Showing 12001 words to 15000 words out of 21630 words
mai girma. Ana ganin cewa ruhin su na ci gaba da rayuwa a wani yanayin ruhaniya
kuma suna iya kare iyali, taimakawa wajen waraka, da kuma bada jagora idan aka bukata.
*Qamata / UThixo*
Xhosa suna kuma da akidar wani “Kirki mai girma” wanda ake kira *Qamata* ko UThixo
wanda ake ganin shi ne wanda ya halicci duniya. Amma yawanci ba a kira wannan Allah kamar
yadda Musulunci da Kiristanci ke kira ba; ruhin kakanni ne suke kusantarwa ga mutane fiye da
Qamata.
Rituals da bukukuwa
*Imbeleko* (greeting newborns to ancestors), *Intonjane* (rite of passage ga matashiya
bayan ta fara haila) da sauransu.
wannan shine takaitaccen tarihin KABILAR XHOSA.
Joseph yace '' ki ɗena damuwa duk tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa yake doka.''
gyara kwanciyar ta , tayi a jikin sa tace '' Hakane wallahi.''
Joseph fara yi mata kiss yayi yana zame mata sleeping dress ɗin ta wacce da ita gwara babu,
kama hannun sa tayi tana kautar da kan'ta tace '' Joseph yunwa nake ji.''
mai da nakin da yayi kan breast ɗin'ta ba tare da yayi mata magana ba.
wayar tace tayi ringing da sauri ta ture shi ta dauki wayar ta , tamkar wani mara laka haka yayi
flat a kan gado tana dauka kiran ya katsai number ba damar bi prevent number ce.
ɗogon tsaki taja ta ajiye wayar akan drawer.
hawa kan gado tayi tana kwanciya a jikin sa haɗe bakij su tayi wani irin zazzafan saƙo suke
aikawa junan su.
a bangaren AFIYAH tun da sukai sallama da asim ta kasa komai ganin har 1:30 tashi tayi, ta
cire rigar jikin ta da sauri ta juyo jij motsin Joseph cikin mamaki tace '' Joseph daman kaman
kana cikin gidan nan?.''
wani mugun yawu ya haɗiya sosai girman sa ya tashi ganin afiya a haka.
dakyar ya isa saita ƙansa yace '' eh wallahi tun safe ina nan.''
Ya faɗa haka yana kafe ta da muci mucin idanunsa sheɗan na kawata mai isa dan dai yasan
afiya tafi karfin sa , ba zai taɓa samun taba.''
far tayi da idon ta tace '' Ohkay.''
Joseph yace '' ya nagan ki, a haka..?.''
wanka zanyi zan tafi gurin asim
ta faɗa tana shiga toilet ba tare da ta tsaya taga me zai ce ba.
bathroom ɗin ta tamkar ka zauna kaci abinci komai na gurin luxury ne ,
tiles dark bue ne da fari hakan ba karamin kawata bathroom ɗin yayi ba shiga cikin bathtub tayi
kan fanfon ta murɗa a hankali ruwa ya fara cika gurin, wani daddaɗan kamshi me sanyi yana
tashi.
limshe ido tayi ta dade a haka ba tare da ta buɗe idon ta ba , abubuwa da yawa suna dawo
mata dakyar ta iya tashi tayi wanka.
bayan ta gama ta ɗauro towel ta fito tana tsane kan'ta da towel zama tayi akan gado tana
kwalawa Charity kira.
da sauri ta shugo tana cewa afiya lafiya me ya faru.
kan'ta ta ɗaga sama tana kallon ceiling tace '' dauko min kayana.''
to tace ta ƙarasa shugowa ta buɗe wardrobe, abaya yar gidan *HAAL INC* ta dauko mata dark
grey colour buɗe bangaren da taka ajiye inner wear ɗin ta tayi ta dauko mata bra da pant ta
ajiye mata turare ta dauko ta feshe su da shi tace '' shikkenan nan..?.''
ɗan murmushi tayi tace '' a'a sauran ki takalmi da jaka wanda zai yi matching da wannan
kayan.''
okay ta faɗa tana juyawa inda taka ajiye takalman ta ta buɗe kofar Glass ce takalma ne sunfi
guda ɗari a jere sai kace shagon sai da takalma ta buɗe, ɗauko wani purple colour tayi da adon
grey kamar dai yadda adon rigar tata yake ɗab gidan *Prada pointy toe heel* ajiye mata tayi
sannan ta rufe kofar Glass ɗin ta tafi ɗaya ɓangaren da jakunkuna suke kamar yadda tsarin
takalma yake haka ma tayi wa na jaka daukar wata jaka tayi itama purple ce da ratsin grey
colour yar gidan yar gidan Hermes birki bag.
ajiye mata tayi ta fita tashi afiya tayi tana jin kan'ta yana rasa mata ko dan yau bata yi chaji bane
, shi ya saka damuwa take neman jefa ta a wani hali,
tashi tayi ta fara tafiya buɗe lokar ta tayi ta dauko wata roba cike da magani na kwaya,
zazzagowa tayi ita kanta bata san iya adadin da ta zazzago ba ta watsa a baki ruwan da yake
kan bedside lamp ta ɗauka ta kora magungunan da ta sha,
riga da wando ta fara sakawa sannan ta saka a baya. ta feshe jikin ta da tsadaddun turarurruka
mayafin rigar ta daura akan ta , kalbar ƙarin gashin da akai mata ta zubo gadon bayan ta jakar
ta ta dauka ta saka wayar ta da key din ta.
ta kalmin ta ta saka me dan matsakaicin tsayi, yau fuskar ta ko kwalliya bata tsaya yi mata ba
ban da lipstick da ta shafa domin ita kwalliya sai da kwanciyar hankali ake yin ta.
cikin ƙasaita irin na cikakkun matan nan masu aji da ji da kansu haka take takun ta kai kace
dole akai mata ba son tafiyar take ba.
ko da ta fito parlour ba kowa bata tsaya yiwa Charity magana ba ta buɗe kofa ta fita, motar ta
da take harabar gidan ita ta buɗe ta shiga,
sakin kiɗa tayi a motar a hankali tana bi ta fara tafiya horn tayi wa me gadi ya wangale mata
gate din ta fita a guje sosai take sharara gudu domin bata da wata bukata da ta wuce ta gan'ta
agaban asim.
a gabaƙin get ɗin makarantar, ta tsaya aka soma checking ɗin ta , wata mota ce ta tsaya white
colour ƙirar Bugatti la voiture noire zoge glass ɗin motar mamallakin motar yayi.
baki ne amma jikin sa irin chocolate colour ne kansa babu gashi ko ɗaya sai tarin ƙasunba da
gemu da ya tara.
ƙurawa afiya ido yayi da take tsaye ranta duk a ɓace kamar basu saba ganin ta ba amma duk
lokacin da zata wuce sai sunyi checking ɗin ta sai kace zata shigo da mugun abu cikin
makarantar.
jikin tane ya bata ana kallon ta ɗago idon ta tayi, four eyes sukai dashi ɗauke idon ta , tayi tana
yiwa me mara checking ɗin motar ta magana tace '' ka gama zan iya tafiya?.''
be bata amsa ba sakamakon hannu da wannan mutumin ya ɗaga mai jikin sa na rawa yace ''
ina zuwa shugaba yayi kira?.''
taɓe baki tayi bata ce mai komai ba ya tafi da gudu ɗurƙusawa yayi yana cewa oga gani nan
ranka ya dade Allah ya ja zamanin ka ,
Abdulwahab yace '' wannan irin ta mu ce?.''
ƙasa ƙasa yace '' tab gurin dr ASIM nake ganin tana zuwa kuma sau tari ina ganin su tare ranka
ya dade daga ganin wannan za tayi maiƙo komai gashi nan a ciki dam dam?.''
cikin mamaki yace '' daman shima yana yi amma yake kallon mutane tara tara saboda shi ne
babba ba me iya tsawatar mai kana ga kwana ki wata shegiyar doka da ya kafa wao duk
malamin da aka kama ya lalata yarinya sai an kore daga makaranta kuma sai ya auri yarinya.''
wani ashar jallo ya lailayo yace '' yace kyale dan kan uba shi waliyi ne da zai ga irin wannan a
kusa dashi ya kasa taɓa ta karya yake ai tuggu za ku haɗa mai wallahi gwara yayi gaba nima fa
ina tunanin bincike yake akai na ya fara lura ina daukar yan mata ana kai wa oga su.''
Abdulwahab yace '' hmmm jallo wannan wanne irin sharri ne bamu kulla mai ba sai ya fita ya iya
takun sa wallahi yadda kasan me gani har hanji ita dai wannan kwantenar a san yadda za a yi a
kawo min ita yau na huta da ita domin wallahi jallo ganin ta da nayi , ji nake ina tsiyaya dole ko
dan na baƙanta mai rai na fara soyayya da yarinyar nan yasan abin da yake mun sani.''
baka da damuwa yallaɓai cewar jallo.
kudi ya ciro daga aljihun sa ya miƙa mai godiya ya shiga yi yana komawa da sauri kallon afiya
yayi yace '' kin yi babbar Sa'a ranki ya dade oga ya ƙyasa.''
haɗe rai tayi ji take kamar ta zabga mai mari, dauke kanta tayi ta buɗe motar ta , ta shiga da
gudu ta shiga Cikin Makarantar har tana neman taka jallo.
bata tsaya a ko ina ba sai a bakin office ɗin asim parking tayi.
ta fito tana tafiya dakyar ji tayi taci karo da mutum a bakin kofar shiga office ɗin nasa da sauri ta
ja baya tana ƙare wa mardiyya kallo yawu ta tofa mata a fuska yana matsawa gefe ya tsuna
fuska tayi ganin takalmin kafarta da be wuce naira biyar ba domin irin slipper ɗin nan ne cikin
tsawa da bala'i tace '' ke wacce irin dabba ce da bakya lura da hanya zaki bige ni?.''
SUHAILA da taji wulakancin da tayiwa mardiyya yayi mata zafi ta zabgawa afiya mari kafin ta
ƙara wani yunkuri ta ƙara zabga mata hagu da dama tace ''ke a gidan ku ba a koya miki, sanin
darajar ɗan adam ba ? gaki nan dabba a cikin jakuna kina abu na dabbobi kin tawo kina
rangwada to ba wanda zaki birge sai dabba irin ki.'' ASIM da jin ana cin mutunci da kuma jin hayaniya da sauri ya fito ganin abin da yake faruwa ya
harde hannuwansa a kirjin sa suhaila da sauri ta juyo gaban ta na faduwa ita kuwa
MARDIYYAH ta kasa ko da motsi ganin irin kallon kaskancin da yake jifan su dashi.
juyawa yayi yana cewa ku shigo.
mardiyya kuka ne kawai bata saka ba idon ta har ya fara kawo kwallah daman akwai fanfo a
gurin wanke fuskar ta , tayi ta bi bayan su ganin yadda office ɗin nashi yake a share a goge
gudin kar yayi musu faɗa sai suka ajiye takalmin su a waje afiya kuwa tuni ta dade da shiga.
bi bayan ta suka yi zama sukai nesa da ita mardiyya da gaba ki ɗaya tsoron asim ya gama cika
mata zuciya.
ASIM sai da ya gama shan kamshi sannan yace '' me ya haɗa ku?.''
AFIYAH tace '' no sweat karka damu basai ka dauki action akan su ba na yafe musu, na lura
jahilci ke ɗawainiya dasu musamman ma wannan kidahumar ita ce babbar mara hankali bige ni
tayi, nayi mata magana suka fara zagina daman ba su ke mana kidnapping ɗin yan uwan mu ba
ba mamaki har da iyayen ta a ciki ko wani nata Saboda tsabar talauci yayi musu yawa da rashin
sanin ciwon kai da hakkin dan adam su dinga sace yan uwan su , suna cewa a bada kuɗin
fansa tur da halin ku..''
domin kallo ɗaya tayi wa tayi wa mardiyya ta lura ita bafulata ce.
ASIM yace '' okay ku me kuka zo yi?.''
inda inda suhaila ta fara.
tsawa ya daka mata yace '' ku fita waje idan na gama magana da ita kwa shigo idan kuma sauri
kuke ku yi yafiyar ku.''
MARDIYYAH tashi tayi ta yi sauri buɗe kofa ta fita suhaila na biye mata baya hawayen da take
riƙe wa suka sami nasarar gangarowa daga kurmin idon ta tace '' suhaila anya kuwa zan iya ?
kallo wannan shegiyar ta ci mutuncin mu be tambaye mu yaji me ya faru ba yace mu fita.''
suhaila da take jin kamar ta rufe afiya da duka tace '' inshallah kamar yadda ta saka mu bakin
ciki mardiyya sai kin saka ta ciwon zuciya wata kilama wannan ce da bayan ya sake ki ta gama
gararan barta a gari ta shirya aure za su yi aure ko baki ji sunan da take kiran sa da shi ba ?.''
ciki rawar murya tace '' wallahi wannan be dame ni ba amma suhaila karfa yace ya fasa ko baki
ga kallon da yake jifan mu da shi ba? ni wallahi tsoran matsala nake.''
hmmmm kyale shi akwai ranar da zaki rama,
Cewar suhailah.
Mardiyya tace '' suhaila idan anyi aure ana samin ciki ko?.''
SUHAILA tace '' da zai biya sadakim ki ne ya zuba miki ido kina cika mai masa da kashi ko shi
waliyi ne yana kallon halak ɗin sa ya kau da ido? da ace yana da wata matar ne da sauki amma
wallahi ki cire wannan aran ki.''
da sauri ta girgiza kai tace '' wallahi bazan iya ba idan kuma na koma gida da ciki gaskiya na
fasa mece makomar abin da na haifa..?.''
SUHAILA da sauri tace '' ke wasa nake miki inshallahu sai kin zama kwararriyar likitan ƙashi.''
ɓangaren asim kuwa kallon afiya yayi yace '' afiyaah be kamata kina zagin yaren su ba ko ki
kalle su kice mara hankali kinji ki ɗena abin da kike yi suma Mutane ne kamar mu idan kin ga
mutum a cikin rana bawai hakan yana nufin Ubangiji baya son sa ba ?.'''
okay na fahimta ta faɗa tana dauke kanta daga kallon sa.
Asim yace '' afiyaah bakya zancen auran mu ko bakya sona ne?.''
haɗe rai tayi tace '' sweet ina son ka mana kawai kasan mu ba ma aure da huri , yanzu dai
bazan tauye ka ba ka nemi wata ka aura ko dan farin cikin mommy idan lokacin aurena na yayi
sai ka sake ta.''
rintsai ido yayi wannan maganar tana ɓata mai rai duk lokacin da ya tambaye ta yaushe za su yi
aure sai ta faɗa mai haka amma sai ya danne yace '' zan saka mukhtar, ya nemo min.''
wani murmushin mugunta tayi da , ta tuno da wani abu da sauri tace '' no wannan yarinyar ba
me abayar nan ba wacce nace wa iyayen ta yan kidnapping ka aure ta mana kaga yarinya ce
ƙarama bata san yancin kan'ta ba , ɓalle idan ka sake ta, tace zata kai ka ƙara ko ta fadawa
iyayen ka gaskiya da ita za muyi amfani wajen cikar burin mu , iyayen ta basu da wata waye wa
da zasu ce ta cuci yar su idan zaka sallame ta sai ka dan bata na ɓatarwa domin ta dan samu
abin kashewa kafin ta samu miji tayi wani auran.''
ta kara sa zancen ta , tana jin ta asararin samaniya saboda jin dad'i tasan halin asim baya son
kazamar mace ko yarinya ya fison babba wayayyiya yar gayu wannan idan ya aure ta ko kallon
inda take , ba zai ba balle ya haɗa shinfiɗa da ita kuma zata samu damar kaskantar da rayuwar
ta , domin wallahi sai ta nuna mata iya kacin ta sai taga uban wa ya tsaya mata , tun da har ta
nemi shiga gonar ta sai ta zamar da ita abar tausayi kawar ta , ta jaja mata bala'i.
balle babu wani kayan arziki a tattare da ita domin idan tana da ƙira da diri ba zata ding saka
hijabi ba, bisa dukkan alamu yarinya ce ƙarama domin ba lallai takai 18 year ba dan haka bata
da hankalin sanin me ya dace da ita.
Asim kallon ta yayi yace '' anya kuwa afiya kina so na ?, ko kishina bakya yi?''
kwantar da muryar tayi tace '' haba asim nafi kowa son ka nafi kowa son na aure ka nayi rayuwa
da kai ta har bada mu haifi ya'ya wallahi a yanzu iyaye na baza su yarda ba ita kuwa wannan
kowa yasan fulani suna yiwa ya'yan su aure da wuri itama wannan da kaga tazo makaranta
rasa mijin aure tayi domin wallahi kamar ta karka raba ta da ya'yan uku wasu fa tun suna
shekara goma sha biyu ake musu aure balle wannan da ba lallai takai 18 year ba , ƙasan kowa
da irin al'adar su.''
asim yace '' Hakane nan da shekara uku ko?''
eh tace mai tana tashi jin wayar ta na ringing tace '' sai mun yi waya zan tafi.''
okay Allah ya kai mu ya faɗa yana kallon ta.
AFIYAH tace '' na kirawo maka su?.''
barsu zama su shugo idan sun ga kin fito
wani murmushin mugunta tayi tana jin farin ciki a cikin zuciyar ta , tace '' to .''
tana fita daga cikin office ɗin nasa.
da sauri suhaila ta tashi afiyaah wani kallo tayi musu tana dariya musamman da ta tuna irin
lalata rayuwar mardiyya da za tayi, domin ba mamaki wannan bakin cikin ya hanata sakat abin
takaici ne da hawan jini ace da yarinyar ka kayi aure shekara uku zuwa biyu ace aure ya mutu.
ko kallon inda take ba su yi ba suka shiga bakin su dauke da sallama zama suka yi be ɗago ya
kalle su ba hankalin sa yana kan laptop ɗin sa.
SUHAILA ce tayi karfin halin cewa daman mun zo ne akan maganar nan idan zaka biya mata
kudin makaranta dana jarabawar nan da ta rasa ta amince ita yar scholarship ce to gwamnatin
hajar su da ta dauki nauyin su tace , kowa ya biya na gaba daman na farko zata biya musu.
duk wannan bayanin da take be ɗago ba sai da ta kai ƙarshen zancen ta yace '' oh ba damuwa
amma ita tayi bayani da kan'ta bata da baki ne?.''
da sauri ta kalle sa da sauri ta kawar da idon ta kirjinta na dukan uku uku, bata fiye son yin
magana ba, ba zata iya wannan bayanin ba ba lallai ya gane hausar taba, domin dole wannan
bayanin ta haɗa mai da fulatanci bata iya hausa sosai ba su a cikin fulanin