Showing 18001 words to 21000 words out of 67847 words

Chapter 7 - SHUGER DADY Original Complete Book Document by Autar Alheri .txt

29 Nov 2024

5091

Alhaji? Ka aura mishi ƴar ƙanwarshi? "Eh mana ko haramun ne? "A'a bance ba amma idan ka aura wa jannat sa'ar mahaifinta ace ta auri wa kenan? "SHUGER DADY wlh ghaisha cewa za'ayi SHUGER DADY ne ta aura haba Dady Dan Allah kama dena wannan zancen Allah ba abinda yah shead zeyi da wannan marar kunyar yarinyar ko Ni danake ƙanenshi na nesa bazan iya aurenta ba balle shi haba Dady, Yusuf yafaɗa kamar zayi kuka....Dady kam dakatar da cin abinci dayakeyi yayi yazubawa Yusuf ido kawai yana kallon shi...Zainab kuwa shiru kawai tana mamakin miyasamu Dady yake wannan zancen..."wannan zancen kuma barshi kar babana yajiku Allah kugane bakuda wayo domin akanku zesauke idan yaji wannan zancen wai ya auri ƴar renon shi Humm Alhaji kenan. "To hakama zakice Humm togamu gani, Dady yafaɗa yana cigaba da cin abincinshi. ahakan kowa yabar zancen amma mamakin kalaman Dady fal ransu.




Jannat nashiga pert ɗinshi tasamu yana kwance perlor akan duguwar kujera ya lumshe duka ida nuwanshi kamar me Bacci...daga masa yajiyo muryarta tana kiranshi, hakan yasa yamiƙe zaune dasauri domin beso tace zata hau cikinshi gudun kar yakoma wahalarda ita...Itako tana ganin yatashi tazauna gefenshi tana faɗar "uncle shead na Nazo muci abinci. Ɗan kallonta yayi kana yace "miyasa bakiciba? "To ai tare da kai zamuci shiyasa. "Okay tashi muje pert ɗin ghaisha muci. Cikin sauri tace "a'a uncle shead ghaisha tace sedai muci na matarka ita bata dafa dakaiba. "Gira ɗaya yaɗage bayan yaƙarejin bayananta yace "au really? "Ɗaga mishi kai tayi alamar tabbatawa, shikuwa beƙara cewa Komaiba yariƙo hannunta kawai suka fice daga gidan mota yabuɗe suka shiga kana yatada sukabar gidan.




Gidan abinci sukaje yayi musu takeaway kana suka dawo, anan general perlor ɗin gidan suka zauna suna cin abinsu, dakanshi yake bata abaki tanaci.....lubnah kuwa kaitsaye gidan Dr blal tanufa domin tasan gidan,,,tana zuwa tashiga har bedroom ɗinshi, inda tasameshi akwance dagashi dagashi se boxes akwance, yana ganinta yataso cikin shauƙi tayi hugging ɗinta...amma ina ita jara babbiyar bata hugging takeyiba kawai burinta taji yana haƙarta wani irin cakuma tayiwa penis ɗinshi dake yawo awando yana jan numfashi,,,,hakan yasa shima yasaki ihu yana rarimo bakinta, atake suka shiga aikata masha'arsu, wa'iyazubillah.😥




Adda murja ce zaune kusan me gidan nata yana bata labarin yadda yasamu jannat da shaheed domin abin yabashi mamaki, kuma yayi mishi daɗi. "wai murja dama hakan yaya shaheed keyiwa yarinyarnan gaskiya yasangar Tata dayawa domin ayanzu kam ba wanda ze iya zama da jannat awannan renon na shaheed sedai mijinta amma nagidan dazata zauna akwashe lafiya. "Murmushi adda murja tayi kana tace "bakasan waye yaya shaheed bane shiyasa Abban jannat yanada son yara da alkhairi Koni alokacin ina ƙarama akanshi lokacin muna yara hakan yakemun nikuwa ba wanda nake maƙalewa seshi har bayan na girma ko fita sanyi shizan takura seya kaini, daganan aka fara zancen wai sonshi nakeyi, su gwaggo Ubaidah na faɗar ai nayi Mishi girma tunda shekarunmu ɗaya watanni ne kawai yabani, munajinsu sedai muyi dariya basu yadda dacewar bawai soyayya mukeyiba seda zancen aurenka yataso toshinefa yarufe wancan zancen amma wlh yaya Shaheed yafi hakan Indai akan jannat ne Nima dakaina magani..Humm lallai kam yanaji da ita kuma ga dukkan alamu itama bataso tayi nisa dashi, ohh Allah idan wannan yarinyar ta isa aure Allah yabata wanda ze kulada ita tamkar uncle ɗinta, abbanta yafaɗa har cikin rashin. "Ameen ya Allah, cewar adda murja. "Inama ace jannat ta isa aure a yanzu Allah da idan yaya shaheed ze yadda zan aura mishi ita kodan hankalina ya kwanta domin wlh idan ta aureshi nasan banida wata sauran fargaba akan samarinnan na zamani sabida nasan ta auri babban mutun wanda yasan kumar ta kuma wadda ze iya bata cikakkiyar kulawa, yaƙarasa zancen ko ajikinshi...ido adda murja tazuba mishi cikin mamaki tace "yayan nawa kakeso ya auri ƴata ƴarshi kenan fa? "Eh mana to minene aciki? Haramun ne? "Humm bawai haramun ba amma kaima kasan akan bar wani halat dan kunya kuma kobakomai ai ƙanwata yake aure again se tayi koshi da antyn ta? In Bama zeyuba kam..."tofa kike gani? Humm dan dai bata isa aure bane kawai amma wlh da ace ta isa auren da dakaina zan nemi yaya shaheed daya aureta sedai idan shine yaƙi..."to ai garada kace inda kaga kuwa babu zancen inda amagana domin batada wani anfani. Haka ne, yafaɗa yana barin wurin...Itako adda murja wayarta tajanyo tashiga kiran lubnah kusan kiran biyu se ana ukku ta ɗaga alokacin Dr bilal na haƙarta batako duba wayarba takara akunne, daga ɓangaren adda murja kuwa tace "hello ƙanwata.."washhh Allah so sweet ahhh, "hello h adda murja ke ke kece ahhhh wayyoo daɗi...ai amugun harzarce adda murja tayanke wayar tana murmushi aranta tace "ohh ni murjanatu lubnah kin haɗu da tuzuru yayana harkokin duniya irin wannan lokacin? Kai gaskiya danasan abinda zanji kenan daban kiraba, tafaɗa tana ajiye wayar. (Humm adda murja kenan wannan kam ba yayenki bane farkanta ne dai ke harka 😥😥)




Da dare bayan sallar isha'i su ghaisha na zaune a perlor Dady yashigo gidan kallo ɗaya zaka mishi kagane cewar yana tare da damuwa...duka yaran suka gaidashi, ya amsa musu cikin tsanaki kana yace "shaheed beshigoba? "Eh Dady, Yusuf yabashi amsa.."jannat fa? Yaƙara jefo wata tambayar. "Ikon Allah kaima kasan duk inda yake suna tare Alhaji miyafarune? Ghaisha tatambaya domin yanayin nashi yabata mamaki.."bakomai kawai yace yana haurawa pert ɗinshi...itadai ghaisha duk jikinta yabata Akwai abinda ke faruwa hakan yasa tamiƙe tabi bayanshi sedai tambayar duniya tayi mishi akan abinda ke faruwa amma yace mata bakomai hakan tagaji doli tabarshi amma badan ta yadda ba.


Acan gidan shaheed kuwa yana zaune a perlor jannat bakwance akan cinyarshi lubnah tashigo gidan ko sallama babu, tabisu wani irin kallo kamar taje tashaƙe jannat takeji amma ba dama...shikuwa gogan ko kallon inda take beyiba balle tasaran zeyimata magana,,,aiko taƙulu sosai se jan tsaki tayi tawuce bedroom ɗinta.. "uncle shead naa, yaji saukar muryar jannat...shiru yayi be amsaba sedai yaduƙo da kanshi yana kallonta....hakan yasa taci gabada faɗar "miyasa anty lubnah tabasonmu? Miyasa take zagina? Miyasa take cewa Ummina take sonka amma kaƙi ka aureta har abbana ya auret...shiru tayi sabida rufe mata baki dayayi da tafin hannunshi yana girgiza mata kai, kusan minti 10 kamar bazeyi maganaba se kuma yace "Ummin ki tana Sona ne sabida ina yayanta bawai danna aureta ba kuma Nima ina santa tunda ƙanwata ce, kamar yadda kikeson Marwan shima yake sonki kuma ai ƙanenki ne ko? "Ahankali taɗaga Mishi kanta.."yawwa to itama umminki irin wannan son takemin, kuma Karki ƙara cewa antyn ki bata ɗinmu ba ƙanwar mamarki bace? "Eh itace amma ai uncle.. "no my jannah banasan jin wannan kima dena zancenta kinji ko. "To uncle..yawwa babyn uncle yi bacci...aiko kamar jira takeyi yace tayi bacci tafara ƙwarnahin kuka tana kiranshi cikin shagwaɓarta kamar yadda tasaba "uhmn uncle shead naa uhnm uncle sheadddd. "Ohhh my sweet jannah minene? "Uhnm inaso zansha mamanka irin yadda anty habiba kebawa baby..."ido yawaro cikin mamaki yace "my jannah toni ina naga maman dazakisha? "Uhmn uhmn nidai zansha ai kanadashi irin yadda nasha jiya koyanzu inaso ohh nama Tina uncle shead kabani pipinka zanyi mata wasa, taƙarasa zancen tana ƙoƙarin saka hannunta tsakiyar cinyoyinshi...wani irin yarrrr Shead ɗinshi tayi sabida yadda duk gashin jikinshi ya tashi, "ya Salam my jannah zaki kasheni, afili kuma seyace "o okay zan baki my angel Amma kibari se munje bedroom ɗina dake pert ɗin ghaisha yanzu Kinga wani ze iya gani ko kinaso aga pipin uncle ɗinki? Yayi mata maganar amarairaice sabida ta yadda. "To shikenan uncle shead naa tashi muje. "Uncle Bara naƙarasa aikinnan yafaɗa yana janyo laptop ɗinshi dake ajiye akan table ɗin tsakiyar perlor...itakam to kawai tace tagyara kwanciyarta...shiko yakama shafar computer domin gabaki lissafinshi a dagule yake baya gane komai balle yagane abinda zeyi aciki, ahakan yaɓata tsawon lokaci yana abu ɗaya koda yaduba jannat tayi bacci ajiyar zuciya yasauke kana ya ajiye computer ya ɗauketa se pert ɗin ghaisha har bedroom ɗinsu yakaita yayi mata addu'a kana ya fito yabarta..




Washe gari Friday misalin ƙarfe 1:30pm babban masallacin juma'a na baba mlm cike yake cinjim da jama'a babu Masoka tsinke, duka ahalin wannan family na baba mlm sun hallara domin gabatar da sallar juma'a daga Abba Dady abbey Dady ƙarami habeeb hafees harun su Yusuf shaheed da duk ilahirin sun haɗu, hadda abban jannat domin shima anan yake Sallah,,,bayan an indarda sallar jimu'a kamar yadda aka saba akayi dogayen addu'oi kana baba mlm yayi sanarwar kowa karya ɗaga domin akwai daurin aure daza'ayi,,,hakan yasa duk suka koma suka zauna hadda wa'yanda suka miƙe. Bayan anyi duk abubuwan da shari'a ta tanadar ne sukaji ana sanarwar an ɗaura auren hafees habibullah shaheed sale da amaryarsa Zainab aminullah shaheed sale, sekuma shaheed aminullah shaheed sale da fiddausi Ibrahim hameed Dukansu akan sadaki nera dubu ɗari 😱😱semuce Allah yabada zama lafiya 💃....!




Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN shehu💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃 sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata.🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳 Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki ciwo wllh🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴nazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋💥💥💥💥💥💥💥 wannan Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar uwa💫💫💫💫💫💫💫💫💫gumbar mallaka💫💫
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
💫💫💫💫💫💫💫💫💫 Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.
💫💫🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza


Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
💫💫💫💫💫💫💫a💫kayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
💥✨✨✨✨✨✨✨✨🌤️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsala💥💥💥💥💥💥💥💥💥kizo ga kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
🔥🔥🔥🔥🔥🔥💥🔥🔥 Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery🛻🛻🛻🛻 ko wani gari Ina sokoto Ina aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku💥💥💥✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka


















Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*


🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄



Romantic love and....🤭😚🙈




Book 2


Page 27 & 28


"Wani irin waro ido shaheed yayi cikin mugun mamaki ruɗu kaɗuwa al'ajabi, yakebin mutanen dake wurin da kallo,,,to hafees ma hakan take awurinshi, domin gabaki ɗaya yawun bakinshi ƙafewa sukayi... Yusuf dayayi mutuwar zaune shine bayan yaɗan dawo Dede yake tambayar Imran shin abinda yaji Dede? Kafin Imran yabashi amsa habeeb yace "tab ɗijam Dede kuwa Yusuf wannan wacce irin kwaca malace baba mlm yahaɗa aure tsakanin Shead da jannat? Yarinyar yarinya dako kanta bata saniba, aigarama hafees Zainab cikakkiyar budurwa ce, to amma matansu fa? Yatambaya yana kallon Imran..haryanzu dai Imran besamu zarafin cewa komaiba. Se Muryar baba mlm sukaji abayansu yana faɗar "to adena tsegumin baba mln wannan karon ba aikinshi bane na dadyn ku ne.."Dady???? Suka haɗa baki wurin faɗa cikin kaɗuwa...shikam baba mlm gaba yayi abinshi cikin abokanan baki har kunne domin Dady betaɓa yimishi abinda yaji daɗin shiba irin na yau.


Abin mamaki kuwa ga Abban jannat agefe sewashe baki yakeyi yana karɓar taya murna daga wajan mutane,,,,hakama su Abba da Abbey Dady ƙarami, gabaki ɗaya iyayen nasu sunsakasu a shuck.....seda kowa yakusan watsawa daga masallacin ne Abba yakulada yaran nasufa basu fitoba, hakan yasa yakoma ciki tare da riƙo hannun shaheed domin yatadashi tsaye,,,aiko yazabura kamar wanda yaki tsoro ga dukkan alamu yalulu wata duniyar ne tunda yaji wannan zancen...hakan Abba yatadashi tsaye kana yariƙo hannun hafees ma dashi kan yakasa ɓuye damuwarsa...kallon su habeeb yayi kana yace "tokuma zaman me kukeyi? Ko tayasu jimaminne? Ajiyar zuciya habeeb yasauke zeyi magana kenan Abba yaɗaga Mishi hannu, hakan yasa doli yahaɗiye kalamanshi....ahakan Abba yafito riƙeda hannayensu yasakasu amotarshi, kana Yabawa ƙannen nasu umurnin tafiya da nasu motocin gida...ahakan akawatse daga taron sallar juma'a inda yakoma na ɗaurin aure.💃




Ghaisha nazaune a perlor jannat tasaka agaba se rigima take mata sabida yau da fitinar ta tatashi tun safe take zuba Abarta musamman da bataga uncle ɗin nataba gaya jiya har tayi bacci bebata abinda taceba wannan ne yaƙara assasa fitinar. Yusuf ne yashigo gidan kamar ze kurma ihu domin shidai Allah yagani beji daɗin wannan al'amarin ba dubada yarintar jannat kuma a aura mata mutun kamar yah Shead to idan ma tayi hankali tace bata sonshifa, kuma ai shima ba'ayimai adilciba duka yoshe akayimai auren kuma yanzu aƙara yimishi wani. "Uncle Yusuf please ina uncle shead naa? Jannat tatambayeshi domin kaɗan take jira tasaka musu kuka. Jiyowa yayi yana kallonta cikin jin tausayinta Aranshi yace "dakunan illar da akamiki bazaka zauna kina tambayar yah shead ba,,,kallonta kawai yakeyi Amma bece Komaiba har seda ghaisha taɗora ayar tambaya akan wannan kallon..baki tabuɗe zatsyi Mishi magana kenan Dady yashigo baki har kunne Imran na biyedashi abaya....ai tataso aguje domin taɗauka hadda shaheed tare suke setaga sukaɗai ne aiko raɗai ɓare baki tare da saka kuka tajuya zata koma bedroom ɗinsu....dasauri Dady yariƙo hannunta yana faɗar "haba amaryar shaheed se ina hakan ? Miyafaru kuma na kuka? Fidda cewar jannat acikin fitina take amma sefa saki murmushi fuska duk hawaye sabida Dady yakirata da amaryar uncle shead ɗinta.


"Bangane amayar babana ba Alhaji bakace adena zancennan ba karfa ta ɗauka gaskiya ne kasan halin ƙurciya ayanzuma rigimar neman shi ne takeyi kuma kazo kana faɗar wannan..."Humm Dady yasauke ajiyar kana yaki murmushi wanda yaƙara bayyanar da asalin farin cikinshi yace "to ai dagaske ne danta ɗauka gaskiya ne miye aciki, domin ayau dai tazama ta shaheed mallakinshi kuma mararshi ta Sunnah kamar yadda Zainab tazama matar hafees in sha Allah.."mee kace Alhaji ??? Ghaisha tafaɗa aruɗe. Shiko ɗaga mata kanshi yayi alamar tabbatarwa murmushi kwance akan fuskar shi. Kana yajanyo jannat suka zauna kan kujera....Zainab kuwa dataje fitowa daga bedroom ɗin ta jin abinda Dady nata ke faɗa ne yasata komawa babu shiri tana toshe bakinta da kuma keneman suɓuce mata.


Shidai Imran bece Komaiba illa ajiyewa Dady qur'anin dayayi a pert ɗinshi kana yafito yayi tafiyarshi...Yusuf ma bedroom ɗinshi yashige zuciyarshi duk atunkushe.... ghaisha kam zama tayi gwajab kusan Dady tana faɗar"dan Allah Alhaji idan wasa kakeyi to kadena wanne irin ka aura wa jannat babana shiɗin tsaran aurenta ne? Duka nawa jannat take kodan ganin ɗan girman jikinnan nata ne yasa kayanke wannan danyen hukuncin yarinyar da ko Kandy batayiba har yanzu, kuma duka yoshene kukayimishi aure Alhaji anya kunyiwa yaron nan Adilci kuwa? Tafaɗa idonta na cikowa da ƙwallah...ganin gabaki ɗaya da gaske hankalinta ya tashi ne yasa Dady kallon jannat yace "amaryar Shaheed maza je kiyi wanka kiyi kwalliya kafin angon naki yadawo kinjiko...Murmushi tayi kana tamiƙe kawai tanufi bedroom ɗinsu.




Seda yaga ta shige bedroom ɗin nasu tukkunna yajuya yadda ze fuskanci ghaisha da kyau yace "zarah kinutsu dan Allah zancen auren Shaheed da jannat gaskiya ne kuma nine dakaina nayanke wannan hukuncin bayan na nemi izinin mahaifinta, kisani inada dalili me ƙarfi dayasa nayi hakan kuma inda tabbacin ko keceni abinda zakiyi kenan, zancen Adilci dakikeyi kuwa tabbas nayiwa Shaheed Adilci kuma inada tabbacin zeyi alfahari da hakan abu ɗaya Nakeso dake anan shine kitayasu da addu'a domin kuwa ko jannat baza'asamu wata matsala daga wurintaba dubada yanayin shaƙuwar su idan ma akace za'arabasu shine ɓarna please naroƙeki Karki saka wannan abun aranki dan Allah, yaƙarasa zancen cikin sigar roƙo. Ajiyar zuciya ghaisha tasauke cikin jimami tace "to Alhaji Allah yasa hakan shine mafi alkhairi amma gaskiya bazan bari jannat ta tare gidan babana ba domin tayi ƙarama da ɗaukar namiji karyazo wata rana ya illatata kasan mata da miji se Allah ba kallon ƙanƙantar tata zeyiba, kuma kun sanarda mahaifiyarta? Domin itamafa tanada hakkin sosai akan wannan lamarin. "Karki damu inaga Shaheed baze cutarda itaba kuma murja banada haufi akanta domin bazata canjawa umurninmuba..."to Allah dudda hakan asanar mata gaskiya zefi, kuma nidai gaskiya ban amincewa tarewarta ba kawai kabarsu a yadda suke harta ƙara girma ai koda bata tareba kullun suna manne da juna ssbida hakan adai yi haƙuri har gaba Alhaji. "To shikenan badamuwa yadda kikece hakan za'ayi ai tunda kin amince, Aranshi kuma tace idan kika ganta da ciki ai doline kibashi matarshi, ahakandai suka cigaba da firar Allah sarki Ghaisha da kawaici ko kaɗan batayi mishi zancen misiyasa yayiwa Zainab aure ba batareda saninta ba, amma kasan ranta tana jimamin abin sedai bazata iya yin maganar bane tunda hukuncin mahaifinta ne ko ita data haifeta yana da iko akanta balle ƴarta.




Shi kuwa Abba kaitsaye gidanshi yanufa dasu, abban perlor shi yayi musu masauki seda yabasu ruwa sukasha kana ya zauna bayan yakira umma wato mahaifiyar adda murja. Cikin nutsuwa yace "babana miyasa naga tashin hankali kwance akan fuskar ka bayan jin auren da muka daurama da ƴarka? Tatambeshi cikin tuhuma. Shiru yayi kanshi aƙasa amma yakasa cewa komai.."dakaifa nake magana babana, yatsinkayo muryar Abba. Itakam umma tunda taji kallimar aure kuma da ƴarshi take tambayar kanta wacce ƴa kuma? Shiko uncle shead ƙasa yaƙara yi dakanshi kana yace "batashin hankali bane Abba bakomai araina. "A'a babana yanayinka yanuna akwai wani abunfa ko baka buƙatar jannat ne a matsayin mata, son dakake nuna mata iya na




Ƴane kawai mukayi kuskuren fahimtarka? "A'a wlh Abba ko kaɗan bakuyi kuskureba ba abinda zakuyi arayuwata yakasance kuskure kuma wlh inasan my jannah domin son danake mata akai matakin da zan iya riƙeta akowane irin matsayi, sedai Abba abin ya girgiza nine yadda aka ɗaura wannan auren ayanzu dudda cewar inada burin aurenta Abba bazan ɓoyema ba amma naga ayanzu tayi ƙarama sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login