Showing 21001 words to 24000 words out of 25151 words
Chapter 8 - The Sexxy Boss Part 4 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt
ta ,lumm ya shige ta fara sama tana kai kawo akan sa .... A haka har aka fara shirin shiga Masallaci .
A hankali ta sauka a kan sa tana komawa gyefen sa , hannun sa yasa yana rungume ta , a tare suke sauke numfashi . Hancin ta yaja yana dariya tare da cewa " I love You Tawan ,komai naki daban ne da saura , Na wahalar dake baki yi barci ba ko?? . Lumshe idanun ta tayi don tabbas a gajiye take , murmushi taji yayi mai ɗan sauti tare da cewa" Amma fa ban gaji ba har yanzu . Bari mu watsa Ruwa Na shiga Masallaci ,ina dawowa zamu cigaba .
Rintse ido Umaima tayi tabbas taji daɗi kuma taji wuya , A hankali ta fara ƙwada kirar sunan RAMSY Tare da cewa " Kin cuceni gashi ya kusa kashe Ni ,wai kuma a haka bai gaji ba , keda wane?
Saurin kame bakin ta tayi jin ta kusa katoɓara , Yah Umair watace , tabi ta biye mawa Hajiya Kaka suka dinga turarani da wasu magunguna masu..... Wow' a ina take?? Yayi maganan a kasale yana murmushi, cike da jin haushi Umaima tace ' Katsina Ya Umair ,ya kamata ka aika aka mata a hukunta ta har gida. Bani numbern ta? Kai tsaye Umaima ta fara karanto masa numbern RAMSY HERBAL 07032209881 .
Kirar ta ya ka mata muyi mata godiya... ,Fiddo da idanun ta Umaima tayi kamin tace " Me yasa ? Ya Umair ita fa tasa ka kusa maimata n.... Shiiiii yayi saurin daura yatsar sa a bakin ta....!
*🕊️THE SEXXY BOSS🕊️*
*Littafin THE SEXXY BOSS na kuɗi ne , Regular group ₦300... VIP group ₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki turo da katin MTN ta wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ku tura ta wannan number 09061466409*
***
Dakatawa Tayi da maganan tana cuno masa bakin ta gaba , murmushi ya kuma sakin mata tare da cewa " It's okay , Ba zan kira ta ba ,Duk da na san bazamu ƙara ƙwana biyu ba ,ke da kanki zaki sa mu kirata ...Shiru Umaima tayi bata tankasa ba , idanun ta na a ƙasa , don har a wannan lokacin bata bari suna haɗa ido saboda kunyarsa da take ji . Na wahar dake da yawa ko ? Shiyasa kike jin haushin Sis RAMSY , Ni ne mai laifin ,cox Ni nayi komai . Murmushi Umaima ta yi tana muskutawa tare da sauke ƙafafun ta ƙasan capet din dake gyefen Bed ɗin , A hankali shima ya sauko daga ƙayataccen gadon don bin bayan ta su nufi Privacy a tare . Da sauri Umaima tayi cikin Toilet din don kunyar Umair take ji . Tana shiga ta nufi baf tana shigewa , Dai dai shima yana shigowa .
Dariya ne ya kusa Kamasa ganin duk tsalle² n da Umaima keyi Saboda shine kar ya ƙare ganin ta . A zuciyar shi kuwa cewa yake" Zaki daina ne nan kusa. Takowa yayi har inda take kamin taga yasa hannun sa cikin baf ɗin yana jin ɗumin ruwan da ta shiga . Cikin wani Murya mai tattare da so da kulawa ya dube ta yana cewa " Bai Maki Zafi ba?. Ɗan girgiza kai tayi da sauri tare da cewa " A'a yayi mun wannan dai dai. Juyawa yayi yana nufar Mirror tare da tsayawa yana kallon kasa , a hankali kuma a ɗan sace ba tare da ta bari ya ganta ba ta ɗago da idanun ta ,tana kallon Umair da yake gaban madubin hannun sa na cikin sumar kan sa da yake ya mutsa shi . Tsayawa tayi tana ƙare ma halittar sa kallo . Idon ta Ne ya sauka a saman gashin da ya kwanta luff a faffaɗan ƙirjin shi . To tsayuwar kuma me yake yi acan? Shine tambayar da take mawa zuciyar ta .
Ɗago idanun ta tayi tana kallon fuskar sa ,nan taga lulun idanun sa na akan ta ta cikin mirror ɗin ita ya zuba ma manyan idanun sa. Saurin juyawa tayi tana sa hannun ta tare da fara gasa kanta da ruwan ɗumin . Duk da shi ba gwanin fara'a bane ba ,yau ya tsinci kan sa cikin matsanancin Fara'a marar misaltuwa . Ba tare da ta fahimta takowan sa ba , taji motsin sa a gyefen ta ,saurin kallon sa tayi nan ya kashe mata ido ɗaya tare da sakin mata murmushi hushiryar sa na bayyana . Sunkuyar da kan ta tayi ƙasa .
Ji tayi yasa Wani abu a roba yana zuba mata a ruwar murfi kusan biyu ,kana ya kalleta yana cewa " Babu zafi ki daure Kinji My one.
To amma ai Ina jin raɗaɗi akasin da baya da bana jin komai . Shiru yayi mata yana sa hannun sa tare da zuba ruwan yana gasa mata wurin sosai bai tanka ta ba. Jan bakin ta tayi tana shiru a zuciyar ta tana cewa " Ba zan iya da wannan miskilanci n ba ,dole zan saka ka sauya ,sai na koya mishi magana sosai . A haka shi yayi mata komai kamin daga bisani tayi wankan tsarki a ƙaurace cikin sauri ganin ya cire short nicker din jikin shi shima yana wanke kan shi . Tun da ta rufe idanun ta har ta fito bata buɗe , Shidai Umair yanzu lamarin Umaima dariya yake basa . Koda ya fito bai bi ta kan ta ba don sauri yayi yasa jallabiya yana ficewa tare da nufar masallacin dake nan kusa dasu .
A natse Take shirin ta kana itama ta nufi Sallaya tana fara sallah bayan ta gama sosai yayi Addu'oi kamin daga bisani ta nufi mirror tana shiryawa , tsaf ta goge fuskar ta cikin powder Kamin ta nufi bed ɗin ta ta gyara shi tare da sauya bedsheet ɗin . A hankali ta fara tuno da maganan Hajiya Turai , cikin sauri ta saki pillow tana yo wajen bedroom tsoro ne ya kamata , Idanun ta a lokaci guda suka ciko da ƙwallah sai hawaye , kaman zata juya sai kuma ta kasa yin hakan...nufar ƙasa tayi tare da buɗe ƙofan ta tana nufar farfajiyar gidan , da gari har a lokacin baiyi haske ba . Ganin Umair yayi wanda da'alama isowan sa kenan. Saurin ƙari ko wa yayi kusa da ita tare da bin ta da kallo na mmkin ganin ta a nan .
Ƙasa tayi da kanta tana kasa masa magana duk da bai tambayeta ba ,hannun sa ya kewaya kugun ta yana rungumo ta jikin shi . Let go inside". Nufa cikin falon ta sukayi a tare , zaunar da ita yayi a kujerar falon kana ya zauna gyefen ta. Mene ya faru kika fita waje??. Yayi maganan yana sa hannun sa tare da goge mata hawayen dake saukowa daga kuncin ta .
Cikin sauri ta ɗago da Fuskar ta tana cewa " Yah Umair baka ga kowa a waje ba da ka fita ?. Shiru yayi yana kallon ta , kamin ya motsa labban sa yana cewa " An riga anyi settling ɗin komai . Shiru tayi kamin taji yana kuma cewa " Momy ne ta sanar Maki? Nasan tun jiya Abun da kike ƙoƙarin faɗa mun kenan . But ban saurare ki ba ,saboda idanuna a rufe suke , kuma nasa anyi solving Matsalar .
Ya Umair meya haɗaka da Momy na?? Ina So kaje ka durƙusa a gaban ta ka bata haƙuri , indai kana Son Auren mu ya cigaba da wanzuwa cikin ƙwanciyar hankali , ita Fa Momy na ce ,kuma duk yanda Take ina Son ta , Ka.....Hannun sa taji yasa yana rufe bakin ta . Kallon kallo suka tsaya yi ,ido cikin ido kamin taji Muryar yasa ya katse ta da cewa" Zanje Umaima ,badon kowa ba saboda ke.! Kin san ina Son ki kaman yanda kike Son ta .
Murmushi Umaima ta Saki cike da jin daɗin tana sa hannun ta tare da rungume shi , hawaye ne ya gangaro mata , a zuciyar ta tana cewa" ALLAH yasa Momy ta kauda wannan adawan ƙiyayyar daga yau .!
A hankali taji ya raba jikin ta da nashi . Zaki iya tafiya ko na ɗauke ki ,kin gaji na sani , kin ga sai ki ƙwanta kamin a kammala hidimar karin kumallo . Murmushi tayi tana miƙewa tare da kama hannun sa Yah Umair zan iya. Nufar Bedroom ɗin suka yi zuciyoyin ko wannensu cikin farin ciki . Tun da ta kwanta bai motsa ba sai yaji tayi barci tayi nisa ,sannan ya mike a yanda yake da jallabiyar ya nufi farfajiyar gidan , moton sa ya shiga ba tare da Son rakiyar kowa ba ya nufi gidan Hajiya Turai kai tsaye .!
Ɓangaren Hajiya Turai kuwa tun maganan da Umaima ta faɗa mata ta kasa zaune ta kasa tsaye , Ina Son mijina.! Shine kalmar dake mata yawo a ƙwaƙwalwa duk jin ta take wani iri , a haka take kai kawo a Kitchen zuwa dinning area. Fitowa tayi hannun ta ɗauke da bowl dake cike da Farfesun kaji tana nufo dinning area. Hangosa Tayi zaune a kujerar Falon nata ,jin motsin ta yasa shi tashi daga tsaye tare da juyowa yana kallon ta . Wani Irin bugawa ƙirjin ta yayi da faɗuwar gaba na tsoro Tuni bata san lokacin da Bowl ɗin ya kuɓce ma hannun ta ba yayi kasa.....!
*AUNTY MMN TEDDY*
End🕊️
*Complete littafin THE SEXXY BOSS 2,3&4 ₦500 Zaku iya turo da katin MTN ko ki tura ta wannan account 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...Ga masu buƙatar magana dani Maman teddy kai tsaye,zaku iya magana dani ta wannan number 08081202932 Idan kuma VTU transfer zaku tura sai ku tura ta wannan Numbobi 09061466409...*
Jikin Hajiya Turai ta ko ina Rawa yake yi kaman mazari ,da ganin ta kasan babu gaskiya a tare da ita , ƙwarjinin sa ne ya cika mata ido , Sam ta kasa sukuni Har Umair ya takowa zuwa inda take tsaye . Ɗago da idanun ta tayi tana kallon fuskar sa da ya zuba mata lulun idanun sa ,sam ta rasa gane inda Ya nufa , shin me yazo yi mata da wannan sanyin Safiyar? Ko abun da ta daɗe tana shukawa yau dubun ta ne ya cika , Hankali tashe ta zuba ma fuskar sa ido bakin ta na kyarma , tana shirin yi masa magana ne ta ga ya sunkuya yana zubewa zuwa ƙasan ƙafafun ta , inda Bowl ɗin yake ya miƙa hannun sa yana ɗauka da murfin ,dai dai Mai aikin girke² nata na ƙarikowa cikin sauri ,don tun daga Kitchen taji faɗuwar Bowl ɗin hannun Hajiya Turai ,wannan yasata cewa babu shakka wani Abu ya faru a dinning area . Miƙa mata Bowl ɗin Umair yayi ,yayin da ita kuma Hajiya Turai tayi saurin raɓa su tana nufar tsakiyar falon ta . Sam ta kasa zama ,sai dai tsayawa da tayi , ƙwaƙwalwarta na juyawa da tambayar kan ta ko dai Umaima bata faɗa masa komai bane ba akan ta?.
Ba tare da ta lura da isowar sa ba , Muryar sa cike da kamala taji yana katse ta da cewa " Momy ki zauna muyi magana. Kallon sa tayi tana jan jikin ta a hankali ta zauna tare da maida hankalin ta akan sa . Tsaye yake bai zauna ba har ta zauna kana ya taka yana nufar ta , tsugunawa yayi gwiwowin sa ƙasa har suna sauti ƙassss na training irin na Jaruman Sojoji , hannun sa yasa yana ɗaurawa a saman ƙafafun ta , Shiru yayi idanun sa a ƙasa , kana Hajiya Turai taji wani irin yanayi ya kamata jin wani iri take a zuciyar ta ,tamkar Wanda aka mata bushara da kyakykyawar Abu . Ɗago da lulun idanun sa yayi wanda a lokaci guda suka sauya kala , Motsa bakin sa yayi , A yau duk ya kauda wani Arrogant voice nashi ya aje a gyefe , Momy Kiyi haƙuri ki yafe mun Duk Abun da nayi maki tun daga Farko Har zuwa yau ɗin nan Momy Please kiyi haƙuri ki yafe mun Don ALLAH.!
kasa magana Hajiya Turai tayi na tsaban mamaki , Ƙwallah ne ya fara saukowa kuncin ta , a hankali ta fara tuna kalamin Umaima " Momy ina Son yah Umair , Zan gyara shi yanda kike so, Amma Please ki daina nuna masa ƙiyayya da Son cutar dashi Don Allah Momy .
Mom .' taji muryar sa ya katse ta , cikin wani irin yanayi yake faɗin " Baki haƙura ba? Ohk Ki mun kome ye don kawai ki yafe mun Momy zan jure komai amma ina Son jinin ki Umaima kar ki raba Ni da ita.! Ko ya kike so na sauya Zan sauya , Kiyi haƙuri Don Allah...Ware idanu Hajiya Turai tayi tana kasa magana sai hawaye dake zuba mata . Hannun ta tasa tana tallabo fuskar shi , Umair na yafe maka Umair . Amma kai zaka iya yafe mawa Momyn ka? Wacce bata taɓa yi maka Abu na uwa da Ɗa ba?.
Me yasa ba zai yafe ba? Bayan kece ginshiƙin shi ko bayan Bana raye.! Saurin juyawa Hajiya Turai tayi gyefe tana duba inda taji Muryar Daddy da basu san da shigowan sa ba . A hankali ya sauko daga Stairs din shi yana ƙarikowa inda suke , fuskar sa fal Annuri , Alhmdllh shine furucin da yake yi har ya ida ƙarikowa inda suke . Yaro ɗan Halak baya taɓa duba Laifin iyayen sa ,kullum shi nashi laifin yake gani a garesu ,wannan yasa ma yazo yayi Abin da ya dace. Allah yayi maka Albarka Umair . Ƙwallah Umair yasa hannun sa yana gogewa kamin ya ce wani Abu ,cike da jin daɗi da farin ciki Hajiya Turai tace " Amin Alhaji . Umair kayi break fast kuwa? Nasan yanzu lokacin Exercise ɗin ka ne sai 9:00am kake karin kumallo . Ta ƙare maganan tana ɗago fuskar shi da hannayen ta tana murmushi tare da goge masa ƙwallahn fuskar sa . Murmushi yayi yana girgiza kai tare da cewa " Ban yi ba Momy.
Ohk kaga ashe yau yaro na zai taho karin kumallo ne Daddy shiyasa tun asuba gari naeuyi haske ba , na shiga Kitchen ,Zauna bari yanzu za'a kammala komai. Ta ƙare maganan tana miƙewa tare da kama Hannun Umair tana zaunar dashi daga saman cushines ɗin. Murmushi Daddy Yayi tana barin falon tare da nufar Kitchen .
Muryar Daddy ne ya katse shirun da cewa " Umair ka sauya ,tabbas haɗuwar ka da Umaima sauyi ce ,kuma wata haske a rayuwar mu duka . Murmushi Umair yayi yana kallon Daddy Kamin yace " Daddy ji nake a yau farin ciki a zuciyata sosai tamkar Mom ce ke a raye , haka nake ji a wanan lokacin . Nayi farin ciki da Momy ta chnja kuma ta yafe mun . Alhmdllh shine Kalmar da Daddy Yayi dai dai Muryar Hajiya Turai na karaɗe wurin da cewa " Daddy , my Son come for breakfast . Miƙewa Sukayi Daddy yasa hannu yana ƙara daga Umair yana jinjinawa kamin yace " Alhmdllh Umair Allah na gode maka da idanuna na ga wannan Rana . Murmushi Umair yayi yana cewa " Dad muje Momy na jira."
***
11:30am ta fara motsa idanun ta a hankali tana juyi a saman ƙaryataccen Gadon mai mugun ƙyau da laushi , wanda ita sam bata san Har rana tayi ba ,tun fitar Umair bata motsa ba sai yanzu . Jin motsin shigowa yasata ware idanun ta a hankali tana kallon hanyar shigowa , har ya ƙari ko inda take ƙwance bata motsa ba , sai dai idanun ta dana ware su akan sa . Zama yayi gyefen gadon yana ɗago da kan ta tare da kwantar da ita jikin sa . You wake up?. Yayi maganan yana kallon fuskar ta data lumshe idanun ta alamun eh . Ohk taho muje kiyi brush sannan sai break fast . Rana har Tayi baki ci komai ba. Saurin buɗe idanun ta tayi tana kallon fuskar sa ,kamin ta kai idanun ta ga jallabiyar da ya fita da ita da subahi . Yah Umair Ina kaje? Naga kaima baka shirya ba ,ƙarfe nawa yanzu ?. 11 ya bata amsa yana kallon idanun ta da take miƙewa daga jikin sa . To kai ina kaje ka barni inata barci baka tadani ba??. Ta yi maganan tana shagwaɓe fuska da yi narai ² kamar mai shirin sa masa kuka .
Eyya Sorry babe ". Gidan Momy naje na yi abun da kika ce ,and alhmdllh komai ya wuce yanzu . Ware idanun ta tayi tana kallon sa , dama Yah Umair zaka je?? Tayi maganan hawaye na taruwa a ƙwarmin idon ta . Yass me zaisa ba zani ba ,just because I really luv you , na fison ganin farin cikin ki fiye da komai . Kallon sa tayi cikin sauri tasa hannun ta duka biyun tana rungume shi tare da shigar da jikin ta zuwa jikin shi . Hannun sa yasa yana zagayo ta , tare da shafa bayan ta a hankali yana furta " Sorry . Tsagaitawa tayi da kukan tana kallon fuskar sa Yah Umair Ina son ka Sosai . Murmushi ya yi cike da jin daɗi yana motsa bakin sa zai mata magana yaji ta sa bakin ta tana haɗawa da nashi , tare da manna harshen ta cikin bakin sa tana kama harshen sa , Kissing ɗin shi take sosai da tsotsan Harshen sa , har a lokacin hawaye bin kuncin ta yake yi .kusan minti biyu kamin ta zame bakin ta ,tana shirin masa magana taji Muryar sa yana cewa " shi kenan kin gama? Kallon ban gane ba tayi masa , sai ji tayi ya cafko ta yana ƙara manna ta da jikin shi ,sam ba kiyi yanda ake yi dai dai ba .!
Dariya Umaima tayi kamin tace " Ya ake yi to?. Bakin sa ya ɗaura a nata a hankali yana