Showing 24001 words to 25648 words out of 25648 words

Chapter 9 - JININ SARAUTA Book 3 End By oum Aphnan.txt

ya shugarma wata biyar a kowanne lokaci dan cikin zai iya fara motsi




Murna da tsalle kamar zan hauka dajin wannan daddad'an labarin nikam zuwa yanzu ba abunda nikeso ,illah inzo indafa cikin antynah kuma momynah ,cikinda akayi ittifaqin bazata sameshiba ,saidai ganin yanda nima duk na fara tattasawa yasa likitocina sukayi cautioning din excellency kar a barni inbi flight,a dole na hakura saidai an dakko anty rabiyya tazo ta zauna dani ,shikuma excellency hankalinshi na London yina Nigeria




Har saida cikina ya shiga wata bakwai ,a lokacin kuwa gabad'aya cikin a qafa ya zauna mun ko tafiya ban iya yi ,duk d'an uwanda ya kira ni a waya to da kuka zamuyi sallama ,ina roqonsu gafara a cewana na qunshi ajalinane ,tunda yanzu ban iya tafiya saidai Jan jiki ,wanka ban iya dirje jiki na ya fita saidai excellency yayimun ,haka shaving da sauransu ,ga wani baqi da nayi a wajen goshi da wuya na musamman




Duk wannan abun ummah ko a jikin ta bata damu ba ,don ita yanzu shedan ya gama kad'a mata ganga a ka ,to din me ake haihuwar? Ba don gado bane? To ya sakar mata komai bata bukatar d'a namiji ma ,ko sha'awarsa balle har tayi sha'awar yara
Sheqe ayarta take yi ,tayi suna sosai a Nigeria har kalar style din wankanta manyan mata ke kwaikwaya ,shikuwa my Romeo ya dawo ya taremun ,dukda sex d'inma andaina ,kuma shima acan Nigeria umman bata yarda ,don haka yazama tamkar sufi, in baya tare dani to yina masallaci yina mun addu'ar rabuwa da cikina lafiya ko allah yasa shima rayuwar mu ta dawo irin Nada ,kujerun hajji kuwa da umrah d'ururu ya bawa malamanmu don kawai suje suyimun addu'ar sauka lafiya ,a gidama haka iyayena ke aikomun da magani sosai kuma nikejin dad'insu ....Asibitine nace kawai mu haqura da zuwa don duk in mukaje aka jagwalgwalani to ranar na me barci ,to menene tindadai anyi booking aiki za ayi mun nanda sati takwas gwara kawai inzauna in jira lokacin.




**
Nigeria


A davil club dake garin ikko ,excellency ce zaune gefenta wasu irin goggagun kafiran enmatane suna romancing dinta a filin mutane ,itakuma tana buqan shisha ,sun yi nesa cikin masha'arsu saiga wata budurwa da ganinta inyamurace ta nufo inda suke




Akanta ta tsaya ,kafin ta cire tabarau din idonta "Hajiya magana nikeson yi dake"
Cikin tsawa ummah ta hauta da masifa


"Ke ! Bakiganin am busy ne ki jira sai sun gama gamsar dani " ta qare maganar ta tana jawo wata budurwa tana tsotson fatan qasan kunnenta




"Hmmm to karki damu in kin gama ,dama alarting result ne ,na kawo maki nasan inkin bude da wuri zai maki amfani ...na barki lafiya " ta fad'a tana jefa wani qaramun envelope akan tebur din da ta d'aura bututun shishan


Kamar zata share ,sai kuma ta dakatar da ita ,sannan ta yage envelope din ta fara karantawa ,saida takai qarshe sannan ta yaga takardan ta zubar ,sannan ta waigo ta kalleta




"To meye damuwa na anan"?


" bakiga abunda ke ciki bane?"
"Yes nagani,mercy akawu na d'auki da qwayar cutar sida a cikin jininta ,toh kinzone in maki taimako da kudin jinya ,sakamakon quruciyarki Dana Mora a watannin baya ko mene?"


Kallonta tayi tana murmushi
"Humm hajiya kenan,ni tuni nariga na cira rai da rayuwa, tunda a halin yanzu ba HIV bane ke gareni yayi chronic ya zama AIDS ,so am waiting for my corpse ne...kece Nike bawa shawaran kije a gwadaki don kema tabbas kina dashi "


Wani muguwar tsawa ummah ta daka mata "ke ni tsarar kice? Ta ina zan samu qanjamau ? Me mukayi dake? Tsotsan duri ko shan baki? Ke din namijine da zan samu qanjamau sanadiyyar ki?"




Dariyar raini tai mata "Hajiya karki maida kanki daqiqiya ,ina tabbatar maki kin kamu da qanjamau wata kusan hudu baya tun had'uwarmu...."




Ai bata qarasaba tayi mata wani irin mugun shaqa ,sannan ta kafa qumbunar robanta a murfin maqoshinta ,a take jini ya fara tsatsafo mata ,kiciniyar kwatar kanta tayi ta kasa kurum ta miqa hannunta akan wani tebur dake d'auke da kwalaban giya ,ta rarumi d'aya ta buga da teburin a take ya fashe ruwan giyar ya watse, wani qarfine ya zo mata daidai lokacin da taji ummah na cewa


"Gwara inga gawarki tunda na lura abokin mutuwa kike nema ,kafin kiyi mun sharri kija mijina ya rabu daniiiii..."


Burum!!! ta nitsa mata fasashen kwalban a ta bayanta Wanda saida ya nitsa cikinta,wani razananniyar qara suka saki,ita mercy ta zube a sume, itakuma ummah ta fad'i nan raiga hannun allah wani irin jini ya fara gangara kamar an yanka sa




Tsorone ya kama en wajen kowa ya fara arcewa ,sai wasu mutanene suka kira polis ana zuwa aka taras ummah har ta cika ,haka aka kinkimi gawarta had'e da mercy Wanda duka ya farfad'o da ita ,cell aka wuce da ita itakuma ummah aka sakata a ambulance, zuwa babbar asibitin Lagos




Tuni labarin ya fantsamu a duniya ,Saudah dake zaune da anty farida suna shan fruit ,suna ta6a ,hira tana shaidawa anty farida wai duk jikinta a mace yike ga gabanta dake yawan fad'uwa ,bata yanki tayi da haka mata ke tsintar Kansu a ciki in cikinsu yakai wata bakwai haka,"to ai ke anty gashi har cikinki yakai na Tara bakiji hakan ba" "in naji ai bazan fad'a makiba saudah saboda ni babbah ce" PA ne ya turo qofa yina yakace zufa,yina addu'ar allah yasa basuga abunda yake gani yanzu a labarai ba.




A tsorace suka miqe kowa da tsireren ciki "lafiya" sambatu ya farayi "bakomai ina zuwa " kurum sai ya fita waje yina nanata innalillahi...da qyar aka tausheshi ya dawo ya saka kaya securities suka wuce dashi airport zuwa Lagos




Ha'ahhh hankalinsu bai gama tashi ba saida sukaga dangin saudah suna tittid'owa gidanta ,ana ke6e anty farida ganin ita saudan bata saniba ana bawa anty faridan haquri darokonta ta tsareta tunda tanada ciki, cikin kuka anty farida take nanata "dolena tunda yanzu saudah ta rasa mahaifiyarta nice zan zama bangonta allah sarki allah ya jik'ankiii...."




Qaran fad'uwar saudah ya ankaran dasu da sauri aka kwasheta sai near by asibiti, tun kafin sukai ta fara bleeding don haka ,ana zuwa d'akin tiyata aka wuce da ita don fidda bakwainin cikinta don ceton ransa, saidai inah bai fito daraiba ,sakamakon amniotic fluid dinda ya dad'e da tsiyayewa kafin jinin ya 6alle




**
Excellency hankalinsa yakai qarshe wajen tashi a ranar da yamma ya dirku a Nigeria a can azdajarz akayi jana'izarta ,saidai shi abunda ke basa mamaki ,mai yakai ummah club har fad'a ya had'asu da arniya ta Burma mata kwalban giya ta mutu? Wannan tambayar a bakin yarinyar kadai zai samesu ,saidai bayan kwana uku aka je cell don a fidda mercy aka taras itama tayi mushe ,sanadin hadiyar guba da tayi, saboda tsoron hukuncin da zata kar6a sakamakon kashe matar shugaban kasa da ta yi.




***
Duk bidirin nan saida saudah ta kwana bakwai sannan ta farfad'o ,shikenan na rasa uwa na rasa d'an cikina ,Allahu Akbar allah ka musanyamun da d'an da na rasa ,ka kuma jiqan ki mahaifiyata....shesheka ta cigaba dayi, excellency na Mirza hannunta yina tofeta da add'ah
A hankali ta bud'e ido akan abbah ta saukesu
"Abbah dagaske shikenan na rasa ummahta rasawa na har Abadan? Kacemun qaryane mafarki nikeyi abbah kaji?" Shiru yayi mata saboda wani mugun tausayinta dake Neman sakashi kuka,yina tunanin ranar da saudah zataji ta hanyar da uwarta ta mutu


Haquri yayi ta bata,gamida yi mata nasiha mai ratsa zuciya


**
London


Mutuwar ummah ba komai ya dad'a saniba sai Karin mutuwar jiki,kullum ina cikin tunanin rayuwar zamanmu da ummah,a take na fara firgici bana iya barci ,sai convulsions na fara pre eclampsia ,don haka abbah na can aka kwasheni akayimun urgent cs aka fidda mun yarana en uku ringis biyu maza d'aya mace ,saidai gabadayansu a incubator aka sakasu saboda rashin girmansu




Labarin haihuwar baiyiwa kowa wani armashiba ,saboda nima uwar bana hayyacina ,ga tsinkau tsinkau yaso kamani ,ga yaran bawasu cikakken lafiya,ga rasuwar ummah




**
Bayan wata biyu Komai ya soma zama stable anty farida ta haifi danta na miji an sa masa sunan Ahmad




Nikuwa zuwa yanzu mun gyagije ,yanzunma ummah Sarah(mahaifiyar Dr.Khalid) ita ta zo ta kwashemu ,zamu dawo gida Nigeria don mu cigaba da wanka dukda ba wani wanka akeyiba ,tsarkine sai shan ruwan magani... Yarana sun yi kyau dukda basuda girma amma kyawawan gaske ,dukda mazan babansu suka biyo ,macen ne tayoni sak, itace taci sunan ummah,mazan sukaci Yusuf da mai sunan me martaba




**
Bayan shekara biyu


Inkika ganni na zama cikakkiyar mace,nice first ladyn Nigeria ,ga triplet d'ina sunata gudunsu harma sun fara zuwa kindigatin class ,yanzu haka darun da mukeyi da excellency wani gwarnin na rakito,nikuma alankatafir nace banaso saboda cs akayimun sannan ga yarana basuyi kwariba gashi haihuwar kasada nayi a baya.






Saudah ma ta haifi diyarta mace ansa mata sunan diyanah ,yanzun haka wanka sukeyi




Dr.Khalid yanzun haka ya koma masarautarsu sakamakon tsufa da ya kama babansa ,yayi masa murabus yanzu shine sarki,no more likitanci sarauta ya kankama
Yanzu haka yaransa biyar da anty habiba ,zumunci mukeyi sosai da sosai








Zaman lafiya dajin dad'in ya tabbata a wannan family ,gabad'aya gudajen hud'u mun dunkule ,mai martaba shine tamkar mahaifi a garemu, nanneh ma ta zama garke ,gidan sarauta ya zama sai Sam barka


















TAMMAT




*Allah ka yafemana dukkan kurakuran da muka yiyyi a cikin wannan littafin,ka bamu ladan abunda mukayi daidai*




*Nagode sosai duk wacce nayiwa kuskure ,ko aka kirani ko chart ban responding ba, tun daga fara littafin nan zuwa yau,plz Ku yafeni zai zama ajizancine irin na d'an Adam ,amma harga Allah naji dad'in zamana daku*




*Jinjinata da yabawa ta bazan gajiba gareku my real fans na groups d'ina ,ZAFAFA NOVEL PAID GRP,ZAFAFA SPC GRP,V.I.P COMMENTS BOX,JININ SARAUTA COMMENT BOX 1 & 2 Nagode Allah ya bar zumunci,masu comments kuma da masu sharing littafaina a mabanbantan shafukan sada zumunta ,maza da mata kuma ban manta daku ba ,ubangiji allah ya biyaku da dukkan Alkhairansa ,nasan soyayyace gamuwar jini,kunyimun nayi maku allah ya barmu tare*

7
8
9

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login