Showing 54001 words to 55607 words out of 55607 words
dazu fa abincin nan yake gaban ka Amma ko kad'an baka tab'a ba.D'ago Manyan idanunsa yayi masu cike da yanayi na bacci a lumshe yasauke akan Aj dake ta faman cusa pakora abakinsa.
A hankali kamar wanda akayiwa dole maganar cikin dan yatsinar fuska ya furta" yanzu idan nacemaka idan na fad'a maka naga yarinyar mafarki na zaka yadda.......Yakai karshen maganar cikin wani yanayi.
Ai Dasauri AJ yad'auki ruwa ya kora sanadiyyar shakewar da Ya fara da pani puri jin furucin na Dr.AMMAR,Kwalalo idanun sa yayi wanda har Dr.Ammar Sai da yayi dan guntun murmushi mai k'ara k'awata kyakkyawar fuskarsa ganin reaction din Aj.
A hankali yacigaba da magana cikin dakewa kamar wanda akayiwa dole yaa furta "mai kama da ita nagani sai dai wannan yarinyace dan bazata wuce ten yrs ba akalla kallonsa kawai Aj keyi kamar ya ga bakon halitta,cigaba da maganar sa yayi cikin natsuwa "kasan kuma dakyar yarinyar tasaki hannu na......
Labari yafara bawa aj.......
Zan bisu in samo muku rahoton.......
Nima zan baku labarin in naga ruwan like da comment.
share pls
💫A MAFARKI NASANTA💫
In my dream I know her
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔
BANYARDA ATAB'A MINI WANI B'ANGARE NA LITTAFI BA.INKUMA KIKAYI MINI GANGANCI NABARKI DA RABBA....
BAN YARDA A KARANTA MINI SHI AYOUTUBE BA SAI DA IZINI NA.
MASU TAMBAYAR COMPLETE BAN KAMMALA LABARIN BA YANZU NAKE TYPING....
------------------------------------------------------------------
--------------------------------------------------------------------
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCITION📚🖊️*
*💫P.E.W.A💫*
*Home of perfect essential writer's together we stand🤝*
*ESSENTIAL WRITER'S📚🖊*
*Pen🖊️*is migthier than the sword *🗡️*
*Free book*📙
EPISODE1️⃣
PAGE37
TYPING📲📲📲
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
.....Bayan nabaroka cikin shoprite din na fito in yi picking call bayan nagama amsa call din injuyo kawai sai naci karo da yarinya tsaye abaya na tana ta sakar mini murmushi,ida juyo wa ta kenan A hankali yarinyar ta furta mun cikin bayya! cikin murmushi ganin yanayin yarinyar yasaka nima nasaki fuskata wanda har zuwa lokacin mamaki da alajabi bai sake ni ba naganin kamannin yarinyar da nake yawan mafarkinta..
"Yaya zaka kaini gurin didin mu yanzu koh" da ta furta shine yasanya ni k'ara saita natsuwa ta.Kai kad'ai na d'aga mata badan nasan wacece yayar tasu ba,muna nan tsaye tana zuba mini surutu sai ga wasu samari mace da namiji inaga dai twins ne su sun doso inda muke suma kuma baka ga yadda suke kallo na ba kamar ydda nake kallonsu wanda ninasan kalllon rashin sani ne suke mini ganin na tare da kanwar ta su da ko sunan ta bansani na dan suna kama da yarinyar Sosai.
Gaisawa mukayi dasu Sannan suka nemi in basu kanwar tasu A hankali nazare hannu na dake cikin nata wanda ta rike gamm,rigima suka sha da ita dan tadage sai tabini nakaita gurin didin ta harda kuka sai da na lallasheta sannan nace taje zamu hadu gobe in kaita Amma duk da haka sai da namijin ya fisgi hannun ta tana kuka tana waige na harsuka sanyata bayan seat suka tada motar su,d'an nisawa yayi sannan ya furta a hankali cikin wani kalar sanyi "kaina ne ya daure shiyasa nakasa komawa cikin shoprite din
Yakai karshen maganar cikin sauke katuwar ajiyar zuciya na doguwar maganar da yayi.
Kallonsa kawai Aj keyi har yadauki ruwa ya tsiyaya yakai abakinsa,yau nakara shaida son da kakeyiwa wannan yarinyar mai yawa ne,ace har ka iya kallon yarinya yar shekara goma siffarta to ko dai yar shekarar goman zaka Aura yakai karshen maganar cikin kanne ido d'aya "kaga sai muyi rainota...Yakai karshen maganar yana sakin karamar dariyar shakiyyanci.
Harararsa Ammar yayi sai kuma yasaki dan karamin murmushi yana girgiza kansa na furucin Dr.Aj yana mai yankar tandori chiken A hankali yake taunar naman kazar bayan ya saka bakinsa Tare da lumshe manyan idanunsa da yake jin sun dan masa nauyi kasancewar rashin samun isasshen bacci da baisamu ba jiya a asibiti.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
MUJE ZUWA👓
Tun alokacin kusan kullum sai Dr.Ammar ya tsiri zuwa shoprite din ko zai ga mai kama da su lubna sai da yashare kwana goma bai hadu dasu ba sai arana ta sha d'aya ne ya hangi lubna itada ziyadah hannunsu rike da juna amma ita sai waige waige takeyi kamar tana neman wani abu kamar ance ta waigo daga gefen da yake tsaye ya rungume hannayensa.
'cikin masifaffen gudu ta zare hannunta cikin na ziyadah tana zuwa ta fad'a jikinsa ta rungume sa sai kuma tasaki kuka itakam ziyada sai ikon Allah take kallo,Ajiyar zuciya yasauke a hankali kamar wanda yaron da yake neman uwarsa sai da yaci wuya yaganta sannan ahankali yacigaba da lallashinta yana shafa sumar kanta."Bayya"ta furta cikin sanyi da dariya mai nuna farin cikinta.dama lubna tasha wa Kowa kai gidan su na rashin kara had'uwa dashi da batayi ba kusan kwana uku kenan duk aka tadosu makaranta sai sun kawota gurin Amma sai dai har su bar gurin basa ganinsa saboda suna shan ban ban wurin wani lokaci da rana yake zuwa sometimes kuma da dare su kuma da bayan anataso skull ne.
A hankali cikin kara kawata fuskarsa da murmushi ya furta your Name cikin harshen india suke maganar "LUBNA BABY " ta furta aunty nace mini haka Appah ma nace mini yaya ziyad ne da ziyadah kadai basa cemun baby murmushi yakarayi sannan yashafa kanta yana dagota daga rungumar da yayi mata ayanzu kan kafadarsa.
Itama ziyada zuwa tayi suka gaisa dashi cikin sakin fuska a hankali tunda yaji sunanta gurin lubna yafurtawa ziyada ya schl Lafiya lau ta amsa mishi cikin girmamawa duk da mamakin jin sunanta abakinsa.
Tattakawa yayi dasu har inda rantsasiyar motar tasa take dan bai fitowa da ko daya daga yaransu inzai zo nan,front seat yayi yajawo wata katuwar teddy pink colour da tacika extra seat na motar an rubuta mata baby Akan hular dake kan ta da ruwan gold.Mikawa lubna yayi,Ba lubna ba hatta ziyadah da ziyad da fitowar su harabar wurin yahango su shine ya shima yafito a motar da yake zaune teddyn ta burgesu ko ni mai kwaso rahoto ta burgeni matuka.
Farincikin lubna yakasa boyuwa tsalle kadai takeyi a wurin bayan takara rungumesa.
Bayan motar yakara budewa ahankali ya fiddo da wasu big bags na shoprite din masu kyau dauke da hoton chocolate,wanda kusan kullum sai yasayesu sai dai yakyautar inbai ga su lubna ba teddyn ce dai guda tun da yasaye ta saboda tamasa kyau sai ya ajiyewa lubna.Mikawa ziyadah ledodin yayi yana furta keda twins broth naki daya, daya kuma na lubna baby ne ita kadai tsalle ta kara dakawa cikin farin cikin wannan kyautar da tasamu ga trddyn ta rungume ajikin ta,Sai ma tamanta da maganar kaita gun didinta.
Godiya ziyadah yamasa sosai bayan sun gaiisa sannan sukayi sallama dashi har inda motarsu take Har suka shiga mota tana waigen sa tana daga masa hannu shima yana daga maata har ziyad yatada mota ta dakatar dashi da gudu ta fito da tap dinta ta buga game da karatu kirar samsung ahannu inda ake saka numbers tashiga duk da wayan ba mai simcard bace ta furta
"Bayya sanya mun numbanka kar ka kara guduwa baka kaini gurin didi bah"
Murmushi kadai yayi yakarb'i tap din rubuta mata nine digit nasa sannan tayi saving da bayya tana rugawa da gudu tashiga mota ta rufe tana d'aga masa hannu har kanta ta ke leko wa ta glass ta sakar masa murmushi...
Sai da yabar ganin kurarsu sannan yayi murmushi yanajin kansa cikin farin ciki marar misaltuwa naganin lubna hardasu ziyad ma akaro na biyu..
Shima daukar motar sa yayi sai gida dama ga abunda yakawo sa kuma yasamu.
yau Aj yaga farin cikin kan fuskar Ammar kuma yana da tabbacin cewa ya hadu da yarinyar.
FIRSTLADY🙌
shigowarsa baiyi tsinke ko ina ba sai akan dinning table a hankali yasanya hannunsa ya wanke akan sink,sannan yazauna a d'ai daga cikin dining chairs din dake dinning area din masu kyau
••Butter chichken yajawo dake daure da raping sheet mai kyalli ya bud'e a hankali kamshin hadin hadaddiyar kazar da taji hadi na musamman yabugi hancinsa ne yasanya sa lumshe manyan idanunsa masu haske,A hankali ya yago kazar da pock da knife yakai bakinsa ya tauna a hankali harda kad'a kai saboda yadda d'and'anon da yagame bakinsa,Bhulpuri yajawo dake cikin katuwar food flask mai kyau ya zuba bakinsa yasanya yana taunawa ahankali Dr Aj da yanzu yazauna kan dinning din ne ya furta acicin banza tun d'azu ina nan ina jiranka shine daga zuwan ka kazame nan maimakon kaje kakirani ko kasanya sabirkhan shiru bai tanka masa ba har sai da yaji cikin sa ya dauka domin Ammar bai wasa da cikinsa ko kad'an,ruwa yasha da lemu sannan yayi hamdala tare da mikewa yana furta cikin arrogant voice nasa" kanka akeji uban mita"yakai karshen maganar yana sakin kayataccen murmushinsa irin wanda ke kular da aj domin smiling ne mai ma,anoni da yawa aciki harda rainin hankali upstair ya wucewar sa dan yin wanka.
yau aj ya ga farin ciki akan fuskar Dr. Ammar kuma yana da tabbacin cewa ya had'u da yarinyar da yake ta zagayen fita yasake gani,murmushi shima yayi kawai yana cigaba da cin abincinsa.
*NIGERIA ZAMFARA*
*GUSAU*
Ta sambo!!!!