Showing 15001 words to 18000 words out of 19558 words
200k zai bata, yana gama, tura mata , ya ajiye wayar sa, yana kwanciya akan gadon hotel din.
wayar sace tayi ringing da sauri ya dauka ganin, sunan matar sa , yaja dogon tsaki, shi besan ma dalilin da ya saka yake ci gaba da zama da , wannan jakar ba...
ɗagawa yayi yana daka mata tsawa tare da cewa lafiya kike kirana ina gurin aiki...?
jikin ta ne yayi sanyi cikin raunin murya tace
'' abban su amatu, har yanzu fa, bamu ci komai ba , rancen da nake ne ma yau na nema ban samu ba..,
tsaki yaja yace '' to nima ba ayi mana albashi ba , tun ruwan shayin da abokina, ya kawo min muka sha ban ƙara saka komai a' ciki na ba,,
yana gama fadar haka ya zare wayar daga kunnen sa, ya kashe ajiye ta , yayi akan gado yana jan , dogon tsaki.
POLICE STATION.
ba ƙaramin mamaki, sukai ba.
lokacin da suka ga yan sandan sun ce , su tafi, sun sake su, Tahir yace '' Zahid kaga ikon Allah ko..?,, da yake bamu da hakkin'sa gashi Ubangiji ya saka mana , ita daman rayuwar nan. idan baka da hakkin mutum, to wallahi ba jimawa Ubangiji zai maka sakayya dai-dai, da abin da , ya , aikata maka Allah ya ƙare mu da son annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama.,
ZAHID da jikin sa yayi sanyi yace '' amin ya Allah.,,
Abdulraman yace '' amin ya Allah, amma dai wannan mutumi anyi dan akuya, wallahi, baya ne shi man ta alkairi.,
Asim yace '' tsayuwar me muke yi anan..? kun san dai ba za mu samu mota ba,
tafiya suka fara ba wanda ya cewa, da wani qala har suka isa gida buga kofar gida ZAHID ya fara yana fatan Allah ya saka Nabeel ya zo ya buɗe mai..
Su abdulraman, suna tsaye a bayan sa , sai jin salati sukai, ashe iya ce tazo, ta buɗe kofar, kallon su ta gama yi tana sakin salati tace
'' yan nema sun ji addu'a sun sake ku, tun da wannan auta, ta faɗa min abin da yake faruwa na hau kan buzu gashi nan tun kafin aje ko ina sun ga , ba za su iya ba , sun sake ku, yasin na zauna ina yi musu me tsakuwa, wa ya isa ya ja da yar gidan malam jikar malam matar malam.,
ZAHID takaici ne ya ishe, shi.
bece komai ba , ya raba ta , ya wuce su asim biye mata suka yi, har da shewa suna hira.
yana shiga dakin sa ya zauna yana cije lips din sa, lallai zai yi maganin yarinyar nan,.wato da yace , kar ta faɗa sai da ta faɗa sai da ta nuna mai ita me kunnan kashi, ce.
yana cikin wannan tunanin yaji shigowar su Tahir zama suka yi Tahir yace '' Allah ya shiryi areej, sai da ta faɗa, wallahi daman gudun tashin hankalin , da za su shiga muke yi, shi ya saka muka ce kar ta faɗa..,
kwafa Zahid yayi yace '' Allah ya kai mu safiya zan yi maganin ta , yarinya kamar an yi mata wahayin magana, bata taɓa gani tayi shiru, sai ta , tofa, tata...,
haba babban yaya ayi mata afuwa cewar abdulraman ya faɗa yana , kwanciya akan katifa.
banza yayi mai.
wannan kenan.
Iya tana shiga cikin gida ganin kofar kowa a rufe sai, ta bawa zuciyar ta , hakuri ta , shiga daki ta kwanta , bacci.
Flash back
bangaren juhud kuwa tana fitowa cikin Sa'a , ta sami abin hawa, shiga tayi ko ciniki ba su yi da shi ba , ta ciro wayar ta, tana dannawa cikin kwanciyar hankali..
ke dan uwarki kawo wayar nan , kamar daga sama taji wannan magana.
da yake ba , ita kadai bace a kwai wani a cikin napep din.
ko ɗar ba taji ba , ta ɗago kanta, ta kalle'sa, ta haɗe rai tace '' dan uban ka , ba zan bayar ba , uban ka ne ya siya min...?,,
mari ya kifa mata,
da sauri ta sauka daga napep din ta fita a kuje, ganin tayi cikin loko kar su, shiga su jawa kan su, suka hakura.
da kafa ta , ƙarasa gida buga gidan su ta fara yi, jin sa a kulle taja ƙaramin tsaki ta buɗe jakar ta , ta ciro key,,
buɗe kofar tayi ta , shiga tana rufewa, hijabin ta , ta cire tana jan dogon tsaki, domin ta fara zargin mama bata gidan, ta kira ta , ita kuma gudun fadan mama sai ta kasa ɗaga wayar ta, ta mai da jaka ta , tawo ashe ma bata gidan..
tana zuwa kofar da zata sada, ta da parlour su, taga takalmin hajiya rukayyah.
ranta ne ya ƙara ɓaci , domin tasan zuwan matar nan ba alkairi bane shiga cikin parlour tayi tana turo baki..
washe baki hajiya rukayyah tayi tana cewa yauwa faduwa ta zo dai-dai da , zama ga yar albarkar nan ma ta dawo.
zo nan ya'ta ga , guri nan ki zauna.
zama tayi tana haɗa ran ta , tamkar anyi mata albishir da yau zata mutu.
kama haɓar ta , tayi tana cewa saki ranki mana yar albarka..
da sauri mama ta kalli gefen fuskarta, tace '' juhud wa ya mare ki..?,
juhud tace '' yan kwacen waya, na haɗu su , Allah ya rufa asiri basu, kwace min ba na fita a guje ban da mari , ba abin da sukai min...,
Mama tace '' Ubangiji ya kiyaye gaba..,
Amin juhud tace , tana kallon hajiya rukayyah.
Hajiya rukayyah tace '' hice ko kin dauki number napep din,...?,
juhud tace '' dakyar fa, nasha,,
to Ubangiji ya kiyaye gaba ya'ta daman wata magana nazo da ita ,ta alkairi da fatan ba za kiyi fatali da ita ba.
cewar Hajiya rukayyah.
cikin zuciyar juhud ta ayyana cewa anzo gurin daman tasan ruwa baya tsami banza tace '' to ina jin ki..,,
yauwa ɗiya ta , yar albarka, daman wani Alhaji ne , ya ganki yana son ki, yana da kudade a a hannun sa ke kanki zaki huta muma, mu hutu.,
wayar ta , ta ciro ta miƙo mata ,
Juhud, amsa tayi, bata ce komai ba kurawa fuskar mutumin ido tayi, miƙa musu wayar'tayi.
ta miƙe zata , tafi mama tace '' juhud wannan wanne kalar iskanci ne..?,
juhud tace '' mama bazan iya auren sa ba, be yi mini ba , kallon sa ma da nake yi amai yake neman sani.,
Hajiya rukayyah da ta fara fusata tace '' amai kuma ana zaune qalau.?,
yes amai juhud ta faɗa tana shiga dakin ta , domin a gajiye take , bata da lokacin wa'yannan maganganun, aure ne ba yanzu, za tayi ba kwanciya tayi akan gado ta ƙurawa ceiling ido.
tabbas tana kaunar Zahid sai dai ba zata kashe kan'ta ba , ta raya shi, saboda , bashi da kudi aiki kuma yaƙi samuwa , Allah ya sani bata, kaunat talauci da , duk wani abu da zai haɗa ta , da talauci dan haka dole ta nemi mafita , duk da a yanzu aure baya gaban ta , to tana samun abin da ake yi da aure me za tayi da aure tarin ciwon kai, haka kurum wani ya dinga juya , ta ina ba zata iya ba.
da wannan tunanin bacci yayi awan gaba da ita.
ba tare da , tata shi tayi wanka ba ,
Parlour kuwa jummai Dubai ce , tace '' kinga tun da juhud tace , bata so to wallahi Allah, ba zata so mutumin nan ba dan haka , kawai mu hakura, tun da Alhamdulillah dukiyar nan tana samun iya dai-dai gwargwado.,,
Hmmm amma wallahi yarinyar nan taɓa tan rai.
cewar Hajiya rukayyah.
Jummai Dubai tace '' a haba karki damu Ubangiji ya bata wanda zuciyar'ta, zata amince dashi wanda ya kwanta mata arai..,
amin ya Allah, hajiya rukayyah, tace tana tashi tsaye.
Hajiya jummai Dubai tace '' badai tafiya ba...?,,
zaro ido tayi tace '' wai rufan asiri haka kurum na haɗu da yan bana bakwai su karya min kafafuwa dakin juhud zan shiga na kwanta..,
Cewar hajiya rukayyah.
jummai Dubai tace '' wallahi kuwa ni yanzu zan fita..,
Hajiya rukayyah tace '' a dawo lafiya aike a mota za a kai ki, kina cikin A.C wallahi kin ji dadin ki wannan alhajin ba ƙaramin kudi yake kashe miki ba..
kaɗai bari ba dai ke kin tsaya sai mace ba , ni nama rasa me kuke ji wallahi, ko da yake kowa akwai kiwon da ya karɓe shi.
cewar jummai Dubai.
Hajiya rukayyah tace '' wallahi kuwa..,
ta ƙarashe maganar ta , nata shiga dakin juhud ita kuma ta fita tare da rufe musu kofa...
kai kace wata budurwa ce , tafiya take tana rangwada Alhaji saminu sakar baki yayi yana kallon ta, gaba ki ɗaya ta gama tafiya da imaim sa.
da yake murfin motar a buɗe yake shiga tayi tare da kashe shi da wani irin kallo tama rufo kofar.
ji yayi tamkar ya rungume ta ya mai da ta ciki ba me iya kallon ta , sai shi.
tana gama rufe kofar , driver ya fara tafiya riko hannun sa tayi tana mai fari da ido tace
'' ya hajj barka da wannan lokaci...,
kiss yayi mata ya cire bakin sa yace '' barka dai abar kauna ta..,
murmushi tayi. tana yi mai wani irin kallo.
me tafiya da ruhi da zuciyar mutum.
cikin gida kuwa hajiya rukayyah tana shiga ta cire mayafin ta , ta kwanta a kusa da jiuhud , ƙurawa kirjinta ido tayi da yake doguwar riga ce a jikin ta , atamfa kuma ɗinkin da akai mata me irin bayyana jiki ne ,ga dai shi nan kaya , ta saka amma marabar'ta da tsirara kalilan ne.
ta dade tana turawa juhud kalaman soyayyah, amma sai ta kalla tayi banza da ita.
limshe ido tayi, ta ɗora hannun ta akan kirjin juhud tana matsawa a hankali juhud da yanayin yayi mata , dad'i domin a lokacin mafarki take , suna tarawa da ZAHID domin ba wanda take burin, su kasan ce dashi sama dashi, tana nuna mai sai taga be ma fahimci yaren ta ba , kawai sai ta hakura, saboda tasan idan ta , takura kwaɓar ta ce , za tayi ruwa.
sau tari takan yi tunani , bawai son sa take ba sha'awar sa take kyakkyawa ne na bugawa a jarida, zai fitar da ita kunya, tana da yaƙinin ko a bangaren auratayyah zai kasance jarumi.,
ganin yadda take bata hadin kai domin bata hanata abin da take mata ba sai ta, zuge mata zip din rigar ta , ta kashe fitilar dakin.
duhu ya mamaye hasken da yake cikin dakin, itama cire, kayan ta tayi.
ta kwanta a jikin ta, tana sakin wata iriyar ajiyar zuciya tare da manna kirjinta, dana ta.
juhud da ta fara fahimtar mace, ce ba namiji ba da sauri ta farka tana ture hajiya rukayyah.
hajiya rukayyah ta ƙara kamo ta tana cewa Please ko kaɗan ne ki bari na samu nutsuwa dake.
Juhud ji tayi tamkar ta sharara mata mari gaskiya wannan matar bata da hankali idan bin matan za tayi, taje tabi masu aji mana nono duk ya fara saki kamar slippers wanda ya fara mutuwa, saboda saka shi da ake yi duk sun bi sun yi sharaf sharaf ashe daman bra take sakawa push-up ' ita ke ɗago mata su, su tsayayya tamkar wasu zakarun da suke faɗa.
ganin tayi shiru tana kallon ta , bata fahimtar kallon da take mata , da yake dakin duhu ne dashi, sai take zaton, ta amince matsa mata breast ta fara da , sauri ta , ture hannun ta , cikin bala'i tace '' wallahi rukayyah wahainiyar ki, ta kiyaye rama ta , ashe daman ke dabba ce ina kallon ki a matsayin uwa ashe ke ba wannan kallo da ki ke min ba to wallahi idan zan bi mata , bazan iya bin karya ba tsohuwar guzuma ki bari ki fara gyara lungo da sako, ki tada komaɗa wa'yannan nonuwan da sukai ƙasa, ki tada su, suyi sama. ''
jikin hajiya rukayyah ne yayi sanyi ta kamo hannun juhud tace '' wallahi kallon ya'nake miki, ki tausaya min ko kaɗan ne nayi..,
juhud ranta ne ya ƙata ɓaci tace '' waike rukayyah baki da zuciya ne..?,,
Hajiya rukayyah tace '' wallahi in dai akan ki ne bani da ita,,
juhud tace '' na shiga uku, a'a wannan zunubi ba dani ba , ke waya faɗa miki ina bin mata da zaki zo min da wannan maganar..? to wallahi Allah tun kafin na tuno miki asiri gurin mama ki fice min daga, daki..,
jikin Hajiya rukayyah ne yayi sanyi tace '' to,,
tashi tayi ta fita daga dakin.
juhud da sauri ta , tashi ta rufe kofar ta , ta dawo ta kwanta tana sakin ajiyar zuciya, bata mai da rigar ta ba sai ta ƙarasa cirewa ta ja blanket ta kwanta.
wannan kenan
HOTEL
POV JUMMAI DUBAI.
driver ne yayi parking a gaban hotel din da Alhaji saminu ya kama.
da sauri jummai Dubai ta kalle sa tace '' ya hajj yau kuma a hotel za mu sauka...?,,
Alhaji saminu yace '' eh wallahi babban dana ya dawo daga Ingila so, a wannan gidan yake sauka, saboda baya son takura,,
Hajiya jummai tace '' to shikkenan babu damuwa nan din ma yayi, amma mu dubu ko ina , saboda kasan wasu, suna saka Camera musamman ma kai da kake dan siyasa, ni kuma yar kasuwa sai ya zame mana matsala..,
wata muguwar dariya yayi ya miko mata hannu suka tafa yace '' gaskiya hajiyar shedanu ba ƙaramin kaifin basira kike dashi ba , kwata kwata ban yi wannan tunanin ba , ni da nake son fitowa takarar gwamna kiris ake jira ayi min sharri domin a ɓata kuri'a ta kai juya kai ni gidana da yaka Lamido road.,,
driver nasan juyawa yayi yana yacewa to shikkenan Alhaji.
Hajiya jummai Dubai tace '' ya hajja nawa ni kaɗai...,
wallahi bafi da karfi domin nidin naki ne kankana uwar ruwa, ana taba ki, kiyi ambaliyar ruwa kefa duk abin da na baki a duniya wallahi Allah ban biya ki ba , domin ba ƙaramin dad'i kike saka ni naji ba i love you so much.
cewar Alhaji saminu.
dariya tayi tace '' Allah ko ya hajj...?,
wani kallo yayi mata yace '' ina hawa mulki duniyar karuwa da yan film ba ƙaramin dadi za suji ba domin zan jiƙa ku, barin ke da kike jakadiya a masana'antar shirya finafinai ki, sasu, su baza min uban campaign ina hawa tukuicin da zan baku na dabam ne..,,
hajiya jummai Dubai tace '' baka da wannan damuwar amma ni abin da nake so tun kafin ka hau mulkin nan muyi aure kaga na ƙara zama mallakin ka , kai kaɗai,
Alhaji saminu yace '' ke wanne aure ai wannan rayuwar tafi dad'i, ke yanzu kina wayayyiyar mace , sai kuma ki dinga zancen aure..? me makon kiyi min zance na baki makudan kudade ki tafi kasar waje ki bunƙasa kasuwancin ki gaskiya na raina wayon ki..,,
kan Hajiya jummai Dubai ne ya ƙara kumbura tace '' kuma fa haka ne ya hajj abin kauna ta...,
TSUMMA MAKUNSHI CUTA
Ina meson logo ko invitation card
To ga dama ta samu
Werleedert graphics design
ta zo muku da graphic design na ban mamaki
Invatation card
VEDIO invatation
Logo
Banner
Poster
Menu
Acount sticker
Graduation stickers
Business sticker
Save the date
Business flayer
Birthday flayer
Engagement
Event program invatatin
Walimah invatation
Wedding invitation
Vedon invatation
Zaku neme ta a kan wannan number
+234 901 257 6569
____________________________
_________________________________
Episode 5
Washe baki yayi yace '' ato ke dai Allah ya nuna mana lokacin zafa kuji dadi wallahi za kuyi ɓarna da dukiya yadda ranki yake so.''
Hajiya jummai Dubai tace '' Allah ko ya hajj to Ubangiji ya nuna mana lokacin.''
ta ƙara she maganar ta, tana riƙe mai hannu murmushi yayi mata , ta mai da mai da martani, tana yi mai wani irin killing smile me kashe zuciya da gangar jiki.
gaban wani katon mansion suka tsaya, horn driver yayi.
da sauri security din gidan suka buɗe ƙatuwar gate ɗin.
a guje ya shiga cikin gidan, gida ne me uban yalwa sai mota ashirin tayi parking ba tare da wata, ta goge wata ba.
HAJIYA JUMMAI DUBAI da kallo kurum take bin ko ina tana mamakin irin dukiyar Alhaji saminu dole ta ƙara zuwa gurin malam gobe da nisa ya ƙara mallake mata shi, ta yadda ba zai iya guje mata ba , ya sakar mata bakin aljihu.
dafa ta yayi yana shafa fuskar ta yace '' abar kauna tunanin me kike yi..?.''
Alhaji saminu ya tambaya cikin kulawa.
da sauri tace '' a'a bakomai wallahi mu fita ko.?.''
Hajiya jummai Dubai ta faɗa ɗi haka tana murmushi.
Alhaji saminu yace '' okay babu damuwa?.''
driver ne da ƙansa ya buɗe mata murfin mota, ta fito kitso da akai mata na ƙari ta mai da baya tana yafa mayafi a ƙafa ɗa tana tafiya dadɗai, sai girgiza rusa rusan nonuwanta, take ita a la dole ga yan mata nan.
tare da girgiza kugu, hakan kuwa ba ƙaramin sumar da Alhaji yayi ba ,
tamkar wani soko haka yake bin ta da kallo har suka isa hamshaqin parlour sa.
wanda ya gaji da haduwa ta ko ina babu bakosa kai kace , kana hadaddiyar daular larabawa.
zama tayi akan kujera wani irin sanyi da laushi ne suka rasa mata gangar jiki da ɓargo.
hannun sa ya ɗora akan kafadar ta yace '' bismillah mu shiga daga ciki ko..?.''
tashi tayi tana cewa ato shikkenan mu shiga, ai Alhaji idan aikin kane babu gajiya babu sanyin jiki,
Hajiya jummai Dubai ta fadi haka tana tafiya dadɗai tare da murguda duwawu.
ganin dakin da ya shiga sai tabi bayan sa,
samin sa tayi har ya fara rage kayan sa, taya shi tayi, tana yi mai wani kallo na ƙasan ido..?.''
hannun sa ya ɗora akan kugun ta yace '' hajiya wallahi da ace ina da ikon mai da ki ciki da na mayar da ke saboda kar kowa ya ganki sai ni kaɗai, ni dai fatana ba dai a bawa kowa wa'yannan kayan nawa, domin wallahi duk randa naga haka sai na kusan sumewa..?.''
bata bari ya ƙarasa zancen sa ba ta haɗe bakin su, wani irin kiss take mai cikin kwarewa ba ƙaramin rikita mai lissafi tayi ba.
wanan kenan.
Nanne nanne nanne. da sauri nanne ta , tashi tana mustsuka ido tace '' areej me ya faru..?,
raka ni fitsari za kiyi areej ta faɗa, tana tashi tsaye.
fitila ta kunna tace '' ungo tafi kije dakan ki..?.''
amsa tayi batai mata gardama ba