Showing 15001 words to 18000 words out of 21630 words
ma a zaune suke a
daji, basu da wata wayewar rayuwa wannan karatun ma sai da aka kai ruwa rana sannan baffa
ya yarda cewa yayi ita ce ƙarama ba zata rusa mai tsarin gidan sa ba kaf yan uwan ta basu kai
kamar ta ba an musu aure tunowa tayi da Maude gaban ta ne ya faɗi domin akwai alkawarin
aure a tsakanin su dole asim yayu shaɗi indan har ya amince da auren ta cikin rawar murya
tace '' zaka iya shaɗi?.''
bakin ta ne ya subbuce bata san lokacin da , ta fadi haka ba domin ba ƙaramin shiga cikin
tashin hankali tayi ba , domin ba lallai maude ya yarda ba dole yace ayi shadi tun da mane ma
biyu sun haɗu me juriya ya samu nasarar aurar ta.
Amina alhasan Muhammad opay 1k
8141785374
ku turo da shedar biya ta wannan number 8141785374.
*JAMI'A*
Inaa hajjiyo da yan kwaliya to ku garzayo OUMYASMEEN COLLECTION domin samun kaya na
kerewa Sa'a ki zama fitila wajen oga ba abin da bana siyarwa cikin fara shi me sauki
https://chat.whatsapp.com/DSd6g96hO2F41IG6k43rEl?mode=ems_copy_t
*Episode 6*
MARDIYYAH da take jin faduwar gaba, saboda bata san me zai fito a bakin sa ba , tana jin
tsoran amsar da zai faɗa mata bakin ta har rawa yake ganin yayi mata shiru ya tsare ta da
idanuwansa, alamar yana neman ƙarin bayani.
MARDIYYAH tace '' akwai wanda yake neman aure na ko fii moƴƴi ɗum school am maa
waɗiima iyayena suka dakatar dashi sai na gama, idan mutum biyu suna neman auren mace
ɗaya dole sai anyi shaɗi, so wonaa, no ndiyam.''
mardiyya ta ƙarashe maganar ta , kan'ta yana ƙasa tana wasa da yan yatsun ta.
ASIM yace '' okay Ina ne garin ku..?.''
MARDIYYAH tace '' Timbuktu a dajin GOURMA rugar harɗ'o Bello.''
da sauri ya kalle yace '' Mali..sahel tun daga nan kike zuwa birmu ?.''
A' sanyaye tace '' eh daga nan nake zuwa.''
kai ya jinjina yace '' za ki iya rubuta min sunan rigar ku da number wani wanda iyayena zasu
nema?.''
mardiyya tace '' eh zan iya .''
biro ya bata rubutawa ta fara, wayar sa ya ɗauka ya kirawo mukhtar yace '' kana ina?.''
daga can ɓangaren mukhtar yace '' ina bakin kofar office ɗin ka.''
tsaki yayi ya kashe wayar ban da iskanci, me makon ya shigo sai ya tsaya ya ɗaga mai waya
tun da yaga kiran sa ai yasan nemansa yake yi.
mukhtar dariya yayi ya shigo da sauri suka ɗago suka haɗa baki gurin gaishe shi amsawa yayi
yana zama tare da tambayar su ya jarabawa alhamdulillah suka ce mai.
kallon asim yayi yace '' kai yanzun nan wannan matar ta huce ta office ɗina wai uban me ya ke
kawo ta makarantar'nan?.''
Asim da ya lura neman magana mukhtar yake sai yayi mai banza ya nuna be ma san me yake
faɗa ba gama printing paper yayi har guda biyu yace '' ungo idar har kun yarda da sharuddan
da yake cikin takardar nan na'amin ce zaku saka hannu na saka mukhtar ya saka hannu ku riƙe
copy ɗaya na riƙe ɗaya sannan zata karanta a fili kowa yaji.''
jikin ta a sanyaye mardiyya ta , tashi ta amsa ta ajiye mai paper da ya bata.
zama tayi kusa da suhaila tana ƙurawa rubutun ido, ganin rubutun bibbiyu take takasa fahimtar
komai dakyar ta iya saita kan'ta, cikin sanyin murya tamkar ana busa sarewa saboda daɗin
Muryar tata, tace '' contract marriage rubutu ne ɓaro ɓaro a sama manya sai kasa ta fara da
cewa. ni ASIM EL'BASHIR MANSUR TURAI zan biya wa MARDIYYAH HARUNA JAURO kuɗin
makaranta har na tsawon shekaru uku za muyi contract marriage na shekara uku idan shekara
uku tayi zan sake ta , taje ta auri wanda taga ya dace da rayuwar ta , zata kula da mahaifiyata
duk wani aiki da masu aikin gidan mu suke yi za tayi wannan shine aikin ta bayan shi babu wani
abu da zata ƙara yi min , idan Shekara ukun bata cika ba ta ce baza ta iya ba na sake ta zata
biya ni kudin dana kashe mata .''
wani mugun yawu ta haɗiye , aiki kuma wanne irin aiki ne ta zata kawai aure ne za suyi shi zata
zauna a matsayin matar sa kawai kenan a matsayin yar aiki ya ɗauke ta , tayi mai aiki ya biya
mata kudin makaranta, kallon suhaila tayi, SUHAILA da jikin ta yayi sanyi amma bakomai
addu'a ba abin da ta bari tace '' saka hannu na saka.''
tamkar wata ɗoluwa ko sokuwa haka ta saka hannu zuciyar na yi mata wani irin bugu hannun ta
na rawa ,
miƙa wa SUHAILA tayi, itama ta saka hannu mukhtar ya saka shima ya saka sannan yace ''
kuje na sallame ku , ku riƙe wannan copy ɗin zan riƙe wannan a hannu na.''
to tace , tana ninke takardar fita suka yi jikin su a sanyaye da sauri mukhtar ya kulle kofar ya
dawo ya zauna yace '' asim wannan wanne irin cin mutunci ne yar aiki ka ɗauke ta kenan ma?.'''
ASIM cikin halin ko in kula yace '' to bayan wannan wanne amfani za tayi min aikin ma dana
bata share share ne da goge goge karta sake ƙafafuwan ta su shiga hanyar kitchen din mu.''
Hmmmm wallahi akwai ranar da zan maimaita maka wannan maganar asim ba'a raina mace ko
wacce da irin baiwar da Allah ya bata karka zo kana neman hanyar da zata amince dakai nace
maka nima ban san hanyar ba.
Cewar mukhtar.
ASIM yace '' wa Ni...? Allah ya kiyaye gaskiya mukhtar ka cuce ni me zanyi da wannan kwailar
wallahi har ka saka zuciya'ta tana tashi ni na haɗa gado da wannan nace na haɗa gado da wa
?.''
mukhtar yace '' kayi nisa baka jin kira wallahi, amma lokaci yana nan zuwa inshallahu da za kayi
amai ka lashe zancen ka , bana fatan ku rabu da mardiyya fata nake naga har jikokin ku.''
ASIM dogon tsaki yaja ya ci gaba da aikin da yake gaban sa.
wannan kenan
aginɗin wata bishiya ta zauna domin tafiya ma , ta ƙasa yin ta , zama tayi tana sauke numfashi
tace '' SUHAILA gaskiya bazan iya ba , cimin mutunci zai ɗinga yi yana hulakanta ni, bani da
wani gata yan uwana ba anan suke ba shekara uku fa ba kwana uku bace ba..?.''
dan Allah mardiyya ki tashi ki dena wannan zance wallahi ba ayi namijin da zai hulakan ki ba
inhar ina raina, ki kyale sa ba sai kin shiga sabgar sa ba , sannan zai hulakan'ta ki ba
Cewar suhailah.
tashi tayi tana dafa ta da sauri mardiyya ta rufe idon ta sakamakon motar afiyaah da ta , tawo a
guje ta fallatsa musu ruwan , da ya kwanta a gurin da suke a hankali ta buɗe idon ta kayan ta
duk ya ɓaci haka kayan suhaila afiyaah ganin basu gane wace tayi musu wannan aikin ba
dawowa tayi ta tsaya tare da zuge bakin glass ɗin motar ta , tace '' talakawan banza ku da
kusan a kafa kuke yawo, kuka fara faɗa dani..?'' nonsense.''
Mardiyya da zuciyar ta , ta kawo har wuya bata san lokacin da ta dauki dutsai ba ta buga a
glass din motar afiyaah wucewa yayi ya sauka akan goshin ta anan danan jini ya balle glsss din
gaban motar ta ya gashe domin dutsai da ta dauko ba ƙarami bane.
Ihuuuuuuuuuu afiyaah ta saki tare da rufe bakin ta domin tuni bakin ta ya kumbura , har ta leɓen
ta sai da ya fashe.
da sauri mardiyya ta fita a guje haka ma suhaila sai dai kafin suyi wani yunkuri security sun riƙe
su, Abdulwahab da yake kusa da gurin da sauri ya ƙara so yana cewa maza ku kai su gurin
police.
da yake akwai police station a cikin makarantar.
mardiyya da ranta ya ɓaci ta ture hannun mutumin da ya riƙe ta , tace '' cika ni da kaina zan kai
kana?.''
cikin tsawa abdulrazak yace '' wato ke ce mara kunyar ko to za kici ubanki yau za mu nuna miki
shegen birni yafi na ƙauye.''
AFIYAH fitowa tayi dakyar da sauri Abdulwahab ya riƙe ta yana cewa duk ɓarnar da sukai miki
sai sun biya ki bara na kai ki asibiti.
kai kurum ta gyaɗa masa domin bata da bakin magana.
riƙe hannun ta yayi suka shiga cikin motar sa mardiyya da suhaila security suka tisa ƙ'esar su,
suna tafiya da sauri mukhtar da yake kokarin buɗe motar sa yace '' officer me yake faruwa
ne...?.''
Bala officer yace '' wa'yannan da kake gani yan ta'addane tsagerun makarantar nan yau to
kashin su ya bushe barin wannan mara kunyar wata suka fasawa kai.''
da sauri mukhtar ya rufe motar sa yace '' subhanallahi suhaila me ya saka kukai wannan
gangancin...?.''
SUHAILA tace '' wallahi tun a office din doctor take ci mana mutunci, yanzu muna tsaye nida
mardiyya ta fallatsa ruwa kuma ta faɗa magana bakaken maganganu shi ne ran mardiyya ya
ɓace ta jefa mata dutsai wallahi itama da tasan haka zata faru ba za ta jefa mata dutsai ba..''
Suhaila ta ƙarashe maganar ta , tana matsar kwallah.
Mardiyya kuwa ban da dana sani ba abin da take yi mukhtar yace '' a OFFICE din asim kuka
haɗu?.''
Kai mardiyya ta ɗaga mai mukhtar yace '' office ka sake su wannan da kake gani bata da kirki
halin tane wallahi duk abin da aka ce min zata aikata, haushi taji dan yaji asim zai aure shine ta
huce akan su.''
Hadi yace '' gaskiya malam mukhtar ba za mu iya sakin su ba domin iya Abdulwahab ya san
wannan maganar yana tafi kai ta asibiti amma idan zaka biyo mu ka biya duk abin da ya kashe
mata shikkenan idan ta hakura a kashe case din idan bata hakura ba mi hukunta su, Saboda da
hukuma a cikin makarantar nan , duk girman mutum duk ɗaurin gindin mutum idan aka kawo
mana kar'ar sa zamu hukunta shi dai-dai da abin da ya aikata.''
okay muje mukhtar ya faɗa yana zaro wayar sa a aljihu, number asim ya lalubo ya dannawa
asim kira har ta katsai be kira ba mai da wayar aljihu yayi ya bi bayan su.
har office din yan sanda ya bisu a bayan kan'ta suka zuba su mardiyya sai a lokacin kuka ya
subbuce mata bata da gata sai Allah bata da madogara sai Allah yau ita ce a hannun hukumar
makaranta , mukhtar a waje suka ce ya tsaya.
Wani dan sanda ne yace '' kunga wannan duk ba abin tashin hankali bane inhar zaku iya fansar
kanku ai shikkenan kuna mata ku bari kanku ya kulle musamman ma ke yar fillo komai yaji ya
ƙarashe maganar sa yana lasar bakin sa.
da sauri mardiyya ta ɗago kwata kwata bata gane yaren sa ba suhaila tace '' auzubillahi muna
neman tsari da wannan bakar rayuwar wallahi idan baka iya bakin ka ba sai mun tona maka
asiri mun maka kama da yan iska?.''
sai a lokacin mardiyya ta dauki hasken abin da yake nufi jikin tane ya fara rawa ta shiga uku
karo na biyu kenan da aka taɓa yi mata wannan abu tsoro da farga ba duk suka cika mata
zuciya
tsawa ya daka musu ya bar gurin ransa yana ɓaci beyi tsammanin ba wayayyu bane su.
a waje kuwa mukhtar ne yake ta kiran asim amma sam wayar bata shiga , mai da wayar yayi ya
zura wayar sa a cikin aljihu ƙansa ya ɗago karaf suka haɗa ido da Abdulwahab da afiyaah
ɗauke kai yayi yana cewa inshallah sai Ubangiji ya kawo sanadiyar rabuwar ki da abokina ya
fadi haka a cikin zuciyar sa afili kuwa be nuna komai akan fuskar sa ba hannu ya bawa
Abdulwahab suka gaisa yace '' ashe haka abu ya faru..?.''
wallahi kuwa ai wa'yannan yara sun nuna rashin mutunci kallo yadda sukai mata da fuska kallon
fuskar afiyaah yayi ji yayi dariya tana neman kubbuce mai domin bakin ta yayi wani irin kato ya
kumbura haka goshin ta ma duk halittar, ta tabi ta sauya dakyar ya iya saita ƙansa yace ''
gaskiya basu kyau ta ba amma kema afiyaah ke dena tsokana Allah ma ya rufa asiri abin iya
nan ya tsaya mu shiga daga ciki ko..?.''
taɓa rai tayi, tayi gaba da sauri Abdulwahab ya bita, domin baya so abin da zai saka be samu
afiyaah ba.
girgiza kai kurum mukhtar yayi domin yasan halin Abdulwahab sarai ba mutumin kirki bane ,
bin bayan sa yayi suka shiga direct gurin D.P.O aka tura su, gaisawa yayi da su mukhtar sannan
ya kalli AFIYAH yace '' me ya faru har suka fasa miki mota..da fuska?.''
Cikin kissa tace '' ina parking kawai naji ruwan dutsai ita wannan har cewa taka sai ta kashe
ni..''
ta ƙara she maganar ta , tana nuna mardiyya.
da sauri mardiyya tace '' kiji tsoran Allah wallahi yallaɓai ita ta fara yi mana kuma ni bansan
haka zata faru ba da ban yi ba tun a bakin kofar office din doctor ASIM take ci mana mutunci..''
D.o.p yace '' baku san hanyar zuwa gurin hukuma bane da zaku dauki mataki a hannun ku?.''
shiru, suka yi hankalin mardiyya a tashe yake , tsoran ta daya kar ace a gurin nan zasu kwana
gobe suna da jarabawa.
Mukhtar ne yace '' yanzu dai ayi musu afuwa ke afiya kiyi hakuri komai ya huce su baki hakuri.''
wani kallo tayi mai ta dauke kai tace '' yallaɓai ni dai gaskiya abimin hakki na glass din motata
ya fashe ni wallahi da ace iya glsss din motata ya tsaya da sauki kalli fuska ta yanzu dole sai na
zauna nayi zaman jinya duk wani abu da nake yi ya tsaya ita zata dinga banu kudin da zan
dinga cin abinci ?.''
d.p.o yace '' kiyi hakuri komai yana son masalaha kema baki san wata rana alfarmar da , za suyi
miki ba kiyi hakuri ki fadi abin da kika kashe su biya ki , su gyara miki glass din motar ki.''
ya tsuna fuska tayi tace '' idan ma na faɗa iya biya za su yi kawai yallaɓai ku hukunta su , ko
sharar office office ku basu da ta ajujuwan makaranta Saboda idan an biya kudi gaba za su ƙara
idan kuwa jikin su ya faɗa musu ko cewa akai suyi wallahi ba za su yi ba..''
Mukhtar yace '' gaskiya ba za su yi wannan aikin ba ki fadi nawa ne na biya ?.''
D.o.p yace '' to ku zo ku hau kan kujerata sai ku yanke hukunci.''
matsar kwalla mardiyya tayi, malaman da suke yan iska ace su dinga tafiya suna share share a
office din su.
AFIYAH tace '' kai hakuri yallaɓai ni dai ka duba fuskata ka tausaya min a yanke musu hukunci
ni bana bukatar kudi nafi karfin abin da za su bani.
kallon mukhtar yayi da gaba ki ɗaya ransa yaka a ɓace yace '' kai me Zaka ce ?.''
Mukhtar yace '' ina nema musu sassauci kayi hakuri a basu sharar theater idan ya zama dole su
yi, suyi shara ta rana daya shikkenan komai ya huce.''
yan rubuce rubuce yayi sannan yace '' ku ba ruwan ku da ita ko kallon banza wani a cikin kun
ku yayi mata ke ki zo ki faɗa min sannan ku zan baku aiki ku share wannan theater ta new side
ku share ta, tas.''
to suka ce nan suka saka hannu ya sallame su,
jan kunnen su mukhtar yayi sannan suka tafi hostel.
a bakin police station kuwa Abdulwahab cewa yayi '' ki bari zan gyara miki glass din yan zu hau
mota ta , na kai ki gidan ku.''
AFIYAH da ranta duk yake a ɓace ba haka ta so ba tace '' a'a barshi yanzu zanyi waya a kawo
min wata motar wannan bazan ƙara hawan ta ba.''
cikin rarrashi yace '' tsayawar da kikai anan be dace da ke ba kina hajiya big lady ki zo na kai ki
gida ai mun zama ɗaya.''
ranta ne ya ƙara ɓace saboda a a police station kasa cewa komai yayu sannan yanzu zai zo
yayi mata daɗin baki, iya uban me za tayi da wannan taga take taken sa , gwara ta taka mai
burki tace '' da kata malam nace maka bana so ana dole ne ? a gaban ka komai ya faru amma
sai ka rufe bakin ka kayi shiru ɓace min daga gani kar yanzu raina ya ɓaci nayi maka abin da
banyi niya ba.''
Ran sane ya ɓace shi mace take fadawa haka macen da ya zamar da ita , tamkar rigar sakawar
sa yan mata nawa ya buɗe aleda amma shi wata banza karuwa ke fada masa haka Allah ne
kaɗai yasan irin mazan da take bi amma sai ya danne domin dole sai ya bakantawa asim rai,
dole ya shiga inda asim yake shiga yace '' kiyi hakuri idan na bata miki rai dan Allah ki biyi Ni na
kai ki gida..''
dankwalin kanta ta cire ta wullar a ƙasa tace '' kanka ake ji.''
kara wayar ta , tayi a kunne tana ɗagowa wata mota blue black hannu.
ƙarasa sowa inda take tayi da sauri ta buɗe motar ta shiga wanda ya kawo mata motar ta miƙa
mai key din motar ta , ya amsa cikin ladabi.
aguje ya ta fita sosai take gudu tamkar wacce zata tashi sama , ranta gaba ki ɗaya a ɓace yake
musamman ma da ta hau kan titi...
yau so tayi idan ta dawo, daga gurin asim zata huce club