Showing 6001 words to 9000 words out of 21630 words

Chapter 3 - JAMI'A BOOK HAUSA NOVEL BY OUM YASMEEN.pdf

27 Sep 2025

3439

da ta saka be
gama rufe mata cinya ba.
bata dauki haka a wani abu ba , sai da taga tana kokarin balle mata botiran rigar ta.
Sannan ya riƙe mata hannu tace '' maar mene haka.''
madam Sophia ɗora hannun ta tayi akan cinyar haleemo tace '' kina so ki ci jarabawa ko to sai
kin yarda dani..?''

gaban tane ya faɗi tasan halin iyayen ta sarai idan bata kawo musu result me kyau ba sai sun
kusa kashe ta musamman ma suga irin kudin da suke kashe mata bata da wani sauran zaɓi tun

da yau ne kaɗai dan haka ba tare da ta ci gaba da tunanin ta ba tace '' to..na amince..''

kama hannun ta , tayi suka shiga daki tamkar wata raƙumi da alaka haka haleemo ta bita cikin
dakin ta suna shiga madam Sophia ta cire towel din ta.
hawa kan gadon tayi ta haɗa bakin su da haleemo tana shafa mata ko ina a jikin ta.
haleemo da ido kawai take bin madam Sophia, bata taɓa tunanin haka matar nan take ba a
shekaru ta kusan haifar ta duk da yar boko ce jikin ta be nuna tsofan ta ba sai yanzu da ta tuɓe
ga wani uban tumbi kai kace ciki ne da ita.
yar ƙara haleemo ta saki lokacin da ta saki bakin ta , ta mai da shi kan breast din ta.
wannan shine karon ta na farko, tana son rayuwar jin dad'i sai dai tana tsoron tabka abin kunya
musamman ma yadda taga kawayen ta suna shanawa maza na yin parking da motoci suna
daukar su.
da yake suna bawa me gadin cin hanci yana barin su daukar yaren da aka basu amana aƙa'idar
makarantar ba wanda ya isa ya fita da yan matan inhar ba hutu akai ba ko ranar weekend
musamman ma cikin dare.

Kuyi sharing kuyi reacting.
Channel dina da arewa book kaɗai dan haka kuyi following domin samin ci gaba da zarar na
ɗora

⁰⁸¹⁴¹⁷⁸⁵³⁷⁴
wannan littafin na kudi ne 1k



*JAMI'A*


*Episode 4*



Runtsai ido tayi sakamakon jin madam Sophia tana ƙoƙarin saka mata , hannu da sauri ta rike
hannun ta daidai lokacin madam Sophia ta ankara da buga mata kofa da ake yi jikin ta na rawa
ta , tashi ta daura towel ta fita yar ƙaramar tagar da take jikin kofar ta , ta leƙa ganin madam
grace tsaki taja, ta buɗe kofar tana haɗe rai Madam grace rungume ta , tayi tana cewa '' iya alia
good evening..''
shafa bayan ta tayi tace '' good evening..''
ta fadi haka tana kokarin zama akan kujerar ta ɗora kafa daya kan daya tayi tana jiran taji me ya
kawo Madam grace cikin gidan nata.''
Madam grace fito da wasu file tayi ta miƙa
mata tace '' gasu nan dr Patrick yace ki tura mai ta email yana bukatar su da huri..''
amsa tayi tana kau da kan'ta domin ji take kamar ta shake madam grace haka kurum tana cikin

jin daɗin ta , ta katsai mata jin daɗin da take yi..''
Madam grace shiru tayi tana bin dakin Madam Sophia abin da idon ta ya gane mata ne da sauri
tace '' madam grace me nake gani kema kin fara amsar cin hanci..?.''

gaban tane ya faɗi cikin rashin gaskiya tace
'' me kika gani..?.''

ajiye jakar hannun ta , tayi da shiga dakin madam Sophia da sauri kulle kofa madam Sophia tayi
jikin ta na rawa tafi madam grace
ganin haleemo a kwance haihuwar uwar ta da sauri ta saki wani shegen murmushi, haleema
tashi, tayi tana janyo blanket ta rufe jikin ta
Cikin ɗaga murya madam grace tace
''Go back and lie down. If you insist on being stubborn with me, then I will expose your secrets."
da sauri madam Sophia ta saka hannu a bakin ta tana cewa '' sorry mar.. wallahi ki faɗa mana
za muyi abin da kike so.''
ta faɗa jiƙin ta na rawa haka haleema, ma kuka take yi tana bawa madam grace hakuri,
madam grace tace '' saka kayan ki, mu tafi gobe sao ki dawo gurin ta...''

wani irin takaici ne ya kamata madam Sophia daman tasan za'a rina, kawai baranaza take mata
ita zata dauki halima su kwana tare.
halima da take neman mafita da sauri ta , tashi ta saka kayan ta jikin ta na rawa.
madam grace tace '' kuma sauran ki, ƙi yi mata abin da kika ce za kiyi mata.''

sosai madam Sophia ta shaƙa dole ta kawar da madam grace inhar zata ci gaba da saka mata
ido a cikin sha'anin ta , ita duk matan da take kawowa ba ruwan ta da su amma ita komai za tayi
idon Madam grace na kan ta.
kama hannun halima tayi ta kalli madam Sophia tace '' bye..''
cikin yaƙe tace ''bye..''
tana ji tana gani suka fita.
tun da suka fara tafiya jikin halima yake ɓari tsoro ne ya addabi zuciyar ta , shikkenan garin
neman maki ta kawo kanta inda za'a halaka ta.
da yake gidan madam grace a wajen quarters ɗin yake sai da sukai tafiya me nisa sannan suka
bi tawa hanya suka fita ba tare da sanin jami'an tsaron makarantar ba.
saka key tayi ta buɗe kofar da zata sada ta da cikin gidan ta.
tana buɗewa ta shiga halima tabi bayan ta rufe kofar tayi.
duk da hankalin ta ba'a kwance yake, ba hakan be hanata ƙarewa gidan kallo ba gida ne zaman
mace daya kana shiga sai dan tsakar gida sai kofar parlour komai a cikin parlourn yake kitchen,
toilet duk a cikin parlour suke.
shiga tayi jikin ta tamkar an tsoma ta a cikin ruwan ƙanƙara.
zama tayi akan carpet kan'ta yana ƙasa madam grace shiga daki tayi.
ta jima a cikin dakin halima na parlour tana kalle kalle,
cikin ɗaga murya taji ta kirawo sunan ta tace '' ta shigo.''
tashi tayi jikin ta har rawa yake ta shiga cikin ɗaƙin madam grace.

samun ta tayi a kwance babu komai a jikin ta miƙo mata hannu tayi, ba musu ta mika mata
hannun ta domin ita kan'ta tasan bijerewa buƙatar madam grace ɗin dai-dai yake da korarta a
cikin makaranta.
jikin ta ta jawo ta, tana cire mata kaya
a wannan karon ma halima tamkar akala da raƙumi ta zama tas ta cire mata kaya ta fara aiƙa
mata zazzafan sako.
sosai jikin ta ya fara rawa.
sakamakon tafi madam Sophia mugunta ashe ba komai madam Sophia tayi mata ba , tamkar
da gayya take matsai mata breast ɗin ....
ɗayan breast ɗin ta , yana bakin ta tana yi mai wani irin tsotso ji take kan nipple din ta tamkar ya
tsage ba irin nadamar da bata yi ba inshallahu wannan ne na farko kuma na ƙarshe.
wata zuciyar tace da fushin iyayen ki ba , da sauri ta girgiza kai tamkar da wani take magana ita
kan'ta, tasan wannan babban saɓo ne Ubangiji yana fushi da wa'yanda suke aikatawa.
bata ida wannan tunanin ba taji hannun madam grace da yake da uban faratuna tamkar wacce
zata sha jini.
a cikin gaban ta wani irin ihu ta saki lokacin ta fara kokarin watar kanta ina madam grace tayi
nisa cire hannun ta tayi ta saka bakin ta a ƙasan ta , kamar wata mayyah haka ta shiga lashe
gaban nata , tana wani irin nishi tare da ihu kai kace kamata akai da duka ita nayi halima na yi.

HOSTEL.



MARDIYYAH mardiyya mardiyya da sauri mardiyyah ta tashi daga baccin da ya dauke ta ba
tare da ta shirya wa hakan ba tace '' suhaila me ya faru ? wallahi kin sa gabana ya fadi..''

SUHAILA tace '' an kafe mana jarabawa yanzun nan aka turo group ba mu da carry over.''
ɗauke kai mardiyya tayi tace ''suhaila kawai zanje nace mai na amince, bana so karatu na ya
samu tangarda ina baffa yaga naira dubu dari biyu da hamsin..''
suhaila tace '' abin da ya kamata kiyi tun farko kenan kika tsaya kina shirme..''
share hawaye tayi bawai dan tana so ba zata aikata haka sai dan ciƙar burinta da muraɗin ta na
yin karatu me zurfi.

SUHAILA tace '' kiyi hakuri komai yana da lokaci aure ne fa na shekara uku Allah na tuba
shekarar nan kamar yau take nan danan zaki ga kin gama kin ga ta wani ɓangaren an ɗauke
wa baffa nauyi me girma akan sa burin sa zai cika zaki yi aure kina zaune a dakin mijin ki , kina
karatu..''
ƙasa tayi da idon ta , tace '' a yanzu idan zan same sa muje na faɗa mai..''

a'a mu bari gobe suhaila ta faɗa tana kallon takardar da take hannun ta.
''To.'' mardiyyah tace tana daukan littafin ta ta ci gaba da karatun da take yi

Wannan kenan.

agogon hannun sa ya ƙalla kirar rado baki karfe 9:30 baya ji zai iya zuwa gurin afiyaah duk da
yayi mata alkawari cije lips ɗin sa yayi yana limshe shanyanyun idanuwan sa ,
ganin kiran afiyaah daukan wayar yayi yana jan ƙaramin tsaki ya mai da aljihun sa batare da ya
ɗaga ba daukan key din motar da yayi ya tashi tsaye yana ƙara jan ƙaramin tsaki ganin har
yanzu bata dena kiran ba sa besan me zai faɗa mata , ta fahimci sa.
fitowa yayi daga parlour nasa ya kulle part din sa gaba ki ɗaya a hankali yake taka stair case, jin
muryar mukhtar suna hira da mommy murmushi yayi ya karasa sauka kallon sa mukhtar yayi
yace '' tuzuru ka sauko kenan.''
haɗe rai yayi ya kalli mommy yace '' mommy kinji abin da yake ce min..''
Mommy tace '' asim karya yayi maka ni wallahi ya ma karanta maka da be ce shugaban
tuzurayen duniya ba..''
zama yayi yana cewa very soon zan kawo miki matar da zan aura mukhtar zo ka raka ni zance.

da sauri mommy ta kalli agogo tace '' nine fifty clock wacce budurwa ce zaka je zance wannan
lokaci ta fito..?,
mommy saidai in ba sona take ba , badai so kike nayi aure ba insha Allahu na kusa yin.
hmmm kawai mommy tace.
mukhtar dariya yayi yana tashi yace '' kamar gaske mu tafi naga ko wace.''

Mommy tace '' au kai ma baka santa ba..?.''
ta tambaye shi cikin mamaki.
mukhtar yace '' mommy ban santa ba sai dai yau idan tayi zan faɗa miki idan ba tayi ba zan
faɗa miki.''
mommy tace '' to Allah ya kiyaye hanya.''
amina ya Allah suka ce suna fita kai tsaye parking space suka nufa remote ya danna kofar
motar tasa ta buɗe gurin zaman driver ya shiga mukhtar ya zauna a kusa dashi a tare suka rufe
kofar key yayi wa motar ya fara tafiya mukhtar yace '' kai ina zamu.?.''

gidan afiyah
ya fashi amsa yana kallon gaban sa horn yayi wa security ya buɗe a guje ya fita saboda tsabar
takaici mukhtar ya kasa magana sai da suka hau kan titi sannan yace '' ASIM duk abin da kaga
iyaye sun ce basa so to wallahi akwai illar da suke hangowa mutum sam afiyaah bata dace da
kai ba , afiyaah bata dace da mace ta gari ba tarbiyyar ta halayen ta sun sha banban.''
asim yace '' mukhtar ka taya ni da addu'a wallahi ji nake bazan taɓa iya rabuwa da ita ba ,kamar
bana cikin nutsuwa ta ji nake kamar ba nine ba kamar wani saka min zuciyar wani aka yi nima
ban taɓa tunanin zan tsinci kaina a haka ba tun da na taso abin da mommy take so shi nake so
amma a karon farko da zan mata halarci karon farko da zan cika mata burin ta na kasa ji nake
kamar an dadɗaure ni ko tunanin rabuwa da ita bana iya yi.''

look ASIM nasan kana da ibadah ka ƙara dagewa nasan ka da riƙon addini to ka ƙara tashi
tsaye ka , kaiwa Ubangiji damuwar ka , ba abin da ya gagari Ubangiji, yanzu rayuwar nan , sai
ka riƙe ibada sannan zaka ga da kyau.''

staring ya juya yana shan kwana yace '' inshallah zan dage.''
Allah ya yarda ya faɗa yana mai da hankalinsa kan wayar sa karawa yayi a kunne yana cewa
my kiyi hakuri na je gidan Hajiya ne daga nan na biya gurin mommy na gaishe ta naga jikin ta
yanzu kuma mun fita tare da asim.
ɗaga ɗayan ɓangaren tace '' okay ya jikin nata..?.''
Mukhtar yace '' da sauki alhamdulillah komai yana tafiya dai-dai.''

kairiyyah tace '' Allah ya ƙara sauki ka gaisar min da asim.''
inshallahu zai ji ya fada yana sauke wayar daga kunnen sa ya mai da aljihu yace '' asim khairi
tana gaishe da kai.''
ina amsawa yace parking yayi a kofar gate din gidan afiyah wayar sa ya dauko ya danna mata
kira bugu ɗaya ta , dauka cikin shagwaɓa tace '' honey nayi fushi sai yanzu kaga damar
kirana.?.''
ASIM yace '' sorry fito ina kofar gida.''
yana kai wannan ya kashe wayar sa.

da kallo tabi wayar tana kallon Charity tace '' kinji abin da yace duk wannan shirin da nayi, ya
tashi a banza kenan..?.''

no be tashi abanza ba kefa mace ce sai kiyi mai kissa da daɗin baki ya shigo cikin gidan nan ,
nasan ko Allah su karya yake ya kubbutar da asim saboda shirrin nan da kika yi wallahi be isa
ya tsallake wannan tarkon ba.
charity ta ƙare maganar ta , yana ɗaga kwalbar giya.

far tayi da idon ta , tana ƙara jin karfin gwuiwa tashi tayi ta ja straight gown din da take jikin ta ,
ta wani robber yard tamkar bata saka komai a jikin ta ba domin ko bra bata saka ba ana hango
tudun nipples din ta juyi tayi.
charity tafi tayi tana cewa kawata kin ga kowa yadda kika haɗu wallahi yau in har shi ba dutsai
bane ba dole yayi wani abu komai nake smart ne.

dafa kafaɗar Charity tayi tace '' Allah ko..?.''

ta fadi haka tana kashe mata ido ɗaya irin na rikakkun kuma cikakkun yan duniya tan tagaryar
yan bariki.

charity tace '' maza kije karya gaji da jira..''
okay bye ta faɗa tana tafiya dakyar domin takalmin da ta saka me tsini ne irigar tata, bata
ƙarasa har ƙasa ba da kaɗan ta haura cinyar'ta ga wata uwar tsaga motsi kadan tayi dai na
hango bombom ɗin ta , farare tas dasu suna up and down suna leƙowa sai kace ba dare ta taci

uban make up hannun ta riƙe da wayar ta , tana dannawa tana taunar chiwgum haka ta ƙarasa
gun su.

knocking kofar motar sa tayi tana sakin wani killing smiles.
ƙasa yayi da glass din motar sa, wani kallo yayi mata ya ɗauke ƙansa yace '' afiyaaaah wannan
ba suttura bace kije ki canza kaya ko ki saka hijabi ga kanki babu dan kwali bakya tsoron
aljanu?.''
turo baki tayi cikin shagwaɓa tace '' to ka shigo cikin gidan mana ka zauna a cikin mota .''

Mukhtar yayi saurin datakar da ita yace '' Hajiya afiya ba magana..''

dafa kanta tayi tace '' mukhtar ya gari ya aunty tawa take.?''
alhamdulillah yace yana dauke kan sa , marairaice murua tayi tace '' Please ku shigo ciki
mana.''
ASIM yace '' kiyi hakuri sauri nake kinga dare yayi daga nan zan sauke mukhtar na huce
asibiti.''
ji tayi wani abu ya tsaya mata a maƙogaro, saboda tsabar takaici bata san lokacin data dunkule
hannun ta ba har farcen da ta saka ya ji mata ciwo bata damu ba , ta matsa daga jikin motar sa
tace '' okay bakomai Allah ya kai ku lafiya.''
Amin yace yana zuge glass din motar sa .
dafa bangon gidan ta , tayi tana ɗibar ta , cire talmin ta tayi ta shiga cikin gidan ta da gudu bata
tsaya a ko ina ba , sai a tsakiyar hamshaqin parlour ta fashewa tayi da kuka

Charity fitowa tayi jin kukan ta da gudu shigar ta toilet kenan ya gama cire kayan taji kukan ta
cikin tashin hankali tace '' ina asim din yake me ya faru..?.''

lokaci ɗaya ta jero mata wa'yannan tambayoyin.
AFIYAH tace '' sun tafi wallahi sun tafi shiri na ya tashi a banza anya kuwa asim yana da
lafiya...?.''
Charity zama tayi a kusa da ita ta kama hannun ta tana , shafa mata tafin hannu tana mata
messaging hannun ta , tace '' gaskiya bashi da lafiya kawai ki, ki kirawo Samuel ku kwana tare
zai ɗeɓe miki kewar guy nan.''

Cikin kuka haɗe da ɗaga murya tace '' Charity bana son kowa sai asim bana sha'awar ko
wanne namiji sai shi wallahi shi nake so shi nake so mu kasan tare da shi,
takaici ne ya kama Charity amma sai ta danne tace '' okay to ke yanzu dai Kinsan duk wani
lafiyayyan namiji ya ganki sai, hankalin sa ya tashi sai ya ji yana so ya kusance ki, amma
gaskiya dole na faɗa miki gaskiya ko da zaki ji haushi zuciyar asim kaɗai kika mallaka bawai
jikin sa ba , yana da iko da jikin sa kuma asim yayi nisa bazai taɓa kusantar zina ba dan haka ki
canza salo inhar kina so aikin mu ya ci gaba da tasiri akan ki, dole fa wata ran yayi aure ko da
baya so kuma zai haihu ke kuma me makomar ki..? ki canza tunani idan har kina so ki mallaki
komai na rayuwar asim sai kin aure shi inhar fa kenan yana da lafiya idan bashi da lafiya to

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login