Showing 6001 words to 9000 words out of 19651 words
zaran mabai *shegiya ce* ai kuwa ta hau taxauna nasani dan bananan ne akeso a cuceni
a batan xuria to wallahi baxai yiwuba bunkuma xanyi aurannan sai dai in bani na haifi ismail ba
anman wallahi baxa'a yishiba binto ta xaro ido kibi suwa ai sai dai ki bari in mun koma kyaxo
salon kijamana salalan tsiya sai yanma suka baro kurar umman ismail nata xuba musu godiya
banda kayan kauye data jibgo musu suka tawo rai fes burinsu xai cika.
Aikuwa washe gari sai gata taxo tanata kumfar baki ba irin fada da rashin mutun cin dabatai ba
wai tasan makircin marikiyar ismail dinne dan mai baxata yadda nata dan ya auri xaran ba ke
banda abunki da nawane yace yanaso wlh ba abinda xance to muna fika wallahi bada dana ba
baban ismail ya hau ya dire sai anyi. Takanas taje gidansu xaran ta wanketa tas umma na xugata itadai xara bata da ta cewa sai
kuka
Ganin da gaske baban ismail yake baxai fasa auren ba yasa ta kira ismail kasani wallahi ko
bayan taina inka auri yarinyar nan wallahi ban yafe maka ba yanxu kuma in ka aureta wallahi
saina tsine maka wlh kagi na rantse yana kuka yana bata hakuri ina bama ta kwana a unguwar
ba . Ala dole ismail yasamu mahaifinsa kan ya fasa ya hakura juyin duniya ya fadi dalili yaki to
wallahi baxaka maidani karamin mutun ba inba dalili wallahi sai anyi nan ya fada masa komai
yanxu ita kubra abinda ta daukanma kanta kenan ai bakomai xan samu mahaifin yarinyar to
baba na gode kayanma abar mata basai ankarbo ba to shikenan Allah yamaka albarka. Koda ya samu malan ya fiskance shi karkaji komai ba abinda xai samu alakarmu kasan mata
sai hakuri kaya kuma kuxo kukarba bakomai wlh ai yariga ya barmata to shikenan Allah yasaka
da alkairi.
Nasiha sosai malan yama xahra kafin ya fadi mata abin da yafaru aikuwa bata gama sauraron
abinda ya ke fadeba taji komai ya dauke mata sai ganinta yai ruf ta fadi subhanallahi yai kanta
xara'u xara'u....
Dasauri ya debo ruwa ya shafa mata a fuska kamar sau uku sannan ta saki ajiyar xuciya idonta
ta dora akan baban nata ta fada jikinsa tana kuka dan Allah baba karka fadan ba mafarki nake
ba ya dagota haba xara'una karki bani kunya mana kefa mutunce da nasanki mai tawassali kiyi
hakuri daman Allah yayi ismail ba mijin ki bane ki cireshi aranki Allah xai kawo miki wani wanda
ya fishi ta share hawaye anya kuwa akwai wanda yafi ismail kul ki daina fadin haka kinji ko in
akace Allah ba'a kawo komai kinji ko to baba yawwa xahran babanta.
Koda ismail yaxo gidansu xahra kin fitowa tai dakyar malan yasa ta fito yadda ismail yaganta ta
kara bashi tausayi saiyaji kamar ya bijirema ummansa basuyi wata hira ba sai baki da hakuri
dayai ta bata tana kuka yanayi duk dauriyarsa haka suka rabu tana ganinsa har yabar lokon
nasu dan akafa yaxo yana barin lokon wani sabon kukan ya kwace mt da gudu ta shige gida. Abinda ya faru yasanya xaran cire batun makaranta aranta dan tasan daman shine xai samo
mata makaranta duk tabi ta rame ta kara baki takasa cire ismail aranta.
****************
Wata uku da yin haka zaem yaxo hutu dan yn abuja can gidansu da yake acan yake karatu ya
tausaya ma xaran nan yake tambayarta makaranta tace ai ta hakura da karatun haka yai
tamata nasiha ya karbi takar dunta kan kace mai ne yasamo mata health technology.
Fara xuwanta makaranta da yadda suke cudanya da jama'a yasa ta fara cire komai aranta
dan daman harda kadai ci duda karatune bana wasaba anman xara tafi da kyan fani tayi kiba
fiye da kwanaki sunyi nisa da yake ijmb take ana fara saida form din jamb muhd ya sai mata
lokacin yi nayi ta je ta xana tai sa'a kuwa ta samu sosai tai murna sosai. Kasan tuwar har yanxu muhd baya aiki yasa umma bata taba tunanin karatu wata hanyace ta
cigaban mace ba dan danginsu duk suna kauye ita gurinta cigaban mace ta auri miji mai kudi
hakan yasa bata taba yunkurin hana muhd yima xara hidimar karatu ba .
Xahra tanasan makaranta burinta akullum ace taci exam dinsu dan taje ita bata burin xuwa
university.
Koda aka kafe exam din babu sunan xahra wato bata ciba aikuwa tai kuka kamar mai muhd
yai tamata nasiha harta hakura.
Koda aka fara bada admission a buk tai sa'a sun bata abinda ta naima wato MBBS .
Karatu ya kankama tayi alkawarin baxata kuma barin damuwa tasanyata ta fadi a karatunta ba
komai tare suke da xakiyya wadda take biochemistry tare sukai primary anan unguwarsu daya
sai xafira wadda take lab science ko fa duk rintsi tare suke xuwa tare suke koma .
Yau zafira bataxo dan daman ita take kawosu xakiyya ta tafi capteria dan cin abinci ita kuma
axumi take tace baxata iya rakata ba zaune take tana bin daliban da ke shawagi da kallo iska
mai dadi na kadata har bata sanin sa'ad datake sakin murmushi wanda ke kara ma fuskarta
kyau. Kamar ance daga idanki wani matashin saurayi ta hango ya nufo inda take tai kamar bata
ganshi ba ta ci gana da kallon jama'a dan xatanta banan yayo ba kamshin turarensa mai ratsa
xuciya ya daki hancinta tai saurin dago kai yaiko sa'a suka hada ido yako sakar mata murmushi
tai saurin daike idanta sannu ko yace da ita ko xan iya xama mai xai hana mai xai hana
da'alama kanwar tawa bata da rowa ta murmusa gefen kumatunta ya kara lutsawa ahankula ya
fadi subhanallah shi bai taba ganin black beuty ba sai yau ita din xara ce cikin mt.
Zahra ba fara bace xamu iya cewa ma baka ce mai matsakaicin tsayi dan baza'a kirata
doguwaba ta kuma fi karfin a kirata gajeria mai yawataccen gashin kai dana ido gashin girar ta
akwance kamar an xana mt idanunta dai dai wanda suk dace da fuskarta bata cika hanci ba
saidai ya dace da siririyar fuskarta bakinta dan karami wanda bai cika san mgn ba gashinta baki
ne sidik wanda yake har goshi in har bata dauro dan kwali har gaban gishinba sai ka ganshi .
Shirun dasu danyi ne yace baki fadan sunanki ba tai dariya baka tambaya ba to ynx na
tambayeki sunana zahra'u sulaiman jafar what ya fada tai saurin kallonsa ya daga mata gira ni
sunana jafar sulaiman muhd tai dariya haba koda naji ashe kakale ne shiyasa ka isheni da mgn
au isarki ma nai eh mn tun da kaxo nan kke xuba kamar radio kin mant tibi ne tai dariya naga
alama anman dai ke sabuwar daliba ce eh wane faculty medcine wane course medcine and
surgery masha Allah abinda kullum nake san naga mata na karanta tai dariya kai wane course
ne biochemistry nai degree a unimed ynx ina masters dina anan kafin tai mgn xakiyya da ta
karaso gurin tai mgn shine kina kallo xamu shiga lecture ko ki kirani ko dan wulakanci yi hakuri
ban kulaba eh ai bakya kula ba tunda kinata soyewa kefa bakida m fa tai dariya har z ma
banida ta juya ga jafar yi hakuri inata xuba bamu gaisa ba ai bakomai na xatama baki ganni ba
tunda na tawo kai na hango dan badan kai ba nasan ba lallai in ganta ba ka haskata yai dariya
kodai ta haskani ba sukai dariya baki daya kinga ni na wuce ya juya ga xarha kai wannan frnd
din taki yar cafta ce ya sunanta zakiyya anman ba course dinku daya ba ko mai yas ka tambaya
naga tace ta tafi lecture ke kina xaune tai dariya eh ita tana biokmiss3 ya kada kai bari na wuce
to sai anjima. Zahra yar'amana
50-100
Na F.A.Ya'u
Inda sabo ta saba in basu da lecture ko suna jiran daya anan suke xama tun insun xauna basa
shiga sabgar kowa har yakai suna hira da duk wanda ya xo.
Yanayin yadda jafar yake nuna kulawarsa akansu dik abinda ya shige musu duhu yana
kokarin fitarsu haske yasa suke kiransa yaya baya nuna banbanci yadda yake wasa da dariya
da zahra haka yake da zakiyya da zafira baxaka taba cewa ga wadda yake so cikin su zakiyya
yake koyama karatu takai ta kawo invasu da lecture xama suke suji karatun da yake mt dan ba
karya ya iya koyarwa.
Duk irin gorin shegiya da umma ke mt bata taba yadda ita din shegiyar bace dan kullum baba
cikin kareta yake shine babanta bata taba yadda ita din ba diyarsa bace ko fasa auranta da
ismail ce mt yai mahaifiyarsa ce bataso dan taima danta mata abu daya tasani tai makanta
alkawarin cire duk wani namiji aranta da rayuwarta ko waye kai dik yadda kuke kana kawo mta
batun soyayya kun bata.
Juyi kawai yake yakasa bacci in ya rufe idansama zahra yake gani tana sakar masa
tassausan murmushinta akullun ya tunkareta da batun da ke ransa sai yaga tana ms wani
kwarjini kullun ji yake santa na karuwa cikin ransa xumbur ya mike daga kwanciyar da yai dan
tunawa da yai da hirarsu da mubarak watakilma kana nan kana haukanka ita tanacan tana da
wanda takeso kananan tana faman kiranka yaya waikai awayo xakai winning din love dinta sai
dai ka ganta da ibin aurenta ina baxai yuwuba ya dauko wayarsa cike da kwarin gwiwa yau xai
fada mt ya wuta ma ransa sunanta ya danna kira yanaji ya fara shiga ya gyara xama gami da
kara kankame wayarba kunnensa kai kace in bai haka ba baxai jiyo mai take cewa ba.
***************
Har kiran ya katse bata daga ba akaro na biyu ya kara gwadawa sai yaji akace tsaki yaga gami
da fadawa gado ya shiga tunani karar wayarsa yaji kwanciyar da yai yaji dadinta dan hk baijin
xai wani tashi dauka.
Yah jafar jiya ka kirani bana kusa naxo da gudu daukan wayar dai ta fadi nakuma biyo kiran
kaki dauka ayimun afuwa yai dariya daman ba'a rikeki ba suka sawo wata firar.
Mutuncin su xara da jafar mutunci ne mai karfi wanda duk mai hira dasu yasan da wannan
mutunci tuni mutuncin nasu ya shafi muhd da zaem dan sun xama abokai duda jafar da zaem
basu taba ganin juna ba hakan bai sa sun kasa gaisawa a waya ba. Balle kuma shi mai uban
gayyar babu wanda bai san da xaman yan matanba a gidansu musanman xaran. Yau basu da lecture dan haka ta roki malan tanasan xuwa gidansu xaem dan yi week end
malan bai hn taba dan inda sabo tun tn karama take xuwa.
Akofar gidan dan sahu ya sauketa malan wato kakan xaem yana kofar gidan kamar koyaushe
indai yamma tayi anan xaka ganshi yn jan carbi ya ganinta ya washe baki ita m ta saki fuska ta
durkusa ta gaidashi kafin tace dan tsoho ana nan ana kwashe ladan to ya ranki so kike in mace
ko dan karki auri tsoho ai kai mutuwa ba ynx ba sai mun mace mun barka gadin duniya yai
dariya wani rufan asiri da gadin duniya aikai dinne bakasan mutuwa in ba gadin duniya ba mai
xakayi ko istiqfar din dakai m ya isa yai dari ai inxan shekara dubu bai isaba baba kenan waya
ganka da shekara dubu tab yankwani tasa dariya bata jira amsarsa ba tai ciki bari naje gun
daya tsohuwar karta ce in koma ya bita da kallo yana dariya yarasa mai yasa yakesan yarinyar
sun saba sosai tun tana karama yake gojen babanta ya bashi ita yaki anman jinta yake kamar
su zaem kodan baida jika mace ne oho.
Da sallama ta shiga da ladidi sikai ka cibis bayan sun gaisa take tambayarta ina hajiya tn sama
ta kada kai tai xamanta anan dan film din mutamin ta ake wato SRK .
Au zahra kece kika xo shine bazaki iya karasawa saman mu gaisa ba aikece mutun ya tsufa
anman kullun yana sama gani nai ana wannan film din na xauna kalla ah koda naji aike duk
inda indiyawa suke kinanan tai dariya Allah ba hk bane samanne baxan iya hawa ba yimun
shiru mutum sai san jikin tsiya in baka motsa jikinka ai cutace xata kamaka hh wace cuta sai dai
karame da'ace karame ai gwara ace kayi kiba eyye lallai ni da'ace ba karatun lpy kike ba zahra
da anga shirme a hakanma mai makon kidinga abinda xai ciyar da lpyr ki gaba kinbar san jiki
xai cuce ki kaga su kaka kenan kikga ni xoki hadan kayannan dasu gobe Alhaji xai tafi shago.
Duda Alhaji ya tsufa yayansa sun taso sunai ms komai hakan baisa yakashe xuciyarsa ba
kullum yn xuwa shago in xaem nanan su tafi tare dan yace jira sai wani ya baka ko roko shike
kawo raini .
Tunda zaem yazo hutu kullum yn gidan su zahra suna shan fira duk irin abinda umma ke mai
bai kulawa.
Yauma kan hanyarsu ne na xuwa makaranta dan yace yau xafira ta huta shi xai kaisimu xai
kuma xo ya tafi dasu hirarsu suke gwanin sha'awa zahra ce agaba xafira da xakiyya abaya tun
kunnowarsu area din akan idan jafar karaf ya dora idanunsa kan xarah dake dariya hankalinsa
inyai dubu ya tashi wani kishi ya cika masa rai.. Saida suka dan jima a motar kamar bazasu fitoba sannan zafira da xakiyya suka fito suna
dariya ita kuwa zara fafur taki fitowa wai ita ba'anan zafira ke sauketa ba shi kuma yace wlh ba
inda xai kara jin ya rantse su xakiyya suka fito fitowa yai yaxago barin da take ya bude gami da
dan durkusawa haba kanwis pls ki futo kinga na rantse ta juyar dakai gami da makeshi alamar
a'a ya kaikaici idonta yai mt gwalo karaf a idanta aiko tace vaxata fitoba yai saurin durkushewa
ya km kunnensa pls kinga na rantse tai dariya daga yau saika daina saurin rantsuwa jafar yana
daga nesa vaijin avinda suke fade saidai idanunsa na hango ms drama dun da suke idanunsa
suka kada sukai jajur lallai yarinyar nan ta rainashi wato bama ta taba xata santa yake ba kenan
ita tanacan da wani yi hakuri yar kanwata ki sauko xan saya miki ice cream da chocolate
promise yace promise ta fito tana dariya yai saurin rufe motarsa da karki fito mn can ta hango
jafar xai juya da sauri tai gunsa yah jafar ta kwala ms kira kamar karya tsaya xuciyarsa tace
xamto jarumi mn ta karaso dan Allah kaxo ku gaisa dawa inkaje ka gani to baxani ba wallahi sai
kaje me duda sun saba wasa yau sai yaji yarinyar ta bashi haushi tama raina ms hankali wato
hartana da kwarin guwar nuna ms masoyinta ni na jama kaina ya fada dakaimai bansan mgnr ta
fitoba dan haka ya maxe ban saniba bata cika jan xance va ita sai ta basar nadai fuskanci yah
jafar bakasan kugaisa da yah xaem sai yaji duk kunya ta rufeshi mai ys yacika garaje yai dariya
haba ni ba isa suka yo gurin kafin su karaso zaem yaxo ya mika ms hannu jafar ko eh ai na
ganeka yai dariya mai yasa kannen nw sunce kai farine yah mubarak baki kaga in akace xa'a
hadamu xan gano tunda kune kawai frnd nasu na kusa yai dariya ina mubarak din shi ance
bakine kamar yar dunarmu xahra tasan da ita yake tace dadinta mai fadinma dunanne oho dai
nafi wasu ko ba hk ba jafar sukai dariya baki daya.
Abu kamar wasa zahra tarasa mai yasa take jin zafin mata inta gansu da jafar koda kuwa ada
tana ganinsu tare koya batasan ace baya kusa da ita suna hira to wai mai hakan ke nufi ta
tambayi kanta sansa kike kishinsa kike xuciyarta ta bata amsa iba baxai yuwuba ta fada a fili.
*********************
Haba malan karka bada maxa mn karasa waxakai shakko koma ince tsoro sai mace kasan
Allah danine da tuni anrufe wannan babin dan wallahi da tuni na fada mt uhum mubarak kenan
ai garani na na iya fada mk kaida ka kasa fadawa kowa kabarshi yn nukurkusarka kai kuma ka
vada wa kenan kaga malan bansan sharrifa ai shiyasa naga san na ramar dakai hhhh to wace
sharrin naka ya hango oho pls kafadan sai dai inka yadda na fadi ba dai dai ba xaka fadan ko
wace eh naji wace inbanda zakiyya hhhh jafar yaushe ka fara duba yai dariya aiko karamin yaro
xai fiskance ku gaba daya kunasan juna kun kasa showing kai kake ganin haka mata sunada
wuyar fahinta kuna mutunci kana cewa kanasanta sai wulacin kaga ni shine banso hhhh to
basan gaske kake ba aishi so bakaji ana cewa rigar wahala ba to dole kasata kafin ka warke.
Tun jafar da mubarak na boye boye harsuka hakura suka bayyana abinda ke ransu soyayya
mai karfi ta shiga tsakaninsu yayin da zafira da zaem tuni sukai nisa asan junansu.
Jafar ya takurawa zara kan yanasan aturo dan hk tasamu muhd ta fada ms dan bata da
kamarsa shine yasamu malan y fada ms yaiko farin ciki sosai dan burinsa ya aurar da zara'unsa
. manya sun shiga mgnar tun sa'adda umma taga irin kufin da ake kawowa na nagani inaso
kawai hankalinta ya tashi sosai hankalinta bai kara tashiba saida taji sunan mahaifin jafar
hankalinta ya tashi sosai dan haka ta tashi tsaye sosai.
Abu kamar wasa asirin da umma take ya fara daukan jafar dan insuna