Showing 1 words to 3000 words out of 21630 words
JAMI'A...
Episode 1
Da sauri ta tashi tana mai wani irin kallo tama rasa bakin magana, tashi suhaila tayi tace ''
mardiyya Please karki fita neman mafita muke..,
Suhaila wallahi ba haka nake ba ,
ce mai akai ni yar iska ce zai kalle ni da wannan maganar, kuma yafi ƙarfin ya faɗa min da bakin
sa , sai dai ya turo wani me ya saka azzaluman mutane sun fi yawa a duniyar badai jarabawa
bace to wallahi na hakura da ita shekara ma kamar kwana ce..,
ta ƙarashe maganar ta , tana durkusawa kasa tare da sakin kuka.
ta kifa kanta akan gwuiwar ta.
Suhaila tace '' mardiyya ..
bata ƙarasa ba ta ɗago a fusace tace '' bana bukatar jin komai daga bakin ki anya kuwa kina da
hankali..?,
jin ƙarar buɗe kofa da sauri suka juyi cikin daure fuska ASIM yace ''Come on, get out of my
office — were you told this is a boxing ring?"
da sauri mardiyya ta kalle sa kallon da ya watsa mata da sauri ta ɗauke idon ta daukan jakar ta
, tayi ta fita jikin ta na rawa.
suhaila bin bayan ta , tayi itama jikin ta na rawa duk da maganar tasa ba cikin daga murya yayi
ba amma hakan ba karamin tasiri tayi ba a jikin su.
kama hannun ta , tayi ta fuske suhaila bata yi zuciya ba ta , ƙara kama hannun ta tace ''
mardiyya mutane fa suna kallon mu kar a yi zaton wani abun ne ya faru..,
asanyaye ta saka hannu ta fara share hawaye tace '' nayi mai , kama da yar iska dan Allah kalle
ni, ni ba shigar banza ba..?, dan na kasan ce bafulatana mazauniyar daji hakan baya nufin ban
san mutuncin kaina ba..,
Look mardiyya bafa cewa yayi kuyi zina ba ke kinsan abin da ake yi a cikin makarantar nan ,
mata nawa ne suke zubda ciki , bane man ta ba , bane man maza ba,
ke gani nake duk wani me laifi a cikin makarantar nan an tara shi, auren contract ne ke kinsan
da yadda baffa yake daukar nauyin abincin ki da ace shi yake biya miki registration wallahi ke
kanki kinsan ba zaki ci gaba da zuwa ba , wannan dama ce randa kika gama ki fita da kwalin ki
me kyau wanda zaki iya samin aiki, ki tallafawa yan uwan ki da iyayen ki.
Sauri ta kalle ta , ji tayi kamar ta watsa mata ruwan zafi tace '' mutunci na fa..?, kin fi kowa sanin
duk wacce tayi aure ta fito sunan ta ya canza darajar ta , ta canza..,,
SUHAILA tace ''' muje hostel wannan maganar bata tattaunawa bace a nan ,,
MARDIYYAH bata ce komai ba ta shige gaba, tana tafiya tunani ya dame kwakwalwar ta , ta
rasa wanne za tayi.,
bata so ace wanna jarabawar ba ta wuce ta ba,
ya mutanen rigar su za su ji..? dariya za suyi mata, karatun da ta kwallafawa rai ya rushe.
sai ta biya rabin registration san nan zata zauna ta gyara jarabawar ta.
tun da yau anyi bata samu ba.
saboda motar da ta hau ta samu matsala direban ya tsaya gyarawa, tana zuwa ta , tarar an
gama bada takardu wasu har sun fito, ba irin magiyar da batai musu ba , su bata , amma suka
ƙi bata sai dai ta jira wata shekarar ,idan muna da a ron numfashi.
Suhaila tace '' mardiyya baki da wata mafita sama da wannan..,
suhaila wai kaddarar da Ubangiji ya ɗora miki ne kike so nima ta same ni na rasa gano ina kika
dosa.
dariya suhaila tayi tace '' wacce ƙaddara mardiyyah..? wallahi dani yayi wa wannan tayin na'am
zan yi ke kinsan yawan yan matan da suke kawo mai hari amma yaƙi..,ke kin samu wallahi
daba ya son ki bazai taɓa ce wa zai aure ki ba kika sani daga haka komai ya tabba kyakkyawa
dashi hand some guy komai ya haɗa ga ilimi ga kudi gidan su babban gida ne ke da talauci har
bada mardiyya dan Allah ki amince..,
ko arzikin kallo bata samu ba sai ma ƙara gaba da tayi zuciyar ta na tsananin bugu shiga cikin
hostel din su tayi.
Suhaila da sauri. tace '' dan Allah ki yi hakuri ki dena kukan nan bakya ganin su ajeebo suna
cikin hostel din nan dama su abin da suke buƙata kenan tun da bama daukar carry over su
kuwa duk bin mazan su da kwakulalsu da ake yi hakan be hana su dauka ba ko baki ga suna
kallon ki ba...?, ajiyar zuciya mardiyya ta sauke a wannan karon ma bata ce komai ba ta.
cikin reception ta shiga, madam Sophia tace '' kawa sannun ki da zuwa..,
fuskar mardiyya cike da rashin jin dad'i dakyar ta kaƙalo murmushi tace '' yauwa madam Sophia
good morning..,
Morning sister kamar baki da lafiya..?,
Cewar madam Sophia.
mardiyya tace '' kaina ke ciwo..,
ayyah sannu exams ce ta saka ki ciwon kai ko madam Sophia ta faɗa tana dafa mata kafada.
kai kurum ta gyaɗa mata domin ita tasan halin da take ciki iyayen ta basu da ƙarfi bata san ya
za tayi ba da wannan kaddarar, ta take shirin kunno mata tasan cewa jikin ta yake so bawai son
gaskiya yake mata ba , kuma amfani zai yi da ita, daga ya gama amfanar ta , shikkenan ta
zama bola.
Madam Sophia matsawa tayi tana shiga gurin da take zama mardiyya tayi gama suhaila ta gani
da sauri ta , tashi zaune tace '' hy my mine..,
Suhaila murmur tayi tace '' madam sannu da aiki..,
Yauwa my mine ya jikin sister mardiyya...?
Madam Sophia ta faɗa tana kallon suhaila...,
Suhaila tace '' da sauki..,
ta faɗa tana yin gaba tasan halin madam Sophia sarai sai ta , tsare ta , da hira.
Madam grace ce tace '' sister ina kaunar mardiyyah wallahi duk lokacin da na ganta sai naji na
jiƙe sharkaf..,
wani kallo tayi mata , tace '' bana son jin wannan maganar mardiyya tawa ce..,
wani kallo tayi mata , ta dauke kan ta.
taci gaba da , danna laptop din da , take gaban ta.
OFFICE.
ASIM me ya saka kai haka mafita muke nema fa, kuma ni nasan yarinyar nan , bata da wata
matsala..
mukhtar ya faɗa yana kallon ASIM.
wani kallo ASIM yayi mai San nan yace '' ai shi ya saka muka ganta eleven clock a waje,
look ASIM kamar baka san yadda yanayin karkara yake ba , da matsalar abin hawa kasani
sarai mom ta , takura matar ka , take so ta gani ga jikin ta , da ya ƙara tsamari, yakamata kafin
,ta , tafi america a duba lafiyar ta , taga tayi aure ko daga baya ka sake ta, daman ai auren na
contract ne.., ita kuma ka biya mata buƙatar, ta bana so rayuwar yarinyar nan ta hulakan ta ,
sanin kan kane gwamnatin da ta , dauke su wannan semester kudin su ya ƙare gaba dole ta
nemo kudin da , zata biya mahaifinta bashi dashi ya kake tunani..?, kaga wannan yar iskar ba
aure ne a gaban ta ba, ASIM ka rabu da AFIYAH wallahi idan da aure ne a gaban ta , da tuni
tace ka fito kuyi aure..,kai dole sai classic ladies bayan, wayewa matsala ce..,kaga wallahi
wa'yannan yaren hmmm, kace kai dole sai yare sun fi riƙe aure da mutunci, saboda kai ta
Musulunta, to Allah ya saka ma ta musulunta ba kora bace da fatar a kuya...,
Haɗe rai ASIM yayi yace '' ka gama..? to bara kaji wayan nan da kake gani masu saka hijabi wai
su salihan bayi sun fi kowa iskanci dashi suke fakewa ya za a yi na auri local lady, zan yarda
kawai nabi shawarar ka saboda na farantawa mom amma ko ita kan ta AFIYAH ba zata sani ba
domin hakan babban kaskanci ne a gare ni naje na auro local lady sai wani sumi sumi take da
hijabi cike da wari kalli AFIYAH idan ta bar nan kamshi har zama yake, mukhtar kasan ni mutum
ne meson gayu bana kaunar kazanta , wa yakai ya'yan talakawan nan kwaɗayi da son abin
duniya..?,
hmmm ASIM ba zaka taɓa fahimta ba mukhtar ya faɗa yana kokarin tashi daga kan kujerar da
yake knocking din kofar yaji anyi kafin ya bada amsa ta tura kofar ta shigo tana sanye da swiss
lace kallo ɗaya zakai mai kasan me tsaɗa ne amma dinkin da akai mai tamkar ba tasan ciwon
kudin kayan ba straight gown ce tsagar ma ta gaba aka yi ta , fuskar nan tata tasha make'up
wara hannu tayi tana murmushi.
ASIM da ya mai da mata martani yace '' AFIYAH your welcome.,
murmushi tayi ta ja kujera ta zauna , cire Glass din ta , tayi ta ajiye shi akan table din sa tana
taunar chiwgum , tace '' beb nayi missing din ka..,
zuba mata ido yayi yace '' baki ga mukhtar ba..?,
ta gefen ido ta kalle sa tace '' mukhtar how per..?,
mukhtar ba tare da ya kalle ta ba ya dauki wasu takardu yace '' fine..,
yabar office din.
taɓe baki tayi ta juyo tana kallon ASIM tace '' shine ko ka , tawo ka tarbe ni..,
shafa sumar kansa yayi yace '' sorry wallahi abubuwa ne sukai min yawa kin sauka lafiya..?,
wallahi lafiya qalau, ta faɗa tana kokarin shafa hannun sa dauke hannun sa yayi yana cewa
kinsan bana so ko..?,
ɓata rai tayi tace '' to shikkenan, ni a gani na tun da har mun san aurar junan mu za muyi muna
da right din yin komai amma kai, sai ka din ga kawo wasu local abubuwa.,
ASIM haɗe rai yayi yace '' kin ga abin da ke ɓata ni dake kenan, AFIYAH addinin mu ya zo
mana da komai wannan ba wayewa bace..,
ASIM saboda son da nake maka nabar addinin mu na dawo naku Please nima ka dinga son
abin da nake so mana
ta ƙarashe maganar ta , tana jifan sa da wani irin kallo me cike da zallar so..
ASIM yace '' bazan iya yi miki biyayyah ba gurin saɓawa mahalicci mu..,
okay no problem daman na shigo ne mu gaisa, zan koma school, makarantar nan taku tana
burge ni ko a nan zan yi master degree dina ne..?,
ASIM yace '' duk yadda kika yi...,
Okay sai anjima ta , faɗa tana tashi bye yace mata , ta fita,
tafiya take yi daddai da yake tana da kiba ga Ubangiji yayi mata a litta sai juya kugunta take yi
da bom bom din ta , wayar tace tayi ringing da sauri ta buɗe jakar ta , ya ɗaga tare da karawa a
kunne tace '' okay gani nan zuwa ina ma cikin makarantar taku..,
tana gama fadar haka ta , kashe wayar ta ta mai da cikin jakar ta , ci gaba tayi da tafiya duk
inda ta gifta sai an bita da kallo.
wani office tayi knocking gurin shiru baka jin motsin komai sai na tsuntsaye.
buɗe mata akai yi ta shiga tana shiga ya rufe tare da rungume ta , ta baya tana zuge zip din
rigar ta , murmushi tayi ta juyo tana kallon sa cike da so da kauna, tace '' my,,
kiss yayi mata a breast din ta ,
taya shi tayi ta cire rigar ta , tana cewa sam baka da , dama wallahi ko bari bakai ba na huta..
Samuel yace '' wanne hutu bayan gani zan jiyar dake dad'i..,
murmushi tayi, tana ɗora hannun ta , a kan hantsar wandon sa, tayi wani murmushi tana
ayyanawa a ranta dama ASIM ne gaban ta yadda take hango abar sa , tasan ba ƙaramin dad'i
zai ba lashe bakin ta , tayi kamar wata mayyah, kiss yayi mata a kumatu yana balle hub din bra
din ta. Nan da nan breast din ta suka bayyana damkar ɗaya yayi, yana cewa wallahi nayi kewar ki.
zama tayi tana sakin wani irin nishi tace '' are you sure..?,
zama yayi yana ƙoƙarin zura hannu a cikin pant din ta yace '' yess..,
dariya tayi, tana cewa Samueeel.
dariya shima yayi irin ta arnan nan yace '' na'am Linda.,
murmushi tayi tace '' i love U...,
JAMI'A...
https://www.arewabooks.com/chapter?id=68bc69bbf5fe9ce7a0c2509f
Only arewa book.
Episode 2
Knocking suka ji anyi musu da sauri, AFIYAH ta kalli Samuel tace '' wane..?,
Samuel yace '' ina zan sani dan Allah maza ki mai da kayan ki,
bata ce komai ba , ta , tashi tsaye ta mai da kayan ta zama tayi tana sakin a jiyar zuciya tare da
yin Crossing ƙafar ta , daukan wayar ta , tayi tana operating din ta.
Samuel gama gyara kansa yayi, sannan ya buɗe kofar Madam Elisha ce , riƙe da folder a
hannun ta.
ƙa ƙalo murmushin dole yayi yace '' welcome..,
Cikin fara'a tace ''Greetings, how is work?"
kujera ya ja mata yace ''We thank the Lord, here’s a seat for you feel free to sit.''
zama tayi tana cewa thanks,,
komawa kujerar sa yayi ya zauna, AFIYAH tashi tayi tana cewa sai mun yi waya.
Okay bye
Cewar Samuel.
AFIYAH tace '' bye,, ta murɗa handle ta fita,
Wannan kenan.
HOTEL.
uban tagumi ta , zuba ta rasa me yake mata dad'i, tun da ta dawo daga gurin wancan dan iskan
taji duniyar na juya mata.
salatin da suhaila ta saki ne ya dawo da ita daga cikin tunanin da take, cikin sanyin murya da
hausar ta mara fita tace '' SUHAILA me ya faru..?''.
jikin SUHAILA a sanyaye tace '' yanzun nan naga anyi posting a group wanda gwamnati , ta
dauke su scholarship kudi ya ƙare, daman iya na shekara biyu zata biya sauran biyun mutum ya
biya da kansa.''
gaban mardiyyah ne ya , yanke ya faɗi tace '' innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, SUHAILA ƙarshen
karatu na ya zo wallahi baffa bashi da kudin da zai iya bani na ci gaba da karatun nan , duk so
na da nayi karatu ya rushe.''
SUHAILA buɗe baki tayi za tayi magana sai ga ramsi ta shigo da sauri SUHAILA tace ''
innalillahi ramsi ina kika shiga mu ka ɗinga kiran wayar ki switch up ga exams har an fara.''
taɓe baki tayi ta ƙarasa shigowa tare da rufe kofar ta ajiye jakar ta kan gadon ta , tace '' wallahi
ina lafiya qalau mun tafi yawon buɗa ido ne, saboda haka na kashe waya ta , bana son damu
yan wahala har sun fara kenan..? guda nawa kukai ne ?.''
ta ƙarashe maganar ta , tana zama akan gado.
MARDIYYAH ido kawai ta zuba mata , tama kasa magana suhaila tace '' gaki babbar yar
wahala ke yanzu ko ciwon rasa jarabawa da ba ki yi ba...? .''
wata dariya tayi tana buga cinya tace '' in damu dan na rasa wannan shegiyar jarabawar..? to ku
buɗe kunnuwan ku, tun da na lura ku bakwa fahimtar yaren jami'a kun ga wannan uwar wahalar
da kuke sha kullum kuna yawo da paper a hannu to wallahi duk shirmen banza ne , ina da DR
PATRICK a cikin makarantar nan zan fadi exams never wallahi.''
MARDIYYAH tace '' daman yana da kirkir..?, ni wallahi kallon da nake mai na mara mutunci ga
yadda akan maki kadan yake kada mutane..,
chiwgum din bakin ta , ta cire tace '' gaskiya MARDIYYAH ban ga ranar da zaki waye ba , au ke
da sai ya dauki maki guda ya baki, ba tare da kin dauki jiki, kin bashi to wallahi kinga ba iya
jarabawar saba idan kika je, kuka gana musamman ma yaji kin mai dadi wayyo Allah wallahi ke
da daukan *CARRY OVER a BIRMU FEDERAL UNIVERSITY OF SCIENCE. har abadah.''
SUHAILA tace '' muna neman tsari da wannan rayuwar idan fa mukai aure mu cewa mazajen
mu me..?,
Kut to baku da hankali ke zaki bari kanki yayi murfi ne wallahi karya yake yace kin taɓa sanin
wani wuyar ta kije a gyara ki tsaf musamman ma dinki gam zai jiki idan ya zo shiga ki ƙara
farkewa yaga jini to me kuma yayi saura..?
Ramsi ta faɗa tana kallon suhaila.
MARDIYYAH tace '' ina neman tsari da wannan kazamar rayuwar, wallahi gwara na hakura da
karatun da dai na saɓawa mahalicci na, wai dan girman Allah a wannen zamanin me kuka dauki
zina anya kuwa kuna tunawa da mutuwa da hisabi da zaman kabari.''
wani kallo ramsi tayi mata tace '' to sannu uwar iya ta Sallah uwar da'awa a'a bamu sani ba sai
yanzu da kika sanar mana.''
murmushi mardiyya tayi ta kwanta tana runtsai idon ta , fuskar ASIM ce , ta shiga yi mata gizo a
saman idon ta da sauri ta buɗe gaban ta na yanke wa yana faduwa, tashi zaune tayi da sauri
SUHAILA tace '' lafiya mardiyya me yake damun ki..? dan Allah karki saka damuwa a ranki duk
wani abin da yayi farko zai ƙarshe Ubangiji be manta dake ba yana sane da ke.''
rungume SUHAILA tayi tana sakin ajiyar zuciya.
ramsi tabe baki tayi ta shiga toilet, ba ta tsaya tambayar su ba , tun da tasan su basa rasa,
damuwa kamar gidan haya ko wanne sati da irin matsalar da za su shiga tun da sun saka kansu
a tukunya sun rufe, ai shikenan.''
cikin kuka mardiyya tace '' fuskar sa na gani a idona wallahi bana kaunar ganin, asim ba
mamaki ma shi ne ya saka aka janye Wannan tallafin