Showing 27001 words to 30000 words out of 39234 words
Chapter 10 - ZUMA DA MADACI BOOK 1 Romantic Hausa Novels by Maman Teddy .txt
gaba dani".
Shiko Sir Khaleed da yaji duk yanda sukayi da Suhaimart a bakin Aysha bai san lokacin da yace Aysha ki fadamun ko wata kasa kkso na raiki ki a watannan,wannan Albushir da kk mun bana da kamanki.
Dariya tayi sannan tace" Ni Yah Khaleed Saudiyya zanje inaso nayi Umrah,don a tunanin ta kota tasamu tayi Addu'a wanda takesi ya sota itama".
Angama Aysha a satin ki shirya". Kallon sa tayi gami da zaro ido tana cewa kaman bikin Yah Huday nan da Sati biyu ne masu zuwa,ae sai an gama sannan sai na tafi".
Sosa kyeya yayi sannan yace" Na tuba Aysha ngd Allah yy maki Albarka".
Amin yaya na".
Tace suna mai sakkowa kasan falo don nufar dirning da Mom keta kwala kirar su,akan komai ya kammala su ake jira".
Kai wannan Rana dukkan su,dangane da Khaleed, Huday, Abdoul Manan, Aysha duka sun tsinci kansu cikin matsanan cin farin ciki". Don haka suke cin Abincin su suna zuba santi hadi da fira suna dararraku,ita kam Hjy Zaituna mmki ne ya cika ta,wai dukansy suna goyan bayan Khaleed kenan? Haka dai tayi ta Dauriyya itama Ana dan taba firan da itah".
Niko Suhaimart ko da gari ya waye,wanda Ranar ta fado ran Alkhamis kenan,kuma a wannan Rana A gidan Hajy Zaituna yafi mata kowacce rana,don bak'aramun wahalar Aiki muke sha ba,saboda a daren Juma'a mai gidan nata wato Gen. Yak'ub yake dawo wa". Don haka tun safe sulaim ta shigo mun akan na shirya na tafi,amma Oumma na sam tak'iya,Acewan ta in Yau na koma kuma ai kilah sai duka ko kuma kaini Station,ita sam bata da Arzikin jayayya dasu,don sun fi karfin mu,ayau koda tana dashi bata ga dalilin tashin hankli ba,don haka ne tace mani nayi zama na,zuwa gobe na naimi wani wajen aikin.
Haka Oum Sulaym ta tafi jiki babu kwari,wanda koda ta je gidan Hajy Zaituna,bayan ta kammala koman ta ne,tana cikin saka ma zuciyan ta inda zasu tafi itada Suhaimart niman aiki kawai saiga Nana Aysha ta zo side din Sir Khaleed din". Cike da zakuwa da son ganin Suhaimart tafara tambayan Oum inda Suhaimah n take,Amma cike da inda² Oumu Sulym ne tace" Yau bata samu zuwa ba". Kan Nana Aysha ta bata amsa ne sukajiyo muryan shi don duk basusan da Zuwan sa ba yana mai cewa" Sulym menaji kina cewa? ina Suhaimaet?.
Shiru Sulym tayi kan daga bisani tace" Yau bata samu zuwa bane Ranka yadade".
Yana a tsayan gami da kafe ta da ido,don san fahimtan wani abu,kunsan Abunka ga Arctist tuni yayi Observing din Abubuwa da yawa dan gane da maganan Oummu Sulaym don haka sai ya saki wani murmushi mai ciwo gami da mgn can kasan makoshin sa yana furta Maiye Dalilin Rashin Zuwan nata?".
Sir Khaleed Wlh ban sani ba,ina tunanin Wani abun ne".
Kallon ta yy hadi da bin Aysha dake tsaye nan suka hada ido,a ransu duka suna maimata kalmar kila wani abun ne!" wani abun mene??. Tambayar da duka suke mawa kansu kenan".
Ohk Zaki iyah tfy". Yace mata a gajirce yana mai nufan Dirning shida Aysha,don Abdoul Manan Bai kwanan gidan ba,a gidan Huday ya kwana".
Zama Aysha tayi,bayan ta jah masa kujera,nan wasu ma'aikata wato Cook suka taho don su fara Aikin Serving nasu,amma sai ta daga masu hannu alamar no need,don haka nan suka juya hadi da komawa bakin aikin su,wasu kuma suka nufi side din Mhiss Caterine don sanar mata da kammalawan su".
Sulaym kuwa tuni tayi nisa da barin Side din Sir Khaleed ta nufi nasu barayin".
Itako Nana Aysha bayan ta zuba masa break din sane,nan ta kalle sa duk da tasan abune mai wuya ya iyah yin break din nasa a halin yanxu". Haka amma ta daure Wurun cewa" Yah Khaleed Bismillah". No Aysha kiyi break din naki kawai,yanxun ni zan wuce Company".
Da jin haka yasa ta a sanyaye mikewa tana mai cewa" Plz yaya ka natsu wlh Suhaimart fah zata dawo gareka,kuma gobe ma Daddy zai dawo duk mu huta".
Wani kayataccen murmushi ya sakar mata kan daga bisani yace" Aysha nasani,nasan Suhaimart ta wace,ni kuma kadai,vabu mai kwace mun itah,but ki sani,baxan iya cin Wannan Abuncin ba ne,saboda Harshen ne yasa ba dajin dandanon ta,a halin yanxu girkin ta kawai nake bege bana bukatar na kowa". ki kwantar da Hankalin ki my littale,zan dawo cikin Koshin lfy". yana fadin haka ya juya hadi da ficewa daga dakin".
Itako Aysha Zama tayi dabas a kan kujera ta kasa motsawa,tayaya zata fara ganin ta faran ta ran Yayan nata ne,amma bata sani ba".
Zaune na hango ta,sanye cikin wasu dakakkun Bowel lace masu masifar kyau,wanda suke dauke da Launin Cofee brown,Daurin Ture kaga tsiya ne ta tokaro shi,yayin da fuskan ta ke dauke da Kewayayyan farin glss kuma dan siri wato medical. Dattajiwace wanda ashekaru bazata Haura 50 ba aduniya. duk da hutu ya boye wannan shekarun nata,don bazaka ce ba sai an fada maka, mata ce wanda da kaganta zaka fahimci irin matannan ne masu harkan gske,fatan jikin ta kuwa luff² yana sheki da kashe ido.komai nata karr²..... Da ka ganta kaga farar Bafullatana,fara kuma mai Farar Aniyya,Bakowa bace wannan mata Illah Hajiya Huwaila,Amarya kuma Uwar gida ta wajen Ahj. Muhammad Harun. Wato mahaifiya a wajen Arch. Huday da Iftyhal".
"Ohk mashaallah". Tom dear ina jiran isowan ki fah,ta gumi zaman jiran isowa,sai kuma tasaka dariya". tana mai datse wayan nata hadi da mika shi ga Wata Assistant nata".
Da kuka ta shigo falon hadi da nufan Upstairs da dan gudu".
Bin bayan ta Momy tayi cike da damuwan ganin diyar tata cikin wannan halin tayi saurin kirar Sunan ta da Baby Ifty.." Ifty na". Nan Hjy. Huwaila ta fadi gami da mikewwa don nufan Upstairs don ta lura da daru Autan nata ta shigo.
Koda ko taje tun a bakin Bedroom din Iftyhal ta tadda a gar make,wanda bugun duniya taki budewa,haka tayi ta Bata baki amma nan shiru,babu abun da take jiyota tana furtawa sai kalmar Sunan Khaleed".
Shiru Mumy tayi gami da juyawa tana nufan kasa,wanda da saukan ta dai² Maryam da suka gama waya tana shigowa,da sauri tana nufo Momy tana Rungumeta gami da cewa" Oyoyo momy na, I really miss u".
Murmushi momyn Huday tayi kan daga bisani ta sha fuskan Maryam tana furta Nima haka Daugther na ya Mom din ki,tana lfy?".
Lfyl,ta bata amsa a takaice. Momy ina Iftyhal?.
Nisawa Momy tayi sannan tace" Yau ifty yan darun na kusane,amma tana sama kije ki lallashi Aminiyar taki ko kila ta sauko inta ganki".
Tom Momy,ta fadi hadi da nufan Upstairs...
Niko Wuraren Karfe 5pm ne Oummu Sulym tazo mun,akan itama tunda na janye aiki gidan Hjy Zaituna tom itama ta janye,amma a yau taji labarin Wata Company na daukan ma'aikata masu goge² da shara,don haka su shirya da sassafe su tafi can".
Sosai Oumma na tayi na'am da maganan Oummu Sulym yyn da nan ta kalkeni gami da cewa" Suhaimart kin gani ko? ae duk bakin da Allah yatsaga baya taba hana sa Abincin da zaya ci". ki natsu inshaallah goben zakuje can". Da tom na bi Oumma na,kan daga bisani mu cigaba da taba hirar mu da Sulaym mafi yawa dai dariya nake sha,don duk mgn ce akan inna Atine. wanda daga karshe mukayi sallama akan sai goben.
Dako Sulym ta isa gida,sai da aka ta6a daru da inna Atine acewanta dole sai sulym ta debo masu Ruwa,ita kuma tace sam bazatayi ba,ga inna Wuri nan tayi,sosai Sulym tayi ta amayar da abun da ke cikin ta ganin babu Inna Laure da Baba. itako Mama Atine daki tashige don yau ta lura Sulym din dai ² da ita take a gidan".
Da safe ko kaman yanda mukayi da Sulaym karfe 80.00am muka bar gida yyn da Oumma na ta bimu da Addu'a sannan muka fito".
Me Napep muka tara hadi da sanar masa da companyn da zamu nufah a yanxu wanda yake can wajen gari,wuraren Samaru kafin ka kai Abiation.
Bangaren Ko Iftyhal dajin muryan Aminiyan nata ne ta bude kofahn da sauri hadi da koma ta fada kan makeken gadon ta tana mai jawo teddy jikin ta tana wani irin kuka mai dacin gske".
Da sauri Maryam ta saki Wasu doguwar rigar Gown da ta riko,ala dole taxo nuna mata shi duka zasu saka aranar Get togethern da zasuyi shi yasu yasu nan da Kwana Uku,wato su kadai kaman Ita Maryam,Aysha,don dama Aysha kawace a wurin Maryam tun bayau ba,sai Iftyhal,Abdoul manan,Huday,Khaleed sune kadai zasuyi wannan Get togethern wanda duk cikin shagalin bikin da zasu fara Gabatarwa ne.
Hmmm niko Maman teddy nace anyah na za'ayi bikin nan kuwa,naga wuta tafara ballewa ne ta ko inah. Inajiyo Addu'ar ku gareni da kuma gdyn ku ,nima ina gdy kwaran gske,Allah yabar mun ku yabar kauna".
Cike da matsananncun damuwa Maryam ta nufeta hadi da tambayan ra lfy? meya sameta".
Da kyar Iftyhal ta samu ta dai² ta na tsuwarta tafara koramawa Maryam zancen komai da yafaru dangane ita da Suhaimart.
Wani dogon tsaki Maryam tajah,hadi da jawo Asha riyya tana Auna ma Suhaimart dacewa" Yar matiyata kawai,wlh ki bari sai mun batar da wannan Yarinya". Amma ki bari ba yanxu ba,for now ki kwantar da hankalin ki,ki nuna kaman komai ya wuce maki,idan kikayi haka shine nan koda anyu komai vaza'a zargemu ba".
Kisani nan da Kwana 13 ne biki na da Huday, amma kifara kirga rayuwr wannan yarinya da Duk Dangin ta yazo karshe. nayi maki Alkawarin wlh sai munyi bikinan cikin Kwanciyar hankali,kuma kafin nan kinsan Khaleed ya zam naki har Abada".
Dariya suka sheke dashi,wanda Huday da yake bakin kofah don Momy ce ke sanar masa da zuwan Maryam shiyasa ya nufo bedroom din Iftyhal din,kansa ne ya sara masa rasss....
Dajin mugun nufin su akan marainiyan Allah,wani tausayin Suhaimart ne yaji ya tsirga masa". da kyar ransa yagama baci sosai ya juta hadi da nufan varayin sa. a Zuciyan sa yana mai wasiwasin anyah ya samar ma y'ay'an sa Uwa ta gari kuwa??".
Hmm muje Zuwa fans..💃🏻.
Niiko da Oummu Sulym bamu isah wannan Company ba sai Wuraren 9.00am.
Mun dan sha wahala matuka kan Abar mu muka shifa daga cikin companyn,don mun sha bincike har mun gode Allah, don da kyar duk da hakan suka barmu,banda bin mu da kallon wulakanci babu abun da wa'annan securities sukeyi, Suna kare ma surfaffun Atamfan jikin mu kallo,wanda ya dade da fita kamannun sa". Bakar hijab nasaka amma aaboda koda gar jajjah takeyi daga sama".
Da kyar dai suka bar mu muka shifa don ni nayi ta masu magiya akan su taimakemu. A haka suka hadamu da Shugaban Masu Cleaning din da share² n da kyar.
Itama kam fa ba wani arziki ne da itaba,amma abun ka ga mutanen Nigeria da sungan su wani matsayi sai su nima taka mutum,nan itama ta bimu da kallon Wulakanci don taji mai ya kawo mu". Office nata ta nufah damu,hadi da bamu ma sauki. Tana mai mana wasu yan tambayoyi,da tambayar mu inda muka da kata da Karatu,anan duka muka bata amsa da Secondary muka tsaya,don ni a SS 1 na dakata,har gomma Sulaym takai SS3.
Muna a Zauna ne wani mutum sanye da shigar sa ta court ya shigo,wanda nan naga tayi saurin mikewa hadi da dan Rawar jiki tana furta Weldone Sir".
Ammm Mhiss Zayyad Muna son ganin ki yanxu".
Okay Sir ".
Abin da tace kenan hadi da saurin bin bayan Wannan Mutumi da babu shakka ko ba'ace ba wannan bayahude ne. nine mai fadan haka a Raina".
Zama mukayi mukayi shiru,babu mai magana,don Oummu Sulaym hankalin ta nan kan Wurin da ya kayatu komai abun burgewa ne da kallo". Ko wani lungu glass ne,da na'urori gasu nan dai".
Bin wani Hop nayi da kallo,wanda nan take kirjina ta buga,ido ba kuma zarowa waje ina kare ma Hoton dake jikin Garun da kallo,don bakowa na gani ba Face Sir Khaleed,da shigannan nasa kai ka rantse bature ne.
Zaro ido nake ina mai kuna fito dasu,dai² na bude baki ne zanyi ma Sulaym mgn, Mhiss Zayyad ta shigo".
Don Allah ku biyoni. Babu musu duka muka bike hadi da bun bayan ta. Tfy mukayi mai dan tsawo wanda duk wani wuri da zamu wuce sai na Urah tagama lacce mu tass,sannan.
Ahaka muka isah wani Office da girman sa ya tsora tani,amma na dake sam na waje na baya hango mu,amna mu komai ganin sa muke kaman a gaban mu".
Tun daga nesa muka hango shi zaune kujeran nan na juya shi gaba daya hankalin sa na kaina". Wani sanyi yakejin yana ratsa shi.
Zaro ido waje Oummu da sai ayanxu ta ganshi tayi".
Niko da gudu na juya da zummar futa na koma inda na fito,amma sai wani sexurity yy yunkurin tareni. Banyi aune ba naji Sir Khaleed yasar masa wani wawan tsawa akan ya varni. da sauri ba fice hadi sa gudu² sauri² don na bar ma'aikatan".
Napep na tara,hadi da shigewa ciki nan na bar Oummu da Sir Khaleed don bansan dunuyar dasuke ciki ba".
A layin tudun wada ya sauke nidon daganan ne kudi na ta kare,shi yasa na fara takowa dan shifa cikin Zaria da kafah".
Nayi tfyn fiye da Awa daya sannan na isah gida".
A bakin gidan mu ne ta tadda wata moto da sam ban wani tsaya kare masa kallo ba nayi cikin gida,don na kwaso gjy sosai.
Amma kuma da shiga na a bakin Kofan dakin Oumma na ne wazan gani kuma naji?. muryan Sir Khaleed naji yana mgn da Oumma na,wanda hakan takuma haddasamun bugawan kirji.
Mu sani Free page na gab da karewa,inshalh free page zai kare a page 15.
Don haka mai bukatan karanta littafin ZUMA DA MADACI zai turo #200 na NORMAL DA VIP. SPC kuma #300. duka katin MTN ta wannan Number 08081202932/09137392680.
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
*Maman teddy 🧸*
*Typing...✍🏻*
🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋
🌹🌹🌹🌹
🌿🌿
*ZUMA DA MAD'ACI*
_*(True love never end...)*_
Na
*Maman teddy🧸*
*page 15*
*_________________________*
*ALHERI WRITERS ASSO.📘🖊️*
*A.W.A*
```Kungiya daya tamkar da dubu,kungiya masu aiki da nazari da ilimi,Alheri sai d'an Alheri💪🏻```
*___________________________*
*بسم الله الر حمن الر خيم*
_Dedicated to my teddy🧸Wannan pagen taki ce y'a d'aya tilo😂._
*_Domun samun Littafin Zuma da mad'aci tun daga farkon sa har karshe zaki tuntubi wannan number 09137392680/08081202932._*
_*Plz don't miss dis novel,the latest Hausa nvl in 2021.*_
_*Do not miss this Novel Hajiya ta,idan baki karanta ba an barki a baya Hajjaju....💃🏻*_
*_____________________________*
Wani gumi ne ya hau karyomun,yyn da lokaci guda cikina ya fara murda mun,kasa daga ko kafafuna nayi,so kawai nake najiyo Mai Sir Khaleed da Oumma na suke cewa,amma nakasa jiyowa".
Motsin su danaji alamar kaman fitowa zasuyi yasani saurin motsawa don na gudu,amma inah banyi wani motsi ba". Har ya fito daga dakin,Oumma na kam na tayi masa godiya". Kafe ni yy da wannan mayan kallon nasa,wanda yasani saurin sidda kai na kasa,don sau dayawa inyana mun irin wannan kallon bana fahimtan komai da yake nufi. Wani kasaitaccen murmushi ya sakarmun hadi da bin jikina da kallo ganin yanda nake ta Rawar kyarma kaman wanda nayi gagarumin laifi".
Oumma na tafi".
Tom Khaleed Allah ya tsare". Amin yace da itah kan daga bisani ya fice,niko baki bude nake bin Oumma da kallo,sarai nasan Halin Oumma bata da Kwadayi,amma wannan Abun da nagani mai take nufi kenan?_ Tabbas da akwai wani abun a kasa".
Kallon sama da kasa Oumma tayi mun,kan tace maza kiyo Alwala idan kin kammala inason mgn dake". Niko cike da sakin baki nace tom Oumma hadi da juyawa don nufan Daki na".
Wasu maza ne cike da sallama suka shigo gidan namu,dauke da Caton da buhun hunan Kayan Abinci, Wanda bani ba har Oumma na sai da tayi mamaki,nan tayi saurin cewa" Wannan kuma daga inah yan samari". ta fadi cike da son jin daga bakin su".
Kai tsaye suka bata amsa da Alhaji ne yace a shigo dashi".
Nidai tunda naji haka najah kafa na da sauri hadi da kutsa kai cikin Daki na,ina mai lalubar magani na don nasha".
Da misalin Karfe 8pm.
Zaune duka familyn Gen. Yaqub D'an larabawa duka kowa ka kalli fuskan sa yana cike da matsanancin farin cikin dawowan Dad din nasu". Fira yake da Nana Aysha yyn da take koro masa zance kaman gidan radio". Don dama haka take ita Aysha,nasu sosai yazo daya da Dad. shiyasa kullum take aikin sintirin tsakanin Zaria da gombe".
Kallon Khaleed yy wanda tunanin sa yy nisa kan laptop din gaban sa,wanda sunan yana kallon Laptop din ne,Amma sam hankalin sa ba anan take ba". sosai yayi nisa wajen tunanin Rayuwar Suhaimart don shi a iyah saninsa Tausayi ne yafara shiga masa nata,wanda daga karshe ya fahimci da ya kamu da Azababban sonta". Khaleed kuma irun wannan mutanen ne da idan suna kaunar mutum to ko ainah zai ce yanayi,idan baya kuma Ra'ayin ka kashiga uku da Hantara.
Tuni Mahaifin nasa ya dago da damuwa tare da d'an nasa,don haka ne ya gyara zama yana mai kallon dukan su ta hanyar cewa" Amm Hajiya Zaituna dama ina son wata yar magana ce daku,don haka don Allah inason ku bani hankulan ku".
"Tom genar muna sauraren ka".
Gyara zama Genar yayi kan yafara cewa" amm dama naji mgn ce game da Khaleed da kuma wata yarinya da naji ance mun yar aikin nan gidan ce! tom so nake naji gakyar maganan a yanxu".
Wani kayataccen murmushi Hajy.Zaituna tayi don an tabo inda yake mata kaikayi,don a yau za'ayi ta ta kare dole ne Khaleed ya janye daga soyayyar wannan Yarinya mai kyau Aljanu. Cike da kwantar da murya gamai gidan nata,ta fara cewa" Kwarai kam Genar dama nima inaso nayi maka mgnar,amma sai na bari ka huta sannan,mashaallah tunda yanxu kaji lbarn dai duk da ba duka ne ba!.
Nisawa Hajy.Zaituna tayi kan ta fara koro mawa General komai da yashafi Khaleed da Suhaimart,wanda daga karshe ta sanar masa da natsayan ta akan cewa ita sam bata kaunar ta,kuma dole ne Khaleed ya rabu da itah".
nan ta