Showing 57001 words to 60000 words out of 67847 words

Chapter 20 - SHUGER DADY Original Complete Book Document by Autar Alheri .txt

29 Nov 2024

5098

"wlh gaskiya auren yarinya ƙarama yayi duniya ne Allah doline nima nazo nayi aurennan Allah daga nan se gidan baba malam kafin yaya shead da wannan baby doll ɗib tashi sukasheni🤣


Shikam shaheed jin abinda take masa yasa kawai yarufo motar tareda nufar pert ɗinshi maƙale da ita tana bashi zazzafan kiss yana maida mata martani,,,a parlor yadireta kafin yayi wani motsin takamo wandonshi, "ohhh my jannah zamuyi wanka sweet baby dinki kikeso ko? "Cikin sakalci taɗaga mishi kanta tana kukan shagwaɓa tareda ƙoƙarin zame wandon nashi,,,ganin abin nata ba rawaba tumami yasa shaheed dole biye mata domin yagano tsananin buƙatarshi a ƙwayar idonta dudda cewar yau dasafene kawai beyi sex ɗinta ba amma afili yake ganin sha'awar dake tareda ita, sosai yabiye mata inda ya gurjeta son ranshi tana temaka mishi suna ihunsu da sambatu har suka samu nutsuwa sosai da junansu, kana ya ɗauketa cak izuwa bedroom ɗinshi domin suyi wanka...humm anyi wanka kam amma dakyar sabida yadda take mishi kukan yunwa, a gaggauce yashiryasu kana suka fito tareda nufar pert ɗin ghaisha, suna shiga tanufi kitchen batareda Tako kalli parlor ba,,,,,shi ko cikin parlor yanufa inda yasamu adda murja zaune suna fira itada ghaisha...cikin mamaki shaheed yace "au ashe manyan baƙi ne agun ghaisha shiyasa ko anememu tunda kinga yarki. Murmushi adda murja tayi cikin sanyin halinta tace "yaya shaheed andawo. "Andawo big sis y gida ya baby's na duka suna lafiya? "Lpy qalau alhamdulillah...."iKon Allah yau naji mutun babana kike cewa yaya murja dudda cewar kin bashi gudar ƴa Zaki wani cemishi yaya, to ahirr aɗinki kinji na gaya miki. Dariya suka saka dukkansu kana adda murja tace "a'a Ghaisha yadai bawa kanshi ƴa domin nikam bani nabashiba damacan tashice Allah ya bashi kuma yaƙara riƙe abarshi to ina wani zancen nabashi ƴa nikam yayana har gobe har koyoshe yayana ne baruwanmu da zancen jannat ko yaya shaheed? Taƙarasa zancen cikin sigar tambaya....murmushi yasaki wanda yaƙara fitoda asalin kyawunshi yana shafa kwantacciyar sumar kanshi kana yace "gaskiya ne my sis ƴa tawace nikaɗai Allah yabani. Galala ghaisha tayi tana kallonsu kafin tayi wata maganar jannat tafito riƙeda plate tazubo tuwon shinkafa akai tana faɗar "uncle shead naa nibanason wannan tuwon kawai zancine sabida inajin yunwa Allah, tafaɗa tana turo baki gaba tareda nufoshi.


"To mikikeso my jannah? Cewar shaheed lokacinda yariƙota tazauna akan cinyarshi. Wainar fulawa kace hamida tayimun. Tunbata gama faɗa ba ya shiga kiran hamida, tana fitowa yace "kije kiyowa my jannah wainar fulawa akwai abinda zakiyi anfani dashi ko anemo Miki? "Akai dady cewar mahida tanufi kitchen ɗin....dukkansu kallonta sukeyi daga ghaisha har adda murja kafin ghaisha tanisa tace "wai jannat bakiga Amminki bane? Dako gaisuwa bazata samuba. Se alokacin jannat taɗago da lumsassun idanuwanta tana ƙarewa parlor kallo, aiko taci karo da adda murja zaune tana danna wayarta, "laaa ammi inawuni yoshe kikazo? Tatamba cikin farin cikin ganin mamar tata amma fa bata ɗaga daga jikin shaheed ba. "Lpy qalau adda murja ta amsa mata daga Hakan bata koma cewa komai ba.


Baki tatura gaba kana tace "uncle shead naa. "Na'am my jannah minene? "Uhnm uhnm ba ammi bace take shareni kuma aini bangantaba shiyasa ban gaidataba. "Okay sorry my jannah ai bashareki tayiba itama ta amsa miki, kinga tashi mukoma warmu pert ɗin mu mubarsu nan itada mamanta kinjiko. Yafaɗa yana ɗagata daga jikinshi, seda suka miƙe tsaye kana tanufi kitchen takarɓo wainarda hamida tafara soyawa kana tace idan taƙarasa takai mata sauran, tana fitowa tace se shaheed ya goyawa zasu tafi,,,aiko Hakan ya goya abarshi suka bar parlor.


Ajiyar zuciya adda murja tasauke tana murmushi, ita kuwa ghaisha cewa tayi "iKon Allah zanga ranarda Zaki girma jannat kila se abinda ke cikinki yafito duniya... murmushi adda murja taƙara saki domin itama kanta talura da cikin jikin jannat wanda tanada tabbaci akan cewar dukansu basusan akwaishiba, afili kuwa humm kawai tace kana suka ci gaba da abinda yadamesu itada ghaisha.


Bayan wata huɗu


Awannan watanni sosai jannat taƙara cika kuma cikinta yaƙara bayyana har ana iya ganinshi kwaɗayi da buƙatar mijinta kuwa kamar ƙara mata su akeyi kullun se sunyi sex kusan biyu ko ukku acikin dare dasafe kafin yafita seya koma yimata hakama da yamma idan yadawo ko wanka bazata bari yayiba seyayi sex ɗinta tabbas da Ace shaheed ba mabuƙaci bane Shima daseya fara gudun jarabar jannat to seya kasance Shima kanshi abinda yakeso kenan hakan yasa kullun suke maƙale da juna, kuma har ila yanzu shaheed begane tanada cikiba balle ita tagane shikawai abinda yake kalla dayaga cikinta yayi girma shine ƙibar batayine ga breast ɗinta Masha allah hips ɗinta ma Hakan kamar ze ɓalle, sedai wani abun daban yafara tsorata da yanayin jarabarta domin idan baya gida abin yaciyota duk birkicewa takeyi tafita hayyacinta tayita kuka harse yadawo kuma dazaran taganshi kamar wata mahaukaciya Hakan zata dirar mishi kamar kura taga nama harse tasamu nutsuwa tukkunna...to wannan dalilin ne yasa yakaita asibiti gudun kar wata matsalar ce besaniba, kallo ɗaya Dr yayi mata yace mishi aicikin jikintane kesakata Hakan...da mamaki shaheed yace wane ciki kuma dama cikine da ita? Murmushi kawai Dr yayi kana yace suje wani office yayi mata hoto, aiko shaheed na kallo aka fara inda yayi tozali da baby ajikin computer kwance acikin jannat ɗinshi, wani irin ihu yasaki tareda hamdala alokaci ɗaya yana sujjadar shukur agun mahaliccinmu, daganan yarinƙa yiwa doctor godiya kamar ze goyashi tareda yimai alkhairi meyawa kana yaɗauki jannat ɗinshi yana juyi da ita acikin office ɗin...shidai doctor ido kawai yazuba mishi yana kallon zallan soyayya a idon ma auratan inda yake fatar Allah ya bashi matar da zata soshi kamar Hakan.


Tofa tun daga wannan ranar kulawarda shaheed kebawa jannat taƙara komai nata kaffa kaffa yakeyi dashi bawani abinda zata nema tarasa koda damacan barasawar takeyiba....afannin lubnah kuwa tunda tazuba ido taji ance shaheed yasaki jannat amma batajiba kullun cikin zuba ido take har akayi wata biyu, ranar tashirya zataje hospital amma tafasa tashiga pert ɗin hafees domin tanaso taji abinda kefaruwa agidan daga bakin zainab, aiko tayi nasara domin Zainab ta tabbatar mata jannat nanan ɗauke da cikinta dudda cewar ita Zainab batasan asalin abinda yasa lubnah ke tambayaba... baƙin ciki kamar ze kashe lubnah anan takira bashh tana masifa tasanar mishi abinda ke faruwa, bece komaiba harta gama masifarta kana yace tasameshi gidanshi, dan yanzu sunjone basama saka feenah acikin lamarin su ko ganin bashh yayiwa feenah wuya dudda kuwa take masifar sonshi, shikuwa lubnah yakeso, tofa 🤔 babbar magana.


Yau ana tashi daga school ɗin su jannat tafito tashiga school boss domin duk wani lokacin tana shiga idan uncle ɗinta bezo dawiriba, abakin get ɗin shiga gidan school boss ta ajiyeta kamar yadda tasaba, motar na ɗagawa taji ance "jannat, Hakan yasa tajiyo kafin ta amsa aka fesa mata wani abin afuska kana akayi sama da ita kana aka jefa ta mota atsiyace suka bar ƙofar gidan.😥




























Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*


🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄



Romantic love and....🤭😚🙈




Book 4


Page 71 & 72


"Shaheed na tashi daga na fita daga office school ɗin su jannat yanufa sedai koda yaje bakowa amakarantar, ɗaya daga cikin malaman su tambaya anan aka sanar mishi tabi school boss, hakan yasa yakoma motarshi yanufi gida domin yasan tanacan tana jiran dawowarshi,,,,yana isowa gidan yayi Peking yafita zuwa pert ɗinsu, tun s parlor yake kiranta harya ƙarasa bedroom ɗinta amma ko motsinta babu, har bathroom bata ciki, fitowa yayi yanufi nashi bedroom ɗin anan ma batanan, murmushi yayi kana yacire kayanshi yayi wanka yashirya cikin ƙananun kaya na shan iska kana yafito tareda nufar pert ɗin ghaisha,,,,da sallama yashiga ɗauke bakinsa tareda gaisarda ghaisha, shima su Yusif na gaidashi da Habibah harun, amsa yayi amutunce yana neman inda ze hango abar ƙaunarsa wato jannat.


Ghaisha tace "babana ina kabaro ƴar rigimar taka yau ko bacci take ne? Dan dai nasan idan idonta biyu bazata bari kafito kabarotaba....da mamaki yaɗago yana duban ghaisha kafin yace shin batazonan bane wai? "Kamarya batazoba? Bayanzu kaima kashigoba, cewar ghaisha tana kallonshi.


"To ai batacan ne naduba duka gidan batanan kotana pert ɗin harun ne? Aa gunwaye to acan ɗin tunda ga Habibah nan....wani irin mugun faɗuwa gaban shaheed yayi ganin Habibah da ghaisha ke nuna mishi, cikin hanzari yamiƙe tareda nufar bedroom ɗinshi dakenan pert ɗin ghaisha shikuwa Yusif yanufi bedroom ɗin su itada hamida yayinda Habibah tanufi bedroom ɗin ghaisha wai duk sugani kotashigo basu saniba, amma wayam duk inda suka duba batanan, cikin tashin hankali duk suka fito harabar gidan suna nemanta kafin Yusuf yanufi baba me gadinsu yana tambayarshi yaga inda jannat tayi. "A'a ai bata dawo daga makaranta ba nadaiji tsayiwar motar makarantarsu amma bata shigoba daga baya kuma naduba waja banga motarba bangantaba naɗauka kodai ba motar bace nine naji kamar itace.....tunda baba megadi yafara magana jikin shaheed yafara rawa yana karanto innalillahi wa'innailaihiraji'un kafin yafigi makullin motarshi yafice daga gidan da mugun gudu,,,,hakama Yusif shima yashiga tashi motar yabi bayanshi, makarantar su shaheed yakoma anan aka tabbatar mishi lallai school boss ta ajiyeta aƙofar gidansu,,,,Hakan ba yadda ya iya doli yajiyo nan suka shiga nemanta gidajen ƴan uwa duk inda sukasan danginsune sunje basuga jannat ba, wannan abin yayi bala'in gigita shaheed, gabaki ɗaya family anbazama nemanta daga yah hafees har yah Habib harshi shaheed ɗin harun Yusif Hakan suketa bulayin nemanta agari amma bata babu dalilinta.


Agidan ghaisha ma duk dangi sun taru su innayi Zainab Rukayya gidan Abba ma mama tazo hakama gwaggo Ubaida gabaki ɗaya suna zaune jugun hamida da zainab kuwa harma dasu Anty Habibah sekuka sukeyi




Domin duk wanda yaji ɓatan jannat se hankalinshi yatashi, ahakan har dare yaraba babu jannat babu dalilinta sosai hankalin shaheed da family shi yatashi wani irin ƙuna zuciyarshi keyi kamar zata faso ƙirjinshi tafito tunda wannan abin yafari becewa kowa komaiba, lokacinda dare yayi ma dakyar hafees da Habib suka lallaɓashi ya yadda ya dawo gida, a parlor dady sukazube cikin ƙunci da tashin hankali kallo ɗaya zaka musu kasan cewar hankalinsu amugun tashe yake. Sosai dady yashiga bawa shaheed baki da malamai masu kwantarda hankali, Hakan suka nufi pert ɗin shaheed ɗin daga hafees har Habib anan suka kwana taredashi gudun karya shiga wata damuwar kuma domin duk wanda ya raɓi shaheed dededa na awa ɗaya ne siyasan irin Son dayake yiwa jannat ɗinshi to gaya yanzu ansaceta.... Zainab ma anan takwana ganin mijinta na gidan sauran ko kowa yakoma gida tareda fatan Allah yasa asameta.....baba malam kuwa lokacinda labarin ɓatan jannat yazo musu yashiga tashin hankali ba kaɗan ba Hakan yasa ya shiga karatun Alqur'ani me tsarki kuma yasaka anayi tareda sadaka.


Tofa yau kusan kwana shida da ɓatan jannat zuciyar shaheed bushe iya bushewa bayaci bayasha ba bacci yarame sosai yayi zuru zuru dashi kuma har ila yau tareda su hafees yake zama acikin gidanshi dazarar safiya tawaye suɗora daga inda suka tsaya na neman jannat sunkai report wurin police amma shiri haryanzu....yau tunda safe zuciyar shaheed keciyo se wulle wulle yakeyi kamar nunfashin shi zebar jikinshi cikin tashin hankalin hafees yanufoshi yana kiran sunanshi, sosai hankalinsu yatashi, sedai cikin iyawar uban giji abin yalafa, ba yadda basuyi dashi suje asibiti ba amma fir yaƙi Hakan suka wuni aranar har dare....to cikin dare bayan sundawo daga bulayin neman jannat ciwo yaƙara tasowa shaheed sosai hafees yariƙeshi yana kuka yana faɗar karka kashe kanka mana bro please kayi haƙuri jannat zata bayyana in sha Allah karkazo wani ciyon yakamaka idan jannat ta bayyana taganka cikin wannan halin yakake tunanin zatayi....taune lips ɗinshi yayi cikin azabar ciyo yakejin aranshi inama shine yasamu kukan da hafees yasamu tabbas yasan da zesamu sauƙin abinda yakeji ko yayane.....shikam Habib dagudu yabar pert ɗin zuwa pert ɗin ghaisha yana kiran dady, alokacin dady na parlor shi yana lazimi, jin kiranda Habib kemishi ya tabbata bana lafiya bane, agigice yataso wanda fitowarsu yazo dede da ghaisha cikin tashin hankali dady yariƙe Habib yana tambayarshi lafiya? Amma yakasa cewa komai domin Habib akwai raunin zuciya. Ganin yakasa magana yasa yariƙo hannun dady kawai suka fita zuwa pert ɗin shaheed ɗin.


Agurfane suka samu hafees yariƙe shaheed ɗin se kuka yakeyi yayinda shaheed kedafe da zuciyarshi,,,,hankali atashe dady yaƙaraso kana yazo kusansu yasaka hannu yaɗauko shaheed tareda rungumoshi hankali cikin taushin murya yace babana, miyasameka Hakan? Babana bafa mutuwa jannat tayiba haba mana babana yanzu inda mutuwa tayi kenan bazaka haƙura ba? Kakeso ka kashe kanka, dady yaƙarasa zancen cikin tausayi.


Ahankali yaɗago da jajajen idanuwanshi yana kallon dady cikin da sashiyar yace "dady my jannah dady nafiso ace mutuwa jannat tayi na binneta da hannuna nasan cewar tajene gun wanda yafini sonta tajene inda kowa zeje, amma dady my jannah ba mutuwa tayiba kuma bansan awanne hali takecikiba hasali banma san dalilin saceta kuma bansan mitayiwa kowaye yasacetaba....ɗan nusawa yayi bayan yayi shiru nawasu sakanni kana yaci gabada magana cikin gala baita da ƙunar rai yace "dady jannat tanada juna biyu ko wannan bazesa a tausaya mataba, dady babbar damuwata anan jannat na ɗauke da lalurar da bazata iya zaman wuni ɗaya batareda mijinta ba yanzu ne zata firgice tafita hayyacinta dady nine kawai maganin damuwarta, amma yanzu dady kusan kwana shida jannat bata taredani bansan awanne yanayi take cikiba dady hankalinta gushewa yakeyi idan bata jini atareda itaba dady inajin tsoron suyi anfani da wannan matsalar tata cutar min mata wlh Allah bazan iya juraba dady sam bazan iya juraba please dady help meee, yaƙarasa zancen cikin rawar murya tareda fashewa da wani matsanancin kuka wanda tun lokacinda yasan jannat ta ɓata yakejinshi amma zuciyar tabishe yakasayi seyanzu dayajishi ajikin mahaifinshi tukunnah kukan yazo, sosai yakeyinshi harda shasheka...sam dady beyi Yunƙurin hanashiba sema shafa kanshi kawai dayakeyi...hakama su hafees kukan kawai sukeyi domin iya tausayi yabasushi yau, kowanne su tashin hankali fall ranshi tunani sukeyi wacce irin matsala ce kega jannat wadda ketsorata ɗan uwansu Hakan? Tambayar kuma da bame amsa musu ita seshi...to afannin dady ma Hakan abin yake tunani da fargaba fall ranshi amma bayaso yakoma yiwa shaheed wata tambayar gudun yakoma fama mishi wata matsalar, sosai shaheed yayi kuka harya gode Allah dan kanshi yayi shiru abin mamaki seyaji zuciyar tarage mishi nauyi sosai, ahankali yamiƙe zaune ganin Hakan yasa dady riƙo hannunshi yashiga kwantar mishi da hankali kana yace suje su hafees sukaishi asibiti,,,,aciyar yasauke kana yace "a'a dady abari zuwa safe zamuje yanzu salla zanyi. To kawai dady yace mishi, yana zaune yayo alwala yadawo tareda tada sallar se alokacin dady yasauke ajiyar zuciya kana yabar ɗakin, shikuwa salla yayi sosai su hafees natayashi dan suma alwala sukayo sukajeru dashi suna sallar, basu suka idarba segoshin asuba kana sukayi addu'a sosai akan Allah ya bayyana jannat aduk inda take. Bayan sun idarne suka zauna suka jiran ayi asuba, hafees yakasa daurawa yace "please my bro wacce irin matsala ce kega baby jannat wadda ke tsorataka Hakan kuma dukkanmu ahalinku ba wanda yasani? Wlh hankalina yaƙara tashi akan wannan lamarin dan Allah kagaya mana kozamu samu sauƙin abin? Yayi maganar cikin sigar roƙo....ajiyar zuciya shaheed yasauke kana yace "bedace nagaya mukuba bro domin matsalar muce amma zan gaya muku domin hankalinku yakwanta bawata babbar matsala bace tunda akwai maganinta inda abin yake matsala ayanzu kuma yake bani tsoro shine zamanta ba'akusa daniba. Dan nisawa yayi kana yace "wato wannan cikin datakedashi ya haddasa mata fitina sosai wadda baka tunani jannat bazata iya cikakkiyar awa biyarba batareda tajini ajikintaba ko office naje hankalina na akanta domin nasan koda zandawo abirkice zansameta kamar wadda tazare basauran wani sukuni seta samu maganin damuwarta, bro yakakeyi gani yanzu idan Bama tare wannan damar baza'a iya anfani da itaba wurin cutarda ita tunda abin bana lafiya bane? Dukkansu kallonshi sukeyi cikin tausayawa lallai wannan abun matsala ce babba, ajiyar zuciya suka sauke dukkansu kana suka haɗa baki wurin faɗar Allah yayi mata maganin wannan damuwar harta dawo gun mijinta... ameen ameen ya amsa cikin karayar zuciya.....dady dake tsaye bakin ƙofar shiga bedroom ɗin Shima ajiyar zuciya yasauke kana yace, Allah ya bayyana wannan yarinya aduk inda take, daga Hakan yayi musu nocking dama yazone tadasu suje masallaci yaji suna wannan maganar dama Shima yanaso yaji wacce matsala ce kega jannat ɗin....Habib ne yataso yabuɗe ƙofar ganin dady ne yasa duk suka fito zuwa masallaci.




Humm wata sabuwa waifa tunda aka sace jannat tana gidan bashh saurayin su feenah kuma tunda suka Kaita gidan bataci batasha sekuka datake musu kullun kamar yanta zefita, tajawa lubnah Allah ya isa babu adadi tun lokacinda taganta gidan domin ta gaya mata itada shaheed har abada,,,, feenah ma tazo gidan taganta Sedai kallo ɗaya tayiwa jannat taji bataji daɗin da aka satotaba koba komai ana bari ta haihu tukkunna koma minene se ayi,,,,data nuna musu rashin dacewar hakan seda sukayi Baran Baran itada lubnah hakan tahasala tayi tafiyarta.....yau tunda sassafe feenah tatashi da buƙatar abin sonta wato bashh sedai kiran duniya tayi mishi yaƙi ɗaga wayarta abinda betaɓa yimataba dagaƙarshe ma kashe wayar yayi....cikin mamaki tabi wayarta da kallo sedai bata hasalaba tatashi tashirya zuwa gidanshi,,,sedai mee tun a parlor takejin ihunshi shida lubnah suna sex, wani irin baƙin cikine yarufeta dudda cewar ba yau tasaba ganin sunayuba amma wannan ya baƙanta ranta sedai bata nunaba hakan tanufi cikin gidan tasamesu se sheƙe ayarsu sukeyi, wuri tasamu tazauna tana jiran sugama tukkunna itama ayita tata....!


































Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*


🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄



Romantic love and....🤭😚🙈




Book 4


Page 73 & 74


"Sunjima suna gurzar junansu kafin suyi reless atare suna ƙanƙame juna, feenah na gefe tana kallonsu, seda komai yalafa ne kana bashh ya kalleta yace "my baby y akayine zuwa babu sanarwa? Yatambaya cikin sigar duniyanci....wani abin daya tukareta ta haɗiye kana tace "humm kira nawa inama bakayi picking ba yanzuma ba wannan ba nifa amatse nake please muje kaɗan sosamun tafaɗa cikin nuna buƙatarta....dan ƙanƙance ido bashh yayi kana yace "ayya sorry beb Allah duk sweetheart takwashe komai nawa kiyi haƙuri zuwa gobe please, yafaɗa yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login