Showing 3001 words to 6000 words out of 21630 words
saboda cikar bakin burin sa.''
a'a MARDIYYAH kar kiyayya ta saka ki, ki aikata ba daidai ba kinsan shi zato zunubi ne.
cewar suhailah.
kwanciya tayi tana share hawaye tace '' Hakane wallahi Ubangiji ya shige mana gaba.''
SUHAILA tace '' amin ya Allah, mardiyya baki da wata mafita, sama da ki amince da kudurin su
sir mukhtar mardiyya da wannan banzar rayuwar da su ramsi suke yi, gwara wannan auren kiyi
addu'a ki nemi zabin Allah wallahi sai ki ga ya juye ya zama alkairi ko da ace ba da niyar alkairin
yazo ba,
Kura mata ido tayi ta girgiza kai tace '' suhaila bazan iya zama da wannan mutumin ba , wallahi
wahala zan sha bashi da kirki yana wulakanta talaka baya ganin kowa da gashi, ya kike tunani
zama dashi..? musamman ma yan uwan sa ba lallai iyayen sa, su amince dani ba saboda bamu
da hali a gidan mu fa a memakon sadaki kayan daki ake mana kin ga talauci ya kai talauci.
mahaifina karfin sa ya ƙare ya tsufa bani da wani gata sama dana Ubangiji,
SUHAILA tace '' hmmm, Ubangiji ya dafa mana, amma mardiyya addu'a ba abin da ta bari, ni
dai abin da nake so dake ki ce kawai kin amince.''
wani kallo tayi mata , na anya kuwa kina da hankali ta juya mata baya.
Ramsi ce ta fito tana tsane kan'ta da towel tace '' me zata amince dashi..?, naji kuna wani zance
tana da matsala ne..?.''
SUHAILA tace '' kuɗin ta, za a kawo take cewa sai ta gama makaranta shi ne nake bata
shawara.''
taɓe baki tayi tace '' ɗan ina zata aura ba dai dan kauyen su ba..?,
SUHAILA tace '' eh dan nan..,
tab Allah ya kyauta, shi ya saka Ubangiji yayi gaskiya ba kowa Allah yake ganar da shi gaskiya
ba , ke yanzu kina yar jami'a, ki auri dan kauye ya ci dake dame duk da dai a nan din ba
maraba saboda naga ba wasu expensive abubuwa kike ci ba.''
Ramsi ta faɗa tana kunce towel din ta tsirara tayi haihuwar uwar ta , ba abin da ya dame ta , ta
zauna ta shafe jikin ta da mayuka masu, tsada .
kaf cikin su, ba wanda ya kula ta sai na dauke ido da suka yi da sauri ramsi tace '' to zan ja
kunnen ku, ku lura da su Farisa sun shiga kungiyar tsafi gaba ki ɗaya yan dakin nasu.''
da sauri mardiyya ta , tashi zaune tace '' kungiyar tsafi fa, kika ce su a ina suka ganta ..?,
wani kallo ramsi tayi mata , tace '' tab gaskiya na gaji ku kamar baku san a ina kuke ba , to ai
yan cikin hostel din nan , kusan rabi suna cikin ta, baki ga bular hancin su guda biyu ba , kasan
leben su ma akwai bula, wasu kuma ring ne a cibiyar su ai duk wa'yannan alamomi ne , da ke
nuna mutum dan kungiya ne.'' MARDIYYAH tace '' to ina amfanin me take musu..?,
kinga ko na faɗa miki ba ganewa za kiyi ba , dan haka kudai ku kiyaye, duk da na ga baku fiye
cin abin mutane ba , to kuci gaba da wannan dabi'a
ramsi ta faɗa tana saka riga me hannun shimi.
to suka ce jikin su a sanyaye, mardiyya da , ta ƙara jin hankalin ta ya tashi gwara kawai ta
amince da wannan auren, ko ta matsa daga cikin makarantar nan , wannan bala'i haka daga
wannan sai wannan
SUHAILA kuwa shiru tayi, ta zuba uban ta gumi, abubuwa da yawa suna yi mata yawo a
tsakiyar ka,
Ramsi wayar ta , ta ɗauka tana kunnawa ta fara charting tana sakin dariya, chips ta dauko tana
ci ta kalle su tace '' bismillah..,
kai suka girgiza mata dan murmushi tayi tace '' kun yiwa kan ku wallahi, ni ban ce ku dena cin
abin hannu na ba, kowa ya sani, ni bana shiga kungiya in dai harkar a marke ce , to ina
ciki.,nice sahun gaba.''
banza sukai mata ,
AMBASSADOR EL'BASHIR MANSUR TURAI.
sunan da naga an rubuta da rubutu me launin gold a jikin wani kyakkyawan mansion.
a guje wata mota baka kirar G wagon tayi horn security din gidan ya buɗe wa motar nan ta
shigo ko parking be bata tsaya yi ba , ta fito daga cikin motar nan wani arnan English wears ne
a jikin ta , dukkan wata suffar da Ubangiji yayi mata ita, kayan nan ya bayyana ta ko dan kwali
babu a kanta sai ma kalba da ta zubo da ita har gadon baya.
da alama sauri take kasancewar yadda take tafiya cikin sauri duk da uban hil din da yake kafar
ta.
gaba wats kofa ta , tsaya nan da nan kofar tayi wani juyi ta buɗe kan ta shiga tayi da sauri tana
cewa mom mom mom.
Mommy da take zaune a parlour yar aikin ta na yi mata tausa ta amsa dakyar tana kallon ta.
bawai zafin ciwon da take ciki bane, ya saka ya amsawa da kyar a'a kawai tsabar isa ce , gaba
ki ɗaya hannayen ta , sanye suke cikin zoben gold ajiye glass cup din hannun ta , tayi tana
zubawa diyar yar uwar' ta ido.
Aneesah ƙarasa shigowa parlour tayi ba ta cire takalmin kafarta ba , ta , taka kan carpet zama
tayi tana cewa mom wai daman big bro be rabu da wannan shegiyar arniyar nan ba.
da hannu mom tayiwa me yi mata , tausa ta matsa ta basu , guri tashi tayi da sauri mom tace ''
aneesah wa kike nufi...?.''
Aneesah da ranta yake ɓace tace '' Linda mana ke kinga birthday din da tayi hmmmmm wallahi
idan kika ji miliyoyin kudin da ya , bata a matsayin gift sai kin yi mamaki.''
Mom tace '' zai zo ya same ni ne ya su mama dafatan kowa yana lafiya..?,
Aneesah tace '' lafiya qalau Please karki faɗa mai ni ce na faɗa miki, bana so yasan na dawo
hutu kasar nan,
Mom tace '' okay ba zan faɗa masa ba.''
yauwa mom ta faɗa tana rungume ta tare da yi mata kiss a kumatun ta, shafa kanta mom tayi
tana murmushi.
sallamar ASIM ce ta saka ta juyo da sauri, kallo ɗaya ASIM yayi mata , ta dauke idon sa yace ''
ba dai a haka kika fito ba, baki san nan ba Oxford bane da zaki dinga yawo yadda ranki ya ga
dama bakya kishin jikin ki da addinin ki...?,,
wani abu ne ya tsaya mata a maƙogaro ga wani rainin hankali, kafura yake son aure me shigar
banza rabin jiki a waje me makon yake can yayi mata wa'azi shine ya zo nan ita yana yi mata
kasa tayi da idon ta , tace '' sannu da zuwa..,
ASIM da yayi banza da ita ya durƙusa kusa da mahaifiyar sa ya riƙe hannayen ta yace..,,
Reacting sharing
za kuga read more me yawa kuyi following channel dina domin samun wannan littafin da zarar
na ɗora
JAMI'A...
Only arewa book.
Episode 3
''Mommy barka da yamma.?''
ɗauke kai tayi tace '' asim baka rabu da wannan yarinyar ba ko..?.''
gaban sane ya faɗi amma sai ya danne yace '' mommy wacce yarinya..?.''
Mommy tace '' Asim, I didn’t know you as a liar. Don’t start lying to me today. If she were truly a
good woman, I swear I wouldn’t care about her tribe just choose a good mother for your
children.''
wani kallo ya juyo yayi wa aneesah domin yana kyautata zaton ita ce ta kawo mata wata
magana, kan'ta ta sunkuyar ƙasa kirjin ta na dukan uku uku bata san me yaya ya gani a jikin
arniyar can ba , bata san da me tafi ta ba da ko kallon mace baya yi mata , Allah ya ɗora mata
son sa bama kamar bema son tana yi ba cije lips din ta , tayi tana ayyana abubuwa da yawa a
ranta da ace wata, ta aure shi ba ita ba gwara kowa ta rasa.
ASIM jikin sa a sanyaye yace ''Please be patient, Inshallah I’m about to bring you the woman I
will marry."
kan'ta ta ɗago ta kalle sa tace '' kai ko kunya baka ji kannen ka duk sun yi aure sai kai da auta
ne a cikin gidan nan to kafin na yi tafiyar nan inshallahu nake so kai aure asim ban san ko zan
tashi ba ina so naga ya'yan ka ina so naga matar ka .''
ƙasa yayi dakan sa a hankali ya furta insha Allahu ya faɗa yana tashi, mommy kallon sa tayi
tace '' abincin ka dakin ka za'a kawo maka ko anan zaka ci..?''
anan ya faɗa yana juyawa fita yayi daga part din nasa ya shiga nasa iya tsaruwa ya tsaru komai
na jin dad'i akwai shi a ciki zama yayi akan luxury sofa ɗin sa yana tura hannun sa cikin gashin
kansa besan ya zai yi da soyayyar AFIYAH ba mahaifiyar sa bata son ta besan mene dalili ba
kamata yayi ta so abin da yake so musamman ma data musulunta saboda dashi amma har
yanzu ta kasa cire sunan ta daga arniya.
tabbas da wannan yarinyar ya kamata ya buga game , idan ya aure ta yana da yaƙinin mom
zata yarda ya auri AFIYAH.
tashi yayi ya shiga bedroom din sa toilet ya shiga ya cire kayan sa ya sakarwa kansa shower
rufe idon sa yayi, yana jin soyayyar afiya na huda mai zuciyar sa kamar yadda ruwan da yake
zuba daga shower yana sauka a jikin sa wanka yayi ya fito daure da towel.
tsane jikin sa yayi da towel tare da ɗaukar hand dryer ya busar da gashin kansa sumar kansa
luf luf tabi ta kwanta kallo ɗaya zakai mai kasan shi din ruwa biyu ne ko dan yanayin yadda fatar
sa take da kuma sumar kansa da har kanannaɗewa take saboda tsabar kyauhun sumar tasa.
zama yayai akan stool daukan acqua di parma Colonia body cream matsa kansa yayi ya zubo a
tafin hannun sa ya fara shafawa.
bayan ya gama ya shafa body cream oud. tashi yayi a wani irin kamshi me dad'i ya gauraye
bedroom din.
riga da wando ya saka yan gidan gucci wayar sa ya dauka ya fito daga dakin dai-dai lokacin
afiya ta kira shi da sauri ya ɗaga tare da karawa a kunne, yace '' Assalamu alaiki.
Afiya da ta ƙasa amsa sallamar sa , saboda wani irin kasala da muryar sa , ta saka ta , tace ''
my man please kazo gidana wallahi anji kewar ka...''
zama asim yayi ya ɗora kafa ɗaya kan ɗaya yace '' afiyaah kinsan dalilin da ya saka bana som
zuwa gidan ki be kamata ke ba muharrama ta ba ina zuwa gidan ki kuma ke kaɗai karki manta
fa na ukun mu sheɗan ne..,
Afiya shiru tayi tana sauke ajiyar zuciya hannun ta yana kan prevent part din ta , ta rasa gano
sirrin asim magana kaɗai suke yi dashi saka ta yake yi a cikin wani irin yanayi me wuyar
fassarawa.
Asim yace '' kiyi hakuri bawai ina rejecting din zuwa gidan ki bane..,
marairaice murya tayi tace '' Please yau kaɗai wallahi ji nake idan ban ganka ba zan iya mutuwa
asim ka tausaya min na baro kowa nawa na dawo gurin ka be kamata , kana yin nesa dani ba
..''
Asim jikin sa ne yayi sanyi yace '' okay zuwa anjima zan nemi ki ina da ayyuka ne wallahi da
yawa kinga yau ko A.E.M ban je ba.,,
wani irin dadi ne ya kamat tashi tayi ta fara rawa tana cewa thanks you i love you so much.
kashe wayar tayi tana zama taɓe baki Charity tayi tace '' l swear, I don't know why you gave in
to that man while he's just playing with you .''
a'a Charity asim abu ɗaya ne kawai bana so tare da shi kasancewar sa musulmi bana kaunar
musulunci wallahi amma ke kan ki, kinsan asim ya haɗu.
Charity tace '' yanzu kenan auren sa za kiyi ya zakiyi duk randa ya gane wasa da hankali kike
mai ke ba musulma bace ba..? wannan tattoo na jikin ki ya za kiyi dashi. ?.''
kallon jikin ta tayi a saman breast din ta akwai tattoo na Cross da wasu flowers haka wajen
bombom din ta akwai haka cikin ta murmushi tayi tace '' Charity kin manta wace ce ni..? bana
sha'awar asim da aure saboda shi musulmi ne kawai na fi so muyi rayuwa babu aure ke kin
manta kwangilar dana dauko ta rusa dukkan tarbiyyar musulmai ranar farko da naga asim a
University din mu naji ina son nayi amfani dashi gurin kungiyar mu ta samu alkairi saboda
Yohanna ya bani tarihin mahaifinsa da kabilar su idan muka rusa gidan sa hakika mun yi
babban jahadi..dan haka kasancewa ta da asim ba karamin kudi ake bani da duk watan duniya
albashi ake bani..idan muka haifi ɗa zai dawo ƙasar nan ya zama wani kin ga burin mu nason
rusa musulunci zai cika daga nan zamu shigo da tsare tsare wanda zai gurbata tarbiyyar
musulmai.
zaro ido Charity tayi za tayi magana afiyaah ta saka yatsun ta biyu akan lips din Charity tana
jifan ta da wani irin murmushi.
jikin Charity ne yayi sanyi ta matsar da hannun afiya daga bakin ta matsawa gefe tayi tana ci
gaba da danna laptop din ta.
afiya kwanciya tayi akan gado tana shan shisha idanuwanta ne suka canza launi daga fari zuwa
ja kwayar idon ta. ta furgice.
gashin kan'ta ya bazu akan pillow din da takwantar da kan'ta.
Hy big ladies..?
charity ɗago idon ta , tayi tace '' Joseph..''
dariya yayi ya shigo yana zama a kusa da ita yace '' yau lafiya naji ku shiru gidan babu wani
kayan nishadi ne..?.''
ɗora hannun ta , tayi akan hantsar wandon sa tace '' akwai wasu kayan nishadi a gidan nan da
suka huce mu..?.''
dariya Joseph yayi yace '' no babu big ladies..''
wani fari tayi da idon ta , tace '' good answer.,,
afiya tasowa tayi ta zauna kusa dashi tace '' Joseph yace min zai zo..,,
Joseph yace '' are you sure..?.''
fuskarta tace ta sauya bata da tabbacin zuwan nasa dan haka tace '' i don't no.''
okay ya faɗa yana kissing din wuyan ta dariya tayi tana daukan pillow case ta buga mai aka
tace '' ga budurwar ka tare amma kana kissing dina sai taji kishina a cikin zuciyar ta.''
taɓe baki Charity tayi tace '' indai Joseph ne ai ya saba a gabana yake neman yan matan sa ko
kuma ya nemi mazan sa Joseph abin sa babu kunya..''
dariya yayi yana rungume ta , ture shi tayi tace '' ban shirya ba..''
ta ƙarashe maganar ta , tana tashi barin dakin ta tayi ta shiga dakin ta , ta kwanta tana rungume
pillow.
BIRMU FEDERAL UNIVERSITY OF SCIENCE.
lokacin tashin su Madam Sophia yan kuma aikin yamma suka karɓa.
daukan laptop din ta , tayi ta rataya ta bar cikin hostel din tayi tafiya me nisa tukunta ta isa nata
dakin da yake a cikin makarantar saka key tayi ta buɗe dakin nata, dai-dai zaman mutum ɗaya
da yake makarantar ce ta ware musu ɗakunan kwanan su musamman ma wa'yanda ba yan
garin ba.
zama tayi akan kujera tana sakin ajiyar zuciya.
wayar tace tayi ringing dauka tayi ganin sunan haleemo tana karawa a kunne cikin ladabi
haleemo tace '' good evening mar..''
good evening haleemo ya exams din da fatan komai yana tafiya yadda ake so..?
cewar madam Sophia.
dan shiru haleemo tayi cikin dari dari tace '' mar daman wallahi a jarabawar nan miƙa booklet
ɗin na nayi babu komai nasan carry over ce dan Allah ko za ki iya temaka min..?.''
wani ƙasaitaccan murmushi tayi ta limshe idon ta , tana hangi surar haleemo bata da wani jiki
duk da kirjinta babu wani abin zo a gani amma haka kurum sai shedan yake kawata mata ita
tace '' ba damuwa kizo gida yanzu na dawo ki bani registration number din ki jarabawa da pass
A zaki fita.
wani irin farin ciki ne ya kamata tace '' thanks you mar..''
bakomai tace tana kashe wayar ta tashi tayi ta buɗe fridge ta dauko cake da yoghurt ta fara ci
bayan ta gama ta shiga toilet ta watsa ruwa, ta fito a gurguje jin ana yi mata knocking tana
kyautata zaton haleemo ce.
daura towel ta karasa yi ta buɗe kofar haleemo durkusawa tayi zata gaishe ta da dauri ta
rungume tana , tana cewa your welcome haleemo.
ta ƙara she maganar ta , tana sakin ta zama tayi tana gaishe ta madam Sophia amsawa tayi
tana karbar takardar da take hannun haleemo har da course code din mutumin ajiyawa tayi
akan Centre table din ta , tace '' karki damu jarabawa kamar kin haye ne..''
Nagode sosai mar.
bakomai wallahi ta faɗa tana kulle kofar ta.
Fridge ta buɗe ta dauko mata drinks da juice tare da snacks ta ajiye mata.
godiya tayi mata , ta fara ci domin ba kamar yunwa take ji ba kunsan dai dan makaranta.
musamman ma wanda yake zaune a hostel kuma me ƙaramin karfi ba zai iya huce tayi ba inhar
ba me irin tsantsai nin nan bane tas ta cinye tana gyatsa daman haleemo da son zuciya.
madam Sophia dawowa tayi kusa da ita tana shafa cinyar'ta da mini skirt din