Showing 3001 words to 6000 words out of 19651 words

Chapter 2 - Zahra Yar Amana Book Complete by F.A Yau.pdf

P.A Yau   

25 Apr 2025

1986

karfin guwa kai tsaye
nasarawa ya wuce dasu koda suka isa yai emergency dasu da gudu ya dauketa sukai ciki sukai

kuwa kacibus da wata doctor ta tausaya musu duda ta tashi anman hk ta tsaya ta basu tai
makon gaggawa ta baima malan takarda gashinan ana bukatar wannan da gaggawa dan sai
anmata yar karamar tiyata sai mun mata dinke dinke in kakawo kabaima nurse xata baima
doctor mai duty kai tsaye ya wuce gurin rubuta kudi sai dai mai kudin sunfi karfin tunaninsa
baidasu bai kuma bada ajiya ba ya dawo ya xauna ya rafka tagumi.
Komai ya tuna oho yai dakin da xaran take Allah sarki muktar har ynx vai tafi ba ya bashi
takardar ya duba dan rokon likitar ta tafi muktar yace wallahi baba banda ko dari jiya nakai
balance dake mashin din bane ya tsurama yarinyar ido tausayinta yakamaahi yarinyar tun
xuwanta duniya take wahala har yau furai ta hanta sukuni. Muryar nurse yaji na cewa malan kaifa muke jira kakawo abinda doctor ta rubuta in ba haka
ba kadauki yarka ka kara gaba ya kalleta dudu du batafi sa'ar kharima yarsa ba anman tarike
kugu tanai masa tsawa kabi kawani tsareni da ido ko so kake inxama maganinne yi hakuri
yanxu xanhe ah karma ka kawo tai tsaki tai daya gadon. Muktar ya dafa baba gwanda akawo kudin kar yarinyar ta galabaita wallahi muktar bandashi
to baba mai xai hana kasaida mashin dinka to banda abinka ina xan samu mai siya shi ba
kamar goal bane eh to hakane anman da gwaji akan dace muje nasan wani mai siya summa
manta ita daya suka bari suka tafi. ******************

Nurse ce taketa bala'i haba wannan ai rashin mutunci ne mutane sukawo yarinya su gudu
subarta fada take ba kakkautawa.

Kai wannan nurse din ta fiye fada bari na leka naga waya tabota doctor din yai dariya indai
mairo ce sai ka gaji da jinta.

Matashin saurayin dabaifi shekara sha takwas ba ya fito daga office din yadda yaga yarinyar ta
bashi tausayi haba nurse ku dubata mn mudubata kamar yaya baka ganin halin datake ciki ne
ko so kake ni inxama mganin da xamu mata mun basu wanda suka kawo sun gudu ya fiskanci
nurse din yar xafi ce don haka yai tsaki ya koma office din doctor.
Pls doctor kataimaka ka ceci rai yarinyar na cikin wani hali aikaji mai tace basu kawo alluran
bane ni rubuta min sai in kawo yace muje naganta bayan yadan duddubata ya ya rubuta masa
mgnin shi kuma yai wajen biya.

Datai makon Allah dana yaron doctor yai mata komai shi kuma yaxauna dan kula da ita.

Duk inda muktar yasan xaikai malan dan sayen mashin dinsa yaje anman ba labari dan saidai
sice bayan sati yaxo ya amshi kudin sai asannan ya tuna ita daya ya bari hankalinsa ya tashi
watakilma ta mutu inyaje to maixaice da ma'aikata suna tafe muktar na kwantar masa da
hankali har suka isa.
Inda suka barta wayam hankalin malan inyai dubu ya tashi wata nurse ya gani xata wuce ya
tambayeta ta nuno masa emergency room tana ciki da sauri ya shige gadonta ne na karshe

tana kwance sai wani matashin saurayi dabaifi muhammadunsa ba axaune abkujera da'alama
bacci yakeji muktar yace baba bara naje gida karsuga ban musu sallama na tafi toshikenan dan
albarka nagode yaron da ke xaune ya dago kai yaga yana shafa mt kai kasanta ne baba eh
yaro diya tace Allah sarki ya mike daga xaman da yake ga guri xauna yi xamanka.
Anman baba mai yasa ka tafi ka barta wallahi ba tafiya naiba naje nemo kudine gashi duk
yadda xanyi nayi bansamuba haka ne karka damu anbiya anman dan Allah baba kadena irin
haka gangancine kaxo kabarta ba kowa gwandama ka tsaya inma mutuwa tai ku koma da ita eh
hakane duk na gigice ne wallahi ai dakyar muka samu nurse tabar xancen da cewa tai baxata
tafi ba sai ka dawo wallahi police xata hadaka yaxaro ido towa ai ansha kanta akiyaye gaba dai
insha Allah.

Ya mike baba ni bara naje kar anaiman agida to yaro baka fadan nawa aka kasheba yai
murmushi baba kenan karka damu ni dan Allah nai wallahi nagode yaro Allah yasaka yanata
saka albarka yaron na amsawa Allah ya kara sauki amin yaro sai dai baka fadan sunanka ba
yashafa kai sunana *Zaem* kijerar da ya tashi malan yabi yaxauna tunanin yanayin rayuwar
xaran duk sukabi suka cika masa rai yadda aka haifeta yadda take tayuwa duk suka dawo
masa baisan sa'adda hawaye suka biyo kuncinsa ba.
**********************
***********


*wace ce Zahara*

Dina haifaffiyar garin kano ce mahaifinta hamshakin dan kasuwane sananne afadin Nigeria su
shida iyayansu suka haifa biyu sun rasu tun suna yara sai yayansu mai suna zaem mai bimasa
zikir sai ita Dina dan autansu salman kasantuwarta mace daya da suka mallaka yasanya duk
san duniya suka dora mata.

Lokacin da dina ta kammala secondary ne yasamu damar tafiya sch of hygiene inda take
environmental health.
Ranar da baxata taba mantawa da ita ba itace ranar exam dinsu ta parasitology ta xauna
gefen wani saurayi shi dan EVT ne yayin da ita take yar EHT kafin akawo papers har sun saba
sunata hira akan nata course din yafi dole ya girmamata shi kuma yana ta zolayarta.

Tundaga sannan suka xama frnds indai ba lecture ce dasuba xaka samu islam cikin mata duk
inda kaga dina kaganshi kai ko agidansu dina ansan da xaman abokinta islam.

Ada dina batasan hygiene anman yanxu koda dad yai mata batun yin jamb ai sai cewa tai
tafisan kawai tai diploma a health inyaso daga baya tayi degree din aiko ya kyaleta.
Dina batasan tasaba kuma tanasan islam ba sai da sukai hutun semester ending dake shi ba
dan kano bane ya hostel ne .

Dina na NDll dad yace aure xai mata da dan abokinsa aiko tahau ta dire ita basansa tana da
wanda takeso yace waye ta fadi mai yace shikenan ya aminta anman xai bincike.

Sati biyu da batun yakira kan yanasan ta rabu da yaronnan baida asali tace ina ita haka
takesan abunta duk yadda yaso ta rabu dashi taki .

So yagama rufe mt ido dad yace shikenan tayaji xai auranta dashi anman tasani bashi ba ita
yayunta sukai sukai taki ita ta yadda haka aka daura auran.


Murna gurin sabbin ma'auratan ai ba mgn idanunsu ya rufe basa tunanin komai haka islam ya
dauki matarsa sai bauci gaba daya suka watsar da karatun.

Zuwansu bauci komai dai dai yake tafiya kafin rayuwa tai wuya su kwaso su dawo kaduna
anan dimma ba dadi tsi tsi suke in anci na rana ba lallai asamu na dareba haka dai sike hakuri
ana haka Dina ta samu ciki gata da dan banxan laulayi duk tabi ta rame komai yai musu xafi.
****************
Cikin ta nada wata bakwai tace xata kano ganin gida yace ina ba inda xata bacin basanta
sukeba tace itadai haka xata tafi.

Agajiye ta sauka ga yunwa da takeji yadda mamanta ta ganta yasa dasauri da abinci ta fara
taryarta aiko sai loma kamar ba dina mai kincin abincin data sani bace aiko sai hawaye dad
yana dawowa yace vaisan xance ba taxo tabar masa gida tana kuka mama nayi yan uwanta na
bashi hakuri yai kemai mai haka bata kwanaba ko abincin bata gama ciba ya korata.
Haka ta dawo gida tana kuka maiyasa dad baxai mata uxiriba ta gane kuranta .

Duk yadda dina xatai islam yakaita danginsa yaki yanxima yashiryane dan xuwa xaitawo da
kakarsa tai tai xata bishi yace tayi hakuri inta haihu inxasu maida kaka sai su tafi tare ahaka
sukai sallama ya tafi.

Kwanansa hudu da tafiya ta haifi diyarta mace dayake yabar komai ranar suna aka yanka rago
taci sunanta *zahara*.

Tun abin bai damun dina har tafara damuwa dan yau watan islam uku bako labari bashi ba
kakartasa har bauci taje sukace baixoba daman ai daga Niger yaxo canma vasu da tabbacin
inda yake koma dan canne aiko tai kuka mai isarta ita bama kanta takemaba sai yarta itace abin
tausayi.
Watanta tara da haihuwa ta kuma gwada xuwa gida aka kuma kwatawa bama su tsaya suji
bayanintaba ko ganin abinda ta haifa suka korota ta dawo kaduna.

Tun dawowarta daga kano jiki yaki dadi ciwuka kala kala ga ba dangi kusa sai wata makociya
dake kula da ita.
Shekaran zara biyu tana gudunta ko ina harda dan gwarancinta yarinyace mai shiga rai tashaku
da makociyarsu ita take mt komai wani sa'inma agunta take kwana itama ta yayeta.
*****************

Yaukam jikin dina yaki dadi hajiya barira keta bata baki kan ta rage damuwa sai tai murmushi
umma kenan nidai ko bayan raina kitaimakeni ki riken xara koda babanta xai dawo kibashi
diyarsa haba kekuwa cuta ba mutuwa bace sai kikaga kinga girmanta ni ban ganiba.

Zara xaune keta faman bugun uwar da gwarancinta ki tashi ta mike ta dauko takalmi yadda taga
tanayi kamar xata daketa ganin bata kulata ba sai kuka umma barira ta shigo haba dina yaxaki
bar yarinya na kuka aiko yadda ta ganta ya kidima ta subhanallahi ta dauki xara aiko babu uwar
ta mace.
Tun rasuwar xarah babu wanda yaxo gurinta dan naiman xara haka take ta kula da ita itama
fa sai kansar mama dan haka kaninta sunaiman dake kano yaxo ya tafi da ita da yar amarta.


Tun zuwansu gidan matar malan furai tabi ta tsani yarinyar dan kawayenta sunce watakil yar
malan dince yayarsa ta rufa masa asiri ta rike yarinyar ko lekowa batai dan in ba haka ba kuwa
taci na jaki.

********************

Yayan malan biyar hudu mata daya namiji duk sunyi aure muhd ne kawai agida Allah ya hada
jininsa da xara duk yadda umma taso rabasu ta kasa hakan yasa take cewa xaran mayya ce.
Muktasira itace babba zulfa mai bi mata sai bilkisu mansura itace karama

Muktasira da bilkisu kamar uwarsu sike sun tsani xara vabu irin hantarar da basa mata indai
sunxo gidan.
Mansurace dai ba sawa ba fitarwa bata shiga sabgarta yayinda zulfa ke tausayin yarinyar ko
kwancen kayan yayanta ita take kawowa har saboma tana kawo mata halin malan gaba daya ta
deve su.

Ko bayan rasuwar umman xaran zulfa tace xata dauki xaran umma tace indai ta dauka sai ta
tsine mata lokacin xara na primary 3 aiko axaba kala kala dan daman idan umma nasa wa
arage mata.

Makarantarma sai ta gadama take barinta duka ba kama hannun yaro abinci ba koyausheba
duk wai tanasan ta mutu.

Maganar xara da yaji ya katse ms tunanin da yake tace baba kuka kake yace a'a gumi ne ta
yun kura xata mike bari naima fifita sai ta kasa wash kafata sannu xara kiyi hakuri asannu xaki
warke to baba.

Wajan hudu zaem da kakarsa suka xo dan tun da yakoma yabata lbri tace xata xo koda malan
yagansu yaji dadi duda bai sansuba sai yaji ya yarda dasu ya barmusu xara yace xaije gida ya
dawo .


Koda malan ya koma gida baibi takan furairaba wanka yashiga sannan yaxo dan yin sallah itako
koda taga yadawo shidaya batare da gawa ba sai takaici duk ya rufeta dan taso ace ta mutu
duda tana tsoron kar axargeta.
Sai bayan yama idar da sallane ya tuna baiko ci abinci ba tun karin safe tana kallonsa ya gama
komai xai fice bata tambaye shi mai jiki ba malan baxaka ci abin ci bane yako watsa mt wani
kallo gami da tsaki ya fice.

Saida ya tsaya ya sayi biredi duda bashi ya dauka sannan ya wuce asibiti sunanai sai dai
xaran na bacci zaem ya fice inna nabgefe a xaune suka kara gaisawa da da malan sannan take
kara tambayarsa mai yasamu xahran yake fadi mt ai gini ne ya fado mata ta nuna tausaya
warta sosai kafin su tafi harda ajiye masa kudi gashi koxa'a naima yaiko ta godiya. *******************
Satinsu biyu a asibiti aka sallamosu ta warke sosai saidai karayar dataine sai ahankali.
Duk xaman dasukai a asibiti umma furai bata taba koda dawasa tace ma malan yamai jiki ba
balle tai gigin cewa xataxo dubata a asibiti balle kuma sauran yayanta inka dauke mansura da
taxo sau daya sai xulfa da kullum sai taxo muhd kuwa shi yaxama mai jinya harsun saba da
xaem kai kace sun shekara danshima kullum yana tafe shida kakarsa. Makotansu xaran kuwa kullun sai an samu mai xuwa.

Koda suka koma gida ma kullun gidan akwai masu xuwa kaxalika da abinda xasu kawowa
xaran ko an baima umma cewa take bataso duda kuwa ranta naso.

Ko agidanma umma bata kalletaba balle tamata sannu kallon kirki bata isheta ba dan
tafuskanci malan babu abinda xaiyi sai muxurai duda kuwa randa xasu dawo yaja mata kunne
kan xaran takuwa ji dan saidai hararar ba damar duka.

Yadda xulfa'u ke wani kula da xaran ke mata girki yasa take masifar jin haushinta harma fiye
da muhd danshi tace xahra ta lashe ms kurwa kumadai tafi sansa dan tace da namiji jari.
Ba'abinda ke kaita dakin xahra sai abinci shim daga bakin kofa take tura mata tai gaba.
********************
Zahra ta warke sosai dan harta koma makaranta ayanxu komai yai mt sauki tun wani duka data
mata malan bayanan makota suka kira mt hijba shikenan ta dena dukanta saidai uban aiki dan
ita in akwai abinda ta tsana jami'ai masu saka uniform dan haka saidai xagin da masifa agidan
in malan bainai xara da ita damai xaman kanta daya ne babu kwaba ina xaki ko ina kikaje babu

ruwan umma dik dadewar daxarai aguri ita burin umman yau yarinyar ta lalace tunda dai taki
mutukedai.

Tun kwanciyar xahra a asibiti xumunci ya kullu tsakanin gidansu xahra da gidansu xaem dan
har hutu take xuwa yi musu sunyi harsun gaji kan malan din yabasu xahran yace ina shi xai rike
diyarsa.

Awoyi na shudewa kwanaki na tafiya kaxalika shekaru yau take ranar farin ciki gurin xahra dan
yauce final pape dinsu a waec wadda daga ita sunyi bai bai da secondry murna gurinta ba'a
mgn tun jiya da dare in tafarka saitaga still dare ne gani take goben taki xuwa gashi kuwa taxo
burinta ya kusa cika xata kammala makaranta ta auri isma'il dinta abinsanta wanda tun tana
karama batasan kantaba yake kula da ita ko lokacin daxata tafi garko malan baisan boarding
shi ya sama mata day science lokacin yana teaching a science and technical lokacin da ya
kammala masters dinsa yasamu lecturing a northwest university dan ashekarar aka bude ta
duda kuwa da karancin shekarunsa.

Umma furaira bata taba daukan batun ismail da gaskeba sai da taga ankawo kudin aure har
dubu hamsin kai hargidan daya gina saida munafukai suka kaita aiko hankalinta ya tashi dan ko
rabin kudin auren ba'akawo ma yayanta ba acewarta babu ta yadda bare mara asali xatafi
yangida kuma ba yanxu ta shiryama auran xarah koma xatai aure tai alkawarin ba inda xata
hutaba.

Aikuwa takanas ta aika muhd ya kira mt atine dillaliya ta saida mata kayanta kawarta xata
rakata gurin malamanta tace indai tana raye saita hana aurannan ko xata tafi tsirara.

Yayin da adaya hannun dangin zaem sunma malan kara dan kayan daki kam sun kammala
mata malan sai xumudi yake burinsa sai cika xai aurar da xarah duk yayansa inkadauke xilfa da
muhd shima da yake yana xariya babu mai farin ciki duda kuwa umma tacema xulfa inbata cite
hannunta kan mgnar auranba sai ta tsinemata hakan yasa ta dena zuwa ta koma haduwa da
xaran gidansu xakiyya xaton umma ta ji batunta.

Iya kololuwa hankalin umma yakai ga tashi ganin kullum batun auren kara karfi take kudinta
nata tafiya abanxa dan xara duda ta taso cikin halin rashin kwaba mutunce mai ruko da addini
bata sakaci da addu'a kaxalika shima angon.

Kinsan mai sai kin fada na gano mana mafita kinga inbatun yandanfarar malaman nanne kibarni
dan Allah ke matsalata dake kin cika garaje tunda munbi tacan va'adace ba inkina dabkudi
kawai gobe kishirya sai kura me kuma xamuyi acan acandinne uwar ismail ke aure muje
mukitsa mata xata iya hana auran kema daba dankiba kike gyashin ya aureta inaga uwassa
kinkawo shawara Allah yakaimu goben kedai.

******************
Da duku duku haka suka tafi kasan tuwar malan baya gari ai kuwa tara ma acan ta musu saka

makon binta tasan gidan sun kuma saba da mahaifiyar ismail din lokacin tana aure anan
unguwar gini sunko samu karbuwa ai kuwa suka xugeta tas karya da gaskiya haka suka fada
mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login