Showing 12001 words to 15000 words out of 24998 words

Chapter 5 - MATAR UBA HAUSA NOVELS BY MRS ALKALI.doc

26 Oct 2025

375

haka ta kama shatu suka fita har kofar gida inda motocin su suke pake Inna Rabi biye da su abaya.
Zuciyar Inna Rabi ne ta buga naganin wadannan maka makan motocin , Amma da ta tuna wataqila gobe warhaka kilah shatu bata duniya sai tayi wani murmushin mugunta.

Haka Mom ta bude bayan motan da su kabeer su ke ciki tasa Shatu abaya itama tashiga, kabeer yana gaba Mahmud ne kejan motar , haka suka yiwa su inna sallama suka kama hanya.

Baffah dai ji yakeyi har qasan zuciyar sa kamar bai kyautawa boddin sa ba wannan wani irin aure ne yamata ace yabasu yarsa daya tilo batare dayasan takamemmen inda zasu kaitaba, sai yanzu yakejin rashin dacewar hakan amma yarasa dalilin dayasa yaki amincewa da auren.

Tafiya sukeyi motar shiru, kowa da abunda yake ransa bakajin komai sai sheshsheqan kukan Shatu, Dr kabeer jiyake kamar ya hadiye zuciyarsa tsabar baqin ciki da takaici, haka sukacigaba da tafiya har suka isa binin buba yero.
Mai gadi ne ya wangale musu tafkeken gate bayan sunyi parking ne Mom takamo Shatu tafito da ita suka nufi cikin gidan direct stairs tanufa da ita don sun gama magana da dady a dakin kabeer zata zauna .
Bayan shigarsu dakin ne Mom ta zaunar da ita abakin gadon tace wannan shine dakinki keda mijin ki inafatan zaki saki jikin ki.
Mom ne tasa chief takaiwa shatu abinci achan dakin Dr kabeer haka tajeramata komai tafita tajamata kofan,jin ba motsin kowa a dakin yasa Shatu bude idanunta da suka gama kumbura sabida kukan da tasha, kallon ko'ina na dakin takeyi, tunda take batataba kallon daki me kyau ba irin wannan ga wani qamshi mai shegen musulmin dadi dayake tashi a dakin, kara bude kofofin hancinta tayi tana qara shaqan kamshin turaren,

Ango kasha kamshi cewar dr.Mahmud dayake tsokanan amininsa da yahada rai, kamar wadda akace ga ranar mutuwar sa ko kula Dr mahmud baiyiba ya nufi parlourn gidan Mahmud ne yayi dariya yace bakomai zanrama ne dani kake zancen reverse yayi da motar maigadi yabudemasa gate ya chillah hancin motar kan titi.
Bayan yashiga parlourn bai samu kowa a qasanba sama ya haura don shima agajiye yake so yake ya watsa ruwa sannan ya dan konta ya huta, dakinsa ya nufa kai tseye yabude kofar batare da tunanin komai ba , toilet ya nufa bayan yayi wanka fitowa yayi daure da towel a kugunshi hannunsa rike da karami yana goge kansa da shi, towel din hannunsa yayasar a kasa yanufo gadon don wlh a gajiye yake bacci yake buqata, gadon yanufa amma me kamar mutum yagani a dukunkune tsaki yaja aranshi yace meyasa Mom zata kawota dakina , dan shi harga Allah ya manta da yarinyar ma, haka yahawo gadon cikin husky voice yace ke boddi ne ta dago kanta ta zumasa kumburerrun idanunta , gabansa ne yafadi , itama kawar da idonta tayi da sauri, sake kallonta yayi yaga yadda ta takure guri daya , fiskan nan tata tayi jawur sabida kuka , azuciyarshi yace yarinyan qarama da kuruciyarki iyayenki sabida son abun duniya su ka yadda da auren wanda ma basu saniba tsaki yaja, wanda yasa boddi tasake kallon sa da sauri ta kauda kanta ganin shima ita yake kallo gashi bariga ajikin sa , tunda take bata taba kallon wani da namiji ba kayaba sai yau.
Kallonta yakeyi yana nazarinta shi tausayinta ma yakeji sabida batasan inda iyayenta suka kawota ba, gyaran murya yayi yace mata ya sunanki a hankali tace Aisha amma Shatu ake cemin baffah na nacemin boddi kara zuba mata qananan idanunsa masu daukar hankali yayi yace Aish, kallon shi tayi da kumburerrun idanunta jin yadda yakira sunannata, kallon teren da ke dauke da kwanuka yayi yace kinci abinci girgiza kai tayi yace sauka kici abinci girgiza kai tayi alamar ta koshi, shiru yayi yana nazarinta , chan yace mata kinada yaya ne girgiza kai tayi alamar aa ,yace to kidauki ni amatsayin yayan ki sake kallon sa tayi , yace mata sunana kabeer a hankali tabude bakinta kamar mai koyon magana tace , Hamma kabeeru, Dr kabeer tunda yake baitabajin ankira sunan sa haka ba shiru yayi ,tashi yayi yasauka daga kan gadon , bude kwanukan abincin yashiga yi, plate ya dauka ya ibamata pride rice da paper chicken, cos low yasamata a gefe supon yadauka yasa mata , mikamata yayi ahankali tasa hannunta takarba cokalin ta dauka tafara cin abincin a hankali kallon ta yakeyi yadda takecin abincin a hankali,jin kiran sallan magariba shiya tadashi, toilet yawuce ya dauro alwala wuceta yayi yasauqa kasa don zuwa masallaci.

('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 2?? 0??

Mom ne zaune a dakinta akan gadon ta tashi tayi ta rufe kofar dakin tasa key ajiki tasan zuwa wannan lokacin bakowa acikin gidan tasan dady da kabeer suntafi masallaci.

Durkusawa tayi kasan gadonta wani madai daicin akwati na karfe ta jawo daga kasan gadon wani dan makulli tasa ta budeshi ,wani dan tulu ne nakasa aciki anrufeshi da jar kyalleh.
Ciroshi tayi daga akwatin wasu jajayen kaya tadauka tasaka ajikinta ,wanda dama kayan sunatare da wannan tulun kasanne acikin akwatin,bayantasaka kayanne tafara karanta wasu surkulleh take duhu ya mamaye dakin kai kace darene ya tsala,

Wani narkeken mutum ne ya baiyana agabanta sanye yake cikin bakaken kaya , kansa daure da jan kyelle fiskarnan tasa ba rahama , kallo daya zaka masa kazaci wani dodone tsabar muni, kecewa yayi da dariya maradadin sauti .
Mom ne ta durkusa agabansa tana masa sujjada , subhanallahi >?y? Allah yatsaremana imaninmu.
Wani dariya yasake sakewa wanda yasa gidan duka ya dauka wanda inbadon tsafibane da mutanen anguwan duka sunji, jaririya lokaci yayi nasan dole ki nemeni abunda yacewa mumi kenan

Kara durkusar da kanta tayi tace tuba nake ya shugabana maganin kuka na,sake kecewa yayi da dariya mai muni, yace jaririya wannan karon zamu chanza tsarin aiki dan ita wannan yarinya bazamu kasheta a daren farko ba kamar yadda mukeyiwa sauran matan sa , dole sai munbi a hankali gudun tonuwar asirinki,
Dole a darennan dodo yana buqatar maniyinki da nasa kamar yadda akasaba, don fara gudanar da aikin, shiru Mom tayi tace shugaba kasan yarinyar tana nan a dakinsa nan mahaifinsa yace zasu zauna tare, sabanin wadanchan matan da ake ajiyesu a gidansa, wani mahaukacin dariya shuga yayi yace shiya nace miki bazamu kasheta ayauba sabida gudun zargi, amma dolene dodo yasha jinita, itama.

Shugaba bansan ya za ayi insamu ruwanjikinsaba wannan karon kaga yarinyan tana tare dashi, wani garin magani yamiko mata yace gashi kamar yadda akasaba kisamasa a abinci dazar yaci Hankalin sa zaigishe sha'awa mai karfi zata bijiro mishi , kamar yadda akasaba zaikusan ce ki baya cikin haiya cin sa kamar a mafarki haka zaiga abun, sannan karkitaba bari ya kusanceta, kinriga da kinsan sharadin , inkinbar hakan tafaru daidaine da rugujewar rayuwarki da sauran burukanki, sannan tunuwar asirinkine na shekara da shekaru, gaban Mom ne yabuga da karfi tace bazaitaba ma kusantartaba nayi alkawarin hakan shugabana, nasan zaki iya jaririya,dodo yana alfahari da ke uwar shaidanu.
Godiya nake shugabana maganin kukana, godiya sosai Mom tayi tare dakaramasa sujjada.

Kamar walkiya yabace bat nantake Mom tacire kayan jikinta ta maida atamfarta tattara akwatin tayi ta rufe tamayar kasan gado.

('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 2?? 1
Sai karfe 8:00 Dr kabeer yashigo gidan Mom yasamu a parlon bai yi mamakin ganita ba a wannan lokacin dan inda sabo yasaba sai taga shigowan shi sannan take iya bacci.
Karasowa yayi yace barka da dare Mom murmushi tayi tace sai yanzu ne , ehh yace mata kallon sa Mom tashiga yi saida jikinsa yabasa ana kallon sa, sometimes Mom namasa irin wannan kallon, tun abun namasa wani iri har yasaba da hakan, katseshi Mom tayi tace gachan abinci na ajiyemaka da kaina namaka , juyawa yayi yadau ki tiren da abincin yake kai, harya juya yafara tafiya , Mom tace nakane abincin , ita nasa chief takaimata nata, toh yace yamata saida safe ya wuce sama.

Mom ne tayi murmushin jin dadi , tashi tayi tanufi dakinta dan fara shiri , Dan Allah yagani tana matuqar jin dadin kasancewa da Dr kabeer, harjira takeyi shugaba yabata umarnin kasancewa dashi, shiyasa ma wannan karon ta yadda da auren da dady yace zai masa dudda abun yamata zafi, ga matsanancin kishin kabeer da takeyi, Amma hakanne kawai mafitanta, tasan inba shugaba bane ya bata umarni bayadda za ayi takasance dashi.
Sabida hakane tashiga daki ta hau jara jikinta tare da shan wassu magunguna na mata dudda tasan kabeer baitaba kusantarta acikin haiyacinsa ba amma takan yi shiri kafin taje wajensa ko ba komai ita tana amfana da hakan duddah ba shi kadai tataba saniba amatsayin da namiji ba Amma shikadaine wanda yake gamsar da ita dan irin mazannanne da Allah yamusu baiwa wan da bakowa kesamuba acikin maza.

Dakin Dr kabeer yashiga bakinsa dauke da sallama qasa qasa jin shiru yasa ya kai idonsa kan gadon hangota yayi a dukunkune cikin hijabinta da alama bacci ne yai awun gaba da ita, ajiye teren hannunsa yayi yanufi gefen gadon , hannu yasa yafara buga gefen gadon a hankali , jin bata motsaba yasa yakira sunanta, Aish, harcikin zuciyanta taji qirannasa dan motsi tayi yasake kiranta akaro na biyu, buda manyan idanuna tayi a hankali tazuba masa su, motsa bakinta tayi ahankali tace Hamma "awartii " kadawo da fulatanci tayi maganan shiru yayi yana kallon ta gashi yaji tayi maga amma bai fahimci abunda tace ba, ganin tanashirin sake rufe idon alamar baccin bai ishetaba yasa yace kinyi sallah ne ehh tace yace kinci abinci tace aa yace saukomaza ki wanko bakinki kizo kici abin ci tashi tayi tanufi toilet din, fitowa tayi tasamu haryasaka abincin a plate mika mata yayi, sannan yasake daukan wani plate din yazuba tuwon shinkafa da miyan egusi tasha jan nama da ganda sai kamshi takeyi , Mom kenan tasan best food dinsa kenan ,
BISSIMILLAH yayi yafara cin tuwon a hankali haka itama tsakuran tuwon tafara ahankali takecin tuwon tana satan kallon sa taga ba itama yake kallo ba hankalinsa yana kan tuwon da yakeci.
Cinye tuwon yayi tass kofi ya dauka ya tsiyayi tea a flaks itama mikamata yayi ,karba tayi tasha kadan ta ajiye dan cikinta yacika, sosai tajima bataci abinci mai yawa da dadi irin wannan ba.
Bayan sungamane ya tattare teren da Mom tabasa abincin tare da hadawa da daya tiren dayagani agefe wanda akakawowa boddi abinci ne bataciba tahau yin bacci duk hadawa yayi ya fita dasu dan kaisu kitchen, ajiye kwanukan yayi yafito yanufi dakinsa.

Mom ne tafito daga inda ta labe tun dazu take zaman jiran sauqowan sa, murmushi tayi takoma daki dan jiran time din dayakamata taje.
Dady ne yashigo dakin Mom akonce yasameta bude ido tayi ta kalli dady tace alhaji kashigo yace ehh lafiya kika konta da wuri haka tace kaina kemin ciwo alhaji shiyasa nakonta dana sha magani ko zanji sauqi, murmushi dady yayi yace fadi gaskiya hajiya ko dai kinsa damuwan auren da alhaji qarami yayi ne acikin ranki shine ya haifarmiki da zazzabi, hmm alhaji ba dole ba kaima kasani bawannan bane karo nafarko ba dady yace hakane Amma insha Allahu wannan karon ba abunda zai faru sai alkhairii, inajin hakan ajikina, hajiya ne ta kalleshi tace Allah yasa hakan ameen yace tare da mikewa yace Allah ya baki lafiya sai da safe, fita yayi yanufi dakinsa.

('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 2?? 2??

Akan gado yasame ta tana zaune toilet yanufa wanka yayi , fitowa yayi daure da towel gaban dressing merro yaje yashapa mai sannan ya dau body spray yasa gun Woodrow yanufa budewa yayi yadauka kayan baccinsa masu mugun laushe toilet yanufa yasaka kayan , fitowa yayi yakalleta tana nan zaune a inda yabarta kanta akasa tana wasa da yatsun hannunta, gyaran murya yayi yace kinyi wankane , girgiza masa kai tayi hanyar toilet ya nunamata tashi tayi tashiga tajima acikin toilet din kafinnan tafito ,
Kayan jikinta yaga tamayar tashi yayi yanufi drower yabude dayan site din saiga kayan mata ne birjif aciki tun na matar sa ta qarshene da aka jeramata shine ba a dauke su ba dubawa yayi yaciro mata wani riga da wondo masu taushi ya mika mata, karba tayi , tanufi toilet din , bayan tafito ne ta rakube ajikin gini tana kallon sa kan gadon yanuna mata , shikuma yadauki bargo da pillow yashimfida akasa, ganin haka ne yasa boddi ta hau kan gadon ta konta a gefe daya , haryakonta yatuna bai sawa qofan key ba dan in shi kadai ne baidamu da rufe kofarba , tsaki yaja yatashi yaje yasa key a kofan.
Misalin qarfe 20:00 kamar a mafarki yaji wani irin muguwar sha'wa, haka boddi tana cikin bacci taji kaman ansamata shocking ajinta wani irin abu takeji yana mata yawo ajiki, maranta ne ya murda kuka tasake tana riqe maranta , hamma , hamma ciki na wayyo hamma zan mutu,
Cikin wannan mummunan mafarkin Dr kabeer yaji kamar ana mai magana tashi yayi yahaura kan gadon , jin mutum akusa da ita yasa tasa hannunta tahau lalume karaf tadaura hannunta ajikinsa, jin dumin mutum ajikinsa yasa yaqara matsawa shima jikinsa har rawa yakeyi, wani wawan runguma yamata .

Sassauta rungumar yayi , hannunsa yasaka yafara yaga rigar jikinta , haka yarabata da duk wani sutura nata, kokarin fara kusantanta yayi cikin karfi, hanya yake nema sakamakon baya cikin haiyacinsa,haka itama shatu batacikin haiyacinta , sai qoqarin shigarta yakeyi amma yakasa , dannan gabansa yayi da karfi dudda bata cikin haiyacinta amma sanda taji wani mugun zafi wanda yasa tasaki wani marayan kuka.
Alokacin daya shigeta wani sarawa kansa yayi da karfi, wani dadi ne ya ziyarce shi, sabanin da idan yayi irin wannan mafarkin toh azaba yakesha amma wannan karon mugun dadi yaji.
Hakanne yasashi yaqara kaimi , zuwa wannan lokacin shatu tagama fita daga haiyacinta don ko numfashi dakyar take yi.
Mom ne tsaye abakin kofan dakin, wanda tun lokacin da taji ihun shatu tafara buga musu kofa amma ina basajinta , zuciyar ta sai tafarfasa takeyi, batayi zaton Dr kabeer zai rufe kofan da key ba sabida tasaba duk lokacin da tazo kofan abude yake, wannan karon kuma tayi rashin sa'a.
Haka ta juya taje ta zauna a parlour don kunnuwanta bazasu iya jin wannan tashin hankalin ba ,abunda tajima tana hana faruwar hakan saigashi lokaci daya an shammaceta,
Zuciyar Mom ne yabuga da ta tuna da sharadin shugaba, tashi tayi tanufi dakinta gabanta na tsananta faduwa.

('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 2?? 3??

Tanashiga dakin kasan gadonta taduka tajawo akwatin karfenta key tasa tabudeshi, sai dai me zata gani, wayam ba komai acikinsa ba tulun kasannan sannan babu wadannan jan kayannata, gabanta ne yafadi , me hakan yake nufi kenan.

Maganar shugaba ne yashiga dawomata , jaririya duk randa kika saba sharadin mu toh zaki fiskanci hukunci mai tsananin gaske kuma zamu barki bari na har abada, dan mu ba ganganci, ba kuskure a lamarinmu,
Nashiga uku ni luba ya akayi nayi wannan sakacin, wannan yana nufin tonuwar asirina na shekara da shekaru da na bunne ina bazaiyiwu ba bazanta bari hakan yakasance ba, ihu tayi wanda yasa duk wani mahluki a cikin gidan sanda yajishi sujjada tayi tafara surkullehnta da tasaba idan tana bukatan ganin shugaba , Amma ina wannan karon shugaba yaki ya baiyana, hakan baisa ta karayaba cigaba tayi da kiransa , tana masa kirari, Amma shiru.
Wani ihu Mom tayi wlh sai nakashe yarinyar nan ,duk ita ne tajamin wannan abun, haka Mom tatashi kamar mahaukaciya , kitchen ta nufa wuka ta dauka, mai kaifin gaske tanufi stairs dakin Dr kabeer ta nufa.
Kofar dakin tafara bugawa a haukace tana ihu.

Dr.kabeer baibar shatu ba sai bayan awadaya yasamu nitsuwa da gamsuwa wacce baitaba jiba a rayuwarshi haka ya konta a gefenta kamar macecce sai maida numfashi yakeyi ga kansa dayake ta sara mai.
Bude idonsa yayi a hankali sauke su yayi akan shatu dake konce agefensa kamar gawa , gabansane yafadi tabata yayi yaga kamar bata motsi, baisan sanda karfi yazo masaba ya yunqura yatashi ,kangadon yakarewa kallo idonsa ne yasauka a inda jini yabata,

Zabura yayi yana tunanin kenan ba mafarki yayi ba kamar yadda ya saba wannan karon agaske ne kenan, jikinsa ya kallah bakaya duk gasunan akasa ya yaiyagasu ya zubar a kasa, tashi yayi cikin karfi hali yanufi inda shatu take konce kamar gawa.
Hannunsa yasaka wajen hancinta jiyayi tana fitar da numfashi a hankali, sauqa yayi daga kan gadon ya nufi toilet ruwa mai zafi ya hada, dawowa yayi ya dauke ta kamar wata jaririya, toilet din yanufa da ita.

Cikin ruwan zafin yasata , wani zabura tayi, riqe ta sosai yayi , a hankali ta ke bude idonta , sauke su tayi akansa ya zubamata nasa idanun kamar wani maye, runtse idonta tayi da karfi sabida yadda takejin zafin ruwan yana ratsata, a hankali abunda yafaru yana dawomata kamar a mafarki.

Ihun Mom dasukaji ne yasashi fitowa daga toilet din drower yabude yadau ko boxer da jallabiyan sa yasaka , kofan da ake bugawa da karfi ya nufa, yana tunanin meyake faruwa haka.
Kofan ya bude Mom ne tasako kanta da karfi cikin dakin da sharbebiyar wukarta a hannu sai sheke takeyi kokarin rike Mom yafara, Amma ina dambe ne ya kaure tsakaninsa da ita, sai ihu takeyi tana cewa ina muna fukar yarinyar nan take wlh sai nakasheta, ni zata tonawa asiri.
Dady ne yashigo dakin , tun ihun da mom tayi na farko ya tashi yanufo dakinta baisameta a nanba shine yaji hayaniyan ta a sama dakin Dr kabeer shine ya taho.
Subhanallahi hajiya lafiya me yake faruwa, dady ne yake tambayannan amma ina daga Mom har kabeer basama jinsa
Ita Mom tana qoqarin saitashiga cikin dakin takashe shatu, shikuma Dr kabeer yana rike da hannunta da take rike da wukan sunata kokuwa, garin kokuwar ne Mom tayankeshi a hannu jini ne yafara zuba sosai.
Dady ne ya dauki wayansa yakira asibitin mahaukata dan wannan al

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login