Showing 6001 words to 9000 words out of 67847 words

Chapter 3 - SHUGER DADY Original Complete Book Document by Autar Alheri .txt

29 Nov 2024

5103

FARA BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI, GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176 KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃




Misalin ƙarfe 8:00am kowa ya hallara akan dining ana breakfast, can nahangosu suna saukowa hannunsu maƙale dajuna cikin kyakkyawar shiga shi yasaka yadi fari ƙal ɗinki rocas yakafa hular yarbawa akanshi, red color hakan kuwa baƙaramin kyau yaƙarawa kyakkyawar fuskarshi ba, itama jannat farar atanface ajikinta ɗinki foguwar riga meratsin followers red color acikinta. Kana itama tasaka hula me kyau red, sosai sukayi kyau ba'amagana yadda suke tafiya takon takalmisu natashi shine yaja hankalin mutane kowa yakoma kansu. "Wow Masha allah gaskiya inaga duk a family nan namu acikin maza dai kan yah shead duk yafi kyau, cewar Zainab, dassuri Yusuf yace "acikin mata kuwa se aka fidda muku kyakkyawar acikin ƴaƴa tunda dukkanku jannat tafiku kyau. Harara tadoka Mishi kamar zata mare Mishi baki tace "wannan sarkin rigimarce kyakkyawa? Humm Zainab banason rigima fa harun yafaɗa cikin tsare gida domin yasan hakan ya ishesu jidali tunda mabiyan junane...ahakan suka maraso dining ɗin. Cikin girmamawa su Yusuf da harun Zainab hamida Marwan da naja ke gaidashi. Hannu kawai yaɗaga musu inda yabawa harun da Yusuf hannu suka gaisa kana yayiwa Marwan kiss yana rungume ghaisha cikinson mahaifiyar tashi yake faɗar "Barka da safiya my lovely mom.. Murmushi ghaisha tayi tace "yawwa barka babana katashi lafiya ya kwanan ƴar taka? Lpy Alhmdllh ghaisha, daga hakan yaɗuka yaɗauki naja yarinyar da Habibar harun ke goyo ayanzu. "Goog morning uncle, tafaɗa cikin sassayar Muryart... morning too jannat kintashi lpy? Lpy qalau, morning anty zee. Morning too amaryar Dady kintashi lpy. Share Zainab tayi bace mata komaiba setaje gun Yusuf yace morning uncle Yusuf. Morning too baby. Hamida kuwa hannu tabata suka taɓa domin sa'anin junane. Dasuri Marwan yazo wurinta tarida riƙo hannunta yace "good morning anty jannat. "Dan kallon yaron tayi sekuma tajanyoshi jikinta tana murmushi batace Mishi Komaiba. Sekuma tariƙa hannunshi sukaje tarungumi ghaisha tare da gaidata, "ƴar lelen babana kintashi lpy? "Murmushi taƙara faɗaɗawa tana ƙarajin son matar aranta tace "lpy qalau ghaisha na. "Anty jannat zakije gidan abey Dady ƙarami anjima? Cikin zumuɗi jannat tace "eh zanje mutsinko mango ko? Eh anty jannat.


Sakinshi tayi tadawo gunda shaheed ke zaune tsakiyar kujerar da table ɗin tadawo Dede gaban shaheed tashiga tsakaninshi da abincin dake kan dining ɗin seta ɗara hannayenta awuyanshi tazagayo wuyan suna fuskantar juna...ɗagowa yayi da dara daran idanuwanshi yana kallonta amma bece komaiba. Sukuwa duka mutanen wurin kowa ajiye spon yayi aka zuba musu ido. Ahankali itama tasaka idonshi cikin nata kafin tabuɗe baki cikin wata irin murya wadda shikaɗai take yiwa maga da ita tace "uncle shead na zaka kaimu gidan dadyn uncle ƙarami please? Taƙarasa zancen a shagwaɓa. Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi yanajin yadda zuciyarshi ke bugawa da dasauri. Ƙara matsoshi tayi takowa bakinta Dede kunnenshi tace "please my sweet uncle sheaddd, taƙarasa zancen tana jan sunan kamar tana huramai iska akunne, ita duk a zuwan rarrashine takeyi danya kaisu. Aibubu shiri shaheed yabuɗe idonshi tare da saurin yi ƙasa dasu murya can ƙasan maƙoshi yace "it's okay zankaiku. "Yeeee tafaɗa alokacinda tajaye daga jikinshi tarungumi hamida da Marwan suka shiga tsallen murna, sunjima sunayi kafin sufaracin nasu abincin....shiko shaheed yana ga taɗaga mishi yamiƙe dasuri yabar perlor.


Se kusan karfe 11:00am tukunnah yadawo gidan yadaukesu se gidan abey ya ajiyesu kana yakoma warshi office....da gudu suka shiga perlor gidan inda suka samu innayi zaune tana lazimi se uncle ƙarami wato Babil shine suke kira uncle ƙarami. "Innayin Abeyyy sukafaɗa atare sunayi kanta. "Ikon Allah yau tawagar ghaisha gidannan? Tonidai karku katayani irin wannan haƙilo haka. Dariya Babil yayi yana miƙewa tsaye yace tab ɗijam yau innayi kinada manyan baƙi harda ƴar lelen yah shead abuna musamman ne. "Uncle ƙarami Bara muzo katsinko mana mango cewar jannat tana miƙewa daga jikin innayi tabi bayanshi hakama hamida da Marwan....dariya kawai innayi tayi tana girgiza kanta tare da cewa jannat akwai ƙiriniya sam baki biyu halin mahaifiyarkiba.


A gadin suka je inda Babil yashiga tsinko musu ƴaƴan itatuwa kala kala sunasha suna zubarwa cikin farin ciki suna wasarsu, har Abey yadawo darana yasamesu nan aiko yakwashesu suka tafi yawo bayan sunyi lunch ɗin rana, gidajen wasa kala kala Abey yakaisu daga ƙarshe yakaisu shopping mool inda yayi musu ƴar banzar siyayya tukunnah suka dawo gidan innayi cikin jin daɗi da farin ciki...anan suka baje perlor aka ɗora daga inda aka tsaya se yamma liss kana lubnah tadawo gidan cikin shigarta ta likitoci ƙananun kaya da lab Cord akai. Tunda yayi sallama perlor tagansu ta haɗe girar sama da ƙasa domin sam batashan inuwa ɗaya da yaran gidan ghaisha sabida lubnah batada mutunci ko kaɗan, wani tsinanen kallo take binsu dashi. Hamida cikin sauri tace inawu anty lubnah kindawo lafiya? Inawuni anty lubnah cewar Marwan shima. "Lpy waya kawoku gidannan mikukazoyi? Dady, cikin sauri jannat tabigewa hamida baki dataje gaya mata Dady shead ne yakawosu, tana murguɗa baki. "Keee marar kunya nisa'arkice zantambayi abu baki gayaminba kuma kihana wani yafaɗa tukunnah ma baki iya gaisuwa bane? Dabazaki gaidaniba ina ƙanwar uwarki, shegiya me jajayen kununwa. "Baki jannat tatura gaba kana tace "sallah naje koya tukunnah idan nadawo seki koyamun gaisuwar, taƙarasa zancen tana wani jujjuya ido..itama lubnah idon tawaro kenan jannat magana tagaya mata tana nufin batayi sallamaba kome shine zata gaya mata ahagunce. "Ke dan ubanka nizaki gayawa magana wlh Sena ɓallaki agidannan, tafaɗa tanayi kan jannat dake tsaye ƙiƙam ko ɗarr babu. "Kaki kuskura kitaɓa mun ƴa wlh, tatsinkayo Muryar shaheed dake tsaye shida hafees tun shigowar lubnah ɗin suna bayanta.


Cak tatsaya tare da jiyowa tana kallonsu, wani mugun kallo hafees kejifanta dashi yayinda shaheed ko gefen datake be kallah ba... jannat kuwa dagudu tazo gun shaheed tarungumeshi tana faɗar "oyoyo uncle shead na yazo...shima rungumeta yayi yana sauke ajiyar zuciya....galala lubnah tayi tana kallonsu domin tunda taji muryar shaheed tanemi nutsuwar ta tarasa Domin Allah yajarabeta da mahaukacin sonshi amma shi sam bata gabanshi, bata tashi dawowa hayyacintaba seda taji rufo kofar dasukayi dasauri tajuya zata bisu taji Muryar innayi tana faɗar ina kuma yaran sukayi ne? Ke lubnah kindawo ina zakije? "Suntafi innayi shead ne yadaukesu domin yaga wannan banzar zata dokar mishi ƴa bayan kuma duk abinda tayi mata itace taja domin duk muna tsaye akayi, hafees yafaɗa cikin jin haushin karwar tashi...faɗa sosai innayi tashiga yiwa lubnah domin taji ciwon tafiyarsu sosai batareda tasaniba.


Shaheed kam yana kaisu gida yawuce pert ɗinshi ahasale domin mugun haushin lubnah yakeji akan dukan da taso yiwa jannat ɗinshi, shiyasa ko jannat ɗin tun cikin mota data dameshi yadoka mata tsawa beƙara bi takantaba...itama akunbure tashigo gidan tawuce bedroom ɗinsu. Se mahida ce tabawa ghaisha labarin abinda ya faru. Ghaisha kan Allah ya kyauta kawai tace domin tasan halin lubnah sarai..awannan. Daren dai hakan suka kwana kowa rayuwarshi babu daɗi..


Washe gari jimu'a


Kowa awannan family masallacin baba mlm yake Sallah kasancewar shi babban masallaci acikin unguwar. Daga shaheed har hafees da iyayensu harsu harin dukkansu dai anan suke sallah. Bayan an idarda sallar jimu'a ne akashiga ɗaurin aure kamar daga sama sukaji ana haɗar anɗaura auren shaheed zayyan maƙarfi da lubnah basheer maƙarfi akan sadaki dubu hamsin.😱








SHUGER DADY paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa yakaranta min book bebiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176🙏






















Autar alheri ✍️


























💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫


💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋




💫
💃💃
💫💫💫
💃💫💫💃
💫💃💃💃💫
💫💫💫💫💫💫




Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓




Daga alkalamin
*Dr Yasmeen Ahmad*
(Autar alheri ✍️)


Marubuciyar


Mejo najeeb
SIRRI
Sawun Giwa
And oder 🤩💃💃💃💃💃


Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃


Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃


Gargadi


Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏


Bismillahirahamanirrahim


Book 1


Page 15 & 16


"Kana tace yi haƙuri ghaisha idan ina ganin uncle mantawa nakeyi da rayuwatama. Da mamaki ghaisha ke kallonta tana zaro zance kamar ƙaramar yarinya ba ace ƴar 14 yeah ce kewannan zancen. "Sannu my mata y jikinki? Cewar Dady... dasauƙi dadyna. Allah yabaki lafiya suka faɗa alokaci ɗaya Abba da Dady harmada abbey. Ameen ya Allah sekuma tace abbey Dady ƙarami. "Na'am jannat y akayine? "Kace uncle hafees yakawomin mango juya uncle shead bekaini na tsinkoba.."to ai gayanan yanajinki jannat. saurin kallon inda abbey kenuna mata tayi, aiko taga hafees tsaye shiru yazuba mata ido shida habeeb suna kallon ikon Allah. "Murmushi tayi cikin yarinta tace "laaa uncle hafees dama kana nanshe? Aibangaba uncle habeeb inawuni. "Humm nidai banason gaisuwarki jannat Seyanzu kikaganni, cewar habeeb, shikuwa hafees murmushi yayi kana yace "ina kuwa zaki ganni tunda gaki ga madubinki ai shine kawai abin kallah babyn shead, yaƙarasa zancen yana murmushi. Dasauri tasaka fuskarta a ƙirjinshi tana dariya wai taji kunya, shikam lumshe kyawawan idanuwanshi kawai yayi yana sauraren duk wani motsinta ajikinshi...su gwaggo Ubaidah se tsokanarta sukeyi wai dama cinyon shaheed dinta yayi aurene takeyi sabida hauka wayake kishi da auren uncle ɗinshi, innayi tace indama yaya zayyan ne yayi aure Abbey Dady ƙarami tabakinku dasekiyi muna bori anyimiki kishiya tunda dai mu baki kishi damu mun tsufa amma sabida hauka kike kishin auren kawunki, to babu inda zashi yabarki sake mishi kurwa, tafaɗa tana dungure mata kai...dariya aka saka duka har ita ɗin marar lafiyan.


Ahakan doctor yashigo yasamesu domin yaji hayaniyarsu tayi yawane shine yazo yayi musu magana domin gudun kar wata matsalar tafaru,,,to sekuma yasamesu ahakan, baƙaramin mamaki yayi ba domin kuwa a condition ɗin da take ba abu kaɗanne zesa tasamu wannan lafiyar ba cikin sauƙi segata ana fira da ita hadda dariya.."Masha Allah shine abinda ya fito daga bakin doctor ɗin yana Binta da kallon mamaki, kafin yaji Muryar hafees yana faɗar "doctor kaga ikon Allah ko? Ga marar lafiya na dariya kamar ba itace aka kawo a someba. "Humm kaide bari bro shine ai abinda nake mamaki domin cikin tayi saurin samun lafiya to tayi 1 week segaya acikin 5 hours tasameta, inaga maganin rashin lafiyarta ba'a hospital yakeba agida yake kawai fahimta ne bakuyiba...Murmushi duka samarin sukayi kana sukace gaskiya kam ahakane doctor. "To shikenan Allah yabata lafiya yanzu barana bata maganin dazata cigaba da anfani dashi agida samu sallameta ko? Amma please dan Allah akiyaye abinda zesakata shiga irin wannan yanayin dan Allah, domin ze iya tafiya da rayuwar ta Lokaci ɗaya.. "in sha Allah doctor zamu kiyaye cewar habeeb domin sukam su Abba tuni suka fice daga room ɗin....magani yarubuta mata tare da bata sallama bayan Yagaya musu yadda yadace subi wurin kula da ita... godiya sosai suka Mishi kana sukaje suka biya komai tareda siyo maganin suka nufi gida...tun a hanya kowa yanufi inda tafimishi sauƙi.


*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈


HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃




*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,


MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN FARASHI ME SAUƘI.


GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176 KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃


Koda suka isa gida pert ɗinshi yawuce da ita acan tayi wanka taci abinci suna fira yana kwantar mata da hankali, seda zatayi bacci tukkunna yamaidata da kinsu....baba mlm dake zaman jiran dawowarsu seda gwaggo Ubaidah Takomane take basu labarin abinda ya faru tana jinjina girman abin,,,Allah sarki adda murja har ƙwallah amma bata bari kowa yaganiba sedai tana mugunjin daɗin yadda yayan nata ke nuna soyayyar shi ga ƴarta...Itako lubnah tunda taji labarin da gwaggo Ubaidah kebadawa tacika tayi fam kamar tafashe wani irin tsanar jannat taji yaƙara lunkuwa aranta kuma tayi alwashin seta hana yah shaheed koda kallonta ne tadade bata mutuba, ahakan tatashi cikin bakin ciki tanufi gida, sedai tana kan hanyar zuwane tasamu kiran gaggawa daga hospital hakan yasa tanufican kaitsaye.


A Perking space ɗin hospital tahaɗe da Dr belal, tunda ya hangeta yakafeta da ido harta ƙaraso gunshi. "Hello Dr yadai naji kiran gaggawa akwai damuwa ne? Wani miskilin Murmushi Dr belal yasaki kana yace "akwai Dr lubnah muje office kigani.. okay kawai tace suka nufi office ɗinshi, suna shiga yasakawa ƙofar key. Ganin hakan yasa lubnah taɗan harareshi kana tace dama wannan shine damuwar? "Eh mana my lubnah kinsan bazan iya kwana banji ina yawo acikin karamar kiba. Yafaɗa yana kai hannushi saman nonuwanta. "Humm Dr kenan to ai bakasanib..bebari taƙarsa ba yahaɗe bakinsu wuri ɗaya yashiga kissing ɗinta daganan tsaye yana ƙoƙarin rabasu da kayan jikinsu, haryasamu nasarar cire musu komai. Cikin jaraba ya manna hannunshi akan nashanunta yana murzasu yana sakin Nishi...aiko lubnah se banƙaremai takeyi tana Nishin daɗi...sosai Dr belal yachakuɗata kana ya ɗorata akan doguwar kujerar dake office ɗin yabuɗe lafufunta tare da seta hajiyarshi yashiga having sex ɗinta babuji babu gani se ihun daɗi sukeyi dagashi har ita sun haukacewa juna ga dukkan alamu sunsaba da wannan badaƙalar dasukeyi ayanzu...sosai Dr belal yagurjeta sunɗauki tsawon lokaci suna abu ɗaya kafin dukkansu sussamu gamsuwa anan cikin office ɗinshi sukayi wanka atare kana suka fito. Sefa duk suna maida kayansu lubnah zata gidane take bashi labarin aurenba baba mlm ya ɗaura mata ɗazu wanda taso faɗa Mishi tunfarko amma bebata damar hakanba....aiko atake Dr belal yaɓata rai cikin jin haushi yace "yanzu shikenan kina nufin bazan ƙara lasar wannan zumar takiba me gigitani? Ke kanki kinsan bazan iya jurar hakanba my lubnah, yayi zancen fuska akwaɓe.... hannunta takai saman fuskarshi tana shafawa cikin wani irin yanayi tace "bazamu rabuba my Dr belal Nima ai bazan iya jurar rashin jin jarumtarka ba ajikina dudda inason wanda aka auramin ɗin domin nadaɗe ina farautarshi samune banyiba amma kasaka Aranka yanadani agida idan nafito aiki Dr belal yanadani, tafaɗa cikin murmushi...se alokacin shina yasaki ranshi yarungumeta cikin farin ciki yana mata godiya..




Washegari tunda asuba shaheed yabar gidan kasan cewar wani kiran gaggawa yasameshi daga Legas Company shi dakecanne ze fidda sababbin kaya yayi bonus ɗin tsofaffi hakan yatafi kowa besanarwa ba se ghaisha kawai itama yasan zata tada hankalinta ne idan bata Ganshiba, ƴar rigimarshi kuwa tunjiya ya gaya mata gobe zeyi tafiya shitasa data tashi bata Ganshi ba bata damuba tashiga sabgar gabanta....misalin ƙarfe 11:00pm gwaggo Ubaidah tazo dawasu ƴan uwan innayi domin yiwa lubnah gyaran ɗaki hakan ghaisha tafito hadda ita ta tayasu tunda duka harkar gidace kuma nazaune ke ɗaura kayan...anty zee kuwa itama ta fito ta tayasu kasan cewar duk ahali ɗaya ne tana ganin za'akawo antynta agidan tasamu abokiyar fira idan mazansu sunfito. Gyaran ɗaki sosai akayiwa lubnah dudda kasan cewar gidan Abba amma Abba yayi ƙoƙari sosai wurin yimata tsadaddun kaya kamar yadda yake yiwa kowa domin duk yarinyar datayi aure acikin ƴaƴansu shine keyimata kayan ɗaki matsayin shi na babba yaɗauki wannan girman bawai doli se mahaifinki zemikiba, gidan perlor ukku ne bedroom 6 kamar yadda gidan harun yake shima domin duk Dady ne ya gina musu acikin gidanshi. General Perlor ɗaya se bedroom 4 aƙasa da wani perlor, daga sama kuwa perlor ɗaya bedroom biyu. To duka ana ƙasan akayi mata jeren shikuwa aka bar mishi saman domin yarigada ya gyara saman komai yazuba aciki..hakan suka gama komai akafure gidan kamar yadda suka Ganshi.


Da dare bayan anyi sallar isha'i aka kawo amarya lubnah gidan mijinta, pert ɗin ghaisha aka fara kaita tayi mata nasiha sosai tukunnah aka wuce da ita pert ɗinta...Masha Allah taketa faɗa aranta domin ita kanta tasan ankashe mata nera awurin gakuma tsarin gidan yayi mata sosai(nikuwa nace damma bakiga wanda yake ginawa da kanshi bane lubnah 😂) a bedroom ɗinta aka ajiyeta domin abbey ne da Abba suka kawota a dokar gidan mata basakai amarya sabida basada buƙatar bidi'a wannan kuma tsarin baba mlm ne. Bayan sunkawota sukayi mata nasiha sosai kana sukayi tafiyarsu.


Shaheed bedawo gidanba se cikin dare ko ghaisha batasan dawowarshiba hakan yasa yawuce pert ɗinshi kawai anan yakwana tunda asuba ƴar rigimarshi ta tadashi, bayan tagama taɓararta yawuce masallaci itakuwa tawuce bedroom ɗinsu...seda yadawo daga masallaci ne ghaisha tasan gidan yakwana kuma bezo gun lubnah ba...aiko tarufe da faɗa kamar zata dakeshi daga ƙarshe doli yanufi pert ɗin lubnah ranshi amugun ɓace...a perlor yasameta zaune tana chat awayarta daga ita se wasu tsinannun kayan bacci komai najikinta awaje...ko kallon inda take beyiba yanufi pert ɗinshi. Yana shiga yazube sakan bed zuciyarshi naƙuna sosai akan wannan ƙaddararren auren kusan minti 10 yana tunani kamin yatashi yashiga bathroom wanka yayi yafito danufin yashirya yabar gidan sedai yana fitowa yaganta kwance akan bed ɗinshi da ita da wanda ke tsirara duk ɗaya....galala yayi yana kallonta cikin mugun mamaki Aranshi yana faɗar wannan wayewa ce ko iskanci? Begama tunaniba yaji tataso tariƙo hannunshi tana faɗar yah shead Barka da safiya,, tafaɗa cikin kiss da karuwanci. Wani mugun kallo ya watsa mata wanda yasata dakeshi babu shiri... mirror yanufa yagyara jikinshi kana yaɗauko kayanda ze saka..juyowa yayi cikin tsare gida zece tabar mishi ɗakinshi yashirya kawai tafaɗo jikinshi tana sakin kuka, cikin kiss take faɗar "laifinmi nayima yah shead? Kake mun hakan nifa matsrkace jiya aka kawoni gidannan amma hakan kabarni nakwana Ni kaɗai ko ganinka banyiba dudda hakan kuma ban kullaceka ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login