Showing 9001 words to 12000 words out of 24998 words

Chapter 4 - MATAR UBA HAUSA NOVELS BY MRS ALKALI.doc

26 Oct 2025

371

ne amman kuma dole ne wannan karon abun yadamesa ace akaro na uku wata tasake rasa ranta ata dalilin aurensa shin ko dai da gaske ne aljana ce ta auresa, tunda gashi yawanci in ciwonshi yatashi sai yayi mafarkin ya sadu da mace ,kuma bayan yafarka gabanshi yayitamasa zafi kamar borkono, shiyasa baitaba sha'awar yin aureba shi yarasa me yasa yakejin muguwar sha'wa haryaji kamar zai mutu kuma daga zaran yayi mummunan mafarkinnan yana saduwa da mace wanda baya iya ganin fuskanta ko acikin mafarkin tofa da azaba yake tashi gabanshi ne zaiyi ta ciwo kamar kan kaciyarahi zaifita.
Shiyasa ma shi aure da mata basa gaban sa amma yarasa meyasa dady yakeson masa aure kodan bain yana wannan mafarkin maishegen azaba bane, don baitaba sanar dasu ba ,to yace musu me gaskiya bazai iyaba wannan abun kunya,amma ya sanarwa Dr mahmud sabida shikadai ne abokinsa kuma suna good time dashi.
Wannan shine labarin rayuwar Dr. kabeer tabaya.

('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 1?? 5??

Inna larai ne zaune akan kujera yar tsuguno,tana tankade garin da zatayi talge da shi,yan wake wakenta takeyi, da alama tanajin dadin wannan yanayin,wayanta ne kiran tecno wacce akafi sani da burin dangaruwa tayi ringing,
Cikin hanzari tadau wayan ta aza bisa kunnen ta dan bawani karatu tayiba bare ta tsaya duba sunan wanda yake kiran nata, sallama ta rangada , adaya bangaren ,muryan hajiya luba ne yakarrade wayan,
Take fiskan Inna larai yada da yalwata da murmushi, dontasan hajiya luba batakiran banza, barka da warhaka hajjajo, barkanki dai larai yaushe zaki shigo gombe ne ina son , ganin ki, cikin sauri Inna larai tace ai hajiya ko yanzu kika ce dole nabar abunda nakeyi intaho,
Abangaren hajiya luba murmushin jin dadi tayi tace aa larai banda yanzukam dare yariga da yayi ,.kibari gobe in Allah ya kaimu saiki taho akoi magana me muhimmanci da nakeson muyi,
Toh hajjajo Allah ya kaimu goben, kashe wayan tayi tana washe baki dan tasan indai hajiya luba taqira ta toh watan samun arzikinta yakama haka taci gaba da tankadenta ta yan Wake wakenta.

Washe gari sammako Inna larai tayi sai garin buba yero, gidan hajiya luba tanufa bayan , angaisane hajiya tasa masu aikinta suka cikawa inna larai gabanta da abinci kalakala, bayan tagama cika cikinta ne tace , to hajjajo naji qiran gaggawa Allah dai ya sa lafiya.
Lafiya qlu larai yarinya nake so kisamomin akauyenku Yar budurwa haka wacce zata kai kamar shekaru 18yrs haka, nafison shiru shiru wacce bata da wayo haka, shiru inna larai tayi, sai chan tace aikuwa za a samomiki guda nawa za a kawo, hajiya luba ne tace larai wannan karon ba yan aiki nake buqataba , ina son nasamuwa alhaji qarami matar aure ne,
Zabura larai tayi tace alhaji karami.kuma hajiya, matar ma a kyauye kuma ya yarda, hajiya luba taja ajiyan zuciya tace toh mahaifinsa ya gagara fahimta dudda yasan matsalan Dan sa amma yadage sai ya sake nemamasa wani auren, nayi nayi ya fahimta amma yaki, kinga da yaje yasamo masa wata gara nida kaina na samu masa dudda , nasan ita ma baza ta tsira daga abunda yasamu sauran matanshi ba, don alhaji qarami ba aure a zanen qaddarar sa,
Ke kanki larai kinsan duk wacce ta auri alhaji qarami sunanta marigayiya , shiyasa wannan karon nakeson kisamomin wata amma fa a kauye , dariya inna larai tayi tace kai hajjajo baki da dama wlh, indai hakane akoi yarinyan da zan kawo miki, tayi yanayi da siffan da kika lissafa,
Murmushin jin dadi mom tayi , jakanta dayake gefenta ta bude ta dauko raf din yan dubu daddaya ta wurgawa inna larai,take jikinta yana bari ta dau kudaden tace hajjajo bakida matsala kamar anyi angama, haka tamata sallama ta tafi ,


('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 1?? 6??

Inna larai ne zaune adaki ita da aminiyar ta inna rabi, kinsan meyasa na kiraki kizo gidana muyi muyi magana, aa larai nima inamamakin wace maganane wacce bazamu iya yinta agidana ba sai nazo gidanki, yauwa qawata arziki ne yake qiranki , nan ta labartawa inna rabi yadda sukayi da hajiya luba, toh ni larai me hadina da wannan magana kinsan dai ba zan bada habbi ko mairamu, ba dudda son kudi na bazan yadda inkai su inda za a kashemisu ba dan haka kibar ma wannan maganan.
Hmmm haba rabi ba ina nufin kibada su habbi bane , aa yanzu ke bakigane nufinaba , ga yar wajen mijinki wannan shashan yarinyan Shatu kinsan malam jafaru yace yarinyan tana da taurari ma su qarfi , kuma sanin kankine tunba yauba muke son kawar da ita amma abu ya gagara, shiyasa da hajiya luba tafadamin boqatar ta nace faduwa tazo dedai da zama, kinga zamujefi tsuntsu biyu da dutse daya, zakisamu arziki kuma kinga kin kawar da Shatu cikin sauki bawanda zai ce wani abu,
Shewa Inna Rabi tayi tace sai yanzu nafahim ceki gaskiya kincika aminiyar arziki, indai hakane bakida matsala kifadawa hajiya luba angama su muke jira, kai qawata baki da dama inkinji maganar kudi, tafawa sukayi, Inna Rabi tace kinga barinzo in wuce gara inje infarayiwa malam adamu maganar dudda nasan bai isa yamusaniba Amma kinsan hausawa sunce da zafi zafi ake dukan qarfe.

malam yakamata kayiwa Shatu aure, ace duk sa anninta suna dakin amma ita shiru ba mai zuwa wajenta cewar Inna Rabi kenan dake zaune gefen baffah dake bisa taburma, daga kansa yayi yace to yakikeso nayi bayan kinfini sanin boddi bata da wani tsayayye , yauwa malam akoi wata hajiya amma a garin GOMBE take ,tana nemawa danta matar aure mai hankali toh kaga habbi bata da lafiya bakin iskane da ita bayadda za ayi inbasu ita , Amma tunda ga yar'uwar ta shatu ai bawani matsa dukkansu dayane awajena,kuma sunce basa buqatar komai da ga garemu komai su zasuyi ,amincewar mu kawai suke buqata,
Harga Allah baffah zuciyarsa bata aminta da zancen inna rabi ba Amma kuma yagagara musamata, saima tsintan kansa yayi dacewa bamatsala ai duk daya suke awajena da habbi da Shatu duka kuma kema ai kin isa da boddi, murmushin cin nasara dama tasan bai isa ya musa maganartaba , aranta tana raya yadda zata koma gurin malam jafaru intasamu kudadenta don yaqara mata aiki akan baffah don inkana da kyau to ka karada wanka.
Bayan baffah yafita kasuwa, waya Inna Rabi tadauka ta qira aminiyar ta tace mata ba matsala baffah ya amince, dariya sosai Inna larai keyi tace wlh qawata bakida dama, barinkira hajiya luba nafadamata,
Haka inna larai ta qira hajiya luba bayan tasanar da ita ansamu wacce zata dace da tsarin ta, bamatsala larai bari alhajin yadawo insanar masa sai kinjini dan bama son abun yadauki dogon lokaci,

Bayan Mom takashe wayanne ,jitakeyi kamar zuciyarta zata fashe sabida bakin ciki, amma ya zatayi wannanne mafita,
Kamshin turarenshi ne yafara mata sallama, wanda hakan yasa ta dago kanta da wuri tazuba masa idanunta, kallo daya yama Mom din nasa ya kauda kansa karasowa yayi yazauna yanamata barka , qara kallon fiskar sa mom tayi aranta tana aiyana yadda zata faramasa maganar auren da dady yake son masa akaro na hudu,

My son , Mom ta qirashi kallon ta yayi amma baice uffan ba inda sabo Mom ta saba da wannan halinnasa, na miskilanci, cigaba da magana tayi , tacemasa ansamu, matar da zaka aura sannan dagani har dadyn ka bamaso auren ya wuce one week, wani irin kadawa idanun sa sukayi yanajin zuciyar sa tana masa radadi, sabida ansosamasa inda yake masa ciwo, sai alokacin ne yabude bakin sa, yace Mom meyasa za asake Aura min wata bayan kunfi kowa sanin matsalata , infact banason wata tasake rasa rayuwar ta sabo da ni , kuma gaskiya ni banason wannan auren ,ban aminceba, alhaji qarami kenan ai dama ba amincewarka muke buqata ba mu lafiyarka muke nema sabida haka nasanarmaka ne dan yakamata kasani amma ba shawarinka ake nemaba,
Ransa yaji yaqara baci zuciyarsa tafarfasa takeyi ,tashi yayi riqe da brief Case dinsa office dama zai wuce Mom ne ta kallesa tace adawo lafiya, harabar gidan ya nufa cikin takunsa na kasaita , parking space ya nufa wata mota fara ya nufa acikin jerin motocin da ke pake a wajen , kunnata yayi yai ribas , mai gadine ya bude masa gate din da mugun gudu yafita daga cikin gidan,


('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 1?? 7??

A harabar asibitin yayi parkin motar sa yajima yana zaune aciki kafin yafito , cikin asibitin ya nufa , wani office yanufa wanda asaman office din anrubuta Dr. Kabeer, key yasa yabude kofar ,bayan yazauna akan kujerar office din ne yashiga tunanin rayuwar sa, shin shikadai ne Allah yayiwa irin wannan laluran donshi dai amatsayin sa na likita yayi bincike sosai amma haryau baigane wani irin ciwo ne da shiba iya tsawon rayuwarsa baitaba ganin mai irin wannan cutar ba yayi nisa cikin tunani yaji antaba kafadarsa ko bai dagoba yasan abokin sa mahmud ne don shika dai ne zai iya masa haka.
Me yake damunkane , wani irin tunani kakeyi ne haka bakasan ma nashigo ba,karage tunaninnan mana kowani bawa da kagani yana tare da qaddarar sa, Mahmud Mom da dady aure suke son sumin , toh me abun daga hankali kabeer kana son kajefa kanka acikin damuwa, Mahmud kenan yakake magana kamar bakasan matsalataba banason yarinyar ta rasa ranta sabida aure na, sannan kafikowa sanin aure baya gabana , infact ma kasan mata basa burgeni, ko wanchan karon ma kasan dady ne yakemin auren nan amma ni ba a son raina ba,
Bazanci gaba da zuba ido dady namin aure ba suna rasa ransu a dalilina ba.
Haba Dr, duk wanda kaga yamutu kwanansane ya qare kacire wannan tunanin aranka, kayi ta addu'a Allah yasa wannan aure yazama qarshen matsalan ka.
Mahmud kenan abar maganan na fahimci kana bayan su dady bazaka fahim ce niba, dariya Dr mahmud yayi yace toh shikenan barin barka kaduba patient naga suna jiranka.

Mom ne take fadawa dady ansamu yarinyar da zata auri kabeer kuma iyayenta sun amince , hamdala dady yayi yace, kinga sai mutafi gobe nema masa aurenta , Mom ne tace haba alhaji nadauka sai nan da One week, in angama shirye shiryen biki, haba hajiya saikace auren fari , kinfi kowa sanin dalilin auren nan dan haka addu'a muke buqata bawani shirye shirye ba, haka ne alhaji Allah ya shige mana gaba ameen yace ,
Dady yana matuqar son mom sabida yadda takeson tilon dansa dan inba fadamaka akayiba bazakace ba Mom bane ta haifi kabeer ba shiyasa akullum dady yake ganin kimarta sabida kyeutatawar ta agaresa.

Bayan tafiyan dady Mom ne ta dau waya ta dannawa inna larai kira bayan ta dauka ne ta sanarmata gobe su dady zasuzo maganar auren yarinyar, tasanar da iyayenta, washe baki Inna larai tayi tace angama hajjajo ba matsala,

Inna larai ne zaune ita da aminiyar ta inna rabi tace kinji yadda mukayi da hajiyar shiyasa nace gara nazo na sanarmiki kafa da kafa don zan cen bana waya bane, kinga in baffahn ta ya dawo kya sanar masa, toh ba matsala,

Bayan baffah yadawo ne inna take fadamasa gobe masu neman auren Shatu zasuzo, shiru baffah yayi a can kasar ziciyarshi yanajin ba dadi amma yarasa yadda zaiyi , malam ina bakace komaiba, Allah ya kaimu shine abunda baffah yace.


('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 1?? 8??

Wasu tafka tafkan motoci ne sukayi parking a kofar gidan baffah yayin da yara suka kewaye motocin sunata ihu sabida basu saba ganin motoci masu numfashi irin wadannan ba.
Dady ne yafara fitowa sannan Mom, daya motan kuma abokin dady ne da kuma dan uwan sa alhaji qasim,yayin da daya motar wacce tafi daukan hankali Dr kabeer ne da amininsa dr Mahmud ke zaune aciki ,malam shehu ne yafito yamusu iso cikin zauren gidan inda aka shumfuda taburmai , Mom kuma ta wuce cikin gidan sallama tayi inna rabi ne ta ams???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a mata , tanamata lale kishigo hajiya barka da zuwa, wani yatsine fuska hajiyar tana qarewa gidan kalloh.
Inna rabi ne ta dauko tabarma ta shumfudawa Mom haka Mom tazo ta zauna a dofane gaisheta Inna Rabi tahau yi jikinta har bari yakeyi don batayi tsammanin ganin Mom haka ba ,dudda qawarta larai tace mata Mom suna da kudi amma batayi zaton kudinsu yakai hakaba , ruwa tasa habbi ta kawo mata , Mom ne yakalli habbi tace wanna ce surkar tawa da sauri inna tace aa wannan yayarta ce tana da matsalan jinnu ne shiyasa kikaga bata auru ba har yanzu, tabe baki Mom tayi.
Azuciyar inna Kuma rayawa takeyi ina ma ace duk wanda ta auri yaron hajiyar nan ba mutuwa zatayiba ai wlh da da habbi zata hadasu ko mairamu, wannan arziki ai da ita yada ce, Amma yanzuma bazatayi biyu babuba ,mom ce ta katseta da cewa ina ita surkartamu take ne.

Achan zaure kuma bayan an gaisane su dady suka gabatar da kansu dakuma abunda yake tafe dasu, ba wani bata lokaci su malam adamu suka amince sabida tunkafin suzo Inna Rabi ta jaddadamasa karfa asamu matsala, dady ne yace toh me zai hana tunda ba wata matsala a daura auren kawai inyaso daga baya amarya ta tare, malam adamu yayi na'amm da zancen ba bata lokaci dady yabada sadaki 1 million in da nantake aka daura auren Dr kabeer M saleh da Aishatu adamu,
Dady ne yaciro waya yaqira kabeer yace sai kashigo ka gaisa da surkin naka ai, don andaura maka aure yanzu haka, abangaren kabeer ji yayi kamar dady ya bugamasa guduma a kirjinsa wani zogi da radadi ne yakiji , wani irin abune haka, daga zuwa tambaya sai daurin aure, shin wasu iyayene da ba binciki zasu bada auren yarsu ma wanda basu saniba, Mahmud ne yace yane mutumina ,me dady yace naga kayi shiru, idonsa ya zuba ma Dr mahmud wanda duk sunkada sunyi ja sabida bacin rai shiru yayi kamar bazai ce komaiba ,chan yabude bakinsa a hankali yace dady yasake daura min aure akaro na hudu, murmushi Dr mahmud yayi yace WOW da wuri haka congratulations, zanso inga wace me sa a ce tasamu wannan hadedden gayen, tsaki Dr kabeer yayi yace kokuma mai karar kwana ba ,kana abu kamar bakasan halinda ake ciki ba,
Bude motar sukayi suka fito , kofar gidan suka nufa, sallama sukayi abakin zaure, amsamusu akayi malam shehu ne yace BISSIMILLAH kushigo, Mahmud ne agaba sai kabeer dake biye dashi kanshi a sunkuye yana kallon kasa, zama sukayi akan tabarmar da malam shehu ya nuna musu.

Mahmud ne yafara gaida su baffah , kafin kabeer yabude bakinsa a hankali kamar wadda baya son maganan cikin kasaita batare da ya kallah kowa ba yagaishe su , sai alokacin malam shehu yace Masha Allah, toh waye ne surkin namu acikin su , dady ne yayi dariya tare da nuna musu kabeer, da kansa ke sunkuye a kasa , Masha Allah inji malam shehu, baffah ne yadaga kai yakallah kabeer, bai san meyasaba amma zuciyar sa ta nitsu da yaron , yan zu yaji hankalinsa ya konta dady ne yace toh yakamata su tafi inya so in angama shirya amarya daga baya ta tare , baffah ne yace ba matsala amma yanason yaje ya tattauna da ita uwar yarinya, dady ne yace ba damuwa.

Bayan baffah yashiga gida ne yasamu Inna Rabi zaune ita da Momy , baffah ne yace tabiyoshi zasuyi magana , haka Inna tabisa yafadamata duk yadda sukayi dasu dady, washe baki Inna Rabi tayi tace to ina sadakin malam yace mata gashi nan a hannuna sake washe baki tayi tace Masha Allah saikakawo a ajiye su, ba musu baffah ya dau kudin yabata karba tayi harjikinta na rawa dan a iya tsawon rayuwarta bata taba ganin kudi muraran haka ba bare ta riqesu a hannunta,
Baffah ne yace dama sunce zasu wuce inya so du sanda mukashirya tariyar sai amusu magana, Inna Rabi ne tahade ranta tace wani irin maganane wannan, toh banyarda bayan andaura aure uban me zatamin agida wlh bazata zauna ba garama kafadamusu su tafida ita dan yanzu nauyin Shatu baya kanmu, shiru baffah yayi, ransa na masa zafi amma kuma ba halin yiwa Inna Rabi musu, yaso abar Shatu taqara koda satine yanason amata biki da dan shirye shirye kamar kowace amarya amma gashi Inna Rabi tace ba haka ba.

Amsamata yayi jiki a sanyaye yajuya zaure ya nufa inda yatarar da su dady, amma basu Dr kabeer sabida sunkoma cikin motar su, kallon dady yayi yace alhaji inba damuwa da kinwuce da ita kawai bawani matsala, murmushin jin dadi dady yayi dan shi harga Allah haka yaso to kar yayi maganar tun farko ace ya zaqe dayawa ace daga daurin aure sai tafiya da amarya, ai ace da wani abu shiyasa yayi shiru bai yi maganar ba ,
Alhmdullah bawata matsala malam adamu hakan ma yayi mu bama buqatar wani abu daga gurinku amarya kawai muke buqata , Insha Allah bawani damuwa, hamdala baffah yayi yace toh barin je in musu magana , shiga cikin gidan yayi yace wa inna rabi ina Shatu ne tafito su tafi, inna rabi ne tanufi dakin su Shatu, samunta tayi tana ta rafsa kuka idannan duk sun kumbura abunka da farin mutum,jimin wani sabon munafurci uwar me kikeyiwa kukan donkinsamu an aureki ma da wannan uban bakin jinin naki, maza fito suna jiranki tafiya zakuyi, qara fashewa da kuka Shatu tayi, tashitayi tadauki wani tsohon hijabinta tasa akan doguwar rigar atamfar da take jikinta gana masgo dinta nakayanta tadauka, fitowa tayi tasamu Inna Rabi da Mom suna jiranta.

MATAR UBA (' ('
*Mrs Alkali*

Page 1?? 9??

Mom ne ta tsareta da ido zuciyarta na tafarfasa kamar zata hadiye zuciyar ta haka takji tsabar azaban da yakemata,
Lallai bazata yadda tayi sakeba, inba dai gizo idonta kemataba wannan ai tafi duk matan da ake aurawa alhaji qarami kyau, lallai akoi aiki agabanta.

Murmushi Mom tayi tamatso takama Shatu tana cewa haba daughter kiyi shiru karki damu kidauka yanzu nine mamanki kinji ,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login