Showing 15001 words to 18000 words out of 19651 words
doki hancinta tai saurin juyawa suka hada ido sannu yaya tace kafin ta mike da xummar barin
gun muslim ya kamota yah zahra bafa mu gama kwallonba kije ki cigaba da kalla ya kamo
hannunta zuwa inda ta bari Nasir ya kalleta dagaske dai fishi kike dani ko ta kada kai ba haka
bane kawai dai kawaidai me zahra bakomai kinga wallahi sekin fada kawai bansan takura
makane yaya dannaga kamar bakasan nake xuwa inda kake ohhh my goodness ya fada waya
fada miki haka eyyi tai shuru atakaice dai alokacin suka shirya tana goyon bayan muslim shi
kuma mu'allim.
Yau yakuduri niyyar duk rintsi duk wuya saiya bayyanama zahra burin ransa zaune take
dankoron nata na gefe muslim sunata hira yadan zauna suka taba hirar tare yadan kalli muslim
jeka kace islam ya gyaran daki kai kuma kaje gidansu muhd kakarbon sakon da ya
vaimaummansa to yaya. Zahra na'am yaya wata magana nakesan muyi tamaida hankalinta gunsa inajinka ada
nadauka tausayinki nake shiyasa nake damuwa da lamarinki anman daga baya sena fuskanci
ba tausayi bane so ne anman danai tunani nai kokarin barin araina sai na gano baso bane
kauna ce zahra nadade inasan fada miki nadade insan ki fuskanci rayuwata baxatai dadi ba
sedake nafuskanci ke kadai ce macen dazan iya rayuwa da ita nadade da fuskantar kaunarki
nake nadade da fuskantar ......cikin kuka ta mike so fa kace yaya so so sai kuka da gudu tai ciki
ya mike gami da bugun goshinsa da hannu ohh my God.......
*Zahra yar'amana*
*110-115*
*Na F.A.Ya'u*
Http:/fayau26wordpress.con
*Banhakuri*
_Ina mai baima masoya wannan Labarina hakuri sakamakon tsaiko da yasamu wajen rubutu
hakan ya farune sakamakon Exam danake anma yanxu alhandulillah nagama insha'Allah nan
bada jimawa ba xan kawo karshensa_
*Cigaban labari*
Jiki bakwari zahra ta fito daga dakin su Fadima ta gani bakin falon nasa suna ganinta sukasa
dariya ansace mata gwiwa wooo wani k'ululun bakin ciki yaxo mata wuya kamar tai kuka tadai
daure ta shanye to ya ranku fes inji ummi ai daman anfada miki kikaji anfada miki shi yaya anai
masa gwaninta ne dallah ni matsa ta turesu ta shige tai bayan gida dan karsu hangota. Zaune suke suna karin safe yashigo sanye da suite ash yai kyau sosai sosai rike da rigarsa
ta aiki ya'ajeta a kujerar dake falon yai dining area morning papa morning son anfuto kenan eh
barka da safiya mami barka ka makarafa wallahi inakwana yaya yaran suka hada baki
inakwananmu kannes ke xuban abinci ba ke anan gun inji Fadima fada masa dai inji dad haba
papa kai kake sawa yarannan na raina ni wallahi saunawa xance kadena kiransu dake sorry
papa Fati zuban abinci ta turo baki xatai magana kinga bansan raini maxa zuba masa inji mami
afusace ta tura masa gabansa yafara ci yana dariya yadan saci kallon zahra, zahra'u ba
gaisuwa bata kalleshi ba tace nagaishe jine bakaiba ok kinsan nazama kurma jiya bata ce
komai ba ta mike tabar gun dan ta fuskanci magana yakeso.
Da gudu ta biyo ta kinga Fadima banasan abinda kike mun kibani ita kuma tana dariya
inkinga na baki saikin min alkawari abayan Nasir ta buya yaya boyeni tana ganinsa ta guya tana
fadin ki cinye zahra zahra yake kwala mata kira tai kamar batajishiba tai ciki ya ture fadima dake
bayansa ke barasa wace irin mutunce kin fiye tsokana sekije ki bata hakuru tunda kinsa tai fishi
ta turo baki kai yaya kullun ni kake baima lefi ta shige ciki tana sambatu yasa dariya kowa
datasa rigimar ya fuskanci zahra fishi take dashi yarasa me yasa takasa fuskantarsa yarasa
meyasa takasa gane kishinta yasashi yin haka bawa yai dan bata mata rai vane.
*Zahra Yar'amana*
*115-120*
*Na F.A.Ya'u*
Http://fayau26wordpress.com
Fadima ya gani kwance afalon ah yar hutu yau baxa'a sch din bane bata vashi amsaba sai
daga kai datai bai damu darashin amsarba yace meyasa baxaki ba ko baku da lecture zahra
dake saukowa tace bata da lpy ne ayya ya fadi gami da saurin taba jijinta subhanallahi tun
yaushe tasha magani a'a ya mike bari na kawo miki tai saurin tashi nafa warke ai bance baki
warkeba ungo sha ta yamutsa fuska ko kisha ko inmiki allura wallahi takarba tasha dakyar sai
asannan zahra tace ina kwana yaya lpy kalau ya fice tashiga dakin mami, mami na tafi kisa
fadima ta koma daki nasa taci dangakali dakyar to zahra saikin dawo Allah bada sa'a amin
mami.
Tsaye taganshi jikin motarsa tai kamar bata ganshi ba ganin sun gaisa ganin ta wuceshi yasa
yakira sunanta zahra taja ta tsaya na'am yaya kefa nake jira zan saukeki lah yaya karka makara
zan hau bus yadan kalli agogonsa yanxu bakwai tai haryanxu da time xatai magana yadora
hannu kan bakinsa shiiii alamar tai shuru karkice komai muje ko tashiga sunyi tafiya me nisa
yadan kalleta zahra tace na'am fushi ake dani ko haba yaya aika fice inyi fishi dakai ko eh mana
inda tai dedai da shigarsu makarantar ta bude ta fito tadan rankwafa nagode yaya tai ciki.
Tsaye suke daga gani gaba daya sunajin dadin hirar dasuke yadda take yawan murmusawa
kallo daya zaka musu kayi zaton sunyi shekaru suna soyayya yadda saitin hancin motarsa ya
kallosu haka idonsa akansu lokacin yai dedai da sakin dariyarsu gabaki daya wani kululun
takaici ne ya zo masa wuya jiyai kamar yaje ya shake matashin dasuke tare yafi minti goma
amotar kafin ya fito baiko kalli inda suke ba yai ciki wai meyasa zahra ta kasa fahintar abinda ke
ransa meyasa takasa fahintar shi ba santa yakeba face kaunarta kaicona ya fada gami da
dukan bangon.
*Zahra Yar'amana*
*120-125*
*Na F.A.Ya'u*
Http://fayau26wordpress.com
Zaune suna kari ummi tace papa kaface in akai albashi xaka bamu kudi muje shopping to
lashe money yaushe na fada kai papa kai papa sunan banza ne fa kuma kace no bad names in
islam yai dariya ah lallai yarinyar angirma sai aure tai saurin cewa papa when are u giving the
money waini yaishe nace zan bada tace Allah ka fada yadan daga kai alamar tunani anya kuwa
Fadima tace lokacin da malan me karatun juma'a yace maka sun iya hadda ohhh na tuna yanxu
dai ku bari ayi albashin muslim yai saurin cewa jiyafa naga kana lissafa kudi mami tace to kajifa
baxaka musu wayo ba towo kace inada sa'idinawa suka sa dariya baki daya ya mike vara naje
karna makara kibama yaran dubu bibiyu manyar shida shida suka saka ihoo that's our real papa
zahra tace mungode papa gabaki daya suka hada baki thank you papa sauran akwaxo alawowi
aikaima kasan su zasu kwaso inji mami.
Ya jima yana kallonta daga gani tana cikin nishadi kallon ball din da muslim da mua'allim sike
take ya fiskanci muslim take goyon baya dan tin tsayawarsa ya ga in muslim yaci saita saka
ihuu goal yayin da in mu'allim ne sedai ta vata rai zuciyarsa ke azazzalarsa yaje kusa da ita ya
zauna ahankula yake tafiya hakan besa taganshi ko jin takunsa ba sai kamshin turarensa daya
doki hancinta tai saurin juyawa suka hada ido sannu yaya tace kafin ta mike da xummar barin
gun muslim ya kamota yah zahra bafa mu gama kwallonba kije ki cigaba da kalla ya kamo
hannunta zuwa inda ta bari Nasir ya kalleta dagaske dai fishi kike dani ko ta kada kai ba haka
bane kawai dai kawaidai me zahra bakomai kinga wallahi sekin fada kawai bansan takura
makane yaya dannaga kamar bakasan nake xuwa inda kake ohhh my goodness ya fada waya
fada miki haka eyyi tai shuru atakaice dai alokacin suka shirya tana goyon bayan muslim shi
kuma mu'allim.
Yau yakuduri niyyar duk rintsi duk wuya saiya bayyanama zahra burin ransa zaune take
dankoron nata na gefe muslim sunata hira yadan zauna suka taba hirar tare yadan kalli muslim
jeka kace islam ya gyaran daki kai kuma kaje gidansu muhd kakarbon sakon da ya
vaimaummansa to yaya. Zahra na'am yaya wata magana nakesan muyi tamaida hankalinta gunsa inajinka ada
nadauka tausayinki nake shiyasa nake damuwa da lamarinki anman daga baya sena fuskanci
ba tausayi bane so ne anman danai tunani nai kokarin barin araina sai na gano baso bane
kauna ce zahra nadade inasan fada miki nadade insan ki fuskanci rayuwata baxatai dadi ba
sedake nafuskanci ke kadai ce macen dazan iya rayuwa da ita nadade da fuskantar kaunarki
nake nadade da fuskantar ......cikin kuka ta mike so fa kace yaya so so sai kuka da gudu tai ciki
ya mike gami da bugun goshinsa da hannu ohh my God.......
*Zahra Yar'amana*
*125-130*
*Na F.A.Ya'u*
Http://fayau26wordpress.com
Dasauri ya bi bayanta anman saidai kan yaje ta shige daki dokar gidance maxa basa shiga
dakin yan matan gidan kamar yadda suma inba kirawo waneba bame shiga dakin dole yakoma
falo koxaiga fitowarta anman har'akai magariba bata ko leko ba ko agun cin abinci yaita xuba
idon ganinta babu ita ga mamakinsa ba wanda yace tana ina abinda be saniba ta cema mami
sinada aikin makarata.
Duk wata hanya da zahra tasan zasu hadu da Nasir ta tosheta kullun da irin tsirfar datake fito
da ita dankartazo cin abinci iya damuwa kam Nasir ya damu.
Kai muktar wannan wane irin abune kaji kuwa yadda na tsorata yasa dariya irin wannan zurfi
a tunani haka kaidai bari wallahi ina cikin matsala subhanallahi meyafaru haka nan ya fada
masa komi da yadda sukai da zahra ni abihda ke damunana be wuce yadda yarinyar nan taki
yadda mu hadu yai dariya yanxu yar wannance matsalar Nasir ya hade rai kaifa dan iskane
mene kuma abin dariya yi hakuri kasan me zakai kaje sch ka sameta ya mike shiyasa
nakesanka wallahi ni aibanyi tunanin haka ba katsaya mn kaji bari sena dawo be jirashiba se
sch dinsu zahra yai sa'a malaminsu bexoba be wani shawuya ba aka nemo masa ita tana
ganinsa ta hade rai ina kwana yaya lpy sarkin gava bata ce komaiba tace kafito muje can bai
musaba sukai dan nesa kadan inda be cika hayaniya ba.
Zahra rannan muna mgn kika tashi bakiji karshentaba tai saurin kallonsa wace mgn aukinma
manta tace kasan dan adam ajixine ehto hakane barina tuna miki magana kan soyayya danai
miki tayi tuni hawaye suka wanke mata fuska tadauko kasa yaya dan Allah kabar maganar so
dinna dan Allah sabida me sabida banasan jinta karmar so ita ce ke rushen farin cikina kana
sane da zaman karo nake agidanku kanasane da a inda na girma nai hankalima sun kasa
yadda jininsu ya auro ni balle su danaxo indai baso kake su koreni ba dan guntun farin cikin
dana damu ya tafiba zahra ki saurareni ni yaya ba abinda zan saura ka k'yalen rayuwata
incigaba da yinta haka tafiyemun da 'di pls zahra ki tsaya kiji bata tsayaba balle taji abinda zaice
tabar gun ba abinda tai masa ne ya bashi aushi ba bace kukan datake inda abinda ya tsana ve
tsani yaga mace na kuka balle zahra da yakema son da bema kansa jin kukan yake har jikin
ransa.
*Zahra Yar'amana*
*130-135*
*Na F.A.Ya'u*
Kasan Allah da matsala da'akai me yanxu daga gun mutuniyar nake anmanfa an kuma
muktar yasa dariya danace ka tsaya me yasa kaki kaga ni inbaxakaban shawara ba to ka
kyaleni kasan me xakai mami da abba zaka samu suyi mata magana inasu tace tana tsoro kaga
kuma ka kawo shawara.
Kamar kullum in angama cin abincin dare mami da abba sukan zauna sudan tattauna da
sauran yaran gidan tara dedai yaran suka watse nasir yazauna yanata sosa geya yana satar
kallon iyayen mami ce ta rafkoshi lpy kuwa naga kamar da mgn abakinka daman daman kaga
inbaxa fadaba kabar gunnan yadan murmusa daman papa kan zahra ne me kuma tayi bakomi
daman inasan auranta ne na mata mgn taki amincewa mami tai dariya aini nasan arina kinga
maganarki ta xama gaskiya kaje xansa ummanku ta mata mgn ya sunkuyar da kai Allah ya kara
girma suka ce amin.
Mami da kanta ta samu zahra take mata maganar bata nuna taurin kaiba ta amince ko
bakomi su mami sunfi karfin komi agunta balle auren dansu.
Tun zahra na zuzzuk'ema Nasir harta saki jiki dashi suke kwasar soyayyarsu tun tanajin
kunyar mami da papa harta sake dan su nunawa ma suke basusan tanaiba ba'awa i jada
nisaba akasa ranar auransu wata uku sakamakon wata hudu masu zuwa Nasir zai tafi German
dan karo karatu papa yace da matarsa zai tafi murna gunsa ba'a mgn.
Yau sauran wata daya bikinsu zahra angama komi lokaci kawai ake jira kamar ko yaushe
bata fasa zuwa makaranta ba tana bayi tana wanka mami ta shigo tana kiranta kixo hajiya
falmata taxo zata miki kwatancen gidanta tunda akasa ranar aurennan mami bata gaji da kaita
ko samo masu gyaraba kamar ance kalli gefe taga alamar takarda karkashin filo harta juya xata
fita saitaji tanasan ganin ko mainene tana dagawa hotunane fuda biyu takalli budurwar jiki suna
yanayi da zahra saidai ita Fara ce tas yayin da zahra baka ce ta duba dayan waxata gani
matashiyarce da papa wato babansu Nasir dasauri tai waje sai dakin papa kira take kwala masa
dasauri ya fito lpy kike kirana haka duba ka gani yakarba hannu na rawa nine ai Dina ce
wannan ai matata danake fada miki ina kika samo wannan kaini gunta dan Allah agun zahra
naganshi baijirata ba yai saman yaran tana shafa mai yasameta ya mika mata wace wannan
takarva umma tace ummarki ni mama tace zahra ke yatace yatace zahara ya juya ga mami
hadiza yau ga yata alhamdulillah yayin da tuni zahra ta sume tun lokacin da yace 'yata ce ke
mami tai kaitanta shima ya.
*Zahra Yar'amana*
*140-145*
*F.A.Ya'u*
Wai dagaske kike ko da wasa wallahi nanne gidansu yah zaem da nake fada maka bayan yah
muhd banda kamarsa ya hade rai baya na daiko tai dariya nasan u can sacrifice for him ina
yarinya i can sacrifice for many thing banda ke anman u are my life sai daishi ya hakura tasa
dariya ahhh lallai kasan dai vaxa'amun auran dole ba shi zan zaba wallahi baki isa ba wallahi
harnai yawa ta hade rai kamar gaske au haka kika ce eh din to wallahi zan baki mamaki sai
gani tai yana kokarin juya mota ina kuma zaka zan koma kaduna in andaura mn aure ma dawo
tasa dariya tana bashi hakuri haba kasan da wasa nake kayi hakuri da wasa nake sannan
yajuya suka shiga gidan.
Har suka fito daga mota suka shiga gidan zahra na cike da mamakin anya nanne gidansu
ummana tasan kowa na gidan koda wasa bata tabajin sa'adda wani ya furta sunada diya dina
ba akoda yaushe in inna na mgn sai dai tace yayanta shida duk maza kenan indai in gidan su
ne har yanxu fishi suke da ita.inko haka ne kuwa zatai komi su yafe mata.
Zahra bata kara tsinkewa da mamaki ba saida taga suna shiga inna ta gane papa cikin rawar
murya take fadin islam kaine ko mafarki nake malan malan take kwala kira shima yana fitowa ya
ganeshi dan bai mancewa da wannan fuskar fuskar data rabashi da diyarsa daya ke so dasauri
ya rukushi ina Dina cikin hawaye papa yace malan mu zauna inyaso kaji komi.
Tunda ya fara bada labarin inna ke kuka sai asannan ta kalli yan matan da suka shigo tare
ina jikan tawa sai asannan taga zahra ta mike daniyar zuwa gun zahran itama ta taso suka
rungume juna suna kuka ashe jinin muce shiyasa muke santa ashe jinin diyarmu ce tilo da
muke so sauran yan uwa duk duk sun iso suna masu farin cikin ganin jinin dina saidai suna
masu alhinin rashin yar uwarsu.
Cikin kuka zahra ke nemawa ummanta gafara sukace ai tuni suka yafe mata rashin ganin
hotunanta hakan ya farune sakamakon in malan ya gani saidai yaita kuka yana damuwa ganin
haka yasa aka boye su dan rage masa damuwa.
Nasir na zaune yana jiran fitowar zahra ta fito sanye da doguwar riga Golding ta nada
mayafin rigar duda ba wata kwalliya tai va tai kyau sosai inbanda baka ce da sai ace bala
rabiyya ce musanman a idanun masoyinta sallama yakeson suyi da yake kakanninta sunce su
anan zata zauba bikinma anan za'ayi tunda ta fito yake kallonta sai taji duk kunya ta rufeta
tunda ta gaisheshi ta kasa cewa komi jitake kamar ta koma ciki.
Zahra yace yadda ya ambaci sunan yasata saurin dagowa sukai sa'ar hada ido yasakar mata
murmushin dake narkar mata da zuciya murmushin dake kara mata sansa na fuskanci ni kadai
nake budirina kan