Showing 21001 words to 24000 words out of 24998 words

Chapter 8 - MATAR UBA HAUSA NOVELS BY MRS ALKALI.doc

26 Oct 2025

374

irin masifa ce ,shin me sukayiwa Mom ace bayan ta kashe masa mata kuma ta dawo tana konciya da dansa daya haifa acikinsa wannan wace irin mata ce ta cuceshi ta wargazamasa gida , kallon Mom yayi yace kije na sakeki saki uku , Allah ya isa tsakanina dake wlh bazantaba yafemikiba sai Allah ya mana hisabi , wani dariya Mom tayi tana ta sosa jikinta kanaganinta kasan bata cikin hayyacinta, tashi tayi tanata dariya kafin su dady su ankara taruga aguje tayi waje malam ne yabi bayanta amma ina tariga da tayi nisa ko kuranta baya hangowa cikin gidan yadawo azaune yasamu dady sai rusa kuka yakeyi saikace karamin yaro, don shi yagagarama tashin,

Sai lokacin malam liman ya maida kallonsa inda Dr kabeer yake zaune , ko motsi bayayi ya kifa kansa akan kafansa ji yakeyi duniyar na juya masa ,jiyakeyi kamar zuciyar sa zata fashe sabida zafi malam liman ne yashiga musu nasiha mai taba zuciya, yana nunamusu dasu fauwalawa Allah al amuransu, ahankali Dr kabeer yake sauke ajiyar zuciya dago kansa yayi yakalli dady dayake sauraran malam liman, kallo daya zakamasa kagane shima karfin hali ne kawai yakeyi, malam liman yabasu addu'o in dazasu dingayi godiya sukayiwa malam liman,
Haka malam yamusu sallama yatafi Dr kabeer ne ya nufi dady a hankali ya sa hannunsa ya taaimakawa dady yatashi dan da alama tashi ya gagare shi ne daga kan kujeran bedroom dinsa yanufa dashi bayan sun shiga bedroom dinne dady ya rungume dan sa ,wani iri yakeji azuciyar sa gani yakeyi duk laifinsa ne, mutuwar matarsa nadawo masa sabuwa acikin zuciyar sa Dr kabeer bai hanashi kukan ba sabida yasan kuka ma rahamane dan shima da zai samu dama shima da ya fashe da kukan ko zaiji nauyin da yadanne masa zuciya yaragu, shi likita ne yasan rashin kukan ma matsalane awajen mutum mai shekaru irinna dady, kukan da yakeyi yana rage masa kaso mafi girma na abunda yake damunsa a zuciyarsa , sanda dady yayi mai isarsa sannan yayi shiru , Dr kabeer ne yatashi fita yayi daga dakin ,dakinsa ya nufa alluran bacci ya dauko acikin first aid box din sa zuwa yayi yama dady alluran don yasan inba haka yamasaba za a iya samun matsala , nan take bacci me nauyi yadaukesa jaramasa konciya yayi , fita yayi daga dakin ,
Ahankali yatura kofar dakin sa toilet ya nufa direct, yana shiga yasakarwa kansa ruwan sanyi ko kayan jikinsa bai tubeba,
Tana zaune yashigo dakin yanayin da tagansa yabata tsoro bata taba ganin fiskar sa hakaba ko kallon ta baiyiba ya nufi toilet, hakan yakara tabbatar mata da yana cikin damuwa , dudda bata jima dashi ba amma tasan ba haka yasaba shigowa ba.
Yajima a toilet din sannan ya fitoh daure da towel gadon yanufa direct konciya yayi ruf da ciki ,jikinsa duk lema baidamu damu da hakanba, dan shikadai yasan halin da zuciyarsa take ciki,

Ahankali ta nufi gadon tsayawa tayi tana ta tunanin meyakamata tamasa sunansa takira kusan sau uku amma ko alamar yajita bai nunaba a hankali ta tube doguwar rigar dayake jikinta ,yarage daga ita sai pant da bra kamar mai tsoro haka tamatso a hankali ta konta a bayansa , wani wawan ajiyar zuciya ya sauke ,
Runtse idonta tayi sanyin leman jikinsa yana ratsata , ahankali yaji zuciyarsa yana samun sassauci, juyo da ita yayi wani irin wawan runguma yamata , tsorone ya shigeta ganin irin rungumar da yamata ,kamar zai karyata ,bawani bata lokaci ya fincike bra din jikinta ya wurgar , hannunsa yadaura akan pant dinta yagashi yayi da karfi wani irin kuka ta fashe dashi, tana mai nadama da dana sanin abunda yasa ta kawo kanta gareshi , kuka takeyi bilhakki amma ina shikam bayajinta dan hanyansa yanufa direct ba wani bata lokaci ya shigeta wani irin nishi ya sake , wani irin riketa yayi da karfi tare da cigaba da hakarta , tun tana magayi da kuka har ta hakura tunda taga kamar ma karfi take karamasa.
Bayan wasu awanni wani wawan runguma yamata tare dasakin wani wawan nishi , konciya yayi ajikinta , boddi dai yau taga ta kanta a hannunsa dan ta gurzu yadda ya kamata ,

Bayan mintuna biyu sauka yayi akanta ya koma gefen ta konciya yayi agefenta , jin shirunsa ne yasata bude idonta a hankali akansa ta saukesu yana konce fiskar sa na kallon sama idanunsa arufe kamar mai bacci amma hawayene suke fitowa ta gefen idonsa sai yanzu ne yasamu sassauci acikin zuciyarsa, wani irin faduwa gabanta yayi dan bata taba ganin namiji babba yana hawaye haka ba , ita kanta ta fahimci akoi abunda yake damunsa tun dazu da ya shigo , Mom ne tafado mata arai ko wani abune yasamu Mom dinsa dudda ta tsorata da Mom din tun dukan da tamata dazu amma ya zatayi tun da maman mijinta ne, kusa da shi ta matso a hankali ta daura hannunta akansa lallausan gashin sa da yataru ta ke shafawa a hankali dudda a tsorace take da abunda ya mata yanzu, shiru yayi yana jin dadin yadda take shafa kannasa, sai ajiyar zuciya yake sauqewa.

Bude idon sa yayi , zuba mata qananan idanunsa da su ka gama qanqancewa yayi , a hankali cikin sanyin murya tace masa Hamma me yasameka, shiru yayi bai ce uffan ba, jin yayi shirun ne yasata cewa hamma kayi hakuri duk abunda yasameka kayi addu'a Allah zai yayemaka tashi tayi a hankali ta sauka daga kan gadon .

Toilet din tanufa ruwan wanka ta hadamasa masu dumi fitowa tayi tazo gefensa tace Hamma katashi kaje kayi wanka kaji namma shiru yamata don bayajin zai iya magana a wannan lokacin , duk abunda yasamu bawa me kyau ko mara kyau daga Allah ne hamma , Allah yana jarraba mumini dan yaga karfin imaninsa,kayi hakuri kamiqawa Allah al amuranka tashi yayi ya nufi inda take tseye, rungumeta yayi sosai kamar zai karyata ,sunjima a haka , ahankali yasaketa , hancinta yaja cikin sigan wasa yace nagode boddin baffah, Allah ya miki albarka zare ido tayi jin yakirata da sunan da baffah nta ne kadai yake kiranta dashi wani irin kewan baffah ne ya tasomata dama dannewa kawai takeyi idanunta ne suka cika da hawaye, ganin yanayinta ya sauyane yace kina kewar baffah ko , inkina son in kaiki toh muje kimini wankan zare ido tayi kamar wanda yayi wani zunubin ko yafadi abunda bai dace ba, shi dariya ma abun yabashi, yadda tazoro manyan idanunnata waje bata ankaraba tajiya dauketa a hannunsa sai kace jinjira , bai ajiyeta ako inaba sai cikin toilet din,

Rufe fiskanta tayi da hannayenta ,dan ita wlh kunya yake bata ruwa ya watsamata ba shiri tabude idanunta, jin saukan ruwa masu dumi ajikinta me zatagani harya tube dan gajeren wondon sa ya nufo inda take da sauri ta juya masa baya shi abunnatama dariya ya bashi, bai kulataba haka yayi wankansa yafita yaga alaman ba juyowa zatayi ba , jin fitarsa yasa ta juyo tana sauqe ajiyan zuciya saikace wacce tayi gudu ko wani aikin wahala wankan itama tayi.


('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*


Page 3?? 0

Inna Rabi ne ta farka bayan tsawon lokacin da ta dauka a sume batasan inda kanta yake ba ,
Baffah ne da hannatu suka matso kusa da ita sai sannu suketa jeramata, kallon baffah tayi tace malam a ina nake ne yace ki kontar da hankalinki Rabi a asibiti kike ai kin auna rabo Allah dai ya kare nagaba hannatu ne ta amsa da ameen.
Inna Rabi ne ta yunqura zata tashi ta zauna amma me ji tayi kamar babu kafofinta ,zanin gadon da aka lullubawa qafofinta ta cire, tashin hankali wanda ba a samasa rana ,mugun gani tayi wani irin ihu Inna Rabi tasake baffah ne ya riqeta yana cewa kiyi hakuri rabi kowani bawa da tashi qaddarar kidauka wannace taki qaddarar, ba a gama yiwa bawa halitta har sai randa yakoma zuwa ga ubangijin sa, rabi ai kin auna rabo,
Kuka sosai Inna Rabi take rusawa , baffah ta kalla tace malam ina kafofina wayyo ni Rabi nashiga uku, hannatu ne ta ce inna kiyi hakuri accident kukayi , kasan trailer machine din ku tashiga, Allah yayiwa inna larai da mai machine din ku rasuwa , kekuma ki godewa Allah tunda kafofinki kika rasa , don inna larai kam sun jima akabarinsu,

Wani irin ihu Inna Rabi tasake wanda sanda dakin ya dauka nashiga uku ni rabi larai ne tarasu wlh ban yardaba dazu pha,mukaje rugar malam jafaru dan aqara rufemaka baki malam ,kuma ni nasa katsani boddi ,nandai Inna Rabi tayi ta tonawa kanta asiri da munanan aiyukanta, haryanda tayiwa baffah asiri ya aure ta ba acikin hayya cinsa ba sanda tafada .

Da yadda tahada baki da inna larai aka aurar da Shatu don akashe???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ta , wani irin sarawa kan baffah yayi jin ta ambaci sunan shatu, addu'a yake ta karantowa azuciyarsa
Hannatu ne ganin Inna Rabi tafita a haiyacinta tana tonawa kanta asiri yasa tafita da gudu taje takira nurse, baffah ne yace kinji kunya rabi insha Allah kinfara girban abunda kika shuka baki ga komai ba ma , ni malam adamu na sakeki saki biyu, dan bazan iya cigaba da zama dake ba.
Ko kallon sa Inna Rabi bayi ba sabida batasan ma me yake fadaba, hannatu yakallah yace kije ki tattare muku kayanku da sauran yan uwanki kubarmin gidana , sabida zanrufe gidana zantafi neman Shatu duk inda take wani irin rauni zuciyar baffah tayi da ya ambaci sunan shatu, kona tana cikin wani hali rai ,kaicona ni Adamu,
shin a ina yasan zaiga shatu shin shatu tana raye, ta ina yasan zaifara nemanta bayan Inna Rabi tace masa Inna larai ne kawai tasan inda mutanen nan suke, kuma gashi bata raye, baisan sanda wasu hawaye masu zafi suka sauka akan fuskarshi ba,
Juyawa yayi yafita daga dakin, asibitin gaba daya yabari, gida ya nufa yanazuwa kofar gidan malam shehu yanufa sallama yayi malam shehu ne yafito, yanda yaga baffah yasan ba lafiyaba, meyake faruwa ne malam adamu baffah ne yashiga labarta masa abunda yafaru, malam shehu ya tausayawa baffah kwarai, sannan yayi Allah Wadai da masu hali irin na Inna Rabi,
Yace hakika lokacin da aka daurawa shatu aure bayan shiganka gida dakace zakaje ku tattauna da rabi akan batun tariyar bikin to alokacin alhaji saleh yabani wani takadda yace wannan takaddan yana dauke da adireshin gidansane acikin garin gombe duk sanda muke bukatan ganin Shatu zamu iya zuwa toh nasha'afa ane alokacin shiyasa da kafito banmaka bayaniba nazaci bazaimana amfaniba ,sai yanzu dakake magana natuna dashi , barinje induba aljihun wondon kayan da nasaka ranar bikin,
Wani sanyi ne ya mamaye zuciyar baffah azuciyarshi kuma sai addu'a yakeyi Allah yasa malam shehu yasamu.


('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*


Page 3?? 1??



Malam shehu ne yafito hannunsa dauke da dankaramin kati, da sauri baffah yasa hannu yakarba yace wannan ne takaddar dayabaka, nagode malam shehu barinyi hanzari intafi tasha don samun mota da wuri , malam shehu ne ya dakatar da baffah yace aa baza ka tafi neman Shatu kai kadaiba nima shatu yata ce malam Adamu barinshiga gida in musu sallama sai muwuce tashan tare.

Godiya baffah yamasa , bayan yafito ne suka nufi tasha suna isa suka samu motar gombe ne take lodi saura mutum biyu haka baffah yabiyamusu kudin sit biyu , suna shiga mota ta tashi sai birnin buba yeroh,

Bayan isan su tashan dukku ne malam shehu yatare musu dan adaidaita sahu katin hannun baffah suka nuna masa, karba yayi ya kallah,
Mikawa baffah katin yayi yace ai baba bawan da bai san alhaji saleh ba indai acikin garin gombe ne BISSIMILLAH kushigo jin haka yasa su baffah shiga adaidaita sahun suna hamdala ganin basu sha wahalan neman gidan ba
Federal low-cost yanufa dasu , abakin wani tafkeken gate ya tsai da su yace baba mun iso baffah ne ya kalli malam shehu yace anya malam nanne gidan da muke nema kuwa, dan sahunne yace nanne baba indai gidan alhaji saleh gombe ne to nanne sauka sukayi , baffah ne yaciro naira 500 yabashi,
Gate din gidan suka nufa sai kalle kalle sukeyi sallama sukayi tare da konkosa karamar kofar ,
Maigadine ya leqo ganin mutane a bakin kofar yasa yabude yafito yana tambayar su ko lafiya wasuke nema, malam shehu ne yace maigidan muke nema,
Megadi ne yace yasan da zuwanku ne baffah ne yace aa amma kacemasa malam Adamu ne daga garin dukku,
Wucewa maigadin yayi a kofar babbar parlourn gidan ya tsaya yanrafka sallama dady ne ya sauqo parlourn kasa yajima da tashi tun dazu alluran da Dr kabeer yamasa tasakeshi,kofar parlourn yanufa jin kamar sallama akeyi bude kofar yayi baba mai gadi yagani tsaye awajen da alama shiyake sallama lafiya kuwa baba kake rafka sallama haka Allah yasa dai lafiya ,lafiya kalau alhaji bakine wasu bakine suke neman amusu iso gurinka sunce daga garin dukku suke dayan yacemin sunansa malam Adamu sunansa jin an ambaci sunan malam adamu yasa Dasauri dady yace a isar dasu parlourn baki gashinan zuwa, maigadine ya juya domin ya isar da sakon dady,
Juyawa dady yayi sama ya haura domin so yakeyi ya watsa ruwa ya chanza kaya kafin nan su baffah sun dan huta,
Yana shiga bedroom dinsa wayansa ya dauka yakira chief yasanar da ita akoi baki a parlourn qasa akaimusu abinci da drinks, kashe wayan yayi ya shiga toilet.

Bayan dady ya shirya ne ya nufi parlourn baki , idonsa ne ya sauka akan su baffah, sallama yayi,bayan sun amsa zama yayi akashiga gaisawa baffah ne yace alhaji kaganmu rana tsaka ba sanarwa ko tafiyan ce tazo ahaka ayi hakuri , dady ne yayi murmushi yace bakomai ai anzama daya nan dady ya dau wayansa yakira wayan Dr kabeer yace yasameshi a parlourn baki shida matar sa anyi baki
Sai yanzu hankalin baffah ya konta jin an ambaci Shatu kenan tana raye bata mutuba, hamdala yayi azuciyarsa,
Suna zaune saiga Dr kabeer sun iso dukansu basusan kiran me dady yamusuba, sunsan dai yace baki akayi amma basu san daga ina bane.
Da sallama suka shigo Dr kabeer ne agaba sai Shatu biye dashi a baya kanta akasa batasanma suwaye ne a cikin parlourn ba,
Dr kabeer ne ya zauna a kasa haka Shatu ma tayi akan carpet din parlourn ta zauna dan nesa da Dr kabeer din Dr kabeer ne yafara gaida bakin dady dan shi dai bai sansu ba dan wanchan karon bai kalli su baffah da kyau ba bare ace zai iya ganesu ,su baffah ne suka amsa masa cike da kulawa , baffah ne yamai da hankalin sa akan shatun sa cikin lokaci kadan yaga shatu ta chanza masa ta qara kyau ga wani fresh da tayi kai inba dai gizo idonsa kemasaba har wani dan kiba tayi ,duk fulatanci irin na fulani baffah yagagara kauda idonsa akan boddin sa ayanzu dayagan ta lafiya kalau hankalinsa ya konta ,jin muryan datake amsa gaisuwar ne yasa shatu daga idon ta , inba kunnenta ne yamata qaryaba kamar muryan baffah nta ne taji yake gaisawa da hamma kabeeru ba .

Dagowan da zatayi ne karaf suka hada ido da baffah nta bata san lokacin da ta tashi ba kawai ganinta tayi agaban su baffah inta ce batayi kewan baffah nta ba tayi karya ,bata taba tsammanin zataga baffah nta a wannan lokacin ba ko a mafarki tazaci anrabata da baffah nta har abada bazata sake ganinsa ba, wani irin hawaye ne yataru a cikin idanunta.

Daga dady har Dr kabeer kallon su sukeyi cikin sha'awa sai yanzu Dr kabeer yakeganin kamarta da baffah abaiyane, kuka Shatu keyi sosai a jikin baffah data rungumeshi kamar ance mata za a kwace mata shi kuka takeyi kanagani kasan tun daga kasan zuciyarta yake fitowa , shi kanshi baffah dauriya ne kawai yakeyi bayason taga rauninsa kar zuciyarta takara karaya,
Ahankali yamata maga yana buga bayanta alamar rarrashi yace haba boddin baffah bakisan kingirma bane yanzu ai boddi na ta girmi kuka ko bakiga mijinki yana kallon ki bane so kikeyi yamiki dariya yace raguwa aka aura masa ko, sai lokacin ta tuna ashe dai dady ma yana parlourn rufe fuskar ta tayi tana murmushi mai hade da hawaye, sake baffa tayi tazauna a qasa gefen kafafun sa dady ta kallah tace barka da rana dady dariya sukayi gaba daya dady ne ya amsa yana cewa sai yanzu yar tawa taganni kenan rufe fiskanta tayi tanajin kunyan abunda tayi ,
Sake gaisawa akayi sosai a tsakanin su baffah da Dr kabeer,dan wanchan karon basu gaisa sosai ba nan malam shehu yashiga labartamusu dalilin zuwan nasu duk wani makircin Inna Rabi sai da ya fada musu, baffah bai boyewa dady komai ba nayadda akayi auren boddi baya cikin hayyacinsa har abunda yafaru da inna Rabi sanda yafadawa dady nan dady ma yashiga basu labarin abun da ya faru dashi tsakanin shi da Mom amma ya boye musu yadda tayi ta lalata da Dr kabeer, don baikamata su san wannan ba don sirrin dansa ne wannan,

Haka suka yi ta jinjina lamarin da kuma halin makirci na wasu matan, boddi tayi kuka sosai jin halin da inna Rabi ta shi ga , ikon Allah kenan buwayi gagara misali, gashi tundaga duniya Inna Rabi tafara girban abunda ta shuka.

Baffah ne yace wa malam shehu yakamata sukama hanya don kar dere yamusu don a yau zasu koma bazasu kwana ba, dady ne ya ce subari sai gobe in Allah ya kaimu dakyar su ka yadda badon sun soba haka suka hakura , suka kwana.


('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*


Page 3?? 2??


Dasafe bayan su baffah sun karya haka dady yamusu shatara ta arziki sukayi sallama boddi sai kuka takeyi haka dady yasa driver yadauki su baffah a mota mai numfashi sai garin dukku, sunbar boddi da kewar su,
Tunda suka tafi take ta kuka da kyar Dr kabeer ya lallabeta tayi shiru yace tadauko hijab dinta zatamasa rakiya cikin zumudin ta ta dauko hijab dinta amota tasamesa ya na jiranta shiga tayi ,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login