallami yaran,bubbude kayan sukafarayi,kayanemasu shegen kyau adinke suke,ko wanne da gyallensa,harda bedshit
Rawaa azizata fara tana murna,yayinda minal tayi tsaki tace aini bai burgeniba.
Fara karanta wasikar tayi kamar haka
Assalamu alaikum
Kiyi hakuri dear natafi da mijinki,amai aikin kwakwalwa nanda sati biyu zan dawo miki da mijinki;lafiya kalau,saiya sakeki ni in aureki
Kuka minal tasatace. Wallahi bawanda ya isa ya rabani da mijina har abada,
Aziza dariya ta sheke dashi tace aigwanda ki auri *boyayyen masoyi* ya fiye miki alkhairi akan wannan mahaukacin,ki godewa Allah ma yamiki hallaci
Minal tace wallahi ba abinda. Yamin wani hallaci yamin bayan yarabani da abin kaunata?
Kwalin chocolate aziza ta bude ta dauki daya ta faraci tana santi
Yayinda minal tayi tsaki tayi tagumi.
Aziza tace inmazaki dauka ki dauka kici inta mutuwane mu mutu tare.
Minal tayi. Rau rau da ido itama ta dauka suka. Dinga ci.
Shigar dakayan sukayi daki,suka kulle,dakin suka fito tsakar gida kamar sunsan abba zaizo
Suna hira abba,ya shigo gidan yana tafiyar kasaita
Kallo daya sukamai kowacce ta dauke kai,aziza harda guntun tsakinta
Abba yace,to shedanun bariki saiku shirya kubar gidannan domin nasiyesa zan gyarasa sabuwar amarya zanyi
Aziza tace kutumar chan wai abba mai mukama bakason ,kaga mundan fake,kafiso mu zauna atitin Allah to wallahi kayi karya ubangiji Allah yafi karfinka tsohon najadu
Tattabata minal take alamun tayi shiru aziza tace ke dallah sokuwa kyaleni inciwa wannan wanda yafi fir,auna muganci mutunci kuma in kwana lfy ,kasan ba tsoranka mukejiba wallahi ko yanzu akan wuka saina lumama
Tafi abba yayi yace good niko nayi rantsuwa saina ga bayanku,keda aure har abada,kekuma minal ke dajin dadi kinyi hannun riga dashi
Minal ta fashe da kuka ta durkusa tana ta rokan Allah ya yaye masu bakin cikinan
Yayinda aziza ta dauki tabarwa tawani duro uwar ashar ta nufi wajen abba ta kwalamai akafa
Ihu abba yasa yayinda aziza ta kara kwalamai akafa tace bari in karya kafar zuwa gidan boka,
Da gudu abba ya fice rai abace aziza ta nufi daki tana kuka
Minal ce tashigo tace aziza meye kike kuka
Aziza ta hargitsa gashin ganta tace minal bazaki gane yanda nakeji bane naso ace na kashe abba a take inyaso nima a kasheni
Subhanallah minal ke fadi tace haba aziza ki dinga sawa ranki ruwan sanyi,mekike ci nabaka na zuba,karki manta watara sai labari ,God time is the best
By
Maryam yarmama
[12/03 9:33 pm] salmah💍💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*31-35
By
Maryam yarmama
This page goes to my unique fans,i gave you a vote of thanks for ur love and caring about this novel
Aziza ta share hawayenta tace shikenan yar uwa nabarwa Allah,in umma ta raye Allah ya bayyanata
Minal tace ameen sannan ta dora da ya Allahu,ya rabbi mai sammai da kassai,mai kowa da komai,ina rokanka da sunanka tsarkaka kuma kyawawa,ka kare umma duk take,in tana raye ka bayyanata,inya mutu ya ubangiji ka mata rahama kasadamu da ita a aljannah firdaus,ya ubangiji ya Allah ka nuna ikonka akan mijina ka warkar dashi,kabawa aziza miji nagari wanda zaizamo gatanta nikuma ina rokanka ka dawomin da mijina
Shafa sukayi a tare,yayinda ,aziza ta fara danne danne awayarta,a group dinsu sai hirar prince ake
Kullum minal cikin kuka take Allah ya dawo mata da mijinta lfy
Kwatsam tana zaune atsakar gida tana zaune ta wanke kayanta ,wani yaro yashigo ya bata wasika ya tafi,karba tayi ta fara karantawa
*daga boyayyen masoyi*
_ki godewa Allah mijinki ya warke_
_garau yake yanzu,sai sunanki yake ta ambata_
_gaskiya yana masifar sonki, sati daya masu zuwa zai dawo,don haka ki dingacin abinci ki maida jikinki,kiyi kwalyar tarbarsa_
Minal bata karasa karanta wasikarba tayi ihun murna,aziza dake chatting ta fito tana tambayar meye faru?
Rungume aziza minal tayi tana wayyo dady kasheni annur ya warke ya warke nanda sati daya zai dawo
Itama aziza cike da murna tace dan Allah kai Allah abin godiya,wayayi wannan sai Allah
Minal tace kwarai kwarai farincikina yadawo amma naso umma tananan
Nan jikinsu yayi sanyi, aziza tace Allah yabamu hakurin jure rashin umma
Minal tace ameen yar uwa
Minal mikewa tsaye tayi tana ta adu,a dacin abinci tayi kyau,da kiba tayi bul da ita
Saura kwana daya mahaukacin masoyi yadawo,minal anje an shiga saloon anyi gyara,anyi lalle
Tayi masifar kyau,tun dare suka fara toye toye,dama akwai raguwar kudin da boyayyen masoyi yabasu
Minal sai walwala take jira take gari ya waye,amma daren yayi nisa
Aziza sai tsokanarta take amaryar annur ,sai doki kike
Minal tace nadole inyi dokiba inason in ji muryar mijina,muyi magana mai dadi ta fahimta,mu shaku da juna,annur din da da yanzu ba daya bane;annur din da yaro karami ne but annur din yanzu babban mutum ne mai hangen nesa
Dariya aziza ta sheke dashi tace lalle kam
By
Maryam yarmamat
[12/03 9:33 pm] salmah💍💍: *🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*36-40
By
Maryam yarmama
*DEDICATED TO*
_SALMA ALI WADAH_♥
Yau take sallah awajen minal,ta chaba ado cikin wani material mai shegen kyau
Itama aziza taci kwalya cikin wata atampa an kashe dauri
Minal tun safe take zuba idon ganin annur,harta fara fidda rai da zuwansa,harta fara fitar da kwallah
Aziza tace ke meye haka saikin bata kwalyarki?
Kara da horn din mota taji
Hadadden gayene yafito a motar ya nufo gidansu minal
Tsaye yake kekem ,suit ne blue ajikinsa,yayi masifar kyau,
Tashi minal tayi kamar tasha ruwa akasa
Miko mata hannu annur yayi alamun tazo
Kunyane ya rufe minal a hankali ta taho ta shige jikinsa ta fashe da kuka mai tsuma zuciya
Kara maidata yayi ta kwanta luf akirjinsa yace meye haka dear ki daina kuka,ni nakine har abada,gaskiya nayi sa,a Nagodewa Allah daya bani ke
Aziza farinciki ya kamata tace yaya annur sanda zuwa
Shima yana murmushi yace yauwa auntynmu,pls ki hado kayayyakinku,ku raba abincin da kukayi,sauri nake
Ba musu aziza tafara,harhada kayansu,ta wucesu ta kira almajirai ta raba musu abubuwa
Annur ya bude bayan boot din sabuwar motarsamotarsa yasa kayansu minal,suka kulle gidan,suka zauna shida minal agidan gaba,yayinda aziza ta zauna a gidan baya
Annur ya kalli minal data zubamai ido ko kiftawa batayi,yakashe mata ido daya yace my soulmate kallon ya isa haka ko?
Kunyane ya rufeta ta sunkuyar dakai tana kallon fulawar datayi,kama hannunta yayi,wani yarr taji ,
Bai basa shafa fulawarba yana zuzzuta kyan dayayi,
Hanyar airport suka nufa
Airport suka shiga kwasar gaisuwa aka fara,nan minal tafara shan jinin jikinta
Suna fitowa,annr suka gaisa da pilot din ya saramai,ya rungume minal ta dora kanta akafadarsa,tana tsoron hawa jirgi(😂abinka da sabon shiga)aziza tana biye dasu abaya suka shiga jirgin,suka zauna asit dinsu
Minal sanyi takeji ta kwanta acinyar annur ,annur yace ki tashi ki dora belt jirgi zai tashi
Dora mata belt annur yayi,minal ta kyallesa tace waikai wanene annur *kuma ina zamuje*
Murmushi annur yayi yace asannu zaki gane kiyi hakuri
Aziza tayi shiru tayi jigum,har jirgin yasauka a airport din abujah
Annur ne ya rike hannun minal suna sakkowa daga matattakalar bene,aziza tana biye dasu,wani kyakyawan rug caper dogo aka shinfida ansa *WELCOME BACK PRINCE ANNUR*
Mutane cike a airport din suna tsammanin sakkowarsa,sai watsa fulawa masu kyalli da shekki ,sai busa sarewa da algaita ake masu gangaga nayi
Kusan sumewa minal tayi dataga annur yana daga musu hannu
Mominsa wata kyakyawa hamshakiyar mace ta nufo wajen,da gudu annur ya nufi wajenta yana oh my mum i really miss you
Dadynsa yayi shaking hands dinsa suka gaisa yace my son congratulation ashe kun cinye gasar kallon kafa aturai,amma prince kayi kokari,yan jarida suna son magana dakai
Momy ta nuna minal tace wanne itace kake bani labarinta taho nan ya ta
Zamewa minal tayi tafadi kasa sumammiya.
Dama annur yaudararta yayi ba mahaukaci bane,dan sarkine?wanda taji labarinsa ya cika gari shararren footballer dinnan
Jama,a kuci gaba da bibiyata labari yanzu akasoma
By
Maryam yarmama[15/03 6:12 pm] Maryam Yarmama: *🦁MAHAUKACI KO BOYAYYEN MASOYI🦁*41★45
By
Maryam yarmama
*Dedicated to*
_my sweet salma Ali wadah_
_i gave this page to my fans ,thank you for ur support and caring_
Annur cikin sauri ya tarota yana ambaton sunanta ,minal minal ki tashi
Mummy tace kaga sata a mota inmukaje gida awa saudat bayani
Mummy ta kalli aziza dake zare ido tace amma ke yayartace ko wow kunada hankali dafatan zaki zauna a wurina
Aziza tadan ritsina ta gaishe da mom,momy ta kamo hannun aziza,daga bisani akashiga motoci sama da talatin aka nufi katon haddeden estate dinsu annur da ake kiransa da king estate,gate ne ya bude da kansa,motocin