Showing 66001 words to 67847 words out of 67847 words

Chapter 23 - SHUGER DADY Original Complete Book Document by Autar Alheri .txt

29 Nov 2024

5094

tsaye kuma yawan sex ɗin dasukeyi yana ƙara bawa ƙugunta damar buɗewa Hakan yasa naƙudar tayimata zuwan bazata ayanzu domin seda fawa tafashe tukkunna ciwon naƙuda ya bayyana wanda Hakan kenunida haihuwar yazone duka...atare suka dawo shida ghaisha dagudunsu ghaisha gartana tuntuɓe Sedai suna sawo kansu parlor shi kukan baby na tarbonsu.💃💃💃






Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN shehu💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃 sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata.🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳 Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki ciwo wllh🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴nazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋💥💥💥💥💥💥💥 wannan Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar uwa💫💫💫💫💫💫💫💫💫gumbar mallaka💫💫
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
💫💫💫💫💫💫💫💫💫 Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.
💫💫🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza


Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
💫💫💫💫💫💫💫a💫kayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
💥✨✨✨✨✨✨✨✨🌤️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsala💥💥💥💥💥💥💥💥💥kizo ga kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
🔥🔥🔥🔥🔥🔥💥🔥🔥 Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery🛻🛻🛻🛻 ko wani gari Ina sokoto Ina aimawa ko Ina
07037092176
09112799371 Yan sari Ina mara ba daku💥💥💥✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka
























Autar alheri ✍️


*SHUGER DADY*


🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄



Romantic love and....🤭😚🙈




Book 4




Page 81 & 82




"Ido suka waro atare kafin suyi rige rigen shiga bedroom ɗin,,,,gurfane suka sameta ga baby girl kwance ƙatuwar gaske me kamada yusif sak kamar shine ya haife ta..su ghaisha baki yaƙi rufuwa alhamdulillah alhamdulillah kawai take maimaitawa, yayinda shaheed yayi sujjadar shukur agun mahaliccinmu kana ya shiga ƙoƙarin ɗago matarshi yana mata sannu. Ita kuwa ghaisha babyn tajanye bayan ta yanke cibiyar kana tadawo ta ɗauke mabiyiyar, duk jannat na maƙale ajikin uncle ɗinta tayi luf tana mayarda numfashi. Kallonshi ghaisha tayi tace yakai jannat bathroom gatanan zuwa, aiko ya ɗauketa yakai kana yafitowa, alokacin Anty Habibah da ghaisha takira ta iso bedroom ɗin, Hakan yasa shikuwa yafice yakoma parlor yashiga kiran ɗan uwanshi wato hafees...Anty Habibah kuwa babyn tagoge da man zaitun kana tasaka mata kayanta tashiryata tsab kana takawowa shaheed ita domin tagyara ɗakin...aiko murna agunshi ba'a magana kamar yazuba ruwa aƙasa yasha dan murna




Ido yazubawa yarinyar yana kallon tsananin kamarta da ƙanenshi, huɗu ba yayi mata kana yabuɗe baki cikin muryar mekamada raɗa yace "Yusif sak Allah yarayaki bisa imani murjanatu yasa kiyi hali lovely sis ɗina dakikaci sunanta, daga Hakan yashiga yiwa yarinyar picture kala kala....acan cikin bedroom ɗin kuwa sosai Anty Habibah tagyara komai kamar ba'ahaihuba kamin nan ghaisha tafito tareda jannat ɗin, dakanta tatemaka mata tashirya kana tahaɗa mata tea me kauri sosai tabata aranta se hamdala takeyi ganin jannat bata ƙaruba....tofa wannan haihuwar ta birkita ahalin baba malam farin ciki kam ba'a magana cikin ƙanƙanin lokaci gidan yacika da jama'a,,,,,izuwa wannan lokacin ghaisha tamayarda jannat pert ɗinta kuma a bedroom ɗinta sabida ganin taketaken Shaheen tasan balunyace ta ishesuba dagashi har jannat ɗin Hakan yasa takafa tatsare, tareda zuba jami'an tsaro yan saka ido wato su Zainab ɗin hafees domin tuni tatare gidan danata tsululun cikin,,,,,,Hakan aketa hidimar haihuwa yayinda su gwaggo Ubaidah suka saka mejego agaba da gyara bana wasaba, ganin Yusif kuwa lokacinda yaga baby mekama dashi sak hadda kukan farin ciki Seda yayi tun be mutuba yasamu madadi




Iyayen baby hafees da Habib kamar sutake kan jinjirar dan murna😅kamar ba'ataɓa yimusu haihuwaba se akanta,,,,abu dai yayi daɗi bana wasaba Hakan mejego da babynta kesamu kulawa ta kowanne fanni....aranar suna aka raɗawa yayinya murjanatu kamar yadda papanta yayi mata huɗuba, habawa zokuga farin ciki gun adda murja da abban jannat dudda kuwa ita bata zoba, wannan abun baƙaramin daɗi yayi iyayensu ba, ko jannat dataji labari abin yayi mata mugun daɗi Sedai fa fir taƙi samun damar keɓewa da uncle ɗinta domin tunda yashigo akayi musu picture shida ita da babyn su harda family gwaggo Ubaidah ta gargaɗashi,,,,anyi taron suna lafiya anci ansha abin se wanda yagani Masha allah,,,,Hakan akawatse cikin farin ciki da ɗaukin juna.


Bayan suna jannat taci gabada jegonta pert ɗin ghaisha dudda cewar atakure takeyinshi domin Allah yasani tanada muƙatar ganin uncle ɗinta Sedai bahali ghaisha ta katantane ko ina....satin jannat biyu da haihuwa Allah yayiwa baba malam rasuwa, mutuwar data girgiza ilahirin wannan family ɗin, Hakan akayita zaman ta'aziyi inda se agun zaman makokinne lubnah taga little adda murja wadda suke kirada mimah. Gabaki ɗaya lubnah tayi laushi takoma wata kalar daban domin dudda gun gaisuwar iyayenta ko kallon albarka bata ishesuba dudda cewar babu wanda yanuna mata wata alama akan cewar sanadinta ne jinyar baba malam domin sunsan cewar ajali nakan kowa kuma bawa baya wuce ranarsa hakanne abinda yabata damar zama cikinsu domin kam da basusan ƙaddara ba to bamakawa zasuce itace takashe musu uba....ahakan ake zaman makoki harna tsawon kwana ukku kafin kuma ayi addu'a kowa yakama gabansa.




Bayan kwana arba'in da biyar...tunda jannat tayi arba'in Shaheen kezuba ido amaida mishi matarshi amma yaji shiru har aka ƙara kwana biyar akai, Hakan yasa yaje yasamu dady dazancen komawarta,,,tofa shine Dady yasaka ghaisha agaba da masifa akan doline yau tamaida mishi matarshi...da yamma bayan sallar magarib aka maida jannat ɗakinta Sedai ba pert ɗinta dake gidan ghaisha ba a'a gidanshi daya gina tun farko wanda beƙarasaba shine yanzu daya gama akakai jannat ɗinshi can, Masha allah faɗin tsaruwar gidan ɓata lokacine fans amma kumisilta yadda gidan ze kasance da kanku...awannan ranar shaheed yaƙara tabbatar wadakanshi jannat mace ce domin kuwa yaji abinda betaɓa jiba ajikinta kokuma yaji yamanta sabida yayi kewarta tabbas kuwa sun nuna sunyi kewar juna domin sun gurji juna sonransu, sun ihu sunyi sambatun har babu adadi wanda sam alƙalamina yakasa ɗauko shi, hummm.


Bayan wasu shekaru


Acikin waƴannan shekarun abubuwa da dama sunfaru, ciki kuwa hadda haihuwar Zainab auren Yusif da hamida, wanda yabawa kowa mamaki a ahalin nasu acewarshi irinna yah shead zeyi ya auri small baby domin kuwa love ɗin yah shead da babyn shi jannat na birgeshi, Hakan yasa yajone da hamida, kuwa nace dama dai kanaso yallaɓai Yusif.😅 Lubnah ma adda murja takaita gun duka iyayen nata tanemi gafararsu hadda uncle shead ɗin jannat, da jannat ɗin kanta, Allah sarki baiwar Allah dataga yadda lubnah takoma Seda tayi kuka cikin tausayi tace tayafe mata. Bayan sun koma ne adda murja tasakata agaba da nasiha wa'azi tana tunatar da ita hukuncin Allah akan bawansa da ɗaukar kaddarar rayuwa me kyau ko akasinta, Hakan yasa taɗan saki jikinta ba kamar daba,,,,ganin Hakan yasa adda murja sakata awata makarantar islamiya domin wasu abubuwan da takeyi hadda rashin ilimin addini kezurfi (ƙalubale garemu iyaye bawai saka yaranmu amakarantar boko shine kawai gataba a'a babban gatanda zamuyi musu aduniya shine basu wada taccen ilimin addini wanda zesa Susan mahaliccinsu dakuma yadda zasu bauta masa, kuma ananne zasusan yadda dokokin Allah suke akan shari'ar musulunci, hakama ananne zasusan yadda zasuyi mana biyayya da duk wani wanda shari'a taɗorawa hakki akansu, sanin ƙaratun Alqur'ani yabada matuƙar fa'ida rayuwarsur, amma bawai yana nafin da sauke sunsan hadda shikenan sunyi karatun addini ba a'a wlh tilawa abune me mahimmanci, hakama littafan sani sune tushen sanin hukuncin Allah domin sune za'akaranta musu kuma ana musu fassara, kamar irinsu, *ƘUSULU, ƘAWA'IDI, AHADARI, ISHIMAWI, IZIYA, ƘURƊABA, TAJWIDI, INDATUL AHAKAM, SEKUMA BABBANSU GABAKI ƊAYA WATO TAUHIDI, DADAI SAURAN LITTAI ADDINI,* yadace muyi tsaye arayuwar yaranmu susan wannan domin idan suka sani zamu ci kaso 70 acikin ɗari na tarbiyyarsu, sauran kuma semu dage da adda'a taneman shiriya agun Allah, rabbi kasa mudace yabimu ikon kulada kiyon daya bamu cikin amincinsa) tofa wannan makarantar da adda murja tamaida lubnah baƙaramin janwata tayiba, tasaka tayi nadamar abubu dayawa arayuwarta, wanda kuma yazamo sanadiyyar shiryuwarta, Allah yasa mudace.


Afannin feenah da bashh kuwa tuni su hafees sunsaka ansakeshi inda feenah tasaka bokanta yayi mata aiki akanshi acikin satin aka Daura musu aure,,sunyi zaman soyayya tareda asiri na tsawon shekara biyu daga baya sihirin yabar jikinshi amma cikin iyawar Allah da buwayarsa yatusa mushi ra'ayin zamada feenah amatsayin matar aurenshi wanda Hakan yasa suka ci gaba da rayuwarsu ta aure kamar kowa babu kyara ɓalle hantara.....jannat taci gaba da ƙaratunta harta gama itada hamida amma tunda suka gama scondry school su shaheed basu barsu sunshiga jami'a ba, domin alokacin kowacce tazama cikakkiyar mace.




Zaune yake a bedroom ɗinshi yana aiki a wayarshi,,,,a hankali taturo ƙofar tashigo, ɗagowa yayi yana kallonta inda besan lokacinda yayi cilli da wayar hannunshi ba sabida wata arniyar shigace ajikinta wadda da ita da babu duk ɗaya,,,,wasu wahalallen yawu yahaɗiye lokacinda yajita ajikinshi cikin shagwaɓarta data saba tabuɗe baki kamar zata saka mishi kuka tace "uhnm uncle shead naa kaga...bebari taƙasaba yayi saurin haɗe bakinsu wuri ɗaya yana bata wani sihirtaccen kiss, aiko atake shiga maida mishi martani, cikin zaƙuwa Shaheed ke sarrafa albarkatun ƙirjinta yana numfashi afisge....ganin Hakan yasa jannat janye bakinta daga nashi tana tura hannunta cikin boxes ɗin tariƙo Hajiya babba tana faɗar washhh uncle shead naa inason babynaa ahhhh, ai wani mugun banƙarewa Shaheed yayi yana shan yaji tareda cewa "wayyoo Allah my jannah kullun salonki canjawa yakeyi oshhhh wayyoo ohhh my god my sweet baby ahhhhhh, yafaɗa agigice jin saukar bakinta awurin tana mishi wani ɗan iskan salon da yagigitashi, ai azabure Miƙe tareda birkicewa da ita yaɗauki hanyar kashe arna. Humm to nimadai anan zankashe nawa alƙalamin domin bawa su jannat wuri sushaƙata yadda yadace, fatan alkhairi aduk inda ma aurata suke aduniyar Musulunci.💃




TAMMATBIHAMDILLAH.




Anan nakawo ƙarshen book ɗin SHUGER DADY abinda yake me kyau aciki Allah yabamu iKon anfani dashi wanda yake na banza kuma Allah yabamu iKon watsardashi. Masu tambayana shuger dady dakuma sawun giwa, karku manta atare suka fito Sedai na dakatarda SAWUN GIWA ne harna gama shuger dady sabida ƙaramancin lafiya danakeda a ƴan watannin nan ina matar zaku fahimceni dudda yanzu Hakan mun ɗora a sawun giwa amma yanzu zamufi meda ahankali akanshi insha Allah.


Masu zance akan *AL'AJABI* kuwa tukkunna bema fitoba amma zefito in sha Allah kuma a complete shikam ze fito biqudiratillah sabida Hakan kuzuba ido kawai Allah dai yasa mudace. Ngd sosai da juriya dakuma haƙuri dakukayi na tsawon lokaci kafin mugama wannan littafi sabida matsalolin da akasamu, Allah ya kiyaye muna magana. I LOVE YOU ALL MY LOVELY FAN'S 💓💓












































Autar alheri ✍️

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login