Showing 102001 words to 105000 words out of 125146 words

Chapter 35 - MIJIN MALAMA BOOK 1 Complete writing by Nimcey Sarauta .txt

25 Nov 2024

4819

a ruɗe cikin tashin hankali Majeederh ta kai hannu zata taɓa kafaɗarta cikin sauri muryarsa bata fita sosai ya ce "Don't torch me" Ya faɗa a rarrabe murya can ƙasa abubuwan da suke masa yawo a jiki ya sanya baya fahimtar taƙa maimai abinda gangara jikinsa ke buƙata. Majeederh ta cire hannunta a hankali kuma ta juya idanunta ya sauka akan wayarsa dake yashe har ta fashe ma, cikin sauri ta ɗauki wayar da mamakinta tana shafa saman screen ɗin iphone din idanunta ya sauka akan photonta wanda take zaune a office ɗin ta na B.u.k idanunta lumshe a photon kamar mai bacci sai ɗan murmushi da ta yi wanda ya sanya dimples ɗinta lomawa ta yi wani irin kyau sosai. A hankali ta lumshe idanunta tana wani irin son Abraham na ƙara yawa a zuciyarta, hasken da wayar ya kawo da sunan Taj a saman screen ya sanya Majeederh kallon wayar tana mamakin me ya sa ake kiran shi by this time? Kiran ya katse wani ya ƙara shigowa a sanyaye ta saka hannu ta ɗaga kiran tana mannawa a kunnenta tare da yin shiru tana son ji Who's on the line? Daga cikin wayar Taj ya yi dariya ya ce "Bad boy gani a hanya ina following naka, amma banga motarka ba, ka nutsu wallahi ba zaka iya driving a halin da kake ciki ba, kuma duk masifar taurin kan ka yau ƙaryar alawa ƙasa dole sai ka nemi mace ka kwanta da ita kamar yadda na yi maka al'ƙawari, idan kowa ba haka ba You won't sleep a wannan daren, shi ya nace Joshua ya zuba maka ƙwayar kaɗan a cikin Cork ɗin amma ya juye" Taj ya ƙara fashewa da dariya sosai ya ce "Zan yi dropping Debeka a gidanka sai ku kwanta tare kasan yadda take mahaukacin sonka, yarinyar classic beb ce yanzu zata gigitaka ka faɗa mini inda kake idan na yi dropping ɗinta a gidanka sai na zo na ɗauke ka, ni zan koma club ne Now the party has started, the classic babies are coming into the club, wallah ka yi missing Bad boy.....," Cikin tsawa Majeederh ta katse Taj idanunta har wani rufewa yake a karo na farko na rayuwarta ta ce "Uwar Debeka da uban Debeka, wato kune kuke bashi kayan Shaye-shaye ko? Ko ke son haɗa shi da wata figaggiyar yarinya mara tsafta wacce take fama da Datti a jiki" Takaici ya sanya Majeederh yin shiru. Taj ya ce "Au wai wajanki ya zo?" Ya faɗa yana zare idanu, yana kuma danne dariyar dake ransa. Majeederh ta ce "Meye Sunanka?" Ya ce
"Taj" Ta jinjina kai ta ce "Baka da hankali ko? Kana forcing na shi ya aikata abinda Muslunci ya hana?" Taj ya ce
"A'a Mami, Debeka fa budurwar shi ce, kuma a gidansa take zaune, bayan itama akwai wasu ƴan matan da suke zuwa wajansa,kuma duk mu'amala yake da su kenan dai a lalace yake, kuma mene haramcin daga kwanciya da mace Mami?" Wani irin rikitaccen tashin hankali ne ya rufarwa Majeederh ta runtse Idanunta da kyau, tana son hana kansa gasgata abinda Taj yake ƙoƙarin faɗa mata. Ta cikin wayar Taj ya ce "Good night Mami, ki lura dashi please cikin dare yana yawon firgita" Yana faɗin hakan ya kashe wayar tare da kifawa a jikin kujera ya dinga wata mahaukaciyar dariya kamar zautacce. John ya ce "Taj why?" Taj ya ɗaga kafaɗa hannunsa riƙe da pen Shisha ya ce "What?"
Da turanci John ya ce
"Me ya sa zaka sakawa Bad boy ƙwaya a Cork? Muma da muka saba harka idan muka sha kusan haukacewa muke, balle shi da ko sakin fuska bayayi ko Debeka da yake ɗagawa ƙafa ta baro ƙasar su ta biyo su bai taɓa maganar 5 minutes da ita ba, even small hug bai taɓa yi mata ba, ka manta sanda tayi masa allurar bacci sbd buƙatarta kusan kasheta ya yi fa, amma all this ka ɗauki abu ka bashi yanzu kasan ba zai iya riƙe kansa ba idan ya aikatawa Mamin tasa wani abu fa? Jesus mummunar labari zai faru" Taj ya haɗe fuska irin ko a jininsa ɗin nan ya ce "Ni fa Am happy for him, ita Mamin tasa zata gane shi ba yaro bane"
Sai a lokacin wani da zuwansa country ɗin kenan kuma sun fi good time shi da Bad boy tsare girar su ɗaya ya ce
"This is not fair, how can you imagine yaje wajan Maminsa a haka? Kasan mugun son da yake mata? Ko fa president baya so kamar....." Sai kuma ya yi shiru da bakinsa. Taj ya ce "C'mon ka ƙarasa faɗar maganarka, wanne president? Meye haɗin President da Abraham?" Salamon bai ce komai ba ya ɗauki kwalbar giyarsa ya ratsa ta cikin mata ya shiga rawa hankali kwance. Taj, John, Joshua suka kalli juna John ya ce "Who's Abraham?" Taj ya ce "President's son" Joshua ya ce "Dream, idan shi ɗan gidan shugaban ƙasa ne meyasa yake zaune shi ɗaya tal sai Grandpa yana rayuwa kamar mara gata, sai kuɗi da yake da shi kamar hauka, wallahi idan shi ɗan President ne bamu isa ya shigo cikinmu ba, kawai Salamon yana raina mana hankali ne" Taj ya ce "Something is fishy, Farkon haɗuwata da Abraham a University of Oxford, a lokacin na duba card ɗinsa naga alrdy ya yi nisa a karatu, naga tambarin Germany da kuma National I.d card na germany bai bari na gama gani ba ya karɓe ya ce, asali Grandpa University of Munich dake Germany ya sashi shi kuma bai so yama tsani ƙasar bakiɗaya, muna level ɗin ƙarshe a University of Oxford wasu manyan mutane suka zo tafiya dashi ya kafe babu inda za shi nayi mamakin yadda suka kasa kama shi sbd at the end ma ɗaya ya harba shi ne muka tattara mukabar ƙasar, daga ƙarshe dai ban ina yaje ba domin ya barmu for good 1yr" John ya ce "Baka tunanin laifi ya yi wa mutanen?" Taj ya ce "Maybe, he's smart and stubborn boy to be honest ban taɓa ganin mutum bai iliminsa ba, baya taɓa zama lectures amma bugu ɗaya ya kewa exam, tun yana secondary haka record ɗin yake shi yasa aka dinga yi masa promotion da wur wuri ya gama secondary school sanda ya fara University zaka raina shi sosai, amma dake yana da jiki sosai ba a ganin shekarun nasa, kuma Grandpa ɗin nan nasa kuɗi ne dashi kamar su kashe shi wallahi, waye zai ce Bad boy ya karanci Likitanci? Kusan me ya sa?" Suka girgizawa Taj kai ya ce "Cos he's not his dream, Abraham's doesn't like it, Business kawai yake so bayan nan sai ɓangaren tsaro yana son sama sojan ƙasa, yanzu haka idan ya yi zanen gida miliyoyi yake samu, gabaɗaya shi ke siya mana suttura sometimes" Gang team ɗin sukai shiru kenan dole akwai abinda Abraham yake ɓoye musu na daga rayuwarsa. Taj ya ce
"Excuse me" Wayarsa ya ɗauka ya ƙara danna number Abraham yana ji tana ringing ba a ɗauka ba, ya miƙe ya ce "Bari nayi dropping Debeka"


Majeederh ta ɗauke kanta daga kan wayar Abraham da taga still Taj ke kira, maybe ya yi dropping Debeka ɗin can gidan kamar yadda ya ce, so he's waiting for Abraham to go back his home and... Ta yi saurin runtse Idanunta, fitar numfashinsa da ta ji ne ya sanya ta juya da sauri tana kallon at this time a kwance ta gansa yama kasa zama tsugunawa ta miƙe a hankali zuciyarta babu daɗi, ɗan ƙaramin yaronta wai har ya san mace? Mata ke bibiyar mata yaro? Yana Shaye-shaye shi ya sa ya zama criminal kenan bashi da tsoro? Banda haka ko zance Abraham bai isa ya tsaya yi ba, gabaɗaya nawa yake? He just 16 fa. “Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!” Majeederh ta furta a ranta, ta durƙoshe gabansa zuciyarta na wani Irin harbawa bakinta na rawa ta ce "Khalil" Ya yi shiru Ta miƙa hannu zata taɓa shi cikin sauri ya ja baya yana mirginawa kamar zai shige ƙarƙashin gado muryarsa na shaking laɓɓansa na wani irin ɓari ya ce "Don't torch me" Kamar za ta yi kuka ta ce "But My son taya zan iya barinka haka? Faɗa mini me suka baka? Meke maka ciwo? Headache? Fever? Bari na ji ki da zazzaɓi sorry" Ya tsoro mata narkakkun idanunsa wanda sukai mahaukacin jaa sosai da ƙyar yake iya ɗan buɗe su, bai taɓa jin abu makamancin abinda yake ji ba in whole his life shi ko ciwo baya yi sosai, Ya ja idanunsa ya rufe yana curewa waje guda yana magana ƙasa ya ce "Don't torch me Maa.. Don't" Itama Majeederh ta marairaice fuska ta ce "Please Baby son, bari na taɓa wuyanka ko robe na shafa maka" A hankali cikin muryar marasa lafiya ya ce "Ohk"
Ta sauke ajjiyar zuciya ganin har lokacin idanunsa a rufe yasa ta ƙarasa dab da shi tare da miƙa hannu zuwa neck ɗinsa ya yi saurin buɗe idanu tare damƙar hannunta kafin ta yi magana ya fizgota zuwa jikinsa daga kwance da yake. Gabaɗaya ta faɗa kansa tana zare idanu, Abraham ya zaga hannunsa tare da ƙanƙameta sosai a ƙirjinta yana wani irin mimmiƙa tare da jijjiga, yana jin kamar wani abu na jansa mararsa na wani irin azababben ciwo. Majeederh ta ce "Sakeni Khalil na baka magani" Slowly ya girgiza mata kai a hankali kuma ya ƙara manneta da jikinsa ƙamshin CLINIQUE Deep Comfort Body Lotion shower gel ɗin da ta yi using da shi wajan wanka ya ƙara rusawa Abraham sabuwar zuciyar tashi na daga abinda ya ke ji. A hankali ya tura kansa tsakiyar wuyanta hannunsa ɗaya a waist ɗinta ya riƙe ta gam yana wani irin fitar da wahalallan numfashi, Majeederh ta ruɗe tare da zaucewa a rikice ta ce "Khalil let go of me, ka bari na baka paracetamol" Ta faɗa muryarta na rawa tana jin tsigar jikinta na tashi, bakinsa dake wani irin ɓari alamar yana buƙatar wani abu ya manna a kunnenta ta wani kalar zabura ta ji ya sake riƙe waist ɗinta gam ya manna da nashi yana wani irin saukar mata breathing a kunne lips ɗinsa na gogar fatar kunnenta a hankali cikin raunatacciyar muryar ya ce "Allow me to kiss u Jee.. ƴar madara...Saboda Shocked kasa motsi Majeederh tayi, take kuma jikinta ya fara rawa na rashin sanin abin yi da kuma gingimemen tashin hankalin dake neman zautar mata da nutsuwarta. Fahimtar Majeederh bata da bakin magana ya sanya Abraham janye gajiyayyun idanunsa wanda ya laushi ya ƙanƙance sbd Baƙon lamarin dake son tafiya da ruhinsa, yadda jikinsa ke rawa naman wajan na zillo da harabawa ya sanya ya fahimci akwai abinda yake buƙata urgently. Fuskarsa dake manne a wuyanta ya zame yana sake manna mata kwantaccen beard ɗinsa wanda ya sha Jack Black Beard Oil sai sheƙi yake. Shortly can ƙasa Abraham ya ce "Plxxxx" Sai kuma jikinsa ya fara jijjiga gab gab gab kamar wanda ake zarewa rai a kiɗime Majeederh wacce ta kasa koda motsi ta yunƙura zata miƙe daga jikinsa ya yi sauri kama fuskarta tare da jawota dab da nashi fuskar, Majeederh baki sake take kallon ikon yadda take zare idanu kaɗai zai sanya kasan shocked ne ya hanata ɗaukan action akan abinda ke faruwa, tsinin hancinsa ya ɗora akan nata ya ware idanu a hankali cikin saa itama shi take kallo da sauri ta janye nata jin tsigar jikinta na tashi tana zubewa kame kanta tayi da kyau tana faɗin “Asstagafirullah, Subuhanallahi, Allahu Akbar!” A zuciyarta Abraham ya buɗe baki da ƙyar ƙamshin Colgate Vedshakti Mouth protect spray na fita daga bakinsa, lips ɗinsa na gogar nata ya yi attention to kiss her lips. Sai kuma ya zame kansa tare da yin ƙasa da zuwa neck ɗinta. Lokacin da lips ɗinsa ya sauka a skin ɗin wajan wani irin zabura Majeederh tayi sbd harabar da zuciyarta tayi wani abu ya fara mata yawo saman fata. Gam! Abraham ya riƙeta da hannu ɗaya idanunsa rufe ruf jikinsa na karkarwa kamar mazari duk wasu ƙofofi na jikinsa wanda suke buƙatar abinda gangar jikinsa ke so sun gama buɗewa cikin fitar hayyaci da zaucewar tunani a hankali ya ce "I am sorry Mami" Yana faɗin haka ya sauke mata wani irin zazzafan light kisses a neck skin ɗinta tare da murza hannunsa dake bayanta a hankali kuma ya damƙe hannunta ya yi kamar zai saketa. Da sauri Majeederh ta miƙe zata tashi ta ji ya saki wata kalar sounds idanunsa na yin fari jikinsa na ƙyarma yana ƙanƙame hannunsa kamar zai suma, a haukace Majeederh ta tsuguna wajansa ta ɗora hannunta a ƙirjinsa tana jijjiga shi muryarta na rawa ta ce "Little, Baby my son what happening to you?" Yadda take jijjiga shi ya ƙara sanya shi cikin wani irin azababben yanayi numfashinsa ya fara fisga a rikice ta saka hannu ta ɗago shi tana yin kuka tana cewa "Plxxxx Khalil open ur eyes" Da ƙyar ya buɗe idanunsa yana jin kamar ba a duniya yake ba, zuciyarsa ta gama tsinkewa, ya kafe Majeederh da kallo data kamo hannunsa tana cewa "Khalil my son mene? Me kake so? Ina ke maka ciwo?" A hankali ya kai hannunta saman mararsa da yake jin kamar ya tsinke. "Here"
Ya furta shi kansa bashi da tabbacin ta ji, hannunta ta miƙa da niyyar danna masa ai da wani irin sauri ta sake shi tare da miƙewa tsaye idanunta na rufe yana yarfe hannu tana jin kamar ta riƙe ƙaton katako. Miƙewa ya yi kamar ɗan maye kana kallonsa zaka san ba'a hayyacinsa yake ba yayi muguwar faɗawa sbd azabar da yake ji a jikinsa wajanta ya nufa yana zuwa ya ɗauke shi da wani irin gigitaccen mari, Without letting him come back to his senses ta sake sauke masa wani irin zazzafan mari idanunta rufe murya ƙasa gudun kada a jisu ta ce "Out, out Khalil" Kallonta kawai yana yin baya kamar zai faɗi idanunsa sunyi jajur ga wani zafin zazzaɓi da jikinsa ya ɗauka ta ƙara nuna masa ƙofa ta ce "Zoka fita" Shi dai yasan ko kashe shi za ta yi ba zai taɓa iya fita ba, to inama yaga energy ɗin fita balle driving? Ganin bashi da niyyar fita ya sanya ta shige ciki ta ɗauki wayarsa ta damƙa masa kana ta saka hannu ta kama nashi ta shiga jansa har zuwa bakin part ɗinta ta ƙofar baya, ta tura shi kaɗan har lokacin da idanu kawai yake binta yana kallo ta garƙame ƙofar ta murɗe key. A hankali ya ja gajiyayyun idanunsa ya rufe tare da sulalewa ya zauna zaman dirsham a ƙasa ya rufe idanunsa hannunsa riƙe da mararsa sai numfashi yake saukewa a wahale tuni zazzafan zazzaɓi ya rufe shi wanda bai taɓa yin irinsa ba. Majeederh ta sulale ta zauna saman gado tare da haɗe ƙafafuwanta waje guda tana girgizawa, zuciyarta a cunkushe Asstagafirullah kawai take a ranta, Abraham ɗan ta yana buƙatar taimako tasan cikin maye yake da ba zai taɓa aikata abinda ya yi ba, dole kuma ta nuna masa nasa kuskuren na yin Shaye-shaye. Almost 10 minutes ta ɗauka kafin ta miƙe ta leƙa ta ƙofar window ɗinta ta hango shi durƙoshe ya riƙe kansa da hannu bibbiyu, ta yi matsawa tana hana kanta jin tausayin ɗan nata, har kiran sallar farko na Subhi bata runtsa ba, ta miƙe da ƙyar ta nufi bathroom tayi wanka da kyau, ta fito ta tsafta ce jikinta ta zauna zaman azkar tunda ba sallah take ba. Wajejen 10:10 ta gama haɗa breakfast da taimakon Aaliyyah suka jera komai a dining area a hankali kowa na gidan ya hallara, sai a lokacin Majeederh ta san Raihana da Ruma a nan suka kwana suna zaune Mami ta fito cikin wata dakakkiyar atamfa Valisco ruwan huda da feshin blue a jiki ta murza ɗauri ana tafiya a hankali taja kujera ta zauna, Aaliyyah ta ce "Ina kwana Mami?" Ta ce "Lafiya lou" Majeederh tana juya tea da spoon a hankali ta ce "Mrng Mami?" Ta ce "How are you?" Ta ce "Good" Raihana ta ce "Nikam Majeederh da zaki zo gidana ko sati biyu ki yi mini, kina ɗan tayani aiki tunda ba wani abun kike ba" Majeederh ta yi shiru, Ruma ta ce "Wlh idan ta gama miki ki sending ɗinta gidana, ma rage mata zaman kaɗaici" Daga Aaliyyah har Majeederh ba wanda ya kula su, Raihana ta ajjiye spoon ɗin hannunta ta kalli Mami ta ce "Yawwa gwara da ban manta ba, ni shawara ce dani idan tayi muku" Mami ta ce "All ears" Ƙamshin turaren Hugo boss da suka ji ya sanya sukai shiru, Majeederh jikinta ya ɗauki rawa amma ta dake Mami ta kalli Abbu da yake shigowa kamar sabon ango, wani tattausan voyel ne a jikinsa nevy blue ya murza jaddara akan shi ya nemi waje ya zauna. Mami ta ce "Barka da fitowa Alhji" Abbu ya jinjina kai, Raihana da Ruma suka haɗa baki wajan cewa "Sannu da shigowa Abbu" Aaliyyah ta ce "Abbu ina kwana?" A hankali ya ce "Lfy" Sanin ba a magana idan yana wajan duk sukai shiru. Gently Majeederh muryarta na rawa sosai ta ce "Mrng Abbu" Slowly ya ɗaga kansa tare da zuba mata idanu can kuma ya ɗauke ganinsa ba tare daya amsata ba, Duk motsin Majeederh yana gani juyawa spoon kawai take tana cakalkala dankali, few minutes ya sake ɗago kansa ya zuba mata Idanu "Hawwa'u" Ta ji saukar muryarsa ji tayi kamar tayi fitsari a wando ta ce "Na'am Abbu" Shortly ya ce "Leave" Miƙewa tayi tabar wajan da sauri tana jinta kamar ware a cikinsu. Mami ta ajjiya cup ɗin hannunta ta ce "Me ya sa kake yi wa yarinyar nan haka ne Alhji? Me ya sa kake son nuna fifiko a cikin yaranka, bana son haka a gaskiya ni" Bai ce mata komai ba, Aaliyyah ya tsame hannunta zata miƙe Abbu ya ce "Sit" Ta zauna tasan me yake nufi. "Raihana me kike cewa?" Raihana na rarraba idanu ta ce "Daman wani ne ke mini aike

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login