Showing 48001 words to 51000 words out of 67847 words

Chapter 17 - SHUGER DADY Original Complete Book Document by Autar Alheri .txt

29 Nov 2024

5105

aƙasa...ɗan nisawa Dady yayi yana karantar yanayin hafees ɗin kafin yace "bakomai hafees ina jinka daɗi duk abinda kakeso ka faɗa min




Jin abinda Dady yafada yasa hafees ƙara duƙarda kanshi cikinjin nauyin abinda zefaɗa dudda yasan cewar faɗan shine mafita kuwa, ahankali yace "Dady dan Allah Inaso kanewa ɗan uwana auren babyn shi wato jannat, yafaɗa kanshi aƙasa...da mamaki kwance akan fuskar Dady yace "auren jannat kuma hafees wai shaheed kake nufi? "Eh Dady shinake nufi. Murmushi Dady yayi irinna amma dai bakada hankali kana yace "haba hafees wannan wacce irin maganace hakan ? Tayaya shaheed ze auri jannat ƴar cikinshi kuma du'dudu yoshene akayi aurenshi da lubnah za'aƙara wani auren? Kai dukma ba wannan ba ai ko dai jannat zatayi aure abari taƙara girmako? Kaima dai kacanja tunani, Dady yafaɗa yana ɗan haɗe rai kar hafees yarena mishi hankali domin yana tunanin shaheed ɗin ne yaturoshi.....shikuwa hafees nusawa yayi kana yace "dan girman Allah Dady Kaduna zancena wlh inada babban dalilin da yasa nayi wannan zancen inajin tsoron abinda zeje yadawo a tsakaninsu.


Cikin mamaki Dady keƙara shiga yace "hafees banason zancen wasa anan ina ɗaukar ka me hankali acikin ƴaƴanmu Inaso kadena yimin wani ɓoye ɓoye kagayamin gaskiyar mike faruwa ne domin nafara shiga ruɗani da kalamanka, Dady yafaɗa cikin tsare gida....shiru hafees yayi yana ƙara jinjina girman abinda zefaɗa kafin ya fara bawa Dady labarin da shaheed yabashi akan jannat wanda yace Mishi bayajin sha'awar kowacce mace aduniya se ita kuma har wani abun yafara shiga tsakaninsu kai har rashin lafiya dayayi akan duk wannan abun seda hafees yagayawa Dady, seda yagama faɗa ne yace "please Dady Dan Allah da Manzonsa karkayiwa shaheed mummunar fahimta domin da yanada wata mummunar manufa akan jannat wlh baze bari nawaniba har nemi shawarata akan abin Nima nagayama ne domin kaine jigo agaremu dukkanmu kuma nasan kaine kawai zaka fahimcemu Dady jannat nayiwa Shaheed wata irin muguwar soyayya wadda tasa komizemata dedene agareta kuma kasan bawanda ze iya hanasu raɓar juna kamar yadda suka saba, kana shima yana mata wata irin makauniyar soyayya wadda ke makantashi akanta komi zemata kallon yakeyi dedene seya aikata yadawo dayasani marar anfani,,,na gayamane domin ayiwa tufkar hanci kar azo ayi mummunan abu acikin family mu kuma wlh Allah Dady inada yaƙinin jannat da shaheed bazasu taɓa rabuwaba komi za'ayi kuwa sedai idan merabawa tarasu, yaƙarasa zancen cikin ƙasƙantarda kai yadda dady zedubi lamarinsu......tunda hafees yafara magana gumi keyankowa Dady tako ina cikin mugun tashin hankali da ruɗani sam beyi tunanin jin wannan mummunan labatinba inkuwa hakane tabbas zeyi maganin abun cikin gaggawa da ikon Allah, ajiyar zuciya yasauke kana yadubi hafees yace "shikenan hafees naji kuma ngd sosai dakayyi tunanin gayamin domin inda kabarsu ba'asan iya zama inda abin zekaiba Allah yayima albarka tabbas bazanyiwa babana maganarba amma zan ɗauki matakin da yadace, yaƙarasa zancen jikin jaddada maganarsa....seda hafees yaji kalaman Dady kana yasauke biyayyar ajiyar zuciya dama yasan shine kawai keda sanyin halin fahimtarsa, hakan yasa yashiga yiwa Dady godiya tukunnah yayi mishi sallama yatafi datsimayin jin hukuncin da Dadyn zeyanke.




Shi kuwa dady tun fitar hafees kasa taɓuka komai yayi gabaki ɗaya yakasa samun nutsuwarshi hakan yasa doli takwashe tarkacenshi Takoma gida. Ajiya yasauke daya kawonan a labarin dayake bawa Ghaisha kana yace shine wannan ranar dana dawo gida babu walwala har kikayita tambayata lafiya baƙi nagaya Miki domin ina kallon bazaki iya ɗaukar wannan zancenba kuma bangama shirya hukuncin dana yankeba, amma adaren nasamu abbansu dazancen dakuna Abbeyn Dady ƙarami nagaya musu tareda sanar dasu hukuncin dana yanke,,,, abinda yayi mun daɗi anan shine yadda suka fahimci zancena har suka goyamin baya daganan muka kira shi mahaifin jannat muka sanar mishi, kuma ga mamakin mu seya amince da buƙaturmu har yana farin ciki da ita,,,,hakan yasa washe garin ranar damukaje masallaci muka sanarwa da baba mlm buƙatar mu, kuma bewani damuba sema albarka daya sanyawa auren, to shiyasa ana saukowa daga masallaci aka ɗaura auren jannat dashi shaheed ɗin kuma abbansu shine wanda ya ɗaura na hafees da Zainab kinii yadda akayi har aka ɗaura wannan auren bawai hakan kawai bane munada dalili me ƙarfi kamar yadda nagaya Miki yau kuma gashi keji,,,,sabida hakan godiya yadace kiyiwa Allah daya saka wannan abun daya shiga tsakaninsu akwai aure domin a yadda suke koda babu auren yi zasuyi Kinga kuwa semuyiwa Allah godiya,,Dady yaƙarasa zancen yana sakin murmushi......wata irin nannauyar ajiyar zuciya Ghaisha tasauke cikin tsananin mamaki kafin tabuɗe bakinta dake kyarma tace........!






Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN shehu💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃 sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata.🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳 Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki ciwo wllh🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴nazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋💥💥💥💥💥💥💥 wannan Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar uwa💫💫💫💫💫💫💫💫💫gumbar mallaka💫💫
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
💫💫💫💫💫💫💫💫💫 Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.
💫💫🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza


Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
💫💫💫💫💫💫💫a💫kayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
💥✨✨✨✨✨✨✨✨🌤️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsala💥💥💥💥💥💥💥💥💥kizo ga kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
🔥🔥🔥🔥🔥🔥💥🔥🔥 Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery🛻🛻🛻🛻 ko wani gari Ina sokoto Ina aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku💥💥💥✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka
































Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*


🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄



Romantic love and....🤭😚🙈




Book 3


Page 59 & 60


"Tace yanzu ashe duk tarayyar babana da jannat abin haryakaisu ga hakan? Innalillahi wa'innailaihi raji'un wlh bantaɓa kawo hakan arainaba sam koyanzu dabakaine kagayamin ba Allah bazan yadda ba Alhaji domin kallon salihin mutun nakeyimai ashe abin badaga nan bane Allah nagodema da wani mummunan abu befitoba tsakanin yaranan tabbas zancenka gaskiya ne konice kai iya abinda zanyi kenan, amma wannan abun yabani mamaki, tafaɗa cikin alhini, ajiyar zuciya Dady ma yasauke kana yace "kidena mama Ghaisha shedan baruwanshi da ƙanƙanta ko girma dayasamu damar halakar da mutun to halakar dashi zeyi shiyasa Allah yace munisanta yaranmu dajuna muddin shekarun balagarsu yakai domin kuwa daga mace danamiji sun kaɗaice to sheɗan ne na ukkun su Amma wayewar zamani tarufe mana ido munaganin kamar duk wata alaqa dazata shiga tsakanin yara musamman cousin sisters or brothers to gani mukeyi bakomai bane tunda duk ahali ɗaya ne sekiga budurwa taje ɗakin yayanta saurayi ta kwanta koshi yayan yake ko ƙane kuma wannan duk haramunne amusulunci amma mun ɗaukeshi bakomaiba wanda yana ɗaya daga cikin abinda ke fara ɓata tarbiyan yaranmu tun agida idan anfita waje aƙarasa amma Bama ganewa se wani mummunan abun yafaru sa'annan muhankalta muna faɗar a school ko a gun biki ko gidan ƙawaye yaranmu suka lalace alhalin abin tun agida muka basu damar hakan, yanzu misali yayane da ƙanwarshi tazo ɗakinshi tazaune yashiga wanka yafito ɗaure da towel aƙugunshi ko boxes wanda duk al'aurarshi zata iya bayyana kuma hankalin wannan ƙanwar tashi ga wannan abun data gani zekoma kala tana tunanin ganin abun acikin suturarshi harta fara kwaɗayin son ganinshi afili,,,,shima kuma hakan dazarar wani sashe na jikinta ya bayyana nema yakeyi yaganshi duka hakan zasuyita rayuwa wanda Allah yatsare basa kula juna amma abun na aransu kuma da sunsamu dama awaje nema sukeyi suga abinda basu samuganiba agidan, wanda ma Allah yatsarefa kenan wasuko bakida labari kinsaki baki akan yaya da ƙanwa ne suncan suna sha'anin gabansu kuma duk sanadiyyar sakacin iyaye, Allah yaganar damu.


"Humm Ghaisha taja numfashi domin tasan tabbas gaskiya Dady yafaɗa komiye shaheed da jannat sukayi sunada kamisho aciki, dasu da duk wasu iyayenda zasu sakawa yara ido suna irin wannan kaɗaice War, Allah yaganardamu,,,sunjima suna jimamin abin kafin suka tashi dady yaɗauke Ghaisha suka koma gida...Abba ma tafiyarshi gida yayi tunda duka sun farka kuma suna lafiya seya turo habeeb sunzauna taredasu shida su hafees.


Acan cikin room ɗin dasuke kuwa, sosai suke kissing junansu kamar ba gobe cikin kowannensu jikinshi na rawa,kuma sun ƙanƙame juna kamar zasu mayarda juna ciki sam basuda niyyar denawa hasalima nema sukeyi abin yazarta hakan...shikam hafees da mugun mamaki yake kallon su musamman jannat data gama shan azaba yanzu, ganindai da gaske abin nasu barawaba tumami yasa doli yafice tare da yanjo musu ƙofar.....kusan minti 15 kana suka dawo ɗakin shida habeeb sedai sunyi mamakin samunsu suna bacci abinsu maƙale da juna kamar yadda hafees yabarsu bakinsu cikinna juna amma bacci sukeyi,,, murmushi kawai sukayi kana suka ƙara ficewa.




Lubnah kuwa tunda suka fita tafaɗi ƙasa tana birgima da ihu kamar wata zararriya domin taga dai tabbas shaheed yakusanci jannat ne aikuwa idan hakane kuwa takaɗe,,,cikin tashin hankali tararami wayarta tare da shiga kiran feenah




Kusan bugu ukku tayiwa feenah bata ɗagaba hakan yasa tayi jifada wayar tare da miƙewa ahaukace tafigi makullin motarta tabar gidan tana tada motarta driver gwaggo Ubaidah nashigowa damamaki take kallon motar lubnah ɗin kafin tace "ikon Allah toke lubnah wannan tuƙin gaggancin idan kika illata rayuwarkifa, tayi maganar afili kamar lubnah ɗin najinta kana taƙarasa cikin gidan,,,,,koda tashiga bakowa se Yusuf kawai da Zainab dasukace mata Ghaisha da Dady basanan bata damudasanin inda sukajeba kawai tace zainab tazo sutafi gidanta, hakan Zainab tashirya suka fice itada gwaggo Ubaidah..


Goda su Ghaisha suka dawo Yusuf yasanar musu gwaggo Ubaidah taje da Zainab basuce Komaiba suka shiga sha'anin gabansu amma fa zuciyar Ghaisha fall mamakin wannan al'amarin nayaran nasu daga gefe ɗaya nazuciyarta kuma tana mamakin sakinda shaheed yayi lubnah amma takasa cewa komai, toba Ghaisha ba har iyayen nasu maza abin namaƙale aransu daga Dady, Abba, abbey Dady ƙarami dukkansu sunacikin zullumin wannan sakin amma anrasa wanda zece komai.......lubnah kam tana fita gidan feenah tawuce kaitsaye inda tasameta baje a perlor itada bashh suna sheƙe ayarsu,,,,,ahaukace lubnah tayi kansu tana kuka hakan yasa suka dakatar da abinda sukeyi suna sauraren abinda take faɗa hartakai ƙarshe, tsaki bashh yaja cikinjin haushi yace "wai wayace muku ana aiki dazantukan bokaye Ayanzu wannan tsohon abune domin yana tattare da haɗari kamar dai wannan ɗaya farudake Kinga dabakije wurinshiba duk hakan bazata faruba seda nace kubari zanyi maganinta amma kukaƙiji amma dudda ansamu matsala karki damu kibarmin komai a hannuna zanyi maganin abun soon karki wani ɗaga hankalinki, yafaɗa yana janyota jikinshi tare da haɗe bakinshi danata yana ɗora hannunta akan jelarshi sukaja numfashi atare,,,cikin lokacinda begazada shigowartaba suka lulu wata duniyar mecikeda jin daɗi dakuma saɓon Allah, sam tamantada tashin hankalin dake gabanta,,,, feenah kam gefe Takoma tana kallon yadda bashh ke tumurmusar ƙawar tata cikin nishaɗi. Humm wa'iyazubillah Allah yakaremu yakare dukkan Musulmi daga aikata aikin danasani.😥




Asibiti


Sosai sukasha bacci abinsu kafin suka tashi kamar ba abinda yasamesu, shaheed ne yamiƙe ɗauke da babynshi sukashiga bathroom wanka yayi musu sosai kana yahaɗa ruwan ɗimi yana gasa jannat setaɓara take zuba mishi,,,shikuwa yana biye mata kuma Aranshi yana mamakin ganin bejimata rauniba ko ɗaya dudda cewar bazuwan hankali yayi mataba se ɗan kunbura kawai da gabanta yayi, sunɓata tsawon lokaci aciki kafin yafito yamaida kayanshi itama yasaka mata wanda yacire mata kana danna wani abun dake gefen bed ɗin ɗakin, aiko ko minti ukku ba'ayiba Sega doctor yashigo da murmushi ɗauke akan fuskarshi yana musu sannu...shaheed ne kawai ya amsa kana yace idan badamuwa yanaso asallamesu sutafi gida. "To shikenan ƴallaɓai bawata damuwar aikomai dasauƙi in sha Allah, cewar likitan tare da ƙara dubasu daganan yabasu Sallama,,,,dakanshi yaɗaukota domin gani yakeyi baze iya bari tayi tafiya dakanta ba, hakan suka fito harabar asibitin inda suka haɗu da hafees dakuma habeeb aiko suna ganinshi ɗauke da jannat suka shiga tsokanarshi, wai anɗaukoshi komotsi yanzuko shine yaɗauko baby tunda yasan aikin dayayi,,,shidai bece Komaiba har suka shiga mota sukabar Asibitin.


Suna isa gida yaɗauke matarshi suka nufi pert ɗinsu, wanka suka karayi kana suka canja kaya bayan sunfito suka samu Ghaisha ta aiko musu abinci anan suka zauna sukaci abinsu sosai kana suka koma shiga bacci maƙale da juna......agefen lubnah kuwa seda suka gama masha'arsu sosai kana tashirya komawa gida tunda bashh yayi mata alƙawarin maganin jannat ranta fyasss taɗauki cer key ɗinta tafice daga gidan, tana zuwa gidan Shaheed tasamu wayarta aƙasa, se alokscin tatunada yada wayar tayi koda ta ɗauka setaga miss call ɗin abbey Dady ƙarami kusan 6 na Abba biyu Sena innayi 2 gakuma na hafees kusan 7, jikina rawa tafara kiran abbey Dady ƙarami domin duk tafi tsorata da kiran mahaifin nata..daga can ɓangaren abbey kuwa yana ganin kiranta yaɗaga cikin bada umurni yace duk inda take taɗauko kayanta tazo gida yanzu,,,jiki asanyaye lubnah taɗauki ɗan abinda ba'arasaba takoma barin gidan zuciyarta fall tunanin ƙaddai ita shaheed yasaka domin tabbas indai yakwanta da jannat to saki yakoma akanta kenan inkuwa hakane tabbas setayi ajalin jannat domin tarusa mata komai narayuwa,,,da wannan tunanin harta isa gidansu. Allah sarki lubnah airusa rayuwa kece kika rusa abarki karki manta ance idan zaka gina ramin mugunta to kaginashi gajere domin dawuya bakaine zaka rubta acikiba gashi kuwa shine yakasance dake, Allah ya kyauta.🤷 Kobayan ta isa gidan bawanda ya iyace mata komai daga innayi da Abbey yafaɗawa harshi abbey babu wanda ya iya tambayarta abinda yahaɗata da shaheed haryayi mata saki ukku kuma ba wanda ya iya zancen sakin acikinsu, hakan tawuce bedroom ɗinta kawai batareda itama ta tambayi ba'asiba domin tasan kwanan zancen.




Zainab kam tunda gwaggo Ubaidah taje da ita gidanta take ɗorata akan layi gyara takeyimata naban bamamaki tayi kyau harta gaji kamar kasaceta ka gudu acikin kwana biyu Zainab seda tarena kanta sabida wani irin feeling datakeji gaya se zuba takeyi duk akan ɗura da gwaggo Ubaidah kemata itakanta Ayanzu tasan tana buƙatar temakon mijinta amma ina babu hali domin dai bazata iya gaya mishi ba koda tana ganinshi balle yanzu da ganinshima yayi mata wahala sedai idan yakirata awaya kawai tasaka mishi kuka domin ko voice ɗinshi wani irin tada mata Hankali yakeyi,,,,tofa yau kwanan Zainab ukku agidan gwaggo Ubaidah kuma yau ne za'akaita gidan mijinta abisa umurnin Dady domin tuni Abba yasiya mata duk wani kayan ɗaki da ake buƙata, su umma da gwaggo Ubaidah ɗin hadda Habiba sunje anyiwa Zainab gyaran ɗaki nakece reni abin mamaki hadda Rukayya akayi aikin domin duk wani abu nazamani itada habiba suka gyarashi tayiwa su gwaggo Ubaidah abinci merai da lafiya ta tarbesu babu wani ɓacin rai balle damuwa akan fuskarta, Allah sarki baiwar Allah dudda tanajin kishin mijinta sosai amma hakan bazesa tatake sanintaba akan dokokin Allah tunda tasan yanzu ba ita kadai bace matarshi kuma tanason mijin nata yakasance adili acikinsu me kamanta musu Adilci tasan kuwa hakan bazata faruba dole seda haɗin kansu Allah yasa Zainab tabata goyon baya suzauna lafiya domin subawa mijinsu damar yin Adilci atsakaninsu, Ameen Ameen......duk wannan bidirin da ake yi nakawo Zainab hafees besaniba yanacan Company shida shaheed suna aikin gabansu.


Seda aka gama gyara komai a pert ɗin Zainab tukunnah su gwaggo Ubaidah suka tafi koda yamma da hafees yadawo sam Rukayya batayimai zancen kawo Zainab ba domin atunaninta yasani maybe bari yayi se ankawota tukkunna Yagaya mata, hakan yasa batace masa Komaiba tatarbeshi kamar yadda tasaba, yaci abinci sukayi sallar magarib da Isha'i daganan yaje pert ɗin innayi acan yake yarfira wani lokacin kafin yadawo cikin gidan nashi,,,,,suna zaune s perlor dukkansu Abbey Dady ƙarami innayi Dady ƙarami da yaran hafees ɗin su biyu suna kallo kuma suna fira, Sega Abba yashigo,, dukkansu cikin girmamawa suka miƙe suna gaidashi bayan angama gaisawa ya kalli hafees cikin sakin fuska da raha kayan nasu yace "yaron Abba to ga matarka can nakaima ɗakinka Allah yabada zama lafiya dakuma ziri'a tagari.... Murmushi duk wanda ke wurin yayi suna amsawa da Ameen,,,amma banda hafees daya saki baki da hanci yana kallon Abba cikin mamaki darashin fahimtar inda zancenshi yadosa...!


































Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*


🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄



Romantic love and....🤭😚🙈




Book 4


Page 61 & 62


"Dariya Abba yayi ganin yadda hafees yayi cikin tsokana yace yadai yaron Abba kona koma da abuta ne? Se alokacin hafees yahaɗiye wani abun mesanyi a maƙoshinshi kana yayi ƙasa da kanshi yana murmushi yace "ngd sosai Abba Allah yasaka da alkhairi. Aiko duk suka saka dariya cikin barkwanci da yaran nasu suka amsa da Ameen....shikam Abba sallama yayi musu tare da juyawa zebar gidan cikin sauri hafees yamiƙe yabibayanshi azuwan zrmishi rakiyane, seda Abba yashiga motarshi kana hafees yanufi pert ɗinshi cikin sauri kamar zetashi sama, yana shiga yasamu Rukayya a perlor tana turaren wuta,,,tsayawa yayi yana kallonta, itama shi take kallo da murmushi ɗauke akan kyakkyawar fuskarta tace "yadai yayana? Naga kashigo abirkice? Ta tambaya da kulawa....ajiyar zuciya hafees yasauke kana yace "hubbi wai dagaske Abba yakawo zee baby gidannan? "Eh mana miyafarune? "Humm bakomai kawai nayi mamaki ne sam bansan yau za'akawota ba wlh. "Tofa nikam na ɗauka kasani yaya amma tunda bakasaniba yanzu mizaka shirya mata kasan dai ango baze kewa amarya ahakanba babu abokai babu kwalliya babu komai ahannu. "Humm kidai bari hubbi Ni wlh banmasan yazanyiba gaya yanzu dare yayi kuma nasan wancan ɗan renin hankalin bazuwa zeyiba wlh tunda ko anaki auren ƙin zuwa yayi balle na zee baby yanzu miye mafita? "Uhnm to yanzu dai aje anemo mata abinda za'ashiga dashi daganan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login