Showing 3001 words to 6000 words out of 24998 words

Chapter 2 - MATAR UBA HAUSA NOVELS BY MRS ALKALI.doc

26 Oct 2025

370

boddi addu'a inna take buqata ba kuka ba, haka yajata don asamu a suturta gawar,
Anyiwa inna sallah, ammiqata gidanta nagaskiya, sai dai muce Allah ya jiqan musulmai,

Bayan anyi sadakan bakwai kowa ya watse saura boddi da baffah n ta ,
Boddi taqara zama shiru, sabida dama chan ba mai yawan magana bane , sai mutuwar inna yaqara sata zama silent sosai,
Haka rayuwa tayi ta gudana , baffah dai har yanzu bai qara aure ba sabida yanaganin bazaitaba samun kamar inna ba kuma bayason ya auro wacce zata azaftar masa da yarsa sanyin idaniyarsa,
Duk irin fadan da yan'uwa suke masa amma yatoshe kunnensa yaqi yin aure, malam shehu ma kullum in sun zauna sai ya masa magana akai,,
Kamar kullum yauma malam shehu ne yakeyiwa baffah magana akan aure, yakamata malam adamu, kayi hakuri duk mairai mamacine, ka dubi girman Allah kayi aure ko don yarka Shatu , barinta ita kadai hakanma babbar matsala ce, kuma kaga ya mace ce, shiru baffah yayi, yace haka ne malam shehu, yanzu inna ce auren zanyi wazan aura ta riqemin boddi da amana , ba auren bane banasonyi ba , inatsoro kar na auri matar da bazata riqemin boddi ba, malam shehu yace kacire wannan tunanin aranka ,
Inka amince akoi wata bazawara, atabayan layinnan saimuje kaganta sunan ta Rabi tana da yara uku mata agabanta,haka baffah ya amsa , da to sabida shima zaman boddi ita kadai yafara damunsa tunda shi yana fita kasuwa,
Bayan sallan isha'i malam shehu yaraka baffah gidan , Rabi wanda yayanta kekira da inna Rabi, dama malam shehu yasanar da ita zuwansu haka Inna Rabi ta tarbesu cikin mutunci, da girmamawa, bayan sun gaisane malam shehu yasake jaddadamata abunda yake tafe dasu ,
Shiru tayi tana satar kallon baffah ta qasan ido , sabida baffah Masha Allah akoi kyau, inna rabi taga farin ba fulatani, duk mazan da ta aura ba wadda yakama kafar baffah sabida haka zuciyanta tuni tagama amince wa da baffah, gyaran murya malam shehu yayi yace ke muke sauraro , murmushi tayi tace bakomai Allah ya tabbatar da alkhairii, koyau yakeso za a iya daura mana aure sabida mu ba yarabane baza atsaya wani bata lokaci ba, alhmdullah naji dadin jin hakan inji malam shehu, baffah dai yana zaune ,yayi shiru sabida shi tunanin matar sa Hajjo yakeyi rayuwa kenan inbanda mutuwa maizaisa shi neman wani auren ,
Muryan Inna Rabi ne ya katseshi, tace sai dai wani hanzari ba guduba ina da yara uku mata kuma rikonsu a hannuna yake sakamakon mahaifinsu Allah ya masa rasuwa , baffah yace Allah ya jiqan sa , ai da na kowa ne kinga boddi na tasamu yan'uwa, Masha Allah.
Malam shehu yace to alhmdullah yanzu yaushe kake gani malam adamu za adaura auren , baffah yace ko ran jumma'a, inyamiki inna Rabi tasunkuyar da kai tace Allah ya kaimu ,
Amma aranta ji takeyi kamar adaura auren yau, sallama sukamata suka wuce.

TOH PHA YANZU ASALIN TAFIYAR ZAIFARA.
YANZUNE ZAMUSHIGA CIKIN LABARIN
KUBIYONI DAN JIN YANDA ZATA KASANCE.


('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 6??

Rana bata karya ayaune aka daura auren Inna Rabi da baffah, kuma ayau ta tare tare da yaranta , hannatu, habbi,sai autar su mairamu.
Inna Rabi mace ce maison abun duniya auren ta uku baffah ne na hudu , irin matannan ne masu fuska biyu, sannan ta daura burin duniya akan yaranta musamman ma hannatu da yakasance itace babba shiyasa ma da baffah yazo neman auren ta ba bata lokaci ta amince sabida tasan labarin sa kuma tasan wayene baffah,
Baffah ne zaifita kasuwa inna rabi ta rakoshi tace Allah ya tsare hanya yace ameen .
Bayan fitan baffah ne tashiga dakin su boddi da suke kwana tare dasu hannatu,ta daga labulen dakin tace wai ku bazaku tashi bane har rana tafito , hannatu ne ta daga kai tace inna rabi dan Allah kibarmu muna baccin mu mai dadi zaki tashemu, inna Rabi tayi dariya tace to ai shikenan kukuka sani , ta dubi inda boddi take konce tace shatu taso kizo kimana shara da wanke wanke , haka boddi ta biyo Inna Rabi, ta dau tsuntsiya tafara shara bayan tagama ne ta hada kwanuka ta wanke , Inna Rabi ne tace saura ibo ruwa , haka boddi ta dau bokiti tana ibo ruwa arijiya sanda tacika randar gidan duka, bayan tagama ne tace inna rabi yunwa nakeji, haka inna tadau kwano ta ibo mata dumamen tuwo gutsure biyu ,karba tayi tafara ci nan da nan tacinye dan bawasu masu girma bane haka ta sude hannunta batare da ta koshi ba ta dubi inna rabi tace inna zan qara hararan qasan ido inna Rabi tamata , tace toh uwar ci in an karamiki su hannatu me zasuci ,tashi maza kibani guri, haka boddi ta tashi ta wanke hannunta, amma bawai ta koshi bane haka ta hakura ,
Hannatu ne tafito tana hamma hade da miqa tace inna ina tuwona inna tace har barcin ya isa haka tace iyyi inna,
Inna rabine ta ibowa hannatu dumamen tuwo a madafi takawomata yanka shida haka hannatu ta cinye tayi gyatsa , bokiti ta dauka ta ibi ruwa takai bandaki wanka tayi ta fito, Inna Rabi ne ta kalli hannatu tace yaukuma sai ina , tace inna alhaji ne zaizo pha anjima, washe baki inna rabi tayi tace kiyi maza ki shirya kar yazo yayita jiranki tace toh innah,
Dakin inna rabi tashiga tahau shiryawa inna rabi ne ta shigo dakin ta bude akwatinta na qarfe ta zura hannunta chan kasan akwatin taciro wani kwalba dan karami ta mikawa hannatu tace ingo wannan bude kishafa dan kadan ajikin ki, karba hannatu tayi tace yauwa inna ta shiyasa nake qara sonki, kinsan tunda nasa wanchan kollin da kikakabani , ya rasa sukuni akaina , sai abunda nakeso yakemin, inna dariya inna rabi tayi tace hannatu kenan ke Yarinya ce har yanzu , indai alhaji issaqa ne sai yadda mukayi dashi,ke dai shafa turaren nan daga yaji qamshin angama zakibani labari, haka hannatu ta shafa turaren yadda inna rabi ta fadamata,
Wayan hannatu ne yayi ringing tace inna inaga ya iso barin yi sauri , haka tagama shirinta cikin riga da sket sun kama jikinta sosai, zakace ajikinta a ka hallaci kayan tsabar yanda suranta ya bayyana ta dau gelenta ta riqe a hannunta, yadda yanmatan zamani keyi tace Inna natafi, adawo lafiya inna rabi tamata.
Hannatu ne tafita kofar gida wata mota ne take tsaye akofar gidan , tafiya takeyi tana rongoda , ko ina najikinta rawa yakeyi ,
Hadiye yawu alhaji issaqa yayi sabida yadda yaji tsikan jikinsa yana tashi, yarasa meyasa yakasa rabuwa da hannatu sabida shi indai yasamu abunda yakeso awajen mace to fa rabuwa yakeyi da ita sabida shiba neman aure yakeyiba dama shi dan sharholiya ce don ya kware aneman mata , amma yarasa me ya hanashi rabuwa da hannatu,
Hannatu ne tabude motan tashiga , lumshe idonsa yayi yana shaqan qamshinta dayake ratsa zuciyarsa ,adabaya tunanin auren hannatu Amma ayanzu jiyakeyi inbai aureta ba mutuwa zaiyi, murmushi hannatu tayi tace alhaji na ya kayi shiru,yace hannatu inaga lokaci yayi dazanturo magabatana ayi maganar bikinmu, wani irin fari da ido tayi farin ciki na ratsa zuciyarta ,yanzu ne tagane dalilin dayasa inna rabi tabata wannan turaren,
Inko hakane wlh alhaji issaqa zaiji jiki a hannunta, muryansane yakatse mata tunani, hotel dinne zamu wuce ko akoi inda kike so mubi tace aa alhaji na muwuce hotel kawai wlh amatse nake dakai wani shu'umin murmushi yayi yace nima haka baby Hannah na, tada motan yayi suka wuce.
Shatu, shatu dai wai ni bakyajin ana qiranki ne kinyimin kunnen uwar shegu ,yarinya saikace kamun mayu, kina abu sanyi sanyi ,zakizone ko sai nasame ki agurin , boddi ne tafito daga bandaki riqe da buta , ajiye butan taye tace inna gani bayi nashiga , eh amma ai da uwar da ta haifekine da kin amsa ko cikin rami kike , tsabar munafurci kinajina kikayi shiru wato ga banza ko , kiyi hakuri inna, sai anyi magana kiyi ta bada hakuri kamar tsohuwar muna fuka ,wuce kidaura mana sanwa , don ni ba jakar gidan ubanki bane da zanmiki girki , saura karkiyi da jikinki,

('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali *

Page 7??

Haka boddi ta shiga kitchen tafara kokarin fura wuta hawaye ne suka taru a idon ta amma ba damartayi su sabida adan zaman da tayi da inna Rabi ta fahimci mace ce mai yawan fada kuma tafahimci ita kadai takeyiwa dan batayiwa yayanta , su lallabasu takeyi batason bacin ransu,ko aiki bata sasu,
Innarta ne tafado a ranta , tace Allah ya gafarta miki innata, haka tafura wutan tadaura sanwa, habbi ne tashigo gidan tana yan waqe waqenta ko sallama babu, Inna tace daga ina kike ne wuni guda bakya gidan , tsaki tayi tace inna daga gidan su qawata nake achan nawuni shiru inna tayi bata sake cewa uffan ba, inda sabo haka inna take batason abunda ya taba yaranta, ita dai kawai inzata samu kudi ahikenan anwuce wajen,
Baffah ne yadawo daga kasuwa Inna Rabi tace harka dawo haka da wuri yace iyyi wlh , taburma ta dauko ta shumfuda masa zama yayi yanatambayan ina boddi wani abune yadaki zuciyan inna rabi dan wlh Allah ya gani tastani yarinyannan ,kuma ta lura itace zuciyar baffah,amma zatayi maganin abun tasan mezatayi , kwafa tayi tace tana kitchen kasan boddi akoi hankali nahanata girkin nan amma haka ta ki wai sai ta tayani, murmushi baffah yayi najin dadin yadda inna Rabi take yaba halayen tilon yarsa , yace ai boddi badaga nanba , ina su hannatu kuma, zuciyar inna ne yabuga don batayi tsammanin zaitambaye su ba, habbi da mairamu su na daki hannatu kuma na aiketa gidan qawata inna larai, bakunya haka inna rabi ta rafkawa baffah qarya,
Boddi ne tafito daga kitchen din tanufo baffah tana zuwa ta durkusa tace baffah "awartii" kadawo yace ehhh boddin baffah ya naga idonki sunyi ja haka , inna Rabi ta kallah saitaga itama ita take kallo wani kallo maicike da gargadi inna rabi tayimata, itacen ne basa ci danyune , tasamu bakinta da fada , accha ha ai da kunfada ansayo busassu kallah yadda idonki yadawo,
Hannatu bata dawo ba har dare haka alhaji issaqa yasauketa bayan yacikata da kayan alatu , don sayayya sukabi yamata bayan sungama sheke ayarsu a hotel din dama sunsaba abunsu haka sukayi bankwana kamar karsu rabu, shidai yarasa me yake damunsa akan hannatu ji yakeyi idon bai aureta ba wallah yana iya mutuwa,
WAYE ALHAJI ISSAQA?
Sunansa alhaji issaqa mai manja don sana'ar sa ne saida mai da manja, sannan yana saida bujuma a kasuwanni , yanada rufin asiri sosai, sannan yanada mata biyu da yara goma duk kudinsannan ba a ci agidansa domin kuwa awu yakemusu shi zai shiga store ya auna yabayar adafa , gashi da neman matan banza ya kware a wannan harkar sukan yana kashe musu kudi sosai , sai dai duk yanda yake kashemiki kudi daga kinbasa kanki to anwuce wajen domin rabuwa zaiyi dake, sai dai a wannan karon abun ba haka bane tunda yahadu da hannatu bayan yasamu abunda yakeso Amma yagagara rabuwa da ita shikansa yarasa dalili, don a halin yanzu jiyakeyi kamar zai mutu in bai auretaba.

Hannatu ne tashiga gida tana sanda sabida tasan a wannan lokacin baffah yana gida haka taraba zata shige dakinsu , torchlight ne ya haske mata ido baffah ne yace hannatu daga ina haka , kame kame tafara Inna Rabi tai wuff tafito daga daki tanacewa hannatu sai yanzu ne ya kika baro su Inna larai din inafatan lafiyan su , lafiyan su qlu inna sunce ma agaisheki, ga saqon naki haka tamikawa Inna Rabi daya daga cikin ledojin da alhaji ya saimata ,
Haka inna tasa hannu tai wuff ta karba ledan tana lallai angodewa inna larai , baffah ne yace nan gaba duk inda aka aikeki hannatu karkibari dare ya kaimiki a chan , da toh ta amsa tana shigewa dakinsu da sauran ledan dayake hannunta,
Bayan hannatu ta shige baffah ne yakalli inna yace daga yau kar hannatu ta kara kaiwa dare a anguwa, da toh inna rabi ta amsa masa, cikin zuciyarta kuma tana tunanin irin taurin kan baffah don batayi zaton zai iya tamkawa hannatu ba amma ba komai zatayi qawarta larai magana susake komawa wajen malaminnan don asake daure mata bakin baffah , taga kaman aikin da akamasa baigama kamasaba kwafa tayi ,tashige daki


('MATAR UBA ('
*Mrs Alkali*

Page 8??

Washe gari boddi ne tafito cikin shirin zuwa makaranta , dakin Inna Rabi taje domin tagaisheta ,inna rabi ne ta kallo bakin kofan dakin taqarewa Shatu kallo, Inakwana inna, daban kwanaba zakiganni ne munafuka kina sunkuyar da kai sai kace ta Allah, me nake gani ajikinki kamar uniform, Inna makaranta zantafi, ehh lallaekam wuyanki yakai yanka ina magana kinayi , toh ubanwaye zaimin aiyukan gidan , shiru boddi tayi idanunta ,suncika da hawaye, tunda baffah ya auro matarnan take fiskanta irin wannan rayuwan, baffah ne yashigo dakin wanda duk zagin da Inna Rabi yiwa boddi akan kunnensa, yace Rabi me nakeji haka boddi kikeyiwa wannan zagin kuma in laifi tamiki ai fada yakamata kimata ,kuma kinsan tanazuwa makaranta ko,

In aikin gidane su hannatu sukamamiki mana kafin tadawo, malam ni kakeyiwa fada akan Shatu, don namata fada ,ko da yake donbani na haifetaba shiyasa,
Baffah ne ya girgiza kai yace aa Rabi ba hakabane inaga da boddin da hannatu duk dayane, aa malam gashi kanunamin iyakata akan Shatu, baffah ne yajuya yaga boddi tana durkushe agurin haryanzu, yace boddi tashi kitafi kar kiyi latti hannu yasa a aljihun wondosa yadauko naira hamsin yamikamata karba tayi tace baffah nagode , yace adawo lafiya, juyawa tayi tace inna sai miwartii, tsaki Inna Rabi tayi,
Bayan tafiyan boddi baffah yacigaba dayiwa inna rabi fada akan abunda tayiwa boddi,haka yamata sallama yafita bayan yagama mata fadan,

Kofa inna rabi tayi tace zanyi maganinka tunda naga taurin kanka yayi yawa, zanyiwa tubkar hanci,
Hannatu ne tashigo dakin tana tauna chingam tace inna me yake faruwa ne naji baffah yana fada , kedai kiramin innanku larai a waya karban wayan hannatu tayi , ta lalubo number?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? n Inna larai ta dannamata qira , ringing biyu tadauka mikawa Inna Rabi wayan hannatu tayi ,
Karba Inna Rabi tayi ta kara a kunnenta tana fadin , qawar arziki akoi matsalafa dan Allah kizo yau kirakani gun malamin nan aikinnan baigama kamashiba gara mukoma amasa mai karfin gaske dan wlh yafiye taurin kai, qawata bakida matsala sai nazo kawai ,amma ki shirya kafin iso wata ina zuwa sai muwuce ba bata lokaci ,katse wayan Inna Rabi tayi tana dariyar mugunta,
Hannatu ne tace kai innarmu wlh kinabani tsoro ,kinsan haka jiya alhaji issaqa ya haukace akaina, kuma da kansa yamin maganan aure, wai infada agida zai turo magabatan sa, shewa Inna Rabi tayi tace hmm wayafadamasa borno gabas take, ai aikin malam jafaru kamar yankan wuqa, shiyasa nakeson inkoma yau arufemin bakin baffah da kyau , hannatu ne tace Innarmu kina wuta anabinki da fitur, shiyasa nake sonki wlh, daniyar jin dadi Inna Rabi tayi tace ja'irar yarinya kawai ,nina haifeki fa, kai inna kinsan takan duniya wlh,

Wai ni ina habbi ta shigane kam, tabe baki hannatu tayi tace tafita itada mairamu tamata rakiya gidan su qawarta hansai, tsaki Inna Rabi tayi tace da wannan uban safiyar mezatayi agidan su hansai haka,ni wlh banason yawan yawontannan ,
Kai inna saikace wacce zata bata,inji hannatu,hmm hannatu ke nan bazaki ganebane yanzuma fa saida nasa malam jafaru yamin aiki akan baffah kafin in aureshi kinsan inba hakaba ai akoi matsala dole sai munyi taka tsantsan, tabe baki hannatu tayi tace yaushe zance wa alhaji issaqan zaituro tace bari anjima zanqira qanin babanku saimuji yaushe zaice, toh nidai inna wlh kiyi sauri dan bakisan yanda na matsu alhaji ya aure ni bane , ungo naki inji inna rabi tace mara kinya kawai dariya hannatu tayi tace ai inna namatsu inshiga gidan alhaji issaqa dabakinsa yacemin bayason matansa ni yake so kawai dai zaman yaransu sukeyi kuma yace gidana daban zaimini Kuma yace inmunyi aure zaikaiki makkah ,guda inna rabi tasake kai ka dauka gidan biki ne tace kaga yarinya me kashin arziki haka nakeson ji shiyasa sai inda qarfina yaqare indai ina raye saikin aure alhaji issaqa, muci arziki mubar arziki a inda yake,
Dawannan yawon gidan su hansai da habbi takeyi ai da itama wani alhajin tasamumana muka kamashi a hannunmu , Amma badama afadamata gaskiya sai tace ita maza basa gabanta narasa gane kanta, dariya hannatu tayi tace ai inna, habbi batada wayo tabi tabiyewa hansai ko saurayi basu da shi .

Inna ne tace zanyi maganin abun , zansa malam yadubamin lamarin ta,
Habbi ne a cikin daki ita da hansai da mairamu qanwar habbi suna kwance akan yar katifar hansai ,
Habbi ne tace haba hansai kinsan amatse nake dake shiyasa ma nayi sammako nazo gidanku amma sai yanga kikemini, Allah banason wulaqanci, hansai ne tace toh kiyi zuciyamana,tace aikinsan bazan iyaba, dariya sukayi dukansu ,hansai ne tace jarabebbiya kawai nafadamiki kidaina zuwa da sassafennan kar asamana ido inkinji jarabar taki ta mota ga mairamu kidinga rage zafimana kafin muhadu, habbi tace haba wlh nafijin dadinki mairamu yarinyace kuma batasan kan harkarba sosai amma yanzu nafara koyamata a hankali zata qore a sabgar shiyasama nazo da ita gara tadinga gani tana koya, shewa sukayi kafin habbi tafara tube kayanta haka hansaima tayi ,sukafara aikata Masha'ar su mairamu nagani,
Inna larai ne ta rafka sallama hade dace qawar arziki fito muwuce dan bazama zanyiba gara muje da wuri dan da zafi zafi ake dukan qarfe ,

Inna larai ne tafito da gelenta rataye bisa kafadanta tace aikuwa ,muje aminiyata haka suka kama hanya suna tafe suna tadin abunda zaikaisu, haka suka tari dan achaba sukayi 3in1 suka kama hanyar qauye inda malam jafaru yake da zama dan mota baya shiga qauyen sai dai machine haka sukayita nausawa cikin jejin suna ratsa wassu qauyuka har suka iso asalin rugar da malam jafaru yake ciki,
Haka suka sallami mai machin , wata bukkah suka nufa , haka sukasa kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login